Showing 135001 words to 138000 words out of 268949 words

Chapter 46 - KURMAN ALLO COMPLATE

parking tare da

kashe motar ya kira ta a waya jin kadan sai ga Rumaisa ta fito ta ci kwalliya jikinta sanye cikin light purple lace skirt and blouse sosai style

ɗ

in ya kar

ɓ

i jikinta tun kamin taƙaraso AB ya tsare ta da mayatattun idanuwansa yana kallon yadda jikinta ke ju

jjuyawa da yake ko mayafi bata saka ba. A zuciyarsa yake fa

ɗ

in "Ka ga inda mata suke kalli yadda komai ya ji a jikinta Allah na tuba ni da zan mallaki wannan manyan kaya me zan tsinta a jikin kwaila. Rumaisa ta iso tare kwakwasa masa glass ya bu

ɗ

e ƙofa ya

fito yana mata wani kalar kallon kasan ido "kin yi kyau my habibty anya two weeks

ɗ

inan ba su yi min yawa ba?"

Ɗ

an zaro idanuwa Rumaisa tayi tana dariya "Bana so yaudara irin taku ta maza Habibi kai da kake da sabon jini a gida.

"Mtss! Karki

ɓ

atamin mood

mana wannan yarinyar ita da babu bambanci su ka

ɗ

ai ne a wurina don haka idan ba so kike ki

ɓ

atamin rai ba kada ki sake sako min zancenta.

Ba ƙaramin ka

ɗ

uwa Rumaisa ta yi ba da ta ji irin wa

ɗ

annan maganganu sun fito daga bakin AB sani da tayi masa ada ida

n ta dauko masa zance Aydah, baya ta

ɓ

a furta kalma marar da

ɗ

i akanta. Sai kawai ta ta

ɓ

e baki ba tare da ta matsantawa kanta da wani dogon tunani ba ta wuce gaba ya bi ta a baya har zuwa parlor da suka saba zama, tsarin yadda bikinsu zai kasance suka tsara.

Bayan ya baro wurin Rumaisa ya shiga gari don kwata-kwata bayaso ganin fuskar Aydah gudun kada ya ha

ɗ

u da ita yasa ya yi zamansa sai around ten na dare ya shigo gida sai dai abun da yake gudu shi ya tarar Aydah tana zaune a parlor ta yi tagumi idanuwanta

sun yi luhu-luhu alamar tasha kuka ta yiwa kofar shigowa kurr da ko

ɗ

a

ɗɗ

un idanunta, yana arba da ya ita ya ji takaici da tsanarta sun lullu

ɓ

e masa zuciya. Ya gitta ta ya wuce batareda da ya ko kalleta ba har ya fara haura mattakalar bene Aydah ta taso da g

udu ta rungume shi ta baya sosai ta ƙanƙame shi tasa kuka "i'm sorry Yayanmu please forgive me ba zan sake ba, dan Allah ka daina fushi dani ko kayi min duka idan har za ka huce daga wannan fushi da kake dani kayi min duka ka zane ni.

Ta ƙarashe magana ci

kin gunji kuka gwanin ban tausayi Huwaila wacce ke la

ɓ

e a jikin ƙofar

ɗ

akinta tana leƙo abun da ke faruwa babu yanda bata yi da Aydah ba akan ta je ta kwanta amman taƙi ta ce sai yayanta ya dawo ta bashi haƙuri, nan da nan idanun Huwaila suka cicciko da ha

wayen tausayin Aydah. Yarinyar da ke tsoron duka yau ita ce ke insisting a dake ta lallai hali da take ciki ya yi tsanani domin abu ne da bata sa

ɓ

a dashi ba. A mugun fusace AB ya juyo ya fincike hannayenta daga riƙo da tai masa ya ware kyawawan zara-zaran

yatsunsa ya sauke su akan tattausan kumatunta "How dare you to touch me kin ji min iskanci ni sa'anki ne? Wannan shine gargadina dake na ƙarshe karki sake wa'yannan kazaman hannuwa naki su sake gigi tabani duk abun da nayi miki ke kika siya da kudinki stup

id girl!

Ya ƙarasa magana tare da kyasta mata yatsun hannunsa alamar garga

ɗ

i kana ya haura sama abinsa, yayin da Aydah ta bishi da kallo da sauri Huwaila ta zo ta

kama ta kasa kuka tayi sai kurum ta lafe a jikin Huwaila tana wani jan numfashi, a kidime Hu

waila ta ƙarasa da ita dakinta ta zaunar da ita gefen gado, babu abun da Aydah ke yi sai jan numfashi gani take yi duka abubuwa nan dake faruwa tsakaninta da Yayanta mafalki ne ko illusion ta kasa yarda a zahiri ne hakan ke faruwa.

