Showing 213001 words to 216000 words out of 268949 words
wanka ta shirya ta cikin wani tsadadden lace coffee color style
ɗ
in skirt and blouse. Suka fito downstairs parlor Huwaila ta kunn
a musu kayan kallo, suna cikin kallo suka jiyo horn
ɗ
in AB da sauri Huwaila ta kalli Aydah tana fa
ɗ
in "Auta ki saurare ni da kyau tun da wannan kodaddiyar ta fita ga kuma Yayanmu ya dawo wannan shi ne lokaci mafi dacewa da za ki daidaita tsakaninki da miji
nki, ki basa hakuri ki nuna masa kin yi kuskure ba za ki ƙara ba kin jin ni da kyau?"
Aydah ta
ɓ
ata fuska tana cuno baki gaba "Aunty Huwaila mari na fa ya yi.
"To don ya mare ki ba za ki iya yafe masa ba? Wai ni kam Aydah ko kin daina son Yayanmu ne?"
"
Ina sonsa sosai amman ba zan ta
ɓ
a lamunta ya dinga danne min haqqena.
"Kai Auta Ni kam yaushe kika koyi mita ne?"
Kamin Aydah ta bata amsa Ab ya tura kofar main parlor ya shigo da sallama Huwaila ce ta amsa masa tare da yi masa barka da dawowa kallo guda
Aydah tai masa ta kauda fuska, shi kuma ga baki
ɗ
aya hankalinsa yana kanta don ba ƙaramin kyau tai masa ba, ji yadda yaga tana cin magani yasa shi saki murmushin gefen baki.
Huwaila ta juya ta nufi
ɗ
akinta, ta bar musu parlon.
"Barka da dawowa!
Aydah t
a fa
ɗ
a adakile kamar mai ciwon hakori.
"Yawwa sarkin fushi da dai kin saki fuskar don wannan
ɗ
aure fuska da kike yi ko ka
ɗ
an baya miki kyau asalima ya
ɓ
ata miki kwalliya da kin saki fuskar da wata kila mu je shopping.
Murmushi Aydah ta yi tare da nufar w
urinsa cikin sigar shagwa
ɓ
a ta ce "Na saki fuska Yayanmu har dariya ma zan maka.
"Saboda kin ji zance shopping ko? To na fasa tun da dariya bata Allah da Annabi bace.
Batasan sanda ta riƙe masa hannu ta marairaice murya tana fa
ɗ
in "Ka yi haƙuri dan Allah
ba zan sake
ɓ
ata maka rai ba.
"Shi kenan mu je ki bani abinci idan nayi wanka na huta sai mu fita
ɗ
in saboda nasan halin nacinki muddin ba shopping
ɗ
inan na kai ki ba, ba zan sake gane kanki ba.
Zuciyar Aydah tayi fari tass suka jera zuwa dinning room y
ana fa
ɗ
in "kin yi matuƙar kyau cikin lace
ɗ
inan baby ki dinga saka color
ɗ
in ya kar
ɓ
i jikinki sosai.
Cikin shagwa
ɓ
a
ɓ
biyar muryarta ta furta.
"Thank you mi amor!
Ta kama kujera ta ja masa ya zauna sai da ya zauna kana ya kalleta yana fa
ɗ
in "me na ji kin
ce?"
"Cewa nayi nagode!
"No bayan kalmar godiya
ɗ
in na ji kin ambaci wani suna.
Dariya Aydah ta yi tare da ajiye masa plate
ɗ
in sa ta yi masa serving a gabansa.
"Oh! Wai mi amor?"
"Eh! Shi
ɗ
in me hakan ke nufi?"
