Showing 63001 words to 66000 words out of 268949 words
/>
ɗ
e baki za tayi magana taji ana knocking ƙofar pa
rlor lokaci
ɗ
aya mood
ɗ
in Sadiya ya canja. kai tsaye AB ya bada izinin shigowa ,ran Sadiya ya yi mummunan
ɓ
aci ganin wacce ta turo ƙofar sanye take cikin rigar bacci wacce da ka
ɗ
an ta wuce gwiwarta sai hular net da ta saka akanta ,tunda ta shigo take kallo
n Sadiya da yayanta. Ta cire takalmin ta ƙaraso cikin parlor tana kallon Sadiya take fa
ɗ
in."Yaya Sadiya yaci abincin?" banza Sadiya ta yi mata karshema miƙewa tayi tsaye tabar parlorn a
ɓ
oye AB ya saki wata irin ajiyar zuciya harga Allah ya ji da
ɗ
in zuwan
Aydah dan da bai san yadda zai yi da Sadiya ba. Aydah ta nufi wurin tray
ɗ
in tana bu
ɗ
e abincin da Sadiya ta zubo masa ta ha
ɗ
e rai tana kallon AB da ya ci-gaba da aikinsa a laptop "yayanmu ai ba kaci komai ba fa.
"Idan na gama zanci ya fa
ɗ
a batare da ya ka
ra kallonta ba. jin haka yasa taje ta zauna kusa dashi ta dauki dayar wayarsa tana game, knocking suka ji a ƙofar
shigowa sai da ya bada izini Siyama ta shigo Parlor da dogon hijab har kasa dan har tayi shirin kwanciyya ta saka kayan bacci Mami ta tasota w
ai taje ta kira Aydah a part
ɗ
in Yayansu Allah ya gani yau agajiye ta dawo makaranta bacci ne sosai a idanunta ,a bakin ƙofa Siyama ta tsaya ta gaishe da AB ya amsa yana kallonta kafin ta mayar da kallonta kan Aydah tana fa
ɗ
in."ki je Mami na nemanki daga h
aka Siyama ta yiwa yayan nasu sai da safe ta wucewarta ,Aydah ta miƙe tsaye har lokacin wayar AB na hannunta take fa
ɗ
in."yayanmu na je da wayarka dan Allah da safe kafin na tafi school sai na shigo na kawo maka"
Hannu ya miƙa mata alamar ta basa wayar, m
iƙa masa tayi tana wani turo baki haka ta fice daga part
ɗ
in nasa kamar zata tashi sama kallo ya bita dashi yana sakin murmushi a hankali zuwa ya yi ya sakawa ƙofarsa key, a tsaye tasamu Mami na jiranta kallo
ɗ
aya ta yiwa fuskar Mami ta ji gabanta yayi mum
munan fa
ɗ
uwa tsayawa tayi batare da ta ƙaraso ba
A tsawace Mami ke fa
ɗ
in."sai ki ƙaraso nan! jiki na rawa Aydah ta ƙaraso Mami ta turata cikin
ɗ
aki ta rufe ƙofa cikin masifa Mami take fa
ɗ
in "Na lura kwanan nan kina wani shigewa Abba, naga alamar bakida ha
nkali ko ka
ɗ
an kalli shigar da kika je masa dashi tarbiyyar da na baki kenan Zulaiha?" Mami ta fa
ɗ
a a tsawace tana kiran sunanta na ainihi da sauri Aydah ta shiga girgiza kai hawaye har sun taru a idonta "uban me kike zuwa yi part
ɗ
insa da dare?" daga yau
idan na ƙara ganin ƙafarki a part
ɗ
in Abba wallahi-tallahi sai na karyaki a gidan nan, na riga da na fa
ɗ
amaki bani na haifi Abba ba ba daddynku ya haifesa ba so ba muharraminki bane da za ki rika shige masa koda yaushe. Haka kika ga yayunki nayi masa?" Haw
aye na sauka a idon Aydah take girgiza kanta "Na riga na fa
ɗ
a maki duk namijin daba muharraminka ba ka yadda ko hannunka ya riƙa za ki iya yin ciki ko so kike kiyi cikin?" nan ma Aydah ta shiga girgiza kai hawayen idonta suka kasa tsayawa.
