Showing 102001 words to 105000 words out of 268949 words
rinannau idanunta tana wani girgiza kanta, hawaye na fita daga idanunta suna sauka akan tattausan kumatunta gani ya yi za ta
ɓ
ata mishi lokaci gashi baya cikin y
anayi da zai jure iyashegenta domin dab yake da ya wanke fuskarta da mari saboda haka ya sunkuya tare da tura kansa cikin motar ya dauko ta in a bridal style cikin tafiyarsa ta zallan ƙasaita ya nufi entrance
ɗ
in gidan da ita Abdulkarim ya bisu da kallo ya
na murmushi sai da suka
ɓ
acewa ganinsa sannan ya ja mota ya tafi.
Yadda yake
ɗ
auke da ita fa
ɗ
a
ɗ
den ƙirjinsa ya rufe ta ruff ƙafafuwanta ka
ɗ
ai ake iya gani, sai da ya kaita main parlor kana ya zaunar da ita akan two seater yana dire ta tana sake fashewa da
wani sabon kuka ya yi tsaye tare da folding hannayensa a ƙirji yana kallonta kafin ya kya
ɓ
e baki ya juya ya nufi upstairs tana Aydah tana gani zai tafi yabar ta, ta karawa kukanta sauti har tana ha
ɗ
awa da kiran sunansa "Yayanmu!!
Ya tsaya cak! Ba tare da
ya dawo ba ya waigo yana fa
ɗ
in "Baby please karki da
ɗ
a min damuwa akan wacce nake ciki ni kaina da zan sami daman irin wacce ke
ɗ
inan kika samu da ba abinda zai hanani kuka.
Yana ƙarashe magana ya juya tare da ci-gaba da tafiyarsa daman dauriyyarsa ta ka
re ƙarfin hali ne kawai yake yi idan kuma ya ce zai tsaya rarrashinta gaba
ɗ
aya karfin halin nasa zai tafi Aydah ta bisa da kallo tana cigaba da shasshekar kukanta tana cikin kukan Abdulkarim ya turo ƙofa ya shigo da sallama hannunsa rike da bakar leda ya
nemi kujera dake kallonta ya zauna a natse yake kallon yadda take kuka wanda ke nuni da zallan sangarta don har wani zuburo baki take yi "Haba Aydah kada ki bani mamaki mana yaya Abbanki ne kike irin wannan kukan saboda za ku zauna a gida za mu rayu da jun
anku na har abada, ko kin daina sonshi ne na fa
ɗ
a masa ya ha
ɗ
a kayan sa yabar muku gidanku daman Mami ba son aurenku take yi ba kinga shikenan sai ki koma gunta da zama shi kuma ya yi tafiyarsa wurin da ba za ki taba ganinsa ba zai yi nisan da ke da kara g
aninsa har abada.
Da sauri Aydah ta
ɗ
ago kodadun idanunta tana kallon Abdulkarim agaggauce ta shiga goge hawaye fuskarta da tafukan hannayenta dukka "Na daina kuka yaya Abdulkarim dan Allah ka cewa Yayanmu kar ya tafi wallahi ina sonsa idan ya tafi mutuwa
zan yi.
Murmushi ne ya subuce wa Abdulkarim sai ya cigaba da fa
ɗ
in "idan har da gaske kina sonsa kuma bakyso ya tafi kada ki sake yi kuka, ki kwantar hankalinki ki cigaba da yi masa biyayya kaman yadda kika saba ni kuma na daukar miki alƙawari ba zan ta
ɓ
a bari ya tafi yabarki ba idan ma zai tafi
ɗ
in sai da ku tafi tare. Yanzu ki tashi ki tafi
ɗ
akinki ga kaza mai zafi da fresh milk na kawo miki ki ci abarki sai kin ƙoshi ki kwanta ki yi bacci abinki yaya Abba ba inda zai je kuna tare ke dashi mutu karaba t
akalmin kaza.
Aydah ta yi murmushi ta tashi tare da amsar ledar da Abdulkarim ya miƙa mata tare suka haura bene ya nuna mata ainihin dakin Sadiya ya ce "Ki shiga
ɗ
akinki ki tabbata kin ciye kazar dukka kada ki ragewa yaya Abba kin ji?"
Ta gya
ɗ
a kanta ta
tura ƙofar
ɗ
akin wani irin ni'imataccen ƙamshin turaren wuta ya bugi hancinta bata san sanda ta lumshe idanunta ba, ta nufi gefen gado ta zauna tana mai yaye mayafin jikinta.
