Showing 192001 words to 195000 words out of 268949 words
ya tuna ha
ɗ
uwarsu na farko yadda ya rikice akan jikinta samun kansa yayi da sakin murmushi "Habeebi wannan murmushi fa.
"Na tuna baby Aydah ne.
Da sauri tabar jikinsa wani baƙin ciki yana saukar m
ata a zuciya.
"Muna tare shi ne kake tunanin wata Habeebi ?"ta fa
ɗ
a da mugun kishi a muryarta,da mamaki yake fa
ɗ
in."ita din ba matata bace?
Rai a
ɓ
ace Rumaisa tabar jikinsa komawa tayi gefe,ya dauki remote yana canja channel shi ma bai kara magana ba sai
bayan sallar la'asar ya shirya cikin shadda kalar light blue yayi kyau sosai sai ƙamshi yake fita ajikinsa.
Ya leƙa dakin Rumaisah kwance ya tarar da ita da waya a hannunta alamar chat take yo."Ni zan fita.
Da mamaki ta tashi zaune tana fa
ɗ
in."zuwa ina?
"
"Gari zan shiga.
Da sauri Rumaisah ta sauko kan bed tana kokarin neman mayafi tana fa
ɗ
in."sai mu shiga garin tare daman duk kewa ta dameni.
"kwanan ki nawa da zuwa gidan nan?"kawai kiyi zaman ki ba da
ɗ
ewa zan yi ba zuwa bayan ishaai zan dawo.
Lokaci
ɗ
aya yanayin Rumaisah ya canja ta ha
ɗ
e rai sosai "na tafi.
Da haka ya juya ya rufo mata kofar baƙin ciki kamar zai kasheta yanzu haka wurin wannan mayyar zai je daga shi har ita za tayi maganinsu bada jimawa ba.
kan sallaya Mami ta samu Aydah da alamar g
ama sallar ta kenan ta dubi abincin da aka kawo mata ganin bata ta
ɓ
a komai ba,da mamaki Mami ke fa
ɗ
in.
"abinci baki ci ba kenan?"
idanunta sunyi wani irin zuru-zuru ta turo baki tana fa
ɗ
in ita ta koshi,Mami tayi kwafa tana fa
ɗ
in "cikin ki kika yiwa magan
ar komawa gidan wancan dan iskan yaron ma ki ciresa cikin tunaninki dan ba komawa za kiyi ba. Da haka Mami ta dauki abunda zata dauka ta fice daga
ɗ
akin ranta duk a
ɓ
ace,wannan shegen yaron duk yabi ya cinye mata kurwar ya'yanta mami bata jima da fita ba S
iyama ta shigo da waya a hannunta ta tarar da Aydah na kuka ta ware ido tana fa
ɗ
in."me kuma ya faru wani abu ke maki ciwo ne?
Ita dai Aydah batace komai ba sai famar sharar hawaye take "karbi waya yayanmu nason magana dake.
Da sauri Aydah ta amshi wayar.
"Baby ya karfin jiki?
cikin rawar murya Aydah ke fa
ɗ
in "yaushe za ka zo mu tafi gida yayanmu?"
"kin ji sauki kenan?
"uhmmm!
"Did you miss me baby?"
ɓ
oye fuskarta tayi da tafin hannunta tamkar yana ganinta "zuwa anjima zan shigo na dubaki me zaki bani
.
"komai ma yayanmu!"
ta fa
ɗ
a cikin shagwabarta da yakeso tana jin sautin murmushinsa ta cikin wayar kafin ya
ɗ
ora da fa
ɗ
in.
"kinyi alkawari?"
"nayi tau.
