Showing 189001 words to 192000 words out of 268949 words

Chapter 64 - KURMAN ALLO COMPLATE

ban cin ta kar

ɓ

i takardar tayi masa sallama,

ɗ

akin da Aydah take ta koma ta kalli Siyama tace ta ha

ɗ

a kaya su wuce gida an basu sallama.

Shiru Aydah tayi tan

a kallon Mami cikin sanyin murya Aydah ta ce "Mami yayanmu fa?"

A mugun hasale Mami ke kallonta kafin ta zuba mata wani uban ashar tsit Aydah tayi tamkar ruwa ya cinyeta Siyama na rike da hannunta har zuwa cikin compound inda Mami tayi parking motar ta,t

unda suka shiga motar ta ha

ɗ

e kanta da gwiwa bata kara magana ba har suka isa gida duk ranta a

ɓ

ace,Mami ta umarci Siyama ta ha

ɗ

a mata ruwa tayi wanka ta ha

ɗ

a mata wasu daban ta shiga ciki ta zauna. Tunda ya koma

ɗ

aki ya kwanta ya rufe ido bai kara kallon

Rumaisa dake ƙoƙarin ha

ɗ

a masa tea babu irin maganar da bata yiwa AB ba akan ya tashi ya sha tea ba yayi mata banza.

gajiya Rumaisa tayi ta aje cup tea

ɗ

in

tayi zaune duk abun duniya ya taru yayi mata yawa suna cikin wannan yanayin likita ya shigo room

ɗ

in tare da nurse a bayansa ya kalli Rumaisa yana tambayarta mai jiki kuma ya farka.?"ta fa

ɗ

a masa da sauƙi ya kuma farka Amman bai ci komai ba,jin likita yasa AB ya tashi zaune yana fuskantar likita, likita yayi masa ya jiki ya fa

ɗ

a masa da sauƙi kafin ya



ɗ

ora da fa

ɗ

in yana son a sallamesa,murmushi likitan yayi yana fa

ɗ

in ,zasu basa sallama dan basu ma dade da sallamar matarsa ba kafin nan yana so ya gansa a office

ɗ

insa cike da mamaki AB ke kallon likita jin ance an sallami Aydah kuma har sun wuce,har off

ice

ɗ

in likita AB ya shiga Rumaisa na a bayansa likita ya dubi Rumaisa da ta samu wuri ta zauna "mene ne alaƙarki dashi?"Rumaisa ta daga kai tana kallon likita sosai taji haushin tambayar da yayi mata Da sauri AB ya kalli likita yana fa

ɗ

in."matata ce likit

a.

Likita ya mayar da hankalinsa kan AB.

"kana da rai da lafiya meya kaika amfani da men power da ya kusa yi maka illah?"

Wani irin fa

ɗ

uwa gaban Rumaisa yayi ko ka

ɗ

an bata ta

ɓ

a kawo irin tambayar da likita zai yiwa AB kenan ba da bata yadda ta biyosu ba

,da mamaki AB ke kallon likita yana girgiza kai yake fa

ɗ

in "ban ta

ɓ

a amfani da irin waya'annan drugs din ba na kara karfi likita kadai kara dubawa.

murmushi likita yayi ya kalli bangaren da Rumaisa take sai famar danna wayar hannunta take amman kar kuso k

u shiga zuciyarta tashin hankali ne sosai acikinta ga wani irin gumi da take ha

ɗ

awa duk sanyin dake cikin office

ɗ

in zufa take ha

ɗ

awa, yadda ta mayar da hankali kan wayar sai mutum ya rantse bata cikin office

ɗ

in ake magana, karshe sai ta mike tsaye ta nuf

i hanyar barin office

ɗ

in batareda ta yiwa kowa magana ba murya AB taji akanta ya kira sunanta cikin wani irin sauti tsayawa tayi batareda ta juya ba "kenan abun da likita ya fa

ɗ

a gaskiya ne?"wani bangare na zuciyarsa na tambayarsa ban zuba sa da hannuna

na sha ba likita sai idan matata ta zuba min cikin abun sha.

