Showing 69001 words to 72000 words out of 268949 words

Chapter 24 - KURMAN ALLO COMPLATE

ai Aydah ƙanwata ce ba zan ta

ɓ

a ƙin ta ba.

"To idan ba sonta ne ba za ka yi ba Abba menene ya haddasa maka shiga damuwa?

AB ya yi shi

ru yana wassafa ta yadda zai furtawa Daddy zance a mayar da aurensa da Sadiya, ganin shiru nasa yana neman ya yi yawa yasa Daddy ya dafa

kafa

ɗ

arsa cikin kwatar da murya yake fa

ɗ

in "Abba ni fa mahaifinka ne babu zance

ɓ

oye-

ɓ

oye atsakanin mu, ka bu

ɗ

e baki ka

fa

ɗ

amin hakikanin gaskiyar abunda yake ranka. Karka damu zan fahimci ka. Wani kalan numfashi AB ya fesar gabansa na wani irin bugawa ya ce "Daddy na ce me zai hana ka janye aurena da Aydah ka mayar akan Sadiya tun da yanzu mun gama fahimtar juna. Sadiya t

a yi nadamar abinda ta yi har ta roke ni gafara na kuma yafe mata Daddy let bygone be bygones.

Tun da ya fara magana Daddy yake karantar yanayinsa ga baki

ɗ

aya, kafin ya ja numfashi tare da saukewa "Mariya ce ta kimtsa maka wannan maganar ko Abba?"

Daddy

ya tambaya duk da yana da tabbacin wannan maganar ba daga Abban take ba amma domin ya tabbatar tare da kawar masa da kokwanto shine ya tambaya. Nan take Abba ya ru

ɗ

e ya shiga kame-kame "Ka yi haƙuri Daddy idan ranka ya

ɓ

aci Mami tana gani is too early a y

iwa Aydah aure zai zama kamar an shiga hakkin ta ne, kuma ni banaso na yi abunda zai cutar da Ayd...

"shut up, I told you to shut up before  I get angry with you Abba yaushe har lalacewa ta ya kai na zantar da hukunci a gidana Mariya ta tashe shi? Kai kum

a da yake shashasha ne har ka aminta da zancenta, to bari ka ji muddin na isa dakai kuma har yanzu kana kallona a matsayi mahaifi aure tsakaninka da Aydah babu fashi.

"Daddy I'm sorry please forgive me zan yi duk abinda ka umarce ni kasani har duniya ta n

ade bani da wani mahaifi sama da kai burina a koda yaushe na kasance

ɗ

a mai biyayya ga iyayensa shine ma dalili da yasa na amsawa Mami bukatar ta.

"Daga yau banaso ka sake zuwa min da zancen Sadiya aure a tsakaninku ya haramta saboda kai mijin ƙanwarta ne

. Tashi ka tafi sai da safe.

Batare da AB ya sake cewa komai ba ya tashi jiki sabule har ya kai kofa ya kama handle da nufi bu

ɗ

e ƙofa Daddy ya dakatar dashi "Ka

ɗ

aga tafiyarka zuwa Lagos sai bayan

ɗ

aurin aurenka, kuma ka tabbata ka raba invitation cards



ɗ

in da na ba ka.

"To! Daddy.

AB ya fa

ɗ

a tare da bu

ɗ

e ƙofa ya fita ya nufi

ɓ

angarensa yana tafe yana ha

ɗ

a hanya baisan har sai yaushe ne zai fita daga matsalolin rayuwa ba?" kullum daga wannan sai wancan, al'amurran sa sai da

ɗ

a ta

ɓ

ar

ɓ

arewa suke yi tun da

ga ranar da yasan Daddy da Umminsa ba su bane suka haife sa ba ya yi bankwana da farin ciki walwalarsa ta koma ƙunci, damuwa ta mamaye dukkan jin da

ɗ

insa, baƙin ciki ya maye gurbin farin cikinsa. Yana tura ƙofar parlornsa idanunsa suka hasko masa Sadiya za

une ta har

ɗ

e hannuwanta a ƙirji ta yiwa ƙofar shigowa kur da idanunta, tana dubi ta inda zai bullo. Ganinta a zaune cikin parlornsa ya haifar masa da wani kalan baƙin ciki ya rasa ya ake so ya yi da rayuwarsa.

Rai

ɓ

ace ya tako zuwa tsakiyar parlorn ganins

a da ta yi yasa ta miƙewa tsaye jikinta har wani rawa yake yi ita ka

ɗ

ai tasan irin azbtuwa da take yi da soyayyar yayan nata, soyayyarsa tana neman ta kaita a wani mataki mai matuƙar wahalar fassara wa. Kafin ta yi magana ya rigata ta hanyar furta "Me kika

shigo yi a bangarena ke miyasa ba ki da tunani da baki san right time da ya dace ki shigo part

ɗ

ina ba??

