Showing 12001 words to 15000 words out of 268949 words

Chapter 5 - KURMAN ALLO COMPLATE

kuma bashi da kuzari da zai iya rarrashinta, shi kansa yana bukatar wanda zai rarrashe shi. Tsawon lokaci suka dauka a haka ita tana kuka shi kuma yana sauraren kukan

nata, daga bisani ya kashe wayar tare da blocking dukkan numbers

ɗ

in Rumaisa, saboda komai ya zo ƙarshe a tsakaninsu, soyayyarsu ta zama tarihi dukkan alƙawarruka da suka yiwa junansu sun bi ruwa, saboda haka bai ga amfani ci-gaba da ajiye numbernta a waya

rsa ba.

Bayan fitar su AB daga parlorn Daddy Mami ta kalli Daddy a natse cikin sanyi murya gami da mutuwar jiki ta ce "Alhaji nima da za ka

ɗ

auki shawara ta da nace ka haƙura da zance nemawa Abba aure da kayi haƙuri ka

ɗ

an jinkirta zuwa wani

ɗ

an lokaci.

Musamman idan ka yi duba da hali da yake ciki.

"Kin ga Mariya ki yi min shiru ki adana shawararki banaso idan ma shawara kike so badawa ki ba 'yarki domin idan lokaci da na

ɗ

iba mata ya cika ba tare da ta kawo mijin aure ba tabbas za ta sha mamakin kalar

hukunci da zan yanke akanta.

"Amm....

"Ya isa Mariya na gama magana karki dawo min da hannu agogo baya.

Ba yadda Mami ta iya dole ta ja bakinta ta tsuke duk da a can ƙasan zuciyarta tana jin zafin abinda Daddy ya aikata taya zai dauƙo

ɗ

an wasu, wasu ma

da bai da cikakken sani akansu ka mayar dashi naka sannan kuma ka

ɓ

oye hakan ba tare da ka sanar da makusantan ka ba. Wato nufinsa koda mutuwa yayi Abba zai yi gadonsa ita kam wannan fallasuwar sirrin nasa gaba ta kaita da haka kawai za a cuce ta a dauko

ɗ

an shege a gauraya shi da 'ya'yan halas. Da shikenan Abba zai mamaye dukiyar da batasa ba.

Murmushin gefen baki tayi tare da miƙewa ta koma nata parlor.

Tun sanda Sadiya ta baro Parlorn Daddy take kwance a

ɗ

akinta tana kuka ta rasa dalili da yasa take ji

n ƙunci can ƙasan zuciyarta, duk lokaci ta dubi takardar sakinta da Daddy ya damƙa mata a hannu sai sautin kukanta ya da

ɗ

a ƙaruwa.

Siyama ce ta turo ƙofa ta shigo ta da

ɗ

e tsaye rungume da hannuwanta a ƙirji tana kallon Sadiya dake rare kuka kafin ta girgi

za kai tare da sauke hannayenta, ta taka a hankali ta nemi kusa da ita ta zauna cikin sanyi murya ta kira sunanta "Yaya Sadiya!

Sadiya bata iya amsawa ba saboda kukan da take yi kawai dai ta

ɗ

ago ta kalli Siyama, kana ta sake maida kanta ta cigaba da kuka

nta, a wurinta yin kuka shi ka

ɗ

ai ne mafita da yai mata saura.

"Ni wannan kukan naki yaya Sadiya na rasa da wane suna zan kira shi kukan farin ciki, kukan rashin cimma buri ko kuma kukan raini wayau?

Cike da madaukakin mamaki Sadiya ta

ɗ

ago tana kallon S

iyama da farko batada niyar kulata koda kuwa ta zo ne da zimmar rarrashinta, amma kuma wannan furunci da tayi yasa ta ha

ɗ

iye kukanta har ta kai da furta "Me kike nufi Siyama??"

"Abinda nake nufi ki ware guda daga cikin dalillai dana lissafa da yake da nas

aba da wannan kukan da kike yi.

