Showing 198001 words to 201000 words out of 268949 words
ne ya bu
ɗ
e wannan
ɗ
an tsurut
ɗ
in baki nan naki mai kama da gidan tsuntsu?"
Da sauri Aydah ta rufe fuskarta
da tafukan hannayenta, tana fa
ɗ
in.
"Dan Allah Yayanmu ka daina fa
ɗ
ar irin zantuka irin wannan ni wallahi kunya kake sani ji.
Dariya ya yi tare da fizgota ta fa
ɗ
o kansa ya kwantar tare da
ɗ
ora ta akan cikinsa, ya kai bakinsa ya yi mata rada a kunnen "Baby
Aydah ta gudu gidan Mami ta dawo wurin yayanta mai bata abin da
ɗ
i.
"Wayyo Allahna Yayanmu ka daina Allah kunya nakeji.
"Ni kuma kunyar ce nake so na cire miki dukka ki dawo kamar ni.
Ya ƙarashe magana tare da mirgina ta, ta koma ƙasa ya yi mata rumfa y
ana ƙoƙari kai bakinsa akan lips
ɗ
inta ta kauda fuska "Yayanmu ban yi brush ba.
"Wayau dai kike so yi min baby ki hana ni abin da
ɗ
i.
Ya mutsa fuska Aydah tayi kamar za tayi kuka "Ni kam na shiga uku da kai Yayanmu za ka
ɓ
ata ni.
Karan hancinta ya ja "Ai
yanzu kin kusa ki zama 'yar hannu sannu-sannu da kanki za ki dinga neman abin da....
Da sauri Aydah ta rufe masa baki tana girgiza kai dakyar ya kyaleta ta, ta shiga bathroom ta yi wanka tare da wanke baki a tunani Aydah koda za ta fito ya fice tana bu
ɗ
e
kofa ta ganshi kwance yana dannar wayarsa. Sai lokacin ta lura da takalma a ƙafarsa gashi ya hau mata gado da sauri ta zo ta sauke mai ƙafafunsa ƙasa tana mita "Kai Yayanmu wannan wacce irin ƙazanta ce za ka hau min gado da takalmin a ƙafarka.
Ajiye waya
rsa ya yi yana kallonta yake fa
ɗ
in "uhm! Su Baby Aydah manya yaushe kika fara tsafta yoo ni idan an ce na lissafa kazamai sunanki ne na farko da zan fara ambata.
Kukan shagwa
ɓ
a tasa tana yi tana bubbuga ƙafafu "wallahi ni ba kazama bace Yayanmu ka daina k
irana da kazama banaso.
Sai da AB ya fakaice idonta ya fincike towel
ɗ
in jikinta wani ihu tasa ta fa
ɗ
a jikinsa dama abun da yake so kenan don yana gani nakedness
ɗ
inta ya gigice.
#Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novel
s
#Kurman Allo.
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
8098456130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta
07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.
*BAQEER*
Ayusher Muhd
Umm Asghar
*KURMAN ALLO*
Asmy b Aliyu
Jidda Aliyu
*AKWAI SIRRI*
Zee Bawa
Hajja ce
*MUTALLAB ASAD*
Nana Diso
Billy S Fari
*KULUWA*
Zee yabour
Sadiya Dan
Duka Biyar
ɗ
in akan 2k
Hudu 1600
Uku 1200
Biyu 800
Ɗ
aya 500
VIP
💕🔥
Duk guda
ɗ
aya 1k
NORMAL GROUP 500
VIP 1000
[1/24, 2:11 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*
(A be
autiful Love story)
NA
JEEDDAH ALIYU
&
ASMY B ALIYU
#Love story
#Gwagwarmaya
#Team tagwaye Novels
080.
Wasanni masu zafi da rikita ƙwaƙwalwa ya shiga yi da ita duk wata ga
ɓɓ
a ta jikinta sai da AB ya tsotse ga baki
ɗ
aya ya fitar da 'yar mut
ane daga hayyacinta sai fa
ɗ
ar yake "baby ta
ɓ
a min nan tsatso min nan.