"To ki shiga ha
nkalinki a gidan nan wuce ki je ki kwanta wawuya kawai...!" da haka ta fice daga
ɗ
akin na Mami sai lokacin ta ji kukan gaske na taho mata ita ta kasa fahimtar duka maganganun Mami bata san me Mami ke nufi ba meyasa
ɗ
azun da yaya Sadiya ta rungumesa ba ta y
i mata fa
ɗ
a ba sai ita.? haka ta kwanta ta rika rusa kuka tamkar wacce aka yankawa naman jiki.
#Love story2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye Novels
#kurman Allo.
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT N
UMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka
Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[12/17/2023, 9:48 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A beautiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
*AREWABOOK*:Jeddah3
256
Love Story
#Gwagwarmaya
#Team Tagwaye
026.
Kukan da Aydah take yi ya haifar mata da headache gashi ta kasa bacci sai wurare ƙarfe 3:00am ta sami bacci, shiyasa duk knocking
ɗ
in da Siyama take mata da asuba tashi ta yi sallah ba ta ji ba. Shi
ru-shiru har lokaci tafiyar ta school ya wuce bata tashi ba misali ƙarfe 8:00am Siyama da Sadiya sune zaune a dining Area kowacce ta yi shirin tafiya school kuma dukkanninsu lectures
ɗ
in safe suke da. Siyama ce ta kalli Sadiya ta ce "Yaya Sadiya har yanzu
Aydah fa bata fito ba kuma a ka'idar tafiyarta school 7:30am ne gashi har 8:00 ya yi.
"Mtss! Da kike gayamin me kike so nayi mata?
Cike da mamaki Siyama take kallon Sadiya gani yadda yanayin ta ya canza nan take, gudun kada abin ya koma musu fa
ɗ
a sai kaw
ai cikin sanyi murya Siyama ta furta "Babu ni da nake da abun yi mata bari na je na duba ta ko ba komai she's my little sister and I love her the way she is idan ma wani abu tai miki kike nuna wannan bad attitude akanta idan Aydah ce kin yi a banza don ba
fahimta za ta yi ba. Ba kuma shi zai hana gobe ta sake yi miki laifin da ta yi miki ba watakila ma yafi na farko.
Siyama tana ƙarashe magana ta miƙe batare da ta tsaya jin kalar amsar da Sadiyar za ta bata ba ta haura bene yayin da Sadiya ta bi ta da fa
ɗ
a
r "Idan kuwa ta ci-gaba da shige min hanci da kududduni dukan masifa zan mata a gidanan ba abinda za a yi wallahi. Ai duk ku ke
ɓ
ata ta tana yiwa mutane sangarta banza da wofi ni karyata zan yi.
Sadiya tana cikin wannan mita Mami ta sauko ƙasa tana tambay
ar ita da wa da sassafe nan? Kai tsaye ta bata labari abunda ya faru guntun tsaki Mami ta ja can ƙasan zuciyarta cike yake da fargaba da alama Aydah za ta bata matsala, sai yanzu take regretting barin shaƙuwa mai ƙarfi ta shiga tsakaninta da Abba. Yadda ta
shaƙuwa dashi ko ita da ta haife ta bata shaƙu da ita haka ba, tun da ta haife ta kulawa da ita kacokan ya koma kan Abba iyakancinta da ita idan ta yi kuka ya kawo ta ta bata nono, sannu-sannu ma sai ta daina shan nono sai madara hakan yasa Abba ya tattar
e kayanta ta koma part
ɗ
insa hatta da wankin kayanta shi ke mata ya goge ya shirya mata su a gun da ya ware mata a closet
ɗ
insa. Mami tana cikin wannan tunani Abba ya shigo cikin brown suit
ɗ
in da suka yi masifar yi masa kyau sai dai ya
ɗ
an yi rama a fuska
a dalili rashin lafiyar da ya yi ga kuma damuwar da kullum ƙara yawa take masa ya rasa tudun dafawa. "Ina kwana Mami?"
