Showing 252001 words to 255000 words out of 268949 words

Chapter 85 - KURMAN ALLO COMPLATE

shi da ita tun shekaran jiya.

#

JEEDDAH ALIYU

#ASMY B ALIYU

#KURMAN ALLO

[2/8, 2:43 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

100.

Ganin yadda ya tunkarota gadan-gadan ya

sa lokaci

ɗ

aya Aydah ta ha

ɗ

e rai tana ƙoƙarin canja wata hanyar sai dai ta makara jin ta yi an rike hannunta sosai an nufi inda tayi parking motarta,kallonsa ta yi cike da ƙarfin hali waye ya basa ikon ya rike mata hannu har haka?" Ta lura Marwan Garkuwa b

ashi da hankali a yan kwanakin nan yana takura mata yana mata naci akan abun da yasan ba zai ta

ɓ

a faruwa ba a tsakaninsu ko a mafarki Barantana a gaske,har ta kai ta kawo tana tsoron ta shigo makaranta taci karo da fuskarsa ,duk inda ta shiga idonsa na kaf

e akanta. Ta gaji ta gaji da wannan nacin nasa,lokaci

ɗ

aya ta fisge hannunta cikin nasa cikin tsiwa da

ɓ

acin rai take fa

ɗ

in."meke damunka ne? wai meyasa duk inda na shiga sai ka bini?"kai babu zuciya ne dashe a kirjinka ne wai? Ta ƙarasa maganar cike da wa

ni yanayi a muryarta har

ɗ

e hannu ya yi a ƙirjinsa yana

kallonta. Sai kace babu wani abu da zai gabatar a rayuwarsa baya ga kallon nata,girarsa ta sama ya tattare ya ha

ɗ

e wuri

ɗ

aya.

"Bu

ɗ

e motar da hannunki ki shiga magana za mu yi.

baki bu

ɗ

e take kallon

sa "Saboda ga ka ubana.

Ta fa

ɗ

a so pissed up a muryarta.

"karki yi trying

ɗ

ina da safen nan ko break fast ban tsaya nayi ba na fito dan kawai na zo na ganki shi ne kike so ki

ɓ

atamin rai shiga nace. Ya ƙarasa magana da

ɗ

aga murya yana wani ha

ɗ

e girar s

ama da ƙasa.

Dariyar rainin hankali ta fashe dashi wallahi abubuwan Marwan Garkuwa dariya suke bata mutum sai shegen manyyance tasan shekarun Marwan

ɗ

in ba za su wuce 20 years ba tsawon kafa kawai ne ke jansa da girman jiki yana bata umarni sai kace uban

ta. "Idan naki

ɗ

in me za kayi?"

hannun rigarsa ya shiga tattarewa lokaci

ɗ

aya ya fisge car key

ɗ

in dake hannunta ya danna motar ta bu

ɗ

e ganin ya nufota gadan-gadan da gaske daukarta zai yi yasa ta nufi motar cikin tsiwa take fa

ɗ

in "me kake shirin yi haka?

"Marwan wai kai sai kace wani mai shekaru kayi ta abubuwa irin na manya yaro da kai.

Ta fa

ɗ

a tana bu

ɗ

e bangaren driver ta zauna fuskarta a murtuƙe,shiga ya yi ya zauna frontseat yana rufe ƙofar hannu yasa ya dannawa kowace ƙofa lock,kallonsa kawai take.

"kara maimaita abun da kika ce a waje?

Wani kalar zaro ido tayi ganin yadda yake kokarin ha

ɗ

e fuskarsa da tata har tana jin saukar numfashinsa saman fuskarta wani irin bugawa zuciyarta ta shiga yi da sauri ta matsa

ɗ

an murmushi ya saki ya riko hannunta d

uk yadda take kokarin kwacewa ya kasa sake mata hannu

Da wata irin murya yake fa

ɗ

in."fadamun shekaruna basu kai nayi aure ba da kike rainamin shekaru?"wannan karon cikin ido take kallonsa ta fincike hannunta da karfi cikin nasa "ka daina tabani bana so. D

a gaske kai

ɗ

in yaro ne dan ba zan iya aurenka ba ka min kankanta.

maganarta ya ji tana bata masa rai rigarsa yake kokarin cirewa a gabanta wani irin ihu ta sakar masa tana wani rufe idanunta babu inda jikinta baya rawa.

