Showing 57001 words to 60000 words out of 268949 words
ficewa daga
ɗ
akin ganin yad
da AB ya fusata sosai. Ranar tun da Aydah ta dawo daga school ba taga AB ba duk tabi ta damu tana dawowa daga school ta nufi
ɗ
akin Mami ,ko uniform
ɗ
in jikinta bata cire ba take tambayar "mami ina yaya Abba.?" Mami yin tayi kamar bata ji me take fa
ɗ
a ba.
Sai da ta ƙara maimaita tambayar a fusace Mami ke fa
ɗ
in."Abba yarone da za ki zo ki tsareni da tambayar ina yake." Tamkar zata yi kuka take fa
ɗ
in "tun Jiya fa Mami ban ji alamarsa a gidan nan ba kuma ba tafiya ya yi ba.
Cike da gajiya da zancen Mami tace
"Ki fitar min daga
ɗ
aki bana son fitina. Juyawa Aydah ta yi ta fice daga
ɗ
akin har tayi shirin islamiyya ranta a
ɓ
ace yake dama kuma ba tayi gigin
ɗ
aukar wayar Mami ba da ta kira yaya Abba.
Sai da ta dawo bayan magarib ta shiga
ɗ
akin siyama ta sameta ta
na waya ta zauna kan soofa tana jiran tagama wayar, Siyama tana ganin Aydah ta yi mata zaune yasata sallama da wanda take wayar, ta kalli Aydah ganin yadda ta yi fuskar tausayi lokaci
ɗ
aya dama kuma idan ta yi haka da akwai abunda takeso a wurin Siyama
ɗ
in
."Dama yaya Siyama yayanmu za ki kira min a waya tun jiya fa ban gansa ba kodai ya yi tafiya ne bai sanar mana ba? Ba tare da Siyama ta ce komai ba ta yi dialling number AB har ta katse bai
ɗ
aga ba nan ta sake kira tana shiga ya katse ya kirata ta dauka ta
gaishesa da cool voice nasa ya amsa cike da kulawa Siyama ke fadin."Yayanmu mura kake naji muryarka wani iri....! ai kafin ya bata amsa Aydah ta fisge wayar ta nufi ƙofa Siyama ta bi da ta da kallo baki bu
ɗ
e har Aydah ta fice daga
ɗ
akin direct
ɗ
akinta ta
shiga harda su sakawa ƙofar key, dan tasan Siyama tana iya biyo bayanta."cikin sanyin muryarta ta kira sunansa "yaya Abba!
"Baby Aydah ya kike?" Ya fa
ɗ
a da murya marar amo cikin rawar murya Aydah ta ce."Yayanmu bakada lafiya ne?" ina ka shiga tun jiya?" Y
ana jin yadda muryarta take
ɗ
an rawa yasan za ta iya fashe masa da kuka.
Shiru yayi na kusan sakan goma.
Kafin yace "Ina hanyar dawowa kafin na shigo ki ha
ɗ
amin coffee ki soya min egg. shima kawai ya fa
ɗ
a ne badan wai yana jin yunwa ba.
Da farin ciki Ay
dah ta katse wayar ta koma
ɗ
akin Siyama ta aje mata wayarta akan mirror dan taji kamar motsin ruwa a toilet
ɗ
inta kai tsaye kitchen ta nufa cikin minti goma ta gama ha
ɗ
awa yayan nata coffee ta zuba cikin flask ta soya masa wainar kwai ta juyeta cikin plate
tana zaune a parlor tana jiran shigowar yayan nasu har kusan minti goma da zamanta,ta ji horn
ɗ
in motarsa. kai tsaye part
ɗ
insa ya nufa
Daidai kuma lokacin kiran Rumaisa ya shigo a wayarsa tun daren jiya take ta kiransa a waya yaki ya daga har yau
ɗ
in.