Direct Abdulkarim ya nufi
ɗ
akin baccin AB yana tura ƙofa ya hango shi kwance aka
n ya yi matashi da hannayensa idanunsa suna kafe akan pop, da alamu ya yi zurfi a tunani. Wani bala'in tausayin sa ya kanainaye wa Abdulkarim zuciya, ya furzar da iska daga bakinsa jikinsa a macce ya
ɗ
auke pillows
ɗ
in da Ab ya matsar dasu gefe ya nemi kusa
dashi ya zauna ya daura
ɗ
aya daga cikin pillows
ɗ
in akan cinyoyinsa, ganinsa da ya yi cikin wannan yanayi yasa zuciyarsa ta
ɓ
aci ko ka
ɗ
an bai ji da
ɗ
in hakan ba shi yasan ko shine a matsayin Ab dole ya shiga damuwa. Cikin taushin murya ya kira sunansa bai
amsa ba Abdulkarim bai damu da rashin amsawar tasa ba ya ci-gaba da fa
ɗ
in "Ka yi haƙuri abokina ka daina wannan dogon tunani bashida amfani musamman idan ka yi duba da health record
ɗ
inka kana da blood pressure, garin wannan tunani jini naka zai iya hawa.
Nasan da matuƙar wahala ace ka karbi wannan aure faratt
ɗ
aya amman ina son ka yi haƙuri da Aydah ka cigaba da bata kulawa kaman yadda kike acan baya sa'ilin da take a matsayin ƙanwarka. Shine kadai abunda nake tunani za ka sakawa Daddy dashi. AB Daddy yana
kaunarka fiye da tunani duk wani mai tunani duk yadda na kai da son na misalta adadin kaunar da yake maka na kasa. Ina rokon ka da ka daure ka ba marasa
ɗ
a kunya. Ka saka alkhairin Daddy ya yi maka ta hanyar riƙe masa 'ya ka kyautata mata koda kuwa baka s
onta.
Deep breath AB tare da dauke ganinsa ya dawo dashi kan Abdulkarim cikin dashewar murya ya ce "Ba za ka gane bane Abdul abubuwan da nake fuskanta ba masu sauki bane, jinjirarar zuciyata ba za ta iya canzawa Aydah matsayi na daga ƙanwata ba. Babban ab
in kunya ne agareni ace 'yar da na raina wai yau ita ce a matsayin matata wallahi Abdul abunan yana kona min rai.
"Abokina kada ka zama cikin mutane nan marasa godiyar Allah akan ni'imar da ya yi musu, ni ina ji a jikina Aydah alkhairi ce a rayuwarka yari
nya nan tun tana cikin tsumman goyonta take sonka da kaunarka ta bu
ɗ
e idanun da sonka a zuciyarta duk da soyayyar da take maka ta 'yan uwantaka ce amman ka kwatanta idan wannan soyayyar ta 'yan uwantaka za ta iya rikidewa zuwa ta mata da miji wallahi-azim
duk duniya ba za ka sami mace da za ta so ka kamarta ba.
Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO
NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 100[12/27/2023, 12:56 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
*AREWABOOK*:Jeddah3256
Love Story
#Gwagwarmaya
#Team T
agwaye
041.
Shiru AB ya yi da alamu ya shiga nazarin maganganu Abdulkarim shi kanshi shaida ne akan irin ƙaunar da Aydah take masa haka zalika shima yana ƙaunarta sai dai ba irin wancan ƙaunar ba. A gare shi ba abu mai sauki bane ya canja mata matsay
i sama da wanda take dashi tun asali a wurinsa. Ya riga da ya gama tsarawa kansa mafita, mafita da yake gani ita kadai ce hanyar da za ta warware masa wannan kurman allo.
"Ni dai abokina shawarata a gare ka ka yi kokari ka danne duk abunda kake ji a duk s
anda ka ji damuwa ko ƙunci a zuciyarka, ka ambaci sunan Allah ka miƙa dukka al'amurran ka a gurin sa insha Allah za ka ji sassauci Allah zai kawo maka mafita ta alkhairi, sannan kuma ka yi daure ka je ka ga halin da yarinya nan take ciki ban ce sai ka kwan
a guri
ɗ
aya da ita ba at least ka nuna kulawarka akanta.
Abdulkarim ya dinga bashi shawarwari nagartattu kafin ya yi masa sallama ya rako shi har wurin mota suka sake yi sallama AB yana kara yi masa godiya sai da yaga fitar sa daga gidan kana ya juya ciki
n gida ya tsaya ya yi switch off
ɗ
in bulbs, ya wuce bedroom
ɗ
insa ruwa ya ƙara watsawa jikinsa ya shirya cikin kayan baccinsa riga da wando masu tsantsi, jikinsa yana fidda ƙamshin turarensa mai sanyayya zuciya har ya kwanta sai kuma ya tuna da nasihar da
abokinsa yai masa, "maganar Abdul gaskiya ce Aydah she's my little sister ba ta cancanci ya wofintar da almurranta ba duk da banaso wannan shaƙuwa da muka yi ta cigaba da wanzuwa a tsakanin mu, dole na canza mata daga yaya Abba da tasani zuwa
wani yaya Abb
a na daban shi ne kadai hanya da zai kawo maslaha a yayin zamana da ita.
