Showing 36001 words to 39000 words out of 268949 words
hau wanda zai kaita hawa na biyar idan ofishin Chairman na kamfani yake. Sai da ta tsaya suka gaisa da ASM na
Kamfani (Assistant stage manage) da shima ya fito daga office
ɗ
in Chairman, sun
ɓ
ata almost a ten good minutes suna tattaunawa dangane da sababbin motoci da wani ƙaramin kamfani ke so. Sai da tayi using da key card
ɗ
inta kana ƙofar ta bu
ɗ
e ta shiga wani
irin ni'imatatcen sanyi mai
ɗ
auke da tsadadden ƙamshin turarensa ya lullu
ɓ
eta har batasan sanda ta lumsashe ƙanana idanuwanta kafin ta bu
ɗ
e su ta ci-gaba da takawa har izuwa gaban desk
ɗ
insa ya juya mata baya iya gadon bayansa take iya gani sai kuma farare
n hannayensa da ya ha
ɗ
e su guri guda, cikin sanyi muryata ta furta "Welcome back Abbu!
Sai da ya kusan share 60 seconds kafin ya juyo da kujerar izuwa gareta fuskarsa a ha
ɗ
e as usual Alhaji Aliyu Usman Mustapha na uku kenan Chairman of Kim's Automobile in
dustry. "Anaal ina raguwar 'yan uwanki ne da na ganki ke ka
ɗ
ai ko su ba su sami sako neman su da nake ba? I have some important issue to discuss it with you.
"Abbu all of them are not in the company tun sanda ka yi tafiya suka daina zuwa I am the only one
who takes care of the company.
Ta ƙarasa maganar kaman za ta sa kuka irin wahala ta yi mata yawa.
Sosai ran Alhaji Aliyu ya
ɓ
ace ya rasa gane me ke damun Zeeyad da Zaheed da basan so maida hankali akan aikinsu, Anaal da take macce ma ta fi su maida hank
ali, a fusace ya furta "kira su a waya ki fa
ɗ
a masu ina so ganinsu nan da ten minutes a conference hall, muna da meeting na gaggawa don ba zan ci-gaba da zuba musu ido suna yiwa kamfani riƙo sakainiyar kashi.
Ran Anaal ya yi fari tass! Cike da zumu
ɗ
i ta
yi dialling numbern Zaheed kuma tsabar mugunta sai ta saka wayar a speaker "real disturber ya aka yi ne?"
"Yaya Abbu ya ce na sanarda kai yana so ganinka nan da ten minutes a conference hall.
"Ke banaso karya ko Abbu zai dawo sai next week saboda haka ki
je ki cigaba da aikin gabanki agogo sarkin aiki.
"I swear to God Abbu ya dawo.
"What! Yaushe ya dawo?
"Yesterday night!
"To dan ƙaniyarki me ya hana ki fa
ɗ
amin tun jiya
ɗ
in?
"Yaya Zaheed na saka wayan a speaker duk abunda kake fa
ɗ
a Abbu yana ji ka ku
ma san baya so kalaman rashin
ɗ
a'a.
Ai kuwa da sauri Zaheed ya yi hanging up. Ta kira Zeeyad koda kiranta ya shigo yana sharar bacci abinsa dakyar ma ya yi picking call
ɗ
inta cikin muryar bacci ya fara zazzaga mata masifa, sai da ya yi mai isarsa kafin ta
sanarda shi saƙon Abbu, a firgice ya ture duvet
ɗ
in jikinsa ya fa
ɗ
a bathroom da gudu.
Anaal sai faman ƙunshe dariyarta take yi dakyar ta saita kanta cike da respect ta miƙawa Abbu files
ɗ
in hannunta "Abbu ga files
ɗ
in kula yarjejeniyar kasuwanci da kamfa
noni dake da sha'awar motocin mu. Sai kuma
ɗ
ayan file
ɗ
in na mr Anthony ne yana so Kamfani ta bashi motoci
ɗ
ari zai yi half payment saboda kamfaninsa yana fuskantar financial crisis yana so ya farfa
ɗ
o.
