Showing 111001 words to 114000 words out of 268949 words

Chapter 38 - KURMAN ALLO COMPLATE

/>
aya gefen bed ya zauna dai- dai wurin kanta."Baby har yanzu wai fus

hin ba'a gama ba ?"ni kawai ka ficemin daga daki yayanmu.

Ta fa

ɗ

a sounding so very childishness, "To tashi sai na rarrasheki. Ba musu ta mike zaune ta wani har

ɗ

e hannunta akan kirjinta wayarsa ya daga ya saita camera yana daukarta snap."kukan tabara ta fa

she masa dashi da sauri ya jawota jikinsa yana dan buga bayanta alamar rarrashi, lamo tayi tana shaƙar kamshin dake tashi acikin jikinsa dagota ya yi yasa yatsansa yana goge hawayen dake zubo mata."wai ke kuka baya miki wuya baby kin zama fa budurwa yanzun

.

Lokaci

ɗ

aya yanayinta ya canja ta tsani wannan kalmar ta budurwa."da sauri ya rufe bakinsa da ido yake bata haƙuri,ya mike tsaye ganin kiran Rumaisa na shigowa a wayarsa,kallonsa Aydah ke yi ya shafa kanta yana fa

ɗ

in. zai je ya dawo yanzu tamkar zata yi

kuka take fa

ɗ

in."dan Allah ka je dani yayanmu tsoro nake ji ni ka

ɗ

ai za ka bari dan Allah."ta fa

ɗ

a tana wani fashe masa da wani kukan shagwa

ɓ

a.

"oya tashi ki shirya minti biyar na ba ki ina jiranki a parlor.

Da sauri ta sauka daga kan bed shi kuma ya ju

ya yabar cikin

ɗ

akin

zama ya yi a parlor mintunan biyar da ya bata basu idar da cika ba ta fito cikin lack Indonesiya Abaya,mai maballai ajikinta babu komai cikin fuskarta sai man bakin da ta shafawa lebunanta sai kyalli suke sai veil

ɗ

in abayan da tayi

rolling kanta dashi .

Kallonta kawai Abba yake yana kissima abubuwa da dama akanta har ta karaso gabansa ganin yadda yake kallonta yasa ta shiga juyi agabansa

tamkar yadda take masa a koda yaushe idan ta yi kwaliyya yana a wuri,yayanmu na yi kyau miƙewa

ya yi tsaye ya fara tafiya da sauri ta cimmasa suka jera tana fa

ɗ

in."Yayanmu B

bakace nayi kyau ba."kinyi kyau baby.!"

Tare suka jera har cikin parking lot ya danna car key tun kafin ya saka hannunsa ajikin handling

ɗ

in motar Aydah ta rigasa ita ta bu

ɗ

e

masa motar kusan a tare suka saki murmushi sai da ya shiga tayi salute agabansa tamkar wata soja harararta yayi bata san lokacin da ta saki dariya ba da sauri ta zagaya frontseat ta bu

ɗ

e ta shige haka ya ja motar maigadi ya wangale masu gate a hanya Rumai

sa ta ƙara kiran wayarsa wannan karon dauka ya yi ya saka a speaker."ina hanya Madam!

Addu'ar isowa lafiya ta yi masa kafin ta katse kiran. Sosai ya mayar da hankalinsa kan tuki Aydah ta kara gyara zamanta tun lokacin da taga sunan Rumaisa kan wayar mood

ɗ

inta ya canja."Yayanmu ina zamu je ne?"

"Idan mun isa zaki gani ba yawo kike so ba?"To tadi zan je duk lokacin da na kai dole ki jirani."ta wani ha

ɗ

e rai tana kallon sa take fa

ɗ

in."To ni ka kaini gida.