" Allah ya kaimu,
Ta amsa masa da Ameen sun dade suna magana kafin yayi mata sallama,haka yace t
aci abinci dan ta fa
ɗ
a masa bata ci abinci ba wayar da suka yi da yayan nata ya
ɗ
an samar mata da natsuwa haka ta sauka kasa
Ta zuba abinci ta dawo cikin parlor tana ci a hankali Mami dai ko kallonta batayi ba,tana cikin cin abinci Jamal ya shigo cikin p
arlor ta daga kai tana kallonsa tun da tayi aure bata gansa ba tun da ba wai anan yake karatu ba
Ko yanzun ma hutu yazo da ido yabi Aydah yana jin wani abu na ta
ɓ
a masa zuciya,ta kara cikowa tayi wani irin fresh na ban mamaki duk kishi ya gama cika Jamal
waya sani ma ko AB yana ta
ɓ
a jikin Aydah irin wannan cikar da yaga tayi a kwanan nan,da sauri wata zuciya ta kwabesa da fa
ɗ
in."ai shima yasan ba zai fara wannan gangancin ba Aydah tashi ce shi kadai babu wani namijin da ya isa ya mallaketa bayan shi. Ya za
una cikin parlor da murmushi a fuskarsa ya gaisheda Mami,ita ma Mamin da fara'a sosai ta amsa masa ya mayar da kansa gefen Aydah ya zuba mata ido ganin halin ko ina kula da take nuna masa.
"Kinfi karfin ki gaisheda mutane ko Aydah?"dan tura baki tayi tana
fa
ɗ
in "kai matsalata da kai yaya Jamal shegen son girma wallahi."ina wuni."ta fa
ɗ
a tana tura masa
ɗ
an mitsitsin bakinta,bakin kawai yake bi da kallo yana jin wani irin yanayi a tare dashi,ya juya kan Mami yana fa
ɗ
in "Mami har yanzu bai saketa ba."
"Zai m
a saketa ne Jamal yanzu baga shi tana gida ba takardar ta kawai nake jira.
ɗ
an sanyi Jamal yaji aransa lokaci
ɗ
aya Aydah ta ha
ɗ
e rai jin maganar da Mami keyi ta mike tsaye tana fa
ɗ
in "Ni ina son mijina wallahi.!"tayi hanyar kitchen fuuuiuu daga Mami har J
amal din bin ta suke da kallon mamaki wani irin zafi-zafi kirjin Jamal ya riƙa yi,kiran waya ne ya shigo a wayar Mami dole Mami tabar parlor yana ganin haka ya nufi kitchen din a mugun fusace tana tsaye jikin sink tana wanke plate
ɗ
in da taci abinci taji a
n wani irin fisgota an mannata da bango bu
ɗ
e baki tayi da mamaki tana kallon yadda Jamal ya riƙeta a jikinsa duk yadda taso kwantar kanta kasawa tayi babu inda jikinta baya rawa "Yaya Jamal!!"
Yaji an kira sunansa da karfi.
#JEEDDAH ALIYU
#ASMY B
ALIYU
#JAMAL
#AYDAH
#RUMAISA
#AB
#KURMAN ALLO
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN
Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[1/23, 1:36 PM
] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
#Love story
#Gwagwarmaya
#Team tagwaye Novels
078.
Juyawa yayi yana kallon saitin da sunansa ke fitowa Siyama ce ta karaso kitchen
ɗ
in Aydah na
ganin haka ta fisge hannunta dake cikin na Jamal din ta nufi Siyama da sauri ta shige jikinta,siyama tana jin yadda kirjin Aydah ke wani irin dokawa.duk a firgice take, Siyama ta mayar da kallonta wurin Jamal da wani irin expression kwance cikin fuskarsa w
anda baka bambance
ɓ
acin rai ne ko kuma mamaki da jin haushi lokaci
ɗ
aya suka taru suka yi masa yawa."Yaya Jamal kana cikin right mind
ɗ
inka kuwa?"matar aure kake ƙoƙarin runguma ko ka manta Aydah tana da aure akanta?"
"Siyama!
Ya kira sunanta cikin ihu
,ya tsani kalmar da za'a danganta Aydah da aure, Siyama ta kara ware idonta akansa tana ganin yadda jikinsa ke wani irin rawa.
"ƙarya nayi ko bA matar wani ce ba?"
Ganin ya nufosu gadan-gadan daga ita har Aydah suka daga kafa suka fice daga kitchen
ɗ
in k
amar kiftawar ido. Shi ma Jamal cikin zafin zuciya yabar gidan batarda yayiwa Mami sallama. Sai da Mami,ta fito ganin babu Jamal
ɗ
in ta tambayi Siyama ya tafi ne?"
