Showing 15001 words to 18000 words out of 268949 words

Chapter 6 - KURMAN ALLO COMPLATE

Hafeez Sale a karo na ba adadi, tun ranar da ya dawo da ita gida idan ta kira wayarsa bata samu da alama ya yi blocking

ɗ

inta. Tayi kuka har ta gaji tana son Hafeez Sale tamkar r

ai da numfashinta rabuwa dashi wani al'amari ne da zuciya da gangar jikinta ba za su iya

ɗ

auka ba. Duk wanda ya san Sadiya ada a yanzu idan ya ganta da matuƙar wahala ya gane ta saboda ta rame ta yi baƙi sai ta yini guda curr batare da taci abinci ba tun M

ami tana shareta har ta dawo rarrashinta kuma har izuwa wannan lokaci idan ta gaida Daddy baya amsawa hakazalika Siyama da Aydah basu shiga sabgarta. Cikinta da ke mata mugun ƙugin yunwa yasa ta fitowa ta shiga kitchen ta ha

ɗ

a tea ta fito main parlor ta za

una, a hankali take sipping tea

ɗ

inta AB ya turo ƙofa ya shigo bakinsa

ɗ

auke da sallama, ta

ɗ

ago idanuwansu suka sarƙe tun faruwar wannan al'amari take wasan

ɓ

oya dashi, kunyar ha

ɗ

uwa dashi take ji. Sannu a hankali take bin jikinsa da kallo ya yi masifar y

iwa idanuwanta kyau yana sanye cikin black blue color suit ya

ɗ

ura white necktie wanda ya yiwa three knot style ƙafarsa sanye da black men loafers sosai shigar tayi masa kyau ga ƙamshin turarensa da ya gama cika mata hanci. Kasa yi masa magana tayi shiyasa

ta yi sauri sadda kanta ƙasa shima ya

ɗ

auke kai tamkar bai ganta ba ya wuce dining area.sosai jikin sadiya yayi wani irin sanyi tamkar ba yayanta ba da tasani Acan baya sai wani shasshareta yake.lokaci

ɗ

aya idanunta suka cicciko da kwallah gashi tunda ta

dawo gidan babu wanda yayi mata maganar komawa makaranta tana shakkar tambayar daddy,dan har lokacin idan ta gaishesa baya amsa mata.ta qara kallon cikin dinning area

din,yaya Abba ,kawai ne zaune a wurin har lokacin yana sipping Black coffee da wayarsa a

hannu yana daddanata.qarfin hali tayi ta miqe tsaye ta nufi cikin dinning area din xuciyarta na wani irin bugawa tsaye tayi dan nesa dashi ko kallon wurin da take bai yadda yayi ba.xuciyar sadiya lokaci

ɗ

aya ta kara qaryewa cike da qarfin hali take fa

ɗ

in .

"dan Allah yayanmu kayi hakuri wallahi sharrin shaidan ne."ta qarasa maganar cikin rawar murya nan ma dai AB.tamkar tana magana da dutsi haka yayi mata banza daman AB.badai miskilanci ba ,zata qara bu

ɗ

e baki tayi magana ya dire cup tea din hannunsa ya bar

cikin dinning area din da wata irin sassarfa da kallo ta bisa tana jin wata irin faduwar gaba wanda bata ta

ɓ

a jinsa akan yayan nata ba.har dare abunda yayan nata yayi mata ya kasa barinta da irin yadda ya shareta tamkar bai ta

ɓ

a saninta ba a duniya.kusan q

arfe tara ta shigo dakin Mami ta sameta kan sallaya da carbi a hannunta akan doguwar soofa ta xauna tana jiran Mami ta gama azkar.jin tayi an turo kofar Sukayi ido biyu da AB.sai da gabanta ya fadi suna ha

ɗ

a ido yayi saurin dauke idonsa cikin nata.sanye ya

ke cikin cooffe brown din jallabiyya da tayi matuqar haske farar fatarsa.

