Showing 39001 words to 42000 words out of 268949 words
ɗ
aga darajar ka a idon al'umma haka zalika za ka habbaka sunnar ma'aiki Sallallahu alaihi Wasallam! A ganina wannan ba abin damuwa bane.
Girgiza kai AB ya yi tare da maida gilashi window
ɗ
in ya juya a natse ya n
ufi
ɗ
aya daga cikin cushion
ɗ
in da ke office
ɗ
in nasa ya zauna ya daga idanuwansa ya kalli Abdulkarim tare da fa
ɗ
in "Ak zance Mufeeda babu shi saboda labarin rashin asalina ya riske mahaifinta.
"Inna wa'inna illahim raji'um! Ni kam wane munafiki ne yake y
a
ɗ
a wannan al'amari?"
"Wannan ita ce tambayar da ni kaina banida gamsasshiyar amsarta. Wannan ba shine asalin damuwata ba Ak domin nima na yanke wa kaina shawara koda ina da rabon yi aure ko anan gaba ne duk wacce zan aura zan sanar da ita asali wane ne n
i.
AB ya fa
ɗ
a cikin wata kalar murya mai cike da rauni.
Sai da Abdulkarim ya ja gwaron numfashi ya sauke kafin ya dako cikin mutuwar jiki ya zauna akan hannu kujerar da AB yake zaune akai, kana ya
ɗ
an rungumo kafa
ɗ
arsa yana
ɗ
an bubbuga gefen kafa
ɗ
ar tas
a alama dake nuni da rarrashi.
"Ka yi haƙuri AB kowanne
ɗ
an adam da kake gani yana rayuwarsa tana tafiya ne a bisa zanen ƙaddararsa, duk yadda mu kai da nuna maka ƙauna ba mu isa mu sauya ma ƙaddara ba. Don Allah ka saki ranka ka dawo da walwalarka ka kar
ɓ
i, wannan ƙaddara da hannu bibbiyu.
Kasani AB cikar imani mumini shine yarda da ƙaddara mai kyau ko kuma akasinta, kasancewarka adopted child ba yana nufi kai
ɗ
in ba ka da cikekken asali ba. Kawai dai mutane suna jahiltar adoption ne amma a ƙasashen tura
wa yadda
ɗ
a da ya tashi a gaban iyayensa yake da 'yanci haka zalika shima adopted child yake da 'yanci kuma ba za ka ga ana goranta masa ba. Sannan idan ka yi duba da yadda naka iyaye suke sonka AB ƙannanka suke matuƙar ƙaunarka ban ga dalili da zai sa ka
jefa kanka a damuwa ba.
Tun sanda Abdulkarim ya fara magana AB ya
ɗ
ago da idanuwansa yana kallonsa har ya dasa aya bai dauke ganinsa daga kan fuskarsa ba tamkar yana karantar wani abu akan fuskar tasa ne. Dukkansu suka yi shiru na wani
ɗ
an lokaci kafin AB
ya kawo karshen shiru nasu ta hanyar fa
ɗ
in "Dole na shiga damuwa Ak Daddy yana so ya sake ha
ɗ
a ni aure da
ɗ
aya daga cikin yara nan, ni kuma har ga ba zan iya rayuwar aure da ko
ɗ
ayar su, kana gani dai yadda ta kare tsakanina da Sadiya ita da ma ta gama ma
llakar hankalin kanta. Siyama kuma tana da wanda take so ita Aydah a ma jinginar da zancenta a gefe ba ma za a saka ta a jeri mata ba.
Cike da gundarin mamaki Abdulkarim yake kallon AB kasa cigaba da
ɓ
oye mamaki nasa ya yi har sai da ya kai da furta "Kana
matuƙar bani mamaki AB.
"Na me fa??
"A duk sanda ka furta iri-irin wa
ɗ
annan maganganu akan Aydah.
"Ya kamata kai daina mamaki Ak saboda hakikanin gaskiya nake fa
ɗ
a Aydah bata cikin jerin mata a wurina.