"Bai zama dole sai nayi abinda kike so ba Siyama na fahimci dukkanku gidanan bakwa tausaya min yaya Abba shi ka

ɗ

ai ne damuwarku.

"Dole mu

ɗ

ura damuwar mu akan yaya Abba domin ya cancanci a tausaya masa sa

ɓ

ani ke

ɗ

in da nak

e ji haushi da takaicinki yaya Sadiya, ina tabbatar miki da cewa kin yi baƙar asara na rasa gwarzo kuma jarumin namiji irin Ya Abba, ba kuma za ki san da ingancin magana ta ba sai ana gaba. Wallahi yaya Sadiya sai kin yi nadamar abinda kika yiwa Ya Abba sa

i ki yi danasani tozarta Daddy da kika yi.

Siyama tana ƙarashe magana ta tashi ta fice abinta ta bar Sadiya da rusar kuka.

Sannu a hankali Aidah ta kama handle

ɗ

in ƙofar parlorn AB lokaci da Aidah ta shigo parlorn ta hango shi kwance wasu hawaye masu mug

un

ɗ

umi ke ta sintiri akan tattausan kumatunsa da wani kalan sauri Aidah ta isa gabanshi ta zube guiwayoyinta abu na farko da ta fara yi shine

ɗ

aura tafin hannunta akan kamatunsa ta shiga goge masa hawaye tun sanda ta zube a gabansa natsuwarsa ta dawo jiki

nsa bai yi yunƙuri hana ta goge masa hawaye ba, sai ma kallon innocent face

ɗ

inta yake idan aka cire Daddy to Aidah ita ce mutum ta biyu dake bala'in sonshi ko rashin lafiya yake yi Aidah ta dinga kuka kenan har sai ya sami sauki. Shiyasa sometime idan yan

a rashin lafiya yake

ɓ

oyewa, ko ka

ɗ

an bata so ta ganshi cikin damuwa yanzu nan za ta rikice. AB yana gani ta fara kuka ya zabura ya tashi zaune ya yi ƙoƙari

ɓ

oye damuwarsa ta hanyar, kama hannayenta ta miƙe tsaye kusa dashi ya zaunar da ita kafin ya kai da

yi magana har ta riga shi "Ya Abba kuka kake yi ko wuri yana maka ciwo ne na kira Daddy ya maida ka asibiti?"

Ta yi magana tana kama t-shirt

ɗ

in jikinsa ta

ɗ

age ta sama tana kallon gun da Sadiya ta caka masa wuƙa, sai dai wurin har ya fara baƙi-baƙi alam

ar warkewa hannunta ta kai ta shafa tabon dinkin da aka yi masa yadda take lailaya fatar cikinsa ya ji tsigar jikinsa ta mimmiƙe babu shiri ya ture hannunta tare da gyara rigarsa ada fiye da wannan yana shiga tsakaninsa da Aidah bai ta

ɓ

a ji komai ba. Sai g

ashi yau da yasan babu wata alaƙa ta jini a tsakaninsu tana ta

ɓ

a shi ya fara ji feeling shi kan har gobe kallo su Aidah yake a matsayin ƙannansa na jini. Idan ma ya ce ya sauya masu matsayi ina yaga wasu da zai bugi kirji yace 'yan uwansa ne shi kan iyayen

sa sun cuce shi da sun san cewa basa farin ciki haifarsa miyasa tun yana gudan  jini ba su zubar dashi ba, gashi nan sun haife shi sun jifar dashi sun barshi da fuskanta ƙalubale irin daban-daban.

"Ya Abba please talk to me.

Muryar Aidah ya tsikayi a dod

on kunnensa cikin shagwa

ɓ

ar nan nata da ya zama jini jikinta.