Ko kallonta bai yi ba baran tana ta saka ran zai am

sa. dai-dai gate

ɗ

in gidansu Rumaisa ya tsaya, ya kirata a waya tace ya shigo horn ya yi maigadi ya bu

ɗ

e gate

ɗ

in,har ya yi parking motar bata kalli gefen da yake ba. Ba a jima ba Rumaisa ta fito tun daga nesa ta hango Rumaisa ta ƙara bata rai sosai ta tsa

ni wannan Rumaisa

ɗ

in,hannu tasa ta bu

ɗ

e gefen da AB yake zaune sanye take da riga da skirt na atamfa wanda

ɗ

inkin ya dace da jikinta sosai haka ya yi mata kyau ta yi light make up akan fuskarta daman Rumaida badai gayu da iya tsara make up ba. Kallonsa ta

rika yi soyayyarsa tana bin dukkan jinin jikinta ,ta yi masa kyau fiye da yadda zai iya kwanatantawa. fitowa yayi daga motar murya kasa-kasa ta yadda ita ka

ɗ

ai zata iya ji ya ce mata tayi kyau."wani wide smile ta saki tana juya idonta alamar jin dadi.

Ka

i tsaye bangaren da Aydah take ya nufa yaga bata da alamar fitowa, hannu yasa ya bu

ɗ

e motar "fito.

Ya fa

ɗ

a yana daure fuska kallonsa Rumaisa take ganin wadda ta fito daga motar yasa taji zuciyarta ta yi wani mummunan bugawa, da sauri ta mayar da idanunta

wurin AB dashima hankalinsa ga baki

ɗ

aya yana kan Rumaisar, karasowa Aydah tayi tamkar bata so haka ta gaisheda Rumaisa sai da ta ha

ɗ

e wani abu da taji ya tsaya mata a wuya kafin ta amsawa Aydah da kyar. Dukansu uku babu wanda ya kara magana, haka suka nu

fi entrance

ɗ

in shiga gidan,

duk yadda yaso ya ha

ɗ

a ido da Rumaisa ta kasa basa damar hakan

Parlor farko ta tsaya ta

ɗ

an kalli AB tace ya jirata nan bari ta karasa da Aydah cikin gida, lokaci

ɗ

aya Aydah ta ha

ɗ

e rai taja ta tsaya gafda AB tana kallon Ruma

isa take fa

ɗ

in."ita nan yayi mata , "ki bita" Abba ya fa

ɗ

a cikin sanyin murya yana kallon yanayin Aydah yadda ya tsareta da ido yasa tabi bayan Rumaisa da saboda yadda take jin zuciyarta tana iya kwadawa Aydahn mari."ki zauna anan Bara na saka mai aiki ta

kawo maki Ruwa.

Rumaisa ta fa

ɗ

a babu wani annuri akan fuskarta ta juya tabar cikin parlor bata jima ba sai ga mai aiki a bayanta anan kan rug ta aje mata madaidaicin tray da ta shigo dashi

har kuma lokacin Aydah tana tsaye taki zama. Batareda Rumaisa t

a kara koda kallonta ba ta juya tabar cikin parlor, zaune ta samesa yana famar danna wayar hannunsa

ɗ

an nesa dashi taje ta zauna, batareda ta yi magana ba har mai aiki ta shigo da tray a hannu ta aje agabansa."na tashi na tafi kenan ?"irin wannan tarbar za

n samu a wurinki."

Ya fada yana kallonta daman kaman jira take cikin wata irin murya mai tattare da kishi take fa

ɗ

in."Basai ka nuna min ka aureta ba ba sai ka nuna min matar ka bace nasan da wannan tun jiya da igiyoyin aurenta suka hau kanka.!"wannan ai c

in fuska ne.

Ta ƙarasa maganar da karaya a muryarta runtse ido ya yi yana juya kalamanta aransa duk yadda zai yi mata bayani yasan bazata fahimta ba saboda kishin dake dawainiya da ita. "Ba dan na tozartaki na taho tare da Aydah ba, kin santa da tsoro han

kalina bazai kwanta ba idan na barota ita kadai a gida.

"Saboda ita jariri ce.

Ta fa

ɗ

a sounding so very jealousy "wai meyasa kike kishi da Aydah Rumaisa kin manta matsayinta a zuciyata ne kanwatace fa."

