Showing 216001 words to 219000 words out of 268949 words

Chapter 73 - KURMAN ALLO COMPLATE

ya sake bata haƙur

i cikin kwatacciyar murya ya yi mata alkawarin daga nan zai wuce da Rumaisa Islamic chemist ya karbu mata magungunan musulunci idan ma asiri ne zai sake ta.

"Babu buƙata duk wani magani da za ka kar

ɓ

o mata na riga da na karbo mata ke tashi ku tafi matuƙar

ina raye babu wani

ɗ

an banza da ya isa ya wargaza miki gidan aurenki.

Rumaisa ta tashi jikinta a sabule Ammie ta je ta dauko mata ledar maganinta tare da wani ruwan magani acikin madaidacin golan, ta miƙa mata tana ƙara jaddada mata ta dinga shan magani

kamar yarda malamin ya ce.

"Habibi da mota na, na zo.

Rumaisa ta fa

ɗ

a da suka iso parking lot.

"Ki barta anan gobe direban Ammie ya kai miki kinsan dai ba zan bar ki ki yi driving da dare nan ba.

Rumaisa ta bu

ɗ

e motarsa ta shiga da suka zo bakin gate t

a miƙawa maigadi key

ɗ

in motarta ta fa

ɗ

a masa ya kai wa Ammie za ta kirata a waya.

Akan hanya Ab sai faman rarrashin Rumaisa yake yi tare da kwantar mata da hankali ta hanyar dadda

ɗ

an maganganu koda suka iso gida kaso  damuwarta ya ragu da kaso saba'in ci

kin

ɗ

ari, main parlor babu kowa sai tulin shopping bags

ɗ

in Aydah wanda da gangan ta zube su anan so take idan Rumaisa ta dawo ta gani, ai kuwa ta gani

ɗ

in nan da nan ta ha

ɗ

e fuska ta kalli AB wanda shi kwata-kwata bai lura da bags

ɗ

in ba ya haura sama rai



ɓ

ace ta bi shi da fari ta so tai masa magana sai kuma ta yi wani gajeren tunani sai kawai ta wuce

ɗ

akinta Aydah da Huwaila dake la

ɓ

e a jikin kofar

ɗ

akin Huwaila suka kalle juna suka kece da dariya har suna kashewa daman suna jin shigowar motar AB Huwaila

ta tashi da sauri ta leƙa window taga sun dawo tare, ta kwaso da gudu ta fa

ɗ

awa Aydah shi ne suka baza bags

ɗ

in. Kuma haƙarsu ta cimma ruwa don sun ga reaction

ɗ

in Rumaisa da sauri suka fito daga ma

ɓ

oyarsu suka tattare kayayyakin suka kai

ɗ

akin Aydah.

Bay

an Ab ya yi wanka ya sauko ƙasa yaci abinci ya koma

ɗ

akinsa babu wacce cikinsu ya nema kasancewar yana cikin damuwa ga cancelling partnership

ɗ

inan da Anaal ta zo masa dashi ga kuma damuwar halin da Sadiya ta jefa Rumaisa yana jin tsoro ta sake aikata mumm

unan abu akan

ɗ

aya daga cikin matansa, da farko yaso ya bar magana a matsayin sirri yanzu kuma yana gani dacewar ya

gargadi Sadiya ya kuma nuna mata yasan abun da suka aikata masa idan hakan ta sake faruwa matakin da zai dauka ba zai mata kyau ba.

Da wann

an tunanin ya yi bacci washegari da wuri ya fice zuwa office saboda akwai sababbin motocin su da suka iso jiya da dare hatta da breakfast a office ya yi, daga Rumaisa har Aydah ba wacce tasan sanda ya fita sai a waya Rumaisa ta kira sa ya fa

ɗ

a mata uzurins

a ta ce za ta yi masa lunch ya aiko direban kamfani ya kar

ɓ

a masa.

