Showing 126001 words to 129000 words out of 268949 words
sauka a kunneta kana ya kashe wayarsa.
Da gudu ta shiga bathroom anan ta cire uniform
ɗ
in jikinta ta jifar ta kunna shower tana wanka take tunano fuskar Mami sai kawai ta kwashe da dariya da sauri ta rufe bakinta da taf
in hannunta da tuna tana ban
ɗ
aki ne. Watau yau Mami za ta yini ta kwana da mamaki ita wai kallon yarinya take min za ta ga yarinta kuwa.
Aydah ta fa
ɗ
a cikin zuciyarta tana gama wanka ta fito ta tsane jikinta da hand towel ta saka half cotton gown wacce ba
ta wuce cinyoyinta daman ire-iren kayanta kenan matuƙar ba fita za ta yi ba, ba za ka taba ganinta da suturar kirki a cewar suna mata nauyi da ta kammala sallah ko addu'a bata yi ba ta cire hijab ta yi flinging dashi ta hau gado tare da kunna Data wayarta
, tana gani yaya Abba online ta saki murmushi shi kuma yana can yana chat da rabin ransa Rumaisa kusan sau uku Aydah tana mishi magana bai yi respond ba sai kawai ta kira shi vid call
ɗ
in yana gani kiranta ya katse sai da ya gama hirar sa da Rumaisa suka y
i sallama yana tsoron ya yi laifi a wurinta sannan ya kira Aydah zuwa lokacin
Aydah har ta yi fushi sai dai fushin nata ba wani tasiri yake yi ba ta yi picking kyakkyawar fuskarsa ta bayyana akan screen
ɗ
in wayarta "Hey my little Baby yau kin ci abinci kuw
a?"
Sai da ta cuno baki kamin ta amsa mishi da eh.
"Meyasa ba ki je islamiyya ba?"
"Yayanmu ba na gayamaka bacci nayi ba.
"Owk! Na ji ya naga idanuwanki sun yi luhu-luhu kaman kin yi kuka.
"Ni ban yi kuka ba to me ma zai saka ni kuka?
"Yoo ai ke ƙanƙ
ani abu ma sai ya saka ki kuka duk duniya babu abu mai sauki a wurinki Aydah irin kuka.
"Kai Ya.... innalillahi! Yayanmu menene nake gani a bayanka?"
Yadda ta yi magana a tsorace tana
ɗ
aga murya ya yasa shi ka
ɗ
uwa har ya juya babu shiri macce sanye cikin
bikini yadda ya kalleta ita ma haka ta yi mishi kur da nata idanunta taga kyakkyawa har wani kara langwashe jiki take yi.
"Yayanmu! Dan Allah ka daina kallonta ita da wacce take tsirara bambancin su ka
ɗ
an ne fa.
Ya tsikayi muryar Aydah sai ya dawo da ga
ninsa akan wayarsa yana murmushi, yayin da Aydah ta bata fuska "amman dai yayanmu wannan matar 'yar iska ce ko?"
Murmushi kawai ya ci-gaba da yi Aydah sai ƙara lekawa cikin waya take yi ta yadda za ta hango ta.
tsanani mamaki ne ya rufeta tasake cewa "ya
yanmu daga ita fa sai pant da bra wallahi tana kama da 'yan iska ko yayanmu?"
AB ya yi murmushi ha
ɗ
e da cewa ba kama bace Baby dama can 'yar iska ce.
"To Allah ya isa ban yafe mata ba tun da ta kalla min yayana.
Aydah taƙarasa magana har da su murgu
ɗ
a b
aki.
AB bai sanda ya fashe da dariya ba da kyar ya tsagaita dariyar tasa, yana wani shafa gashin kansa still da murmushi akan fuskarsa "Aydah troublemaker wannan Allah, ya isa naki har da ni ciki saboda nima na kalleta kin ga kuwa Allah ya isa
ɗ
in har da
ni aciki.
Kukan shagwa
ɓ
a tasa masa tana fa
ɗ
in "ni bada kai nake ba saboda ni na ankarar da kai tsyuwarta a bayanka na kuma yafe maka kallon da ka yi mata amma ita kan ban yafe mata ba, muguwar kawai wacce batada kunya.
Yadda ta takarkare tana ta fa
ɗ
a ya
yi masifar bashi dariya sai dariya yake abinsa can da yaga rigimar ta Aydah ba mai ƙarewa bace ya ce "Bara na koma
ɗ
akina don ba zan iya da wannan rigimar taki ba.
"Eh! Gwara ka koma
ɗ
in daman ai Yayanmu ba yawon bude ido ka zo ba. Ba dole bane sai ka za
una bakin ruwa.