"Muje parlorn Daddy yana jiranka."

Ta fa

ɗ

a tana

kauda wancan zancen duk da yadda take jin zuciyarta na wani irin tafarfasa, har Parlor Alh Bello ta yi masa iso, kan rug AB ya zube yana gaisheda mahaifin Rumaisa da respect da fara'a ya amsa sa yana tambayarsa gida da kuma aikinsa.

AB ya amsa da Alhmdul

lahi! shiru ne ya biyo baya na kusan minti biyar kafin Alh Bello ya nisa cikin kararriyar murya ya soma baiwa AB haƙuri ya fa

ɗ

a masa shi kansa bai san meyasa yayi irin wannan tunanin ba, a karo na biyu zai kara basa auren Rumaisa dan Allah kar yace a'ah ha

ka kuma zai je har gida ya baiwa mahaifinsa haƙuri.

"Babu komai Daddy wallahi ban rike ka araina ba

"Ka fara magana da mahaifinka kafin naje da kaina dan sosai mahaifinka ya kullaceni kuma kaga ba'ayi rabuwar arziki ba."Insha Allahu Daddy."

AB ya dade

sosai a Parlon Alh Bello Madawaki kamin ya koma wurin Rumaisa har yanzu babu wani sakin fuska atattare da ita kusan karfe tara ya yi mata sallama, har parlor ta samu Aydah hankalinta yana kan Tv amman gabaki

ɗ

aya bata cikin yanayi mai da

ɗ

i ko kallon Rumais

a ba tayi ba ta fice daga parlorn, sai bayan da suka tafi ne Rumaisa ta dawo cikin gida, Ammi ta bita da kallo ta cire mayafin kanta ta aje a gefe. "Har ya tafi ne?"Ammi ta fa

ɗ

a cike da kulawa tana kallon Rumaisa,"Eh! ya tafi."

Rumaisa ta bata amsa murya

a sarke "Ya naga yanayinki ya canja me kuma ya faru?"

Cikin rawar murya Rumaisa ke fa

ɗ

in. "Ammi kin san Bashir da shegiyar yarinyar nan yazo min."cike da mamaki Ammi ke fa

ɗ

in wacce yarinya kenan?"cikin kunnar zucci Rumaisa ke fa

ɗ

in."wacce aka yi masu aure

.

"To ke me abun damuwa tunda yarinya ce kuma ya maki alkawarin bazai kulata ba. Cikin Rawar murya Rumaisa ta ce."Ammi tsoro nake ji baki ga yadda yake son yarinyar nan ba tun tana ƙarama wata irin shakuwace a tsakaninsu fa

"wuyarta dai ki shiga gidan da

kin shiga ko kissa da kisisina za ki iya yi ki rabata da gidan rabuwa na har abada,shiru Rumaisa ta yi tana ya juya maganar mahaifiyarta aranta. kafin ta saki wani irin murmushi na gefen baki.

Ganin yanayinta na son rigima bai kulata ba,har suka karasa g

ida kowa ya nufi nasa

ɗ

akin wanka ya yi ,ya fito da alwallah sallar ishaai ya yi kusan karfe goma har da rabi ya fito nasa dakyin ya leka

ɗ

akin Aydah ya samu tayi bacci ƙara gyara mata kwanciyarta yayi tare da yi mata addu'a ya tofa mata ya ja mata duvet,s

amun kansa ya yi da jan gefen cheek

ɗ

inta

Fitilar

ɗ

akin ya kashe mata yabar mata (dim light)kasa ya sauka kitchen ya shiga ya ha

ɗ

a coffee fitowa ya yi ya zauna a parlor yana sha a hankali acan kasyan ransa kuma ta yadda zai tunkari Daddy da maganar mahaif

in Rumaisa kawai yake ta tunani bai san ta yadda Daddy zai dauki al'amarin ba har kusan 11 na dare yana a parlor kafin ya tashi ya kashe komai ya haura sama zuwa dakinsa,ya samu miss calls na Rumaisa har guda biyu, ya cire jallabiyyar jikinsa ya haye kan b

ed sai da yaja duvet ya rufe jikinsa kafin yayi dialling numberta dauka tayi da sallama a bakinta, ya fa

ɗ

a mata ta kira yana down stairs yana shan coffee yanzu ya dawo

ɗ

aki hirarsu ta masoya suka cigaba da yi cikin farin ciki kusan 12 yana ta hamma yace ma

ta bacci yake ji "Bara na kira ka video call naga idonka.

