Showing 6001 words to 9000 words out of 268949 words
CIKI SAHUN SU O’O?*
*INA KUKE MANYAN MATA? WAƊANDA SU
KA SHIRYA DAN GYARA JIKINSU? AURANSU? DA KUMA FARINCIKINSU?”
*KUYI MAZA KU GARZAYA GUN FITACIYGA KUMA INGANTACIYAR MAI MAGANIN MATA DA MAZA DAN AMSAR NAKU KU GYARA DA KANKU WATO MEERAH HERBS WACCE TAI FICE GUN KAWO MUKU INGANTATTUN MAGUNGUNA BA TARE DA AL
GUS BA.*
Mun gwada mun gani
💯
Mun gani mun shaida
💯
Anyi mun gani
💯
MAGANIN SANYI
MAGANIN NONO
MAGANIN HIPS
MAGANIN SLIMMING
MAGANIN NANKARWA
GYARAN AMARE
GYARAN MAIJEGO
MALLAKAR MIJI KO MATA
SUBULU DA SCRUB
MAYUKA NA GYARAN JIKI
TU
RAREN WUTA
MATSI
MAGANIN NI'IMA
MAGANIN TSUMI
INFECTION FLUSHER DA DAI SAURANSU…..Uwar gida, Amarya, Budurwa, Saurayi, Ango, Mai gida? Duk mai kuke jira? Kuyi maza ku garzaya Meerah herbs maganin dake ingantace
💯
08142800199
07068558096
Hafeez Sale ya yi parking motar ba tare da ya kashe ta ba ya mayar da ganinsa kan fuskar Sadiya wacce tayi wani irin zuru-zuru idanuwanta sun kode la
ɓɓ
anta sun bushe kallo
ɗ
aya za ka yi mata ka fahimci a firgice take. "Ki shiga gida Sadiya idan Allah yasa
ƙura ta lafa zan nemi ki. Amma Dan Allah Sadiya karki ambaci sunana a matsayin wanda ya ba ki mafaka, kin dai san bansan yaushe kika shiryar da wannan shiri naki ba.
Ƙ
arfaffiyar ajiyar zuciya Sadiya tayi zuciyarta tana bugawa da ƙarfin gaske ta kalli Ha
feez yayin da idanuwanta da basa gajiya da kuka suka fara ambaliya kwalla "Dan Allah Hafeez ka mai dani hotel
ɗ
in wallahi ina tsoron ha
ɗ
uwa ta da Daddy Hafeez kasan yadda mahaifina yake da zafi sh....
"Dakata mana Sadiya!
Hafeez ya katse ta da sauri fusk
arsa ta bayyanar da
ɓ
aci ransa a fili "Ya kike so ki jefa rayuwata a matsala?" Kisan kai fa kikayi Sadiya sannan kuma kike so na cigaba da baki wurin
ɓ
oya? Gaskiya ba zan iya ba Sadiya ki fita min kawai daga mota, ko taimakonki da nayi jiya na kai ki hotel
nayi nadamar sa. Oya fita tun kafin wani ido ya ganni tare dake masifar da kika jawowa kanki ta shafe ni.
"Hafeez Dan Allah...
"Dallah malama fita! Nace ki fita min daga mota.
Cikin tsawa da hargowa Hafeez ya yi mata magana, Hafeez
ɗ
in da ta sani mai s
anyi hali da rashin son haniya halinsa sak! na Ya Abba, amma yau shine yake buga mata tsawa da ihu irin wannan.
