Showing 42001 words to 45000 words out of 268949 words
/>
Mufeeda ta fa
ɗ
a tana mai sauka daga gado ta shiga bathroom Jali
la kuma ta saka wayarta a charging ta fice zuwa babban parlorn gidan.
*ALH BASHIR MANSION*
AB yana dawowa daga office ya wuce bangaren sa ya yi wanka koda ya fito daga wanka ana kiran sallar magarib agurguje ya shirya cikin silk jallabiya brown in color
ya fesa turare ka
ɗ
an, ya wuce masallaci bayan an gama sallar isha ya shigo gida kaitsaye
ɓ
angaren Mami ya nufa a babban parlor ya tarar da Sadiya da Siyama kowacce tana sabgar gabanta, Sadiya tana rubutun project
ɗ
inta a laptop yayin da Siyama take chat da
Saleem fiancé
ɗ
inta sai uban murmushi take zabgawa alamar hirar da suke yi tayi mata mugun da
ɗ
i. Ƙamshin perfume
ɗ
insa ya ankarar dasu wanzuwar sa a cikin parlor, kusan a tare suka
ɗ
ago "Ya Abba ina wuni?
Sadiya ta fa
ɗ
a cikin rawar murya banza ya yi mata
"Ya Abba barka da dare?
Siyama ta gaida shi ba tare da la'akari da ƙin amsawa Sadiya da ya yi ba.
"Siyam ya karatu?
"Al-hamdullilah Ya Abba!
"Ina Baby Aydah?
Da sauri Siyama taso ta matso daf da yaya Abba ta yi ƙasa da muryar kamar munafuka "Yaya Ab
ba wallahi ina zargi Aydah da akwai abunda take aikata wa a
ɓ
oye duk bin kwakwafi na, na kasa gano mene ne. Da zarar ta dawo daga islamiyya za ta ƙunshe kanta a
ɗ
aki hatta da abinci ta rage ci haka zalika ta daina fitowa a babban parlor.
"Uhm! Tun yaushe
ta fara wannan halaya?
AB ya yi magana cikin ƙaramin sauti.
"Za kai three weeks.
"Three weeks! Meyasa tun lokaci ba ki fa
ɗ
amin ba?
"Ya Abba na zaci za ta daina ne yanzu ma naga abun nata ya ta'azzara sosai.
"Je ki kira min ita.
Da sauri Siyama ta nuf
i mattakalar bene zuciyarta cike da murna yau za su sha kallo, tana mur
ɗ
a handle
ɗ
in ƙofar
ɗ
akin Aydah ta ji shi a ƙargame da sauri ta sakko daga bene sai da tazo kusa da Ya Abba sannan ta yi magana "Ya Abba
ɗ
akinta a rufe yake.
"Je ki yi mata knocking ki
fa
ɗ
a mata ni nake so ganinta.
Har Siyama ta juya sai kuma ya dakatar da ita "Siyama! Yi zaman ki kawai bara na je da kaina idan ma tana
ɓ
oye wani abu ne zan gani da idanuna.
Hakan da ya fa
ɗ
a ba ƙaramin da
ɗ
i Siyama ta ji ba tana da yaƙini dole ya kamata
da laifi musamman
ɗ
azu taga sanda Aydah
ɗ
in ta fito da wayar Mami tana
ɓ
oyewa batasan cewa ta ganta ba, tasan Ya Abba baya so tana riƙe waya a cewarsa har yanzu bata yi girman da za ta riƙe waya ba. Don haka yanzu idan ya kamata da wayar Mami mai hana shi
yai mata duka sai Allah.
Duk abunda ke wakana tsakani AB da Siyama Sadiya ta tattara hankali da natsuwarta kacokan akan su yanzu ma da ya juya ya haura bene, ta bishi da kallo a hankali yake knocking ƙofar
ɗ
akin Aydah, tun yanayi a sannu har ya dawo yi da
ɗ
an ƙarfi Aydah wacce tayi nisa a karatun littafin secret relationship na Asmy b Aliyu sosai take enjoying littafin ba ƙaramin tausayin Jiddah ya kamata na gani yadda ta kamu da zazzafar soyayya Junaid Dikko alhali shi kuma baya ji sonta a zuciyarsa.