Sai kuma wannan file
ɗ
in kamfani whitepaper Automotiv
e Germany suna buƙatar saka hannun jari a kamfanin mu amma fa ha
ɗ
in gwiwa ne da kamfani moonlight dake Kano. Abbu idan za ka tuna na ta
ɓ
a ba ka labari wannan kamfani
ɗ
in da yadda suka yi shura wajen kawo latest cars and car accessories ko lokaci da Mercede
s Benz C43-four door ta fito sun ri ga mu shigowa da ita nayi following Instagram handle na Chief Executive officer na kamfani Abba Bashir Abbu jiya-jiya nan ya
ɗ
ora the upcoming 2024 model C63 bai kamata mu jinkirta accepting offer
ɗ
insu ba. Saboda idan m
uka ha
ɗ
a gwiwa dasu za mu ƙaru dasu duk fa
ɗ
in arewacin Najeriya sune lamba ta
ɗ
aya wajen shigowa da sababbin motoci, kaman yadda kamfanin mu ya cire tuta a kudancin Najeriya.
Har Anaal ta dasa aya a dogon sharhinta Abbu bai tofa uffan ba hakazalika bai ka
tse ta ba. Gani ta kai ƙarshen zance nata ya
ɗ
an murmusa cike da izzarsa da jini sarauta da ya gama ratsa jikinsa yace "Ki ha
ɗ
a mana zama dasu amma ki tabbata su ne za su zo ba mune za mu je musu ba.
"Okay Abbu!
Anaal ta fa
ɗ
a cike da farin ciki saboda tu
n lokaci da ta yi following
ɗ
in Abba Bashir a Instagram ta ji yana burge ta musamman yadda yake hardworking tana so taga mutum ya
ɗ
auki aikinsa da muhimmanci ba kaman stupid twins cousin
ɗ
inta ba da abinda suka iya sai lalaci da shegen son jiki tsiya ko it
a da take ta mace ta fi su.
Da fice daga office
ɗ
in tana ƙoƙari shiga elevator sai ga Zaheed, mugun kallo ya wulga mata ya yi ƙwafa kana ya wuce office
ɗ
in Abbu.
Bayan sun fito daga meeting wanda kusan rabinsa fa
ɗ
a ne Abbu ya dinga yiwa twins akan rashin
maida hankali da suke yiwa kamfani. Abbu yana ficewa daga hall
ɗ
in cikin sauri Anaal ta kwashe wayoyinta, da nufi ta gudu domin ta tabbata idan twins suka rutsa ta za ta ji jiki. Da sauri ta kutsa cikin ayarin team members da suke ƙoƙari fita daga hall
ɗ
i
n, karaf ta ji an riƙe mata hannu a tsorace ta sauke ƙanana idanuwanta akan fuskar Zeeyad
ɗ
ayan hannunta ta ji an sake kamawa tana juya wa taga Zaheed suna ha
ɗ
a idanu ya kashe idonsa
ɗ
aya yana mata murmushi mugunta "Meye haka? Me nayi da za ku wani rirriƙe
ni kaman wata
ɓ
arauniya?
"Anaal abunda ke
ɗ
inan ki ka yi mana gwada
ɓ
arauniya dake. Kinsan tun jiya Abbu ya dawo meyasa ba ki sanar mana ba?
Zaheed ya yi magana yana zare mata idanuwansa.
Ta sheƙe da dariya tana fa
ɗ
in "Akan me zan sanar daku, wato kun
manta yadda ku ka barni da aiki ni ka
ɗ
ai.
Zeeyad ya mitsine mata fatar hannu yana fa
ɗ
in "ai kuwa jikinki ne zai gayamiki ba dai taƙamar mugunta ba.
Shi ma Zaheed mitsine ta ya yi sai ihu take tare da neman agaji dakyar ta samu suka sake ta farar fatar ha
nnunta tayi shatin farce su ga Anaal da
ɗ
an neman raki sai yarfe hannaye take tana hawaye, yayin da su kuma sai dariya suke mata kafin kuma suka dawo rarrashinta har da yi mata alƙawari kai ta shopping sai ga Anaal tana dariya.
