Showing 240001 words to 243000 words out of 268949 words
maraici ba.
Wani irin farin ciki ne ya lullu
ɓ
e Aydah yayin da idanunta suka cicciko da ƙwalla bata baro gidansu Rumaisa ba sai yamma lis.
*LAGOS NIGERIA*
A fusace Aliyu na uku ya shiga
ɗ
akin A
naal wacce ke zaune akan stool
ɗ
in dressing mirror ta
ɗ
ora laptop akan lap
ɗ
inta tana wani aiki, yadda Abbu ya turo ƙofar
ɗ
akinta yai masifar haifar mata da fa
ɗ
uwar gaba tai sauri rufe laptop
ɗ
in ta yada ganinta akan fuskarsa wacce ke murtuƙe "Me kike zuwa
yi Kano?"
Abbu ya fa
ɗ
a babu annuri ko alamar wargi akan fuskarsa. Anaal ta ha
ɗ
iye wasu busassu miyau tare da kauda fuskarta tana lankwasa yatsunta daman tasan dole sai hakan ta faru saboda jiya ta dawo daga Kano wanda yanzu zuwa garin Kano ya zama matar
kamar dole.
"Anaal dake nake magana ki bu
ɗ
e baki ki fa
ɗ
amin abun da kike zuwa yi a Kano iya sanina daga ni har mahaifiyarki ba mu da wasu dangi a garin kano bare na ce ko ziyara kike zuwa idan ma akwai dangin acan ba zai yiwuwa ba ace ki dinga zuwa aka
i-akai ki fa
ɗ
amin gaskiyar abun da kike
ɓ
oyewa Anaal idan har kika bari na binciko da kaina wallahi sai nayi mummunan sa
ɓ
a miki.
#Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.
[2/5, 2:01 PM] Asmy B Aliyu: *KUR
MAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
Love Story
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye
096.
Shiru Anaal ta yi ta kasa furta uffan sai faman lankwasa yatsunta take yi tamkar su ne za su kawo mata mafita. Wanda hakan da
ta yi yai masifar kular da Abbu ya hasala iya hasala sai huci yake yi, ji yake tamkar ya rufe ta da duka tana 'ya mace za ta dinga yawon banza da na wofi.
"Za ki bu
ɗ
e baki ki bani amsa ko sai na ta
ɓ
a lafiyar jikinki?"
"Abbu ka yi haƙuri.
Anaal ta fa
ɗ
a
cikin rawar murya "Ba zan haƙura ba har sai kin gayamin abun da kike zuwa yi a Kano.
Duk yadda Abbu ya kai da nuna fushinsa a fili akan Anaal ta fa
ɗ
a masa abun da take zuwa yi a Kano amman yarinya nan ta tsuke bakinta ta yi shiru sosai ya harzuƙa har bai
san sanda ya yi kanta da nufi ya rufe ta da duka ta arce toilet ta rufe ƙofa da key, da Abbu ya gaji da bambamin fa
ɗ
ansa ya fice daga gidan dukka. Ya nufi the george hotel wurin Maysun duk da ko ita a yanzu ba da
ɗ
inta yake ji ba saboda ta sako shi a gaba
akan sai ya nemo mata
ɗ
anta. Musamman a kwana nan da take yawan mummunan mafarki akansa, duk ta bi ta addabe Aliyu na Uku damuwa tana neman ta kassara shi.