Aydah tana zaune a main parlor Rumaisah ta sauko cikin shigar English wears wani mugun kallo ta wurga wa Aydah ta yi ƙwafa ta shige kitchen, koda karfi

ɗ

aya ta buga Rumaisa ta kammala gir

kin ta, ta zuzzuba a luxury warmers koda ta fito daga kitchen Aydah ta bar cikin parlor

ɗ

akinta ta wuce ta sake yin wanka.

Aydah tana kammala sallar azhar ta

ɗ

auki wayarta ta kira Ab bai

ɗ

aga ba bayan 'yan mintuna ya kirata back.

"Good afternoon mi amor

yau fitar safe aka yi ba ko sallama.

"Afuwan ƙanwata fitar uzila ce ta kamani sababbin motocin mu ne suka iso dole na kasance a kamfani yau ba zan dawo da wuri ba, amman zan ba wa Rabi'u sakonki ya kawo miki Allah yasa za

ɓ

ina ya burge ki.

"Saƙona kuma wa

ne irin saƙo Yayanmu?"

"Za ki gani idan Rabi'u ya kawo miki amman ki tanadi tukuici da za ki bani.

Dariya tayi tana ƙara dafe wayar "idan wannan ne bakada matsala Yayanmu.

"Haka nake so ji Babyn yaya Abba ni nasan ƙanwata jaruma ce.

Fira suka yi sosai

daga bisani ya kashe wayar.

Yana gama waya da Aydah kiran Rumaisa yana shigowa "Habibi da wa kake waya tun

ɗ

azu ina kiranka sai layinka busy?"

"Kin kammala abinci ne na aiko Rabi'u?"

Ya shashantar da tambayarta.

"Eh! Na kammala shi ne ma dalilin kira d

a nake maka.

"Nagode my love hope kin sha maganinki?"

"Na sha Habibi kaima kasan ba zan yi wasa ba.

"Haka ne ga Rabi'u nan zuwa da sako zai kawo sai ki basa abinci.

"Okay! Take care I love you.

"I love you too my sugary.

Yayin magana tare da kashe wa

yar sosai sunan sugary

ɗ

in da ya kira ta dashi ya yi mata da

ɗ

i ta tashi ta je kitchen ta dauko katon food basket

ɗ

inta ta aje a parlor after like twenty minutes sai ga Rabi'u ya shigo gidan cikin wata tsalelliyar mota 'yar ƙarama irin ta mata maroon colour

sabuwar dal cikin ledarta sai painting ta yana sheƙe da

ɗ

aukar ido acikin rana, gashi an yi mata decorative da ballons different colours hatta da key

ɗ

inta sai da aka yi decorative

ɗ

insa. Sai dab da entrance Rabi'u ya yi parking

ɗ

inta ya fito ya nufi ƙofa

ya danna door bell babu jimawa Rumaisa ta bu

ɗ

e ƙofa hannunta

ɗ

auke da food basket karaf idanunta suka sauka akan mota

ɗ

in, wani kalar zaro idanuwa ta yi ga baki

ɗ

aya kyawon motar ya tafi da imaninta, cikin kidimewa da gigicewa ta miƙawa Rabi'u basket

ɗ

in

ta nufi wurin mota

ɗ

in ta bu

ɗ

e ta shiga ta maida ƙofa ta rufe yayin da Rabi'u ya bi ta da kallo saboda shi yasan ba ita aka ce ya kawowa mota ba.

AB ya kira Aydah ya ce ta je compound Rabi'u zai bata sako idan ta gani ta kira sa cike da zumudi ta sako hij

ab

ɗ

inta ta fice tana bu

ɗ

e ƙofa ta yi tozali da mota favorite colour

ɗ

inta. Wani irin shock ta ji ya kamata sai da numfashinta ya

ɗ

auke na wani dan lokaci sai kuma ta buga ihu very excited Rabi'u yana dariya ya miƙa mata key da gudu ta nufi motar yayin da

Rumaisa ta yi nisa a begen motar da bana taba batasan kalar waina da ake toyawa ba da gudu Aydah ta nufi

sabuwar motarta cikin zumudi ta bu

ɗ

e ƙofa sai ta yi turuss! Sakamakon gani Rumaisa zaune a driving seat ta ƙanƙame steering wheel.