"Daman ya shigo ne?"
cewar Siyama dan ko a fuska Siyama bata nunawa Mami tasan da zuwan Ja
mal
ɗ
in ba,har bayan magrib
Aydah na kwance a
ɗ
akin Siyama,tunanin yayanta kawai take
ta kasa kunne taji karar motarsa sai dai shiru kusan ishaai taji karar horn
Da gudu ta nufi wurin window ta yaye labule a maimakon taga motar wanda take dakon jira sai
taga motar Daddy ce ta shigo cikin compound
ɗ
in gidan a hankali ta saki labulen tana jin zuciyarta wani iri, wasa-wasa har aka yi ishaai babu alamar yayan nata zai6zo duk ta zama wani iri,sai da Siyama ta shigo bayan idar da sallah ta fa
ɗ
a mata Daddy yace
ta fito taci abinci tamkar bata so haka tabi bayan siyama, ta gaisheda Daddy,tayi masa sannu da dawowa cikin kulawa ya amsa yana tambayarta ƙarfin jikinta tace masa ta samu sauƙi Siyama ta
ɗ
auki plate ta shiga zubawa Aydah tuwon semovita da miyar eguisi d
a aka yi da naman kai,kwabe fuska tayi tamkar zata yi kuka tana fa
ɗ
in "Ni yayi min yawa yaya Siyam salon ki saka mami tace ba zan bar mata ragi ba.
Siyama ta daukesa ta zuba mata wani wanda bai kai yawansa ba Sadiya,dai da Mami sai bins u take da kallo sa
llama suka ji ta zazzaƙar muryarsa a bayansu Ƙamshin turarensa ya fara ziyarta hancinsu tun kafin ya iso cikin dinning area
ɗ
in.
Da kasaitatccen takunsa na jan hankali mai cike da izza da taƙama ya iso wurin,ya sunkuyar da kansa yana gaisheda Daddy,batare
da ya iya ha
ɗ
a ido da Daddyn
ɗ
in ba. Daddy ya amsa yana tambayarsa karfin jiki ya amsa masa da sauƙi, mami dai sai cin abinci ta take Sadiya,da Siyama suka gaishesa ya amsa ya gaisheda Mami ko inda yake bata kalla ba Aydah sai bin sa take da kallo tana mur
musawa ganin yadda yaki yadda ya kalli inda take "Yayanmu zauna nayi sarving
ɗ
inka.
Sadiya ta fa
ɗ
a da kulawa a muryarta duk yadda Mami ke aika mata harara ta bangaren ta bata ma san tana yi ba, Sadiya tayi sarving
ɗ
insa,kusan tare suka ci abinci banda bug
awa babu abunda zuciyar Aydah keyi ganin shisshigewa da Sadiya ke yiwa yayan nasu har yaso ya wuce ka'ida.
Daddy yana gamawa ya miƙe tsaye shima Abba yai sauri miƙewa batareda ya ha
ɗ
a ido da Daddy ba yace zai wuce gida. Dan jim Daddy yayi ya kalli gefen d
a Aydah take sai ya mayar da hankalinsa wurin Abba.
"Ko zaka tafi da Aydah ne?
Ga mamakin Aydah sai taji yayan nata na fadin."A'ah! Daddy abarta ta dai kara jin sauki da nan da can duk
ɗ
aya ne.
A boye Mami ta sauke ajiyar zuciya ta kara tamke fuska, aha
nkali Daddy ya kira sunan Aydah ta tashi tazo gabansa "je ki raka yayanki Mamana.
Daga masa kai kurum tayi da sauri tabi bayan AB har tana cin tuntube kar Mami,ta hanata ganin yayanta a mota ta samesa da bottle wata a hannunsa yana wanke baki bata yi mag
ana ba ta karbi ragowar ta wanke bakinta da fuskarta."Yayanmu Ni dai zan bika naji sauki wallahi.!
