Showing 204001 words to 207000 words out of 268949 words

Chapter 69 - KURMAN ALLO COMPLATE

tagumi sai ya ji tayi

bala'in basa tausayi abin ka da zuciyar masoyi, hannunsa ya kai ya sauke mata tagumin kana ya matse hannun nata cikin nasa, ya wani kwatar da murya ya ce "I'm so sorry Habibty nasàn kina jin haushina kisani duk yadda muka kai da ƙi abu ba mu isa mu gujewa

ƙ

addarar mu ba. Dukka wa

ɗ

annan abubuwa suna faruwa ne a bisa tsarin Allah, saboda haka ina so ki kwantar da hankalinki ko ka

ɗ

an banaso na ganki cikin damuwa kin ji rabin raina?"

Duk da Rumaisa ta ji dadin kalaman sa amma da tuna ko a baya da ire-iren wa

ɗ

a

nnan kalaman nasa ya yi amfani dasu ya yi mata igiza mai kattun ya

ɗ

ora ta akan hanyar da bata bullewa daga ƙarshe sai ta tsinci kanta a tashar kare yabarta da haushin karnuka. A wannan karo idan ta amince da maganganunsa shi kenan fa ta zama sa kayanka mo

ta. Saboda haka ta kalle shi a lalace sai kuma ta kauda fuskarta ta maida ganinta akan ababen hawa dake kan titin.

Yadda AB yaga Rumaisa ta ba banza ajiyarsa sai duk ya ji babu da

ɗ

i har yana

ɗ

orawa kansa laifi na biyewa Aydah da ya yi alhali yasan za su f

ita da Rumaisa kuma fitar tasu ta shafi neman lafiyar ta ne.

"Habibty na ce ki yi haƙuri in shaa Allah hakan ba za ta sake faruwa ba.

"Abba please ka kyaleni na ji da abun da yake damuna daman an ce kana gane masoyinka na gaske ne da zarar ka ha

ɗ

u da wa

ta lalura don haka yanzu na gama gane matsayin da nake dashi a wurinka tun da ina zubar jini banida sauran amfani a wurinka ka je duk abun da ka yi don kanka.

Rumaisa ta ƙarashe magana tare da rushewa da kuka irin mai cin rai

ɗ

in nan hakan yasa AB ya nemi

gefen titi ya yi parking, da sauri ya jawota jikinsa yana bubbuga bayanta.

"Ke ma dai Rumaisa da rigima kike kin fi kowa sani irin matsananciyar soyayyar da nake miki da matuƙar wahala a sami wata mace da za ta haura matsayinki a zuciyata.

"Uhm! A da ba

nace a da ne nake da wannan matsayin ban da yanzu da ka dandani jikin ƙaramar yarinya.

"Subhanalillah! Haba Habibty ba girman ki bane fa

ɗ

ar wannan magana ki dinga tauna kalami kafin ki fa

ɗ

e sa.

A fusace Rumaisa ta fincike jikinta daga nasa idanunta na a

mbaliyar hawaye ta ce "Na ƙi na tauna

ɗ

in ai gaskiya ce na fa

ɗ

a akan jikin Aydah duk ka bi ka canza min ka dawo wani susu ko uban me kake ji anata wanda ba ka ji anawa?"

"Oh! Ni Bashir

ɗ

an Bashir yau naga takaina ni dai ba za a ji mutuwar sarki a bakina d

uk masifar ki Rumaisa ni dai ba zan ce komai ba bakina da alawar madara.

Ya ƙarashe magana yana sake jawota jikinsa ya cigaba da kanainaye ta da da

ɗ

in bakinsa har dai ya shawo kanta daga nan ya wuce da ita shopping mall ku

ɗ

i ya kashe mata bana wasa ba, ba

bban abun da ya ƙara saka Rumaisa farin ciki yadda taga AB ko sweet bai siyawa Aydah ba. Suna fitowa daga mall

ɗ

in wurin shakatawa suka nufa sai soyayya suke zuba abin su sai gafda da magarib suka baro wurin, akan hanyar su na zuwa gida ya tsaya wani masal

laci ya yi sallah yabar Rumaisa a mota da yake ita ba sallar take yi ba. Yana dawowa mota Rumaisa ta kalle shi cikin shagwa

ɓ

e murya mai

ɗ

auke da kissa da kisisina ta ce "Habibina ina ta kallon hankalinka ko za ka bani special gift na budurcina da na kawo m

aka da yawan ƙawayena suna turomin da pictures

ɗ

in kyatuttuka da mazajen su, suka yi musu a daren farkonsu.

Sai da AB ya tashi mota ya hau kan titi kamin ya juya ya kalle ta a

ɗ

age ya ce "Idan haka ne meye amfani sadakinki da na biya kafin a

ɗ

aura mana au

re?"