Ya yi parking motarsa a parking lot din hotel
ɗ
in ya nufi receptionist hankalinsa Kwata-kwata baya
jikinsa ko ka
ɗ
an bai lura da Alhaji Ƙasim Birema
ɗ
aya daga cikin abokan Ciroma dake zaune a receptionist
ɗ
in yana amsa waya yayin da Alhaji Ƙasim Birema yana ganinsa ya washe haƙora ya yi sauri kashe wayar ya bishi a baya daman yana neman wanda ya sani a g
arin Lagos
ɗ
in wani muhimmin abu ne ya kawo shi sai dai babbar matsalar sa da ya kasance bai san wasu wurare a cikin garin na Lagos ba. Shi ne yana gani Aliyu na Uku ya ji damuwarsa ta kau yana da yaƙini zai taimake sa ko don albarkacin yayansa Ciroma da y
ake abokinsa. Ya tashi da sauri yana baza babbar rigarsa ya bi bayan Aliyu na Uku sai dai kafin ya cimma masa ya
ɓ
ace masa saboda haka ya dawo receptionist ya kasa ya tsare yana jiran fitowarsa, jim ka
ɗ
an sai ga Maysun ta fito a fusace zuwa cikin reception
ist
ɗ
in yayin da Aliyu na uku yake bin ta a baya yana rokonta ta tsaya ta saurare shi bata tsaya ba
ɗ
in har sai ta dangana da parking lot zuciyata tana tafarfasa ta shiga zazzaga masa masifa tana kuka. Alhaji Ƙasim yana ganinsu ya taso ya biyo su a baya da
ga nesa ya tsaya yana kallon su da kyar Aliyu na Uku ya rarrashe Maysun ta haƙura ta koma
ɗ
akin hotel
ɗ
in. Tun daga fitowarsu har komawarsu ciki akan idanuwan Alh Ƙasim yana mamakin miye gamin Aliyu da wannan balarabiyar mata kodai Aliyu ya fara bin matan
banza ne. Nan da nan zuciyarsa ta cika da kokwanto Alh Ƙasim Birema yana cikin jinsin mutane masu azababben sa'ido da munafuci ha
ɗ
e da anamimanci wannan halayyar tasa tun daga yarinta yake dauke da abarsa har zuwa girmansa da abun ya cigaba da habbaka, sab
oda haka jikinsa yana rawa ya lalla
ɓ
o numbern Ciroma don ya fesa masa labarin abun da idanunsa suka gane masa, musamman da yasan cewa babban laifi ne ga jini masauratar kudu ya kulla haramtacciyar alaka da, idan hakan ta faru aka kuma gabatar da gamsasu hu
jjoji za a kore wannan jinin
sarautar daga masaurata idan yana da sarauta za a tube rawaninsa. Saboda haka Ciroma yana picking da kyar ya bari suka gaisa ya kwashe ƙarya da gaskiya ya gayamasa farin ciki ya lullu
ɓ
e Ciroma ya ce dashi ya yi kokari ya dauko
masa hotunan Aliyu
ɗ
in tare da balarabiyar akwai kyauta ta musamman da zai masa. Saboda haka Alh Ƙasim ya bazama neman yadda zai
ɗ
auki hotunan su sai a washegari ya sami damar aiwatar da burinsa.Ta hanyar biyan daga cikin ma'aikatan hotel
ɗ
in, ba iya hotun
an su ba har da video ya
ɗ
auka kala daban-daban, cike da alfahari Ƙasim Birema ya turawa Ciroma ta hanyar whatapp lokacin da Ciroma ya yi arba da hotunan ha
ɗ
e da video sai da buga ihu idan Allah ya taimake sa, shi ka
ɗ
ai ne zaune a turakarsa da fa
ɗ
a ne da m
utuncin sa ya gama zubewa.
Batareda da sani Aliyu na uku ba Anaal ta ha
ɗ
a kayanta, ta bi jirgin safe sai Kano ta dabo tumbin giwa sai wani dan gajeren message da ta tura masa "Abbu kada ka sha wahala nemana, na tafi Kano"
Abbu yana gama karanta text
ɗ
in
nata ransa ya yi mummunan
ɓ
aci yasan ko ya gwada kiran wayarta zai tarar da ita a kashe kamar dai yadda ta saba yi a duk sanda ta yi irin wannan tafiyar ta sirri Allah ka
ɗ
ai yasan abun da Anaal take aikatawa a
ɓ
oye.