Ya fa
ɗ
a sa'ili da ya iso dab da ita yana mai
ɗ
an runsuna wa. "Lafiya ƙalau!
Mami ta amsa fuskarta ba yabo ba fallasa yayin da AB ya j
a kujera ya zauna batare da ya lura da yanayi da Mami ta amsa masa gaisuwa ba. "Ina kwana yayanmu?"
Sadiya ta fa
ɗ
a tana fari da idanuwa "lafiya! Ya
Amsa mata a takaice ta taso da sauri ta zari plate ta yi masa serving har ta ajiye masa plate
ɗ
in a gaban
sa bai
ɗ
ago ya kalleta ba hankalinsa naga wayarsa da yake operating.
Siyama ta
ɗ
inga yiwa Aydah heavy knock can cikin bacci Aydah ta ji knocking
ɗ
in sannu a hankali ta
ɗ
an bu
ɗ
e idanuwanta kanta ya yi mata mummunan sarawa tai sauri dafe forhead
ɗ
inta, ta
ɗ
auki daƙiƙu a haka kafin ta ƙarashe ware idanunta dukka, cike da kasala ta tashi zaune still hannunta na kan goshinta ta ya ye duvet
ɗ
in jikinta tare da ture shi gefe
ɗ
aya ta zura ƙafafuwanta ƙasa ta sauka daga gadon, tana tafe dizzy na
ɗ
ibarta a haka ta i
sa ga ƙofar ta cire key "Subhanalillah! Daman ba ki da lafiya Aydah shi ne kika kunshe a
ɗ
aki batare da kin fa
ɗ
awa kowa ba? So kike ki kashe kanki ko me?"
Zazzafan numfashi Aydah ta fesar wanda iskarsa ya sauka a fuskar Siyama da sauri ta kama ta suka kom
a ciki
ɗ
akin ta zaunar da Aydah a gefen gado sannan ta ce "wait for me here while I make warm water for you to take a bath za ki ji ƙarfin jikinki.
Aydah ta gya
ɗ
a kai Siyama ta wuce bathroom ta ha
ɗ
a mata ruwan tana nan har Aydah ta fito daga wanka sosai k
uwa ta ji da
ɗ
in jikin nata sai dai still kanta bai daina ciwo ba wannan kuma ya danganta ne da uban kukan da ta ci a daren jiya. Ta goge jikinta da hand towel as usual bata shafa mai ba roll on da turare ka
ɗ
ai ta shafa ta zura plain cotton gown bata saka h
ula ba, ta kalli Siyama dake kitsa mata gadonta cikin sanyi murya ta furta "Nagode Yaya Siyam!
Harararta kawai Siyama ta yi ta kama hannunta "mu je ki yi breakfast kin ga saboda ke har na yi latti.
Da sauri Aydah ta rungume Siyama tana fa
ɗ
in "I love you
Yaya Siyama!
"Uhm! Kafin zuwa anjima ki ce you hate me ba.
'Yar dariya Aydah ta yi cikin shagwa
ɓ
e murya ta ce "Kai yaya Siyam.
"Kai Aydah!
