Showing 51001 words to 54000 words out of 268949 words

Chapter 18 - KURMAN ALLO COMPLATE

/>
ora fus

karsa akan rubutun in a second ya daga kai yana kallon Daddy, da shi ma Daddyn shi yake kallo cikin tsananin tsoro gami da firgitarwa AB ke kallon daddy yana girgiza kai da rawar murya yake fa

ɗ

in."Daddy card

ɗ

in daurin aure nagani amman ban fahimci sunan d

ake jikin invitation card

ɗ

in ba. Ka yi min bayani sosai Daddy.

AB ya fa

ɗ

a muryarsa na karyewa a hankali addu'a yake Allah yasa Daddy yace ba wacce ya gani jikin invitation card

ɗ

in bace zai  ha

ɗ

asa aure da ita addu'a yake Allah yasa idanunsa kurum ne suk

a gano masa hakan. Tun kafin Daddy ya yi magana Mami ta miƙe tsaye hankalinta a matuƙar tashe ta kalli tsakiyar idanuwan Daddy sannan ta ce "Wannan karon tunaninka bai fa

ɗ

a maka daidai

ba aure fa za ka yiwa Aydah kuma da yayanta Abba duka-duka shekarun Ayd

ar nawa suke a duniya? Wannan karon kayi kuskure Alhaji ka canja shawara."

Wani kallo Daddy ya shiga aikawa Mami yana fa

ɗ

in."Akwai haramci acikin Aurensu? ko shekarun Aydah ne suka zama haramta na yi mata aure a wannan lokacin?" ban amince ki fadawa kowa

cikin 'ya'yanki ba har sai bayan

ɗ

aurin aure. Za ki iya tafiya umurni nake bayarwa ba shawara ba muddin na isa da gidana abi yadda nake so na kuma tsara.

Mami kawai ta juya tabar Parlon Daddy ya dawo da dubansa akan AB  yana kallon yadda ya zama wani iri

tun lokacin da Daddy ,da Mami suka fara musayar yawu ya ji duniyarsa na juya masa. "Abba ina fatar za ka ƙara yi min biyayya a karo na biyu ka kar

ɓ

i za

ɓ

in da na yi maka?"

"Amman Daddy Aydah fa?" Ya fa

ɗ

a a wani irin birkice ? murmushi kurum Daddy ya yi ta

re da yiwa AB izinin tafiya yana ƙara fa

ɗ

a masa date

ɗ

in da ya saka na daurin aurensu babu fashi. Haka ya nufi

ɓ

angarensa ko ganin gabansa baya yi, ko aurensa da Sadiya da aka daura bai daga masa hankali ba kamar wannan ba.

Fatansa kawai ya zama mafarki n

e ya zama cikin mafarki Daddy ya fa

ɗ

a masa haka a birkice Mami ta fito parlorn Daddy kai tsaye

ɗ

akinta ta wuce harda su sakawa ƙofar ta key.

Sai safa da marwa take acikin

ɗ

akin ga baki

ɗ

aya ta ha

ɗ

a gumi ita tasan duk duniya babu mai canja wannan ra'ayin n

a Daddy tunda yace haka zata kasance, ko auren Sadiya da Abba bai

ɗ

aga mata hankali ba kamar wannan auren . Da sauri ta isa bakin gado ta zauna ta jawo wayarta ta shiga dialling lambar ƙanwarta Safeena ita ma dake aure cikin garin Kano a unguwar jambolo. b

ugu

ɗ

aya Safeena ta dauka tana gaishe da yayarta tana fa

ɗ

in."kamar kin san inata so na kiraki zuwa anjima ka

ɗ

an zan shigo idan yara suka tafi islamiyya.

"Safeena me zai hana ki taho yanzu wallahi ina cikin tashin hankali Alh Bashir so kawai yake ya zauta

r dani.

Safeena jin muryar yayarta kawai ya daga mata hankali tace mata to bari kawai ta taho sai mai'aiki ta kula dasu kuma maimoon ma tana gida wacce 'yarta ce ta biyu kuma sa'an Aydah sai yayanta Jameel sai kannensa guda biyu da macce da namiji ƙannen

maimoon da mai shekara biyar da kuma shekara bakwai macce ce ƙaramar su. Mami zamanta ta yi a

ɗ

aki dan bata son ko ka

ɗ

an 'ya'yan nata su fahimci damuwar da take ciki musamman Aydah yanzu zata kama damunta da tambayar mami baki da lafiya ne."