*MASARAUTAR KUDU*
Wannan ita ce dama t
a ƙarshe da Ciroma ya samu da zai tarwatse rayuwar alhalin mai babban
ɗ
aki ba wai Aliyu ka
ɗ
ai ba suma zunubin Aliyu ya shafe su domin hukuncin su kora daga masaurata. Ciroma ya kira Galadima ya nuna masa video da hotunan wata irin dariyar mugunta Galadima
ya kece da ita ransa wasai don har ya fara hango kansa a matsayin sarkin sabon birnin kudu.
Kilishi ta kalli amintacciyar jakadiyarta ta ce "Jakadiya burukana ga baki
ɗ
ayansu sun gama rugujewa a yanzu banida sauran mafita, tun sanda boka mai Gundulelliya
ya juya min baya ya ci amana ta na daina gani haske a almurrana a duk sanda na ƙyala ido naga Ciroma ne a matsayin da nake so jinina ya kasance akai na rantse miki da Allah Jakadiya sai na ji tamkar na ha
ɗ
iye zuciya na mutu.
"Allah ya ƙara miki lafiya da
tsawon rai mun riga da mun
ɓ
ata kyau tun ran wanka, da mun sani ba mu aikata abun da muka aikata shekaru talatin da takwas a baya da duk haka bata faru damu ba. Yanzu dole mu yi haƙuri mu cigaba da kar
ɓ
ar Ciroma a matsayin
ɗ
an da kika haifa kamar yadda du
niya ta da
ɗ
e da sani kece mahaifiyarsa.
"Uhm! Ba za ki fahimci halin takaici da baƙin ciki da nake ciki faratt
ɗ
aya ba jakadiya kasancewar Ciroma a raye barazana ce babba a gareni, da kike ganinsa wutar ƙaiƙayi ne zai iya bankado dadadden sirri da muka yi
haƙa muka binne, saboda haka kafin ya tona mana asiri ki nemo Dogara lokaci ya yi da za mu yi amfani da wancan
ɓ
oyayyen sirri da muka da
ɗ
e muna adanawa yanzu ne ya dace mu yi amfani dashi domin tarwatsa Ciroma, kin ga daga Ciroma har Galadima za su ƙare r
ayuwarsu a maƙargama yayin da ni kuma zan yi amfani da wannan damar na sanya Ahmadu ya
ɗ
ane karagar mulkin kudu wannan ita kadai ce damar da nake da ita domin cimma burina.
"Wannan haka yake uwardakina a wannan karon ƙarshen Ciroma ya zo shi kenan ruwa ya
karewa
ɗ
an kada. Ranki shi da
ɗ
e ban da ma Ciroma da watau taya za ki raine sa sannan ya fi ki sani kundin sharri.
"Kamar yadda kika fa
ɗ
a watau da rashin sani wacece ainihin Kilishi shiyasa ya tafka irin wannan kuskure.
Jakadiya ta tashi daga durƙuso da
ta yi a gaban Kilishi ta fice da sauri.
Duk wani mai fa
ɗ
a aji dake cikin masauratar kudu sai da Ciroma ya kira sa tare da 'yan uwansa dukka ga baki
ɗ
aya fa
ɗ
a ta cika ta yi makil, yasa aka shigo da Ƙasim Birema wanda daren jiya Galadima ya kawo shawarar s
hi ne ya fadi haramtacciyar alaka da Aliyu na uku yake aikata wa a boye gudun kada ace sharri suka yi masa.Babu kunya balle tsoron Allah Ƙasim Birema ya karkace kai ya shiga fadar ƙarya da gaskiya, nan da nan fa
ɗ
a ta hartsune da surutu musamman yan uwa Ali
yu da suke uwa
ɗ
aya suna fadar ba su yarda ba sharri ne aka yi wa dan uwansu kowa yasan Aliyu kamili ne ta ya zai aikata irin wannan mummunan kaba'ira.
Ciroma kamar wani mutumin kirki ya yi gyaran murya tare da daka musu tsawa wanda hakan yasa fada ta yi
tsit!
