Showing 78001 words to 81000 words out of 268949 words

Chapter 27 - KURMAN ALLO COMPLATE

fa

ɗ

in."Mami yayanmu ne fa?"a hasale Mami ta fisgota ta kaiwa fuskarta mari. Mari

n AB ya ji yana tabasa wurare da dama dake cikin zuciyarsa idan ya ci-gaba da zama anan zuciyarsa za ta iya bugawa nan take da kyar ya miƙe tsaye yana jin yadda kafafunsa suka yi masa wani irin nauyi harma da nauyin da yake ji acikin zuciyarsa.

A nan Tsak

iyar Parlorn Aydah ta zube ta ha

ɗ

e kai da gwiwa ta shiga raira kuka mai ban tausayi, a hankali Siyama ta miƙe tsaye tana ta goge hawayen da suka kasa tsayawa acikin idanuwanta kallon mami da Sadiya take ta kasa gasgata duk

maganganun da ta ji suna fitowa d

aga bakin Mami, watau shiyasa Mami da Sadiya suka canja lokaci

ɗ

aya kenan Daddynsu aure zai ha

ɗ

a yaya Abba da Aydah samun kanta ta yi da tsintar kanta cikin farin ciki sosai ta taya uwarta murna samun miji irin yaya Abba a wannan lokacin ba ƙaramar sa'a ba

ne a rayuwa."Mami duk abunda yaya Sadiya ta yiwa yaya Abba baki gani ba ta tashi kashesa a daren aurensu saboda irin ƙiyayyar da take masa

yanzu a karo na biyu bayan sun rabu kuma kikeso ya kara aurenta?"da gaske kece kuwa Mami.!"me naji kina fa

ɗ

awa yaya

Abba dan tsintuwa kike kiransa marar asali marar gata haba mami yaushe zuciyarki ta zama haka?" ke yafi dacewa ki bada goyon bayan auren nan shine kike bin bayan yaya Sadiya da sai yanzu ne take da tasani nakin amincewa da auren yaya Abba, nasàni mami koda

can baya soyayyar yaya Sadiya daban ne a zuciyarki."

Sai ta kalli gefen Sadiya dake mata wani shegen kallo jin take kamar ta karaso ta rufeta da duka "baki ji kunya ba yaya Sadiya? Duk wanda ya furta maka Kalmar ƙi da safe sai kuma ya dawo yamma ya furta

ma ta so karya yake sai har da wata manufa shimfi

ɗ

e a ƙasan zuciyarsa, ke

ɗ

inan har abada ba za ki ta

ɓ

a zama cikin mutanen kirki ba. Ke kanki kin san yaya Abba yafi karfin ajinki wallahi kuma insha-Allahu Aydah ce matar aurensa uwar 'ya'yansa sai dai ki

ha

ɗ

e zuciya ki mutu.!"

"Siyama! Mami ta kirata a hargitse tana wani daka mata tsawa Siyama ko kallon Mami bata yi ba ta ƙarasa wajen Aydah da har yanzu kanta yana cikin cinyoyinta maganganunsu ta ji suna ƙoƙarin fasa mata kai ta rasa me maganganunsu ke nu

fi. Ta daga Aydah ta rikata suka nufi stairs daga Mami har Sadiya bin su suka yi da kallo."Mami kina jin yaran nan fa idan ba ki yi da gaske ba su za su bamu matsala wallahi."ji yadda suka je cikin jikinsa tamkar wani ubansu Mami ki yi wani abu akai jibi n

e

ɗ

aurin Aure wallahi-tallahi idan ban auri yayanmu ba zuciyata za ta iya tarwatsewa ina sonsa ina sonsa Mami."!

Sadiya ta fa

ɗ

a da wani yanayi a muryarta Mami ko fahimtar ta bata yi ga baki

ɗ

aya hankalinta a tashe yake dole zuwa gobe ta yi wani abu kara A

bba yabar rayuwarsu na har abada ya koma wani wurin ya cigaba da rayuwa da ta barsa ya auri Aydah.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye Novels

#Kurman Allo.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

A

CCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[12/20/2023, 10:56 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

*AREWABO

OK*: Jeddah 3256

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

032.