Siyama ta fa
ɗ
a tana kwaikwayar muryarta sai kawai suka yi dariya footsteps
ɗ
insu yasa Sadiya ta
ɗ
aga kai ta kalle
su gani Aydah ya
ɓ
ata mata mood
ɗ
inta, har sai da ta ja guntun tsaki sai a kunne AB ya kalleta a fakaice sai kuma ya maida ganinsa akan abincinsa. Mami da ke zaune a parlor tana waya da ƙawarta Hajiya Zeena ta yada ganinta akan jikin Aydah tana ganinta sa
nye da personal clothe ba da school uniform ba, ta
ɓ
ata fuska ta ba wa Hajiya Zeena uzurinta tare da fa
ɗ
in za ta kirata later on.
Kusan a tare Siyama da Aydah suka gaida yayan nasu cike da kulawa ya dire spoon
ɗ
in hannunsa ya
ɗ
ago yana kallon Aydah ganint
a sanye cikin kayan gida yasa shi
ɗ
an zare idonsa "Baby me ya faru na ganki sanye da kayan gida school
ɗ
in fa?"
Da wani irin takaici Sadiya take kallon AB musamman yanda ya yi magana with so much caring ga sexy eyes
ɗ
insa dukka akan Aydah har wani kalan t
uƙuƙi take ji yana taso mata a zuciya.
"Yaya Abba I'm sick.
Aydah ta fa
ɗ
a cikin shagwa
ɓ
a
ɓ
biyar muryarta har wani langwa
ɓ
ar da kai take yi.
"Subhanalillah! Me ke damunki?"
"Headache and dizzy.
"Zo nan ki zauna kina jin jiri shi ne za ki tsaya salon ya
yarsar dake na shiga uku.
Ba wai iya Sadiya ba hatta Mami sai da ta
ɗ
an zare idonta sai kuma ta tuna da irin yanda Abba
ɗ
in ya damu da Aydah indai akanta ne fiye da hakan ma zai iya. Aydah ta kalli hannunsa fari sol da ya miƙa mata da nufi ta
ɗ
ora nata ha
nnu kamar wacce ta tsorota da gani hannun nasa tai sauri kallon cikin parlor gun da Mami take wani mugun kallo Mami ta wulga mata tai sauri janye idanunta daga kan Mamin
ɗ
in. Direction
ɗ
in da take kallo AB ya bi da idanunsa duk abinda Mami tai yi mata akan
idonsa sai kawai ya yi murmushin takaici saboda ba ƙaramin zafi ya ji ba aganinsa koda Daddy bai bijiro da zance aure tsakaninsa da Aydah ba ita
ɗ
in tamkar wani tsagi ne na jikinsa, ko zai cutar da kowa a duniya nan ban da Aydah.
Aydah ta zagaya ta zauna
kujerar dake kusa dashi tasa ƙafarta ta
ɗ
an tabo ƙafarsa hakan yasa ya kalle ta tai ƙasa da murya "Yaya Abba ka yi haƙuri da naki kama hannunka Mami ce ke hararata.
Murmushi ne ya subuce mishi a zuciyarsa yana ayyana idan ma Mami ta fa
ɗ
i wani abu akansa,
bakin Aydah ba zai shiru ba tsaf za ta kwashe ta fa
ɗ
a masa.
Siyama ta kalli Sadiya ta ce "Yaya Sadiya tashi mu tafi ko kin fasa zuwa school
ɗ
in ne? naga kin saka wa da ƙanwa gaba kina kallo sai ka ce yau kika fara ganin su.
Rai
ɓ
ace Sadiya ta tashi ta t
ure kujerar da tashi akai da ƙarfi a fusace ta wuce
ɗ
akinta ta dauko handbag da takardun ta suka fi ce. AB bai damu da Kasancewar Mami a parlor ba ya zuba wa Aydah abinci ta ci sai da ya bata magani tasha ya umurce da ta je ta kwanta sannan ya yiwa Mami sa
llama, zuciyar Mami na tafarfasa ta ce dashi "idan ka dawo ka same ni akwai maganar da za mu tattauna.
"Okay! Ita ce kalma da kurum AB ya iya furtawa Mami ya fi ce abinsa saboda ya gama fahimtar inda kurman allonta ya dosa.