#Love Story 2

023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

[1/30, 1:26 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

087.

R

abi'u tsaye yayi yana kallon matan na mai gidansa,wani irin mummunan bugawa ƙirjin Rumaisah yayi ganin car key a hannun Aydah tana jujjuyasa tana Murmushi, wasu irin yawu Rumaisah ta ha

ɗ

e masu

ɗ

acin gaske kenan da sunan Aydah aka siya motar?"lallai namiji

munafuki ne. Shi ne zai ba wa Aydah mota ita

ɗ

aya banda ita me yake nufi da haka?" Fitowa tayi daga motar tana yiwa Aydah wani mugun kallo kafin ta juya da sauri Aydah ta karaso gabanta tana sakin wani irin murmushi tana juya ido tana fa

ɗ

in.

"Aunty Rumais

ah kinga motar da yayanmu ya bani a matsayin gift na budurcina dan Allah ki tayani godiya tayi kyau ko Aunty?"

Da wani irin nauyi zuciya Rumaisah ta koma cikin parlor ranta yana mata ƙona shi dai Rabi'u lallabawa yayi yabar gidan batareda yayi masu sallam

a ba. Yana ta mamaki a kasan ransa meyasa mai gidansa yayi haka?"zai ba Aydah mota bai ba wa Rumaisa ba wannan ai babu adalci ko ka

ɗ

an gaskiya idan akayi duba ma da Rumaisa tafi zama cikakkiyyar macce bisa ga Aydah to ko don yana gani Aydah 'yar uwarsa ce

ko ka

ɗ

an Rabi'u bai ji da

ɗ

in abun da maigidansa Abba Bashir yayi ba.

Da ihu Aydah ta shigo cikin parlor tana kwalawa Huwaila kira, ita ma Huwaila a rikice ta fito da wani irin murna Aydah ta shiga jan hannun Huwaila bata saki hannun ba sai agaban motar da

aka kawo mata.

Huwaila ta zaro ido cikin rawar baki take fa

ɗ

in."ki kara yimin bayani Auta.

"Yayanmu ya aiko min dashi.

Wani kalar zaro ido Huwaila tayi ta riƙe hanci ta saki wata irin guda "shiga Aunty Huwaila mu duba.

Aydah ta fa

ɗ

a tana bu

ɗ

e mata fr

ontseat da sauri Huwaila ta shige tana sakin dariyar farin ciki

Ita ma Aydah gaban motar ta shige,

ya kamata na dauko wayata kiyi min hotuna harda ma motar na turawa yaya Siyam da yaya Sadiya har ma da Mami.

"Bari na dauko maki auta

ai wannan abun far

in cikin gara kowa yaji sa.

Dafe kai Rumaisa tayi

tamkar wata mahaukaciyya idonta sun kada sunyi ja jikinta har wani ka

ɗ

awa yake saboda bacin rai, tana ta tunanin me ta yiwa Abba Bashir da zai yi mata wannan tozarcin yana nufin yafi jin da

ɗ

in mu'amular

aure da Aydah akanta?" idan ba haka ba meyasa zai siyawa Aydah motar da ta kudinta ya kai miliyan goma daukar wayarta tayi ta shiga kiran layin Aunty Raliya,tana

ɗ

agawa ta fashe mata da matsanancin kuka mai girgiza zuciya da ruhi.

"wallahi-tallahi ba zan

iya kishi da wannan kwailar ba Aunty Raliya mutuwa zanyi.

"Yau kuma me ya ha

ɗ

a ku?"

Raliya ta fa

ɗ

a tana sauraren kukan kanwartata.

Nan take Rumaisah ta fa

ɗ

a mata abun da ya faru ita ma Raliya taji babu da

ɗ

i haka ta taya ƙanwarta kishi.

"To ke yanzu wan

e mataki za ki dauka? Don wannan ma rainin hankali ne.

Cikin kuka Rumaisa ke fa

ɗ

in.

"wallahi-tallahi jin nake kamar naje na sakawa motar fetur da mamallakiyyar motar dukka

na ƙonasu uban kowa ma ya huta.