Tana jikin Siyama har lokacin kuma kukan take ta kasa gasgata Mami ce take fadawa yaya Abba waya'annan baƙaƙen kalaman wanda ko a cikin mafarki bata ta

ɓ

a hasaso Mami zata iya fa

darsu ba. Cikin rawar murya Aydah ke fa

ɗ

in."Da gaske ne yaya Siyam Daddy zai ha

ɗ

a aurena da yaya Abba?"cikin fita hayyacinta take yin maganar. Siyama dai banda tafasa babu abunda zuciyarta ke yi shafa kan Aydah take a hankali cikin kwantar da murya ta ce "

ki yi shiru Aydah babu abunda zai faru da wasa Mami ke yi maki.

Shiru Aydah tayi Amman acan ƙasan ranta tsoro da fargaba ga kuma damuwa su suka taru suka yi mata yawa, jin take kamar ta je yanzu ta samu yayan nasu taga wane hali yake ciki. ita ma a bangar

en Siyama tunanin da take ta yi kenan jawo wayarta ta yi ta shiga dialling lambarsa har ta katse bai

ɗ

aga ba kara kira tayi nan ma bai daga ba sai da ta jera masa kira kusan goma a na ma ƙarshen da ta kira aka fa

ɗ

a mata a kashe wayar take a wannan daren AB

kasa bacci ya yi duk inda ya juya kalaman Mami ke yi masa ihu cikin kunne da gaske rashin asali bala'i ne gaskiyar Mami ne da tace me Sadiya zata yi dashi. Wani irin ciwo ne kwance can a ƙasan zuciyarsa wanda ba zai fa

ɗ

uwa ba, tun a daren ranar yaso barin

rayuwar gidan Daddy Bashir na har abada da zarar ya tuna Daddy da aydah sai jikinsa ya yi wani kalar sanyi na ban mamaki. Aydah za ta fi kowa shiga tashin hankalin rashinsa a kusa da ita, bai san meyasa zuciyarsa bata son abunda zai ta

ɓ

a Aydah ba komai ka

nkantarsa. washegari suna gama sallar Asuba, Siyama ta koma ta kwanta dan sai 2 zata fita lecture sa

ɓ

anin Aydah da ta

ɗ

ora kanta akan bed

ɗ

in ta yi nisa cikin tunani, dan jiya tare da Siyama suka kwana

ɗ

aki

ɗ

aya, lokaci

ɗ

aya idanunta suka cicciko da ƙwalla

ga kanta da take jin yana mata wani irin ciwo kamar zai fashe. Yaya Abba kawai take tunani a wannan lokacin

Da gaske tana son ta je ta gansa sai dai tana tsoron mami, kasa daurewa ta yi daga ƙarshe sai da ta tabbatar baccin Siyama ya yi nisa sosai ta fi

ce daga

ɗ

akin da sauri take saukowa kan stairs banda faduwa babu abunda gabanta ke yi ko takalma babu a ƙafarta saboda kar ta saka ƙararsu ya fito da Mami ta kitchen tabi zuwa bangaren yaya Abba, tana addu'a Allah yasa ƙofar parlorn sa abude take. Ta kama

handling

ɗ

in tana murdawa ta ji ya bu

ɗ

e wata ajiyar zuciya ta sauke ta shige cikin parlor ta mayar da kofar ta rufe a hankali babu wadataccen haske a parlor duk da haka idanunta basu kasa hasko mata yayan nata dake tsakiyar rug ya tattare jikinsa wuri

ɗ

aya

. Sai da gabanta ya fadi ganin irin kalar

kwanciyar da ya yi tasan idan ya yi irin wannan kwanciyar to baya da lafiya a haka ta nufesa da sauri ta kai hannunta saman fuskarsa jin wani irin zafi yasa ta janye hannunta da sauri hannu tasa tana bubbugasa tana

kiran sunansa.