Siyama na kwa

nce a parlor tana karanta English novel dake cikin wayarta ta ji muryar small Aunt

ɗ

insu, ta miƙe tsaye cike da murna ta rungume ta tana yimata sannu da zuwa ta amsa tana tambayar su Aydah? ta fa

ɗ

a mata Sadiya ta shiga school Aydah kuma yanzu tabar Parlorn

, kai tsaye

ɗ

akin Mami Aunty Safeena ta nufa ita kuma Siyama ta juya kitchen dan kawowa Aunty nata abun motsa baki duk da tasan daga gida take. Mami jin tayi ana knocking sai da ta tambayi wanene Aunty Safeena tace ita ce sa'annan Mami tazo ta bu

ɗ

e ƙofar d

ama tana shigowa ta mayar da ƙofar ta rufe, ganin yadda mami ta zama lokaci

ɗ

aya yasa aunty Safeena ta cire mayafin jikinta ta aje ƙaramar handbag

ɗ

inta ta zauna gefen Mami tana kallonta har zata bu

ɗ

e baki tayi magana taji ana knocking

ɗ

in ƙofar sai da Mam

i ta tambayi waye?"Siyama ta amsa da ita ce, Aunty Safeena taje ta bu

ɗ

e ƙofar da karamin tray Siyama ta shigo ta aje akan rug

ɗ

in dake tsakiyar

ɗ

akin na Mami. Aunty Safeena nayi mata sannu Mami ta kalli Siyama tana fa

ɗ

in."kar fa ku sakarwa mai aiki kitchen



ɗ

in dukkanku, ku tayata har Aydah.

Siyama ta amsawa Mami da to

Ta fice daga dakin."Safeena kin san me Bashir ke son ƙara yi a wannan karon?" Mami ta fa

ɗ

a cike da wani irin bakon yanayi a muryarta. Ita dai Safeena kallon yayarta ta kawai take tun kafin

ta sanarda da ita abunda ke faruwa ita ma ta fara ta jin hankalinta ya tashi zuciyarta na bugawa."Aure zai ha

ɗ

a tsakani Aydah da Abba.!"

Ita ma Safeena kalmar ba ƙaramin razanata tayi ba ta shiga maimaita Aure da mamaki Safeena ta ce "Mijin nan naki kuwa

yana cikin right mind

ɗ

insa kuwa?"duka -duka nawa Aydah take? Ni Ko ka

ɗ

an kin san banji da

ɗ

in hukuncin da ya yanke ba tun a auren Sadiya, sai gashi tun kafin su kwana a gidan abubuwa suka cabe."!still bai daddara ba yanzu kuma za ya ƙara ha

ɗ

a wani auren.

To wallahi yaya karki yadda wannan karon ke ma sanyin ki ya yi yawa haka kawai sai ki zuba masa ido yana ta yankewa 'ya'yanki hukunci kema fa kina da hakki dasu. Duka-duka nawa Aydah take? yarinyar dako matakin secondary school bata fita ba.

Mami na girgi

za kai tana sakin murmushin takaici a hankali "wai sai kace baki san taurin kan Bashir bane?"kin manta waye shi babu wanda ya isa yasa ya canja masa ra'ayi.

"To shi abban meya ce?"me zai ce fa kin san kawaicinsa ai bazai iya cewa A'ah ba. Amma hakikanin g

askiya banaso ha

ɗ

in nan ke kisan akwai alƙawari da muka yi na ƙara ƙarfafa zumunci tsakanin Jameel da Aydah.

"Ban manta ba yaya shi kansa Jameel

ɗ

in a koda yaushe yana min zance Aydah ni ce nake taka masa birki na ce ya ƙara haƙuri ta kammala karatun seco

ndary school sai ya bayyana mata sirri zuciyarsa.

"Meye mafita Safeena ga baki

ɗ

aya kaina ya kwance?"