Wata dariya Raliya tayi tana fa

ɗ

in "idan kika ƙo

nasu kina jin haka za'a barki?" Ɗan shiru Rumaisah tayi tana jin bayanin da Aunty Raliya take mata ta cikin wayar "kema ki nuna masa bacin ranki kawai yau kema a kawo miki sabuwar mota idan har ana son zaman lafiya da kwanciyar hankali

da haka suka yi sal

lama da Aunty Raliya.

Hakan kuma yasa ta ji

ɗ

an sanyi aranta jin kalar shawarar da auntyn ta ta bata ta kuma gamsu da ita

ɗ

ari bisa dari.

"kina ji Auta!

"Ina jin ki Aunty Huwaila yau ina cikin farin ciki na rasa ma me zan yiwa yayanmu wanda zan biyasa

dashi saboda farin cikin da ya bani ayau. Ban ta

ɓ

a tsintar kaina cikin farin ciki da annashuwa kamar yadda nake jin kaina yanzu ba Aunty Huwaila ki bani shawara me ya kamata na yiwa yayanmu a matsayin tukuici wannan babbar kyauta da ya yi min? nasan ba zan

iya biyasa farin cikin da ya sakani ba dukka annan ina so shi ma na sanya shi cikin farin ciki.

shiru Huwaila tayi alamar nazari

tayi saurin kallon Aydah tana fa

ɗ

in "shin kwanan Rumaisah nawa gidan nan?"

ɗ

an shiru Aydah tayi tana fa

ɗ

in,gobe zata cika sa

ti

ɗ

aya

ɗ

an jim Huwaila tayi tana fa

ɗ

in."ya kamata mu barsa zuwa gobe Auta tunda ya raba muku girki gobe za ki karbi girki

ya zama dole gobe ki fara shiga kitchen duk wannan sakarcin ki ajesa a gefe ki riƙa yiwa mijinki girki da hannunki a da ka

ɗ

an-ka

ɗ

an

za ki iya.

Nan da nan Aydah ta bata fuska ita fa ta tsani girki gaskiya,ko ka

ɗ

an bata son shiga kitchen.

"ke kina yi kuma Aunty Rumaisa tana yi ba shikenan ba?" Ni fa Aunty Huwaila kin san bana son zafin kitchen, duk abun da sai an wahala akansa ba sonsa

nake yi ba.

"Auh Allah?"ashe kuwa Rumaisah z ata kwace miki miji wai ke yaushe za ki yi hankali?"haka za ki zauna ba zaki riƙa yiwa mijinki girki ba. Ke bakya jin wani iri ne?"idan ma mafarki kike ki farka zamanki haka ba zai yiyu ba. son jikin ki yayi m

ugun yawa Auta.

Ita dai Aydah jin Huwaila kawai take yi ranta duk babu da

ɗ

i musamman da Huwaila tayi zance shiga kitchen abun da ta tsana kenan.

A gigice Siyama ta fa

ɗ

a

ɗ

akin Mami tana kwala mata kira jikinta sai bari yake "Mami kinga motar da yayanmu ya

siyawa Aydah. Mami kalla kiga ta turamin Mami

new model ce.

Ɗ

an Jim Mami tayi batareda ta kar

ɓ

i wayar da Siyama ke bata ba "Allah ya sanya Alkhairi.

Ta fa

ɗ

a adakile dan shiru Siyama tayi tana kallon yanayin Mami,sai kawai ta juya tabar

ɗ

akin har cik

in aranta yayan nata ya gama biyata musamman da Aydah ta fa

ɗ

a mata

matsayin gift ne na first night

ɗ

insu ne.

Haka siyama ta rika posting kafafen sada zumunta tana taya little sis

ɗ

in ta murna.

AB bai shigo gida ba sai bayan ishaai a gajiye ya yake, par

lor kasa ya tarar da Aydah da Huwaila da gudu Aydah taje ta shige jikinsa tana masa sannu da zuwa tayi wanka tana cikin riga da skirt na kanti wanda suka yi mata matukar kyau,kunya duk ta cika AB ganin yadda Aydah ta wani makalesa a gaban Huwaila.