"Ki yi haƙuri Auta ba

wa baya zama babu jarabawa duk wanda yasan Yayanmu zai iya bata da tabbacin akan irin ƙaunar da yake min kwatsam! A waye gari yana nuna miki tsana wannan wani abu ne da hankali da tunani ba zai dauka ba. Dole akwai abun da ke faruwa.

Aydah ta

ɗ

ago soyayyu

n idanunta ta kalli Huwaila dasu tana girgiza kanta irin na wanda ke jin zafi acan ƙasan zuciyarsa "Ban san nayi masa wani laifi ba aunty Huwaila kawai dai ya tsaneni batare da wata hujja ba ko kuma Mami ta yi nasara akansa ta cilasta masa tsanata idan ba

haka ba aunty Huwaila me na yi masa da yake min haka?"

"Allah ne masani gaibu auta ni ba zan yanke hukunci akan abun da banada masani akansa, amman ki bashi lokaci har zuwa sanda zai huce na tabbata ba zai iya dogon fushi dake ba.

Deep breath Aydah ta j

a tare da jan pillow ta kwanta"Ba komai aunty Huwaila Allah shine shaida ta ina son Yayanmu banaso daidai da kwarar zarar nagansa cikin damuwa amman haka zan yi haƙuri na nisanta kaina daga gare shi.

Kalamanta suka ƙara narkarda zuciyar Huwaila ta dinga s

harar hawaye a fakaice yayin da Aydah kumatunta kawai take shafa wanda har yatsunsa sun kwanta, mata radau-radau har zuwa lokaci ta kasa kuka ashe ko kuka rahama ne ashe akwai abun da zai iya faruwa da ita da zai hana mata kuka.

AB ya shiga

ɗ

akinsa rai

ɓ

a

ce har ya cire kayan jikinsa zuciyarsa bata daina tafarfasa ba,tsabar

ɓ

acin rai a naked ya shiga ban

ɗ

aki yana wanka kwanyarsa ta dinga yimasa backwards

ɗ

in abun da ya faru a tsorace ya

ɗ

ago hannunsa yana kallon palm

ɗ

insa wai gaske da wannan tafin hannu ya

mari Aydah, shin wai me ya hau kansa ne da yake ji mahaukaciyar tsanar Babynsa me tayi masa haka da zafi ne?"Ko ka

ɗ

an ya kasa tunano laifi guda kwakkwara da tai masa da ta cancanci ya dinga treating

ɗ

inta like this.

"Oh! God, fix my problems, I don't wan

t to continue to mistreat this girl ni ba mugu bane and I don't want to be a merciless villain.

AB ya yi magana a bayyane can kasan zuciyarsa yake ji zafin abun da ya aikatawa Aydah ya kashe shower ya dauki towel ya

ɗ

aura ya fito, har ya shirya cikin kaya

n baccinsa zuciyarsa bata masa da

ɗ

i he's feeling guilty about what he did to her, sai dai baya ji zai iya tunkarar inda take.

Washegari Aydah tana tashe ta shirya cikin school uniform ta goya backpack

ɗ

inta ta sauko kasa a kitchen ta tarar da Huwaila cik

in sanyi muryarta ta gaishe da Huwaila anan cikin kitchen ta yi breakfast, bata nemi AB ba ta wuce school during breakfast period, PC ta aiko nemanta ta je office ta same ta anan take fa

ɗ

a mata yayanta ya kirata ya ce daga yanzu za ta dinga bin school bus

Aydah was not happy a tunaninta yayanta ya fa

ɗ

a ne kawai ba zai barta da gaske ta dinga bin bus ba, kamin ta kai class

ɗ

insu ta shara hawaye yafi a kirga ƙawarta shiru-shiru ƙawayeta suna jiranta ta dawo su yi breakfast amman bata dawo ba. Koda suka shigo

class suka ganta ta kifa kanta a jikin desk

ɗ

inta tana shasshekar kuka a kidime suka yo kanta "what happened, why are you crying, what did the PC say, you did something wrong?"

Dukkan wa

ɗ

annan tambayoyi ƙawayenta biyu ke mata, kuma ba wanda ta amsa kurum

ta cigaba da kukanta.

"Abeg Aydah tell us mana remember we're good a friends you can't sharing your problem with us ko ba haka bane Meera??"

"Kwarai kuwa Zaliha mu ƙawaye ne tun daga nursery school muke tare ba mu ta

ɓ

a rabuwa ba matsalarki Aydah na mu ne

Please ki fa

ɗ

amin me ke faruwa tun safe da kika zo fuskarki ya nuna kina cikin damuwa.

