Showing 171001 words to 174000 words out of 268949 words

Chapter 58 - KURMAN ALLO COMPLATE

nan ba burin ranka matar so ai atare za ku kwana.

Ta fa

ɗ

a da murya mai rauni mai ha

ɗ

e da zallar kishi tana jin hawaye na zuba cikin fuskarta. With shock yake kallonta bai ta

ɓ

a tunanin tana da wayon fa

himtar abubuwa kamar waya'anan ba,tsoro gami da mamaki ne shimfi

ɗ

e akan fuskarsa taya ma Aydah tasan a

ɗ

akin Rumaisa zai kwana a yau?"shi da yake mata kallon batada wayau tamkar bata san wasu abubuwa ba ashe shine marar wayau, hannu yasa yana goge mata haw

ayen idonta da suka kasa tsayawa har lokaci suna zuba, ya

ɗ

an ha

ɗ

e rai yana fa

ɗ

in."Bana son na sake ganin kina kuka kuma bana son na kara jin kince za ki bi Siyama,na maki alkawarin gobe da kaina zan dauko miki ita.

Batace komai ba sai kallonsa kurum tak

e yayi kyau sosai acikin farar shaddar dake jikinsa da aka yiwa hadi da babbar riga,sai lokacin ta lura da hodar da ta gama goge masa akan farar shaddarsa bata san lokacin da murmushi ya kubuce mata ba tana juya masa baya,inda tabi da kallo tana murmushi y

a kalla da sauri,ganin yayi duk hodar dake kan fuskarta ta dawo a farar shaddarsa ware ido yayi yana kallonta hankali tashe ya kira sunanta "Baby!

Juyowa tayi ta saki dariya ganin yadda firgici ya bayyana sosai akan fuskarsa "Kinga yadda kika batamin fara

r shadda haka kikeso naje wurin amaryarta.?"

Jin kalmomin da yayi amfani dasu yasa ta ha

ɗ

e rai lokaci

ɗ

aya tamkar ba ita bace ke dariya yanzu nan ba,da sauri ya riƙo hannunta "Da wasa nake mu je mu raka su Siyama,dare yanayi. Ya fa

ɗ

a yana ƙara tamƙe hannu

nta cikin nasa suka koma parlor kowa bin su yake da kallo da alamar AB ya manta amarya aka kawo masa wata ƙawar Rumaisa ce ta sauko ƙasa da mamaki take kallon AB da Aydah da ya rike hannunta ficewa tayi daga parlor dama fitowa tayi amsa waya,ta matsu ta ga

ma wayar taje ta fesawa Rumaisa labari tun

ɗ

azu ango ya shigo shine dan kuturun wulaƙanci zai wani shanyasu ya tsaya yana biyewa wannan kwailar yarinya dako nonon kirki bata dashi a kirjinta lallai akwai aiki agaban Rumaisa.

Har bakin motar Abdulkarim Ayd

ah da AB suka raka Siyama sauran friends

ɗ

insa guda biyu daman a mota

ɗ

aya suka zo suka ce su sun wuce sai ya sallami friends

ɗ

in amarya. Kallon Siyama kawai Aydah take ga baki

ɗ

aya jikinta yayi sanyi wani irin tsoro taji yana cika mata zuciya suna tsaye m

aigadi ya bu

ɗ

e masu gate suna ficewa Aydah ta fisge hannunta dake cikin na AB ta fashe da kuka da sauri AB ya fisgota cikin jikinsa yayi sauri saka

ɗ

ayan hannunsa ya rufe mata baki,murya can ciki ya furta"Meye haka?"sai kin sa mutane sun taru su dauka wani

mummunan abu nayi maki, bana son wannan sakarci mu je ki canja kaya ki kwanta.

