Showing 9001 words to 12000 words out of 268949 words
ya
kalli Aydah yana fa
ɗ
in."Tashi ku tafi bana son rigima. Ai yana fa
ɗ
ar haka ta miƙe ta nufi kofa a mugun fusace. daman Mami ta da
ɗ
e da fita ganin ta fita yasa Siyama ta juya tana yiwa yaya Abba, sai anjima daman wani kallo yayi mata wanda ta riga tasan me ya
ke nufi ganin Mami ta nufi gidan yaya Abba, da mota yasa Siyama dake zaune a front seat fa
ɗ
in."Mami yaya Sadiya zamu dauko ne?" shiru Mami ta yiwa Siyama ko magana bata son yi
har suka iso ƙofar gidan Ab mami bata furta uffan ba.
A bakin gate ta yi park
ing ta kalli Siyama tana fa
ɗ
in."taje ta shiga ta kira mata Sadiya kai tsaye Siyama ta fice daga motar a bakin gate ta tsaya tana knocking ta ƙaramar kofa a tsorace maigadi ke fa
ɗ
in."wanene dan har lokacin daren jiya bai daina gilma masa cikin idanunsa yadd
a aka dauki mai gidansa rai a hannun Allah kwana ya yi yana zagayawa a ban
ɗ
aki ya tsinewa Sadiya Kwando-kwando a wannan daren. Ya bu
ɗ
e ƙofar yana kallon Siyama wanda duk a tsorace yake haushi sosai Siyama ta ji tamkar bai ganeta ba "malam Barau ka bu
ɗ
emin
ƙ
ofa mana.
"Babu fa kowa a gidan Hajiya. Da mamaki Siyama ke fa
ɗ
in."matar gidan nake maka magana.
"Ai matar gidan tun jiya da ta cakawa maigidan nan wuƙa aciki bata kwana gidan nan ba.
Wani irin bugawa ƙirjin Siyama ya shiga yi jin kalaman Barau maigadi
wato kenan sanadin yaya Sadiya yaya Abba ya kwanta gadon asibiti, yadda Mami taga Siyama ta nufo su babu wata natsuwa a tattare da ita yasa ta tsaya tana kallonta shiga kawai tayi cikin motar har hawaye sun cika mata idanuwa cikin rawar murya ta ce."Mami
ashe dama yaya Sadiya ita ce silar kwanciyar yaya Abba, a gadon asibiti ?
Siyama ta ƙarasa maganar cikin rawar murya batare da Mami ta bata amsar tambayarta ba take fa
ɗ
in "ya a kayi kika tsaya wajen maigadi ba ki shiga cikin gidan ba? Anan Siyama tasake f
a
ɗ
awa Mami, abunda taji abakin maigadi na cewa yaya Sadiya bata kwana a gida ba kai tsaye Mami ta yiwa motar key batare
da ta ƙara bin takan Aydah da Siyama ba dake mai da zance cike da mamakin yar uwar tasu.
Wanda ko a mafarki ko a gaske basu ta
ɓ
a tunani
n zata aikatawa yayansu haka ba. Har suka isa gida jikin Mami sanyayye maigadi ta fara tambaya ko Sadiya tazo gida ?"anan ya tabbatar mata da tazo sai dai kuma bata jima ba motar police tazo ta tafi da ita wani irin tashin hankali Mami ta ji ya cika zuciya
rta still tana kallon motar Daddy, da har lokacin tana cikin compound cike da ƙarfin hali Mami ta sake kallon maigadi tana tambayarsa Alhaji yana nan lokaci da aka tafi da Sadiya? Ya tabbatar mata da yana nan. kai tsaye Mami cikin gidan ta nufa lokaci
ɗ
aya
jikinta ya yi mugun sanyi tasan Daddy ,da zuciya idan aka bata masa rai babu wanda ya isa ya tankwasa shi ko ka
ɗ
an hukuncin da Daddy ,ya
ɗ
auka bai yi ba duk da tasan Sadiya bata kyauta ba tana bukatar a hukunta ta Amma bata hanyar miƙa ta hannun hukuma ba
, tun da ma an samu abun yazo da sauki ta kalli su Siyama da har lokacin jikinsu ke a sanyayye tana fa
ɗ
in."su fara yin breakfast sai su tashi su taimakawa Huwaila da girkin rana. Daman mutanen gidan indai ranakkun weekend ne basu cika yin breakfast da wuri
ba sai idan sun san suna zuwa islamiyyar safe. Wacce ba kullum suke zuwan ta safe ba sun fi zuwa da yamma, ta samu Daddy a katafaren parlornsa ya yi wanka still yana sanye da jallabiyya ajikinsa ya yi nisa cikin tunanin da yake Mami ta shigo dauke da sall
ama a bakinta ya amsa sallamar batare da ya kalleta ba. zama ta yi a gefensa Mami ta rasa ta inda zata yiwa Daddy zancen Sadiya cike da ƙarfin hali Mami tace "Alhaji Amma kamar hukuncin da ka daukarwa Sadiya sai nake ganin kamar bai yi ba kar ayi ta yawo d
amu a gari.