"I'm fine Baby Aidah kawai dai ina cikin damuwa na rashin sani su waye iyayena taya aka yi na zo hannun Daddy jefar dani suka yi ya tsinta ko kuma a gidan marayu ya yi adopting

ɗ

ina??" Baby Aid

ah ina so nasan amsoshin wa

ɗ

annan tambayoyi sai dai kuma Daddy ya yi min garga

ɗ

i akan kada na sake yi mishi zancensu kuma ba zan iya take umarnin Daddy ba.

Sai da Aidah ta sauke numfashi kafin ta gyara zamanta ƙugunta ya ƙara mannewa dana AB "Ya Abba ka y

i haƙuri ka

ɗ

aure ka cire duk wata damuwa aranka Allah yana sane da hali da kake ciki a sannu zai warware maka dukka damuwarka, wannan abin zai zo ya wuce kamar ba a yi ba.

"Haka ne Baby Aidah in-sha-Allah zan yi kokari na bi shawararki.

"Thank you Yaya

Abbana tashi mu tafi sport field mu yi wasa kwana biyu nayi missing buga wasa dakai, yaya Siyama bata iya komai ba a table tennis.

Murmushi ya yi wanda bai wuce iya fatar bakinsa ba yasan Aidah tana yi haka domin ta kawar masa da damuwar da yake ciki, shi

yasa bai mata musu ba ya ce ta je ta canza kaya ta sami shi a field, da gudu ta fice Siyama ta biyo ta zuwa field

ɗ

in suna wasa tana musu tafi da sowa yayin da ihunsu ya kai kunne Sadiya da sauri ta taso daga kan gado ta nufi window ta leƙa ta hango yadda

AB yake ta zabgar fara'a ga walwala akan fuskarsa, tun ba a je ko'ina ba farin ciki da walwalarsa sun fara dawowa jikinsa sa

ɓ

ani ita da take ji wani kalar ƙunci ha

ɗ

e da baƙin ciki yana nuƙurƙusar zuciyarta. Sai da aka fara kiran sallar magarib kana suka da

wo cikin gida.

A washegari Daddy ya umarci AB ya koma bakin aikinsa wanda shine ceo na Kamfanin Daddy na siyarda motoci moon light Automobile industry, ba wai iya motoci kamfani yake siyarwa ba, suna sai da cars accessories da kuma abubuwan gyaranta Moon

light Automobile industry kamfani ne da ya shahara saboda ha

ɗ

in gwiwa ne da kamfanin whitepaper Automotive industry Germany, shiyasa motoci da suke kamfani suka fita daban da na sauran kamfanoni. Kaitsaye AB ya wuce ofishin sa dake hawa na hu

ɗ

u secretary s

hi ta shigo ta kawo mishi schedule

ɗ

insa na yau ya duba firstly yana da meeting da employees na kamfani kana akwai online meeting da zai yi da whitepaper Automotive industry throughout bai huta ba saboda akwai sabuwar mota da kamfanonin nasu za su yi lunch

ing sai around ten na dare ya dawo gida.

#Love story 2023/2024

#Jiddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#team tagwaye novels

#kurman Allo

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

80984561

30

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

a

ya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[11/25/2023, 8:27 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye Novels

006.

Assala

mu Alaikum

Hajiyata kinada labarin kayan Egypt da muke kawowa kuwa to in baki saniba matso kusa kiji Ainam stockpile mun kawo muku kaya na gani na fada na gayu wainda sai wance da wance ake gani dasu ba kano made bane kunsan a koda yaushe burinmu mu kawo

muku unique abu.Available ne ba jira zakiyi akawo ba muna bada sari muna kuma aikawa koina,duk abinda kike bukata hajiyata ki latsoni kawai wa.me/2348146766440

Ko baki siyaba yanzu kiyi saving number ta murika ganin status din juna

Nagode

j

ikinsa ga baki

ɗ

aya ya yi masa nauyi tamkar wanda aka yiwa duka. Yana tura ƙofar parlornsa idanuwansa suka sauka akan fuskar Aydah dake zaune a ƙasa ta jingina bayanta ga soofa bacci ya