Da sauri ya rufe fuskarta da tafukan h
annayenta tana dariya ƙasa-ƙasa ta bar cikin dinning
ɗ
in da kallo ya bita yana murmushi yayin da yake maimata sunan acikin zuciyarsa, yana so yasan me kalmar ke nufi, Aydah tana gani ya wuce
ɗ
akinsa ta nufi parlornsa dake sama ta kasa ta tsare tun kamin ya
ƙaraso cikin parlor ta fara shaƙar ƙamshin turarensa, ya fito sanye cikin filtex material milk colour ya saka hula zanna bukar da ta dace da kayan jikin nasa ƙafafunsa sanye cikin sandal shi ma milk in colour, ya kalli Aydah yana murmushi "Wannan tsarewa
duk ta mene ne?"
Ya yi magana yana daidaita zaman hular kansa.
"Yayanmu ba ka ce za mu je shopping ba?"
"Cewa nayi sai na huta.
Ya yi magana yana zaunawa kusa da ita ya mutsa fuska ta yi tamkar za ta rushe masa da kuka "Dan Allah yayanmu.
Ta karasa ma
gana tana ha
ɗ
e hannayenta.
"Okay! Tashi mu tafi
Ya yi maganar yana dugure mata goshi already ta dauko veil
ɗ
inta, da takalminta a ƙafafunta sai wayarta dake riƙe da hannunta, tare suka sauko ƙasa "Yayanmu bara na leƙa
ɗ
akin aunty Huwaila na fa
ɗ
a mata mu
n fita ta kula da gida.
"Shi kenan ki yi sauri ina jiranki a mota.
Aydah tana zuwa ta rungume Huwaila tana tsalle murna dariya Huwaila ta yi tare da ciro ta daga jikinta tana fa
ɗ
in "wannan farin cikin fa?"
"Aunty Huwaila shopping za mu je ni da Yayanmu
nima zan rama wulaƙanci da aunty Rumaisa tayi min.
Aydah ta fa
ɗ
a cike da zallan wauta da kuruciya tura ta waje Huwaila ta yi tana fa
ɗ
in "je ki in kin dawo za mu yi celebration.
Da dan gudun ta ta fice, har ta bu
ɗ
e mota ta zauna Ab yana waya da ta baza ku
nne sai ta fahimci da mace ne yake magana musamman da ta ji ya kama suna.
"Mss Anaal ashe har kin iso.
Sai ya yi jim yana sauraren abun da Anaal
ɗ
in take fa
ɗ
a.
"Okay! A bon hotel kika sauka? To meyasa kika kama masauki batareda da kin jira ni ba kika sa
ni ko na tanadar miki da masaukinki ko kin manta lokacin da na je Lagos kin ce min accommodation
ɗ
ina yana kanku?
Ya yi shiru kafin kuma ya yi dariya
"Yanzu dai gani tare da madam za mu fita unguwa idan na dawo koda zuwa bayan ishaa ne zan zo mu tattauna
ɗ
in.
Yana ƙarasa magana tare da ajiye wayar akan dashboard kana ya maida ganinsa akan Aydah wacce ta yi kici-kici kishi ya bayyana ƙarara akan fuskarta.
"Business partner
ɗ
ina ce ba budurwa ta ba.
AB ya fa
ɗ
a yana yiwa mota key.
Turo baki Aydah ta yi t
are da furta
"To ai ban yi ƙorafi ba.
"Nima ban ce kin yi korafi ba amman kin
ɓ
ata fuska.
"To meye don na
ɓ
ata fuska naga dai fuskar ma marinta kake yi.
"Baby kodai na tsaya a gefen titi ki rama marenki?"
Zaro idanuwa ta yi tana kama bakinta.
"Ai gar
a ki rama marenki baby kamar zai fi min sauki da ki dinga tuna min dashi.
"Na rama fa ka ce?"
"En mana!
"Uhm! Wato Yayanmu so kake a saka ni wutar jahannama ko?"
Dariya Ab ya yi sai da ya yi mai isarsa kamin ya ce "Ashe Babyn yaya Abba ta fara hankali.
"Daman can da hankalina.