"Ay
dahhh! Me kike yi a
ɗ
aki zo bu
ɗ
e ƙofar nan tun kafin ranki ya
ɓ
aci.
Kaman daga saman ta ji muryar ya Abba a kausashe. Wani kalan wutsillowa ta yi daga gado ta fa
ɗ
o ƙasa "Na shiga uku! Kaman muryar Ya Abba nake ji.
Aydah ta fa
ɗ
a cikin zare idanuwa kafin t
a gama tu'ajjabi ta sake ji ya kira sunanta a fusace "Aydah kina ji na fa.
"Na'am! Ya Abba gani nan zuwa.
Ta fa
ɗ
a cikin har
ɗ
ewa harshe ta tashi da sauri ta
ɗ
aga pillow dake kwance akai ta
ɓ
oye wayar
ɗ
ayan wayar Mami da ta dauko, sai dai ta daidaita natsu
warta kafin ta nufi ƙofar ta bu
ɗ
e idanuwanta suka sarƙe da na Ya Abba wanda yai bala'in ha
ɗ
e fuska "Ya Ab...ba!
Yadda ta furta sunansa da kuma yadda idanuwanta suka firfito wannan ka
ɗ
ai ya isa ya tabbatar mishi da bata da gaskiya, tun tana yarinya idan ta
i laifi ta ƙwayar idanuwanta yake ganewa "Me kike yi ke ka
ɗ
ai ƙunshe a
ɗ
aki ba sannan kuma ba kallo kike yi ba saboda ban ji ƙarar sauti tv ba?"
"Uhm! Uhm! Ya Abba headache ke damu na.
Ta gama kame-kamenta ta da kyar ta lalla
ɓ
o wannan karya ta fa
ɗ
a kallo
n da yake bin ta dashi duk sai ta ji ta tsargu ta shiga cuku
ɗ
a
ɗɗ
iyar kalabar kanta wacce tsabar tsofa har ta fara tsife kanta da yake gashinta yana da tsatsin mayar da ganinsa ya yi kan gashin nata, take ya
ɓ
ata fuska cike da ba da umarni ya ce "Ban yarda
dake ba Aydah ki fa
ɗ
a min gaskiyar abinda kike yi idan kuma kika sake na bincika da kaina na gano ki to ki kuka da kanki.
Idanuwanta suka cicciko da hawaye ta wani langwa
ɓ
ar da kai ita dole sai ta bashi tausayi cikin muryar so ya kuka take fa
ɗ
in."Ya Abba
game ne nake yi da wayar Mami.
Wani kalan ajiyar zuciya ya yi kafin ya ture ta ya wuce cikin
ɗ
akin nata ya
ɗ
inga dube-dube can idanunsa suka kai ga pillow da tashi ya
ɗ
auke shi ya ciro wayar Mami, ya
ɗ
an jujjuya ta sai kuma ya mayar da ganinsa akan fuska
rta "Wato saboda game shiyasa kika za
ɓ
i ki dinga rufe kanki a
ɗ
aki ko? Wai ke ga ki mayyar games.
"Ya Abba I'm sorry!
Tayi magana tare da kama fatun kunnenta biyu.
"Wannan shine kashedi na ƙarshe da zan miki akan ki daina daukar wa Mami waya saboda ba s
ana'arki bace kin ji ko?"
"Tohm!
Ta fa
ɗ
a cikin ƙaramin sauti "Dama kina ji magana da watakila na runtse idanu na siya miki tab ki ta buga game tun da kin dawo mayyar sa.