A wani irin rikice Rumaisa ta juyo ta dawo gaban AB da

ɗ

in abun bani ka

ɗ

ai bace matarka ina tunanin matar taka guda ita ce wacce ta zuba maka ba dai ni ba.

Kallonta kurum yake yana mamakin karfi

n halinta likita ya juya yana yiwa AB bayanin ilollin dake cikin shan irin wannan maganin."kafin ma nayi maka bayani sai da na yiwa mahaifinka da mahaifiyarka bayanin haka a rude AB ke kallon likita cikin rawar murya yake fa

ɗ

in "bayanin me kayi masu likita

?

"wanda nayi maka yanzu dan

ɗ

ayar matarka ta auna arziki duk da har da

ɗ

imki akayi mata gaskiya tana da dauriya sosai tamkar ba mai ƙarancin shekaru ba. AB ya murza goshinsa yana jin yadda iskar wurin keyi masa ka

ɗ

an jijiyoyin kansa suka fito sarari ala

mar ransa yayi bala'in

ɓ

acin taya zai kara kallon Daddy da wannan abun kunyar?"Rumaisa ta kashesa ta cucesa,duk sauran bayanin da likita yayi masa kafin ya rubuta masa takardar sallama baya ma fahimtarsa

Wannan karon Rumaisa taja motar tunda ya shiga mota

r ya zauna bai ce komai ba har suka isa gida Huwaila tayi masu sannu da zuwa kai tsaye

ɗ

akinsa ya wuce bai kara kallon bangaren da Rumaisa take ba ita ma tabe baki tayi ta nufi nata dakin,aranta take fa

ɗ

in sai kace wani mugun abu tayi zai bi ya daga hankal

insa ko ka

ɗ

an bata yi nadamar abunda tayi ba.wanka yayi tare da sallar azzahar kusan karfe 3 yana zaune a parlor Rumaisa ta shigo cikin gayu ta cokare dauri gaban goshi sai uban ƙamshi ke fita ajikinta ta shigo da madaidaicin tray a hannunta har ta aje ta

koma ta dauko sauran kayan AB bai kalli gefen da take ba,har ta gama sarving dinsu ya ja abinci ya fara ci ita daman tana cin abinci tana danna wayar hannunta batareda ta kara kula kan yanayinsa ba saboda Rumaisa irin matan nan ne da ko miji yana fushi das

u basa damun kansu barantana su kwantar da kai su gano kuskurensu su bada hakuri sai da ya kammala cin abincinsa a natse AB ya mayar da hankalinsa kanta ya kira sunanta ta daga kai tana kallonsa "ki aje wayar hannunki zamu yi magana,bana son ina magana ana

danna min waya.

Ya fa

ɗ

a da rashin walwala a fuskarsa

Aje wayar tayi tana kallonsa."waya fa

ɗ

a maki ba zan iya dauke bukatar ki a gadon auren mu ba har sai kin ha'incin ni kin zubamin magani acikin abun sha?"meyasa baki jira kika ga iyawata ba ko zan iya

ko ba zan iya ba?

Dan Allah dan Annabi Habeebi ka daina damun kanka akan wannan abun nifa ban ga illar dake cikinsa ba kawai dai yana karawa maza karfi ne ba wani abu na daban ba meya ma laifina dan na taimake ka?

"taimako?taimako da kike magana ya kain

i gadon asibiti Rumaisa.

Ya fa

ɗ

a sounding so very harsh a muryarsa,kin farasa na kasa yadda dake akan mu'amalar mu kin riga kin saka rashin yadda a tsakanin mu daga yau duk abun sha da ya fito daga hannunki inhar ba'a gama kika ha

ɗ

asa a zan sha ba,ya rag

e naki ki gyara ko karki gyara.