"Ka ji ka da wani zance Habibi sadaki daban wannan tukuici ne za ka bayar ba ka ji wani karin maganar da ake cewa yaba kyauta tukuici ba?"

"Uhm! Haka ne. Amma wannan wata sabuwar bidi'a ce da ku mata ku ka kikkire ta daman can ku bakwso a zauna lafi

ya.

Dariya Rumaisa tayi tana ƙara kwatawa jikinsa tare da marairaice murya "Allah Habibi haka ake yi kasan kai kifin rijiya ne wasu abubuwan ba damuwa ka yi dasu ba.

"Ko ba kifin rijiya ba.

AB ya fa

ɗ

a yana mata malalaci kallo.

"Habibi da gaske idan ka

bani special gift ni kuma nayi maka alƙawari da zarar wannan munafukin jini ya

ɗ

auke sai na gwagwaje ka da zafafan styles har sai ka ce ka ƙoshi.

"Uhm! Ina fatar dai ba men power za ki sake bani ba?"

"Kai Habibi abun da ya wuce ka daina tado shi nima ban

san yana haifar da illa ba da ko kusa ba zan ba ka ba ai kasan ina sonka ko kusa ba zan so abun da zai cutar da kai ba.

"To gayamin me kike so na ba ki a matsayin tukuici

ɗ

in tun da kika fara wannan zance na tabbata idan har ba tukuici na bayar ba za ki b

arni na huta ba amman dai ki tuna da alkawarin da kika

ɗ

auka.

"In shaa Allah ba zan manta ba wayoyina nake so ka canza min kasan  latest one sun fito.

"Ya za a yi nasani tun ba wayoyi nake sayarwa ba da dai motoci kika ce wannan ne nake da cikakkiyar mas

aniya akai.

"Ai kuwa dai to ni dai iphone 15 pro max nake so da samsung galaxy s24 ultra as my gift.

Ta ƙarashe magana tana wani narkewa.

"To su kuma wa

ɗ

annan na hannunki, ki yi yaya dasu?"

"Sayarwa zan yi nasha shagalina da ku

ɗ

in.

Girgiza kai kurum A

B ya yi tun ba yau ba ya fahimci halin Rumaisa naso spending ku

ɗ

i a wofi don kawai a zauna lafiya yasa ya biye mata suka je shagon siyar da waya ta zabi dukka wayoyin biyu da tace tana so ya biya ku

ɗ

in suka nufo gida, tsabar farin ciki da Rumaisa take ciki

har baya misaltuwa, koda suka iso gida ana kiran sallar isha Ab ya wuce masallaci ita kuma ta kwaso tarkace shopping bags

ɗ

inta ta shigo gida a main parlor ta tarar da Aydah da Huwaila, Aydah tana zaune ta

ɗ

ora ƙafafunta akan centre table Huwaila tana cir

e mata farce, batareda da sallama ba Rumaisa ta ƙaraso tana zuwa gaban Aydah ta zube shopping bags

ɗ

inta ta fa

ɗ

a kan kujera dake kusa da Aydah tana fa

ɗ

in "Washhh! Allahna na gaji sosai jikina duk ciwo yake Habibi ya gajiyar dani ba ka

ɗ

an ba Aydah kin ga ya

won da muka dinga yi sai da na fara masa kuka sannan fa ya amince muka dawo gida da har yace a hotel za mu kwana naƙi amincewa, na ce ba za a yi haka dani ba mubar 'yar yarinya mu ita ka

ɗ

ai a gida.

Ta ƙarashe magana tana shafa kamatun Aydah tare da sakar

mata shu'umin murmushi, nan da nan fuskar Aydah ta canza tayi kici-kici wani irin malolo abu ya zo ya tokare mata ƙahon zuciya. Huwaila ta dakatar da abun da take yi ta zubawa Rumaisa ido sai lokaci Rumaisa ta kalleta a sheƙeƙe ta ce "Ke mai aiki tashi ki

bar cikin parlor nan idan kika ga matan gida suna conversation a tsakanin su ki daina baza kunnuwa kina saurare wannan ai salon munafuci ne da so ha

ɗ

a husuma, duk iya munafucin ki da kutunguilarki ba ki isa ki raba mana kawunan mu ba don ni da Aydah kanmu

a ha

ɗ

e yake tamkar ya da ƙanwa muke ko babyn yaya Abba?"

Ta ƙarashe magana tana kashe wa Aydah ido. Tuni idanuwa Aydah sun fara ciccikowa da hawaye.

"Tashi mana munafukar banza da wofi kina gafda da bari gidanan ba zan yi sake ki raba mana zaman lafiyarm

u.

Rumaisa ta fa

ɗ

a a tsawace da sauri Huwaila ta tashi ta nufi

ɗ

akinta.