Da haka suka iso ado bayero mall Aydah sai murna take yi ta dinga jidar kaya kamar za ta bu
ɗ
e
ɗ
an ƙaramin shop shi dai AB sai Kallonta yake yi yana murmushi, sai da ta gaji don kanta sannan ta ce iya abubuwan da take buƙata kena
n. Suka je ya biya ku
ɗ
i aka zuba musu kayan a mota, kallonta ya ce "Yanzu sai mu wuce shagon waya ko?
Girgiza kai Aydah ta yi tana turo baki "Ni banaso waya.
"To me kike so?"
"Mota nake so Yayanmu ka tuna ka yi min alƙawari since yanzu ne right time da
za ka cika.
"Baby cewa nayi sai kin kammala secondary school idan kika fara zuwa high school sannan zan ba ki mota.
"Dan Allah Yayanmu ka bani yanzu ko ba zan fara driving ba zan so na dinga ganinta a parking lot a matsayin tawa.
"Na ce ba yanzu ba.
Y
a fa
ɗ
a yana tamƙe fuska cigaba da yi masa magiya ta yi har sai da ta ha
ɗ
a da kuka kamin ya amince.
"Shi kenan na ji zan ba ki
ɗ
in sai ki shafa min lafiya. Amman ba yau ba sai dai gobe saboda yau.
Ihun farin ciki Aydah tasa tare da rungume Ab ta da sauri
ya saka signal ya gangara gefen titi ya yi parking.
"Ke kin yi hauka ne da za ki yi min wannan wawan runguma salon na
ɓ
arar da damu.
Sumbatar kumatunsa ta yi "ina sonka ina sonka Yayanmu!
Aydah ta fa
ɗ
a very excited, tura mata bakinsa ya yi "anan za ki n
una farin cikinki ba a kumatuna ba.
Ga mamakinsa sai gani ya yi ta zagaye hannayenta a wuyansa ta yi connecting lips
ɗ
insu wani kalar sucking lips
ɗ
insa take yi ga baki
ɗ
aya AB ya gigice yana neman fita daga hayyacinsa ƙara shigar da ita jikinsa ya yi.
Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.
[1/29, 1:07 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
Love Story
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye
086.
Sun
ɗ
auki lokaci suna ya mutsa junansu da kyar ya iya kyaleta ya koma jikin kujerar mota ya lafe sai wani wahalalle numfashi yake saukewa yayin da Aydah take kici-kici maida zip
ɗ
in rigarta da zugesa ya janye hannayenta ya maida zip
ɗ
in ya rufe mata sai d
a ya sakar mata kiss a wuya kamin ya tada mota "Baby na tambaye ki mana?"
"Uhm!
Aydah ta fa
ɗ
a batareda da ta kallesa ba batasan meyasa a duk sanda irin haka ta faru a tsakaninta da yayanta take jin kunyar ha
ɗ
a ido dashi.
"Dinkin da aka yi miki ya warke
ko?"
Girgiza kai ta yi cikin sarƙewar lafazi ta furta "Da saura Yayanmu doctor ma ta ce idan na cika One week na koma za ta duba dinkin idan ya yi healing.
Numfashi ya sauke tare da jin tausayinsa kansa ga shi da mata har guda biyu sai dai babu wacce dar
en yau zai more ta.
Yana sauke Aydah ƙofar gida ya wuce masallaci ya yi sallah magarib da ishaa sannan ya nufi hotel
ɗ
in da Anaal na uku ta sauka, restaurant
ɗ
in da ke cikin hotel
ɗ
in ya nufa a bangaren vip ya nemi wuri ya zauna sannan ya kira Anaal ya fa
ɗ
a mata inda za ta same shi.