"Ka yi hakuri yaya Abba na kasa samun natsuwar zuciya, idanuwana kai ka

ɗ

ai suke da bukatar gani ruhi...

"Will you shut up!

Ya katse ta a hassale ra

nsa na masa ƙuna ya cigaba da fa

ɗ

in "Ya kamata ki iya gano wa Sadiya babu so irin wanda kike marari a tsakanin mu ban ta

ɓ

a miki wani kallo na daban sama da na ƙawata wacce mu ke uba

ɗ

aya, kuma bana tunani sauyawar hakan koda anan gaba. A shawarce ki yi gag

gawa cire ni daga zuciyarki domin ƙanwarki Aydah nake so kuma ita zan aura, saboda haka ki fitar min a parlor banaso gani ki ko ka

ɗ

an Sadiya.

Ya ƙarashe magana yana wani kalan huci. Mutuwar tsaye Sadiya ta yi tare da runtse idanunta maganganun sa sun yi m

ata nauyi a zuciya sai faman fizgar numfashinta take yi a hankali ta shiga bu

ɗ

e idanun nata akan kyakkyawar fuskarsa da take hana mata sukuni hawaye kawai ke zuba daga idanunta cikin rawar murya ta ce "zuciyata ba za ta iya jurar rabuwa da kai ba yaya Abba

.

"Ni kuma zuciyata tana ga Aydah.

"Uhm! Yayanmu kawai fa

ɗ

a kake yi domin kana gani ta hakan ne ka

ɗ

ai za ka iya ƙonamin rai, amma ni nasan babu Aydah a zuciyarka Rumaisa madawaki kake so ba Aydah ba.

"Tun da kin san da haka me zai hana ki shafa min lafi

ya ki fita daga sabga ta dan Allah.

Ya ƙarashe magana tare da ha

ɗ

e hannayensa wuri guda Abba mutum ne bayaso tashin hankali ko ka

ɗ

an, shiyasa yake ta lalla

ɓ

a Sadiya.

"Ba zan iya ba yayanmu da ace za a bani dama a rayuwata na canza abubuwa, bazan yi kasa

a gwiwa ba wurin ganin na zabe ka a matsayin mai sarautar zuciyata. kasan irin son da nake maka kuwa? Banta ba tunanin zan so wani

ɗ

a namiji kamar yadda nake son ka ba yaya Abba. Daga Aydah har Rumaisa ba wacce za ta iya ba ka farin ciki koda rabin kwatakw

acin wanda ni

ɗ

inan na tanadar maka dashi, yayanmu wallahi zan jiyar da kai da

ɗ

i irin wanda babu macce da ta isa ta jiyar da kai shi a shimfi

ɗ

arka zan koyi kalolin sarrafa namiji a shimfida duk don saboda kai zan zame maka tamkar sex machine ka juya ni da

duk kalolin styles

ɗ

in da kake so ba zan maka ƙorafi ba ko na nuna gajiyawa ba.

Cikin ka

ɗ

uwa AB yake kallon Sadiya ya ma rasa me zai mata domin ta shammace shi matuƙa bai ta

ɓ

a tunani fitar wa

ɗ

annan manya-manyan kalamai daga bakinta ba. Ya kasa yarda ƙanwa

rsa Sadiya ce tsaye a gabansa tana ikirarin cewa za ta sarrafa shi a shimfi

ɗ

a wannan wane irin lalatatcen zamani ne Allah ya kawo mu, yanzu kamar Sadiya as her age tasan yadda ake jiyar da

ɗ

a namiji da

ɗ

i. Zuciyarsa sai bugawa take yi har ta zarce ƙa'ida wa

ni deep breath ya ja yayin da tsikar jikinsa ta mimmiƙe a hankali yake furta "Hasbunallahu wal-imaal wakil! Ya furta ya fi a kirga kafin ya ji natsuwarsa ta fara dawowa a jikinsa idanuwansa dake ciki da wani irin fushi da

ɓ

acin rai ya sauke akanta kafin ci

kin tsawa da hargowa ya ce "Na godewa Allah da ya bayyana min da ko ke wacece Sadiya, nagode Allah da nuna min asalin halayar ki ko ka

ɗ

an ba ki cancanci natsetse namiji kamata ba. Na tsare mutuncin kaina ban ta

ɓ

a ketare iyakokin Ubangiji ba. Shiyasa Allah

ya kawo ƙarshen aurena dake ki sani ko daga ni sai ke ka

ɗ

ai muka rage a duniya ba zan ta

ɓ

a aurenki ba. Ki yi gaggawar barmin parlor kafin na yi miki wulaƙanci da ko kare ba zai ci ba.