"Ko kin kira ba dauka zan yi ba.

"Saboda me?".

"Babu riga ajikina.

'Yar siririyar dariya Rumaisa ta yi, tana fa

ɗ

in "habeebi kunyarka ya yi yawa idan muka yi aure yaya za kayi."ki bari sai ranar

da aka kawoki gidana za ki ga yadda zan yi.

Wannan karon ma dariya Rumaisa ta yi kafin ta sauke wayar.

*MASARAUTAR KUDU*

"Haba! Umma wannan wane irin son kaine? A matsayina na babban

ɗ

a a gareki nine na dace ace ki yiwa yaƙi mulkar kudu ba ƙanina mai b

i min ba idan kika yi haka tamkar kin fiffita Ahmadu akaina ne, alhali dukkan mu 'ya'yanki ne. Ina fa

ɗ

a miki wannan maganar ne acikin tattausan kalami.

"Kai Ciroma! Ka fi kowa sani wacece ni bana magana biyu kuma duk abunda na hana dole akwai babban dalil

i da yasa ni yi hakan. Saboda haka ina da

ɗ

a garga

ɗ

in ka da ka watsar da duk wani kudirinka ka dauke idonka daga masarautar kudu.

"Banta

ɓ

a gani uwar da take yiwa

ɗ

anta ƙafar ungulu ba sai akanki Kilishi.

Wani irin zabura Kilishi ta yi a firgice ta zubawa

Ciroma idanunta, ba ƙaramin kaduwa ta yi ba na ji yadda ya kira sunanta cikin gatsali, wani irin mugun tsoro ne ya lullu

ɓ

eta hanta cikinta ya ka

ɗ

a zufa tana ta faman keto mata, kafin ta samu ta lalla

ɓ

o kalmar da za ta furta Ciroma har ya tashi sai da ya k

are mata kallo a sheƙeƙe kamin ya kade babbar rigarsa ya juya yana fa

ɗ

in "Allah ya ba mu wuni lafiya Kilishi uwar Ahmadu.

Sake jefa ta cikin zurfin tunani ya yi cikin mugun yanayi ta bishi da kallo baki sake ta ja dogon numfashi tana mai dafe saitin da zu

ciyarta yake. Wannan shi ake kira da ana zaton wuta a makera aka iske ta masaka an yanka ta tashi lallai tsugunne bata kare ba, wani shu

ɗ

adden al'amari wanda take kallo a matsayin kurman allo shi ne yake shiri fallasawa wannan ne kuma ba za ta ta

ɓ

a bari ya

faru ba dole ta yi gaggawar yiwa tufka hanci tun kamin kwabarta ta yi ruwa tsululu.

*BANGAREN MAI BABBAN ƊAKI*

A yau Aliyu na uku ya yanke shawarar komawa Lagos saboda tarin muhimman ayyukansa da ya baro gashi tare da Anaal yake daman ita ce idonsa idan

baya Lagos, yanzu kuma gasu anan tare kuma mai babban

ɗ

aki ta ce ba za a fitar da mai martaba waje ba don haka bai ga amfani da zaman da yake ba. Yanzu ma da ya nufo

ɓ

angaren na mai babban

ɗ

aki ya zo ne da zimmar yi mata sallama yau zai koma Lagos bakin a

ikinsa. As usual tana kishingi

ɗ

e hidimai biyu suna mata gyaran farce. Suna ganinsa suka kwashe gaisuwa ya

ɗ

aga musu hannu kana suka fice.