Babu musu balle gardama Aydah take masa abun da ya umarce ta ai kuwa
ɗ
an taliki nan notikkan kansa suka ƙara kwancewa ba ka ji komai sai ihu da gurnaninsa cikin ƙanƙani lokaci ya sami n
atsuwar da jiya ya kasa samu a wurin Rumaisa ya wani rungume Aydah yana sauke mata numfashinsa a fuska cikin sarƙewar lafazi ya kira sunanta.
"Baby Aydah!
"Uhm!
"Ke
ɗ
in ta daban ce kuma ta musamman sai yanzu nasan me ake nufi da kalmar “jindadi” ba koma
i yasa na fahimci hakan ba sai kasancewarki acikin rayuwata. Baby kin zamo wani jigo mai girma da daraja a idanuna banta
ɓ
a tunani alaƙa ta dake za ta juye izuwa wannan babban matakin ba. Tunanin na yana da damar zuwa ko'ina ne, amma ina mamakin yadda yake
zuwa ga naki tunanin a koda yaushe. Duk sanda na kadaice tare dake na kan ji ni acikin natsuwa marar
misaltuwa Aydah kin zama zinariya acikin dubban mata kin cancanci na mallaka miki wannan duniyar, tawa ke ka
ɗ
ai na miƙa miki ragamar shugabancin mafi girm
a acikin zuciyata.
"Uhm! Yayanmu kalamanka da
ɗ
i sai dai da
ɗ
insu ya hanani fahimtar me kake nufi ne da kuma ma'anar su.
Sanyayyar dariya ya yi yana sumbatar forehead
ɗ
inta "Ba lallai bane ki iya fahimtar kurman allona ba baby amman ina fatar anan gaba ki
fahimci cewa kece mace
ɗ
aya da ta iya mallakar duk wasu abubuwan da mace ke buƙata na ƙawatuwa halitta da saukar da natsuwa agareni ashe kece mafarkina da na da
ɗ
e ina yi na wata Kyakkyawar surar wacce a koda yaushe ke zuwa min a mafarkina, tattausar fatar
jikinki da wa
ɗ
annan abubuwan naki masu cike da da
ɗ
in ta
ɓ
awa sune mafi kyawun bangarorin jikinki da suka tafi da ruhi da gangar jikina.
"Yayanmu!
"Baby.
"Yayanmu bansan meyasa nake ji da
ɗ
in kalaman nan da ke fitowa daga bakinka ba, bansan meyasa nake jin
su tamkar wasu na musamman ne duk da bana iya fahimtar manufarsa Amman zan iya cewa da kai ina ji natsuwa tare da wani irin nisha
ɗ
i yana shiga ta ni dai nasan ba zan iya rayuwa idan babu kai ba Yayanmu, ina ji kamar kaine jini da ke sarrafa gangar jikina.
Sosai ya ƙara shigar da ita jikinsa yana ji shi ma ba zai iya rayuwa idan babu ita a duniyarsa ba duk da har yanzu bai gama tantance kalar mizanin da matsayinta yake dashi a zuciyarsa.
Kalaman Aydah ba ƙaramin da
ɗ
i suka haifar masa ba duk da yana kallon
kansa a matsayin wanda bai iya tsara dadda
ɗ
an kalamai ba amman domin ya faran zuciyar Aydah sai ƙiƙƙirar su yake yi domin ta cancanci fiye da hakan a garesa, fahimtar da ya yi kamar kalaman nasa suna neman ƙarewa sai kawai ya sauya akalar zancensa zuwa ha
rshen mafi sauƙi da yafi kwarewa dashi.
"I'll never stop trying. I'll never stop watching as you leave, I'll never stop loosing my breath everytime I see you looking back at me. I'll never stop holding your hand. I'll never stop opening your door I'll ne
ver stop choosing you Baby in my bed and I'll never stop get used to you.
Ya ƙarashe magana tare da sake manna mata kiss a lips
ɗ
inta "bari na je nayi wanka ke ma ki shirya ki sauko ƙasa ki ci abinci banaso zama da yunwa kin ji my hot Babe?"