ɗ

auke ta. Sai da ya ƙare mata kallo kana ya girgiza kai ya aje briefc

ase

ɗ

insa akan centre table kusa da wasu luxury warmers dake aje akan centre table

ɗ

in ya nufi tv dake aiki wacce yake da tabbaci Aydah ce ta kunna ta ya rage volume, ya wuce

ɗ

aki ya yi fresh up ya dawo parlor jikinsa sanye da pajamas sky blue in color ya

zauna akan soofa da take jingine ya

ɗ

an bubbuga kafa

ɗ

arta gami da kiran sunanta "Baby Aydah! Baby Aydah! Na dawo tashi ki je ki kwanta.

A hankali ta ware matsakaitan idanuwanta akan fuskarsa da sauri ta gyara zamanta tana mutsitsika idanuwanta da bayan ha

nnunta "lah! Ya Abba yaushe ka dawo??

"Yanzu nan.

"Ka ci abinci?

"A'ah amma zan ci.

"Ga shi nan akan centre table na ajiye maka bari na zuba maka.

"Dare ya yi Baby Aidah ki tashi mu je na raka ki idan na dawo daga raka ki zan zuba da kaina.

"Shikenan

.

Ta fa

ɗ

a da sanyi muryarta miƙewa AB ya yi ya miƙa mata hannayensa ta kama ta tashi tsaye suka fito compound

ɗ

in gidan suna tafiya side by side, Aydah ta

ɗ

aga kanta sama taga yadda taurari suka yiwa sama ƙawaiya gwani sha'awa ta dawo da ganinta kan AB "Y

a Abba

ɗ

aga kanka sama kaga yadda taurari nan suka haskaka sararin samaniya.

Ba tare da ya tanka mata ba ya

ɗ

aga kansa sama ya da

ɗ

e kafin ya dawo da ganinsa kanta yana fa

ɗ

in "Tsalki ya tabbata ga Ubangiji da ya halicci sama ya ƙawata ta da taurari.

Murmu

shi Aidah tayi tana gya

ɗ

a kai kafin ta sake maida ganinta sama da sauri tayi pointing yatsanta akan wasu taurari guda uku da suka ware kansu sai dai ta tsakiyar su tafi haske "Ya Abba duba ka ga wadancan taurari guda uku.

Idanuwansa ya kai gun da take nun

a wa "Na gani.

"Me ka gani??

"Taurari guda uku sai dai ta tsakiya ta fi su haske.

"Ina nufi me ka fahimta akan taurarin??

"Bani da ilimin taurari.

Ya yi magana yana kallonta tare da sakar mata murmushi saboda yasan shirmenta ne ya motsa.

"Wa

ɗ

ancan ta

urari guda biyu ka

ɗ

auke su a matsayin Yaya Sadiya da aunty Rumaisa.

"Uhm! To ita kuma wancan guda

ɗ

aya mai haske a matsayin wa zan

ɗ

auke ta??

Yayi magana yana siririyar dariya dama yasan za a yi haka. Tsayawa tayi tare da fuskanta shi tana kwa

ɓ

e fuska g

ami da cuno baki gaba.

"Ki fa

ɗ

amin mana wacece mai haske nan??

Cikin shagwa

ɓ

a

ɓ

biyar murya ta ce "Ka canka mana.

"Kinsan ni ba kwararre bane a canka kawai ki fa

ɗ

amin.

Cikin zallan shagwa

ɓ

a take buga ƙafafuwanta akan interlock "Dan Allah ya Abba ka canka

ina ji a jikina a wannan karo za ka canka daidai.

"Ke dai in za ki fa

ɗ

amin ki fa

ɗ

a kawai idan kuma ba za ki fa

ɗ

a ba shikenan sai da safe.

Murmushi tayi ha

ɗ

e da juyawa tana fa

ɗ

in "Sai da safe Ya Abba.

