Showing 129001 words to 132000 words out of 268949 words
ta kammala ta
ɗ
auki guda
ɗ
aya ta kaiwa Huwaila, tana gamawa ta dauka ta kai mata ganin yau
bai bata fuska ba sai kawai ta komawarta
ɗ
akinta. Bata tsaya a parlor sunyi kallo kaman yadda suka saba ba ita yau tsoronshi ma take ji gwada tayi nesa-nesa dashi.
Washegari Huwaila tana kammala sallar asuba ta shiga gyaran gida ko'ina ya yi fess, da dub
a kitchen babu foodstuffs da nufinta ta yiwa masu gidan break fast dole ta koma
ɗ
akinta ta kwanta ba don tana jin bacci ba. Aydah tana kammala shirinta na school ta fito bayanta goye da bagpack
ɗ
inta, ta zauna a parlor tana jiran AB ya sauko ya kaita schoo
l bata fi five minutes da zama ba sai gashi ya sauko kaman dai jiya fuskarsa a ha
ɗ
e.
"Ina kwana Yayanmu!
"Lafiya ƙalau tashi mu tafi.
Ta tashi jikinta a sanyayye tana mamakin wannan canzawa da ya yi mata, sai da ya tsaya a restaurant tayi break fast shi
kuma ya yi musu takeaway shi da Huwaila sannan ya sauke ta school ya kawo three thousand as usual ya bata, bayan ya dawo ya yi wanka ya shirya cikin blue suit da white colour long sleeve shirt, ya saka necktie white ya yi matuƙar kyau a parlor ya tarar da
Huwaila tana ƙara goge centre table
ɗ
in da ke girke a tsakiyar parlorn, ya nuna mata abincinta kana ya ce zai aiko da direban Kamfani ya kawo foodstuffs sai ta yi musu girki. Huwaila ta amsa cikin girmamawa tare da yi masa fatar adawo lafiya. Bayan tafiya
rsa ne ta haura sama ta shiga
ɗ
akinsa ta gyara masa tsaf ta wanke bathroom tare da saka turaren wuta
ɗ
akin ya gauraye da ƙamshi ta rufo ƙofar ta nufi na Aydah shi ma ta gyara shi ta wanke ban
ɗ
aki da panties
ɗ
in Aydah guda biyu da tarar a cikin laundry bask
et. Tana gamawa da
ɗ
akin Aydah ta dawo downstairs parlor ta zauna.
*MASARAUTAR KUDU*
A yau Masarautar Kudu ta tashi da mummunan labari na mutuwar sarki Mahmood, ba ƙaramin tashin hankali iyalansa da jama'ar gari suka shiga ba
Fulani babba ta yi kuka har
ta gode Allah ita kuma dramar queen Fulani ƙarama har da suman ƙarya lokacin dasa mutuwar mai martaba ta riske Ciroma a lokacin yana parlornsa tare da iyalinsa suna taking breakfast Galadima ya kirasa a waya ya fa
ɗ
a masa dadda
ɗ
an albishir, tsabar farin cik
i mantawa ya yi da yana gaban Uwargidansa Maryama da 'ya'yansa wanda basu san takamaiman abun da ya aikata ba sai gashi tsanani farin cikinsa da ya kasa boyuwa ya miƙe tsaye yana hamdallah har dasu sujjudi shukur hakan yasa yana gafda
fallasa sirrinsa. M
amaki ne ya lullu
ɓ
e Maryama har ta gaza haƙuri ta furta "Ciroma wani abun farin ciki ne ya same mu?"
Ya
ɗ
ago daga sujjadar da ya yi yana wani tattara babbar rigarsa sai yaƙar haƙora yake yi "wallahi kuwa Maryama mai martaba dai wa'adi ya cika burina na za
ma sarkin kudu zai cika. Kai Al-hamdullilah Allah abin godiya boka mai Gundulelliya aikinka ya yi kyau dole nai maka babban tukuici.