"Ni kuma sai nake gani Aydah ita ka
ɗ
ai ce yarinya
r da ta dace da kai kada ka yi la'akari da ƙarancin shekarunta ka yi duba izuwa ga tsanani shaƙuwa da juna da ku ka yi duk idan aka ce akwai shaƙuwa tabbas so zai iya shigowa cik....
"Dallah ya isa Ak! Na sha fa
ɗ
a maka Aydah tamkar 'yar da na haifa nake k
allonta kashi, fitsarinta ba kalan wanda ban ci ba ni na raine ta da hannaye nan nawa babu abinda bansan ni ba a jikinta sai kawai na aureta haba Wannan kwamacala ba dani ba wallahi.
"Mtsss! Duk wanda ya ji kana fadar ba abunda ba kasani ba a jikinta zai
fassara ka ta wani fanni na daban kasan komai na jikin Aydah sanda tana yarinya ba yanzu da ta balaga ba ko kana nufi har yanzu kai ke mata wanka?"
Sai da AB ya ture hannayen Abdulkarim daga kafa
ɗ
arsa ya miƙe a mugun fusace ya nufi ƙofar fita Abdulkarim y
a miƙe ya biyo shi a baya sosai AB yake ji
ɓ
acin rai yana lullu
ɓ
e shi, ya rasa dalilin da yasa a duk sanda Abdulkarim ya danganta aure tsakaninsa da Aydah yake wani irin baƙin ciki ya danne masa zuciya, da ya aure Aydah gwada ya ƙare rayuwarsa kaf babu au
re me zai tsinta a jikinta.
"Ya ka yi shiru ka bani amsa mana har yanzu kai ke mata wanka kaman yadda ka saba fa
ɗ
a.
"Ba bambanci a wurina domin duk mace da kasan jikinta tun tana jinjira don wasu 'yan ƙananu abubuwa sun fito mata a ƙirji ba zai zama bako
n abu a gareni ba, saboda nasan lokaci da bata dasu.
"Maganar banza kake yi AB wannan bai isa ya zama kwakwarar hujja da za ka haramta kanka aurenta ba.
"Dan Allah Ak mu bar wannan zance wallahi yana ƙara linka min sa
ɓ
acin rai.
"Shikenan!
Abdulkarim y
a fa
ɗ
a daga nan motar Abdulkarim suka shiga kowanne su yunwa yake ji don haka suka wuce Gusto restaurants.
*MASARAUTAR KUDU*
"Umma ki yi wani abu akai kaman yadda kike yi a shekarun baya na hana na
ɗ
a Aliyu a matsayin sarkin sabon birnin kudu. Umma saraut
ar nan ko ka
ɗ
an bata dace da Aliyu ba da ni ta dace.
Alhaji Hashim ya yi magana yana kallon Hajiya Kilishi dake kishigi
ɗ
e akan wata lallausar carpet cike da izza da taƙama take jujjuya yatsun hannunta da suka sha ado da zobunan gold, ta
ɗ
auki dogon lokaci
tana jujjuya yatsun nata kafin ta bu
ɗ
e bakinta cikin wata irin izza ta furta "Ciroma!
"Na'am Allah ya ƙara wadata ki da lafiya gami da nisan kwana.
"Amin! Ina son ka sani Ciroma na fika shiga tashin hankali sa'ilin da labarin na
ɗ
in sarautar Aliyu ya ris
ke ni. Bani da wani buri a duniya sama da naga na kawo ƙarshen mai babban
ɗ
aki da 'ya'yanta wannan makirar mata da kake gani Hashim na share tsawon shekaru masu yawan gaske ina shanye baƙin cikinta. Tun lokaci da takawa yake raye nake nuƙurƙusar baƙin ciki
har kawo yau
ɗ
inan ba abinda ya sauya.
Hajiya Kilishi ta kasa cigaba da magana wani irin fushi da
ɓ
acin rai ne sosai suka bayyana karara akan fuskarta da babu burbushi imani balle tausayi, sai da ta furzar da iska daga bakinta ta tashi daga kishigi
ɗ
a da
ta yi ta kalli Hashim kallo idon cikin ido ta yadda zai iya hango tsanani fushi da take ciki "Ban ta
ɓ
a sanya ko nuna gajiyawa domin cimma da
ɗ
en burina Hashim kai sauratar sabon birnin ita ce damuwarka ni kuma ga baki
ɗ
aya sarautar kudu nake so ta dawo kark
ashin iko da mallaka ta.