Da sauri ta matsa kusa dashi sautin kukanta ya ƙaru "yayanmu dan Allah

ka fahimci inda kalamai na suka dosa wallahi-azim abunda kake tunani ba shi bane ba..

"Don't take my quietness for granted Sadiya just do what I say get out of my setting room, I don't want to see your feet ever again in my apartment.

Da sauri ta zube gu

iwayoyinta gabansa tana gunji kuka "Yayanmu karka yi min haka wallahi kaine rayuwata idan na rasa ka komai zai iya faruwa dani a wannan

duniyar da muke ciki sonka zai iya jefa ni a cikin mayuwaci hali, koda za ka datse  numfashina amma ba zan fasa furta ma

ka kalmar ina sonka ba inason kasan wani abu guda

ɗ

aya, duk halin da zan shiga ko za ka shiga ba zai sa na daina maka irin son da nake maka ba.

"Mtss! To shi kenan tun da ba za ki fata min a parlor ba ga ki nan gashi ki yi ta zama har a busa ƙaho, banza h

eartless.

Ya ƙarashe magana tare da nufar master bedroom

ɗ

insa a fusace ya datse ƙofar da key, ƙirjinsa na masa wani irin zafi ajiyar zuciya ya sauke ta ya fi a kirga ga baki

ɗ

aya rayuwarsa ta dawo abar tausayi duk ya ta'allaka wannan masifar da yake ciki

akan mahaifiyarsa data haife data jifar miyasa ma ta haife shi ba ta zubar dashi ba tun da ya zama unwanted child kamata ya yi ta kashe shi tun yana ciki da yanzu duk bai ha

ɗ

u da wa

ɗ

annan masifun ba. Duk dauriyarsa sai da ya zubar da hawaye sannu-sannu ya

ke rera kukansa mai ƙaramin sauti kansa ya dau zafi ji yake tamkar zai yi hauka, baki

ɗ

aya abubuwa sun kwace masa ya rasa ina zai jefa kansa ya ji da

ɗ

i duniya ta yi masa

ɗ

aurin goro ji yake kamar ya tashi ya ha

ɗ

a kayan sa sai dai a waye gari a nemi sa aras

a, sai kuma idan ya tuna da tafiyarsa za ta cutar da mutane da yawa musamman Daddy da Aydah sai ya ji jikinsa ya yi bala'in sanyi kwarin gwiwarsa ya fice. Daren rana gaba

ɗ

aya ya raya shi ne yana miƙa kukansa a wurin Ubangiji sammai bakwai, da safe kaitsay

e ya wuce office batare da ya shiga

ɓ

angaren Mami ba.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO

NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[12/18/2023, 10:31 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

*AREWABOOK*: Jeddah 3256

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

29..

Sosai Mami tasha mamakin fitar da Abba ya yi office batareda ya shigo bangarensu ya gaisheta kamar yadda ya saba. jiya da tunani da fargaba ta kwana dan ko a fuska Daddy bai nuna mata sun yi maganar da Abba akan mayar da aur

ensa da Sadiya. ga baki

ɗ

aya cikin damuwa take da zullumi tasan mijin nata koda ya yi magana da Abban ,da matuƙar wahala ya fa

ɗ

a mata shima Daddy a daren ranar yana kallon yadda mami take sai mutsu-mutsu kurum take ita

ɗ

aya.

Juya mata baya kawai Daddy ya

yi ya ci-gaba da baccin sa cikin natsuwa.

A  can kuma kasan ransa damuwa ce sosai yana mamakin yadda son kan matar tasa ya yi yawa da alama ita abunda Sadiya ta yiwa Abba bai dame ta ba, domin da ya dame ta ba za ta bijiro masa da zance a mayar da aurens

u, duk mutumin da ya nemi ya salwanta maka rayuwa abin gudu ne. Har Daddy ya yi shirin fita office bai kula Mami ba haka zalika magana kwakwara ba ta shiga tsakanin su ba. A haka ya yi mata sallama ya fice daga gidan acikin dinning area Siyama ta samu mami

kana kallon yanayinta kasan tana cikin damuwa

"Mami wai bakida lafiya ne kwanan nan sai nake ta ganinki wani iri?" Siyama ta fa

ɗ

a da muryar damuwa yadda ta yi maganar itama ya nuna ta nuna damuwarta sosai akan lamarin mahaifiyar ta ta. Mami ta kalleta ta

na fa

ɗ

in."ke ka

ɗ

ai za ki shiga makaranta ne ina Sadiya ne?

"Mami yau banda lecture zan dai je wanki kaine yaya Sadiya kuma ban sanar mata ba tun da kika ga ta kai haka tana bacci ba fita zata yi ba. Mami ta sauke ajiyar zuciya tana fa

ɗ

in ."Allah ya tsare

hanya.