Zazzaro idanuwa Maryama ta yi cikin ka
ɗ
uwa ta furta "Innalillahi wa'inna illahim raji'um! Ciroma daman kana da sa hannun a
ciwon mai martaba? Anya kuwa Ciroma kana so ka gama da duniya lafiya? Meyasa kai Kwata-kwata babu tsoron Allah a zuciyarka? Wallahi Ciroma ka yi asara amman ba laifinka bane har da zugar wannan tsinanniyar matar taka Umaima kin zama annoba kin zama silar
jefa rayuwar mijina halaka Allah ba zai barki ba Umaima.
Ciroma ya yi sakwarkwatai ya rasa me zance da zai kare kansa, maganar zarar bunu idan ta fito bata komuwa balle ya maidata, sai rarraba idanuwa yake yi na rashin gaskiya muraran. Umaima ce ta zuburo
daman ita ba gudun abun kunya take yi ba.
"A'ah! Ya haka malama za ki kirani da tsinanniya? Don kawai na taimaki mijina domin ya cimma burinsa, in dai akan taimakon mijina ne ki kirani da abun da ya fi tsananniya ba abun da ya dame ni Allah na tuba me ts
inuwarki za tayi me. Ko kuma ko kina so ko bakya so sai Ciroma ya zama sarkin kudu sai dai bakin ciki ya kar ki.
"Ke dallah ya isa haka! Maryama sa'arki ce da za ki dinga fa
ɗ
a mata magana banaso kama hanya ki tafi
ɓ
angarenki banaso fitina.
Ciroma ya yi m
agana a tsawace har wani zarewa Umaima idanunsa yake yi, dole ta fice ranta yana mata tuƙuƙi duk da Umaima bata yi mamaki yadda ya daka mata tsawa ba bakon abu bane a wurinta, daman can haka yake mata akan Maryama ta rasa wane irin tsoronta yake ji tasan M
aryama bata bin malaman tsinbo balle bokaye hasali ma shahararriyar malamar addini ce da babu na biyun ta acikin da wajen masarautar kudu. Kuma riƙaƙƙiyar 'yar Ahalil sunnah ce. Sai dai Umaima ta danganta hakan da tsanani son Maryama da Ciroma ke yi yadda
yake so ko Kilishi da ta haife shi baya mata ƙaunar da yake yiwa Maryama. To daman an ce wanda Allah ke yiwa fa
ɗ
a baya fa
ɗ
a dukkanin bukatun Maryama wurin Ubangiji talikai ta ke miƙa su shiyasa duk biye-biye bokaye Umaima har yau ta kasa cin nasara akanta,
haka zalika ta kasa farraka zamanta da Ciroma.
"Kai kuma ku fice ku ba mu wuri manyan suna magana kun yi tsaye cirko-cirko kuma baza kunnuwa ku fita mana!
Ciroma ya yi magana cikin hargowa yana kallon yaransa ƙanana, da gudu suka fice kowanne ya nufi
ɓ
a
ngaren mahaifiyarsa.
"Meyasa Ciroma? Na ce meyasa za ka biyewa sha
ɗ
aniyar matarka har ta kai ka da aikata mummunan aiki irin wannan?"
Ciroma ya yi shiru ya rasa abun fa
ɗ
a cike da tsanarsa Maryama take kallonsa kamin ta girgiza kai ta nufi ƙofar fita da s
auri ya bi ta yana kiran sunanta ko waigowa bata yi ba balle ta tsaya ta riga tasan duk abun da zai mata ba zai ƙara
ta da komai ba. Tun da aikin gama ya riga da ya gama burinsa mai martaba ya mutu ya kuma mutu to me ya rage?"
Kamin ka ce kwabo masarautar
ta cika da mutane babu masaka tsinke ƙarfe 2:00pm za a yi jana'izar koda ƙarfe 1:00pm ta yi Aliyu na uku da yaransa sun iso mai babban
ɗ
aki ta yi tawakalli sosai domin ita ma ke rarrashin ƙannai mai martaba take ta faman kukan saboda tashin hankali yaya G
imbiya har da suma tayi sai aka zuba mata ruwa ta farfa
ɗ
o. Mai martaba ya yi jama'a ta ko'ina zuwa ake ƙarfe 2:00pm aka masa sallah kamar yadda addini musulunci ya tanada aka wuce dashi makwacinsa na gaskiya da yake akwai maƙabarta acikin masaurata duk wan
i sarki ko jinin sarauta anan ake binne shi.