"ki bu

ɗ

e ido ki kalleni ki ga jik

ina idan akwai yarinta acikinsa.

"Wallahi Marwan zan maka ihu ka bu

ɗ

e min mota na fita wai meyasa kake min haka ne"?rigarsa ya mayar yana kallonta da wani yanayi acikin idanunsa yake fa

ɗ

in."ki bani dama naje gidanku na gabatar da kaina a wajen iyayenki,ko

yanzu suke so ayi miki aure iyayena basu da matsala ,daga nan idan aka yi auren zan baki ciki na tabbatar maki dani ba yaro bane.

"Wallahi ka daina wannan mafarkin ba zan ta

ɓ

a auren yaro kamar ka ba. "wai an fa

ɗ

a maka bani da aure ne balle ka dame ni da

zance aure? Wallahi ka fita sabgata ko na ha

ɗ

aka da mijina Marwan.

Wani murmushi mai ciwo ya yi yana fa

ɗ

in "nasan mijinki ya rasu ki daina yimin karya magana na karshe komai zai faru baz an iya rabuwa dake ba zyulaiha ki rubuta haka ki aje,kuma ki cigaba

da kirana yaro watarana sai kin fusatani nayi maki abun da baki taba tunani ba wanda mu dukanmu ba za mu ji da

ɗ

insa ba ki kiyaye karki kure hankurina.

"To ubana budemin kofa naji.

Ta fa

ɗ

a cike da tsiwa tana tura masa bakinta

Murmushi ya yi yana shafa s

umar kansa,kusan tare suka fito motar ya danna key motar ta rufe ya karbi handbag

ɗ

inta ya saka mata key

ɗ

in

"Mu je ki rakani nayi break fast ko cikin cafteria ne babu komai acikina. Duk kin bin kin hargitsa min lissafi.

Sanin halinsa na naci yasa tayi g

aba yana bin ta a baya duk yadda zata yiwa Marwan Garkuwa wulaƙanci ba zai daina nace mata ba.

Haka yake ko cikin class suke suna daukar lecture baya son yaga wani namiji ya zauna kusa da ita,abu

ɗ

aya take so a tare dashi ƙoƙarinsa yana da wani irin ƙoƙar

i na ban mamaki dan shi ne class rep

ɗ

in ajinsu.Yammatan class

ɗ

insu kuwa kowace so take Marwan Garkuwa ya kulata wanda ita haka baya gabanta tasan dai ba zata ta

ɓ

a son Marwan ba,namiji

ɗ

aya ke da wannan matsayi a zuciyarta matsayinsa ba zai ta

ɓ

a canja ba

har tsayawar numfashinta. Yinin ranar duk inda ta sauke kafa anan Marwan ke sauke tasa har ta gaji da yimasa magana ta zuba masa ido.

Bayan ta koma gida da dare kawai tayi tunanin turawa Daddy,lambar Aunty Huwaila. Sai dai acan kasan ranta tana son ganin

mahaifinta cikin farin ciki, sai dai bata san ya Mami

za ta

ɗ

auki al'amarin ba. Kusan sati

ɗ

aya da maganar Huwaila da Daddy,kuma tun ranar Daddy yaga Aydah ta tura masa lambar sai dai bai dauka ba barantana ya kira, yau yana office wuraren karfe biyu ya

kira Aydah ita ma fitowarta kenan daga lecture,yace idan ta gama lecture ta samesa a office kai tsaye can ta nufa idanunta har rufewa suke saboda yunwar da take ji, kallo

ɗ

aya Daddy ya yi mata yasan yunwa take ji masinjansa ya akai yayo mata take away anan

cikin office

ɗ

in Daddy ta shiga cin abinci kamar Allah ya aikota, sai bayan da ta natsu Daddy ya kalleta yana fa

ɗ

in "wurin Auntynki zamu je tun da har yanzu kin yi shiru kinki gabatar mata dani,baki bu

ɗ

e Aydah ke kallon Daddy,kafin tace "na fa tura maka l

ambar tun ranar Daddy kuma naga ka bu

ɗ

e ba kace komai ba.