Shi bai juya ba shi bai shigoba still yana riqe da handling din kofar.

Cikin rawar murya sadiya ta gaishesa babu yabo babu fallasa ya amsa ya juya Yabar kofar na Mami batareda ya j

ira mamin tagama ba.bayan Mami tagama sallah ta kalli sadiya da ta zama (Absent minded)sai da Mami ta kira sunanta fitgigit ta fado duniyar tunanin da ta tafi sai yanzu ta qara tabbatarwa watau yayanta yafi hafeez class da wani irin quality ashe idonta ruf

ewa yayi?"gaskiyyar siyama ne da

Take fadin zatayi na dama lokacin da bata da amfani ,to idan bazakiyi magana ba tashi kibarmin daki."Mami ta fa

ɗ

a a mugun fusace da alamar sadiyar ta kaita bango cikin rawar murya sadiya ke fa

ɗ

in."daman Mami akan maganar

yaya Abba ne,da kuma maganar komawa school Dina nagaji da zaman.kuma yaya Abba,sai wani shareni yakeyi cikin gidan nan tamkar wata makiyarsa idan ina a wuri baya zama.shi bai san ƙaddara bane?"har hakuri na basa fa.maganar Abba,mu ajeta a gefe can tsakanin

ku lokacin da kuka bata ban sani ba,maganar karatu bana da iko akan karatunki kije ki samu daddy."hawaye lokaci

ɗ

aya suka cika idon sadiya tana fa

ɗ

in."to Mami kiyi masa maganar komawar tawa makaranta.idan dai ke zakiyi masa kije kiyi masa babu ruwana ki da

ina sakani a lamurranki sadiya."ganin dai da gaske Mami bazata saka baki ba yasa tabar dakin na Mami,a parlor ta tarar da AB

Shida Aidah tana riqe da wayarsa tana bangalar Daria shi kuma sai murmushi yake wani irin kunci taji ya cika mata xuciya daga Aida

h har AB babu wanda yabi takanta juyawa tayi ta koma sama tana jin idonta na cika da hawaye lokaci

ɗ

aya.

Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 24

35

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

Umm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadi

ya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk guda

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[11/26/2023, 3:44 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Lo

ve story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novel's

*RUBUTUN ƳAN TAGWAYE ZANGO NA BIYU.*

*TAFIYAR BIYU TAFI ƊAYA*

PAID BOOK

007.

*MOON LIGHT AUTOMOBILE INDUSTRY*

AB yana zaune a office

ɗ

insa yana duba wasu car design da whitepaper Automotive

industry suka tura masa yana selected

ɗ

in wanda suke buƙata a kamfani nasu, secretary shi ce ta shigo tare da sanar dashi yana da baƙuwa amma ta duba bata da appointment dashi. Sai da ya kwa

ɓ

e fuska kafin ya tambaye sunanta "Rumaisa Madawaki!

Secretary t

asa ta fa

ɗ

a.

"Let her in.

Ya yi magana kaman mai ciwon haƙora jim ka

ɗ

an da fitar secretary tasa Rumaisa Madawaki ta turo ƙofa tashigo tana sanye da turkish Abaya maroon in color tayi rolling da veil

ɗ

in rigar sosai rigar ta kar

ɓ

i fatar jikinta kasancewar

fara duk da fari nata ta

ɗ

an sirka shi da mayukan nan na zamani shiyasa skin

ɗ

inta ya yi wani

ɓ

auuu farinta har ci idanuwa yake. Tun kafin ta ƙaraso AB ya fara shigar ƙamshin turarenta a hankali ta tako yayin da idanuwansu suka sarƙe sosai ya hango ramar

da tayi, nan take ya ji zuciyarsa ta karye amma sai ya yi kokari basarwa baya so ta silarsa su dawo da hannun agogo baya. Sai da ta iso gaban desk

ɗ

insa ta tsaya tare da rungume hannuwanta a ƙirji kallo-kallo suke wa juna shine ya fara janye ganinsa, gami

da kawar da kansa gefe

ɗ

aya.