Batareda Aydah ta yi magana ba ta fice da sauri suka bi bayanta suna kiranta sunanta can bayan ajujuwa ta nufa gun da babu hayaniya ta zauna, akan wasu chairs da aka y

i su da siminti Zaliha da Ameera suka saka ta a tsakiya, sai rarrashinta suke yi Zaliha da yake tana da zuciya nan take ta fara hasala "me damuwarki ne Aydah Bashir huh? Mun tambaye ki matsalarki but you refuse to tell us, sai wani banzan kuka da kike mana

kuka zai yi miki magani damuwarki ne?"

"Ki yi mata a hankali Zaliha ba ki san actual abun da yake damu ta ba.

"Duk abun da yake damunta mu ma yana damu mu she's our friend we have good time together, akan me ba za ta bu

ɗ

e baki ta fa

ɗ

a mana damuwarta ba

ko dai bata dauke mu ƙawayeta ba?"

Aydah ta

ɗ

ago kodadun idanunta ta kalli Zaliha, sai kuma ta goge fuskarta da tafukan hannayenta tana jan majina irin ta wanda yaci kuka har ya godewa Allah. Cikin sanyi murya ta fa

ɗ

a musu abun da ya faru tsakaninta da ya

yanta, sai kawai Zaliha ta sa dariya tare da rungume Aydah "OMG! Aydah Bashir when will you grow up? Just because your brother is angry with you sai ki dinga wannan uban kuka.

"Gaskiya Aydah Bashir ya kamata ki rage shagwa

ɓ

a gaba

ɗ

aya kin tashe hankalin m

u akan abun da bai taka kara ya karya ba. Idan kin koma gida ki bashi haƙuri in sha Allah zai haƙura kin ji crying baby?

Ameera ta fa

ɗ

a tana kwantowa jikin Aydah shiru kawai Aydah ta yi tana bin su da ido tasan ba za su fahimci abun da take ji ba.

Bayan

an tashi daga school ta bi school bus kamar yadda AB ya bukata.

Bangaren AB da ya tashi ya shirya abinsa ya wuce office bayan ya je ne ya kira principal

ɗ

in su Aydah ya gayamata aiki ya yi masa yawa daga yanzu Aydah za ta dinga bi school bus.

**********

*

Sannu a hankali Ciroma ke samun nasara akan muradinsa a wannan zaman na ƙarshe da za a yi sai da ya kai wa bokansa ziyara ya sake basa wani turare ya ce idan za a yi zaman ya shafe jikinsa dashi, zai ga abin mamaki haka kowa aka yi kamin ya shiga

ɗ

akin

da za a gudanar da taron ya bade jikinsa da turare da bashi da da

ɗ

i ko ka

ɗ

an kamar turaren 'yan bore sai azabar hawan kai, a haka ya kutse

ɗ

akin manyan fada suna shaƙar ƙamshin kowanne su ya sha jinin jikinsa Ciroma ya nemi wuri ya kame sai hura hanci yake

yana kallonsu

ɗ

a

ɗɗ

aya, yana jiran me za su ce wambai ne ya yi gyaran murya da kalle shi za ka gane a tsorace yake da har wani rawa muryarsa ke yi "Dangane da tsari na wannan masarautar ta mu mai albarka muka yi duba da cancanta ne mu na

ɗ

a sarki, da farin

dukanmu kowa anan yasan Ciroma shine yafi dacewa ha

ɗ

e da cancanta da ya zama sarkin mu saboda haka mu 'yan majalisar sarki mu yanke shawarar na

ɗ

a Ciroma a matsayin sarkin wannan masarauta kun amince ko kuma akwai wani mai ja?"

"A'ah!mun amince mun amince.

Kusan a tare manyan fada suka ha

ɗ

a baki, wannan al'amari ba ƙaramin da

ɗ

i ya yiwa Ciroma ba don sai wani ka

ɗ

a kai yake yi kamar kadangare.

"To Al-hamdullilah tun da kowa anan ya yi na'am sai mu fara shirye-shirye na

ɗ

in sa nan da sati mai zuwa.

Aliyu na

Uku ne ya fara miƙewa ya fice daga

ɗ

akin taron bayaso sarautar nan ko ka

ɗ

an amman ya rasa dalili da yasa yake ji babu da

ɗ

i da ya kasance Ciroma ne ya same ta, yana ji a jikinsa kamar hawan Ciroma a karagar mulki kudu tamkar wani mummunan al'amari ne zai fa

ru.

#Love story2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Kurman Aliyu

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

As

my b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[1/5, 8:02 AM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

056.