AB bai fahimci Aydah kishi ne ke dawainiya da ita ba shi ya zaci shirmenta ne ya motsa tun da shi a wurinsa duk abunda za ta yi, a matsayin childness yake daukarsa dole ya koma
ɗ
akinsa suka cigaba da firarsu sai saka shi nisha
ɗ
i take da ka
ji sautin dariyarsa to tare da Aydah yake, tuni Aydah ta manta da wata Mami sai da aka fara kiran sallar magarib suka rabu sai dai bai fa
ɗ
a mata gobe zai dawo ba.
*MASARAUTAR KUDU*
Duk yadda Fulani babba ke ba wa mai martaba kariya sai da Fulani karama
ta fakaice idanunta ta aiwatar da aikin boka, kwana biyu a tsakani ciwon na mai martaba ya ƙara tsanani hakan ya kara tayawar masaurata da iyalinsa hankali. A daren ranar ba wanda ya zaci mai martaba zai kai safe ba. Ita kanta mai babban
ɗ
aki duk juriyarta
a wannan karo da ta je duba shi sai ta zubda masa da hawaye.
Cike da ƙasaita Kilishi take sauraren bayani da hadimi kallamu ke mata dangane da yanda ciwon mai martaba ya tashi, sai wani murmushi take tana jinjina kai Kallamu shine amintaccen bawanta duk
wani information na masaurata shi ke zuwa mata dashi sai dai wani abin mamaki akwai ranar da ya nadin maganganu Ciroma da Galadima a gidan gonar Ciroma har ya yi gina ya binne wayar wacce har yau
ɗ
inan bai kawowa wayar ba Kilishi asalima ya
ɓ
oye wannan si
rri
ɗ
in. Shi kadai yasan manufarsa na
ɓ
oye wannan sirri.
"Kallamu inason duk wani shige da ficen Ciroma ya kasance akan idonka inason sani duk wani motsinsa, ita kanta Fulani karama ban yarda da ita ba saboda haka ita ma ka samin ido akanta sosai.
"An g
ama Ranki shi dade duk abunda kika ce shi haka za a yi Allah ya ƙara miki lafiya.
"Tashi ka tafi gobe da safe ka sami jakadiya zan bata sako ta ba ka.
"Godiya nake uwar sarkin gobe sikari ba ki yi farin banza ba
Da hannun tai mishi alama ya miƙe da sau
ri ya fice.
Sosai Ciroma da Galadima ke farin ciki da yadda jikin mai martaba ya yi tsanani, da wannan daman Ciroma ya fara bin uwayen fada da 'yan majalisar sarki yana kamun ƙafa ba kunya balle tsoron Allah sa'ili da ya je wurin waziri duk da cikin hikim
a da azanci ya yi masa magana hakan bai hana waziri fahimtar inda kurman allonsa ya dosa ba cike da gundarin mamaki waziri yake kallonsa kafin ya bashi amsa "Ikon Allah! Lallai Ciroma bakada imani ban kara tabbatar da 'yan ubanci mugun abu bane ba sai yau
ɗ
an uwanka yana kwance akan gadon asibiti cikin matsanancin hali, ba ma fatar kake ya sami lafiya ba Allah ya tashe kafa
ɗ
arsa cikin iyalinsa da al'ummar da yake mullka kai sarautar sa a gabanka. To bari ka ji Ciroma koda ta Allah ta kasance da mai martaba
ba za ka ta
ɓ
a hawa karagar mulkin kudu ba gwara tun wuri ka kauda idanunka akanta. Kada ka bari sha
ɗ
aniyar zuciyarka ta yaudare ka, ta jefa ka mahalaka. Tashi ka bace muna da gani shashasha kawai, mai zuciyar kafirai farko.
Jiki a sabule Ciroma ya baro gi
dan waziri amman da kudirin duk da ranar da ya cimma burinsa na zama sarki sai waziri yagane kuskurensa na fa
ɗ
a masa magana.
*AMINU KANO INTERNATIONAL AIRPORT*
Misali ƙarfen 3:22pm jirgin da AB ya biyo daga Lagos zuwa Kano ya yi landing Abdulkarim ya kir
a ya zo ya yi picking dinsa, suna tafe suna fira "Ak gidan Daddy za mu fara zuwa dan na yiwa Baby Aydah alkawarin da zarar na dawo zan zo na dauke ta kasan ba wani dadin zaman can gidan take ji ba, Sadiya takura mata take yi.
Tun sanda ya fara magana Abdu
lkarim yake satar kallonsa sai kuma ya ce "Ni na rasa wane irin jahilci ne ke dawainiya da Sadiya? Banda daƙiƙanci me Aydah ta yi mata meye laifinta da za ta ta uzira mata? Amman ba laifinta bane duk wannan sanyi hali ne naka AB ya jawowa Aydah.
"Ak bansa
n me zan yi mata ba in fact Sadiya ƙanwa ta ce duk yanda ta zama matsayinta ba zai ta
ɓ
a canzawa ba a wurina.