Huwail

a nayi masa sannu da zuwa ta sulale tabar cikin parlor.

"baby na gaji wanka nake bukata.

ya fa

ɗ

a yana manna mata kiss akan lips

ɗ

inta. Ɗan lumshe ido tayi kafin ta budesa akansa da gaske yana tare da gajiya dan kana karanto hakan

ta cikin fararen idanun

sa da suka

ɗ

an fa

ɗ

a ta karbi suit jacket

ɗ

insa

da kuma briefcase

ɗ

insa.

"mu je na rakaka yayanmu.

Tare suka jera har zuwa

ɓ

angarensa

ɗ

an turus Aydah tayi ganin Rumaisa zaune cikin parlornsa sai Ƙamshin turaren wuta ke tashi taci uban gayu cikin wasu t

sinannun kaya,duk yadda Rumaisa taso share AB kasawa tayi musamman da ta gansa da Aydah ta saki fuska sosai ta nufesa da sauri ta shige jikinsa ganin haka da sauri Aydah ta juya ta nufi master bedroom

ɗ

insa zuciyarta na tsananin bugawa nan take hawaye suka

cika mata ido, bata jima ba ta fito daidai lokacin da taji Rumaisah na fa

ɗ

in.

"Habeebi mu je na tayaka wanka.

ɗ

an satar kallon Aydah ya yi sai yaga tayi mugun ha

ɗ

e rai ta gefensu tabi ta wuce daga parlor,Rumaisah ta ha

ɗ

a masa ruwan wanka ganin ya yi ta

juya ta nufi kofa da mamaki yake fa

ɗ

in."Daman ba tayani wankan za kiyi ba?

wani irin kallo Rumaisa ta rika jefa masa cikin ƙunar rai da kishi

take fa

ɗ

in."ai na dauka bana da wannan matsayin wacce ka siyawa mota ta fini matsayi mai girma a wajenka sai ta

zo ta tayaka wanka.

Da haka Rumaisah ta wuce tana rufo masa kofar baki sake AB ya bita da kallo dafe kansa ya yi idan dai kana da mata biyu ka shiga uku duk yadda kaso faran ta masu baka ta

ɓ

a yin daidai. Wanka yayi koda ya fito ya tarar Rumaisah ta fitar



masa da kayan bacci kalar sararin samaniya riga da wando duk da tasan ba wai kwana yake da kayan baccin ba,tasan iyakancinsa ya zauna dasu a parlor yaci abincin dare kafin ya kwanta zai cire ya fito parlor ta aje masa abincinsa har coffee ta ha

ɗ

a masa.

"Habibty ki kira Aydah muci abinci tare.

Dan jim Rumaisah tayi tana tauna maganarsa aranta jin take kamar tace masa ,shi mai zai hana ya tashi ya kirata da kansa,tasan ba zata fara ba saboda kwarjinin dake tare da AB har zata tashi yayi saurin dakatar da

ita.

"Yi zamanki bara na kirata a waya.

Da haka AB ya shiga kiran Aydah sun

ɗ

an dade suna magana kafin ya sauke wayar, ba'a jima ba Aydah ta shigo AB ya umarceta tayi sarving

ɗ

insu a plate

ɗ

aya su ci haka tabi umarninsa tayi yadda yace har suka gama cin

abinci fuskar Rumaisah babu wani walwala duk hirar motar da Aydah ke yi masa shi kuma sai biye mata yake

Aydah ta karbi coffee hannun AB ta kai bakinta da sauri Rumaisa ta kalleta da zallar mamaki da takaici

"coffee da na ha

ɗ

a masa shine zaki wani kar

ɓ

e

ke ba zaki iya ha

ɗ

a naki da kanki ba?"

Aydah ta ware ido tana

ɗ

an juyasu "Ni na yayanmu nake so na sha Aunty yafi dadi.

Saboda takaici Rumaisa miƙewa tayi ta shigar tattara kayan da suka ci abinci bayan fitarta AB ya juya yana kallon Aydah yana fa

ɗ

in."ki

tayata

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login