Wani kallo Daddy ya yi mata
A matuƙar harzuƙe yake fa
ɗ
in."Ita abunda ta yi ta kyauta? Sadiya ƙaramar Yarinya ce ko me?"shekarar Sadiya 25 a duniya shine kike kiranta ƙaramar Yarinya?"ki daina batamin rai dan Allah. Idan kin san ba magana mai
muhimmanci zaki fa
ɗ
a ba ki tashi ki fita ki barni da damuwar da nake aciki. Ran Mami ya gama
ɓ
aci akan hukuncin da Daddy ,ya dauka tasan tana ƙaunar Abba, fiye da 'ya'yan da ta haifa da cikinta ita kanta bata ji da
ɗ
in yadda Daddy, ya yanke hukunci ha
ɗ
a ya
ran nata aure ba. musamman Sadiya da tayi gadon kafiya a wajen mahaifinta. kai tsaye Mami parlorn tabari ta wuce
ɗ
akinta sai kai da kawo take a tsakiyar
ɗ
akinta da gaske Daddy yana ƙoƙarin jawo masu abunda ba zai iya gyarawa anan gaba ba, duk wanda ya ji
yadda Sadiya ta yi a daren aurenta ba zai yarda ya aureta ba ko ka
ɗ
an bata so maganar nan ta kai wurin yan sanda ba. Tafiso su da suka bata komai su warware komai, mutum na farko da ya fa
ɗ
o mata a wannan lokacin shine Abba, Amma kuma da kunya ta kira Abba
ta shaida masa Daddy ya miƙa Sadiya a hannun hukuma mutum na ƙarshe da yazo mata wannan lokacin shine Abdulkarim za tayi magana dashi su tattauna da Abban, ko za a iya samun mafita da sallama Abdulkarim ya daga kiran Mami, ya gaisheta ta amsa shiru ya
ɗ
an
biyo na wani lokaci kafin Mami ta soma yiwa Abdulkarim bayani abunda ke faruwa, shima Abdulkarim
ɗ
in shiru yayi yana ta nazarin maganganun Mami kafin yace mata Abba yanzu ya samu bacci idan ya tashi za su tattauna godiya Mami ta yi masa gamida sauke wayar.
Wannan ƙaron driver Mami ta ha
ɗ
a da Siyama da kuma Aydah su suka je asibiti kaiwa Ab abincin rana suma basu jima ba Ab ya uzura musu akan su kira driver ya mayar dasu gida lokacin islamiyya ya yi kusa shiru Aydah ta yi tare da bata rai sosai da alamar ko
ka
ɗ
an zancen bai mata da
ɗ
i ba tasan haka yayan nasu yake ko ka
ɗ
an baya son ayi fashin islamiyya ko biki suke basa fashin zuwa islamiyya. Bayan isowar driver Siyama kawai ce ta yiwa Ab sallama daman Aydah tafiyarta ta yi ko kallon gefen
da yake bata sake yi
ba yasan fushi ta yi bayan tafiyarsu Abdulkarim dake zaune akan sofa
ɗ
in dake girke acikin
ɗ
akin kallon AB yayi da ya rufe idanunsa
ɗ
an gyaran murya ya yi da yasa AB bu
ɗ
e manyan fararen idanuwansa yana kallon Abdulkarim "Da tun farko wannan yarinyar Siyam
a ya aura maka ba wannan shashashar mahaukaciyar yarinyar ba.