Gani ta kasa fita sai kallonsa take ga baki
ɗ
aya hawaye sun gama wanke mata fuska. A mugun fusace Hafeez Sale ya
ɓ
alle murfin mota ya fito rans
a a
ɓ
ace ya
ɓ
alle wa Sadiya murfi tun kafin ya kai da magana ta fito da sauri tana kallonsa ya ja motarsa da gudu sai da ya
ɓ
acewa ganinta kafin ta durƙushe wurin ta saki kuka mai ta
ɓ
a zuciya, ta dau lokaci a wurin tana kuka kafin ta miƙe ta kwakwasa ƙaram
ar ƙofa maigadi ya bu
ɗ
e mata yadda ya ganta sai da ya ja da baya hakan da ya yi, ya ƙara linka tashin hankali da Sadiya take ciki shikenan kowa ya gama sani ta'asar da tayi shikenan ta zama abin tsoro da gudu a cikin mutane. Tun da masoyinta ya gujeta wand
a ta hakikance dashi take ikirarin shine rayuwarta to kowa ma zai iya gudunta. Mamaki da maigadi ke yi me ya kawo ta gida ita da jiya-jiya nan aka kaita
ɗ
akin miji shine za ta dako wannan uban sammako "A'ah
ikon Allah Halimatu! ke ce a tafe da sanyi safiya
nan? Allah yasa lafiya to shi kuwa ango naki yana ina da yabarki kika fito ke ka
ɗ
ai? Gashi kuma kin taki rashin sa'a ga baki
ɗ
aya mutane gidanan sun fita hatta da Alhaji yana dawowa daga masallaci ya fice, da alama Halimatu akwai abinda ke faruwa a gidana
n. Naga fuskar Alhaji kamar wanda aka yiwa mutuwa, to ko mutuwar aka yi muku tun da kema ga ki kin zo da taki fuskar tashin hankali gashi kuma kina hawaye? To amma da mutuwa ce aka yi ai bai kamata Alhaji ya
ɓ
oye min ba ko ladar jana'iza na samu.
Dukka
maganganu da maigadi ke yi yana ƙara linka tashin hankali da Sadiya take ciki ne ji da tayi babu kowa yasa ta nufar cikin gida da wani irin sauri, maigadi ya bi ta da kallo baki bu
ɗ
e "Ikon Allah to ko me ta zo yi ne oho! Wannan garsakeƙƙiya ba za a ce tana
tsoron namiji ba sai dai in kuwa bata da cikakkiyar lafiya.
Maigida ya yi magana a bayyane kana ya koma
ɗ
akinsa zuciyarsa cike da tu'ajjabin dalili zuwan nata.
Mami tayi parking motarta wurin da aka tanada domin yi parking a hospital
ɗ
in, ta wuce gaba S
iyama da Aydah suna bin ta a baya hannayensu riƙe da food basket.
Mami ta tura ƙofar
ɗ
akin Daddy da Abdulkarim Safana suna zaune akan plastic chair gaban gadon da AB yake suna kallon hawa da saukar numfashinsa. Mami da Siyama ne ka
ɗ
ai suka yi sallama band
a Aydah wacce tana hango AB kwance cikinsa na
ɗ
e da bandage ta fara kuka.
"Ina kwana Alhaji ya jikin nasa?"
Mami ta fa
ɗ
a sa'ili da ta iso kusa da Daddy.
"Al-hamdullilah!
Daddy ya fa
ɗ
a muryarsa bata fita sosai.
"Ina kwana Mami?"
"Lafiya ƙalau Abdulkari
m ya jikin abokin naka?"
"Jiki Al-hamdullilah sai dai har yanzu bai falka ba.
"Zai falka da izini Ubangiji.
Mami tayi magana da damuwa akan fuskarta.
Siyama ta matso ta gaida Daddy da Abdulkarim tare da tambayar jikin AB Aydah na can raku
ɓ
e jikin ƙofa
tana kuka, shesshakar kukanta ne ya jawo hankalinsu izuwa gareta, murmusawa Daddy ya yi tun faruwar al'amari sai yanzu fuskarsa ta saki har ya sami yi murmushi, da hannu ya fito Aydah tare da fa
ɗ
in "Zo nan Mamana! Da gudu ta zo ta fa
ɗ
a jikin Daddy ta saki
kuka a hankali Daddy ya dinga bubbuga gadon bayanta "ya isa haka ki daina kuka Mamana ki yi masa addu'a kin ji??
Aydah ta gya
ɗ
a kai gami da barin jikin Daddy "Oya share hawaye mana.
Abdulkarim ya fa
ɗ
a yana kallon fuskar Aydah.
Tasa gefen hijab
ɗ
inta ta
goge fuskarta "Yau kam akwai aiki kuka sai mun gaji dashi mun nemo auduga mu toshe kunnayen mu.