Wani abun da zai ba ka mamaki tun kamin adawo daga kai mai martaba maƙabarta Ciroma ya fara shige da fice na neman sarauta, idanunsa sun rufe da kwa
ɗ
ayin mulki kamar shi ba zai mutu ba.
#Love Story 2023/2
024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.
[1/3, 3:55 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
#Love story
#Gwagwarmaya
#Team tagwaye Novels
051.
Koda ta
dawo makaranta da rana Huwaila tayi masu abincin rana gidan sai kyalli yake ko'ina fes daman Huwaila badai tsafta ba ,anan cikin parlor ta wullar da bag dinta ta makaranta ta cire takalmin kafarta
da ƙaramin hijab
ɗ
inta na uniform ta wullar cikin parlor
fitowar Huwaila daga
ɗ
akin bakin dake cikin down stairs ta hango Aydah cikin parlor,da fara'a sosai Huwaila ta ƙaraso gabanta tana fa
ɗ
in "Auta har an taso makaranta Aydah na zama cikin kujera take
ɗ
agawa Huwaila kai,
"Abinci za kici ko wanka?"duka ina buk
atar kowane Aunty huwaila ,Amman zan fara cin abincin tukuna daidai lokacin Abba Bashir ya ƙaraso cikin parlor kuma yabi kayan da Aydah ta yasar a kasa. Fuska a daure yake fa
ɗ
in."wannan kayan fa wa zai kwashe?"da sauri Huwaila ta nufi kayan tana kokarin da
ukewa AB ya dakatar da ita ya kalli Aydah yace ta kwashi kayanta ta kai
ɗ
aki,yadda yayi mata babu wata cikakkiyar fara'a akan fuskarsa yasa tabi umurnin yayan nata ranta ita
ma a
ɓ
ace tun jiya da suka dawo daga gidan Mami yabi ya canja mata,abu kankani zat
a yi masa ya hauta da fa
ɗ
a a karo na farko da taji tana jin haushin yayan nata har cikin ranta. Har tayi wanka bata fito daga dakin ba ,kwanciyarta tayi a
ɗ
aki har Abba yayi wanka ya sauka kasa yaci abincin da Huwaila ta jera cikin dinning area baiji alama
r motsin Aydah ba.yana gama ci ya koma sama murda handling din kofar
ɗ
akinta yayi ya shiga kwance ya sameta kan bed tayi ruf da ciki idonta a rufe suke kuma yana jin yadda numafashinta ke fita da alamar bacci ne ya dauketa yafi minti
ɗ
aya tsaye akanta doga
yen yatsun kafanta ya shiga ja , bu
ɗ
e idonta tayi da suka sauya kala saboda bacci.Ba za ki ci abinci ba kika dawo
ɗ
aki kika kwanta?"
"idan na tashi bacci zan ci yayanmu."ta fa
ɗ
a tana son ta kara rufe idanunta ,tashi muje kici abinci ki gama ci na saukeki
a islamiyya yau babu fashi."yayi maganar sounding so very serious tamkar zata yi kuka ta tashi zaune tana murza ido tana jin yadda kanta ke wani irin juyawa ,da gaske bacci takeji kamar yadda ta fa
ɗ
a masa kallon yanayinta kawai yasan bacci takeji sai dai b
a zai yadda tayi bacci ba taki zuwa islamiyya
Shiya dauki plate ya zuba mata shinkafa da miyar da Huwaila tayi masu da naman kaza a sama,haka Aydah ta rika ci kamar ana sakata dole yana zaune a gefe yana danna wayar hannunsa,akai akai yake dagowa ya kalli
gefen da take idan zata kai lomar abinci a bakinta tamkar zata fashe da kuma kamar yadda take yi da fuska.sai dai yayi murmushin gefen baki ya dauke kansa akanta.Baccin da Aydah bata samu ba kenan har lokacin islamiyya yayi yana dawo masallaci ya dauketa
da mota ya aje ta islamiyya duk ranta a
ɓ
ace yake.haka yaja motarsa ya barta tana famar kumbure-kumbure.