Sama -sama ya rika jin muryar Aydah akansa da sauri ya bu

ɗ

e idonsa saboda ciwon kan da ya kwana dashi

yasa idanunsa suka yi masa wani irin nauyi sai ƙoƙarin miƙewa zaune yake yana kallonta da mamaki, yana tashi zaune da kyar ta fa

ɗ

a ciki

n jikinsa ta fashe masa da wani irin kuka mai ta

ɓ

a zuciya da ruhi, cikin kuka take fa

ɗ

in."Yayanmu baka da lafiya mu je asibiti kar wani abu ya sameka wai meyasa kake son zama da ciwo dan Allah."Runtse idonsa ya yi zuciyarsa na wani irin bugawa yana jin yad

da hawayen Aydah ke sauka cikin ƙirjinsa shiru ya yi yana jin yadda take shesshekar kuka. "Babyn yaya Abba?'"ya fa

ɗ

a cike da ƙarfin hali dagowa ta yi tana kallonsa ya ware mata manyan idonsa yasa

ɗ

ayan hannunsa yana tare hawayen idanunta "wai waya fa

ɗ

a mak

i budurwa tana kuka?"yasan kalmar data tsana kenan a kirata da budurwa ai kuwa ta ha

ɗ

e rai sosai ta turo masa bakinta ganin haka sai da ya saki murmushi, to na ji har yanzu ke baby ce kije ki yi shirin zuwa school zan fito na kaiki idan na saukeki sai na k

arasa clinic a dubani."a hankali ta saki murmushi ta miƙe tsaye tana fa

ɗ

in."na kawo breakfast muyi anan yayanmu?"dan shiru yayi yasan da yace a'ah itama tana iya cewa bazata ci ba, gyada mata kai kurum ya yi da farin ciki Aydah ta juya ta koma part

ɗ

insu k

ai tsaye

ɗ

akinta ta koma wanka tayi ta saka uniform

ɗ

inta tana ta addu'a kar su ha

ɗ

u da Mami har ta wuce makaranta sosai take jin haushin Mami, a kitchen ta samu huwaila mai aiki tana soya doya, Aydah ta tambayeta ta soya wata bayan wannan ta nuna mata coo

ler ta wanko plate ta saka masu ita da yayan nata anan ta ha

ɗ

a masu tea cup biyu sai da taje ta fara kai tea lokacin bai parlor ta koma ta dauko plate

ɗ

in soyayyar doyar, zama ta yi a parlor tana jiran yaya Abba har na kusan minti goma tana ta kallon tea

ɗ

in kar ya huce.

Master bedroom

ɗ

insa ta nufa tsayawa tayi a bakin ƙofar tana knocking sai da aka bata izinin shiga ta shiga tsaye yake a bakin mirror dressing shima yana shiryawa ya yi wanka cikin ruwan tokan japaness suit da suka yi masa kyau suka fito d

a kwarjininsa sosai sai dai duk wanda ya kalli fuskarsa yasan baya cikin natsuwarsa a bakin ƙofa ta tsaya tana ganin yadda gadonsa ya yi wani irin suqeezing ƙarasawa ta yi tana gyara masa gadon a

ɗ

akin ya barta ya koma parlor ita ma bata jima ba ta fito ta

re suka yi breakfast ƙarfin hali kawai yake dan wani irin zazza

ɓ

i yake ji da ciwon kai ko yawan magana baya son yi suna gamawa za ta koma ta mayar da kayan tana ƙoƙarin shiga

ɗ

akinta suka ci karo da Mami, kallonta Mami take tun daga sama har kasa saukar da

kanta ta yi tana gaishe da Mami."batare da Mami ta amsa ba take tamabayarta daga ina take dan ta ji kamar ƙamshin turaren Abba tare da Aydah, daga kitchen da haka ta juya ta shige