"Mtss! Ai ka ji matsalarka duk sanda aka yi magana za ka ce ƙanwarka ce shiyasa take amfani da sanyi halinka tana yi yadda tagama dama.
Har suka
iso AB bai ƙara cewa komai ba. A babban parlor suka tarar da Mami da su Siyama yau lectures
ɗ
in safe suka yi shiyasa dukkan su suna gida, Aydah kuma tana
ɗ
akinta a ƙunshe da ta fito parlor ta zauna Mami ta kore ta dole ta koma
ɗ
akin, ta cigaba da karanta n
ovel
ɗ
inta. Ita daman ta fi sabawa da zaman
ɗ
aki
fiye da parlor shiyasa ko ka
ɗ
an bata damu ba. Siyama ta dinga murnar ganinsa ita ma Sadiya fara'a take yi ta kasa
ɓ
oye farin cikinta.
#love story2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye
novels
#Kurman Allo
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya
ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja
ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[1/3, 3:53 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A
beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
Love Story
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye
050.
Gaisuwa da suka yiwa Mami da kyar ta amsa shi ma a dage Siyama ta tashi ta je kitchen ta hado masa abinci har ya kammala ci abinci bai ga Ayd
ah ba sai kawai ya wuce
ɓ
angarensa na da ya yi wanka, yana dawowa daga sallar la'asar ya kira Siyama ya ce ta kira masa Aydah ta zo su tafi. Mami dake kitchen ta fito a fusace Sadiya na biye da ita, Sadiya ta jingina jikinta ga bangon kitchen ta har
ɗ
e hann
ayenta a ƙirji sai da Mami ta fara jefa masa mugun kallo kamin ta ce "Abba ba inda Aydah za ta je ta dawo kenan ina jiran ka kawo min takardar sakin 'yata mai goyon bayanka baya gari saboda haka Aydah ta dawo kenan.
Mamaki ne ya lullu
ɓ
e AB ya kasa furta u
ffan Siyama ta fadawa Aydah sakon AB ta zubura ta shiga tattara kayanta da ta yi amfani dasu ta mayar cikin akwatinta, ta fito Siyama sai faman kallonta take yi tana murmushi suna saukowa ƙasa suka yi turus sakamakon yadda Mami ke ta fadar bakaken magangan
u akan Abba.
"Da alama ka fara ta
ɓ
a jikin Aydah zuwa gaba ma za ka iya wuce haka har ni Aydah za ta duba ta cemin duk abunda za ka yi mata ba haramu bane yaushe Aydah tasan da hakan idan har ba kaine ka fara
ɗ
ora ta a hanya ba. Tun da na
fahimci
ɗ
an iska
ne kai ba zan bari ka lalatawa 'yata rayuwa ba kai ko kunya ba ka ji da girman kana lallu
ɓ
ar yarinya ƙarama.
Wata irin kunya ce ta lullu
ɓ
e shi a maimakon maganganu Mami su farantawa Sadiya rai sai ta ji wani mugun haushi cikin fusata ta ce "Mami ki daina
gani laifin yayanmu laifi na wannan little brat ne ita ke shige masa.
"Don me ba za ta shige masa ba yaya Sadiya ko kin manta su
ɗ
in miji da mata ne ko akwai wani nafsi da ya yi hani mata ta shigewa mijinta.
Siyama ta fa
ɗ
a cikin fushi don ba ƙaramin haus
hi Sadiya da Mami suka bata ba.
"Ya isa Siyama!
AB ya fa
ɗ
a kamin ya mayar da ganinsa wurin Aydah ya tambaye ta gaskiyar abunda Mami ta fa
ɗ
a girgiza kai Aydah ta yi idanunta har sun cicciko da hawaye "Yayanmu tun zuwana gidanan ko downstairs parlor ban sa
uko ba ko gaida Mami nayi bata amsawa, yaya Sadiya kuma ta bini da zagi to yaushe naga Mami balle na fa
ɗ
a mata wannan maganar ba ni ban ma fahimci me kuke nufi ba.
Ta ƙarashe magana tana sharar hawaye da bayan hannunta.
Sosai ran Mami ya ƙara
ɓ
aci ban ta
ɓ
a tsammani Aydah ta iya tsara magana irin wannan ba.
"Aydah ni nake miki karya?"
Aydah ta girgiza kai alamar a'ah!
"To shi kenan bara na kira Huwaila ai a gabanta aka yi Huwaila zo nan!
Mami ta fa
ɗ
a cikin daga murya Huwaila ta fito daga kitchen da sa
uri ta raku
ɓ
e jikin bango saboda duk abunda ke faruwa akan kunneta cikin tsawa Mami ta tambaye ta Huwaila ta girgiza kai muryata yana rawa ta ce "Ki gafarce ni Mami ni kan ban ji sanda Aydah ta fa
ɗ
i haka ba Allah na tuba dukka Aydah guda nawa ce da za ta f
a
ɗ
in manyan zantuka irin wa
ɗ
annan.