Ya fa

ɗ

a cike da bada umarni yana

ɗ

an ha

ɗ

e rai da haka yaja hannunta suka koma ciki komai da ya faru akan idanun Kamila ƙawar Rumaisa AB yana rike da hannun Aydah har cikin

ɗ

ak

in baccinta. Kamila na tsaye tana bai wa kawayensu labarin yadda AB yake ta nan-nan da Aydah tamkar zai mayar da ita ciki,Rumaisa bata dai ce komai ba Amman kana ganin yanayin fuskarta kasan acike take kowane ya miƙe tsaye yana fa

ɗ

in."Bari mu wuce sai gobe

,muhibba tace "Sai kin tashi tsaye ƙawata dan wallahi irin waya'anann cwt 16

ɗ

in bala'i ne idan suka samu zama lashe zuciyar namiji suke saboda iskanci cikakkiyyar halitta ce kawai basa da Amman wallahi sun iya sace zuciyar namiji.

"Ku tafi dan Allah kark

u ƙara min wani ciwo.

Rumaisa ta fa

ɗ

a cikin rawar murya basu jima da fita ba AB ya shigo

ɗ

akin nata kanta na a kasa da mayafin data mayar akanta da sallama ya shigo cikin

ɗ

akin,ya aje bakar ledar da ya shigo da ita akan side table

ɗ

in dake gefen

ɗ

akin,ya

cire takalmin ƙafarsa ya karaso cikin

ɗ

akin da ƙamshi ke tashi acikinsa da kuma ƙamshin turaren wuta zama yayi a gefen Rumaisa ya jawota ajikinsa zuciyarsa na tsananin bugawa yana addu'a yana kabbara kamin ya sassauta rikon da yayi mata a hankali ya dage m

ayafin dake saman kanta yana ganin yadda idanunta suka yi canja saboda kukan da tasha da za'a kawota gidansa.

"Habibaty!

Ya fa

ɗ

a yana kamo hannunta a hankali ya sumbaci hannun nata sai da tsikar jikinta ya tashi yarrrr! Irin sumbar da yayi mata,haka yasa

ta runtse ido da sauri kafin kuma ta janye hannunta tana barin fili a tsakaninsu,da wani irin yanayi da kuma kishi mai tsanani cikin muryarta ta ce ."Na dauka acan za ka kwana a wurin babyn naka.

Ta karasa tana zube idanunta cikin farar shaddar jikinsa d

aidai inda Aydah ta kwanta ta saka masa hoda runtse idonta tayi tana jin ƙirjinta na wani irin zafi yana sama da kasa. Bai ce komai ba ya miƙe tsaye yana fa

ɗ

in."Kiyi wanka bara naje nayi wanka na dawo,da ido kawai ta bisa cike da takaici bayan fitarsa tayi

kwafa aranta tana fa

ɗ

in."duk wannnan girman kan nasa sauke mata shi zai yi a daren yau ta tuna maganin da Aunty Raliya ta bata tace ta saka masa cikin abun shan sa ka

ɗ

an,na.maza ne kamar ruwa yake ko an saka ba'a ganewa da sauri ta bu

ɗ

e handbag

ɗ

inta ta d

auko karamar kwalbar ledar da ya shigo da ita ta bu

ɗ

e kwallin fresh milk ne,batareda wani tunani ba ta bu

ɗ

e ta zuba kusan rabi ta mayar ta rufe ta jujjuya kwalin ya ha

ɗ

e wuri

ɗ

aya ta mayar da kwalin da sauri cikin ledar,

kayan jikinta ta shiga ragewa dama

n tamkar kan ƙaya haka take jin kanta saboda nauyin da suka yi mata,kai tsaye wanka ta shiga duk turarrukanta na wanka da mai mata gyaran jiki ta ha

ɗ

a mata tazo da abunta Aunty Raliya ta jera mata su cikin toilet ,wanka tayi ta fito daure da towel a ƙirjin

ta sai yanzu take jin gajiyar da ta tara tana saukar mata.