"Barka da hutawa Ummi!

"Yawwa mai sabon birnin.

"Na zo ne nayi miki sallama yau in-sha-Allah zan koma Lagos saboda

irin tarin ayyukan da na baro gashi dukka da yara nan na zo daman su ne ke taimaka min idan bana nan su jagoranci ayyukan da nake yi.

Shiru mai babban

ɗ

aki ta yi na

ɗ

an wani takaitaccen lokaci kamin ta yi gyaran murya.



#love story 2023/2024

#Jeedda

h Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Team kurman Allo.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jid

da Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[12

/29/2023, 2:22 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

*AREWABOOK*:Jeddah3256

Love Story

#Gwagwarmaya

#Team Tagwaye

045.

Yadda ta yi gyaran murya yasa Aliyu na Uku ya tattara hankalins

a kacokan! Akanta duk lokaci da ta yi irin wannan gyaran murya za ta yi magana mai muhimmanci ko kuma ba da umarni.

"Mai sabon birnin ina so ka natsu kasan me kake ciki lokaci yana ta tafiya shekarunka sun ja amman har yanzu bansan takamaiman inda ka sa

gaba ba. Ni ce mahaifiyarka a tunanina nice mutum ta farko da na dace na san damuwarka idan kuma ni ban isa nasani ita fa iyalin naka? Mai sabon birnin kai ba yaro bane da ace Allah yasa ka yi aure da wuri da yanzu kana da

ɗ

a ko 'ya da za ka sha mamaki yaw

an shekarunsa.

Furuncin mai babban

ɗ

aki na ƙarshe ya haifar masa da shiga mugun yanayi goshinsa ya tsatsafo da zufa jikinsa ya yi sanyi ya ciro handkerchief ya ciro daga aljihunsa, ya goge fuskarsa kamin ya furta "Umma na sha fa

ɗ

a miki bani ciki kowacce i

rin damuwa ya kamata ki yarda dani da akwai da tuntuni na fa

ɗ

a miki duk duniya nan banida kamarki saboda haka banga dalili da zai sa na

ɓ

oye miki idan ina cikin wata damuwa.

Kyakkyawar ajiyar zuciya mai babban

ɗ

aki ta sauke.

"Sai magana ta biyu Aliyu dan

gane da Fatimah (Anaal) yarinya nan girma ya kamata takai muzali aure, ka yiwa kanka fa

ɗ

a ka aurar da ita tun da sauran ƙuruciyarta.

"Allah ya ƙara miki lafiya har yanzu Anaal bata da ko saurayi ni kaina ina yawan tuntu

ɓ

arta amman sai ta ce min bata sami

wanda ya kwanta mata arai ba. Kuma kinga bai kamata mu yi mata dole ba.

"Mai sabon birnin ban ce ka yiwa 'yarka auren dole ba amman idan kana nuna mata darajar ta shine aure sai ka ga ta fito da wanda take so ba zai yiwu ace kaman Anaal bata da tsayayyen

saurayi ba.

"Shi kenan Ranki shi dade zan yi yadda kika ce. Ni zan wuce ki yi min addu'a.

Sosai ta dinga kwararo masa addu'o'in su ka yi sallama ya fice yana fita koma ya koma

ɓ

angarensa ya yi sallama da Hajiya Safiya, a parking lot ya tarar da Anaal

da

twins suna jiransa batareda da

ɓ

ata lokaci ba ya shiga mota direba ya ja ya yi dropping

ɗ

insu airport.

Rai

ɓ

ace Ciroma yake korawa mai

ɗ

akinsa Hajiya Umaima labari yadda suka yi da Kilishi ita ma Umaima fusata ta yi cikin masifa ta ce "Wallahi ranka shi d

a

ɗ

e idan har ba ka tashi tsaye tsayin daka ba kana kallo za a ci kasuwa abarka da kuturun jaki. Kaini tun da Allah ya halicci ni ban ta

ɓ

a gani uwar da take yiwa

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login