Showing 117001 words to 120000 words out of 268949 words

Chapter 40 - KURMAN ALLO COMPLATE

yana tallabo fuskarta duka yana kallon cikin kyawawan idanunta da suka rine saboda kuka. Ta turo baki tana jan majina take fa

ɗ

in."ai ko za ka fa

ɗ

a bai kamata ka fa

ɗ

a gaban abo

kinka ba yayanmu."kuma ai na san kai yayana ne babu aure a tsakaninmu

idan kana fa

ɗ

ar ban cika macce ba batamin rai kake."to na daina daga yau kin haƙura?"make kafada tayi yayi rolling

ɗ

in eyes

ɗ

insa yana fa

ɗ

in."to fa

ɗ

amin me zan maki ki hakura?"abu biyu.!

"ya daga kai kafin yace "ohhhh really??"dage girarta tayi duka biyu

ɗ

in. "Tau ina jinki."gabanta na fa

ɗ

uwa take kallonsa bata san taya zai karbi zancenta ba ,duka tana bukatar abu biyu

ɗ

in da zata fa

ɗ

a yanzu, tasan kuma da wuya yaya Abban ya amince zai ma

iya daukar

ɗ

ayan yayi mata to

ɗ

ayan fa?"tana bukatar waya da gaske friends

ɗ

inta suna da waya wanda suke group

ɗ

aya banda ita.

Kuma tasan matsalar rashin wayarta

duk daga wurin yaya Abba ne, daga Mami har dayddy basu da matsala.

Jin tayi shiru yace "b

aki shirya magana ba yunwa nake ji dauko mana plate muci anan, "Yayanmu dan Allah ka kaini gida anjima da dare sai mu dawo dan Allah.

Yadda tayi narai-narai da ido yasa yaja numfashi yana kallonta yake fa

ɗ

in."naji

ɗ

aya bayan la'asar zamu je fa

ɗ

i daya,wann

an karon hannunsa ta kamo ta rike cikin nata hannun tana kallon cikin idonsa, cikin rawar murya ta ce."Dan Allah Yayanmu za kayi min

ɗ

ayan?" Ka fara yimin Alkawari yayanmu."ki fa

ɗ

a baby.!"

"Yayanmu dan Allah ka siyamun waya duka Friends

ɗ

ina suna waya.

T

a karasa maganar tamkar zata fashe masa da kuka girarsa ya tattare wuri

ɗ

aya yana kallonta kamin ya ce "Tashi ki dauko plate da spoon muci abinci."ganin babu wata walwala acikin fuskarsa yasa ta miƙe tsaye ta fice daga

ɗ

akin cikin sanyin jiki. Har suka gam

a cin abinci bata ga walwalar yaya Abba ba.Ya kalli

ɗ

akin da alamar yau bai ga shara ba, "ki gyara

ɗ

akin nan tas kiyi wanka idan munyi sallar la'asar zamu fita. Da haka ya fice daga

ɗ

akin,cikin ƙunci ta share

ɗ

akin tamkar zata yi kuka ganin yadda bayanta y

a riƙe sai hu

ɗ

u da rabi ya shigo

ɗ

akin nata zaune take gefen bed da riga da skirt na Atamfa ajikinta kalar purple da baki kayan sun zauna daidai jikinta ga mayafinta nan aje agefe da ƙaramar handbag

ɗ

inta

ɗ

akin ya shiga karewa kallo sai da yayi masa yadda

yakeso ya kalleta yace ta taso su tafi. Haka tabi bayansa tana yafa

ɗ

an ƙaramin veil

ɗ

inta da duka bayanta a waje bai damu da yanayin shigarta ba dan yasan yarinya ce...ko a mota zaman shiru suka yi sai dai ganin inda ya nufa da motar yasa ta kallesa da s

auri ko kallonta baiyyi ba ya cigaba da tukinsa a natse. Manyan wayoyi ne aka zube agabanta ya har

ɗ

e hannunsa a ƙirjinsa yana kallon fuskarta yadda farin cikinta ya bayyana nan take.