Ga baki

ɗ

aya gabobbin jikinta wani irin ciwo suke mata. A bangaren AB kuwa shima wanka yayi ya saka Black jallabiyya ajikinsa marar nauyi mai gajeren

hannu,ya saka (casual slippers a ƙafarsa ya nu

fi

ɗ

akin Aydah yana tura kofar

ɗ

akin nata ya sameta bakin gado zaune tayi tagumi daga ita sai baby pink,towel a jikinta suna ha

ɗ

a ido tayi saurin sauke idonta a ƙasa,karasowa yayi ya zauna gafda ita murya ƙasa-ƙasa yace "Baby ya baki saka kayan bacci ba?"

Shiru Aydah tayi babu amsa sai famar jan dogayen fingers

ɗ

inta take yi

AB bai kara kulata ba ya tashi ya karasa gaban closet nata ya ciro mata riga da wando na bacci ya miƙa mata yace ta shiga toilet ta saka ta amsa tana kallonsa aranta take fa

ɗ

in."idan

Rumaisa ce ai ba za ka ce ta shiga toilet ta saka ba ni anan zan saka abuna ta fa

ɗ

a aranta batareda wani tunani ba ta kwance towel

ɗ

in jikinta a wani irin kidime AB ya kauda kansa ya shiga tari babu kakkautawa. Hakan ba ƙaramin bata dariya yayi ba ganin ya

dda yayanta ya rude dan kawai ta saki towel agabansa wandon kawai ta saka ta karasa gaban bedside drawer ta dauko masa water bottle ta tsaya agabansa ta miƙa masa daga kai yayi ya wani fisge bottle

ɗ

in idonsa suka sauka akan matasan ƙirjinta "Aydah bakida

hankali ne?" Ya yi magana yana bu

ɗ

e marfin ruwan ya kafa kai ya shiga sha sai da ya sha fiye da rabi ya sauke yana kallonta zuwa lokacin ta saka rigar.

"Je ki dauko plate a kitchen ki zo kici kazarki kartayi sanyi.

Daman har huwaila sai da ya riƙowa leda

rta da zai shigo kai tsaye kitchen ta nufa plate ta wanko da glass cup har biyu dan ta dauka tare zasu ci kazar tana ta jin dadi yayan nata ba zai wulaƙanta ta ba dan yaga Rumaisa dama tana haurowa sama ta wani kafe

ɗ

akin Rumaisa da ido ta murguda baki tan

a wani irin juya ido,sai ta koyawa Rumaisa hankali a gidanan za ta ga yadda za ta kwana da yayanta ayau

ɗ

inan. Da haka ta shige

ɗ

akinta har lokacin AB na zaune yana jiranta ya karbi plate

ɗ

in ya ciro kazar ya aza mata da kansa ya shiga bata kazar ganin bay

a ci yasa tace "Yayanmu kai bazaka ci bane?" g

Girgiza kai yayi yana fa

ɗ

in."Tawa da ta Rumaisa tana a

ɗ

akinta wannan naki ne.

Lokaci

ɗ

aya yanayin Aydah ya canja zai kara kai wata a bakinta tace ta koshi ya tsiyaya mata fresh milk a glass cup ya nufi baki

nta dashi dai-dai kuma lokacin aka turo kofar dakin da suke suran ka

ɗ

an AB ya saki glass cup

ɗ

in hannunsa.

#JEEDDAH ALIYU

#ASMY B ALIYU

#KURMAN ALLO.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq

Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWA

YE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1

600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[1/16, 11:11 AM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

070.

Shiru AB yayi yana bin Rumaisa da ido da mamaki shi bai kuma jaye cup

ɗ

in ba a bakin Aydah. Dan murmushi AB ya kirkira yana fa

ɗ

in "ki ƙaraso Habeebty,ki tayani rarrashin wannan rigimammiyar kanwar taki.

Cikin murmushi mai kama dana yan duni

ya Rumaisa ta ƙaraso cikin

ɗ

akin ƙamshinta ga baki

ɗ

aya ya gama cika ko'ina a

ɗ

akin rigar bacci ce ajikinta mai kauri doguwa har ƙasa kalar sky blue sai hular net data aza akanta, wanda har ake iya hango gashinta.