Anaal ta tashi da sauri jikinta har rawa yake yi a can kasan zuciyata tana jin tsoro ha
ɗ
e da shakku akan abun da take shirin aikatawa, har ta ji kamar ta fasa sai kuma tuna da girman al'amari da yake shirin tunkaro ta. Da saur
i ta
ɗ
auki wayoyinta tare da wani brown envelope cike da kuzari da kwarin gwiwa ta fice,har ta isa vip
ɗ
in tana jin wasi-wasi a zuciyata. A hankali AB ya sauke idanunsa akanta tana sanye da Abaya dark green ta yi rolling da mayafin rigar abin ka da farar f
ata cikin green colour sai tayi bala'in kyau, gabansa ne ya yi wani irin bugawa wani abu yake ji mai wahalar fassara wa yana bin jini da
ɓ
argon jikinsa, kasa
ɗ
auke idonsa akanta ya yi har ta zo ta zauna ta sakar masa murmushi shi ma ya mayar mata da martan
in murmushin nata. Murmushinsa yai masifar fa
ɗ
ar mata da gaba ta zauna a kujerar dake facing
ɗ
insa yayin da gabanta ke cigaba da dokawa, a kasan zuciyata tana ji rashin dacewar abun da take niyar aikatawa to amman wani sashe na zuciyata yana da
ɗ
a karfafa m
ata gwiwa da ta yi
ɗ
in matsoraci baya ta
ɓ
a zama gwani da wannan kwarin gwiwa da ta samu daga daga dayan bangare zuciyarta ta saita natsuwarta wuri
ɗ
aya ta fuskance shi da kyau cike da jarumta ta gaishesa tare da tambayarsa iyalinsa duk yana amsa mata da al
hamdullah!
"Mr Abba na zo ne domin dangane da partnership
ɗ
in dake tsakanin kamfanonin mu, a kwanaki hu
ɗ
u da suka gabata mahaifina ya kira ni ya nuna min ayi cancel
ɗ
in wannan yarjejeniya. Na nemi nasan dalilinsa na so yi hakan amman sai ya nuna min nayi
abun da ya umarci ni shiyasa na zo da kaina na kawo maka wa
ɗ
annan takardun ka sanya hannu.
"Amman dai wasa kike yi ko?"
AB ya fa
ɗ
a da dimbin mamaki akan fuskarsa don shi bai ta
ɓ
a ji irin wannan tatsuniya ba, idan har kamfaninsu yana so ya yi cancelling
ɗ
in partnership kamata ya yi su zo tare da wasu daga cikin board members
ɗ
insu a ha
ɗ
u da nasu kana sai su kawo hujjojin su da suka sa suke so cancel
ɗ
in partnership
ɗ
in, saboda tun asali gamayyar kamfani ne ya ha
ɗ
a su dake Germany.
Anaal ta kara gyaran zam
anta tare da tattaro natsuwata wurin
ɗ
aya "mr Abba babu zance wasa aciki da wasa nake yi me zai sa na wanko ƙafa na zo garin kano?
"Idan ba wasa kike yi ba to ki sani kin zo min da raini hankali,kamin kula kowanne yarjejeniya akwai sharuddan da ake ginda
yawa domin gujewa zamba cikin aminci da dai sauransu, wanda hakan yasa dole acikin daya daga cikin gamayyar kamfanoni za a za
ɓ
i
ɗ
aya daga cikinsu a zantar da wannan harkala me yasa ba ki nemi mu hadu a Kamfanin mu kamar yadda na je na sami ku a Kamfanin ku
, sai kika nuna mu ha
ɗ
u a hotel?"
"Wannan ba wata gamsasshiyar hujja bace mr Abba idan ka yi duba daga ni har kai muna da ƙarfin ikon zantar da hukunci ba dole sai a gaban board members ba. Tun da har kaga mahaifina yace a soke yarjejeniyar to tabbas akwa
i dalili mai ƙarfi don haka dan Allah kada kaga laifina ka sa hannu so nake gobe da sassafe na koma birnin kudu.
"Birnin Kudu!