Wani kallo AB ya riƙa yi masa, murya a shaƙe ya ce "ka manta cewa Siyama tana da wanda take so very soon za a sa musu rana ko Sadiya da aka auramin kasan yadda igiyoyin aurenta sukayi min tsaye
akai?
"To ba ga Aydah ba amma wannan Sadiya tun farko ni dai bata kwanta min a rai ba ta cika rawar kai.
"What! Aydah fa kace?
"Kwarai kuwa Aydah.
"Duka-duka yaushe aka haifi Aydah da har za a aura min ita? She's just 15-16yrs fa.
"Koma jaririya ce
gara ita sau duba da Sadiya.
"Wallahi gara in dawwama da auren Sadiya da in auri yarinyar da nike mata wanka na canja mata diaper.
Yadda AB ya yi maganar ya kusan saka Abdulkarim dariya sai dai bai yi dariyar ba, lokaci
ɗ
aya AB ya juya masa baya alamar
dai kwata-kwata bayason maganar.
Da yamma da Daddy, ya shigo cike da ƙarfin hali Abba ke fa
ɗ
in."Amma Daddy sai nake ganin kamar kai Sadiya cell bashine mafita ba ka yi hakuri Daddy duk da nasan bata kyauta ba ƙaddara ce da kuma sharrin zuciya ayi mata al
farma acikin alfarmominka Daddy, indai ta nine na yafewa Sadiya duniya da lahira.
AB ya karasa maganar da respect a muryarsa kallon da yaga Daddy na yi masa ne yasa ya yi saurin saukar da kansa ƙasa."idan ba a hukuntata ba taya kake so ta kar
ɓ
i laifinta?
"Amma Daddy macce fa ba dace ace ta shiga irin wannan wurin ba.
murmushi mai ciwo Daddy ya yi kafin yace."idan ba a hukunta ta ba ba zata gane kuskurenta ba ka bar 'yar banza ta kwana a ƙarkame gobe ko da ku
ɗ
i aka bata akace ta nunawa wani wuƙa bama ta
caka masa ba za tayi ba. A razane Abba, ke fa
ɗ
in."Ta yaya za ta kwana a irin wannan wajen Daddy ai sai ta kwaso cuta. A fusace Daddy ya dube shi "Ka daina magana haka Abba, na rantse Sadiya sai ta kwana a hannu hukuma sai tayi nadama sai ta azabtu ko ina y
in belinta.
Jin rantsuwar da Daddy ya yi jiki a sanyayye Abba ya yi shiru bai ƙara fa
ɗ
ar komai ba, koda magarib da Mami tazo tana jiran Abba ya yi mata maganar Sadiya sai dai Abban bai ce komai ba har lokacin tafiyarta gida ya yi tasan Abba da miskilanci
ba zai mata magana ba haka Mami ta dawo gida jiki a sanyayye kuma har lokacin Daddy bai yi mata izinin tafiya police station ba. Wasa-wasa sai da Sadiya ta yi sati guda a cell aka fito da ita ga baki
ɗ
aya kamanninta sun canja tamkar ba Sadiya Bashir ba 'y
ar gayu da kwalisa duk wannan gayun babu shi, shima a
ɓ
angaren Abba, yana samu sauƙi sosai har ciwon ya fara ƙamewa saboda irin maganguna da yake sha, daga Mami har Daddy babu mai amsa gaisuwarta haka ma ƙannenta da take hango tsanarta acikin idanuwansu ha
r lokacin kuma babu wanda yake yi mata maganar AB ko yayane tana son taji wani hali yake ciki sai dai bataga fuskar tambayar kowa ba a gidan, a bakin Huwaila mai aiki ne ma taji ai yaya AB yana asibiti. Satinsa biyu aka bashi sallama kai tsaye gida aka daw
o dashi daga Siyama har Aydah tamkar zasu mayar da AB ciki dan ganin ya samu sauƙi sosai a kuma daren Abba,ya ha
ɗ
a dukka 'ya'yan nasa
Tun kafin Daddy yayi magana zuciyar Mami ta shiga bugawa tana ta addu'ar Allah yasa abunda Daddy zai yanke mai sauƙi ne.