AB bai samu kai Aidah gida ba sai a washe garin kamar yadda Daddy yayi

masa umarni kuma an shiga hutun weekend,a kitchen ya samu Huwaila tana 'yan aikace-aikace wake-wakenta take yi cikin nishadi amman acan kasan ranta damuwa ce a tattare da ita ganin uwar

ɗ

akinta cikin mugun yanayin da ko a mafarki bata ta

ɓ

a tunanin zuwans

a ba ita kanta taga yadda yaya Abba ya canja lokaci

ɗ

aya tamkar mai cutar jinnu har tsoron ha

ɗ

a hanya take dashi.tamkar ance ta juya bayanta taga Abba,tsaye a bakin ƙofar shigowa kitchen ya har

ɗ

e hannunsa a kirjinsa yana kallonta fuskarsa babu annuri aciki

nta nan take jikin Huwaila ya fara rawa tsoronta Allah kar ya rabata da gidan nan tasan idan bata cikinsa waye zai kula da Aydah wa zai riƙa cewa taci abinci. Gyaran murya yayi yana fa

ɗ

in."ina yarinyar nan take ?"a tsorace Huwaila ta bashi amsa."tana

ɗ

aki!

"Kice ta sameni a mota. Da haka ya juya ya bar kofar kitchen

ɗ

in,da sauri Huwaila ta haura sama

ɗ

akin Aydah ta tura ta sameta kwance akan bed tayi rubda ciki taji ta

ɗ

an samu natsuwa ganin break fast

ɗ

in da ta kawo mata ta

ɗ

an ci haka zalika tayi wanka

tana sanye da doguwar atamfa ajikinta kanta babu

ɗ

an kwali

Huwaila ta kira sunanta a hankali,shiru Aydah tayi mata kanta ciwo yake kamar zai rabe mata gida biyu "Auta ki tashi Yayanmu na jiranki a mota. Ai tana jin sunan yayanmu lokaci

ɗ

aya ta bu

ɗ

e ido k

uma ta miƙe zaune tana kallon Huwaila "ki saka hijab

ɗ

inki yana jiranki."wani murmushi ne Aydah ke yi nan da nan fuskarta ta cika da fara'a tace"Da gaske Aunty Huwaila yayanmu ne ke kirana?ta fa

ɗ

a sounding so very emotional hawaye na taruwa a idanunta,da s

auri Huwaila ta daga mata kai alamar tabbatarwa , "Na canja kaya Aunty ko na tafi a haka?"Aydah ta fa

ɗ

a tana nufar wurin kayanta,wannan ma yayi Amman ki canja da sauri Aydah ta bu

ɗ

e closet

ɗ

inta tana bincike duka kayanta tana fa

ɗ

in Huwaila ta ƙaraso ta tay

ata zaben wanda zata saka,Huwaila jiki a sanyaye ta karaso tana ganin irin murnar da Aydah keyi tamkar ba ita ba tana ta addu'a Allah yasa ta tarar da farin ciki a wurin Abba."Yayanmu yana son abaya Aunty Huwaila ki zabar min wacce zan saka. Ta fa

ɗ

a tana k

aita gaban dogayen rigunanta masu kyau da tsadar gaske wata maroon color Huwaila ta dauko mata mai adon duwatsu ajikinta nan take Aydah ta shiga shirya kanta ta saka powder a fuskarta har kwalli ta saka da man baki , takalminta ta saka ta dauki handbag

ɗ

in

su juya kanta ta shigayi a gaban huwaila tana fa

ɗ

in "nayi kyau Aunty Huwaila?"dariya Huwaila tayi tana fa

ɗ

in "kinyi kyau sosai Auta har ƙofar parlor Huwaila ta rakata tayi mata fatan dawowa lafiya. Koda ta iso waya yake da sahibarsa Rumaisa har ta bu

ɗ

e mot

ar ta shiga ta zauna bai katse wayar da yake da rumaisa ba, tafi minti goma zaune a motar tana jin yanda ranta ya sosu sosai, ya katse wayar tana jin yana fa

ɗ

awa Rumaisa zuwa anjima zai shigo wurinta yaci abincin rana, sai da bugun zuciyar Aydah ya tsaya n

a kusan sakan talatin bai damu da yanayin da Aydah ta shiga ba,yaja motar batareda ya kalleta ba ballantana ta saka ran zai mata magana. Har zata bu

ɗ

e baki tayi masa magana tuna irin marin da yayi mata jiya sai ta fasa daidai kofar gidansu taga yayi parkin

g motar batareda ta kallesa ba ta balle marfin motar daman duk lokacin da taga yayi haka ba shiga zai yi ba.tana rufe ƙofar motar ya wani fisge motar da wani irin gudu ya badeta da kura.wani irin mugun rauni taji zuciyarta tayi duk yadda taso rike hawayent

a kasawa tayi sai da suka zubo da sauri tasa hannu ta goge cike da sagewar gwiwa ta doshi gate

ɗ

in gidansu....ido biyu suka yi da Siyama dake zaune cikin parlor Siyama,ta ware ido tana kallon little sis

ɗ

in tata da sauri ta karasa ta rungume Aydah ita ma A

ydah,rungume Siyama tayi wani kuka ta fashewa da Siyama dashi mai

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login