Showing 231001 words to 234000 words out of 268949 words
ya kawoki malama karki batamin rai.
Shiru Safeena tayi tana kallon yayar tata kawai.
Fuskar Mami a tanke ta ce "Daman iyayen yaron dake neman auren
Siyama suke so a saka masu rana
Jibi zasu zo da kayan
lefe da ku
ɗ
in saka rana. Ni bama wannan ba babban damuwa na shirun da Daddynsu yayi ya sakawa Sadiya ido ina tsoron ya je ya samo mata wanda bata so tunda ita taurin kaine da ita taki tsayawa ta kwantar da hankalinta tama kula samarin dake nemanta.
Ke kin
san da an sakawa siyama,rana babu makawa har da na Sadiya. Aunty Safeena da ta gama sauran Mami ta sauke numfashi tana kallon Mami kafin tace "to ke yanzu menene mafita?"da gaske yaya ya kamata ace Sadiya na gidan aurenta tuntuni Amman da yake taurin kain
e da ita sai gashi wanda taso kashewa ta dawo kuma Allah ya jarbceta da mugun sonsa.
"Ni ina da wata shawara.
Da sauri Aunty Safeena tace "wace irin shawara kenan?
"Me zai hana mu ha
ɗ
a Sadiya da Jamal aure?" tunda Aydah Allah bai yi zai sameta ba. Kin
ga asirin mu a rufe daga Jamal har Sadiyar babu wanda ba zai ƙi bin umarninmu ba.
baki bu
ɗ
e Aunty Safeena,ke kallonta tamkar bata fahimci me Mami ke fa
ɗ
a ba.
"Ban fahimci zancenki ba yaya mariya kina nufin a ha
ɗ
a Jamal da Sadiya aure?
"ehhhh haka nake
nufi Safeena,ko bai yi maki bane.?"naga duk kin birkice ne lokaci
ɗ
aya,wani ja'irin murmushi kurum Aunty Safeena tayi tana fa
ɗ
in."kina ganin wannan auren zai yiwu tsakanin Jamal da Sadiya shi zuciya ita zuciya suna ganin ai sha'anin juna ne ya za'ayi suyi
aure tsakaninsu kuma ma Jamal bai gama makaranta ba akwai shekara
ɗ
aya a gaba kin manta ne?"kuma kin san mahaifinsa ba zai yarda yayi masa aure yanzu ba.
Tun sanda Aunty Safeena ta bu
ɗ
e baki tana magana Mami,ke kallonta har ta kai karshe.
"Aure yana hana
karatu ne Safeena?"ina jin ko anyi auren zai ci gaba da karatunsa ni banga wani abun daga hankali ba.
"To yaya Allah yasa mahaifin Jamal da shi kansa Jamal
ɗ
in su amince.
"Jamal nasan bai da matsala mahaifinsa ma na tabbata idan yaji Sadiya ce ba zai ƙi
amincewa ba sai dai kawai idan akwai wani nufi a zuciyarki Safeena.!
Da sauri Aunty Safeena ta girgiza kai tana kallon Mami take fa
ɗ
in "Ni babu komai a zuciya ta duk yadda muka yi zan kiraki.
Da haka Aunty Safeena ,ta dauki jakkarta ta yiwa Mami,sallama
Mami ta bin kanwartata da kallo kurum
Har ta fice daga dakin. Sai da Aunty Safeena tabar gidan ta saki wani dariyar rainin hankali lallai yayarta ta ta samu tabin hankali da alama, idan ba tabin hankali ba taya zata ha
ɗ
a Jamal da Sadiya?"ae Sadiya ba sa'
ar aurensa bace yarinyar dake shaye-shaye take da tabin ƙwaƙwalwa haka kawai zata wani zo da zancen da hankali ba zai dauka ba. Tana komawa gida ta dauki waya ta kira Jamal,cikin basa umarni take fa
ɗ
in duk inda yake yazo yanzu ya sameta jin yanayin muryar
mahaifiyarsa kamar ba daidai ba yace "lafiya mum?"a fusace Aunty Safeena ke fa
ɗ
in."Dan Allah ka zauna karka zo tun da har sai na fa
ɗ
a maka dalilin kiran ka.