"Ban ta

ɓ

a tsammani akwai wani dalili da zai zama sanadi rabuwar mu a fa

ɗ

in duniya nan. Abba idan kai ka shirya haƙura da soyayyarta ni kan yanzu ma na

ɗ

aura

ɗ

amarar yaƙi da duk wanda zai kawo min cikass a soyayyarka.

Ta ƙaras

a magana tare da zama akan kujerar dake gaban desk

ɗ

in tana kuma facing

ɗ

insa,

ɗ

an bazawari murmushi AB ya yi shi ka

ɗ

ai yasan irin ra

ɗ

a

ɗ

i da yake ciki na soyayyarta sai dai bai ga amfani soyayyar ba tun da ba za ta kai su da mallakar juna a karkashin inuwa

r aure.

  "Ka haƙura dani ko Abba?

Tayi magana hawaye na fitowa daga kwarmin idanunta.

Sai da ya

ɗ

an wargaza

Sumar kansa kafin cikin raunatatciya murya ya ce "Ba zan ta

ɓ

a iya daina sonki ba Rumaisa sai dai ya zama mana dole da haƙura da juna, duk wata

soyayya da muke wa junan mu bata da wani amfani tun da mahaifinki ba zai iya mallaka min ke a matsayin matata, ta sunnah ba.

  "AB idan har da gaske ba ka haƙura dani ba to ka bani wani

ɗ

an lokaci in-sha-Allah zan daidaita al'amurranan zan nemi hanyar da

Dad zai amince da aurenmu.

"Idan ma nace na jira ki Rumaisa ni kuma nawa mahaifin ya zan yi dashi domin na daukar masa alƙawari nisanta daga gare ki.

"Wacce irin magana ce kake fa

ɗ

a Abba? Ko dai dama ba ka ji soyayyata kwatankwacin yadda nake jin taka?"



Rumaisa ta fa

ɗ

a cikin muryar kuka.

"Ba haka bane Rumaisa ke kanki shaida ce akan matsananci son da nake miki you're my first love how do you think zan daina sonki faratt

ɗ

aya??

"Dole nayi wannan tunani Abba saboda hali da ka nuna min ka daina picking

calls

ɗ

ina daga ƙarshe ma sai blocking

ɗ

ina ka yi, Abba wallahi ba zan iya rayuwa idan babu kai. Ka bani ha

ɗ

in kai mu yi yaƙi kwatar soyayyarmu.

Da girar ido

ɗ

age yake kallonta yana

ɗ

an shasshafa kwatatce sajensa, kafin ya ce "Rumaisa bana so mu yi abunda

zai sa

ɓ

a ra'ayin iyayenmu, mu yi haƙuri mu bi su yadda suke so a rayuwa ba komai kake so kuma ka same shi ba. After all this time Daddy yana ƙoƙarin ganin ya faranta min saboda haka ba zan iya abunda zai

ɓ

ata mishi rai ba.

"Nima ban ce ka yi abunda za ka



ɓ

ata wa mahaifinka ba kawai i want my love back ka dawo da soyayyar da kake min Abba ka

ɗ

aukar min alƙawari za ka jirani har zuwa lokaci da Dad

ɗ

ina zai amince da aurenmu.

Girgiza kai ya yi tare da fa

ɗ

in "hakan ba zai yiwuwa ba Rumaisa mu haƙura da juna

kawai.

"Ba zan iya ba Abba idan ban same ka ba mutuwa zan yi wallahi zuciyana zai buga..

Ta ƙarashe magana tare da saukowa daga kujera ta durƙusa on her knees ta ha

ɗ

e hannayenta guri

ɗ

aya cikin muryar kuka take fa

ɗ

in "Dan girman Allah Abba karka bar ni r

abuwa da kai zai iya cutar dani ka tausayawa rayuwata.