Wani irin washe haƙora Hashim ya yi ya ƙara gyara zaman shi tare da ƙara ƙasƙantar da kai, "Allah ya ƙara miki lafiya acikin mu wa kike wa sha'awar wannan babban matsayi?"
"Ahmadu!
Nan take annurin kan fuskar Hashim ya gushe wa
ni irin mashi ya ji ya dakar mishi zuciya, duk da haka sai ya yi ƙoƙarin danne abunda yake ji yana taso masa a ƙahon zuciya "Ranki shi dade Ahmadu fa kika ce?"
"Kwarai kuwa Ahmadu.
Ta fa
ɗ
a kanta tsaye domin ƙara tabbatar mishi da nufin ta.
"Ranki ya dad
e Ahmadu fa kwata-kwata baya da sha'awar mulki shiyasa tasu ta zo
ɗ
aya da Aliyu, kuma bana tunani Ahmadu yana da experience akan yadda ake gudanar da mulki ki tsaya ki yi nazari ranki ya dade kada ki yi gaggawar yanke hukunci amma Ahmadu ba zai iya sarauta
ba. Ina ma laifin ki za
ɓ
i Yusuf ko Abubakar ko kuma ni
ɗ
inan domin duk acikinsu ni ka
ɗ
ai nake da experience akan gidan sarauta, kuma ni ne babba.
"Ciroma ina so kasani bana yanke hukunci ba tare da lissafi na ya fa
ɗ
a daidai ba, duk abunda zan yi a bisa j
agoranci natsu da hankali nake yi sa. Ahmadu shi ne lissafi na ya fa
ɗ
a akansa, ka janye ƙudurinka akan masauratar kudu domin
sarautar sabon birnin kudu ita ce ta fi dacewa da kai anan gaba za ka fahimci manufa ta.
"Amma ranki ya da
ɗ
e....
"Ya isa Ciroma!
Tai sauri tarar numfashin sa da kakkausar murya.
"Ka fara shiri gobe da safe za mu kai ziyara a akan tudu.
"Tohm! Ranki ya da
ɗ
e.
Ya fa
ɗ
a zuciyarsa na mishi zafi "Na barki lafiya.
Ya miƙe tare da baro katafaren parlorn nata.
*FLAT ƊIN MAI BABBAN ƊAKI
*
Mai babban
ɗ
aki tana hakince a parlornta tare da bayi ha
ɗ
u biyu suna mata massage
ɗ
in yatsun ƙafafunta yayin da biyu ke yanka mata 'ya'yan itatuwa (fruits) amintatciyar jakadiyar ta ce ta shigo ta zube a gabanta ta sadda kanta ƙasa cikin tsanani girmama
wa ta furta "Allah ya ƙara miki lafiya yanzu nan magatakarda ya dawo da sakon da kika ce na aika wa da sarkin sabon birnin. magatakarda ya tabbatar min jiya sarkin sabon birnin ya koma Lagos.
Shiru mai babban
ɗ
aki tayi tana nazarin kalaman jakadiya bi da
bi wani irin
ɓ
aci rai ne ya bayyana akan fuskar mai babban
ɗ
aki miyasa a duk sanda tai gini Aliyu yake rusa shi? Miyasa duk acikin 'ya'yanta shi ne yafi bata matsala, bata da buri da ya wuce taga ya hau karagar mulkin sabon birnin kudu a duk sanda ta kusa
cimma burin ta sai Aliyu ya wargaza mata shi. Tabbas da akwai wani
ɓ
oyayye al'amari a tattare dashi dole ta matsanta bincike domin gano abunda Aliyu ya dau shekaru yana
ɓ
oye mata ta gaji da wannan kurman allon nasa.
#Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliy
u
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KAT
IN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Al
iyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[12/10/2
023, 10:15 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
#Love Story
#Gwagwarmaya
#Team tagwaye Novels
017.