AB yana zare
Aydah daga jikinsa tayi sauri sunne fuskarta a pillow ita fa har yanzu ta kasa sakewa da yayan nata wasu abubuwa idan yana yi mata su bala'in kunyarsa take ji har ya mayar da wandonsa ya fita Aydah bata daina mamakinsa ba wai da gaske wannan yayanta ne ya
ke mata zafafan abubuwa masu rikitar da lissafi.
Cike da karsashi Ab ya isa master bedroom
ɗ
insa kaitsaye ya wuce bathroom yana wanka yana tuna moment
ɗ
insa da Aydah ko a mafarki aka ce masa hakan za ta faru tsakanin su ba zai yarda ba. Wai yau shi ne ke
bin 'yar ƙaramar yarinya ko ƙaramar ma Aydah Babynsa yana shagalinsa da ita duk da
ɗ
in da ya kwasa bai hana masa ji wani irin kamar abun da yake mata ba daidai bane yana gani kamar akwai cutarwa duba da har yanzu she's still teenager bai dace ace tasan
ɗ
an
namiji a wannan shekarun nata ba. A hankali ya saukar da idonsa akan mazantakarsa yaga girmanta shi kansa sai da ya ji tausayin Aydah ya tsirga masa.
Gimbiya Rumaisa ana can kan gado hangame da baki tana kwasan bacci abinta sai da rana ta fito ta hantse
sannan ta farka shi ma fa a dalili kiran wayarta da ake ta faman yi babu kakkautawa, ranta abace ta farka sai da tayi doguwar
hamma tare da miƙa ta saki wata 'yar ƙaramar tusa, sannan fa ta sakko daga kan gado ta nufi wayarta da ke aje akan dressing mirror
, sunan Aunty Raliya ta gani akan iD shiyasa tai sauri kiranta daman ko bata kira ta ba dole za ta nemi ta don magani da ta fa
ɗ
a mata ta siya tasha bai mata aiki ba duk da tasan yayarta ta, kwararriyar likita ce ta fannin mata.
Aunty Raliya tana picking R
umaisa ta shiga zayyana mata damuwarta "Aunty na ce kodai za ki ha
ɗ
a ni da wani likita da kike da good connection dashi anan Kano.
Rumaisa ta fa
ɗ
a tana jin wani irin abu yana tokare mata maƙoshi.
"Shi kenan bari nayi magana da doctor Sameer matawalle kwa
rarre ne ki je asibitin sa in shaa Allah za a dace. Sannan kuma ki dakatar da shan wadancan magunguna na mata har ki sami lafiya.
"To Aunty nagode.
Sai da Aydah ta sake yi wanka sannan ta shirya cikin short mini skirt da flora half vest ta saki kitson ka
nta, bata yi kwalliya ba ta dai
ɗ
an shafa lip balm a labbata jikinta na fitar da sanyayyen ƙamshi Huwaila tana ganinta ta sakar mata murmushi "oyoyo da uwar
ɗ
akina ashe tare ku ka zo da Siyama shi ne bata fa
ɗ
amin ba na tanadar miki karin kumallo mai rai da
lafiya.
"Yaya Siyam kuma?"
Aydah ta furta da mamaki.
"Eh! Ko batare da ita ku ka taho ba?"
"Ni ka
ɗ
ai na taho aunty Huwaila don koda na fito yaya Siyam tana bacci bata tashi ba.
"Ikon Allah! Ai kuwa Siyama ta zo gidanan da sassafe nan da wancan rigima
mmiya ce sai na ce ko fitinarta ce ta motsa shi ne ta zo wurin Yayanmu neman magana.
"To kodai yaya Siyam taga lokacin da na fito shi ne ta biyo bayana?"
Aydah ta fa
ɗ
a tana kallon fuskar Huwaila wacce har yanzu ita ma da raguwar mamaki akan fuskar ta, ta
.
"Wata kila haka
ɗ
in ne je ki dining na kawo miki karin kumallo yanzu nan na kammala.
"Aunty Huwaila ki ha
ɗ
a da Yayanmu shi ma bai yi breakfast
ɗ
in ba.