AB ya tsinci kansa da maimata sunan yana ji wani irin matsanancin faduwar gaba, ga tsigar jikinsa da ta mimmiƙe a hankali yake
ambaton Allah a zuciyarsa ji ya yi kamar zazza
ɓ
i zai rufe sa, saboda haka batare da da ya sake magana ba ya dauki document
ɗ
in ya dinga bin yana signing, yana kammala wa ya yi dropping pen
ɗ
in da ƙarfi akan envelope
ɗ
in ya miƙa jiki ba lakka. Ya juya Anaal
ta bisa da kallo tana murmushi yana isa wurin motarsa kiran Rumaisa yana shigowa wayarsa sai da ya daidaita natsuwarsa kafin ya yi picking, kukan Rumaisa ya fara tsikayi har wani she
ɗ
ewa take yi "subhanalillah! Habibty mene ne me faru ya na ji kina mai ku
ka?"
Kusan a tare ya aika mata da wa
ɗ
annan jerin tambayoyi. Kafin Rumaisa ta yi magana Ammie ta kar
ɓ
e wayar "Abba ka zo gida ka sami ni za mu yi magana.
Daga haka Ammie ta kashe wayar, jikin Ab ya ƙara mutuwa yana tunani me kuma ya faru da mahaifiyar Rum
aisa ke so ganinsa shi a tunaninsa Rumaisa ma ta koma gida. Iya hasashen sa ya kasa hasaso masa me ke faruwa?"
Yana isa gidan kansa tsaye ya wuce babban parlor
ɗ
in gida kasancewar yanzu bashida shamaki da gidan.
Ya taki babbar sa'a Ammie da Rumaisa suna
cikin parlor zaune kowacce da kalar damuwar dake kan fuskarta Rumaisa kam idanunta sun yi luhu-luhu ga wani uban ta gumi da ta doka. Cikin yanayi na girmamawa Ab ya gaida Ammie ta amsa masa da daurarriyar fuska.
"Abba na kira ka ne domin na fa
ɗ
a maka taka
maiman ciwo da yake damun matarka wata kila idan ita ce ta gayamaka ba lallai bane ka yarda.
Gaban Abba ya doka da karfi, kamin Ammie ta kai da gayamasa ciwo har zuciyarsa ta fara ayyana mai abubuwa barkatai.
"Subhanalillah! Ammie wane irin ciwo ne Allah
yasa yana da magani?"
"Yana da don in shaa Allahu daga kan wannan babu
ɗ
an la'ananna da zan ƙara bari ya jefa min 'ya an dai na farko da yarda ubangiji shi ne na ƙarshe.
"Ban fahimci ki ba Ammie.
AB ya fa
ɗ
a cikin rawar murya.
"Abba asiri ne aka yiwa
Rumaisa aka sako mata zubar jini domin a rabata da kai kuma malamin da ya warware asiri ya tabbatar mana da matarka ce tai mata asiri don haka na kira ne domin na gargade ka da babbar murya idan ka koma gida ka jawa matarka kunnen ta kiyaye fa
ɗ
a da batada
makami, idan kuma tana ci ƙasa ta kiyaye ta shuri wallahi-azim karta sake ta kara ta
ɓ
a min 'ya wannan ma na
ɗ
aga mata ƙafa ne taci albarkacin ka, da duba da nayi da ƙarancin shekarunta wata kila ba ita ce ta yi mahaifiyarta ce. Ni uwa ce wacce bata ha
ɗ
a ya
'yanta da kowa ba akan yarana ba abun da ba zan iya aikatawa ba domin na kare martaba da ƙimarsu.
AB was totally shock and speechless ya yi gun don bai masan me zai ce ba koda yana da abun cewa bai san daga ina zai fara ba. Tun sanda Ammie ta fara kora ma
sa zance zuciyarsa ta yi nisan kiwo don har ta warware masa Kurman allo, don haka ya kwantar da murya ya shiga ba Ammie haƙuri tare da nuna mata komai fa muƙadarri ne daga Allah sannan kuma kada ta yarda da zancen asiri domin zato zunubi ne koda ya zama ga
skiya ta guje
ɗ
aukar maganganu malaman tsinbo domin da yawansu makaryata ne kuma haddasana masu haddasa fitina a tsakanin al'umma. Yana dasa aya Ammie ta rufe shi da fa
ɗ
a har sai da Rumaisa ta taka mata birki sannan fa ta iya yi shiru AB