"Idan na kirata nace mata me?"mu dai je kiyi mata bayani kafin nawa ya biyo baya. Idan ta yarda zata auri tsoho kamata shikenan idan kuma bata yarda ba ba zan mata dole ba, dariya Aydah ta fashe da

shi tana fa

ɗ

in "Daddy ba ka fa tsufa ba infact kana da ku

ɗ

i kuma tsoho da ku

ɗ

i yaro ne. murmushi kurum Daddy,ya yi acikin motar Aydah suka nufi gidansu Huwaila Ita dai Huwaila tamkar a mafarki take sauraren Aydah jin wani zance da take kamar almara,da saur

i Huwaila ta shiga girgiza kai tana fa

ɗ

in."wannan cin fuskar ya yi yawa Auta ba zan iya ba bakya tunanin irin abun da zai biyo baya daga wurin Mami. Ni dai tsoro nake ji wallahi.

"tsoron me za ki ji Aunty Huwaila Daddy ne fa Daddyna kin san halinsa fa kum

a da kike tunanin Mami,Mami bata da matsala ta canja wallahi.

Haka Aydah ta yi ta fama da huwaila har ta amince,dakyar tace ta je taga Daddy yana zauren gidansu yana jiranta ita zata zauna anan ta jira har su gama

Wani irin nauyin Daddy Huwaila ta rika j

i bayan ta fita ta samesa komai ganinsa take tamkar a mafarki haka Daddy,yace kar ta damu ba zai takura mata ba ya bata sati

ɗ

aya ta je tayi shawara idan ta amince zai turo da magabatansa da haka suka rabu. Cikin sati biyu Huwaila ta sake da daddy har ya t

ura da magabatansa an tsayar da magana baya son bikin ya dauki lokaci aka saka sati biyu za'a daura aure sati biyu daga baya sai ta tare,Daddy Sadiya ya turawa kudi ta account

ɗ

inta akan ta ha

ɗ

a lefen Huwaila haka ta kira Siyama,a waya suka saka rana suka

shiga kasuwa suka rika ha

ɗ

a kayan lefe suma sai da suka saka gudummuwarsu aciki dan lefe nagani na fa

ɗ

a suka ha

ɗ

a,haka Daddy ya shiga gyaran gida ya canja furnitures duka,Mami nata murna yanzu komai ya daidaita tsakaninta da Daddy,suna zaunawa suyi hira ku

ma yana sake mata fuska sosai.

Ana sauran kwana hu

ɗ

u a daurawa Daddy,aure da Huwaila da dare Daddy ya yanke shawarar ya sanar da Mami ya kirata a waya kafin ta zo sai da ya tura mata miliyan biyu a account

ɗ

inta ,da fara'a Mami ta shigo falon na Daddy dan

tana riƙe da wayarta taga alert kuma daga wurin Daddy ta samu wuri ta zauna, "Daddy naga ka turamin saƙo yanzu Allah ya kara budi da daukaka.

Mami ta fa

ɗ

a sounding so happy,

"Ameen ameen!

Daddy ya fa

ɗ

a kafin ya karkace kai ya fara yimata bayani duk cik

in bayanan da yake mata daurin aurensa sauran kwana hu

ɗ

u shi ka

ɗ

ai ta fahimta.

A gigice ta miqe tsaye hawaye suka wanke mata fuska "tozarcin da ka shirya yimin kenan Alhaji da shekaruna za ka yi min kishiya?"wallahi sai dai ka zaba koni ko ita ba zan zaun

a da kishiya ba watau shine ka hau gyaran gida kou?"namiji munafuki wallahi ba zan zauna da kishiya ba.