Huwaila ta amsa mata da to Aydah ta juyo ta baro kitchen
ɗ
in ta wuce dining room ta zauna.
*KIM'S A
UTOMOBILE INDUSTRY LAGOS *
Anaal tana zaune a office
ɗ
inta damuwa tana neman tai mata yawa tun jiya da Abbu ya kira ta ta je ta sami shi a the george hotel ta ha
ɗ
u da wannan balarabiya matarsa, hankalinta ya yi mummunan tashi tun sanda ta baro hotel
ɗ
in t
ake cikin wannan yanayi na damuwa ba don komai ba sai irin tattali da zallan ƙauna da taga yana nunawa wannan balarabiya
ɗ
in da ya kira da sunan matarsa. Bata ta
ɓ
a ganinsa cikin farin ciki da walwala ba sai jiya a gabanta yake nunawa Maysun soyayya irin wa
cce bata ta
ɓ
a gani ya nunawa mahaifiyarta ba wanda hakan ba ƙaramin kona mata rai ya yi ba, musamman da ta tuna da irin zaman da yake yi da mahaifiyarta, ta duk da Hajiya Safiya ta kasance mace mai haƙuri da kawaici ga sani ya kamata amma har illa yau Aliy
u na uku ya kasa bata matsuguni mai girma a zuciyarsa kamar dai kwatakwacin wanda ya ba wa Maysun a ganinta mahaifiyata, ta cancanci ya ƙaunace kamar yadda yake ƙaunar Maysun. Tausayin ummie ta ne ya lullu
ɓ
eta ko wane irin hali, za ta shiga idan tasan da l
abarin mijinta wanda ta bashi yarda akwai wani Kurman allo da ya
ɓ
oye ya kasa bayyana mata. Ita ko ka
ɗ
an damuwarta mahaifiyarta bata damu da hali da mai babban
ɗ
aki da raguwar 'yan uwa Abbu za su shiga ba idan su kasan
da wannan labarin damuwarta umminta w
acce sanadin hali ko in kula da Abbu yake nuna mata ta kamu da cutar hawan jini sosai Anaal take gani rashin adalcin Abbu ga umminta,wanda hakan ne yasa ƙiyayyar Maysun tai mata shigar kutsu a zuciyarta. Ƙwaƙwalwarta ta shiga tunano mata yadda tasan da wan
zuwa Maysun a duniyar Abbunta.
*FlASH BACK*
Wata rana Aliyu na Uku yana kwance a
ɗ
akinsa dake gidansa dake unguwar Victoria island, wannan ita ce ranar da ba za ta ta
ɓ
a gushewa a tarihin rayuwar Anaal Aliyu na uku. Yau ta kasance ranar weekend ne dukkans
u suna gida twins suna bangaren su ita ma tana nata tun jiya Aliyu na Uku yake fama da zazzabin mura sani da Anaal tayi sosai mura take wahalar da mahaifin nata yasa tana tashi ta shiga kitchen ta dafa masa shayi mai
ɗ
auke da tafarnuwa da kanufari sai 'yar
citta
ɗ
anya wanda ko a birnin kudu shi taga umminta tana dafa masa a duk sanda mura ta kama shi kuma shayi ne ka
ɗ
ai ke warka masa da mura da wuri dalili da yasa ta koyi dafawa kenan, tun da tasan anan Lagos bashi da mai dafa masa. Tana kammala dafa shayi
ta juye a
ɗ
an madaidaicin flask ta
ɗ
ora akan tray ha
ɗ
e da mug da container
ɗ
in zuma, tana zuwa part
ɗ
insa ta tarar da baya cikin parlornsa sai kawai ta wuce master bedroom dinsa saboda batada shamaki da
ɗ
akinsa, muradi dai ta nemi iznin shiga. Tana zuwa ta
yi knocking sai dai ba a amsa ta ba Anaal ta da
ɗ
e a tsaye tana knocking bata ji Abbu ya bata izinin shiga ba sai tayi tunani ko ciwon nasa ne ya yi tsanani saboda tasan mura bata masa da wasa, da sauri ta tura ƙofar