ɗ
agawa ya yi a dakile ya furta "Hello! hankali tashe take fa
ɗ
in."meya samu wayarka ina ta kiranka tun daren jiya baka
ɗ
agawa?"
"Ba komai!
Ya fa
ɗ
a a takaice sai kawai ta kara bashi haƙuri akan yadda ta fusata sa ranar da suka ha
ɗ
u dan ta yi tunanin ko shi
ne yasa yaki daga wayarta. "Yanzu nan na shigo gida Rumaisa idan nayi wanka na huta zan Kiraki." Ɗan shiru ta yi tana sauraresa cikin sanyin murya take fa
ɗ
in."karka sa nai ta jira ka je kuma ba ka kira ba.
"Insha Allah zan kira. Da haka ya katse wayar ka
i tsaye master bedroom
ɗ
insa ya wuce yana rage kayan jikinsa. A hankali ta aje ƙaramin tray
ɗ
in da ta riƙo akan center table
ɗ
in dake cikin parlorn
kai tsaye bedroom
ɗ
insa ta nufa tana bu
ɗ
e kofar tayi ido hu
ɗ
u da AB just his short and singlet da sauri Ay
dah ta nufesa gaba ki
ɗ
aya AB ya ru
ɗ
e ganin Aydah ta samesa a haka ba zai iya tuna lokaci na karshe da ta gansa a haka ba.
A tsawace yake fa
ɗ
in "me na fa
ɗ
a maki kafin ki shigowa mutum a
ɗ
aki Aydah?" tsayawa tayi cak.! tana kallon yanayin yayan nata jin ta
ki magana yasa yace ta fita ta jirasa a parlor juyawa kawai tayi ta fita tamkar za tayi kuka ganin irin tsawar da ya yi mata ita ta ma manta da bayaso a rika shigar masa
ɗ
aki babu sallama. Zama ya yi gefen gado ya dafe kansa da yake jin yana masa ciwo har
lokacin yafi minti biyar a haka kafin ya tashi dakyar ya nufi cikin closet nasa jallabiyya ya ciro marar nauyi ya saka ajikinsa kai tsaye parlorn ya nufa har lokacin fuskar Aydah a ha
ɗ
e tamkar ba a ta
ɓ
a halittar murmushi acikin fuskarta ba. Zama ya yi yan
a kallon yadda ta wani folding hands
ɗ
inta akan ƙirjinta ta wani kwabe baki da alamar kiris take jira ta fashe masa da kuka. Ya zauna gafda ita ya riƙo hannunta murya kasa-kasa yake fa
ɗ
in."waya tabamin baby ne.?" cike da tabara ta nunasa da hannunta wanda
yasa ya ware mata manyan fararen idanunsa, wanda yasa dole sai da ta saki murmushi har kumatunta suka lotsa ya dauki coffee
ɗ
insa yana sha a hankali batare da ya ta
ɓ
a wainar kwan dake cikin plate ba. "Yayanmu baka ci wainar kwan ba." Ya
ɗ
an kalleta kafin y
ace bana jin da
ɗ
in cikina barni kawai nasha coffee
ɗ
in har kusan 9 Aydah na bangaren AB sai da yaga ta fara masa gyangyadi yace ta tashi ta je ta kwanta ta ha
ɗ
a kayan ta koma cikin gida Mami sai bin ta kawai take da kallo bata dai ce komai ba ganin ta nufi
stairs yasa Mami tace "abincin fa?" Ta murza ido tana fa
ɗ
in."Mami bacci nake ji na koshi" Da haka Mami ta dauke kanta dama Sadiya tunda taga Aydah ta shigo Parlon ta ji wani abu ya tsaya mata a wuya, har aranta ta fara tsanar alaƙar Aydah da Yaya Abba.