ɗ

akinta tsaye tayi cikin

ɗ

akin kamar zata yi kuka duk bata ji da

ɗ

in fitowar

Mami ba kar ta hanata shiga motar yayan nasu. Kamar Mami ta san abunda take shiryawa zamanta tayi cikin parlor dan har kitchen ta samu Huwaila tana tambayar yaushe Aydah ta tashi?"nan ta fa

ɗ

a mata tun

ɗ

azu har tayi break fast ita da Yaya Abba, sosai ran M

ami ya

ɓ

aci daman tayi mamakin da taga Aydah da uniform karfe bakwai na safe ita da bata shiryawa da wuri zama ta ci-gaba dayi a parlor tana so taga ta inda Aydah za ta fito.

*KIM'S AUTOMOBILE INDUSTRY LAGOS*

"Good morning Abbu!

"Morning my princess ya

zance ganawar mu da CEO na Kamfanin moonlight tun kafin na yi tafiya zuwa Cotonou ya dace ace mun ha

ɗ

u dashi anya kuwa kamfaninsu yana so kula wannan yarjejeniya

ɗ

in?"

Sai da Anaal ta sauke numfashi kafin ta ja kujerar dake gaban desk

ɗ

in Alhaji Aliyu na

uku ta zauna tukun kafin ta

ɗ

ora da fa

ɗ

in "Daddy ko jiya na kira shi sai kawo min uzurinsa har ya yi insisting da a dage zaman har zuwa na wani

ɗ

an lokaci, saboda

ɗ

aurin aurensa da za a yi ranar juma'a

ɗ

inan ta jibi.

Har Alhaji Aliyu na Uku ya bu

ɗ

e baki d

a zimmar magana kira ya shigo cikin

ɗ

aya daga cikin wayoyinsa da yake wayar ya kebe ta ne saboda family and friends ya

ɗ

auki wayar tare da duba sunan mai kira nasa magaji ƙarami ya gani sai kawai ya maida wayar batare da ya dauka ba ya ƙara gyara zamansa y

a kalli Anaal ya ce "To shikenan babu damuwa tun da shine ya bukaci hakan. Sai dangane da Hamdallah motors dake garin Kaduna jiya na amsa kira Chairman na kamfani yana buƙatar manyan motoci sababbin samfur ki yiwa Zeeyad magana ya tura masa wa

ɗ

anda muke da

shi kuma Zaheed ki fa

ɗ

a masa ya kira mr obina ya fa

ɗ

a masa wa'adin da ya nema mu yi masa lamuni ya cika ya tura mana da ku

ɗ

a

ɗ

en mu ko kuma na ha

ɗ

a shi da lawyer mu.

Wayarsa ce ta sake ringing a wannan karon daga Gimbiya Zainaba ce ta kira shi wacce daga

sarki Mahmood sai ita da sauri ya yi picking call

ɗ

inta saboda yasan ita bata kiransa sai da kwakkwara dalili "Aminci Allah ya tabbata a gare ki yaya Gimbiyar Kudu lafiya!

"Wa'alaikum salaam! Tare da kai sarkin sabon birnin!

"Yaya Gimbiya ya na ji muryar

ki wani irin Allah yasa dai lafiya?"

"Babu lafiya Aliyu yau da safe muka tashi da wani mummunan al'amari mai martaba Mahmood ne ya tashi da wani mummunan rashin lafiya ko

ɗ

an yatsansa baya iya

ɗ

agawa gashi nan kwance magashim!

"Innalillahi wa'inna illahi

m raji'um! in-sha-Allahu gani nan zuwa sannan yaya Gimbiya ku kwantar wa mai babban

ɗ

aki da hankali kinsan tana da hawan jini dole sai ku yi ƙoƙari wajen kwantar da hankali.

"Uhm! Kamar ka manta da jaruntar mahaifiyarka, duk yadda ta shiga tashin hankali

ba zai ta

ɓ

a nunawa akan fuskarta ba. A halin yanzu ita ce ma ke kwantar wa da iyalinsa da hankali musamman Fulani ƙarama, sumanta biyu a lokaci guda ta dawo abar tausayi.