*INTERNATIONAL PRIVATE HOSP
ITAL KANO*
Da taimakon likitoci numfashin Daddy ya daidaita kana aka yi masa fixing drip mai
ɗ
auke da allurai saboda jininsa ne ya yi mugun hawa a lokaci da su Mami suka shiga
ɗ
akin da aka kwatar da Daddy yana kwance magashiyam hannunsa na dama manne da d
rip yayin da numfashinsa na hawa da sauka alamar bacci yake yi. Jikin Mami a sanyayye ta ja plastic chair ta zauna a gefen gadonsa daidai fuskarsa Siyama da Sadiya kowacce ta ja kujera ta zauna talla
ɓ
e da kumatu suna kallon mahaifin nasu. Aydah ce ka
ɗ
ai ta
kasa zama sai ta koma daidai fuskarsa Daddy ta tai tsaye lokaci zuwa lokaci take goge hawaye da bayan hannunta. Lokaci da likita ke sanar da AB makasudin ciwo Daddy sai da girgiza domin iya saninsa Daddy ba shi da cutar hawan jini, baya kuma ciki wata dam
uwa da za ta haddasa wa jininsa muguwar hawa, domin likitan ya fa
ɗ
a masa jinin Daddy ya yi matuƙar hawa kusan 140 jikinsa a mace ya dawo
ɗ
akin da Daddy yake ya nemi kusa da Aydah ya tsaya shi ma ya bi sahun su na kallon hawa da saukar numfashin Daddy da su
ke yi. Cikin sanyi murya Mami ta kira sunan AB "Abba!
"Na'am Mami!
"Halan me likita ya ce yana damunsa ne?"
Sai da AB ya ja ƙarfaffiyar ajiyar zuciya kafin ya ce "Bai ce komai ba Mami.
"A'ah! Kaman ya Abba?" ya kamata musan musababbin faruwar wannan ci
wo nasa saboda na ci karo da Alh Habeeb bichi ya fito daga parlornsa kuma ga dukkan alamu ransa a
ɓ
ace yake domin ko tsayawa bai yi ba muka gaisa ina ƙarasa shiga parlorn na tarar da Alhaji yana fizgar numfashi.
Ciki ka
ɗ
uwa AB yake kallon Mami sai kuma ya
yi sauri kawar da fuskarsa tare da ƙoƙarin saita natsuwarsa.
"Mami kada mu yi gaggawar yanke hukunci mu jira sakamakon bincike da likitoci suka yi, sune suke da hurumin yanke hukunci abinda ke damunsa.
AB ya fa
ɗ
a da so kawar ma Mami da zarginta. Jim ka
ɗ
an AB ya umarce Mami dasu koma gida saboda sun baro gida ba kowa Aydah bataso ta bi su Mami ba sai da AB ya yi mata tsawa kana ta fice tana sharar hawaye. Bayan tafiyarsu Mami AB ya tsunduma kogin tunani idan har lissafin sa ya tafi daidai Alh Habeeb Bichi
ya zo ne akan zancen aurensa da 'yarsa Mufeeda watakila shima ya sami labari akan rashin asalinsa.
Lumshe idanuwansa ya yi can ƙasan zuciyarsa yake ji wani irin tuƙuƙi baƙin ciki, shiyasa ya ce da Daddy ya jingine zance aurensa a gefe a halin da yake cik
i zai iya riƙe kansa har ƙarshen rayuwarsa ba tare da aure ba. Kwata-kwata aure ya fice masa arai ƙanwarsa ma ta kasa zama dashi wa Daddy yake tunani iyayenta za su kar
ɓ
e shi a yadda yake. AB bai ankara ba ya ji zafafan hawaye na bin kumatunsa.