Da wani kalan sauri AB ya taso ya kama kafan

ɗ

unta ya tashe ta tsaye hakan ya bata damar fa

ɗ

awa ƙirjinsa hugging

ɗ

inta ya yi tana kuka yana rarrashinta da dadda

ɗ

an maganganu hakan yasa ta daina kuka, y

a ja ta zuwa kan

ɗ

aya daga cikin cushion

ɗ

in da ke cikin ofishin nasa ya ci-gaba da rarrashinta da kalaman soyayya masu sanyayya zuciya.

"Da gaske nake yi AB idan babu kai ba zan iya rayuwa ba dan Allah karka sake juya min baya. Ka duba yadda na lalace tu

n daga ranar da aka fasa auren mu har kawo yau

ɗ

inan rabon da na zauna naci abincin kirki iyakacina nasha tea shima sai naga yunwa za ta min illah nake

ɗ

an kur

ɓ

awa sama-sama.

Rumaisa ta fa

ɗ

a tana

ɗ

auke hawaye da suka sake silalo mata a kumatu.

Sai lok

aci da tai wannan magana AB ya ƙare mata kallon tsaf da gaske kuwa ta rame irin muguwar rama nan wacce da an ganka sai an tambaya ba za a shaida kana ciki damuwa, da sauri ya miƙe tare da nufar desk ya

ɗ

auke car key gami da wayoyinsa yana fa

ɗ

in "Tashi mu j

e mu ci abinci dama lokaci tashi na lunch ya yi.

Rumaisa tayi murmushi tare da miƙewa ta

ɗ

auki handbag

ɗ

inta yana gaba tana bin sa a baya yayin da AB ke ci-gaba da fa

ɗ

in "Daga yau duk abunda zai faru Rumaisa kada ki sake bari kanki da yunwa ina sonki sosa

i ba zan iya jurewa ba idan wani abu ya same ki.

Ya ƙarashe magana daidai suna isowa parking lot kowanne su ya shiga motarsa suka fice daga kamfani.

Alhaji Sanusi dake tsaye jikin window ofishinsa idanuwansa akan AB da Rumaisa wani kololon baƙin ciki ne

ya dunƙule masa a kahon zuciya a fusace ya baro jikin window

ɗ

in ya

ɗ

auki wayarsa ya yi dialling numbern abokin ci mushe sa "Alhaji Umar kaga abinda naga ni kuwa??

"Me ka gani Alhajin Allah?

Alhaji Umar ya fa

ɗ

a har yana ha

ɗ

awa da wata 'yar bazawarar dari

ya.

"Alh Umar wannan shegen yaro tsintatce yanzu nan naga ya fita daga kamfani tare da 'yar gidan Bello madawaki?"

"What??

"Wallahi nake gayamaka ai na zaci ka ga fitar su hankalina ya yi mugun tashi Alh Umar kada wa

ɗ

annan shegun yara su mayar mana da a

iki baya.

"in-sha-Allah hakan ba za ta ta

ɓ

a faruwa ba bari nayi gaggawar kiran Alh Bello madawaki na ƙara rura wutar al'amari.

"Haka nake so mutumina.

Alh Sanusi ya fa

ɗ

a tare da hanging up yana saki murmushin mugunta, alƙawari ne ya

ɗ

aukar wa kansa ba z

ai ta

ɓ

a bari Alhaji Bashir da shegen

ɗ

ansa AB su sake farin ciki a rayuwarsa, shekaru 15 da kafa wannan kamfani shine silar hasassa shi duk wani cigaban kamfani shine ya kawo shi burinsa a ce yafi kowa damawa a wannan kamfani a matsayin sa na ƙani Alhaji B

ashir da suke uwa

ɗ

aya amma abin takaici sai da ya gama shan wahala kamfani ya ha

ɓ

aka ya zama lamba

ɗ

aya, Alhaji Bashir ya

ɗ

auki babban matsayin da yake hari ya ba wa

ɗ

ansa AB duk da haka ya danne zuciyarsa ya cigaba da aiki a kamfani daga hawan AB kujerar