Wani kalan ajiyar zuciya Aydah ta yi har cikin zuciyarta ta ji dadin yanda Huwaila ta kare ta.
"La'illaha illallahu muhammadu Rasulullah Sallallahu alaihi Wasallam! Huwaila daman ke munafuka ce bansani ba ina zaune dake
da zuciya guda za ki karyata ni koda karya nake yi Huwaila na zaci za ki rufan asiri to bari ki ji yau zamanki ya ƙare a gidanan yanzu nan za ki bar min gidana munafuka algunguma.
Huwaila ta zube guiwayoyinta ƙasa tana kuka tana rokon Mami ta yi hakuri a
mman Mami sai rantsuwa take yi sai ta bar mata gida, Sadiya ta fizgo hannun Huwaila har sai da ta miƙe tsaye ta tusa ƙeyarta gaba zuwa
ɗ
akin da ya kasance nata a gidan.
AB ya kalli Mami "Mami dan Allah ki yi haƙuri kada ki kore Huwaila kada ki yi mata huk
unci da laifin da ba nata ba.
"Mtss! Mami ta ja tsaki tare da watsa masa mugun kallo ta haura haura bene a fusace tana ji kamar zuciyarta za ta kama da wuta, wata kila dole sai ta bi hanyar da Hajiya Zeena take so
ɗ
ora ta akai kamin ta raba wannan
ɗ
an isk
a yaron da Aydah.
Sadiya ba ta bar Huwaila ba sai ta ha
ɗ
a kayanta kaf sannan suka dawo parlor, kallonta kurum AB yake yi yana jin tsanarta tana bin jini jikinsa ya yi ƙwafa ya juya domin idan ya ce zai cigaba da tsayuwa a wurin komai zai iya faruwa, Siyam
a ta kama hannun Aydah ta ce da Huwaila "zo mu tafi Huwaila wani hani ga bawa baiwa ce don an kore ki daga aiki a gidanan ba shi yake nufi kwanaki ki a duniya sun ƙare ba.
Suka fice Sadiya ta bi su da tsaki tana durawa musu ashariya, a parking lot suka ta
rar da AB ya shigo motarsa Siyama ta bu
ɗ
ewa Aydah front seat ta shiga kana ta dawo ta bu
ɗ
ewa Huwaila backseat ta ce ta shiga sannan ta miƙa mata
akwatin Aydah. Ta dawo saitin da AB yake ta ce "Yayanmu ka cigaba da haƙuri da kake yi Allah yana tare da masu
hakuri wata rana sai labari, ga Huwaila nan nasan kuna bukatar ta a gidanku.
Har suka isa gida ba wanda ya yi magana AB ya nunawa Huwaila
ɗ
akin da za ta zauna ta shigar da kayanta fuskar nan tasa a ha
ɗ
e ya ce Aydah ita ma ta
ɗ
auki akwatinta ta wuce
ɗ
akint
a shi kuma ya wuce nasa bai sauko ƙasa ba sai da aka yi kiran sallar magarib bai baro masallaci ba sai da aka yi sallar isha daga nan ya wuce restaurant ya siyo musu abinci. Parlor ya ajiye takeaway
ɗ
in ya haura sama kaitsaye
ɗ
akin Aydah ya nufa har zuwa l
okaci fuskarsa babu walwala ko ka
ɗ
an ya tura kofar
ɗ
akin nata, tana kwance akan gado ƙarar bu
ɗ
e ƙofar yasa ta juyowa cikin sauri idanunta suka fa
ɗ
a cikin nasa yanda taga fuskarsa a murtuƙe sai da gabanta ya fa
ɗ
i.
"Abinci yana parlor ki taso ki ci amman k
i tabbatar kin yi wanka kin canza wa
ɗ
annan kayan na jikinki.
Aydah ta ya mutsa fuska tamkar za ta
fashe da kuka take kallonsa, yi ya yi kamar bai ga abun da take shirin yi ba ya fice abinsa. Jikin Aydah ya yi sanyi don ta gama fahimtar fushi ne yake yi
ta tashi ta shiga bathroom ta yi wanka kaman yadda ya umarce ta, ta shirya cikin doguwar rigar bacci ta sauka mata har ƙasa, ta
ɗ
an shafa turare ta fice tun kamin ta karasa saukowa ta hango shi zaune yana waya, ta nemi kujera ta zauna da hannunsa ya yi mat
a nuni da ledoji takeaway
ɗ
in dake kan centre table, ta
ɗ
auki pack guda da spoon
ɗ
in dake ciki ta shiga sai da ya gama waya batareda ya kalleta ba ya ce daita idan