Sai dab da
magarib Mami da girls
ɗ
inta suka dawo
ɗ
auke da luxury warmers zuwa lokaci Daddy ya farfa
ɗ
o sai dai babu ƙarfi ko misƙala-zarrati a jikinsa yini guda har ya yi rama. Ya jiki suka yi masa kafin kowacce su ta nemawa kanta wurin zama ganinsu yasa AB ya fice z
uwa masallaci saboda azhar da la'asar dukka a
ɗ
aki ya yi su nan da can bai matsa ba yana tare da Daddy. Ana kammala sallah AB ya dawo shi ya taimaka wa Daddy ya yi alwala kana ya yi sallah anan
AB yabar su Mami ya tafi gida ya
ɗ
ebo abubuwan buƙatarsa misal
i ƙarfe 10:15pm Daddy ya umarci Mami da tashi su tafi gida ba don ransu yaso ba suka baro asibitin especially Aydah.
Bayan tafiyarsu Mami Daddy ya kalli AB dake Istigifari da counter
ɗ
in dake maƙale da yatsansa gyaran muryar da Daddy ya yi yasa shi
ɗ
agowa
ya yada ganinsa kan fuskar Daddy "Ka yi haƙuri Abba zancen aurenka da Mufeeda babu shi Alh Habeeb ya ce ba zai ba ka 'yarsa ba, duk da nayi iya ƙoƙarina na gani na
ɓ
oye asalin kai waye amma abin yaci tura bansan daga ina ne ake fitar da wannan
ɓ
oyayye sir
ri ba.
Dogon numfashi AB ya ja kana ya fesar kafin cikin raunatatciya murya ya ce "Daddy ka daina matsanta wa kanka akaina gashi nan silar wannan mutumin har jininka ya yi muguwar hawa, sai
ɓ
oyewa su Mami asalin ciwon naka nayi domin banaso su ma su shig
a damuwa kaman yadda ka ke ciki. Daddy wallahi zan iya riƙe kaina in-sha-Allahu ba ka ta
ɓ
a kama ni da wani mummunan kaba'ira ba. Saboda haka dan Allah ka haƙura da zance aure nan.
Guntun murmushi Daddy ya yi wanda bai wuce iya fatar bakinsa ba shi ka
ɗ
ai z
ai iya fa
ɗ
ar halin da yake ciki babban burinsa a duniya yaga Abba ya yi aure sai gashi ya kasa samun cikar burinsa.
#Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.
Domin biyan ƙudin littafin nan 50
0 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+2
34 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee
yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[12/10/2023, 10:04 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful love story)
NA
ASMY B ALIYU
&
JEEDDAH
ALIYU
#Love story
#Gwagwarmaya
#Team tagwaye novels
016.
*RUBUTUN ƳAN *TAGWAYE BIYAR KARO NA BIYU.*
*TAFIYAR BIYU TAFI ƊAYA*
*KIN TABBATA KIN CIKA MACE? BABBAR MACE DAKE JI DA KANTA? KINA CIKIN MATAN DA SUKA SAN KANSU? WANDA SUKA S
AN MUTUNCI DA DARAJAR KANSU? KO KUWA KEMA KINA CIKI SAHUN SU O’O?*
*INA KUKE MANYAN MATA? WAƊANDA SUKA SHIRYA DAN GYARA JIKINSU? AURANSU? DA KUMA FARINCIKINSU?”
*KUYI MAZA KU GARZAYA GUN FITACIYGA KUMA INGANTACIYAR MAI MAGANIN MATA DA MAZA DAN AMSAR NAKU
KU GYARA DA KANKU WATO MEERAH HERBS WACCE TAI FICE GUN KAWO MUKU INGANTATTUN MAGUNGUNA BA TARE DA ALGUS BA.*
Mun gwada mun gani
💯
Mun gani mun shaida
💯
Anyi mun gani
💯
MAGANIN SANYI
MAGANIN NONO
MAGANIN HIPS
MAGANIN SLIMMING
MAGANIN NANK
ARWA
GYARAN AMARE
GYARAN MAIJEGO
MALLAKAR MIJI KO MATA
SUBULU DA SCRUB
MAYUKA NA GYARAN JIKI
TURAREN WUTA
MATSI
MAGANIN NI'IMA
MAGANIN TSUMI
INFECTION FLUSHER DA DAI SAURANSU…..Uwar gida, Amarya, Budurwa, Saurayi, Ango, Mai gida? Duk mai kuke jir
a? Kuyi maza ku garzaya Meerah herbs maganin dake ingantace
💯
08142800199
07068558096
Musamman idan ya tuna da abinda Sadiya ta yiwa Abba sai ya ji zuciyarsa ta ƙara tsinke wa. A natse Daddy yake kallon kyakkyawar fuskar Abba wani irin ƙau
narsa
ke bin jini da
ɓ
argon jikinsa "Abba matuƙar ina numfashi a duniya sai naga aurenka domin shine burina ka
ɗ
ai a duniya.