Kai tsaye Daddy ya miƙawa
Abba takarda da biro fuskarsa babu walwala balle wani annuri yace."Abba ka rubutawa Sadiya takardar saki yanzu ka bani umarni nake baka ba shawara ba.
Babu wanda kalaman Daddy basu girgiza shi ba ,cikin rawar murya Abba ke fa
ɗ
in.
"Amma Daddy.!
Saurin
ɗ
aga masa hannu Daddy ya yi "Abba ko kaima za ka bi bayan Sadiya ne kamar yadda ta zama shai
ɗ
aniyya cikin 'ya'yana kaima haka zaka zama?Da sauri Abba ya girgiza kai hukunci Daddy bai wai ya masa wani irin tsauri bane sai dai yana gan
i kamar Daddy ya yi gaggawa kaman yadda ya yi gaggawa ha
ɗ
a auran nasu bayan yasan dole su sami rauni zuciya kafin su karbi junansu a matsayin mata da miji. A maimakon ya yi farin ciki da wannan sakin sai ya samu kansa cikin tashin hankali da muguwar fargab
a sai da ya ha
ɗ
iye wasu busassu miyau kana ya
ɗ
ora hannunsa a takardar cikin minti
ɗ
aya ya gama rubutun Daddy ya ƙarbi takardar ya duba ya kalli Sadiya ya miƙa mata takardar fuskar Daddy tamkar hadari wasu irin hawaye masu zafin gaske suka balle acikin id
anuwanta sai da Daddy ya daka mata tsawa sa'annan ta kar
ɓ
i takardar babu inda baya rawa cikin jikinta. Ya kalleta ido cikin ido yace "Wata biyu na baki ki fitar da miji ba za ki yimin zawarci acikin gidana ba.
Parlorn tsit ya yi banda shesshekar kukan Sad
iya babu abunda ke tashi cikin parlorn , Daddy ya kalli Mami yana fa
ɗ
in "in-sha-Allah nan da sati guda zan nemo wa Abba matar da ta dace dashi muddin ina raye Abba ba zai ta
ɓ
a wulaƙanta ba. Abba zai ta
ɓ
a kukan rashin iyayensa ba.
#love story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#kurman Allo.
*
💃🏻
PROMO PROMO PROMO*
💃🏻
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jeeddah Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja
ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k Yanzu 1800
Hudu 1600 - 1400
Uku 1200 - 1000
Biyu 1000 - 800
Ɗ
aya 500 - 400
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
Promo zai kare zuwa wani satin, garz
aya kisai naki
🙌🏻💃🏻
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114
6563
+234 704 040 2435
[11/24/2023, 3:12 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful love Story)
NA
JEEDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
#Love Strory
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye
005.
*RUBUTUN ƳAN TAGWAYE BIYAR KARO NA BIY
U.*
*TAFIYAR BIYU TAFI ƊAYA*
*KIN TABBATA KIN CIKA MACE? BABBAR MACE DAKE JI DA KANTA? KINA CIKIN MATAN DA SUKA SAN KANSU? WANDA SUKA SAN MUTUNCI DA DARAJAR KANSU? KO KUWA KEMA KINA CIKI SAHUN SU O’O?*
*INA KUKE MANYAN MATA? WAƊANDA SUKA SHIRYA DAN GY
ARA JIKINSU? AURANSU? DA KUMA FARINCIKINSU?”