"To ko dai za ki gwada kira Abban ne cikin sirri ki fa

ɗ

a masa ya fa

ɗ

awa Daddy abar maganar nan ko duba da ƙarancin shekarun Aydah."

Mami ta girgiza ka

i tare da fa

ɗ

in "Sam ba zan iya ba saboda nasan irin girmama zance Alhaji da Abba ke yi ko wuta ya ce yaro nan ya fa

ɗ

a wallahi ko second

ɗ

aya ba zai ƙara ba zai fa

ɗ

a ciki.

Shiru kawai Aunty Safeena tayi tana jinjina ƙarfin hali irin na mijin yayartata. "N

i dai yaya ga shawara ko za ki yiwa Daddy maganar kawai ya yi haƙuri Abban ya mayar da Sadiya

ɗ

akinta na tabbata idan ya je wa Bashir da wannan zance zai kar

ɓ

e shi ko ba komai Sadiya ƙosasshiyar budurwa ce sa

ɓ

ani Aydah da take kwaila ko nonuwan kirki basu

gama fita a ƙirjinta ba.

Shiru Mami tayi tana juya maganar Safeena cikin ranta

ɗ

an ajiyar zuciya ta sauke "Zan gwada wannan shawarar amma kin san taurin kan Sadiya kamar na mahaifinta idan kuma taki yarda fa?" aka koma gidan jiya.

Dariya kawai Aunty Safe

ena ta yi tare da fa

ɗ

in."Tun da ta kwana a cell ai ko a mafarki ba za ta ƙara wannan kuskuren ba. Idan kuma ba mu sami ha

ɗ

in kai Sadiya ba sai ki zaunar da Aydah ki nuna mata illar da auren da Abba zai haifar mata kinsan ta da rigima take za ta bijirewa bu

ƙ

atar mahaifin nata domin ya gujewa abinda zai biyo baya take zai janye kudirin sa.

Sai da Mami ta saki dariyar takaici kafin ta

ɗ

ora da fa

ɗ

in "Lallai Safeena kina da sauran sani akan Aydah, ai nan da kike ganinta ko ranta za ta iya bayar wa akan Abba, ƙa

una da shaƙuwar dake tsakaninsu ta zarce na misalta miki ita atake.

"Cabdijam! To kuwa Sadiyar nan ita ya dace za mu lalla

ɓ

a.

Da haka mami da ƙanwarta, ta suka yanke shawarar za tayi wa Daddy, maganar ko a mayar da auren Sadiya da Abba ne a karo na biyu

kamar zai fi musu sauki akan a ha

ɗ

a Abba da Aydah. Har bayan ishaai Abba yana can gidansa a kwance

wani irin ciwo ƙirjinsa yake da kyar ya lalubi wayarsa ya kira layin abokinsa Abdulkarim bata jima ba tana ringing ya daga jin muryar AB kurum yasan babu laf

iya cike da kulawa Abdulkarim ke fa

ɗ

in."Are you owk AB.?" Sai can kuma ya bude ido yana salati cikin minti ashirin ya nufi gidan AB

ɗ

in a ƙofar gidan yabar motarsa ya yi knocking maigadi yazo ya bu

ɗ

e masa a tsaitsaye ya amsa gaisuwar da maigadi ke yi masa

ya tura ƙofar parlorn yana addu'ar Allah yasa a bu

ɗ

e take. Ya yi sa'a a bu

ɗ

e take kai tsaye upstairs ya nufa kusan

ɗ

akuna 3 ne a sama bai san wannne daga ciki AB yake ciki ba ya bu

ɗ

e na farko baya ciki yana bu

ɗ

e na biyu ya hango fitila a kunne kamar hasken

rana. Ya ƙarasa da saurinsa ya Abba hango kwance akan bed ya rufe har kansa da duvet muryar Abdulkarim ya ji akansa yana kiran sunansa jin shiru yasa ya ya ye duvet

ɗ

in. Ganin he is shivering ya fara salati yana fa

ɗ

in."ba kada lafiya ne AB? Ɗaga masa kai

kurum ya iya yi da sauri Abdulkarim ya

ɗ

auki remote

ɗ

in AC ya kashe duka yana fa

ɗ

in."kana rashin lafiya still kana zaune cikin AC kodai za muje asibiti ne?" Da sauri AB ya girgiza kansa tare da lumshe idanuwansa har na kusan minti biyu

"To wai kai haka z

a ka ci-gaba da zama ba za ka tashi muje asibiti ba?"