ɗ
akin nasa ai kuwa ta hango shi kwance c
ikin duvet da sauri ta aje tray
ɗ
in hannunta akan bedside drawer, ta zauna dai dai saitin da fuskarsa take ta kai hannunta a forehead
ɗ
insa ta ji zafi miƙewa tayi da zimmar ta dauko hand towel a bathroom ta jiƙa shi da ruwa ta
ɗ
ora masa a goshin nasa sai k
awai idanunta suka sauka akan gefen pillow da yake kwance wasu da
ɗ
un hotuna ta gani da sauri ta dauko su ta dinga kallonsu
ɗ
aya bayan
ɗ
aya yayin da gabanta ke wani irin dokawa a dalilin a Abbunta da ta gani da wata mace wanda ba umminta ba ga kuma wani yar
o wanda aƙalla ba zai haura shekara
ɗ
aya zuwa biyu ba mai matuƙar kama da Abbu kamar an tsaga kara. Wani irin tsoro ne ya darsu a zuciyarta bata dawo daga duniyar da ta lula ba ta ji Abbu ya fincike hotunan da daga hannunta ya wani ha
ɗ
e fuska don kada ta k
awo masa wargi "waya ba ki izinin shigo min
ɗ
aki kai tsaye Anaal?"
"Abbu na zo na kawo maka tea dinka ne, na dinga knocking ba ka bani izinin ba shi ne na tsorata na shigo don na duba ka.
"To da izinin wa kika
ɗ
auki wa
ɗ
annan hotuna?"
"Abbu ka yi haƙuri
bansan hakan zai
ɓ
ata maka rai ba.
"Tashi ki fice min daga
ɗ
aki.
"Abbu Dan Allah ka fa
ɗ
amin alaƙar ka da wannan matar da yaronta?"
"Anaal ki fita nace!!!
Ya ƙarashe magana cikin shouting da sauri Anaal tashi ta fice daga
ɗ
akin bayan kwana biyu da faru
al'amari Abbu ya zaunar da ita ya yi mata cikakken bayani akan Maysun ya kuma saka ta ta
ɗ
aukar masa alƙawari ba za ta gayawa kowa ba wannan yasa Anaal ta binne wannan
ɓ
oyayyen sirrin acikin zuciyarta batareda da ta fitar dashi ba.
*FLASH BACK END*
Anaa
l ta sauke ƙarfaffiyar ajiyar zuciya tana ji wani irin tuƙuƙi a cikin zuciyarta sai kuma tasaki wani tattausan murmushi tare da duka desk
ɗ
in gabanta ko me ta tuna oho! A gaggauce ta fice daga office
ɗ
in nata kai tsaye parking lot ta wuce
anan ta ha
ɗ
u da Z
ayeed yana ƙoƙarin parking motarsa duk horn
ɗ
in da yake mata bai sa ta tsaya ba, ta ja motarta da wani irin speed ta fice daga company.
*ALHAJI BASHIR MANSION*
Har Siyama ta shige
ɗ
akinta bata ha
ɗ
u da kowa ba a downstairs parlor, tana fitowa daga wanka M
ami tana shigowa
ɗ
akin nata.
"Ina Aydah?"
Tsuru-tsuru da idanu Siyama tayi ta rasa wacce amsa za ta ba wa Mami.
"Wai ba magana nake miki ba kin wani kakkafe ni da idanu kamar wata sa'arki.
"Mami yanzu nan na tashi daga bacci kuma koda na tashi bata
ɗ
ak
inan ki duba ta a downstairs parlor.
#Love Story 2023/2024
#Jeeddah Aliyu
#Asmy b Aliyu
#Team tagwaye novels
#Kurman Allo.
Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only
ACCOUNT NUMBER
0020428430
Ishaq Fatima A. Gtb
Or
80984
56130
Fatima Ishaq
Opay digital services
Shaidar biya
08098456130
KATIN MTN Ta
👇
07043079282
Shaidar biya ta 07065283730
Ko a tuntubi
08086207764
0816 114 6563
+234 704 040 2435
*ƳAN TAGWAYE BIYAR*