Mami tayi magana tana kallon Aydah wacce ta nufi kusa da AB tai tsaye tana kallon fuskarsa ma'a
ɓ
ociya kyau da kwarjini.
Sai misali ƙarfe 11:15am AB ya falka b
akinsa
ɗ
auke da sallati kusan dukkan su a tare suka tashi tare da nufo wurinsa kowanne yana kokari yi masa sannu, kafin Daddy ya kama hannunshi ya riƙe gam! Yana kallon fuskarsa "Sannu Abba ya ka ke ji jiki naka??"
"Al-hamdullilah Daddy!
"ma-sha-Allah! B
ara a kira likita ya zo ya duba ka ya gani idan babu wata matsala Abdulkarim kira likita.
Abdulkarim ya amsawa Daddy tare da ficewa da sauri.
Jim ka
ɗ
an sai ga Abdulkarim ya dawo tare da likita da wata nurse dake biye dasu hannunta dauke da
ɗ
an ƙaramin tr
ay silver mai
ɗ
auke da tarkace kwalaben allurai da syringe
A firgice Aydah ta
ɗ
ago tare da bin matashin likitan da kallo yana sanye da farar long sleeve shirt ha
ɗ
e da baƙin wando ya
ɗ
aura lab coat akai wuyansa na saƙale da Stethoscope, duk duniya babu abi
nda ke sauri haifar mata da tsoro irin allura ta tsani allura ko syringe bata so gani.
Sai da likita ya fara duba bugun numfashin AB kafin ya miƙa hannu ya
ɗ
auki bottle
ɗ
in allura ya fasa kwalbar tare da
ɓ
are syringe ya zuƙo ruwan da sauri Aydah ta runtse
idanuwanta jikinta ya
ɗ
auki rawa, zufa ya tsatsafo mata akan goshinta da ƙananu gashi yake kwance lub-lub.
A hankali ta
ɗ
an bu
ɗ
e idonta guda daidai lokaci da likita ya
ɗ
auki auduga wacce ya jiƙa ta daga ruwan spirit ya kama tsintsiyar hannun AB sake runt
se idon nata tayi ta, hawaye masu zafin gaske suka fito daga kwarmin idanuwanta. Tambayoyi da ta ji likita yana ma AB yasata bu
ɗ
e idanunta.
Bayan fitar likitan Daddy da Abdulkarim suka taimakawa AB ya tashe zaune mami ta saka masa pillow a bayansa. Abdulk
arim ya taimaka masa ya yi brush da alwala sai lokaci ya sami damar yi sallar asuba, sai da Daddy yaga Abba ya
ɗ
an sha tea kana ya nufi gida ya yi wanka bayan fitar Daddy shima Abdulkarim ya yi musu sallama, aka bar Mami da girls
ɗ
inta Aydah tana manne da
AB ko nan da can bata kusa ba kuma lokaci zuwa lokaci sai ta tambaye shi ya aka yi ya ji ciwo me ya same shi ina Yaya Sadiya ko batasan cewa bashi da lafiya ba. Tambayoyi dai ga su nan birjik take masa sai dai ko guda daga ciki ya kasa amsa mata daga ƙarsh
e ma da yaga tana so ta matsa mishi sai kawai ya lumsashe idanuwansa tamkar ya yi bacci dole ta kyaleshi.
Kaitsaye Sadiya ta wuce
ɗ
akinta ta fa
ɗ
a kan gado tare da yi rub da ciki cigaba rera kukanta nadama babu kalar wacce bata yi ba.
A hankali Daddy yak
e driving tun jiya zuciyarsa take cike da mamaki ta ya aka yi
ɓ
oyayyen sirrinsa ya fito fili, kuma bai tashi bayyana ba sai a ranar daurin auren 'yayansa. Sirri ne da aka yi haƙa rami karkashin ƙasa aka binne daga shi sai marigayi matarsa Maryam suka san d
ashi wacce duk duniya ta
ɗ
auki cewa ita ce ta haifi Abba hatta da iyayenta basu san cewa Abba ba jikansu bane. Ta ya aka yi wannan sirri ya bayyana? A ina Alhaji Bello Madawaki ya sami wannan
ɓ
oyayyen sirri? Ina son Abba tamkar raina ba zan ta
ɓ
a barin fita
r wannan sirri ya shafi gobensa ba. Zan iya kokarina naga na kare masa martabarsa, ita kuma Sadiya tabbas sai ta fuskanci hukunci abinda tayi ba zan kyaleta ba duk da kuwa ta kasance 'yar cikina. Da wannan zance zuci Daddy ya iso gida yana fitowa daga mota
, maigadi yana ƙarasowa "Sannu da zuwa Alhaji.