Siyama ta amsa da "Ameen! Ficewa ta yi daga parlorn tana gyara veil

ɗ

in abayar da tayi rolling kanta dashi. Mami kitchen ta shige tana fa

ɗ

awa mai aikinta idan ta gama gyara kayan miyan ta fito da wake ta gyara sai tayi musu awara tun da ta iya, Ay

dah tanata maganar ayi masu awara,mai aikin ta amsa da to Mami ce tsaye a ƙofar

ɗ

akin Sadiya tana

ɗ

an buga ƙofar gami da kiran sunanta shiru ta ji da haka ta juya ta nufi nata

ɗ

akin wayarta ta

ɗ

auka dake kan mirror dressing tayi dialling lambar Abba, ga ma

makinta wayarsa a kashe

bata yi wani mamaki ba dan tasan halin Abban, zai iya aikata fiye da haka wani murmushin takaici Mami ta saki ta lura yaron nan so yake ya yi wasa da hankalinta daga shi har mai daure masa wato Daddy, wannan karon sai ta nuna masu

ainihin wacece ita wallahi ko zata yi yawo a tsirara Abba ba zai auri Aydah ba. kusan ƙarfe goma sha biyu har da rabi Sadiya ta fito daga

ɗ

akinta cikin shirinta na zuwa makaranta kallo

ɗ

aya zaka yiwa idanunta kasan tasha kuka har ta godewa Allah saboda kum

burar da suka yi dan haka ta boye kwayar idanunta cikin glass

ɗ

in frada ta yadda ba za ka iya kallon kwayar idonta kai tsaye, Mami ta sama a

ɗ

aki tun da daga sama har ƙasa Mami ke kallonta cire baƙin glass

ɗ

in da ta mannawa, suna ha

ɗ

a ido da Mami sai da ta

wani kalar zaro ido a rude take fa

ɗ

in "ke me ya samu idanunki haka?"rasa ma me zata cewa Mami tayi dan ko ka

ɗ

an bata son tuna baƙaƙen maganganun da AB ya fa

ɗ

a mata daren jiya dan hauka ne kawai bata yi ba."mami zan shiga makaranta idan na dawo zamu yi mag

ana.

"Kina cikin wannan yanayin kike maganar wata makaranta.

"Mami pls! Sadiya ta fa

ɗ

a da rauni a muryarta da gaske ko magana bataso yi saboda yadda kanta ke wani irin ciwo, Mami ta tako zuwa gabanta da car key

ɗ

in

motarta ta miƙa mata tana fa

ɗ

in."ki je

da mota na da dare zan yi magana da Daddynku shine ya haifar min ku ko Abba,wata nawa da ya kwace keys

ɗ

in motarku ya kamata ya ba ku abinku haka tunda bada ku

ɗ

insa aka siya ba.

Na gaji da ganin ya'yana suna gantali acikin adaidaita sahu sai kace wasu mar

ar gata.

Ita dai Sadiya juyawa kawai ta yi ta fice daga

ɗ

akin na Mami tun a hanya ta yi dialling lambar ƙawarta saratu wacce suka mayar da sunanta (sarah )yar asalin jahar taraba ce Sarah irin mutanen nan ne wayayyu gaske wanda suke da wani irin freedom s

una cikin 'ya'yan da idan suka zo karatu wani gari suke yin fatali da tarbiyyar da iyayensu suka

ɗ

ora su akai, wanda a tunaninsu idan basa gaban iyayensu duk ta'asar da suke son yi zasu iya yi batare da duba da me gobensu za ta haifar musu ba.

Sarah babu

kalar kayan mayen da bata sha haka ma maza tana hurda dasu sosai. Babu yarda AB bai yi da Sadiya ba akan ta daina ƙawance da Sarah da yake tun fil'azal Sadiya kunne ƙashi ne da ita sai tayi fatali da umarnin yayan nata.

"Sarah kina hostel ko kin fita gant

ali ki?"Sadiya ta fa

ɗ

a bayan Sarah ta daga wayar "Ina hostel sai zuwa anjima ka

ɗ

an zan fita saboda ina da appointment da wani

ɗ

an majalisa me ya faru na ji muryarki wani irin?"

"Gani nan ƙarasowa maganar ba zai yiwu a waya ba. Da haka ta katse kiran. Ta m

ayar da hankalinta sosai akan driving tana kissima da tana ganin Rumaisa yanzu akan titi zata iya bin takanta da mota saboda yadda ta tsaneta. Tun da ta shigo cikin

ɗ

akin bata cewa Sarah komai ba kwanciya kawai ta yi akan bed

ɗ

in dake cikin

ɗ

akin.

Tana f

itar da numfashi da sauri da sauri wani irin kunci take jin kanta a ciki ga baki

ɗ

aya duniyar ta yi mata zafi, jin har lokacin taki magana

yasa Sarah ta

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login