"Ki dauki wacce kikeso baby mubar wajen nan.!"hannu tasa tana daukar man

yan wayoyin tana jujjuyasu a hannunta idonta ya kai kan latest iPhone ta dauka ganin yadda ta riketa yace ita kikeso?'"daga masa kai tayi da sauri tana tsaye ya bada card

ɗ

insa aka cire kudin,wani irin farin ciki ta tsinci kanta acikin tun cikin parking lo

t ta kasa daurewa ta rungumesa tare da peck

ɗ

in kumatunsa "Allah ya biyaka da aljanna yayanmu.

Ganin yadda ta rikesa ta zagaye hannunta a bayansa ya

ɗ

an sunkuya tana fa

ɗ

in."baby.!"da sauri ta sakesa ta karasa bangaren driver ta bu

ɗ

e masa tana kallonsa sti

ll wearing a loverly smile shimfide akan fuskarta, shiga motar yayi ta mayar da kofar ta rufe zagayawa tayi frontseat ta bu

ɗ

e ta shiga ta mayar da kofar ta rufe,kai tsaye office

ɗ

in MTN suka nufa aka siya mata layi akayi mata register,tana ganin sun dauki

hanyar zuwa gidansu bata san lokacin da ta riƙe masa hannu ba tana sakin yar dariya take fa

ɗ

in."thank you yayanmu.

Ai yana gama parking cikin parking lot ta balle marfin motar ta ruga da gudu zuwa cikin gidan tun kafin ta shiga cikin parlor take kwalawa s

u Siyama kira hardasu Mami, Sadiya da Mami ne zaune a parlor Sadiya tana zaune gefen Mami, yayin da plate a hannun Mami tana feeding

ɗ

in Sadiya basu dade da

dawowa hospital ba jiya cikin dare suka kwasheta sai yanxu aka sallamota, da sauri Aydah ta zagaya

ta bayan kujera ta sakala hannunta cikin wuyan Mami."I miss you Mami i really miss you.!"wata uwar tsawa Mami tayi mata tana fa

ɗ

in.''kasheni za kiyi da ne kin wani riƙe min wuya dallah cikani.

Sauri Aydah ta saketa tana

ɗ

an turo baki zata yi magana AB ya

shigo da sallama cikin takunsa na izza da kasaita tuni parlorn ya game da kamshin turarensa, tunda ya bayyana cikin parlor Sadiya ta kafesa da idanunta wani irin bugawa zuciyarta take da sauri da sauri tamkar zata fito daga ƙirjinta samun kanta tayi da miƙ

ewa tsaye cikin bin Umarnin zuciya da gangar jikinta ta nufesa daga Mami har Aydah kallonta suke shima tsayawa yayi cak!"yana kallonta yadda tayi wani irin rama na ban mamaki tana karasowa gafda shi ta ha

ɗ

e filin da yayi saura a tsakaninsu rungumesa tayi s

osai tana zagaye hannayenta a bayansa,wani irin kuka mai rauni gamida wani irin ciwo Sadiya ta fashe dashi. Jin yayi zuciyarsa ta karye lokaci

ɗ

aya sai kokarin rabata yake da jikinsa cikin wani irin raunin murya ya kira sunanta "Sadiya!" Yana kokarin ciret

a daga jikinsa"Yayanmu Please karka rabani da gangar jikinka dan Allah wallahi zan iya mutuwa.