Ya shiga fa
ɗ
in "A matsayina na sarkinku, shugaba agareku ina mai matukar ba ku haƙuri a bisa faruwar wannan mur
ɗ
a
ɗɗ
en al'amari sanin kanku ne duk wani jinin sarautar Kudu ba za a ta
ɓ
a kama shi da aikata mummunan zunubin zina duba da irin kyakkyawar
tarbiyyar da iyaye da kakannin mu suka ba mu wacce har kawo wannan ƙarni da muke ciki muna kanta. Idan har Ƙasim Birema yana da kwakkwarar huja da zai iya gabatar wa da fada domin ta gasganta, abun da ya zo mana dashi gaskiya ne ko karya.
Ƙ
asim Birema gya
ra zaman sa yana ƙara sadda kansa ƙasa "Allah ya taimake ka sarki mai adalci tun farko da nayi tunani faruwar hakan duba da yadda mutane suke kallon Aliyu na uku a matsayin mutumin kirki, domin gujewa ka-ce-na-ce sai na yi amfani da waya ta a boye na dauke
shi hoto tare da videoYa ciro wayarsa aka jona da ƙatuwar plasma sai ga Aliyu na Uku tare da Maysun wa
ɗ
ansu wurare a cikin video har yana rungumarta da sauri Ciroma ya ce aka kashe tv
ɗ
in muni abun ya yi yawa, tsananin baƙin ciki ya rufe magaji ƙarami ya
fashe da kuka zuciyarsa ba za ta iya jurewa ba domin yasan shiryayyen al'amari ne aka shirya domin ta
ɓ
a kima da daraja yayansa, ya miƙe ya baro cikin fada kaitsaye
ɓ
angaren mai babban
ɗ
aki ya nufa yadda ya shigo yana gunji kuka ya yi bala'in
ɗ
agawa mai bab
ban
ɗ
aki hankali zubewa ya yi a gabanta cikin muryar kuka yake fa
ɗ
a mata abun da ya faru wani irin bugawa zuciyarta ta yi sai ga mai babban
ɗ
aki ta zube a sume, tashin hankali goma da ashirin aka kwashe ta zuwa asibiti kamin ka ce kwabo, video Aliyu na Uku
tare da karuwarsa kamar yadda suka ce ya fara trending a social media wanda aka rasa waye ya saki video.
Yaya Gimbiya ce ta
ɗ
aga waya ta kira Aliyu tana kuka tana tsine masa, tare da fa
ɗ
in idan ya zama silar mutuwar mahaifiyarsu ba za su ta
ɓ
a yafe masa b
a. Cike da tashin hankali ya shigo jirgin yamma shi da twins suka nufo birnin kudu, twins ke kwatar masa da hankali.
*KANO NIGERIA*
Cikin hukunci Ubangiji su Aydah suka kammala zana jarabawa yanzu tana zaman jiran fitowar result ne. Rumaisa har ta wuce E
DD ta wanda hakan ya
ɗ
aga mata hankali ga ciki har ya shiga watanni goma amma babu alamar haihuwarsa, yau da ta je awo sai riƙe ta suka yi aka yi inducing
ɗ
inta Rumaisah tasha bakar wahala domin haihuwa taki zuwa sai azaba take sha daga ƙarshe jini ya
ɓ
all
e mata ga baki
ɗ
aya ta fita hayyancinta, dole sai cs aka yi mata aka fito da baby girl wani abun tashin hankali idan ana ƙara mata jini tana bleeding likitocin sun kasa gane idan matsalar take. Aunty Raliya ce ta kira Aydah ta sanar da ita halin da Rumaisa
h take ciki a haukace Aydah ta iso asibitin, bayan kuka babu abin da Aydah, Ammi da Aunty Raliya wata nurse ce ta fito ta kira Ammi tazo a ru
ɗ
e Ammi ta shiga
ɗ
akin tun daga yadda taga numfashin Rumaisah na hawa da sauka ta tsinke, hannunta Ammi ta kama ta
jinke cikin nata, idanunta na
ambaliyar hawaye "Ammi ki yafe min ki roƙa min gafara wurin Abba da aunty Raliya da yaya Safwan har ma Aydah. Ammi mutuwa zan yi.