"Baby Aydah zo ki tayani duba kyaututtukan nan da yayanki ya yi min idan ma da akwai abun da kike so a ciki ki

ɗ

auka ni da ke ai mun zama abu

ɗ

aya.

Gani yadda Aydah take mutso-mutso

da baki tana ƙoƙarin danne hawaye Rumaisa ta saki murmushin mugunta ta soma firfito da kayayyakin dake cikin bags

ɗ

in tana zubewa a gaban Aydah daga ƙarshe ta fito da wayoyinta "Aydah kin ga wayoyina da habibi ya siya min a matsayin tukuici budurcina da n

a kawo masa kin san fa haka maza suke yi da zarar su ji da

ɗ

in mace sun dinga kashe mata ku

ɗ

i kenan tamkar ba su san zafin neman su ba. Yanzu ki duba wayoyina

duka yaushe ya siya min su amman har ya sake siya min wasu kai Abba Bashir duniya ne.

Hawaye da A

ydah take

ɓ

oyewa ne suka kubce mata Rumaisa tana gani ta zaro idanuwa "la hula wala kuwwati illah billah! Aydah kuka fa kike yi? Ke kuwa me ya same ki haka kike zubda hawaye zo, nan ƙanwata fa

ɗ

amin waya ta

ɓ

a ki?"

Buge mata hannu Aydah tayi ta miƙe da gudu

ta haura sama tana gunji kuka, Rumaisa ta bi ta kallo sai kuma ta kece da muguwar dariya, har da su buga ƙafa a tiles "shegiyar yarinya mai baƙin kishin tsiya da sannu zan fitar dake gidanan sai na nuna miki bambancin dake tsakani babba da yaro.

Tana mag

ana ha

ɗ

e da mayar da kayanta cikin shopping bags ta haura

ɗ

akinta, zuciyarta wasai! 

AB yana dawowa daga masallaci sai ga Abdulkarim ya kawo masa ziyara suka tsaya a parking lot cikin motar Abdulkarim

ɗ

in.

"Ak saukar yaushe?"

AB ya fa

ɗ

a yana kallon Abd

ulkarim.

"Ɗazu da yamma hankalina yana gunka tun sanda ka bani labari abun da Rumaisa tayi maka.

"Uhm! Bari kawai abokina Rumaisa ta kashe ni tasa na aikata abin kunya na je na haikewa 'yar mutane sai da ta kwanta gadon asibiti.

AB yana dasa aya Abdulka

rim ya kece da dariya "Kai dai ba wani nan daman can ranka ya biye shi ne fa ka maida mugun yawu.

"Mtss! Matsalata da kai Abdulkarim mugun

ɗ

an iska ne kai ina fa

ɗ

a maka gaskiyar abun da ya faru kai kuma kana shigowa da salon iskanci.

"To na ji na daina a

mma wane irin mataki ka dauka akan Rumaisa?"

"En! To na daina nuna mata fushina na kuma gargade ta kar ta kuskura ta sake zuba min komai a abun sha.

"Mtss! Ni na zaci ka tura ta gidan ubanta a koya mata tarbiyya da ba a mata ba tun farko.

"Akan me zan t

ura ta gidansu bayan ina sonta kuskure ne kuma ba wanda baya kuskure.

"To ita kuma Aydah fa a wane matsayi ka ajiye ta kasan dai yanzu ta zama bazawara dole ka zauna da ita tunda dai kaine wanda ya kawar mata da budurcinta?" Ko kuma dai har yanzu kana nan

akan bakarka na sakinta da ka ce za ka yi?"

AB ya shafa kwatancce sajensa yana kallon Abdulkarim a dage kafin ya ce "Banaso bin diddigi Abdulkarim Aydah dai mata ta ce ba ruwanka da yadda zan yi da ita ban da ma kana munafuki yaushe na ce da kai zan sake

ta?"

Zaro idanuwa Abdulkarim ya yi "Ni ne munafuki Ab?"

"Kai

ɗ

in ko tsoronka nake ji da ba zan kira ka da munafuki ba?"

Sheƙewa da dariya Abdulkarim ya yi har yana dukan dashboard

ɗ

in mota "wallahi-azim AB ka ji kunya ka yi amanka ka lashe

ɗ

an iska kaw

ai mai cika bakin banza dallah kalle ka shirgegen ƙato da kai kana shigewa

ɗ

aka da kwaila ko ba haka ka kira ta dashi ba?"

"Mtss! Banza munafuki wanda bashida mantuwa koma dai mene ne ba haramun na aikata ba ehee barantana mutum ya dinga ya madidi dani.

"Yoo amman dai ka yi abun kunya.

"Idan mutum ya cika shi ma ya je ya yi abin kunya irin wanda nayi.

"Allah ya tsare gatari da sarar shuka ni bana cika baki irin naka.