Ta fa

ɗ

a tana rikesa sosai tamkar wacce za'a yiwa kwacensa, cikin wani irin murya taji Mami ta kira sunanta."ta rasa sadiya wace irin manya ce !"wannan masifa ha

r ina tamkar babu zuciya a kirjinta. Dakyar AB ya raba Sadiya da jikinsa yana jin kukanta na tabasa tamkar zata shede riƙe hannunta ya yi ya karasa daita cikin parlor ya zaunar daita

ɗ

aya daga cikin kujerun dake zagaye da parlor."meyasa bazaki yarda da ƙad

dara ba Sadiya?. Babu abunda ya canja matsayinku a zuciyata ina jinku tamkar wa'yanda muka fito ciki

ɗ

aya daku. Ita Aydah bata tsaya sauraren dramar tasu ba ta nufi up stairs wurin Siyama dan gwada mata wayarta.

AB ya kalli saitin da Mami take tana riƙe

da plate

ɗ

in shinkafar da take baiwa Sadiya cikin wani irin sanyin murya ya gaisheta ta dauke kanta akansa ta kalli Sadiya kamar zata shege jikinsa."za ki taso ki karasa cin abincin ko sai kin gama nacewa mutumin da bai san darajar ki ba mutumin da bai san

halacci ba, runtse ido yayi yana jin kalaman Mami na ratsasa suna samun wurin zama a zuciyarsa tare da illata ruhinsa, miƙewa tsaye yayi ya fice daga Parlor da wani irin kallon tsana Mami ta bisa da tana da iko da ta kashe Abba Bashir da hannayenta ta tsa

ni duk wani abu da ya shafesa tana ganin yadda Sadiya ke famar goge hawayen da suka kasa tsaya mata har lokacin ba zata iya haƙura da soyayyar yayan nata ba ba zata iya rasasa ba ya kamata tayi wani abu akai dan zuciyarta na gafda bugawa.

Siyama na rike d

a wayar Aydah a hannunta take fa

ɗ

in."lallai yayanmu yana ji dake baby sis?"kin san nawa wannan wayar take kuwa? Tafi tawa fa tsada fa. Aydah jin tayi kanta ya ƙara girma bata san lokacin da ta juyawa siyama ido ba. Siyama ta ha

ɗ

a wayar ta saka mata caji an

an

ɗ

akinta zamanta ta gyara akan gadon Siyama ta kalli Siyama dake rike da wani text book tana dubawa ta daga kai ta kalli Aydah ganin ta bata rai lokaci

ɗ

aya,

"Ban san me nayiwa Mami ba kwanan nan tabi ta tsaneni nida yayanmu.

Ta fa

ɗ

a da wani irin sauti

mai karya zuciya anan ta baiwa Siyama labarin yadda Mami tayi mata, murmushin gefen baki kurum Siyama tayi mata

ita kanta mamin fushi take daita tun ranar da aka daura auren Abban da Aydah bata kara samun farin ciki ba

Komai tayi Mami tayi ta hantarart

a tana mata tsawa tana ce mata munafuka sai kace ita ta daura auren Abba da Aydah."Yanzu kije ki bata haƙuri maybe kinyi mata laifi.

"To kuma idan naje tayi min tsawa fa ko ta korani?"

"Ai bazata yi ba tunda haƙuri za ki bata.

Da haka Aydah tabi shawar

ar Siyama da ido Siyama

ɗ

in tabita har ta fice daga dakin na Siyama. Acan ƙasan ran Siyama tausayin little sis

ɗ

inta ne manne a zuciyarta babu kowa a parlor juyawa tayi ta koma sama

ɗ

akin Sadiya ta bu

ɗ

e a hankali ta

ɗ

an tura kanta suka yi ido biyu da Sadiy

ar da take bin ta da wani mugun kallo a bakin kofa ta tsaya tana ƙarewa Sadiyar kallo sai yanzu ta lura da yar ramar da tayi wacce kana gani har cikin idanunta.

"Yaya Sadiya bakida lafiya ne?"

"Ubanwa ya fa

ɗ

a maki bani da lafiya ki wuce ki barmin ƙofar

ɗ

aki ko na taso nayi kuli-kulin kubra dake.