T
asan idan sune suka je part
ɗ
insa da yanzu ya korosu yace su tafi zai yi aiki. Amma Aydah sai tayi kusan awa biyu a part
ɗ
insa ba zai ce ta tashi ta tafi ba. Ganin dai babu kowa a parlorn Sadiya ta yi gyaran murya tana kallon Mami zuciyarta na
ɗ
an bugawa t
a saukar da kanta kasa dan bata san yadda Mami zata karbi zancenta ba
"Mami dama maganar aurena da yaya Abba ne dan Allah Mami, ina son ki kara bai wa Daddy, haƙuri akan abunda ya faru wallahi nayi nadama kuma hakan ba zai ƙara faruwa ba.
Na yarda na ha
ƙ
ura yaya Abba ya mayar dani
ɗ
akina mu yi zaman aure na har abada."! Sadiya ta ƙarasa magana kanta a ƙasa Mami kallon Sadiya kawai take. Tamkar mai son gano abunda ke cikin zuciyarta wani murmushin takaici Mami, ta yi tana fa
ɗ
in."To Allah yasa Daddy naku y
a yarda.
Cike da zallar farin ciki Sadiya ke fa
ɗ
in."zai ma yarda Mami kinga zai dawo yana amsa gaisuwata daidai kamar kowa Mami.
Da haka Sadiya tabar Parlon zuwa
ɗ
akinta cike da tsananin farin ciki tamkar an dauke mata dukkan damuwarta Tasan idan Daddy
yaji wannan zancen zai yi matuƙar farin ciki da haka ,sai murmushi take ita
ɗ
aya a
ɗ
aki tamkar wata wacce
ta zauce ba ƙaramar rahama Allah yake sonta da ita ba da ta dawo hankalinta lokaci
ɗ
aya. Samun miji irin yaya Abba a wannan zamanin ai sai an tuno har
ta hango yadda yayanata zai rika sarrafata akan gadon aurensu yana kasheta da salon soyayyarsa.
Mami tafi minti biyar zaune a Parlon na Daddy sai ta ji damuwarta ta ragu saboda yadda Sadiya ta zo mata da wannan zance kamar dai tasan abunda suke shirya wa
, ta rasa ta inda za ta fara yi masa bayani, cike da karfin hali ta dubi Daddy ta ce "Alhaji
ɗ
azun nan Sadiya ta sameni da wani zance ta fa
ɗ
amin na ƙara baka haƙuri kuma tana neman alfarmar a mayar da aurenta da Abba....."!
Wani tsinannen kallo Daddy ya
rika yimata cike da takaici yake fa
ɗ
in."mariya!" jin yadda ya kira sunanta har tsakiyar kanta kafin yace."Aure ya haramta tsakanin Sadiya da Abba har abada kin manta ƙanwarta zai aure yanzu. Ai tayi wasa da damarta har abada kuma damar ta ri ga tafi ta bar
ta karma na kara jin wannan zancen.
Duk yadda Mami ta so fahimtar da Daddy kin saurareta ya yi kamar ma rigima yaso zamar masu acikin daren. cike da zafin zuciya Mami ta baro bangaren na Daddy ta koma nata
#Love story 2023/2024
#jeeddah Aliyu
#Asmy
b Aliyu
#team tagwaye Novels
#kurman Allo.
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*A
KWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[12/15/2023, 10:3
5 AM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
Love Story
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye Novels
024.
*AREWA BOOK:*
Jeddah3256
*MASARAUTAR KUDU*
Tun daga ranar da Kilishi ta bayyanar wa Ci
roma da ainihin buri da muradinta ta ya ye masa natsuwa da kwanciyar hankali. Kullum burinsa da fafutukarsa, ha
ɗ
e da fa
ɗ
in tashinsa sun ta'allaka ne a nema da lallube mafita wacce yake kyautata zaton za ta kaishi ga cimma muradin sa. To amma wani babban ab
in takaici har yau
ɗ
inan da ya tashi tsakiyar yana shawagi daga bangon gabas zuwa na yamma bacci ya kauracewa ganinsa duk da wannan ba shi bane karo na farko da ya tsinci kansa a cikin irin wannan yanayi ba. Kusan duk daren Allah sai ya tashi tare da matsa
nta wa ƙwaƙwalwarsa da ta nemo masa saukaƙkiyar hanya da zai bi ba tare da wani ko wata ya farga da takunsa. Burinsa ya sami mafitar da za ta sada shi da da
ɗ
e muradinsa. Matuƙar zai sami biyan bukata bai damu da ko mutane nawa za su cutu ba.