Yana gama fa

ɗ

ar haka ya bar mata falon ya shige

ɗ

akinsa wannan karon harda saka key ko ka

ɗ

an baya son damuwa ba karamin bata masa rai Rumaisa tayi ba,ga tunanin Aydah dake manne a zuciyarsa idan har yana da kunya ai ba zai

iya ha

ɗ

a ido da Mami ba, addu'a ya shigayi aransa

Allah yasa zuwa dare Aydah ta dawo

Yanayin da suka kasance tare da kanwar tasa ya kasa bacewa daga zuciyarsa har zuwa dare Aydah bata wata walwala a gidan gabaki

ɗ

aya hankalinta na kan

yayanta kuma bata

ga fuskar tambayar Mami,yaushe zata wuce gidanta ba.duk a takure take jinta koda Daddy ya dawo da dare yaga Aydah ya mata ya jiki har washe gari AB yayi shirin fita office yayi dilaliing lambar Siyama lokacin ma Siyama tana bacci cikin bacci ta daga wayar

tana jin shine tayi saurin tashi zaune tana murza ido take gaishesa ya amsa yana tambayarta ya jikin Aydah ta tashi jiya ta samu barci kuwa?"yana jin sautin murmushi Siyama ta ciki wayar "ta samu sauki yayanmu ni ina dakina ban sani ba ko ta tashi dan tana

dakin Mami,batare muka kwana ba.

numfashi AB ya sauke yana fa

ɗ

in idan ta tashi ta kirasa da haka ya sauke wayar har aran Siyama taji da

ɗ

in wannan al'amarin da ya faru tsakanin Aydah da Yayan nasu sai Mami ta haƙura ta sakawa ranta dangana ta karbi kaddar

ar su har AB ya gama break fast

ɗ

in da Huwaila ta shirya masu cikin dinning area gimbiya Rumaisa tana can

ɗ

akinta tana bacci kafin ya sauko kasa sai da ya fara leƙa dakin Rumaisa ya tarar tana bacci yana gama break fast yayi sallama ,da Huwaila har take ta

mbayarsa yaushe Aydah zata dawo. Ya fa

ɗ

a mata sai ta samu sauƙi da haka ya fice office gimbiya Rumaisa ana can an hangame baki ana bacci batare da tasan fitar mijin nata ba.

#JEEDDAH ALIYU

#ASMY B ALIYU

#AYDAH

#AB

#RUMAISA

#KURMAN ALLO

Dom

in biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[1/22, 2:38 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JE

EDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

077.

Da wani irin bakin ciki ta riƙa bin zanin gadonta da kallo yadda jini ya batasa ita ga baki

ɗ

aya jinin nan tsoro yake bata bai ta

ɓ

a yimata rushing yadda

yake yimata yanzu ba. Ita kanta kyamar kanta take ji cire zanin gadon tayi duka ta wuce dashi toilet ta sakasa cikin washing machine ta cire kayan jikinta na bacci da suma sun gama lalacewa duka ta saka aciki washing machine. Ruwan zafi ta ha

ɗ

a tayi wanka

zuciyarta duk a cakude zata kira Aunty Raliya taji idan akwai mafita,ga wata irin muguwar sha'awar mijinta dake damunta a dalili kayan mata da ta dinga dirkawa cikinta.

wankan tayi ta fito ta shiga shirya kanta bacin ta gama ta saka riga da wando na Engli

sh wears ajikinta ta dauko sabon zanin gado ta shimfida toilet ta koma ta wanke zanin gadon da kayan baccinta. A bayan gidan taje ta shanya,ta dawo ta shiga wankin toilet da taji yayi mata wani iri ko ka

ɗ

an bata son wanke toilet zata rika sa Huwaila tana w

ankewa tunda yar aiki ce,sai ta riƙa wanke na AB da kanta dan ita a tsarinta yadda take da kishi bata son yar aiki ko parlor maigidanta ta taka,share