Ɗ

an turo baki tayi ta juya tabar kofar

ɗ

akin na Sadiya dake masifa tana jin da kusa ga Aydah take da ta kwada mata mari tana kin yadda Sadiyar ke kwala mata kira akan tazo ta rufe mata kofa da gudu Aydah ta ƙaras

a ƙofar

ɗ

akin Mami."

#love story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq



Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher

Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[12/31/2023, 10:25 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

*AREWABOOK*: Jiddah 3256

Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye

047.

Ta tura

ƙofar

ɗ

akin Mami cikin san

ɗ

a ta ƙarasa kaman munafuka cikin yanayi na tsoro ta yi sallama Mami wacce fitowar ta daga bathroom kenan ta gallawa Aydah uwar harara tana fa

ɗ

in "Me kika zo yi min a

ɗ

aki?"

"Mami zuwa nayi na ganki Allah Mami na yi kewarki.

"Mtss! Ai ni Aydah kin gwada min da wuya ake yanka, tun da har kika za

ɓ

i bijere min ki duba hali da 'yar uwarki take ciki duk akan wannan gantalalle yaro amman kika iya amincewa da aurensa Sadiya ta mutu ko tayi rai ke kan ba abunda ya shafe ki, sai walwal

a da farin ciki kike yi. Ke ko kunya bakya ji kin aure mijin'yar uwarki.

Hawaye ne suka fara bin kumatun Aydah Mami tana gani ta fara dulmiyar da tunani Aydah sai ta matsa kusa da ita ta kama ha

ɓ

arta ta

ɗ

ago da fuskarta ta jefa idanunta cikin na Aydah, ci

ke da wayau ta cigaba da fa

ɗ

in.

"Aydah ki tuna Abba shine wanda ya raine ki haifar ki ne kawai bai yi ba, amman duk wani abu na halittar jikinki ba wanda bai sani ba to taya ma kike tunani wanda ya gama sani cikin da waje na halittarki zai iya zama dake a

matsayin matarsa. No matter how Abba ba zai ta

ɓ

a iya kallonki a matsayin matarsa ba gara ki yiwa Daddynku bori ya raba aure nan Abba ya sami damar mayar da Sadiya.

Girgiza kai Aydah ta shiga yi hawaye suna taruwa akan kuncinta "Mami ki yi haƙuri ba zan i

ya bijirewa Daddy ba saboda ya yarda dani kuma yana da tabbacin zan masa biyayya bayan duk wannan yadda da ya yi min sai na watsa masa ƙasa a ido wallahi Mami ba zan iya ba. Kawai dai zan miki alƙawa....

"Ya isa na ce ya isa Aydah tunda har ban isa dake b

a ban isa na saki ko na hana ki ba, kama hanya ki tafi karki sake  zuwa inda nake daga yau babu ni babu ke wuce ki barmin

ɗ

akina shashasha kawai.

"Mami Please!!

"Fita ko na rufe ki da

ɗ

an banza duka useless girl.

Mami da ta fahimci Aydah za ta cigaba da

yi mata magiya sai kawai ta kama damtse hannunta ta tura ta waje ta rufe ƙofarta, Aydah ta fa

ɗ

i zaune a take ta fashe da matsanancin kuka cikin sauti mai ƙarfi, sautin kukanta ne yasa Siyama fitowa da sauri yayin da Sadiya tana jin kukan Aydah ta saki mur

mushi zuciyarta, ta cika da farin ciki tasan kukan nata yana da alaka da Mami ta cije lower lips

ɗ

inta tana kisima irin abubuwa da za ta yiwa Aydah har sai ta bar gidan Abba bada shiri ba.

"Subhanalillah! Aydah menene me kike yiwa kuka?"

"Yaya Siyam!

Sa

i kuma ta kasa cigaba da magana ta rushe da kuka.

"Talk to me lil sis ko fa

ɗ

uwa kika yi ne?"

Aydah ta girgiza kanta cikin har

ɗ

ewa harshe ta ce "Mami ce Yaya Siyam.