Matarsa kuma
amaryarsa Hajiya Umaima ce ta juya domin gyara kwanciyar ta sai kawai ta yi tozali da mijinta dake sarƙe da hannaye a ƙirji yadda yake safa da marwa yafi kama da mace mai naƙuda.
"Allah ya taimake Ciroma kuma sarki gobe a masarautar birnin kudu wacce damu
wa ce ta saukar maka haka wacce ta hana ka more dare wanda Allah subhanahu wata'ala ya sanya don ya zamo wa bayinsa mahuta (hutu)?"
Hajiya Umaima ta ƙarasa magana tare da sakkowa daga kan gado ta nufa wurin Ciroma wanda yake gani ga baki
ɗ
aya duniya ta y
i masa juyi
ɗ
an mangwaro wani kyakkyawan numfashi Ciroma ya fesar kafin ya juya ya fuskanci Umaima cikin wata rikitatciya murya ya ce "Umaima dole kin ganni a haka domin abubuwa suna neman kwace min duk wani buri nawa yana neman subuce min, wani abin takai
ci ina ji ina gani Umaima zan rasa cikar burina.
Sai da umaima ta fesar da wata kalar iska daga bakinta kafin ta ce "Allah ya ƙara wa Ciroma lafiya tun farko na zo maka da shawarwari masu kyau da inganci amma sai wannan munafukar matar taka wacce ba ka ta
ɓ
a gani laifinta sai ta hana ka bin shawarar tawa to wallahi kasani Ciroma matuƙar ba za ka bi hanyar da nake so
ɗ
ora ka ba har abada burinka ba zai ta
ɓ
a cika ba. Hatta da wannan sarautar ta Ciroma da ka gama rainawa wata rana kana ji kana gani za ta gagga
re ka, Allah ya ri ga ya ha
ɗ
a ka da uwar da bata so cigaban ka, ka duba ka gani kaine babba a wurinta amma a koda yaushe ƙannanka take
ɗ
orawa akan komai, kai ta mayar da kai saniyar ware kai da banza da babu duk
ɗ
aya. Amma ka gafarce ni idan na fa
ɗ
i magana
r da ba daidai ba. Raina mugun
ɓ
aci yake a duk sanda na tuna da irin abunda Hajiya Kilishi take maka.
Wani zazzafan iskar Ciroma ya fara furzar wa tare da dunƙule hannunsa na dama ya naushin tafin hannunsa na hagu, wani irin takaici da baƙin ciki yake ji
yana taso masa tun daga yarinta yake fuskantar nuna bambanci da mahaifiyarsa Hajiya Kilishi ke nuna wa a tsakaninsa da 'yan uwansa, sau dama ya sha tambayar ta idan akwai laifin da yai mata wanda shi baisan dashi ba ta yi haƙuri ta yafe masa. A duk lokaci
da ya yi mata magana kwatankwacin wannan da zarar ta bu
ɗ
e bakinta sai dai ka ji ta ce dashi "Ciroma wasu abubuwa da muke gani
suna jingine ne a matsayin Kurman allo domin ba kowa ke da basirar iya fahimtar su cikin saukaƙkiyar hausa ba balle har ya fassara
su zuwa ga harshe mafi sauƙin fahimta.
Wadannan kalaman nata masu cike da mur
ɗ
a
ɗ
diyar ma'ana da ƙwaƙwalwarsa ta kasa fahimtar ma'anar su.
"Umaima ba wai naƙi shawararki bane kawai dai ina duba da gobena ne kada garin gyaran gira aransa ido.