Har tayi taku biyu zuwa uku sai kuma ta juyo da saur

i ta kira sunansa har shima ya juya saboda dauriya kawai yake yi amma yunwa yake ji kamar hanji cikinsa zai tsinke "Ya Abba ka biyo ni bashi amsar tambayar ka nayi maka alƙawari wata rana zan gayamaka wacce wancan tauraruwar da tafi yaya Sadiya da aunty Ru

maisa haske.

Bata jira ya yi magana ba ta bu

ɗ

e ƙofar shiga main parlor da kallo ya bi ta dashi yana wani kalar murmushi.

A washegari kasancewar Aydah tana da test na biology shiyasa bata jira AB ya tashi daga bacci ba ta wuce school.

*ALHAJI BELLO MADAW

AKI MANSION*

Rumaisa tana kwance a

ɗ

akinta tun daga ranar da aka fasa aurenta da AB ta daina fita ga baki

ɗ

aya ta yi wata irin rama, kullum cikin kuka take musamman yanzu abin nata ya ƙara tsananta a dalili blocking

ɗ

inta da AB ya yi, tana son AB fiye da

komai shi ne rayuwarta rasa shi a gareta ba ƙaramin nakasu ne a rayuwarta ba. Mahaifinta ya kasa fahimtar irin

ɗ

imbin son da take wa AB bata

damu da rashin asalinsa ba. A haka take sonsa idan har bata aurensa bata ji za ta iya aure a rayuwarta.

Mahaifiyar

ta ta turo ƙofar

ɗ

akin nata ta shigo duk sallama da take yi Rumaisa bata amsa ba saboda tayi zurfi a tunani AB da irin soyayyar da suka shimfi

ɗ

a a can baya, kusa da cikinta Hajiya Nafisa ta zauna tare da

ɗ

ora hannunta akan sumarta a hankali take shafa suma

r kan Rumaisa kafin cikin sanyi murya ta kira sunanta "Rumaisa!

Firgigit Rumaisa tayi kamar wacce aka tasa ta hanyar watsa mata ruwan sanyi "Na'am Ammi.

"Rumaisa har sai yaushe za ki daina wannan koke-koke naki?" Sanin Kanki ne Rumaisa mahaifinki ba zai

ta

ɓ

a aura miki Abba ba to don me da ba za ki cire shi daga zuciyarki ba? Babu kalar rokon da ban masa ba akan ya haƙura ya aura miki za

ɓ

in ranki ko don wanzuwar farin cikinki amma ya yi biris dani jiya da dare har cewa ya yi idan na sake masa maganar Abba

a gidanan zai yi mummunan sa

ɓ

a min. Mahaifinki mutum ne mai matuƙar zafin kai da kafuwa wanda maganar fatar baki ba za ta iya canza masa ra'ayin sa ba. Saboda haka dan Allah ki cire damuwa aranki ki dawo da walwalarki nayi magana da yayarki Shema'u gobe za

ki tafi Abuja wurinta ki kwana biyu watakila ki fi samu sakewa a can duba da nayi da irin shaƙuwar dake tsakanin ku.

Har Ammi ta dasa aya a zancenta Rumaisa tana sharar hawaye kafin cikin dusashewa murya ta ce "Ammi ba zan iya nisanta da AB ba idan na ta

fi Abuja hakan yana nufi zan daina ganinsa kwata-kwata zuciyata ba za ta iya jure hakan ba. A halin yanzu ma zuciyata zafi take min Ammi zuciyata za ta buga ta

ɓ

a ki ji Ammi watakila mutuwar zan yi soyayyar AB za ta kashe ni.

Ta ƙarasa magana tare da

ɗ

ora

hannun Ammi a ƙirjinta sosai Ammi ta firgita da jin yadda zuciyar 'yarta ke bugawa, da wani irin mugun ƙarfi da sauri ta jawo Rumaisa zuwa jikinta ta rungume ta wani irin tausayinta take ji ita kanta shaida ce akan irin zazzafar soyayyar da take wa Abba Ba

shir.

Sadiya ta

ɗ

auki wayarta dake aje a gefenta ta sake gwada kiran numbern

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login