"Ikon Allah! Aydah dan Mami ta kore ki daga

ɗ

akinta ai bai kamata ki dinga wannan taratsi

n kukan ba. Sai a zaci wani mummunan abu tai miki.

"Yaya Siyam ba korana ka

ɗ

ai ta yi ba cewa ta yi babu ni babu ita kar na sake zuwa inda take. Yaya Siyam miye laifina anan ba ni nace Daddy ya aura min Yayanmu ba radinsa kansa ya aura mana junanmu kuma du

kkan mu ba za mu iya bijirewa masa ba. Duk da dukkan mu ba son junanmu muke yi ba.

Numfashi Siyama ta sauke ta

ɗ

aga Aydah ta miƙe tsaye ta kama hannunta suka nufi

ɗ

akinta ta zaunar da ita gefen gado kana ta zauna kusa da ita cikin taushin murya take fa

ɗ

in

"Duk yadda nake so na fahimtar dake Aydah ba za ki ta

ɓ

a ganewa ba kawai dai zan ce dake duk abunda Mami za ta ce ko ta sakaki ki amsa

mata kurum amman kada ki yi ko

ɗ

aya kawai so nake ki daina musu ko gardama da ita.

"Yaya Siyam....

"Please Aydah don't

say anything ki yi abunda nace kin ji lil sis bana ji da

ɗ

i yadda Mami ke treating

ɗ

inki.

Aydah ta share hawayenta da suka kasa tsayawa ta tashi ta fice da sauri Siyama ta ciro mata wayarta daga charging ta maida charger

ɗ

in acikin box

ɗ

in wayar, ta bi bay

anta AB yana zaune a mota yana waya da Rumaisa Aydah ta bu

ɗ

e front seat ta zauna tana sharar hawaye da bayan hannunta, batareda da ya kashe wayar ba ya maida hankalinsa kanta yana firfito da idanunsa "Ke da wa me aka yi miki kike kuka?"

Aydah bata yi maga

na ba sai kawai ta kifa kanta a dashboard tana shasshekar kukanta wanda har da shagwa

ɓ

a acikinsa, ga baki

ɗ

aya AB ya ru

ɗ

e ya manta da waya yake yi ya ajiye wayar batare da ya sami damar disconnected

ɗ

in kiran, ya

ɗ

ago fuskar Aydah tuni fuskarta, ta ta ca

ɓ

e

da hawaye da majina "Ya subhanalillah! Please Baby, stop crying, I don't want to see tears coming out of your eyes kukanki yana saurin

ɗ

aga min hankali wallahi.

Zuwan Siyama ne yasa ya maida tambayarsa zuwa kanta cikin sanyi murya ta fa

ɗ

a masa ita da Mam

i ne bai ce komai ba ya kar

ɓ

i wayarta da Siyama take miƙa mata.

"Ki shiga gida Siyama mu za mu wuce daman ta matsa ne na kawo ta sai dare na dawo na dauke ta amman tun abun ya zama haka gara mu koma gida.

"Shi kenan Yayanmu Allah tsare ya kaiku lafiya li

l sis sai mun yi waya ko? Tun da yanzu kina da naki waya ba sai mun dame yaya Abba da kira ba.

Aydah ta gyada mata kai AB ya yi reverse ya fi ce daga parking lot kamin ya nufi gate Balmo maigadi ya bu

ɗ

e masa, sai da suka dau hanya kamin ya tuna da wayar d

a yake yi da Rumaisa a firgice ya dauko wayar still Rumaisa ba ta kashe ba dukka abunda ya wakana tsakaninsu akan kunnenta, sai kawai ya kashe kiran ya yi concentrate tukinsa. A maimakon ya nufi gida sai ya wuce da ita Aj beauty palace and spa yana buƙatar

ayi mata kitso ya gaji da gani kanta a ya mutse yau kan har gyara jikin aka yi mata, Aydah har da su kuka sa'ili da ake tirza fatar jikinta ana cire datti. After four hours har kitso an kammala mata a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login