"Ranka ya
dade wannan al'amari fa za a iya aikatawa daga baya sai a nemi yafiyar ubangiji ai Allah gafuru raheem ne. Amma wallahi ina tabbatar maka idan ka ci-gaba da biye wa tsohuwar matarka za ci kasuwa a watse a bar ka da kuturun jaki.
Ba tare da Ciroma ya yi m
agana ba ya nufi gadonsa ya zauna ya deep breath kana ya yafito umaima da hannunsa "Zo ki zauna Umaima ki yi min ƙarin haske domin a shirye nake tsaf da na bi kowacce irin hanya za a
ɗ
ora ni matuƙar dai zan sami biyan buƙatata.
Da sassarfa Umaima ta zo ta
zauna kusa dashi ta dinga warware masa zare da abawa.
"Amma Umaima kina gani shigo da jakadiyar Umma a wannan tafiyar zai haifar mana da
ɗ
a marar ido ba?
"Ranka ya dade kafin na shigo da ita cikin wannan al'amari sai da na toshe duk wata kafa da za ta i
ya zama barazana a gare ka sannan kuma komai na duniya yana da sanadi ka sa aranka jakadiya ita ce mattakalar nasarar ka ta farko.
"Na yarda dake Umaima na kuma damƙa miki wuka da nama idan har muka yi nasara a wannan tafiya Allah ne ka
ɗ
ai yasan adadin ky
aututtukan da za ki mallaka daga gareni.
"Godiya nake Ciroma Allah yabar min kai.
"Amin! Amaryata. Yanzu daga ina za mu fara?"
"Ka bani
ɗ
an lokaci ƙanƙani zan yi magana da jakadiya duk yadda muka yi da ita za ka ji daga gare ni.
"Shi kenan!
Ciroma ya
fa
ɗ
a zuciyarsa cike da muradin mallakar masauratar kudu.
*Washegari*
(Part
ɗ
in mai Babban
ɗ
aki)
Mai babban
ɗ
aki tana zaune a cikin
ɗ
akin baccinta ranta a
ɓ
ace yake al'amari Aliyu ya fara kaita bango jakadiya ce ta bu
ɗ
e ƙofa ta shigo bakinta
ɗ
auke da sal
lama tana zuba ta zube a gaban mai babban
ɗ
aki "Ranki ya dade gani na amsa kira.
Shiru mai babban
ɗ
aki ta yi na
ɗ
an takaitaccen lokaci kafin cikin izza ta yada ganinta akan jakadiya wacce ke durƙushe tana jiran umarni "Jakadiya na kira ki ne dangane da na
ɗ
in sarautar Aliyu gashi lokaci sai da
ɗ
a karatowa yake amma babu wani shiri da Aliyu ya yi kuma ko na nemi shi a waya bana samun shi. Shin kin aikatar da aikin da na saka ki?"
"Ranki ya dade
ɗ
azu cikin hukuncin Ubangiji cikin dabara na dinga bugun cikin M
agaji ƙarami ya tabbatar min da Sarkin sabon birni yana ikko (Lagos) babu wata kasar turawa da ya je a lokaci da muke tattauna wannan maganar da Magaji ƙarami zuciyata har wani zafi take min miyasa Sarkin sabon birni yake so ya watsa miki ƙasa a ido? Bayan
yasan 'yan baƙin ciki da masu son gani bayansa burinsu kenan yabar sarauta da masarauta.
Ajiyar zuciya mai babban
ɗ
aki ta sauke wani irin nauyi take ji ƙirjinta ya yi mata har sai yaushe Aliyu zai san muhimmanci da sauratar nan take da a wurinsa bata ta
ɓ
a gani jinin sarauta dake gudun sarauta irin Aliyu ba.
"Jakadiya dauko
ɗ
aya daga cikin wayoyina ki kira Anaal.
"An gama! Allah ya ƙara miki lafiya