Mami ta ƙarasa magana a fusace tana ficewa fuuuuuu tabar Daddy ,sake da baki

Aydah na kwance a

ɗ

akinta ta saka baby Noor a gaba tana yimata wasa taji

an turo kofar

ɗ

akinta da mamaki ta daga kai suka yi ido biyu da Mami, ganin yanayin Mami ya kayar mata da gaba da sauri ta sauko daga kan bed ta nufi Mami,tana tambayarta lafiya?"kuka Mami ta fashe dashi tana samun wurin zama anan gefen bed

ɗ

in Aydah. A ts

orace Aydah ke fa

ɗ

in."Mami ki fa

ɗ

amin wani ya mutu ne?"

"Ba kara ace mun mutuwa aka yi ba da abun da Daddynku keso ya yi min ba so yake

Ya kunyatani cikin kawayena da yan uwana da tsufan Daddynku zai ce zai kara aure. Shiru Aydah tayi aranta take fa

ɗ

in "

Daddy ya fasa kwan kenan.

Cikin sanyin murya Aydah ke fadin"to Mami meye aciki dan Daddy ya kara aure kinga ba haramun bane?

baki bu

ɗ

e Mami ta juya tana kallon kalaman dake fitowa daga bakin Aydah."Banyi mamakin jin fitowar wa'yannan kalaman daga bakin k

i ba. Daman can ba kaunata kike ba kinfi kaunar mahaifinki akaina munafuka muguwa marar tausayi waya sani koda ke kuka ha

ɗ

a kai keda mahaifin naki aka munafuce ni. To wallahi babu shegiyar da ta isa ta shigo gidan nan a matsayin kishiyata.

A fusace Mami

tabarwa Aydah

ɗ

akin,Mami na shiga

ɗ

akinta ta saka key a kofarta ta dauki wayarta ta kira Sadiya.

Sadiya na dauka Mami ta fashewa Sadiya da kuka. hankalin Sadiya a tashe ta shiga tambayar Mami meya faru."Mahaifinku yake so ya tozartani Sadiya,da yarintata

ba ai min kishiya ba sai yanzu.

Shiru Sadiya ta yi ta rasa me zata cewa Mami,sai ta fara rarrashin Mami,

tana fa

ɗ

in "gobe Mami zamu zo nida Siyama ,dan Allah ki kwantar da hankalinki komai zai zama daidai.

Sadiya ta rika rarrashin Mami, da kalaman kwata

r da hankali.

Har ta samu ta haƙura tace ba za ta je ko'ina ba. Washe gari Mami ko kallon Daddy ba tayi ba barantana ta kawo masa break fast Aydah ce ta shiga kitchen ta yiwa Daddyn komai. Banda harararta babu abunda Mami keyi.

Daddy,yana gama break fast

ya wuce office ita ma Aydah karfe 10 ta fita school har daki ta sami Mami,tace mata ta tafi school banza Mami tayi mata haka ta gama tsayuwarta ta wuce makaranta bata dade da tafiya ba sai ga Sadiya da Siyama banda faduwa babu abunda gabansu keyi basu san

ya mami zata dauki zancen ba,cike da karfin hali Sadiya ta shiga yiwa Mami,bayani tun neman shawarar da Daddy yayi a wurinsu haka Siyama,ta

ɗ

ora da nata with shock Mami ke kallon ya'yan nata watau da ya'yanta na cikinta aka ha

ɗ

a baki akaci amanarta,

batar

eda Mami tace komai ba ta mike tsaye ta nufi toilet da ido suka bi ta,har kusan minti goma ba su ji Mami ta fito ba Siyama ta ƙarasa kofar toilet tayi knocking tana kiran sunan Mami,muryar Mami ta ji tana fa

ɗ

in "kafin na fito dake da Sadiya ku barmin gidan

a na kar na fito na yi maku baki.

kalaman Mami ba ƙaramin razanasu ya yi ba ko minti biyu basu kara ba suka bar gidan, Siyama ta kira Daddy a waya tana kuka tana fa

ɗ

in "ko Daddy za ka fasa auren nan Mami bata dauki al'amarin nan da sauqi ba?

"ki kwantar

da hankalin ki Siyama, ni ba ƙaramin mutum bane aure babu fashi idan taga an daura dole za ta hakura.