Sauri ta ƙaraso gabansa ta shiga zuba mishi ta
ɓ
ara tana wani bubbuga ƙafafuwanta a
kan marbles hakan ya haifar wa da ilahirin jikinta motsawa 'yan matasan boobs
ɗ
inta sai rawa suke yi ta jikin 'yar fingilalliyar half gown
ɗ
in jikinta wacce ko santala-santala cinyoyinta bata rufe da sauri AB ya kauda
fuskarsa yayin da Aydah sai zuba shagw
a
ɓ
ar take yi har tana ƙoƙari kama mishi hannu ya yi sauri ja da baya cikin kakkausar murya ya ce "Baby Aydah banaso rigima idan kina min wannan ta
ɓ
arar sai ki sa na fasa.
"Na daina Ya Abba Allah na daina.
"To shi kenan ki canza kayan jikinki ki sakko ƙas
a mu yi dinner.
Yana ƙarashe magana ya nufi ƙofar fita ba tare da ya sake kallonta ba.
#Love story 2023/2024
#Jeedah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#team tagwaye novels
#Kurman Allo
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[12/11/2023, 10:04 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
#Love story
#Gwagwarm
aya
#Team tagwaye Novels
018..
*RUBUTUN ƳAN TAGWAYE BIYAR KARO NA BIYU.*
*TAFIYAR BIYU TAFI ƊAYA*
*KIN TABBATA KIN CIKA MACE? BABBAR MACE DAKE JI DA KANTA? KINA CIKIN MATAN DA SUKA SAN KANSU? WANDA SUKA SAN MUTUNCI DA DARAJAR KANSU? KO KUWA K
EMA KINA CIKI SAHUN SU O’O?*
*INA KUKE MANYAN MATA? WAƊANDA SUKA SHIRYA DAN GYARA JIKINSU? AURANSU? DA KUMA FARINCIKINSU?”*
*KUYI MAZA KU GARZAYA GUN FITACIYGA KUMA INGANTACIYAR MAI MAGANIN MATA DA MAZA DAN AMSAR NAKU KU GYARA DA KANKU WATO MEERAH
HERBS
WACCE TAI FICE GUN KAWO MUKU INGANTATTUN MAGUNGUNA BA TARE DA ALGUS BA.*
Mun gwada mun gani
💯
Mun gani mun shaida
💯
Anyi mun gani
💯
MAGANIN SANYI
MAGANIN NONO
MAGANIN HIPS
MAGANIN SLIMMING
MAGANIN NANKARWA
GYARAN AMARE
GYARAN MAIJEGO
M
ALLAKAR MIJI KO MATA
SUBULU DA SCRUB
MAYUKA NA GYARAN JIKI
TURAREN WUTA
MATSI
MAGANIN NI'IMA
MAGANIN TSUMI
INFECTION FLUSHER DA DAI SAURANSU…..Uwar gida, Amarya, Budurwa, Saurayi, Ango, Mai gida? Duk mai kuke jira? Kuyi maza ku garzaya Meerah herbs
maganin dake ingantace
💯
08142800199
07068558096
Agurguje ta canza rigar jikinta zuwa bubu na material hularta a hannu ta fito da
ɗ
an gudunta ta sakko ƙasa yadda ta fito tana fara'a yasa Siyama ta
ɓ
ata rai wato ƙararta da ta yi wurin Ya Abb
a ta tsalleke shi. Yau su uku suka ci abinci Sadiya, AB da Aydah, Siyama taci abinci da yamma lis da ta dawo daga school Mami kuma azumi ta yi a parlonta dake sama ta yi bu
ɗ
a baki tuni Sadiya ta ƙoshi amma ta kasa tashi ba ƙaramin da
ɗ
i take ji idan tana ka
llon kyakkyawar fuskarsa ba. AB ya ture plate
ɗ
in gabansa ya kalli Aydah wacce ke tsotsar ƙashin miya "Aydah!
"Na'am!
"Ki shirya gobe da yamma na kai ki saloon a wanke miki kai ayi miki kitso Allah na gaji da ganinki da wannan ƙazantar dake kanki.
Ya ƙa
rashe maganae yana ya mutsa fuska irin da gaske kyakyamin ta yake ji. Kafin Aydah ta yi magana Sadiya ta rigata ta hanyar cewa "Gaskiya Ya Abba ka rage sangarta Aydah she's mature enough and she can take care of herself haba hatta da kitso ace kaine za ka
kaita sai kace wata yarinyar goye.