Ta fa
ɗ
a tamkar zatayi kuka murmushi kurum yayi ya bude bangaren driver ya shiga ya zauna ta wani riƙe kofar tana buga kafafunta cikin tabara take fa
ɗ
in."naj
i fa sauki.
Lokaci
ɗ
aya taji ya fisgota dukanta sai gata acikin jikinsa,ware ido tayi tana kallonsa hannunsa yasa akaran hancinta kafin ya gangaro daidai kan
ɗ
an mitsitsin bakinta
Yana jin yadda numfashinsa ke fisga jinta ajikinsa,ta langwabe kai tana k
allon cikin fararen idanunsa cikin narkakkiyar murya ta ce "Please yayanmu mu tafi.
ƙ
ara gyara mata zama yayi acikin jikinsa in a lower tune yake fa
ɗ
in."idan muka tafi gidan me zaki bani baby?"
"komai ma!"
Ya juya ido irin da gaske
ɗ
in nan girarta duk
a biyu ta dage masa,ba ƙaramin kyau tayi masa a haka ba, hannunsa yasa ya kara matseta cikin jikinsa har cikinsa na gogar nata cikin, ya ha
ɗ
e fuskarsa yayi da ta,ta yana sakar mata zazzafan numfashinsa da sauri ta runtse idonta tana kara riƙe masa wuya.
A
hankali ya lalubi bakinta cikin bin umarnin zuciya da gangar jiki ya shiga yi mata wani irin deep kisses ga mamakinsa Aydah tayasa ta shiga yi
wanda ya kusan zaucewa nan da nan notikkan kansa suka fara kwancewa a hankali da wani irin sauri ya kwantar da
seat ta tafi baya ya mirgino da ita ta koma kasa ya koma samanta sai dai bai sakar mata nauyinsa duka ba still idanunta a lumshe suke sai numfashinta dake fita da sauri da sauri,hannu yasa kan zip
ɗ
in rigarta yana kokarin ja da sauri ta bu
ɗ
e ido ta riƙe ma
sa hannu tamkar zata yi kuka ita bata son ana tabasu har yanzu basu dawo daidai ba zafi suke mata, murya a shake tamkar ba yayanta ba yake fa
ɗ
in.
"gaisawa zamu yi baby.!
"zafi suke min yayanmu.
"zasu daina idan muka gaisa.
Ya fa
ɗ
a da muryar da ba za'a
iya fassara wane irin yanayi yake ciki ba a daidai wannan lokacin.
maƙe kafada tayi alamar taki.
"Naje wurin Rumaisah kenan?"
Nan take yanayinta ya canja bata san lokacin da ta
ɗ
ora hannunsa a gaban rigar ba wani irin miskilin murmushin ya saki da saur
i ta runtse ido jin hannunsa a wurin cikin zaucewa da fita hayyaci ya kafa bakinsa,duk kokarinsa da son rike kansa kasawa yayi yana kokarin daga kafafunta ta riƙesa a tsorace ta fashe masa da kuka bata manta azabar da tasha ba a wancan daren lokaci
ɗ
aya ku
ma yaji ana knocking glass
ɗ
in motar daman tinted ne,daga Aydah yayi da sauri ta tsallaka back seat tana gyara zaman rigarta duk ta rikice a hankali ya tada seat
ɗ
in ya ha
ɗ
e kansa da sitiyari yana ƙoƙarin daidaita numfashinsa still jin yayi an cigaba da kn
ocking kofar motar,a hankali ya sauke glass
ɗ
in da mamaki yake kallon Sadiya duk a daburce take cikin rawar murya take fa
ɗ
in "Daman Mami tace nazo na kira Aydah.
Tana maganar tana kokarin leƙa motar ko magana bayan sonyi saboda halin da yake ciki a gefe
ɗ
aya kuma yana mamakin halin Sadiya,lokaci
ɗ
aya Aydah ta bu
ɗ
e backseat ta fito tun daga sama har kasa Sadiya ke bin ta da kallo ganinta duk a hargitse tasan akwai abunda ya faru cikin motar wani irin mummunan bugawa zuciyar Sadiya ta shiga yi yaushe Aydah t
a zama haka?"tana mata kallon marar wayau wacce bata san komai ba akan harkar aure ashe ba haka bane. Aydah ta juya ta nufi entrance
ɗ
in shiga gidan da sanyi jiki Sadiya tabi bayanta daidai tsakiyar parlor Sadiya ta finciko Aydah da mamaki Aydah ke kallont
a Sadiya tana huci take fa
ɗ
in.