*KUYI MAZA KU GARZAYA GUN FITACIYGA KUMA INGANTACIYAR MAI MAGANIN MATA DA MAZA DAN AMSAR NAKU KU GYARA DA KANKU WATO MEERAH HERBS WACCE TAI FICE GUN KAWO MUKU INGANTATTUN MAGUNGUNA BA TARE DA ALGUS BA.*
Mun gw
ada mun gani
💯
Mun gani mun shaida
💯
Anyi mun gani
💯
MAGANIN SANYI
MAGANIN NONO
MAGANIN HIPS
MAGANIN SLIMMING
MAGANIN NANKARWA
GYARAN AMARE
GYARAN MAIJEGO
MALLAKAR MIJI KO MATA
SUBULU DA SCRUB
MAYUKA NA GYARAN JIKI
TURAREN WUTA
MATS
I
MAGANIN NI'IMA
MAGANIN TSUMI
INFECTION FLUSHER DA DAI SAURANSU…..Uwar gida, Amarya, Budurwa, Saurayi, Ango, Mai gida? Duk mai kuke jira? Kuyi maza ku garzaya Meerah herbs maganin dake ingantace
💯
08142800199
07068558096
A tsorace AB ya
ɗ
ago idanunsa ya kalli Daddy zuciyarshi tana wani kalar bugawa sai da ya maida kanshi ƙasa kafin ya ce "Ka gafarce ni Daddy ba wai inaso bijrewa umarninka bane ko ka
ɗ
an bana fatar zuwan ranar da ni Abba za ka bani umarni na bijire maka. Kawai dai ina rokon
alfarma da ka janye zance neman min aure, a halin yanzu na fi so na ƙarashe rayuwata babu aure.
"Zance banza kenan Abba taya ina raye tare da shaƙar numfashi a duniya na barka, babu aure? Burina shine ka yi aure Abba ka haifa min jikoki shiyasa a lokaci
da Alhaji Bello Madawaki ya fasa aura maka 'yarsa Rumaisa a bisa hujja da kai kanka bakasan da wanzuwar ta ba. A lokaci raina ya
ɓ
aci kalar
ɓ
aci da bai ta
ɓ
a yi ba, shiyasa idanuwana suka rufe ruff ba tare da na yi duba da irin abunda zai je ya komu ba na a
ura maka 'yar uwarka wacce nake gani na isa da ita amma ta watsa min ƙasa a ido.
Abba bansan waye ya banka
ɗ
o da
ɗ
a
ɗɗ
en sirri da na
ɓ
oye tsawon shekaru wanda daga ni sai margayiya Maryam muka san dashi. Abba kai ba shege bane
ɗ
an gaba da fatiha kamar yadda
mahaifin Rumaisa ya fa
ɗ
a ba. Ina da cikakken yaƙini akan cewa ta hanyar aure aka same ka sai dai babban takaicina da ya kasance bansan komai ba akan iyayenka ba. Kuma banida wata gamsasshiyar hujja da zan fa
ɗ
a maka akan dalili da yasa ka kasance
ɗ
ana. Kuma
banaso ka sake yi min wata tambaya akan asali iyayenka domin kafin na mallake ka, ka zama
ɗ
ana sai da na cika wasu sharuddan koda ace yau iyayenka na asali suka bayyana, ba zan ta
ɓ
a basu kai ba, domin kai
ɗ
in rayuwata ne Abba ina sonka fiye da 'ya'ya da
na haifa.
Daddy ya ƙarashe magana tare da ƙoƙarin hanawa hawayen cikin idanuwansa zubowa.
Kowacce kalma dake fita daga bakin Daddy tana shiga jikin Abba tare da kassara masa dukkan wani ƙudurinsa saboda haka ba zai iya ja-in-ja da Daddy ba.
Tun sanda
AB ya baro Parlorn Daddy ya dawo
ɓ
angarensa ya kwanta akan sofa tunani ya yi masa yawa, zuciyarsa tana cike da alhini abunda zai faru dashi anan gaba. Ƙarar wayarsa dake kan centre table ce ta dawo dashi daga natsuwarsa da ta kaurace masa suna Rumaisa Mada
waki ya gani, sai da gabansa ya fa
ɗ
i yana matuƙar ƙaunar Rumaisa ita ce mace ta farko da ya fara soyayya da ita, sai kuma ga wannan ƙaddarar ta raba su. Sai da ta jera masa kira hu
ɗ
u ana biyar ya yi picking, yana
ɗ
aura wayar a kunnensa tun kafin ya yi maga
na ya ji shesshakar kukan Rumaisa bata yi magana ba sai faman gunji kukanta take yi, shi