"Mtss! Ya ja dogon tsaki tare da miƙewa ya ture kujera ya nufi ƙofar fita Aydah ta kalli Sadiya taga yadda ta bi shi da kallo har idanuwanta sun kawo ƙwalla ta fashe da dariya, hakan ya fusata Sadiya ta tashi rai
ɓ
ace t
a tsike Aydah da wawan mari har sai da Aydah ta fa
ɗ
o ƙasa ta takarkare ta tsandara mahaukacin ihu wanda yasa Siyama ta jefar da wayarta ta kwaso da gudu ta shigo dining area
ɗ
in ta sauke idanunta akan fuskar Sadiya wacce ke cika tana batsewa Siyama ta sun
kuya ta
ɗ
ago da Aydah wacce ta saki baki sai kuka take yi tana kiran wayyo
Allah idonta yaya Sadiya ta fasa mata ido. "Wannan ya zama miki na farko kuma na ƙarshe da za ki sake yi min dariya 'yar iska yarinya kawai wacce ta gama raina mutane.
AB har ya g
ama ficewa daga entrance
ɗ
in part
ɗ
in Mami ya ji ihun Aydah a rikice ya dawo daidai furunci Sadiya yana fa
ɗ
awa kunnensa dukkan su basu lura da shigowarsa dining area
ɗ
in ba yana zuwa ba tare da ka-ce-na-ce ba ya
ɗ
auke Sadiya da lafiyayyen mari tana
ɗ
agowa
bu
ɗ
e da baki ya sake dallawa
ɗ
ayan kumatunta cikin tsanani fushi da
ɓ
acin rai ya nuna ta da yatsa cikin kakkausar murya ya ce "Daga yau daga yanzun nan da nake tsaye a gabanki idan kika kara ta
ɓ
a lafiyar Aydah acikin gidan nan wallahi tallahi sai na baki
mugun mamaki,with shock Sadiya ke kallon Abba,tana ganin yadda jikinsa ke wani irin rawa saboda tsananin
ɓ
acin rai. marin da ya mata bai
ɓ
ata mata rai ba kamar yadda ransa ya
ɓ
aci akan marin Aydah da ta yi zuciyarta ta fara kokonto akan yayan nasu akan kul
awar da yake baiwa Aydah fiye dasu. "Hayaniyar me nakeji anan?" Mami ta fa
ɗ
a tana tsaye akan stairs dan hayaniyarsu yasata fitowa Siyama da Aydah suka yi tsuru-tsuru saboda
ɓ
acin rai AB ko kallon wurin Mami, bai yi ba ya juya a mugun fusace ya fice daga Pa
rlon ita ma Sadiya ta juya ta nufi nata
ɗ
akin cike da shakku da wani irin tsoro dake cika zuciyarta. Sai lokacin Siyama ta korawa Mami abunda ya faru. Mami tabi Aydah kawai da mugun kallo ta juya ta koma sama. Da dare sai dai AB ya kira siyama a waya ta ka
i masa coffee a part
ɗ
insa har lokacin bai gama fushin da ya dauka da Sadiya ba dama kuma tara mata yake yi. Har zuwa washegari bai huce daga fushin da ya yi ba, shiyasa ko breakfast bai fito ba. Sai da Daddy ya tambaya me aka yi masa da bai fito ba? Mami
tace "kannensa ne suka
ɓ
ata masa rai kai ma kasan ba zai zo ba Siyama ta zuba masa ta kai masa.
Daddy ya juya kan Aydah da take zaune a wurin tana juya spoon
ɗ
in a hannunta
ɗ
an murmushi Daddy ya yi yana fa
ɗ
in."mamana meyasa kike tsokanar yayunki bancin ki
n san yayanki baya da haƙuri a wannan
ɓ
angaren?"
Hawaye suka fara sauka a fuskar Aydah cikin shesshekar kukan ta ."Daddy ban mata komai ba kawai ta mareni.!