Har ya daukota daga islamiyya ran nan nata a
ɓ
ace yake shima sanin Huwaila na gidan kuma ba karamin dadi yaji ba da tazo gidan yasan Aydah bazata yi k
ewa ba yana sauketa ya juya kan motarsa kai tsaye wurin Abdulkarim ya wuce."Aure nakeso nayi Abdulkarim !"Ya fadi kalmar batareda ya kalli Abdulkarim ba da ya bu
ɗ
e baki yana kallonsa da mamaki."aure kamar yaya ban fahimceka ba.?"mahaifin Rumaisa ya samu ga
nawa dani ya bani hakuri akan laifin da yayi min a baya."haka ya kara bani damar auren Rumaisa a karo na biyu sai dai ban san tayar da zan yiwa Daddy bayani ba."da kurciyarka za ka aje mata har biyu meke damunka Meya shiga kanka."duk ka manta irin mummunan
wulakancin da mahaifin yarinyar nan yayi ma a ranar daurin aurenka.!"ai ina tunanin daga ranar bazaka kara kallon 'yarsa ba ashe ba haka bane AB
Abdulkarim ya fa
ɗ
a da wani yanayi a Muryarsa yana ganin hoton sadda abun ya faru acikin kwanyar kansa,Yaya z
an yi Abdulkarim ina son Rumaisa da dukkan zuciya da ruhi a baya nayi yunkurin rabuwa da ita na har abada,sai dai tausayin ta da nake ji na kasa duk irin soyayyar da ta nuna min a baya kuma bata da laifi ko ka
ɗ
an duk mahaifinta ne."ban baka shawara ka tun
kari Daddy da wannan zancen ba ,ana barin halal dan kunya ka tuna yadda Daddy ya tsaya maka akan komai na rayuwarka."ita kuma wacce kake aure a gida isarka ne ba tayi ko yaya?"lokaci
ɗ
aya Yanayin AB ya canja,jin inda Abdulkarim ya bullo masa, "sau nawa zan
fa
ɗ
a maka babu wannan maganar a tsakanina da Aydah lokacin sakinta na zuwa lokacin da tazo min da wanda take so ta aura. murmushi Abdulkarim yayi bai kara cewa komai ba sai murmushin da yake yi har kullum AB ba zai daina basa mamaki ba ga gaskiya kiri-kir
i yana gani Amman sai ya take,da dare Abba ya yanke shawarar ya kira Daddy ya fa
ɗ
a masa tunda baya gari sai dai yana dialling lambar Daddy yayi saurin katsewa idan ya tuna maganganun Abdulkarim sai yaji akwai kamshin gaskiya a maganganunsa ,to kuma yana
bu
katar Rumaisa cikin rayuwarsa acikin gidansa na aure ko dan ya kauda zargin da Mami keyi masa akan Aydah ,ya kamata yayi aure sai dai bai san taya zai fara tunkarar Daddy da maganar ba."
Cikin kwana biyu Mami tayi bala'in saka damuwar Aydah aranta musanma
n da ta ƙaryata a gaban Abba Bashir ta fahimci idan bata tashi tsaye ba Aydah neman take tafi karfinta duk akan Abba Bashir,da safe karfe goma tunda Daddy baya gari ta dauki motarta tayi gidan kawarta Hajiya zeenah ,Mami bata tsaya kofar gidan kowa da mota
rta ba sai kofar gidan Alhaji Sanusi ƙanin Daddy,nan tayi horn maigadi ya leko ta karamar kofa ya shaida motar ta Mami dan tana yawan zuwa gidan bu
ɗ
e mata kofar gate yayi yana daga mata hannu alamar gaisuwa. A hankali ta shiga danna door bell,bata jima ba
aka zo aka bu
ɗ
e mai aiki ta gaisheta tayi mata iso cikin parlor, tace Bara ta karasa bangaren Hajiya zeenah ta kirata daga kai kurum mami tayi saboda damuwar dake kwance a kasan zucuyarta ,ba'a jimaba Hajiya zeena ta fito sanye cikin kayan bacci riga da wa
ndo masu kauri kana ganin fuskarta da take a yamutse kasan bata dade da tashi bacci ba,har cikin parlor ta karaso ta zauna da mamaki take kallon Mami,ko jia munyi waya baki cemin zaki zo ba Hajiya mariya."Hajiya zeenah ta fa
ɗ
a tana kallonta,da raunin murya
Mami ke fa
ɗ
in."bana cikin hankalina zeenah bana cikin natsuwata ina gafda rasa tunani na zuciyata tana iya bugawa lokaci
ɗ
aya,inhar Abba ya kusanci Aydah."Mami ta fa
ɗ
a da wani irin yanayi a muryarta wani murmushin gefen baki Hajiya zeenah tayi tana fa
ɗ
in.