"Ba za ki mutu ba Rumaisah in shaa Allahu Allah zai tashi kafa
ɗ
arki, ki raini 'yarki da hannunk
i ki bata ingantacciyar tarbiyya.
Murmushi kurum Rumaisah ta yi tare da girgiza kai "Ammi ko bayan na mutu don Allah ki cika min alkawarin da na daukar wa Aydah ki bata abun da na haifa nasan za ta kula da ita za ta bata tarbiyyar da kike hasashen zan bat
a dan Allah Ammi ki cika min wannan alƙawari.
Kasa magana Ammi ta yi a dalilin kukan da ya ci karfin ta nurse
ɗ
in da ta shigo da ita ta ja ta zuwa waje, hannun Rumaisa dake cikin nata tasaki har ta isa bakin ƙofa tana waiwayen Rumaisah. Bayan fitar Ammi a
ka sakawa Rumaisah oxygen, babu jimawa numfashinta ya tsaya cak! Hatta da likitocin dake kanta sai da mutuwarta ta girgiza su, sai dai babu yanda suka iya duk mai rai sai ya dandani mutuwa. Farin mayafi suka ja tare da lullu
ɓ
eta kana babba daga cikinsu ya
fito yana goge zufa dake ta tsatsafo masa a goshi cikin rauni murya ya fa
ɗ
a musu rasuwar ta. Daga Ammi har su Aydah rushewa da matsanancin kuka har aka wuce da gawar Rumaisah zuwa gida Aydah ta kasa daina kuka da kyar ta iya kiran Mami da Daddy ta fa
ɗ
a mus
u hatta da Sadiya da bata jituwa da Rumaisah mutuwarta ta girgiza ta.
Misali karfe 4:30pm aka yi jana'izar Rumaisah aka kaita gidanta na gaskiya, duk wanda ya zo ta'azziyya zai tarar da Aydah rungume da baby a jikinta, ta yi kuka har idanunta sun kumbure
mutuwar Ab ta dawo mata sabuwa ji take kamar yanzu ne ta rasa shi, idan kuma ta tuno da irin zaman da suka yi da Rumaisa shi kenan sun tafi sun barta sai ta sake fashewa da kuka.
#Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.
[2/6, 1:54 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
Love Story
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye.
097.
Har aka yi sadakar bakwai Aydah bata daina kukan mutuwar Rumaisah ba. Y
adda ta yi kukan mutuwar Rumaisah bata yi ta Ab haka ba saboda duk sanda ta kalli Babyn Rumaisah sai tausayin yarinyar ya kamata sai ta ji mutuwar mamarta ya
dawo mata sabuwa. Ammi bata hana wa Aydah tafiya da little Rumaisah wacce suke yi wa lakabi da Bab
y Noor sai dai Mami ce ta nuna ƙin amincewarta a cewarta yaushe aka gama rainon Aydah ballantana ta raini wani ko ma wanin jinjira sabuwar haihuwa.Haka Mami,ta murje ido
renon baby Noor ya koma hannun Ammi,Amman kullum Aydah na hanyar zuwa gidansu Rumais
a ganin Baby Noor,idan Mami tace abun baya daga mata hankali tayi karya.har shawara Hajiya Zeenah ta kawo mata
akan ayiwa Aydah asirin da Baby Noor za ta fice mata arai ta ji ta tsani yarinyar Ga baki
ɗ
aya Mami taki yadda da haka. Tun da ta yi wa Daddy as
iri ya kori AB bata kara ganin kwanciyar hankali cikin gidan aurenta ba ga Daddy ya zama wani iri tun faruwar al'amarin iyakasa ya riqa bin kowa da kallo bai cika magana ya dawo mata miskilin ƙarfi da ya ji, shi kan murmushinsa ba ma za ta iya tuna sanda y
a yi mata shi ba. Ga kamfaninsa da ya sakarwa su Alhaji Sanusi da Alh Umaru,sunayin yadda suka ga dama abun duniya duk ya yiwa Mami,yawa karo na farko
da ta tsani laifukanta karo na farko da ta yi da danasanin raba Abba Bashir dasu,da tasani da