Da haka Daddy ,ya kashe wayar batareda ya tsaya jin me Sadiya za ta fa

ɗ

a ba.

Ranar juma'a da misalin ƙarfe biyu na rana bayan an tashi masallaci dubban

mutane suka shaida daurin auren Alh Bashir da Huwaila akan sadaki Naira dubu dari.

#JEEDDAH ALIYU

#ASMY B ALIYU

#KURMAN ALLO

[2/9, 7:41 AM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

Love St

ory

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye

101.

*LAGOS NIGERIA*

Duk tsawon kwanaki da Aliyu na Uku ya dauka da dawowa Lagos, Anaal bata dawo ba kuma wayarta a kashe wannan al'amari ya daga masa hankali matuka har ya fara tunani ko masu garkuwa da mu

tane ne suka yi masa awon gaba da 'ya, to idan sune miyasa har yanzu basu kira sa sun fa

ɗ

i ku

ɗ

in fansa ba?" A halin yanzu ya yanke shawarar zai tafi Kano ya je police headquarter dake Kano

ɗ

in ya kai report jirgin karfe biyu zai bi zuwa Kano

ɗ

in. Sai gashi

yau yana zaune a ofishin sa kiran ya shigo wayarsa na mutumin da ya ba wa aiki ya binciko masa Bashir shamaki, da farko ya yi bincike aka ce yana Katsina koda suka je Katsina ba shi bane sunan ne kawai ya zo

ɗ

aya. Cikin sanyi jikin Aliyu ya yi picking, w

ani

kalar miƙewa tsaye Aliyu ya yi "Ka tabbata Kabir Umar kada ka yi min irin na wancan lokaci kasa min hope sai da na je naga ba haka bane?

"To shikenan daman yau zan je Kano sai mun ha

ɗ

u.

Agaggauce Aliyu ya baro kamfani ya wuce gidansa wanda yanzu, Ma

ysun ce ke zaune a ciki a main parlor ya tarar da ita zaune akan two seater ta rafka tagumi ga baki

ɗ

aya ta rame ta zage, burinta taga

ɗ

anta ba karamin so take yi wa Azhar shi ne rayuwarta. Rashin samun takamaiman inda Bashir shamaki da Maryama suke ya yi

bala'in daga mata hankali, kullum da sabuwar karya da Aliyu zai zo mata da ita duk kokari da yake yi bata gani, sai ma ta danganta hakan da karya.

Dauke mata tagumin da ya yi tare da zaunawa gefenta ya

ɗ

an rungumo kafa

ɗ

arta "Ki yi haƙuri my love in shaa

Allahu komai ya kusan zuwa ƙarshe yanzu nan na sami kira mai muhimmanci Bashir shamaki yana zaune a garin kano hatta da address

ɗ

in gidansa Kabir Umar ya turomin, ki kwantar da hankalinki in shaa Allahu za a ga Azhar

ɗ

inki cikin ƙoshin lafiya.

A maimakon

Maysun ta yi farin ciki da jin kalamansa sai ta fusata ta

ɗ

ago kodaddin idanuwanta, ta dube shi dasu "Ka ga Ali ka barni na ji damuwar da kai

ɗ

inan kaine silar jefa ni acikinta. Kullum cikin bani fake hope kake idan har ka salwantar min da

ɗ

a dan Allah ka

fito fili ka fa

ɗ

a min gaskiya, na tattara na koma Qatar da ka dinga bani karya cewa za a gansa, ina saka raina akan hakan gwara nasan gaskiya nayi kokari fitar dashi daga raina.

Tun sanda Maysun ta fara magana Aliyu na Uku ya yi mutuwar zaune yana kallont

a, babban abin da yafi bashi haushi da takaici bai wuce cewa da ta yi idan ya salwantar mata da

ɗ

a. Me take nufi da wannan kurman allon nata ko tana nufi shi da kansa zai

ɓ

atar da

ɗ

ansa na cikinsa. Miyasa a koda yaushe Maysun bata masa uzuri kamar yadda Sa

fiya take masa. Kodai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login