ɗ

akinta tayi tas ta kunna turaren wuta,ficewa tayi ta nufi part

ɗ

in AB yunwa take ji sosai

babu kowa a pa

rlor kai tsaye master bedroom

ɗ

insa ta nufa nan din ma babu kowa. kai tsaye ta karasa kofar toilet tayi knocking tana kiran sunan AB jin shiru yasa ta tura kofar toilet

ɗ

in da mamaki babu AB babu alamarsa tambayar kanta take ina yaje?"Tasan dai ba office y

a tafi ba dan suna cikin hutun cin amarci. gyara gadonsa tayi

ta fice kai tsaye kasa ta sauka tana kwallawa Huwaila kira da tayi nisa tana karanta littafin da suka saka a YouTube channel mai suna (zamanin mu A yau)tana saurara wanda Aydah keyi mata downl

oading

ɗ

insu a wayarta,sai ta tura mata duka jin shiru yasa Rumaisa ta nufi daktin da take tunanin na Huwaila ne ga mamakinta wayace kare a kunnenta ta bada dukkan hankalinta kacokam tana sauraren (mai sanyi) tana bala'in son karanta duk wani littafin da m

ai sanyi ya wallafa a channel

ɗ

insa dake YouTube mai suna(limamin tsakar gida)duk wani littafi da zai karanta acan bata danasanin karanta sa saboda yadda yake karanta sa daki-daki yana fitar da kowace kalma yadda ta dace. A fusace Rumaisa ta daki kofar,a

wani irin rude Huwaila ta daga kai tana kallon kofar ganin Rumaice ta mike tsaye da sauri ta kashe wayar cikin rawar jiki ta gaisheda Rumaisa. "Saboda wulakanci tun a falo nake kiran ki shine zaki shareni ?"

A tsorace Huwaila ke fa

ɗ

in."dan Allah Aunty k

iyi hakuri wallahi ban ji bane. wata uwar harara Rumaisar ta sakar mata tana yatsine fuska take fa

ɗ

in."habeebi ya fita ne?

"eh! ya fita office tun

ɗ

azun.

Ɗ

an jim Rumaisa tayi kamin kuma ta sake cewa "yayi break fast"

"ehhhh yayi.

Da haka Rumaisa ta ju

ya tabar

ɗ

akin da ido kurum Huwaila ta bita

"Mtss! Mazaunanta har wani rawa suke tsabar yadda sukayi mata yawa wai kuma a haka Abba Bashir ke sonta ita har ga Allah bataga abun so a wurin Rumaisa ba waya sani ma ko tana ha

ɗ

awa da maganin kara girman hal

itta kamar yadda wasu mata keyi.

Kamar dai irin Maryama ta cikin labarin (zamanin mu a yau)tabe baki Huwaila tayi ta koma tayi kwanciyarta ta cigaba da sauraren littafinta. Anan cikin dinning area Rumaisa ta zauna tayi break fast, addu'a take aranta Allah

yasa Aydah karta dawo.

Tana gamawa ta koma

ɗ

akinta waya ta dauka ta fara kiran Aunty Raliya

tana dauka ta gaisheta ,ta amsa tana tambayarta ya gidan anan kuma suka shiga tattaunawa akan matsalarta har take bata labarin AB ya gano ta saka masa men power

a abun sha sanadin haka sai da ya kwanta gadon asibiti."Ni bama wannan ne ya dameni ba Aunty Raliya jini nan yaki tsayawa,wane drugs ya kamata na sha dan ya tsaya ina bukatar mijina ina matukar bukatarsa kin san saboda wannan jinin yasa yaje wurin Aydah."z

an tura maki magani sai kije pharmacy ki siya maybe zuwa dare ya tsaya.

wani dadi ne ya lullube Rumaisa da haka suka yi sallama tana aje kiran Rumaisa ta shiga kiran AB sai da ta katse ya kirata "ina kwana Habeebi ya jikin?

"kin tashi Lafia?"