Cikin rawar murya AB ke fa

ɗ

in."ai ba ciwon asibiti bane wannan yafi ƙarfin  asibiti." Da mamaki Abdulkarim ke cewa "To ciwon menene?" shiru AB ya yi ga zazza

ɓ

i na cinsa idan kuma ya tuna kalaman Daddy

da inviting card

ɗ

in da ya gani na aurensa da  yarinyar nan wacce ko a mafarki bai ta

ɓ

a tunanin za ta zo a matsayin matarsa ba sai ya ji zazza

ɓ

in ya ƙara lullubesa tun da Daddy ya fa

ɗ

a masa aurensa da Aydah babu fashi ya ji duniyarsa ta tsaya cak!"jin ya y

i kamar an

ɗ

auki dutsi mai nauyi an

ɗ

ora masa aka. Gani yaƙi cewa komai yasa Abdulkarim yace "kasan ba zan barka cikin wannan yanayin ba dole muje na kai ka asibiti kar kace min a'ah.

Da haka Abdulkarim ya riƙe sa zuwa mota ga wani irin zafi da jikinsa ya

yi.

Bayan likita ya gama duba shi ya yi masa fixing drip, kafin ya bar

ɗ

akin ya dube Abba cike da kulawa ya ce "Abba wacce irin damuwa ce ka jefa kanka ciki? Gashi nan har jininka ya hau.

Kauda fuska Abba ya yi da barin kallon likitan shi ka

ɗ

ai ne zai i

ya misalta adadin ra

ɗ

a

ɗ

in da yake ji a ciki da wajen zuciyarsa.

"Ni fa wannan al'amari ya fara

ɗ

aure min kai Abba haka kwanaki Alhaji ya yi jinya same case with you blood pressure Dan Allah ku dinga saka dangana a zuciyarku, duk abunda ka ga ya faru da

ɗ

a

n adam muƙadarri ne daga Allah subhanahu wata'ala mu 'yan adam ba mu isa mu canza ƙaddarar mu ba. Burina na zama soja tun daga yarinta nake da wannan buri ko a mafalki ban ta

ɓ

a hango kaina a matsayin likita ba. Amma sai gashi Allah ya mayar dani likita da

nayi imani da babu mai yi sai Allah sai gashi a yanzu ina alfaharin kasantuwa ta a matsayin likita, tuni na manta da wancan buri nawa. Nasan kasani Abba yarda da ƙaddara yana cikin rukunan imani

ɗ

an adam ya yi imani da ƙaddararsa mai kyau ko kuma marar kya

u shiga damuwa ko tsananta tunani ba zai ta

ɓ

a canzawa bawa ƙaddararsa ba. Sai ma ya da

ɗ

a jefa mutum a mugun yanayi, a matsayina, na family doctor

ɗ

inku ina shawartar ka da ka cire damuwa aranka ka miƙawa Ubangijin talikai lamarin ka in-sha-Allahu za ka ga

ribar hakan. Ka kwanta ka yi bacci domin kana buƙatar hutu zuwa anjima idan jikin naka ya yi kyau sai mu sallame ka, ka tafi gida.

Likitan ya ƙarasa magana tare da

ɗ

an bubbuga gefen kafa

ɗ

ar Abba sannan ya fi ce. Abdulkarim ya ja kujera ya kai saiti da fus

kar Abba yake, ya zauna bai ce dashi uffan ba sai faman kallon fuskar Abban yake yi wacce har ta fara bayyanar da rama, Abba ya yi ƙoƙarin bu

ɗ

e bakinsa ya yiwa Abdulkarim magana cikin sauri

Abdulkarim

ɗ

in ya girgiza masa kai tare da

ɗ

ora yatsansa akan lips



ɗ

in Abba "shhh! you don't have to talk and just sleep like the doctor said you need to rest.