"Amma Dad....
"Karka ce komai Abba domin na gama yanke wa kaina shawara acikin 'ya'ya da na haifa uku mata don
ɗ
aya ta kasa yi min
biyayya ta zauna da kai hakan baya nufi raguwar biyun za su bijere min, saboda haka a karo na biyu zan sake aura maka
ɗ
aya daga cikin ƙannanka.
A firgice Abba ya
ɗ
ago manyan idanuwansa yana kallon Daddy babu komai cikin idanuwan nasa face tsoro gami da f
argabar a wannan karo bai kuma san da wa Daddy zai ha
ɗ
a shi ba. Sai dai hasashen sa yafi karkata akan Siyama duk da tana da baiko wani akanta, ko ka
ɗ
an bai kawo Aydah a lissafin sa ba. Dukka maganganu da Daddy ya cigaba da yi ba wanda AB ya sake fahimta a
dalili zuciyarsa ta bar gangar jikinsa. Satin Daddy
ɗ
aya a hospital aka sallame shi zuwa lokaci jikinsa ya yi kyau sosai, yayin da shi kuma AB ya shiga ru
ɗ
ani da zance zuci ha
ɗ
e da neman mafita.
*MOONLIGHT AUTOMOBILE INDUSTRY KANO*
AB yana zaune a offic
e
ɗ
insa damuwa tayi mishi katutu tun sanda Daddy ya yi masa zance sake ha
ɗ
a shi aure da
ɗ
aya daga cikin ƙannan shi ya rasa sukuni da walwala, kullum yana ciki tunani, Abdulkarim Safana ya turo ƙofar office
ɗ
in na AB ya shigo har ya iso gaban desk
ɗ
insa bai
ma sani ba a dalili ya yi nisa a tunani, Abdulkarim ya yi tsaye yana ƙarewa kyakkyawar fuskarsa kallo ko bai tambaya ba yasan abokinsa yana cikin tsanani damuwa domin har wata rama ya yi, Abdulkarim ya sauke naunnayar ajiyar zuciya ya ja kujera ya zauna ƙ
arar ja kujera da ya yi ya dawo da natsuwar AB ya sauke ganinsa akan fuskar Abdulkarim sai da ya furzar da zazzafar iska daga bakinsa, kana ya goge fuskarsa da tafukan hannayensa cikin kasalalliyar murya ya furta "Ak ya ake ciki ne??"
Ya ƙarashe magana ta
re da miƙawa Abdulkarim hannu suka yi musabaha.
"Me ke damunka ne AB?
"Abubuwa da yawa don bana ce guda
ɗ
aya ba.
"AB duk abunda yake damunka addu'a ya dace ka yi ba wai ka tsananta wa kanka tunani ba kowacce matsala tana da hanyoyin magance wa.
"Ak ban
a tunani nawa matsaloli suna da hanyar magancewa.
"Kar ka ce haka AB domin bawa baya fita rai da rahamar Ubangiji.
"Haka ne kuma.
AB ya fa
ɗ
a a gajarce kana ya tashi daga kan kujerar sa ya taka zuwa ga window
ɗ
in office
ɗ
in nasa ya zuge gilashi yana kall
on farfajiyar kamfani nasu, shima Abdulkarim ya miƙe ya iso kusa da shi ya tsaya "AB ka fa
ɗ
amin damuwarka watakila ina da shawarar da zan taimaka ma da ita.
Ba tare da AB ya kalle shi ba yake fa
ɗ
in "Ak Daddy ya sake bijiro min da zance aure.
"AB aure shi
ne cikar kamala da mutuncinka aure zai ƙara