*RUBUTUN ƳAN TAGWAYE BIYAR KARO NA BIYU.*
*TAFIYAR BIYU TAFI ƊAYA*
*KIN T
ABBATA KIN CIKA MACE? BABBAR MACE DAKE JI DA KANTA? KINA CIKIN MATAN DA SUKA SAN KANSU? WANDA SUKA SAN MUTUNCI DA DARAJAR KANSU? KO KUWA KEMA KINA CIKI SAHUN SU O’O?*
*INA KUKE MANYAN MATA? WAƊANDA SUKA SHIRYA DAN GYARA JIKINSU? AURANSU? DA KUMA FARINCIKI
NSU?”
*KUYI MAZA KU GARZAYA GUN FITACIYGA KUMA INGANTACIYAR MAI MAGANIN MATA DA MAZA DAN AMSAR NAKU KU GYARA DA KANKU WATO MEERAH HERBS WACCE TAI FICE GUN KAWO MUKU INGANTATTUN MAGUNGUNA BA TARE DA ALGUS BA.*
Mun gwada mun gani
💯
Mun gani mun shaida
💯
Anyi mun gani
💯
MAGANIN SANYI
MAGANIN NONO
MAGANIN HIPS
MAGANIN SLIMMING
MAGANIN NANKARWA
GYARAN AMARE
GYARAN MAIJEGO
MALLAKAR MIJI KO MATA
SUBULU DA SCRUB
MAYUKA NA GYARAN JIKI
TURAREN WUTA
MATSI
MAGANIN NI'IMA
MAGANIN TSUMI
INFEC
TION FLUSHER DA DAI SAURANSU…..Uwar gida, Amarya, Budurwa, Saurayi, Ango, Mai gida? Duk mai kuke jira? Kuyi maza ku garzaya Meerah herbs maganin dake ingantace
💯
08142800199
07068558096
Tun ranar da Alh Habeeb Bichi ya baro gidan Alh Bashi
r ya kira Mufeeda ya sanar da ita zance aure tsakaninta da AB babu shi. Tun daga wannan ranar har kawo yau Mufeeda tana cikin ƙunci saboda ta kamu da soyayyar AB atunani ta za ta iya fatattakar soyayyar tasa a farat
ɗ
aya kaman yadda ta shiga zuciyarta a ta
shin farko, sai dai haƙar ta ya kasa cimma ruwa kullum soyayyarsa ya ƙara habbaka take a zuciyata. Sannu-sannu damuwa ta fara yi mata yawa farin ciki gami da walwalarta suka bar jikinta. Bata da aiki sai na tunanin AB. Yanzu ma tana kwance ne a
ɗ
akinta hot
on AB take kallo wanda a shafin sa na Instagram ta same shi zooming
ɗ
in hoton tayi ta yadda fuskarsa ta fito
ɓ
aro-baro gray eyes ball
ɗ
insa yana
ɗ
aya daga cikin abinda take bala'in so a tare dashi sai kuma pink lips
ɗ
insa ga kuma kwatatce sajensa mai ha
ɗ
e
da
ɗ
an matashin beard
ɗ
insa da ya ƙara ƙawata fuskarsa. Wasu hawaye ne suka silalo daga kwarmin idanunta suka gangaro suka saukar mata a gefen wuyanta. Lokaci da Abbanta ya zaunar da ita yake fa
ɗ
a mata zance aure ta da AB ya rushe dan kawai ya kasance adop
ted child ba shi da asali ba a san su waye biological parents
ɗ
insa ba, har ga Allah ita bata
ɗ
auki wannan a matsayin ƙarfaffiyar hujjar da zai sa ya hanata aurensa ba. Domin Abba Bashir yana da nagarta da ko'ina za a iya bashi mata ya aura rashin asalinsa
bai dame ta ba. Da farko ta yi tunani ba za ta shiga damuwa ba, a dalilin mahaifinta shi ne ya za
ɓ
ar mata AB ta kuma yi masa biyayya tare da kar
ɓ
a za
ɓ
in nasa da hannu bibbiyu yanzu kuma shine ya dawo da kansa ya ce ya fasa ta zaci cewa tun anan wuri za ta
manta da Abba Bashir sai gashi
ɗ
an taliki nan ya hana mata ci abinci ya kuma hana mata bacci, ga baki
ɗ
aya ya yi awon gaba da farin cikinta. Batasan cewa soyayyar AB ta mata mummunan kamu ba har haka ba.