"Yawwa Balmo.
"Ai Alhaji bayan kun fita sai ga Halimatu amarya ta zo fuskarta a kumbure idanuwa duk a kode alamar tasha kuka har ta gode Allah, babu kalar tam.....
Kafin Balmo ya ƙarasa magana Daddy ya nufi
cikin gida da mugun sauri har wani uban tuntu
ɓ
e ya ci da interlock amma ko a jikinsa muradina ya yi ido biyu da Sadiya, rai
ɓ
ace Daddy ya tura ƙofar
ɗ
akin Sadiya wacce har zuwa lokaci tana kwance rub da ciki yadda Daddy ya tura ƙofar da ƙarfi yai sanadi d
a ta zubura ta tashi zaune, idanuwanta suka bayyanar da tsanani tsorata da tayi, cikinta yai wani kalar ƙugi musamman da idanunta suka sauka akan fuskar Daddy wacce ke
ɗ
aure tamau. Sadiya bata ƙara shiga bala'in tashin hankali ba sai da taga irin mugun kal
lo da Daddy yake bin ta dashi, zance ta gudu bai ma taso ba idan ma tace za ta gudu to ta je ina?
Sai kawai ta sakko daga gado ta zo ta zube guiwayoyinta biyu agaban Daddy ta sadda kanta ƙasa tare da fashewa da mahaukacin kuka "Ka hukunta ni Daddy Dan All
ah ka hukunta ni daidai da laifin da na aikata ban cancanci afuwanka ba saboda I really really disappointed you Daddy ban kasan yarinya tagari ba nayi tarnishing image
ɗ
in gidanan na jawowa zuri'arka bad record Daddy ka yi min duk abunda ka ga dama...
Mur
yarta yai wani kalar sarƙewa duk maganganu dake fita daga bakinta tamkar tana ƙara gayyato wa Daddy fushi da takaicinta ne, idanuwansa sun ƙara rinewa yasa hannunsa
ɗ
aya ya cakume wuyanta ya yi dragging nashi ya
ɗ
auke ta da gigitatcen mari na fitar hankali
wata irin razanannayar ƙara ta saki sa'ili Daddy ya sake wanka mata wani mari, ba iya mari guda ko biyu ba maruka ya ci-gaba da
ɗ
auke tasu har sai da ji da ganinta suka
ɗ
auke hanci da bakinta na zubda jini fuskarta da ta fara hayewa Daddya ya duba "meyasa
za ki nemi salwantar min da rayuwar yaro? Me ki ka fi Abba dashi da ba za ki iya rayuwar aure dashi ba? Shin ban cancanci a matsayina na mahaifinki ki fidda ni kunya a idon jama'a ba? Ɗan uwanki bai cancanci ki sadaukar masa da farin cikin ki ba? Meyasa S
adiya meyasa za ki nemi kashe Abba?
Ya ƙarashe magana da wani irin mugun fushi a muryarsa, ya sake ta ta zube ƙasa wanwar numfashinta sai ya yi sama ya dawo ƙasa, ko ka
ɗ
an Daddy bai damu da hali da take ciki ba ya fito da wayarsa ya yi dialling number CP
(Commissioner of police) tare da fa
ɗ
a masa ya tura masa da yaransa su zo gidansa ga suspect
ɗ
in da suke nema, da yake tun da sassafe Daddy ya kira shi ya sanarda shi komai sai dai ya
ɓ
oye masa bai fa
ɗ
a masa cewa Sadiya 'yarsa bace.
A fusace Daddy ya rufe
Sadiya a
ɗ
akin nata ya dawo downstairs parlor ya kai gwaro ya kai mari, shi ka
ɗ
ai ne zai iya iya bayyana hali da yake ciki. After twenty minutes ya ji ƙarar jiniyar motar 'yan sanda ya koma
ɗ
aki ya jawo Sadiya kamar kayan wanki sai gunji kuka take yi.