*MASARAUTAR KUDU*
Jakadiyar K
ilishi ce ta fito daga
ɓ
angaren Kilishi sai da ta duba lugun da saƙo na farfajiyar gidan bata ga idanuwa kowa akanta ba. Dukka bayi da fadawa dake farfajiyar sabgar gabansu suke yi, sai kawai ta yi wuff ta bi ta ƙofar baya da ba kasafai ake amfani da ita a
gidan na sarauta ba sai in za a gudanar da wani al'amari dake buƙatar sirri. Da fitar ta ta hango motar Ciroma a gefen hanya da saurin gaske ta isa ga motar wacce tun kafin ta ƙaraso aka bude mata seat
ɗ
in baya, jikinta na rawa ta fa
ɗ
a cikin motar ta maid
a murfi ta rufe sai da Ciroma ya ja motar kafin Fulani Umaima ta juya ta kalli Jakadiya tana fa
ɗ
in "Allah yasa ba wanda ya gamki Jakadiya sanda kike tahowa kinsan al'amari nan yana bukatar zallan sirri?"
"Allah ya taimake ki ina taka tsantsan da dukkan ab
inda ya shafe ku da izinin mai sammai bakwai ba wanda ya ganni.
"To madallah.
"Jakadiya yanzu ina muka nufa?"
Tambayar da Ciroma ya jefo mata kenan.
"Ranka ya dade birnin gwari.
"Birnin gwari kuma Jakadiya?"
"Kwarai kuwa Allah ya ƙara ma lafiya mudd
in muna so aiki sha yanzu magani take dole sai mun je birnin gwari wurin boka mai Gunduleliya, domin shine ainihin bokan da ke yiwa uwargijiyata Kilishi aiki kuma tun da muke dashi bai ta
ɓ
a aiki bai ci ba shiyasa uwargijiyata ta riƙe shi tamau ya zama abin
dogaro da tinƙaho ta(wa'iyazubillah Allah ya tsare mana imanin mu)
"To amma Jakadiya kina gani ba Zai fallasa asirin mu a wurin Umma ba kasancewar sa bokanta?"
"Ranka ya dade mai Gunduleliya hatsabibin boka ne mai abin mamaki shi a tsarinsa ba abinda y
a fi so yake kuma maraba dashi irin butulci da cin amana, ai na gayawa Fulani Umaima sai da na fara zuwa na nemo izzin zuwanku a wurinsa kuma nan take ya amince har ya yi farin ciki marar iyaka.
"Idan kuwa haka ne Jakadiya mai Gunduleliya shine bangon da
zan jingina bayana akansa shine mutumin da zai tsallakar dani ramin da Umma ta haƙa min na kasa tsallake wa shi ne zai kaini da mattakalar nasara.
"Wannan haka yake ranka ya dade.
Jakadiya ta tabbatar mishi da hasashen sa.
Tafiya ce wacce ta
ɗ
auke su t
sawon kilomita 252.1km bima'ana 3 hours 33 minutes duk irin mugun gudu da Ciroma ke shararrawa dajin Allah ne falau suka dinga
ɗ
iba har suka iso wata duhu mai sarƙaƙƙiya anan Jakadiya ta umarce su da su yi parking domin iya nan mota take iya zuwa suka ci-g
aba da tafiya a ƙafa ga Fulani Umaima da kiba ba ta wasa ba sai nishi da haki take yi daga ƙarshe sai Ciroma ne ya kama ta rabin nauyinta yana ga kafa
ɗ
arsa suna tafe yana ƙorafi wata tafiya shi kadai zai zo ba za ta sake biyo shi ba. Ashe tsugunne bata ƙar
e musu ba saboda
ɗ
an uban Kogi da suka cimma wanda sai sun shiga kwalele an tsallakar dasu, zuwa lokaci ita kanta Fulani Umaima ta gama kisimawa ranta babu uban da zai sake dawowa da