Ƙ
anwarta wacce ke bi mata Jalila ta turo ƙofar
ɗ
ak
inta ta shigo dawowar Jalila kenan daga school tana karatu a BUK ta shigo
ɗ
akin na Mufeeda ne da zimmar ta saka wayarta charging a dalilin charger
ɗ
inta ya lalace, tana gani halin da yayarta ta, take ciki tayi tsaye turus! Ta da
ɗ
e tana kallonta kafin ta t
ako a hankali kamar mai san
ɗ
a ta zauna daf da Mufeeda sai da ta fara leƙa screen
ɗ
in wayar Mufeeda ta ga picture
ɗ
in da take kallo, kana maida ganinta akan hawaye da Mufeeda batasan suna zuba daga idanuwanta ta sauke numfashi ta kai hannunta ta fincike way
ar da Mufeeda ta yiwa wani kalar riƙo tamkar rayuwarta ce aciki.
"Yaya Mufeeda kar dai ki ce min kin kamu da soyayyar guy din nan??"
Sai da Mufeeda ta tashi zaune ta jefa pillow a bayanta ta jingina gadon bayanta, ta ja wata 'yar siririyar majina ta kom
a cikin ƙoƙon kanta cikin rauni murya ta furta "Ga alama kin gani azahiri miye na tambaya.
"Cab! Amma kuwa kina da aiki yaya Mufeeda domin sanin kanki ne Abba yanka
ɗ
aya ne da matuƙar wahala ya sauya kalamansa. Don haka tun wuri ki gaggauta yaƙi da yaudar
arriyar zuciyarki, ki yaƙe ta, ta raba ki da son abinda ba za ki ta
ɓ
a samu ba.
Ba abinda maganganu Jalila suka ƙara wa Mufeeda face fushi da
ɓ
acin rai don haka sai da ta baro fizge wayarta daga hannun Jalila
ɗ
in kafin cikin
ɓ
acin rai ta ce "Lokaci da na f
ara son AB bai yi shawara da kowa ba daga ciki kuwa har Abban da kike tsorata ni akansa, kuma ina so kisani Jalila ita soyayya da kike gani wata aba ce wacce bata neman shawara ko yarjewa, haka zalika bata neman izni kutsa wa a cikin zuciyar
ɗ
an adam. Jali
la soyayya halitta ce da Allah subhanahu wata'ala ya halicce ta sannan ya dasa ta a duk wata halitta zuciya mai rai.
Soyayya wani sashe ne mai matuƙar wahalar da ruhi gami da gangar jiki kalmar so yana da sauƙi fa
ɗ
a fiye da kowacce kalma sai dai ma'anar sa
ta fi kowacce kalma raunata ruhi da gangar jiki. Ba lallai bane ki fahimci kurman allo da nake miki ba saboda ba ki ta
ɓ
a riskar kanki a koramar so ba.
Kyakkyawar numfashi Jalila ta ja tare da saukewa cike da sanyi jikinta ta dafa kafa
ɗ
ar Mufeeda "ki yi h
aƙuri idan furunci nayi ya
ɓ
ata miki rai bana nufi na ƙara miki damuwa kawai dai ina ƙoƙari tunatar dake kaman abunda kika manta akan Abban mu zan fi kowa farin ciki idan kika sami cikar muradinki.
"Addu'a ya kamata ki tayani da ita idan har akwai alkhair
i a tarayya ta da AB Allah ya karkato da hankalin Abban mu idan kuma akasin hakan ne Allah ya musanya min da mafi alkhairi.
"Shi kenan yaya Mufeeda Allah ya za
ɓ
i miki mafi alkhairi.
"Amin!