Mami ta wani daka mata tsawa tana fa
ɗ
in."tashi ki bar gabana kar na kwada maki mari, da sauri Ayd
ah ta mike tsaye tana ture plate
ɗ
in gabanta cikin banbamin fa
ɗ
a Mami ke fa
ɗ
in."Ba dole ta yiwa mutane rashin kunya ba duk yabi ya sangarta yarinya ya lalata ta bata respecting
ɗ
in kowa. Na sha fa
ɗ
awa Abba ba so
ɗ
aya ba biyu ba wannan ba gata bane macce ce
gidan wani zata tafi wallahi wahala za tayi. Da zarar ya bu
ɗ
e baki sai ka ji ya ce ba zai ta
ɓ
a bari ta wahala ba, haka zalika babu shegen da ya isa ya wulakanta masa kanwa. Ai zamu dai gani mu je zuwa.
Mami ta ƙarashe magana a mugun fusace wani murmushi
mai sautin gaske Daddy ya yi shi dai bai ce komai ba sai yanzu wani tunani ya shiga kansa meyasa tun farko bai aurawa Abba, Aydah ba? Tun da har akwai irin wannan muguwar shaƙuwar a tsakaninsu yasan ba zai ta
ɓ
a kin amincewa ba wata irin shaƙuwa ce dake ts
akanin Abba da Aydah tun tana ƙarama yake nuna mata matsananciyar ƙauna ya sha canja mata school don kawai ta yi laifi an hukunta ta, ko bata mata rai akayi shi kenan ba za ta ƙara zuwa ba school
ɗ
in ba. Babu irin fa
ɗ
an da bai yi masa ba akan wannan canje
-canjen makarantar da yake mata har yanzu da take secondary school haka suke kullum yana sintiri zuwa makarantarsu Aydah sulhu da malaman makaranta. Kamar yadda ya saba yana gama shirin fita office cikin shigar suit maroon in colour sai da ya tsaya a mota
ya aje briefcase
ɗ
insa ya nufi cikin gida Mami da Sadiya ka
ɗ
ai ya tarar cikin dining area
ɗ
in.
Ita ma Sadiya saboda ta saka yayan nata a ido ta fito cikin dining area
ɗ
in fuskarsa a tamke ya ja kujera ya zauna daf ta Mami yana gaisheta cike da respect ta
amsa. Cikin rawar murya Sadiya ta gaishesa ko kallon inda take bai yi ba ballantana tasa ran zai amsa Mami dai bata ce komai ba tana ta sipping ruwan lipton
ɗ
inta da Sadiyar ta ha
ɗ
a mata, Sadiya ta dawo gabansa tana ƙoƙarin
ɗ
aukar cup ta ha
ɗ
a masa tea ya y
i saurin daukar wani ya shiga ha
ɗ
awa, tuni idanu Sadiya suka cika da hawaye juyawa kawai tayi tabar cikin dinning area
ɗ
in. Mintuna goma sha biyar kacal ya yi cikin dining area
ɗ
in ya yiwa Mami sallama ta bisa da addu'ar Allah ya tsare hanya. Mami tana tsa
ye da 'yar aiki tana yi mata list
ɗ
in abubuwan da zata siyo mata a kasuwa tana gama rubuta mata tabar kitchen
ɗ
in tana ƙara jaddada mata da ta yi sauri rana ta yi sosai. Kai tsaye
ɗ
akin Sadiya ta nufa kwance ta sameta kan doguwar sofa ta yi ruf da ciki gan
in mami a
ɗ
akinta yasa ta yi saurin goge hawayen da har lokacin basu daina zuba mata ba ta tashi zaune haka sai kawai ta tsince kanta da kasa kallon mami. "meke damunki?"kukan me kika zauna kina yiwa mutane haka?" Wasu hawaye suka kara zubowa akan kumatun
Sadiya.
Cikin shesshekar kuka ta shiga fa
ɗ
in."Mami bakya ganin yadda yaya Abba ke avoiding
ɗ
ina acikin gidan nan yana kula kowa banda ni duk ya bi ya tsaneni shi bai san tsautsayi bane?