Sai kawai AB ya lumsashe idanuwansa babu jimawa bacci ya

ɗ

auke shi, cike da zallan tausayinsa Abdulkarim ya kama hannunsa wanda bai da drip ya ha

ɗ

e cikin nasa.

*MADAWAKI MANSION*

"Mommy gani.

Rumaisa ta fa

ɗ

a sa'ili da ta shigo

ɗ

akin mahaifiyarta Hajiya Jamila.

"Ne me wuri ki zauna za mu yi magana.

Sai da Rumaisa ta sauke ajiyar zuciya kafin ta nemi sofa dake girke a

ɗ

akin ta zauna kallon da Hajiya Jamila ke m

ata yasa duk sai ta ji ta tsargu babu shiri ta sadda kanta ƙasa zuciyarta tana mata wani irin bugawa "Rumaisa!

"Na'am mommy!

"Meke damunki ne? Kwana biyu nan na kasa gane kanki kin daina ci abinci walwalarki ta ragu, kullum kina ƙunshe a

ɗ

aki kamar wata

marainiya marar gata oya tell me what's really bothering you. Remember I'm your mother and I should know your worries idan ina da maganin damuwar taki sai na taimaka miki.

Rumaisa tana ji wa

ɗ

annan maganganu sun fito daga bakin mahaifiyarta sai kawai ta ji

zuciyarta ta karye ta zube guiwayoyinta ƙasa ta rushe da matsanancin kuka cikin muryar kuka take fa

ɗ

in "Mommy, I love him so much, I can't live without him, he is the love of my life ba zan iya jure rashin sa ba, ki taimake ni Mommy soyayyar Abba Bashir z

a ta kashe ni.

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

Domin biyan ƙudin littafin nan 500 Naira only

ACCOUNT NUMBER

0020428430

Ishaq Fatima A. Gtb

Or

8098456130

Fatima Ishaq

Opay

digital services

Shaidar biya

08098456130

KATIN MTN Ta

👇

07043079282

Shaidar biya ta 07065283730

Ko a tuntubi

08086207764

0816 114 6563

+234 704 040 2435

*ƳAN TAGWAYE BIYAR* KARO NA BIYU.

*BAQEER*

Ayusher Muhd

U

mm Asghar

*KURMAN ALLO*

Asmy b Aliyu

Jidda Aliyu

*AKWAI SIRRI*

Zee Bawa

Hajja ce

*MUTALLAB ASAD*

Nana Diso

Billy S Fari

*KULUWA*

Zee yabour

Sadiya Dan

Duka Biyar

ɗ

in akan 2k

Hudu 1600

Uku 1200

Biyu 800

Ɗ

aya 500

VIP

💕🔥

Duk gu

da

ɗ

aya 1k

NORMAL GROUP 500

VIP 1000

[12/13/2023, 10:30 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#love Story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye novels

022.

*AREWA BOOK*: jeeddah3256

Da

gundarin mamaki Hajiya Jamila ke kallon Rumaisa wacce ke wani irin gunji kuka kaman ranta zai fita wani kalan tausayin 'yarta ta ya dirar mata a ƙahon zuciya, tun farko ba ta so Alh Bello madawaki ya rushe auren Rumaisa da Abba ba. Domin Abba yaro ne mai

cike da nagarta wanda kowacce uwa za ta so ta ha

ɗ

a zuri'a dashi har ga Allah ita tana so Abba da 'yarta, kawai dai Alh Bello ya fi ƙarfinta ne. Amma a wannan karan ba za ta yarda sanadin son zuciyarsa 'yarta ta cutu ba. Duka 'ya'ya nawa ne da ita da za ta

bari ya salwantar mata da rayuwar guda daga cikinsu musamman ma Rumaisa da take yiwa wata irin ƙauna kasancewar ta Auta.

Dukka yaranta uku Raliya ita ce babba ta yi aure tana zaune a Abuja har da albarka yara guda biyu mace da namiji sai Safwan shi kuma y

ana karatunsa a Cyprus.

Hajiya Jamila mace ce mai azabar son 'ya'ya sai kace magge ita idan akan yaranta ne ba abunda ba za ta iya aikatawa ba. Saboda haka rai

ɓ

ace ta baro wajen

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login