AB ya fa

ɗ

a "lafiya lau koda na tashi bacci Huwaila ta cemin ka tafi office,nayi mamaki gaskiya na zata ko ka dauki hutu a wurin aiki.

ta karasa maganar da rashin jin dadi a muryarta "kin tuna bashine aurena na farko ba a aurena na farko sun bani banda yanzu.

Idan

tace maganarsa bata bata mata rai ba tayi karya, "shikenan Allah ya taimaka me za kaci da rana?

"Amin duk abunda ya samu.

"owk tam I love you.

sai da ya furzar da iska mai zafi kafin yace " i love You to."

Da haka suka yi sallama

Parlor sa da dakinsa

taje ta share ta wanke toilet ta saka turaren wuta cikin shirin fita ta fito ta samu Huwaila tsaye a kitchen tana kokarin

ɗ

ora girkin rana ta tambayeta me zata yi ta fa

ɗ

a mata rice and stew, tayi farfesu kayan ciki zan je yanzu na dawo.

Huwaila ta mata f

atan sauka lafiya ,daman tun washe gari aka kawo mata motarta kai tsaye pharmacy ta nufa ta karbo magani

bata jima ba ta dawo tun kafin ta zauna tasha maganin tana ta addu'ar Allah yasa ya tsaya kafin dare.

Yana zaune a office kiran Daddy,ya shigo a way

arsa tun jiya ya kasa daga kiran Daddy,wata irin mahaukaciyar kunyar Daddy yake ji Rumaisah ta cucesa, dakyar ya daga yayi sallama, Daddy ya amsa ya gaisheda Daddy cikin girmamawa

Daddy ya ce dashi "ya jikinka?

"Na ji samu sauqi Daddy.

"Allah ya kara s

auqi ya tsare gaba.

dakyar ya amsa da Ameen,

ɗ

an shiru ne ya biyo baya kafin Daddy yace yaushe za ka zo ka dauki matarka?"

ɗ

an jim AB yayi yana jin shakkar ha

ɗ

uwa da Mami har ga Allah.

"Daman Daddy nufi na tayi kwana biyu a gida kamin ta samu sauqiInsha A

llahu zuwa dare zan shigo na dubata.

"Allah ya kaimu.

Daddy ya fa

ɗ

a

"Ameen!

AB yace yana sauke wayar,dafe kansa yayi duka da hannu biyu ba zai fasa fa

ɗ

in Rumaisa ta cucesa ba wuraren karfe 3 ya koma gida Rumaisah an ci wanka cikin wani less riga da sk

irt da ya zauna sosai a jikinta tayi kyau sosai sai fitinannen

ƙ

amshi ke tashi ajikinta da sauri ta rungume AB tana manna masa kiss a gefen checks

ɗ

insa

"Sannu da zuwa Habeebi wanka zaka yi ko abinci zaka fara ci?"ta fa

ɗ

a tana kallon fuskarsa.

"mu fara c

in abinci.

ya fa

ɗ

a yana sakinta har daki ta bisa ta tayasa rage kayan jikinsa.

Jallabiya ya saka ajikinsa tana manne dashi suka sauka kasa zuwa cikin dinning area wannan karon akan cinyarsa ta zauna a haka suka ci abincin suka gama,suka kara komawa sama

ruwan zafi ta ha

ɗ

a masa ya shiga wanka koda ya fito wankan ita ta tayasa ya shirya cikin riga da wando tree quarter na shan iska.

Parlor suka koma kwanciya yayi akan doguwar soofa a haka tabisa

Ta kwanta ajikinsa,daga nan kuma ta rika yi masa wasanni da

wata irin shakakkiyar murya yake tambayarta tayi wanka ne?"juya ido tayi tana wasa da kasumbarsa take fa

ɗ

in."zuwa dare dai

ɗ

an jim yayi bayason wasar ma tayi nisa ya hargitse tunda babu tsarki a tare da ita bai san meyasa duk yadda zai yi romance da Rumai

sa baya samun gamsuwa kamar yadda yake samu a wurin Aydah

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login