Duk Wadannan zantukan AB ke yi su a bayyane, sai kawai ya sauko da ƙafafunsa kasa ya zura bedroom slippers ya fice kansa tsaye ya kama handle
ɗ
in ƙofar
ɗ
akinta ya mur
ɗ
a kofar ta bu
ɗ
e
ya kutsa kansa
ɗ
akin wadace yake da haske domin bata kashe bulb ba, ya hango ta kwance akan gado, ta kunduddune kanta da duvet yanayinta kaman na wacce ke jin tsoro ƙarar bu
ɗ
e ƙofar yasa ta zabura tana wuƙi-wuƙi da idanu yadda ta zubura yai masifa bashi d
ariya sai kawai ya yi murmushi Aydah tana ganin shi ne ta ja numfashi tare da saukewa, cikin dashewar murya ta ce "Yayanmu kaine?"
Harararta ya yi tare da zaunawa gefen gado "Bani bane.
Ya bata amsa da baƙar magana cunno baki ta yi tare da fa
ɗ
in "Allah y
a ba ka haƙuri yayanmu.
Banza ya yi tamkar bai ji me ta ce ba sai ma ya sauya akalar zance ta hanyar nuna ledar kazar da ta aje akan gadon nata yana fa
ɗ
in "menene wannan a leda da kika barsa akan gado ba za ki iya kawar dashi ba kafin ki kwanta?"
A shagw
a
ɓ
e ta ce "kaza ce da fresh milk Yaya Abdulkarim ya kawo min.
Shiru ya yi yana kallonta da girar ido
ɗ
age can kuma ya ce "Shine tsabar lalaci ba za ki saka fridge ba za ki barshi akan gado wai Baby Aydah sai yaushe za ki daina wannan lalacin naki da son
jiki?"
Rau-rau ta yi idanunta kaman za ta sa mishi kuka "Ni kam yayanmu laifi me nayi maka ka daina sona tun
ɗ
azu sai fa
ɗ
a kake min har da cewa ka yi za ka doke ni. Dan Allah ka yi hakuri Yayanmu karka tsaneni a bisa laifin da bani na aikata maka ba. Ni k
aina ina ji zafi irin abubuwan da Mami take maka, haka zalika da Daddy ya fara jin ra'ayina da zan fa
ɗ
a masa gaskiya ƙaunarmu ba ta aure bace ta 'yan uwantaka ce, babu aure a tsakanin mu amma sai kawai Daddy ya yi gaban kansa duk da haka ban ga laifinsa ba
watakila ya hango wani alkhairi a tsakanin mu wanda mu Allah bai ba mu ikon hangon sa ba.
Tun sanda ta fara magana AB ya yi mata ƙur yana kallon
ɗ
an mitsitsi bakinta dake rattabo wannan zance har ga Allah bai ta
ɓ
a tunani ta iya magana mai cike da hikima
irin wannan ba saboda koda yaushe,idan za ta yi masa magana babu ta kirki a ciki sai zallan wauta da shagwa
ɓ
a ashe akwai the other side of her da baisan wanzuwar sa ba a tattare da ita. Kyakkyawar ajiyar zuciya ya sauke yayin da tausai ya kama shi, ya ma
tsa kusa da ita ya ha
ɗ
e tazarar dake tsakaninsu ya
ɗ
ora hannunsa akan kitson kanta tun wanda ya kaita aka yi mata ne har yanzu bata tsife shi ba ya shiga shafa kitson a hankali cikin taushin murya ya ce "Baby daga yanzu karki sake tunani Daddy da Mami sun
yi min laifi ni a wurina ba wani laifi da suka yi min dukkansu biyu iyayena ne bani da sama dasu duk abunda za su yi min ba zan ta
ɓ
a canza musu wannan matsayin nasu ba.
Murmushi ta yi tare da tashi zaune tana fa
ɗ
in "Kuma ba za ka sake cewa za ka doke ni b
a ko yayanmu?"
Murmushi ya yi tare da
ɗ
aga mata girarsa kana ya miƙa hannun ya dauki ledar kazar ya warware ta daga cikin foil paper, har yanzu da zafinta ga ƙamshin yana fita "Iyeee! Lallai Abdulkarim munafiki ne watau nufinsa ke kadai za ki cinye wannan
ƙatuwar kaza to Allah ya kama ki baby tare za mu ci kazar nan.