"Subhanalillah! Lallai al'amarin ba mai da

ɗ

i bane in-sha-Allahu nan da five hours za

mu iso.

"To shikenan Allah ya tsare ya kawo ku lafiya Aliyu.

Daga haka ya kashe wayar yana mai dafe goshinsa yana sauki numfashi da sauri Anaal ta taso ta zagaya wurinsa ga baki

ɗ

aya jikinta ya yi sanyi cikin mutuwar jiki ta ce "Abbu me ya faru ne a mas

aurata?"

Sai da ya ƙara sauke numfashi kafin ya ciro kai ya kalli fuskarta muryarsa a sanyayye ya furta "Mai martaba ne.

"Subhanalillah!

"Ki je maza ki fa

ɗ

awa Zaheed ya siya mana ticket ta online su shirya gaba dayanku za mu wuce tare. Amma kada ki fa

ɗ

awa musu mahaifin su ne bashi da lafiya ki ce dasu mai babban

ɗ

aki ce banaso su tashi hankalinsu.

"To Abbu!

Ta fa

ɗ

a da sanyi murya kana ta nufi kofar fita da sauri ta isa office

ɗ

in Zaheed, cikin sa'a ta tarar dasu duka suna wani aiki a laptop

ɗ

in Zaheed

sai da ta tattara natsuwarta wuri

ɗ

aya kafin ta isar musu da sakon Abbu. Dukansu jikinsu ya yi sanyi nan take Zaheed ya siya musu ticket

ɗ

in Jirginsu zai tashi ƙarfe biyun rana,

saboda haka dukansu suka tashi daga office gida suka wuce suna jira time

ɗ

in

tafiyarsu ya yi ƙarfe 1:40pm suka isa airport.

*ALH BASHIR MANSION*

A hankali Aydah ta sake leƙo da kanta ta jikin ƙofar

ɗ

akinta taga still Mami ta nan zaune wannan shine karo na hudu kenan da Aydah tana leƙowa. Wani irin abu ta ji ya tokare mata maƙoshi

har ga Allah tana bukatar yaya Abba ya kaita school she wants to bws with him this morning tana so ta sake bashi haƙuri akan abunda jiya Mami ta yi mishi, Mami da ta gaji da zama ta miƙe ta nufi

ɗ

akin Aydah ta jikin ƙofar Aydah ta hango ta tai sauri maida

ƙofar

ɗ

akinta, ta murza key, tana ji Mami tana knocking tare da kiran sunanta amma ta yi biris da Mami ta gaji da dukan ƙofar ta yi ƙwafa tare da nufar

ɗ

akinta dake upstairs. Aydah tana ji sawun tafiyar Mami ta bu

ɗ

e ƙofa a hankali cikin san

ɗ

a ta fito tana

fita ta bu

ɗ

e ƙofar fita daga main parlor ta kwasa da gudu ta nufi bangaren AB daidai ya fito suka ci karo sai da kanta ya bugi jikinsa ta yi baya ta yi tangal-tangal za ta fa

ɗ

i daman can ba wani jikin kirki ne da ita ba ya yi sauri taro ta, ta hanyar kamo

hannunta fisga

ɗ

aya yai mata sai gata kwance cikin jikinsa. Sai kawai ta ƙanƙame shi tana shaƙar ƙamshin dadda

ɗ

an turarensa wanda yake saukar mata da wani kalan natsuwa. A hankali ya ciro ta daga jikinsa amma sai ta ƙara komawa jikin nasa "yaya Abba barni

na ci-gaba da shaƙar ƙamshinka har a busa ƙaho.

Duk da yana cikin damuwa hakan bai hana masa dariyar shirmenta ba, da yake ya saba da wannan halin nata na shaƙar ƙamshinsa ciki ma yanzu ta rage yi masa haka ada yana tsakiyar baccinsa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login