Ta fa
ɗ
a so pissed up a muryarta tana sauke wayar Jamal bai fi minti talatin ba ya ƙaraso gidan nas
u duk hankalinsa a tashe ya zata wani mummunan abu ya samu mum,har
ɗ
aki ya sameta ya zauna yana kallonta ita ma zaunawa tayi fuska babu walwala take fa
ɗ
in "kana jina Jamal.?
"Eh! Ina jinki mum.
"sauran kwana nawa hutun naku ya ƙare?"
"Akwai kusan sati b
iyu fa lafiya wani abu ya faru?"
"Daman so nake yanzu ka dauki waya ka fara booking
ɗ
in flight ka tattara ka koma makaranta ka karasa hutunka acan.
Da mamaki yake kallon mum,
ɗ
in tasa kamin ya furta "mum wani abune ya faru ?" Ai na fa
ɗ
a maki fa akwai sau
ran sati biyu a gaba.
A mugun fusace Aunty Safeena ta katsesa tana wani zare masa ido tana fa
ɗ
in "kawai kayi abun da nace.
shi dai kallon mum
ɗ
in tasa kawai yake yi yana mamakin ta.
"To mum,me zan fa
ɗ
awa Abba kuma.?"kai kasan yadda za kayi dashi. Magana
ta biyu ko bayan ka tafi yaya mariya ta kira wayarka tayi ma magana kana da sha'awar auren Sadiya kace kana da wacce kakeso acan familyn babanka.
Da sauri Jamal ya kalli mum da mamaki yake fa
ɗ
in."mum naji kamar kin ce Sadiya, fa
ɗ
amaku aka yi dama akwai w
ani abu tsakani na da ita ne ko me?"
Nan mahaifiyarsa tayi masa bayanin kudurin Mami wani dariya Jamal ya fashe dashi yana fa
ɗ
in."lallai ni za'a ha
ɗ
a da yar shaye-shaye da kurciyarta.?"ko na rasa matar aure Sadiya ba sa'ar aurena bace bata cikin zubin kal
ar matan da nakeso ,ko ita Aydah na haƙura da ita ina da kishi ba zan iya auren ƙaramar bazawara ba ragin wani ba.
murmushi mum tayi daman tasan halin Jamal ba yadda za a yi ya yi na'am da wannan zancen na Mami. "Banda dai son kai irin na yayarta ina Jama
l ina Sadiya.
Sai da yamma Mami,ta dauki
ɗ
aya daga cikin sarqoqinta na zinari ta tafi shago aka auna aka bata kusan dubu dari biyar,ta account ma aka tura mata ku
ɗ
in gobe idan zasu je wurin Malam sai ta ciro su je dasu. Bayan sallah ishaai sun kammala cin
abincin dare Daddy ya koma parlor sa ya dauki wayarsa ya kira AB
cike da girmamawa Ab ya gaishe da Daddy, Daddy ya amsa yana tambayarsa gida da kuma iyalinsa. Cike da jin kunya Abban yace duk suna lafiya nan Daddy ke sanar dashi zancen auren Siyama, sosai
Abba Bashir yayi farin ciki kana ya yiwa kanwar tasa addu'ar fatan alkhairi da haka Daddy ya katse wayar yace sai sun ha
ɗ
u gobe a office su ƙara tattaunawa. Siyama, Daddy ya kira a waya yace ta kira masa Sadiya.
Siyama dake zaune a parlor tare da Mami,t
a kalli Mami da sauri ganin irin kallon da mami keyi mata yasa ta saurin sadda kai ƙasa Mami tace "waye ya kira ki a waya.?"
"Daddy ne wai nayi masa kiran yaya Sadiya.
Jin abun da Siyama ke fa
ɗ
a yasa gaban Mami yayi mummunan bugawa, Siyama batareda ta ku
la da yanayin da Mami ta shiga ba ta nufi up stairs dan kiran Sadiyar zaune ta samu Sadiya da waya a kunnenta da alamar waya take ,tana jin anyi knocking kofar
ɗ
akin daman ta katse kiran, tayi gyaran murya, Siyama ta shigo
ɗ
akin a bakin kofa ta tsaya tana
kallon Sadiyar da ta zama wata iri.