Dariya kurum AB ya yi tare da fa

ɗ

in "Ai sai ka yi Baby dai ta zama ni na zama ita tun

da almurranmu sun daidaita na kuma riga na zura ƙwallo a raga duk abun da

za ka fa

ɗ

a ba zai dame ni ba domin ni ka

ɗ

ai nasan irin duniyar da kwailata ta kaini, kai bari kawai Abdulkarim idan ana sallah ba'a magana Baby Aydah tayi hundred percent Baby Aydah

wata duniya ce ta daban.

Zaro idanuwa Abdulkarim ya yi cikin ka

ɗ

uwa yake kallon Ab ya kasa yarda wa

ɗ

annan maganganu daga bakinsa suke fitowa anya kuwa Ab kansa ƙalau ko kuma dai ya zare ne. Fitilar dake cikin mota Abdulkarim ya kunna ya shiga ƙarewa kyakk

yawar fuskar AB kallo yayin da AB ya dage girar ido ya yi masa kur da nasa idanuwa.

"Ni ne dai Abba Bashir abokinka.

"Wallahi kuwa kaine Abba Bashir amma kuwa Abba kai

ɗ

in tantiri

ɗ

an iska ne lamba

ɗ

aya.

Abdulkarim ya fa

ɗ

a yana tu'ajjabin.

"Yanzu kam k

a yarda dani ni ne ko?"

"Uhm! Na yarda amman Dan Allah ka dinga lalla

ɓ

a 'yar mutane kada ka mayar da ita sex addict.

"Wannan kuma babu ruwanka tsakanina ne da matata.

Har suka yi sallama Abdulkarim bai daina mamakin Ab ba duk da daman can ya sa ran faru

war hakan amman bai zaci hakan da wurwure ba.

Direct Ab ya wuce

ɗ

akinsa ya yi wanka ya sako dark green

ɗ

in pajama yana zuba ƙamshin turarensa ya fito parlornsa ya zauna ya kunna tv yana kallon news sai ga Rumaisa ta shigo cikin

ɗ

aya daga cikin sexy transp

arent night gown

ɗ

in da ta siyo sosai rigar tayi bala'in yi mata kyau cikin tafiyar jan hankali ta nufi socket ta saka sababbin wayoyinta a charging. Ta dawo kusa da AB ta zauna ta dauke hannunsa dake kan hannun kujera ta ha

ɗ

e da nata a hankali take massag

e

ɗ

in tafin hannun nasa.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Is

haq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayus

her Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕

🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[1/26, 2:28 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

083.

Har kusan ƙarfe goma na

dare bai ga Aydah tazo wurinsa ba A hankali ya zare jikin Rumaisah daga nasa ya miƙe tsaye ya saka (casual slippers)a kafafunsa,da mamaki Rumaisah ke fa

ɗ

in."ina kuma zaka je?"

"Bara na duba baby Aydah nayi mata sai da safe.

Ya fa

ɗ

a batareda ya kalleta ba

ya juya ya nufi ƙofar barin parlorn banda bugawa babu abunda zuciyar Rumaisah keyi,idan kuma daga nan ya kwana a dakin Aydah fa.?"nan take wata zuciya ta kwabeta akan fa

ɗ

in.

"Ai idan yana da kunya shi ma bazai farawa ba.

Akan idanunta ya fice daga parlo

rn tana jin yadda zuciyarta tayi wani irin nauyi tana addu'a kafin ta gama shan maganin nan jinin ya tsaya,kafin kwanakin amarcinta su kare ta fara raba kwana da Aydah sai da yayi knocking yaji shiru ya kama handling ya

ɗ

an tura ga mamakinsa a rufe yaji ta

da alamar tasa key ta ciki

ɗ

an kwankwasa wa ya shiga yi yana kiran sunan Aydah lokacin tana kwance akan bed

ɗ

inta tayi ruf da ciki da rigar bacci ajikinta marar nauyi tana jin yadda yayanta ke kiran sunanta yana famar bugun kofa tayi masa banza haushinsa

shi da Rumaisah take ji matuƙa kenan yayan nata ya fara zama munafuki mai son kansa da yawa meyasa itama da ya karbi budurcinta bai yi tunanin yimata kyauta komai kankantar ta ba.?"sai Rumaisah za

ɓ

in ransa wacce zuciya da ruhinsa ke so sai ita wacce aka yi

masa auren huce haushi da ita.

Idan ta tuna siyayyar da Rumaisa ta zube mata a gabanta sai taji wani irin ra

ɗ

a

ɗ

i a ƙirjinta duk bugun da AB ya riƙa yiwa kofa bai sa Aydah ta bu

ɗ

e ba. Sai ma bin kofar tayi da wata irin harara tamkar yana ganinta a zuciye

AB yabar kofar room

ɗ

in yana tunanin wane irin iskanci ne ke damun Aydah yana buga mata kofa tayi masa banza. Yasan in

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login