Yadda yake magana yana zare ido irin na wanda mamaki ya kama ya ba wa Aydah dariya ta dinga kyakyalawa, AB ya yi zugun yana kallonta sai da ta yi mai isarta kafin ta kalle shi tana fa
ɗ
in "Yi
haƙuri yayanmu nasan ba ka son dariya Allah nima ba san lokacin da ta zo min ba.
"Burina kenan na ganki kina farin ciki Aydah na dinga gani walwala da dariya akan fuskarki saboda haka ki yi dariyarki yaya Abba ba zai hana ki ba domin kuwa farin ciki shi k
e haifar da dariya.
Bai bari ta sake magana ba ya yago cinyar kazar ya dinga bata a baki har sai da ta ce ta ƙoshi ya bata fresh milk tasha ya umurce ta ta je ta wanko bakinta, ta kwanta koda ta dawo daga bathroom ya tattare raguwar kazar ya saka mata ac
ikin ƙaramin fridge
ɗ
in da ke cikin bedroom
ɗ
in nata. Har za ta hau gado ya ce ta je ta canza kaya tasaka na bacci ta bu
ɗ
e
ɗ
aya daga cikin trolley
ɗ
inta wacce Siyama ta yi mata arranging underwears da sleeping dress
ɗ
inta ta dauko cotton night gown irin ma
i taushi nan sosai ta maida zip
ɗ
in trolley
ɗ
in ta rufe, ta miƙa hannunta da zimmar ta yi unzipping rigarta ta kasa tayi-tayi yaƙi bu
ɗ
ewa daman Siyama ce ta rufe mata, shi dai AB yana kallonta a fakaice can kuma sai ta matso wurinsa tana cuno baki "Yayanmu
na kasa bu
ɗ
e zip
ɗ
inan.
"To me zan miki ko ni na rufe miki shi?"
Ta girgiza kai "yaya Siyam ce ta rufe min kuma yanzu bata nan balle ta bu
ɗ
e min ka taimaka ka bu
ɗ
e min yayanmu.
Sai da ya
ɓ
alla mata harara kafin ya ce "Ai sai kin sunkunya ko kina nufi n
i zan miƙewa tsaye kuma na zuge miki zip
ɗ
in?"
Da sauri ta sunkunya daidai tsayin da zai iya zuge mata zip
ɗ
in batare da ya tashi tsaye ba, yana unzipping rigar idonsa ya sauka akan black bra dake zagaye da gadon bayanta sosai bra
ɗ
in ta yiwa bayan nata k
yau, murmushi ya yi yana fa
ɗ
in "Aydah yaushe kika fara saka wannan abar?
Cike da kunya Aydah ta janye jikinta ta saka night gown
ɗ
in hannunta ta kare fuskarta ita a dole ta ji kunya "Ban ta
ɓ
a sakawa ba sai yau shima yaya Siyam ce ta bani kuma fa Yayanmu h
ar guda uku ne.
Ta ƙarashe maganar tana leƙo idanunta ta jikin rigar da ke kan fuskarta.
"Gaskiya dole na dau mataki akan Siyama akan me za ta ba ki bra yaushe kika yi nonuwan saka wa bra salon ta haifar miki da ciwon kirji, daga yau karki ƙara sakawa ki
jira tukkuna har su kai muzalin da za ki saka musu bra ni kaina zan siya miki kala-kala.
Ɓ
ata fuska Aydah ta yi har wani bubbuga ƙafafu take tana bala'in son bra saboda dukka ƙawayenta na school suna sakawa duk cikinsu ita kadai ce bata fara sakawa ba. D
uk da tana cikin
ɓ
acin rai tana gani Siyama ta bata bra ta ji
ɓ
acin ran nata ya ragu, shine kuma yaya Abba yake so ya hana ta sakawa alhali tana so saboda haka ta langwa
ɓ
ar da kai tare da sassauta murya ta ce "Allah yayanmu sun kara girma ba kaman da ba do
n ka daina ganinsu shiyasa kake tunani har yanzu 'yan mitsitsi ne.
Wani irin mimmiƙe wa tsigar jikinsa ya yi yana ji wani abu yana mishi tafiyar tsutsa a cikin jininsa, sai da ya yi namijin ƙoƙari kafin ya iya furta mata "To naji je ki bathroom ki canza k
ayan jikinki ki zo ki kwanta dare yayi sosai.
Ta juya ta nufi bathroom shi kuma ya bi ta da kallo jim ka
ɗ
an ta fito sanya da rigar wacce ta saukar mata a guiwayoyinta ta hau gado ta kwanta ya ja duvet ya rufu mata, addu'o'in tsari ya yi mata, bai baro
ɗ
ak
in ba har sai da yaga ta yi bacci. Sannan ya dawo dakinsa ya wuce bathroom ya dauro alwallah gaba
ɗ
aya daren ya raya shi ne yana kai kukansa wurin Mahaliccin sa mai kowa mai komai ya ye