"ki je Daddy na nemanki a parlorn sa. Da haka Siyama ta juya ta rufewa Sadiya kofar ,wani irin tsoro na ban mamaki Sadiya ta shiga lokaci
ɗ
aya hankalinta ya tashi ta shiga ha
ɗ
a zufa duk Ac dake cikin
ɗ
akin zufa take yi
tashin hankali ya bayyana ƙarara akan fuskarta "na shiga Uku!"me kuma zai sa Daddy ya nemeta ko dai yaya Abba ya kawo masa ƙararta ne ya fa
ɗ
awa Daddy ta je gidansa ta hau matansa da duka. Babu kalar tunanin da Sadiya bata yi ba duk hankalinta a tashe yake.
Hijab
ɗ
inta na sallah ta dauka har kasa ta saka akan kayan baccin dake jikinta ta nufi kofa Mami dai sai bin ta take da kallo har ta shige parlorn Daddy da sanyi murya tayi sallama."
Ciki-ciki Daddy,ya amsa sallamar Sadiya ko shi dan tazamar masa dole n
e adaddare Sadiya ta zauna kan rug cikin rawar murya ta gaisheda mahaifinta tana saukar da kanta kasa
bai saurari gaisuwar da take yi masa ba yace "kina da labarin nan da kwana biyu za'a kawo kudin saka ranar siyama da kayan lefenta na jiki shiru har yanz
u?"maganata tana nan babu fashi keda Siyama zan aurar a rana
ɗ
aya,wani irin tashin hankali Sadiya ta shiga lokaci
ɗ
aya cikin rawar murya Sadiya ke fa
ɗ
in "Ni fa Daddy har yanzu bani da tsayayye why not a fara yin na Siyama,
ɗ
in in yaso daga baya ayi zancen
nawa.
A mugun fusace Daddy ya dakatar da ita yana wani daka mata tsawa.
"me na fa
ɗ
a maki a kwanan baya huhh?"
Idon Sadiya har sun tara kwallah ta fara yi wa Daddy rantsuwa ita fa yanzu babu wanda ke zuwa wurinta.
"Da kyau tau naji ni zan nemo maki miji
da kaina.
A wani irin firgice ta daga kai tana kallon mahaifin nata babu alamar wasa a kalamansa tuni hawaye suka fara gudu cikin fuskar Sadiya wani irin kalar tashin hankali ta ji yana zagaye zuciyarta tasan tabbas tunda mahaifinta ya yanke hukunci babu
wanda ya isa ya canjasa muryar Daddy,ta ji yana fa
ɗ
in "tashi ki bani wuri.
A wani irin gigice Sadiya ta fito parlorn mahaifin nata hankalinta tashe tayi wurin Mami tana kwala mata kira tana gunji kuka.
#JEEDDAH ALIYU
#ASMY B ALIYU
#KURMAN ALLO
[2
/2, 10:15 AM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
#Love story
#Gwagwarmaya
#Team tagwaye Novels
093.
Mami !!Mami!!"Sadiya take kiran sunan Mami agigice, yanayin yadda take nufo Mami,cikin
fita hayyaci yai bala'in tsinka zuciyar Mami da sauri ta tash ta nufi Sadiya tana ƙoƙarin riƙota zubewa kawai Sadiya tayi akan rug tana ƙara sakin wani sabon kuka mai fitowa tun daga ƙarƙashin zuciyarta, tana jin yadda zuciyarta ke wani irin zafi tana tun
a yanayin yadda Daddy ke mata magana tasan waye mahaifinta dakyar idan ba sadaka zai bai wa wani ita ba.
"kiyi min bayani duk kin bi kin gigitani me Daddyn naku yace maki?ita dai Siyama tana zaune a parlor har lokacin tana danna wayar hannunta tamkar bata
cikin parlor."Mami da gaske Daddy sadaka zai yi dani kiyi masa magana wallahi da gaske nake ya Mami ba zan iya zaman aure da kowane namiji ba idan ba yaya Abba ba,kiyi masa magana yadda zai fahimceki.
"shi Daddyn naku ne yace aure zai yi miki?"
Mami ta
fa
ɗ
a da wani tashin hankali kwance cikin fuskarta.
"Haka ya fa
ɗ
a yace babu fashi tare za'a saka mana rana da Siyama.