Zama Rumaisa tayi cikin soofar dake girke

acikin dakin ta wani har

ɗ

e hannayenta tana bin Aydah da kallo tana kula da yanayinta ,Aydah ta karbi cup

ɗ

in dake hannun AB ta kafa kai sai da tasha rabi ta sauke,cike da karfin hali AB ke fa

ɗ

in "baby baki gaisheda aunty Rumaisa ba,cikin rawar murya Aydah

ta gaishe da Rumaisa ta miƙe tsaye ta nufi toilet batareda tasan me zata yi acikin toilet

ɗ

in ba daga AB har Rumaisa bin ta suka yi da kallo,har kusan minti biyar da Rumaisa taga AB bayada alamar tashi su tafi su kwanta tasan da gangan Aydah ta shige toil

et ta miƙe tsaye tana murza ido "Ni kam Habibi mu tafi mu kwanta bacci ne sosai a idona da kuma gajiya.

Ba haka AB yaso ba yabi bayan Rumaisa dan baya son bata ranta ko ka

ɗ

an,daman Aydah najin fitarsu ta ha

ɗ

a kai ga bangon toilet din ta shiga rera kuka.

Sallah ya jasu raka'a biyu,kamar yadda addini ya tsara ya dade dafe da kanta yana karanto mata addu'oin tsari ya tambayeta ka

ɗ

an daga cikin addininta babu laifi tana da sani akan addini,ganin yadda take jera hamma yasa shi jawo kazar da ya shigo masu da it

a ya juye cikin plate,shiya rika ciyar da ita kazar ita ma tana basa a haka har suka cinye kaza

ɗ

aya. Daman kowanne su da yunwa a tare dashi AB ya zuba musu fresh milk cikin glass cup ya nufi bakin Rumaisa da sauri ta dauke kai tana fa

ɗ

in."cikina ya cika d

ayawa Habeebi kasha kawai bara na sha ruwa,shi ka

ɗ

ai ya riƙa shan fresh milk

ɗ

insa kusan cup biyu yasha duk Rumaisa na kallonsa kasa-kasa kai tsaye toilet ta wuce ta kara yin brush

tana fitowa tabi jikinta da khumurah

Ta hau gado tayi kwanciyarta. Stil

l AB yana zaune a wurin na kusan minti goma yana jin wani irin yanayi a tare dashi wanda bai ta

ɓ

a jin kalarsa ba.

dakyar ya shiga toilet yayi brush ya fito yana kallon yanayinsa da ya canja cikin mintuna ƙalilan,cire jallabiyyar jikinsa yayi ya ninke ya a

jeta a wurin da ya dace,ya rage daga shi sai boxer ajikinsa kai tsaye kan gadon ya nufa yana kashe fitillun dake da haske a

ɗ

akin yana barin mai duhu,Rumaisa tana jin lokacin da ya

kwanta sai ta kara runtse ido sosai zuciyarta na wani irin harbawa da karfi

. Shiru AB yayi yana

ɗ

ora tafin hannunsa akan shafaffen cikinta ya runtse ido sosai

yanayin yana kara shiga jikinta sosai har na kusan mintuna goma Rumaisa bata ji AB ya fara tabata tanata mamaki tana karawa kodai ba maganin bane Aunty Raliya ta karbo ma

ta yadda ta rika bata labarinsa ita ba haka ta gani ba. (Nasiha da tuni ga duk wata budurwa kafin aure dan Allah dan Annabi karki kuskura a matsayin ki na budurwa daren da za'a kaiki a gidan miji kiyi amfani da maganin maza ki zubawa namiji acikin abun sha

,wannan babbar illah ne sosai ke baki san illar da hakan zai yi masa ba kema baki san illar da haka zai yi maki ba a matsayin ki na budurwa)Gaban Rumaisa yayi bala'in fa