L
ove Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KU
RMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NO
RMAL GROUP 500
VIP 1000
[11/23/2023, 5:57 PM] Jiddarh Aliyu 2: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
#Love story
#Gwagwarmaya
#team tagwaye novels
004.
*RUBUTUN ƳAN TAGWAYE BIYAR KARO NA BIYU.*
*TAFIYA
R BIYU TAFI ƊAYA*
*KIN TABBATA KIN CIKA MACE? BABBAR MACE DAKE JI DA KANTA? KINA CIKIN MATAN DA SUKA SAN KANSU? WANDA SUKA SAN MUTUNCI DA DARAJAR KANSU? KO KUWA KEMA KINA CIKI SAHUN SU O’O?*
*INA KUKE MANYAN MATA? WAƊANDA SUKA SHIRYA DAN GYARA JIKINSU?
AURANSU? DA KUMA FARINCIKINSU?”
*KUYI MAZA KU GARZAYA GUN FITACIYGA KUMA INGANTACIYAR MAI MAGANIN MATA DA MAZA DAN AMSAR NAKU KU GYARA DA KANKU WATO MEERAH HERBS WACCE TAI FICE GUN KAWO MUKU INGANTATTUN MAGUNGUNA BA TARE DA ALGUS BA.*
Mun gwada mun gani
💯
Mun gani mun shaida
💯
Anyi mun gani
💯
MAGANIN SANYI
MAGANIN NONO
MAGANIN HIPS
MAGANIN SLIMMING
MAGANIN NANKARWA
GYARAN AMARE
GYARAN MAIJEGO
MALLAKAR MIJI KO MATA
SUBULU DA SCRUB
MAYUKA NA GYARAN JIKI
TURAREN WUTA
MATSI
MAGANIN N
I'IMA
MAGANIN TSUMI
INFECTION FLUSHER DA DAI SAURANSU…..Uwar gida, Amarya, Budurwa, Saurayi, Ango, Mai gida? Duk mai kuke jira? Kuyi maza ku garzaya Meerah herbs maganin dake ingantace
💯
08142800199
07068558096
_______________________
Wuraren s
ha biyu na rana Mami ta kalli su Siyama tace su tashi su wuce gida ta juya kan AB da Aydah ke gwadawa wani abu a wayarsa sai murmushi yake yi Abba me za a ha
ɗ
o maka na lunch?" Ya rausayar da kai yana fa
ɗ
in "Mami komai ma kika yi zanci. murmushi jin da
ɗ
i Ma
mi ta yi ganin yadda ya sake lokaci
ɗ
aya. "Yayanmu dan Allah ka fa
ɗ
awa Mami ta barni a wurinka.
Aydah ta fa
ɗ
a murya kasa-kasa ta yadda Mami, ba za ta ji ba shima murya can ciki yake fa
ɗ
in."kuje tare dai nasan damuna za ki yi da surutu kuma anjima akwai is
lamiyya tun da ba ki samu zuwa ta safe ba.
Lokaci
ɗ
aya Aydah ta wani ha
ɗ
e rai tayi folding hands
ɗ
inta akan ƙirjinta shi dai murmushi kawai ya yi yana
ɗ
auke kansa tunda ya yi haka tasan ya gama magana kuma ba zai ƙara fadar komai ba. Baki bu
ɗ
e Mami ke kal
lonta tana fa
ɗ
in."ko adaidaita za ki nema mu yi tafiyar mu? Ta
ɗ
an kalli gefen AB ganin ya ma rufe idanuwansa tamkar za ta yiwa Mami kuka cikin sanyin murya ta ce "Dan Allah Mami ki barni anan tare dashi sai ku tafi da yaya Siyama.
Da sauri Siyama tace "N
ima Mami zan zauna nasan abunda take yiwa gudu dan kar a shiga kitchen tare da ita.
"Yaushe na fa
ɗ
a miki haka yayanmu ka yiwa yaya Siyama magana ta daina sakamin ido a lamurranna ta daina bana so.
A hankali Abba ya bu
ɗ
e idanuwansa yana kallonsu kafin