Wani zufa Mami taji tana ha
ɗ
awa ta kalli sadiya a gaggauce tace ta taso su je
ɗ
aki daman akwai maganar da za suyi dakyar Sadiya ta miƙe t
abi bayan Mami,tana jin yadda kwakwalwar kanta ke wani irin hargitsewa tana bukatar jin kanta sama na
ɗ
an wani lokaci,da wani irin kallo siyama,ta riqa bin Mami daita da Sadiya.
Mami jin tayi kamar idanun Siyama na yawo akansu sai taji jikinta yayi sanyi
ɗ
an juyawa tayi tana kallon saitin da Siyama take,suka ha
ɗ
a ido lokaci
ɗ
aya Mami ta ha
ɗ
e rai Siyama ita kuma tayi saurin dauke kanta ta mayar akan wayarta. Mami bata ce komai ba ta juya ta nufi
ɗ
akinta Sadiya na biye da ita tana shasshakar kukanta zama Ma
mi tayi a gefen bed yayin da Sadiya ta zauna gefenta. Mami ta riko hannun Sadiya duka biyum ta riqe cikin nata."natsuwarki nake bukata Sadiya sai kin daidaita natsuwarki wurin
ɗ
aya kamin na iya sani mafita da zan nemo.
Da sauri Sadiya ta girgiza kai haway
e na rolling cikin fuskarta da wani irin raunin murya Sadiya tace."Mami ta yaya?"auren dole fa Daddy yake kokarin yayi min taya kike tunanin na kwantar da hankali na kullum alkawari kike min baki ta
ɓ
a cikamin ba koda sau
ɗ
aya ne sai yaushe zan samu farin c
iki ahali wanda nake so muradin zuciyata yana auren ƙanwata.
Har asiri aka yi wa yaya Abba dan ya saki Aydah ya aure ni shiru Mami kusan wata nawa da yin asirin amma har yanzu babu abun da ya canja. Sadiya ta
karashe maganar cikin shesshekar kuka. Sai jik
in Mami,yayi sanyi lokaci
ɗ
aya, ta rasa wane kalar so Sadiya ke yi wa Abba Bashir bata ta
ɓ
a ganin irin wannan soyayyar ba.
Yayi yawa har yana neman zauta tunanin yartata.
"maganar Abba da kin sakawa kanki salama kin ciresa acikin lissafinki dan ba zaki
ta
ɓ
a samun sa ba har abada.
kalaman Mami ba ƙaramin tarwatsata suka yi ba da wani irin shock take kallon Mami,sai kuma ta kwace hannayenta dake cikin na Mami tana sakin wata irin dariya da bata da alaka da farin ciki.
"Dama kin cemin wasa ne Mami!"
Kark
i yi wasa da hankali na,ke kika yimin alkawarin aurensa meyasa zaki ce na daina?"akan me zan daina?idan kika ga na daina sonsa bana cikin duniyar nan Mami.
Sadiya ta fa
ɗ
a cikin ihu tana jin kanta a sama hannu tasa tana dafe kanta duka. Shiru ya ratsa a ts
akaninsu na kusan minti biyar kafin Mami ta bu
ɗ
e baki "Mun yanke shawarar ha
ɗ
aki aure da Jamal,zai fi maki sauki akan ki auri mutumin da baki san waye Mahaifinki zai ha
ɗ
aki dashi ba.
A wani irin birkice Sadiya ta daga kai tana kallon Mami da mugun mamaki,
wani irin murmushi ta saki wanda ita ka
ɗ
ai ta san ma'anarsa kafin ta miƙe tamkar wata zararra tana kallon Mami."kara ma kice min wasa ne Mami Jamal fa ƙanin baya na shi kuke tunanin na aura me zan tsinta ajikinsa?"Mami duka-duka shekarun jamal nawa?"ai wan
nan raini ne.
A mugun fusace Mami ta katse ta "Ko shekara
ɗ
aya kika basa meyasa ke bakya jin magana bakya daukar shawara?"to haka naga dama na yanke akanki karki kuskura kiyi min musu Sadiya ranki zai
ɓ
aci na gama magana zan samu mahaifinki da zancen.