ɗ

uwa ganin AB zaune ya ha

ɗ

e kansa da gwiwowinsa jikinsa banda shaking babu abun da yake

tamkar wanda aka sakawa wayoyin wutar lantarki acikin jikinsa. Yanayinsa yayi bala'in ba ta tsoro da sauri ta dawo kusa garesa ta dagosa wannan karon abun da ta gani acikin idanunsa yayi bala'in shallake tunaninta rike fuskarsa tayi cikin fitilar da bata

da haske take karewa fuskarsa kallo,samun kanta tayi da shigewa cikin jikinsa zuciyarta na tsananin bugawa. Kamar jira yake yayi wani irin sakata cikin jikinsa yana lalubarta a gigice tamkar wani mayunwacin zaki ,halin da Rumaisa ta shiga a hannun Abba Bas

hir halin a tausaya matane dan tamkar an cirewa Abba Bashir tausayi a wannan daren kansa kawai ya sani ciwon da yake tare dashi yake so kawai yabar jikinsa tun yana bin Rumaisa cikin sauki har yazo ya haukace mata tun tana dauriya har ta kasa duka da yakus

he da kuka da majina duk yasha sa a wannan daren bai ma san tana yi ba dan jinsa yayi a wata duniya ta daban wacce bai ta

ɓ

a jin kansa aciki ba duk wani girmansa sai da ya tabbatar ya juyewa Rumaisa shi duka. A wannan daren daga shi har Rumaisa sun wahala k

o sallar asuba basu samu ba sai kusan 6 suka yi wanka suka yi sallar asuba,duk da haka AB yaga jarumtar Rumaisa da ta iya yin wanka tayi sallah batareda taimakonsa ba sai lokacin ta samu wani wahalallen bacci ya dauketa ko ina gabobbin jikinta ciwo yake. K

wamciya yayi agefenta yana jawota ga baki

ɗ

aya cikin jikinsa sai da ta tsorata irin rikon da yayi mata murmushi yayi cikin muryar rada yake fa

ɗ

in."Babu abun da zan yi miki bacci zamu yi. Thank you habibty kin bani farin cikin da babu wanda ya ta

ɓ

a bani kal

arsa Allah yayi miki albarka matata. Shigewa tayi cikin jikinsa tana sauke wata irin ajiyar zuciya tana godiya ga Allah da ya mallaka mata abun da takeso a rayuwarta daren jiya kawai ya tabbatar mata da Abba Bashir nata ne ita

ɗ

aya yadda ya riƙa yimata ne

jiya tasan babu abun da ya ta

ɓ

a shiga tsakaninsa da Aydah wani irin da

ɗ

i da farin ciki ya lullu

ɓ

eta. Baccinsu suka koma cikin natsuwa sai wuraren ƙarfe goma na safe suka farka ko shi sai da hasken rana ya haske fuskokinsu,ya rigata shiga wanka koda ya fito

ta gyara gadonta tsaf yana bin ta da ido sai sannu yake mata da kanta ta ƙaraso inda yake tasa hannu ta amshi karamin towel

ɗ

in dake hannunsa ta shiga goge masa sumar kansa tsaf! Jallabiyarsa ya mayar ya fa

ɗ

a mata zai ƙarasa bangarensa ya shirya wani iri

taji kyau ace komai nasu na ha

ɗ

e a wuri

ɗ

aya tayi mai fari da ido tana fa

ɗ

in "Ya kamata dai ace komai namu yana a ha

ɗ

e wuri

ɗ

aya,ina ganin haka zai fi. Dan jim AB yayi tamkar mai tunanin wani abu sai kuma ya girgiza kai yana fa

ɗ

in."kin manta ku biyu ne kar

a shiga hakkin baby Aydah kuma.

Juyawa kawai Rumaisa tayi ta nufi toilet batareda ta kara kula AB ba. Shima ficewa yayi daga

ɗ

akin kai tsaye bangarensa ya nufa ya shafa mayukansa ya saka riga da wando na English wears ajikinsa wanda suka yi bala'in karba

rsa kai tsaye

ɗ

akin Aydah ya wuce kwance ya sameta tamkar ha

ɗ

in baki ita ma da English wears ajikinta riga da wando, wando same color da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login