CEO (Chief Executive officer) shegen yaro nan ya dinga bincike da bin diddigi shige da fice ku

ɗ

a

ɗ

en Kamfani har yai nasarar gano irin almudahana da suka dinga yi shi da financial director, AB bai bar su ba har sai da suka dawowa da kamfani ku

ɗ

a

ɗ

en da suka

sata wannan abin da yai musu shine silar da yasa account

ɗ

insu yai ƙasa har yau basu farfa

ɗ

o ba. Sannan kuma ya bi ya tare gaba ya tare musu baya duk wani motsinsu akan idanuwanshi. Wannan shine silar da ya haifar da zazzafar ƙiyayya tsakanin AB dasu Alh

Sanusi daga wannan lokaci suka shiga bincike hanyar da za su kawo ƙarshen AB a kamfani. Alh Sanusi ya yi nisa da tunani ƙarar bu

ɗ

e ƙofa da Alh Umar ya yi ya dawo dashi natsuwarsa ba tare da ya ƙarasa tunano irin gada zare da suka

ɗ

annawa AB da mahaifinsa.

*GUSTO RESTAURANT*

AB da Rumaisa suna fita kai tsaye

Gusto restaurant suka nufa AB yana gaba tana bin sa a baya AB ya za

ɓ

i Gusto restaurant a dalili ya yaba da da

ɗ

in abincinsu ga kuma wurin babu haniya, bayan an kawo musu menu kowanne su ya za

ɓ

i abunda

yake so yaci koda suka kammala ci abinci ƙarfe 3:00pm AB yana duba wristwatch

ɗ

insa sai da gabansa ya fa

ɗ

i kasancewa da Rumaisa ya manta da Aydah da ya yiwa alƙawari zai je ya yi

picking

ɗ

inta a school agaggauce ya sha ruwa ko ta kai juice

ɗ

in da aka kawo

masa bai bi ba ya miƙe tare da kallon Rumaisa yana fa

ɗ

in "Habibty I have to go bansan cewa lokaci ya tafi sosai har haka ba.

Cike da zallan mamaki ta dire spoon

ɗ

in hannunta ta

ɗ

ago "Habibi ina za ka tafi kake wannan saurin??

"Zan je nayi picking Aydah a

school kinga lokaci ya tafi sosai sai mu yi waya.

Yana ƙarashe magana bai jira jin ta bakinta ba ya nufar entrance

ɗ

in fita da sauri ta bishi da kallo wannan hali na AB dangane da irin wannan kulawar da yake ba wa ƙannansa yana bala'in ƙona mata rai duk

wani abu da ya shafe su sai ya dinga wani rawar ƙafa more especially wannan brat girl Aydah, yanzu da tasan babu alaƙa ta jini a tsakanin shi da Aydah sai ta wani irin mugun kishi ya lullu

ɓ

e ciki da wajen zuciyarta, tsabar takaici sai ture abinci tayi ba d

on ta ƙoshi ba ta

ɗ

auki handbag

ɗ

inta a fusace ta bar restaurant

ɗ

in.

*CRESCENT INTERNATIONAL SCHOOL*

Tun kafin AB ya yi parking ya hango Aydah tana ta faman kumbure fuska murmushi ya yi yasan yau sai sun yi daru da ita Aydah ba dai rigima ba har ta siya

rwa tana dashi. Sai da ya yi mata horn kusan sau uku kafin ta nufo wurinsa duk da yasan ta ganshi tun ma kafin ya yi parking ita a dole fushi tayi fushi, tana zuwa bu

ɗ

e backseat ta jefa backpack

ɗ

inta kana ta zagaya ta bu

ɗ

e front seat ta zauna, lulu eyes

ɗ

insa ya watsa mata yana sakar mata da tsadadden murmushinsa. Turo baki tayi gami da kauda fuska tana ci-gaba da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login