It
a dai Sadiya kallon Mami kurum take tana mamakin karfin halinta juyawa kawai tayi tabarwa Mami
ɗ
akin dan maganganun mamin,ma ciwon kai suke saka masa ko a mafarki ya za'ayi ta auri Jamal yaro dashi ai gara Daddyn ya zaba mata duk wanda yaga dama da dai ta
auri Jamal yaro dashi ai wannan ma raini ne. Da ido Mami ta bita har ta fice daga
ɗ
akin,ajiyar zuciya kawai Mami ta sauke wata kwallar takaici ce ta taru a idonta ta tsinewa Abba Bashir yafi sau dari acikin ranta duk shi ya ruguza masu dukkan wani farin ci
kinsu.
Washe gari karfe goma na safe bayan Daddy ya wuce office daman Mami ta kira Hajiya Zeenah a waya akan ta jirata gata nan zata taho suje wurin Malam.
Sai da Mami,ta tsaya ta ciri ku
ɗ
i tayi arranging
ɗ
insu cikin wata yar ƙaramar bag ta nufi gidan Ha
jiya Zeenah,tare suka wuce wurin Malam
A hanya Hajiya Zeenah ta kalli Mami,
Ta sauke numfashi kafin tace "Allah yasa dai kar ya canja ra'ayinsa ko ya kara mana ku
ɗ
i. kusan sati nawa da yin maganar,kin san halinsu basa son jira.
"in Allah ya yadda ma hak
a ba zata faru ba.
Mami ta fa
ɗ
a da wani yanayi a muryarta,da dare Mami ta shiga kitchen da kanta ta yi wa Daddy abinci da tasan yafi so ko Siyama ,da ta shigo ta karbi girkin cewa ta yi kawai ta yi tafiyarta zata yi Siyama na daki bayan magarib kiran Ayda
h ya shigo a wayarta dauka tayi cike da farin ciki Aydah ke fa
ɗ
in."congratulations yaya Siyam ,
Allah ya sanya Alkhairi kin kusa zama Mrs Saleem Sada."juya ido kawai Siyama tayi da murmushi dauke a fuskarta,tana jin yadda Aydah ke farin ciki ta cikin waya
r da har ta kasa boye hakan. Ni wallahi yaya Siyam ba ƙaramin farin ciki
nayi da ba da jiya yayanmu ya fa
ɗ
amin ko ba komai yaya Siyam rayuwar gidan aure akwai da
ɗ
i wallahi kamar yadda dai kika san anayi a novel.
Ta fa
ɗ
a tana wani fashewa da dariya "Allah
ya shiryaki auta da alamar yayanmu ya sakiki a hanya dayawa.
Dariya kawai Aydah tayi ita ma dariya Siyama tayi sun da
ɗ
e suna waya sai can cike da damuwa a muryar Aydah take fa
ɗ
in "to ita yaya Sadiya ta tsayar ne?"
Dan shiru Siyama ta yi kamar bazata ce k
omai ba sai kuma tace ":6nima ban sani ba dan ajiyar zuciya Aydah ta sauke tana bai wa Siyama labarin yadda Sadiya ta zo har gidansu tayi mata duka ita da Rumaisa baki Siyama ya bu
ɗ
e tana sauraren Aydah cike da mamaki,dan babu wanda yayi zancen daga Mami h
ar Sadiya "meyasa baki kira Daddy a waya kin fa
ɗ
a masa ba.?"
Siyama ta fa
ɗ
a sounding so piss up a muryarta Aydah ta saukar da murya tana fa
ɗ
in."yayanmu fa ya hana na kira sa cewa yayi nabar komai a hannunsa.
ɗ
an tsaki Siyama taja haƙurin yayanmu yayi yaw
a gaskiya.
"uhmmm!"
kawai Aydah tace
"Ya Mami?"
Aydah ta canja alakar zance.
"Tana nan lafiya lau.
Cikin rvawar murya Aydah ke fa
ɗ
in "Mami ta daina sona yaya Siyam,wayar ma sai taga dama take
ɗ
agawa idan na kirata ina mata magana ta wahtsapp ko duba
wa ba tayi.
Aydah ta karashe maganar cikin rawar murya ba ƙaramin ƙaryawa Siyama zuciya Aydah ta yi ba ita kanta idonta har sun ciko da kwallah karfin hali kurum take yi "ki yi wa Mami addu'a komai zai zama daidai kin san ba halin ta