"mu karasa kiyi break fast idan kin samu natsuwar da nake bukata sai muyi magana."da sauri Mami ta shiga girgiza kai tana fa
ɗ
in."taya kike tunanin zan iya ha
ɗ
e wani abinci cikin kwanakin nan ai abinci baya zama acikina zeenah mu karasa dakinki muyi magana
cikin sirri."har bedroom din hajia Zeena suka shige suka zauna akan makeken gadonta Mami ta cire mayafin kanta , Zeena na yanke shawarar kawai zaki kaini wurin malaminki na yadda da maganarki sai ta wannan ka
ɗ
ai zan samu Abba,ya rabu da ya'ta na har abada
ke ko Sadiyar da nakeso ya aura na haramta mata aurensa ki tashi mu tafi wurin malamanki raba auren nan shine kwanciyar hankalina Zeenatu
lamarin Aydah ya gigita Ni zautukkanta sun dauremin kai kwanakin nan ko baccin kirki bana samu wallahi saboda damuwa
."yanzu kika dawo hanya Hajiya Mariya ai yanzu ai daina zama a ga ikon Allah in har kina da ku
ɗ
i babu wata matsala da zata sakaki a gaba,bari na watsa ruwa nayi karin kumallo kin san fa ba'a cikin garin Kano yake ba a gaya yake ,zaki iya janmu da mota mu t
afi ko mu tafi da driver na."kin san bazan iya dogon driving ba saboda ciwon baya,muje dai da driver zaifi sauki.
Hajiya Zeena ta gyada kai alamar gamsuwa ta shige toilet minti goma sha biyar ta gama karin kumallo ta shirya cikin atamfar super da mayafint
a,suka fito cikin shirin zuwa garin (gaya)itada Mami,suna hanya kiran daddy ya shigo a Wayarta sai da gabanta yayi wata irin dokawa.dan bata fa
ɗ
a masa zata fita ba,cike da karfin hali ta daga wayarsa bayan sun gaisa yake tambayarta bata gidane ?"yana jin k
arar abun hawa.?"da ido Hajiya Zeena ke kwatantawa Mami yadda zata fadawa daddy,naje gidan Safeena ne bata dan jin dadi Amman ba dadewa zanyi ba."kayi hakuri na manta ban fa
ɗ
a maka ba, Daddy yayi mata addu'ar Allah ya bata lafiya haka yayiwa Mami alƙawarin
idan ya samu lokaci zai kirata.da haka suka aje wayar
Da sauri Mami ta kira Aunty Safeena a waya tace idan Daddy ya kirata ya tambayeta ya jiki."ta fa
ɗ
a masa taji sauki,dan tafita bata fa
ɗ
a masa ba tace tana gidanta bata jin dadi. Safeena tace Insha Yaya
,Allah ya tsare hanya."Mami ta
amsa da Ameen tana sauke wayar,Hajiya Zeenah ta cigaba da zuzuta maganin malamin da zasuje wurinsa tace cikin minti goma idan har maganin ya fara aiki Abba, zai iya sakin Aydah,shiru Mami kawai tayi tafi Hajiya Zeena son aure
n nan ya tarwatse kowa ma ya huta.tafia suke Amman bata ganin ma driver na taka motar yadda takeso dan har magana tayi masa akan ya kara gudun motar,
da suka isa garin gaya har kofar gidan malam (dogo)motarsu ta tsaya ,suna fita daga motar Hajiya Zeenah t
a karasa wurin driver ta ciro kudi a bag dinta ta kirga dubu goma ta soka masa a hannu,tace uzairu ka shiga gari ka
ɗ
an shana da mungama zan kiraka."baki har kunne uzairu ya karbe ku
ɗ
in sa yayi reverse yabar cikin lungun dakyar mota ke shigowa kafin ka shi
go da mota duka sai gabobin