"mekike yi keda Yayanmu acikin mota ji gaban rigarki.
"Kamar ya me nake yi yaya Sadiya?"me kika san macce nayi da mijinta ai ina ganin hakan ba haramun bane.
hannu Sadiya tasa da nufin ta zabgawa Aydah shegen mari taji an
riƙe hannunta a fusace ta juya tana kallon Siyama da mugun mamaki gamida jin haushinta "don me zaki riƙe min hannu dallah sakar min hannu na koyawa yarinyar nan hankali.
"Akan me zan sake ki ai gaskiya ta gayamiki mijinta fa ne yaya Sadiya ba iskanci tay
i ba don haka ki bar yarinya ta sakata ta wala ki daina takura ta dan Allah.
kukan kura Sadiya tayi ta cakumi wuyan Siyama ta shaketa cikin daka tsawa Mami ta kira sunan Sadiya da sauri Sadiya ta saki Siyama wata shewa
Siyama,tayi tana fa
ɗ
in "wallahi-tall
ahi kinyi ka
ɗ
an yaya Sadiya da da yanzu ba
ɗ
aya bane ke kin isa ki sakamin hannu.
"kibarmin cikin parlor Siyama kafin nayi mummunan sa
ɓ
a miki
Mami ta fa
ɗ
a cikin zafin rai
A zuciya Siyama ta nufi stairs Aydah tabi bayanta anan cikin parlor Sadiya ta zub
e ta rushe da kukan baƙin ciki cikin shesshekar kuka take fa
ɗ
in "Mami kin san minti na nawa nayi tsaye a wurin motarsa yaki budewa
saboda ya nuna min shi
ɗ
an iska ne na karshe Mami baki ga yanayin Aydah ba haike mata fa yaso yayi cikin motar saboda bai s
an kunya ba. Ban ta
ɓ
a ganin jarababben namiji ba irin yaya Abba,yasa yar cikinsa agaba yana murkusa,duk yabi ya lalata Aydah wallahi Mami zuciyata tana gafda bugawa idan baki dauki mataki ba nagaji da jira ko wane irin hukuncin na yanke karki tuhumeni. Sad
iya ta ƙarashe maganar cikin fita hayyaci tana barin parlor da kallon takaici kurum Mami tabi ta kanta ya dauki zafi sosai ta rasa ma wane irin mataki ya kamata ta dauka akan Abba Bashir ba zata yadda ba aci gaba da tafiya a haka Abba Bashir yana kokarin t
arwatsa mata kan yara duk kuma saboda shi ka
ɗ
ai.
Tun bayan magarib da Rumaisa tayi wanka taga jinin ya tsaya saboda maganin da tayi amfani dashi murna ta kamata ana sallar Ishai tayi wanka tsarki duk ta rikice ta matsu AB yazo ta fesa masa wannan albishir
wani ha
ɗ
i na musamman da ake kira da sharp-sharp ta dauko ta shanye, ta ha
ɗ
a da matsi so take AB yasan akwai bambancin tsakani
ɗ
an duma da kabewa har kusan ƙarfe tara bai dawo ba tana ta zama a parlorn ƙasa tana jiran dawowarsa ta ha
ɗ
e cikin wata riga bac
ci da ana hango komai na jikinta, tana jin lokacin da motarsa ta shigo bayan wasu mintuna ya bu
ɗ
e kofar dakin, ko ka
ɗ
an bata lura da yanayin da ya shigo dashi ba taje ta fa
ɗ
a jikinsa ta kankamesa gan-gan can cikin wuyansa take sauke masa Ƙananun kiss masu
rikitarwa daman a yunwace ya shigo Aydah duk tagama hargitsa sa haka ya rika taya Rumaisa
Jin tsayuwar na neman