Showing 84001 words to 87000 words out of 268949 words

Chapter 29 - KURMAN ALLO COMPLATE

can ko acikinsu ita

ɗ

in mafa

ɗ

aciya gaske ce wambai ne ya kalle ta yana

fa

ɗ

in "maganar Gimbiya abar dubawa ce tun da muke da mai martaba ba a ta

ɓ

a binciken lafiyarsa aka tarar dashi

ɗ

auke da matsala ta hawan jini ba. Duk da zai iya kamuwa da ita faratt

ɗ

aya. Ke Gimbiya ki yi haƙuri mu jira zuwa wani

ɗ

an takaitaccen lokaci idan

har treatment

ɗ

in da suke masa ba mu ga wani cigaba ba, tofa dole Yarima babba ka  haƙura mu nema masa maganin gargajiya.

Wannan goyon baya da Gimbiya ta samu a gun wambai ya kawo karshen ce-ce-kuce da suke yi tsakaninta da Yarima babba, ta dauki jakkart

a ta koma cikin masarauta, Aliyu ya miƙe ya nufi

ɗ

akin da mai martaba yake sosai ya ka

ɗ

u da gani hali da yake ciki shi ba matatccen ba shi ba mai rai ba domin kuwa hatta da numfashinsa da taimakon na'ura ne yake sauka shima ka

ɗ

an-ka

ɗ

an. Ya dau lokaci tsaye

a gefensa kafin ya fito daga

ɗ

akin ya kira Yarima babba suka koma gefe "Yarima idan ban ga wani cigaba ba a jikinsa nan da sati

ɗ

aya to kasani zan dauke shi na fita dashi ƙasar waje (abroad) domin alama ce dake nuna ba za ku iya ba.

"Amma ranka shi dade

shi fa ciwo faratt

ɗ

aya yake shiga sauki kuma sannu-sannu yake zuwa.

"Yarima wannan damar ta sati

ɗ

aya da na ba ku shima don ya kasance mahaifi ne agare ka da ba don haka ba, da tuni na fara cuku-cuku nema mana visa.

"Shikenan ranka shi dade ai mu fatan

mu duk inda za a kai shi ya sami lafiya.

Daga haka Aliyu na uku ya juya Anaal ta yi sauri bin bayansa suna fitowa farfajiyar asibitin ya dube ta tare da fa

ɗ

in "Koma ciki ki kira min twins.

Anaal ta amsa da to kana ta koma sai gashi sun zo tare batare da

ya yi magana ba ya nuna musu mota, su ma ba su yi gardama ba suka shiga.

Gimbiya tana zuwa kaitsaye ta wuce bangaren mai babban

ɗ

aki a babban parlornta ta tarar da ita ta kishingi

ɗ

a bayi biyu na durƙushe suna mata massage

ɗ

in ƙafafuwanta hannunta riƙe da

counter tana yiwa Annabi sallati. Duk da a can ƙasan zuciyarta damuwa ce shimfi

ɗ

a acikinta dangane da wannan lalura da mai martaba ya waye gari dashi amma ko ka

ɗ

an fuskarta bata bayyanar da damuwarta ba. Mai babban

ɗ

aki macce ce jarumar gaske duk bin kwakw

afin ka ba za ka ta

ɓ

a fahimtar rauninta ba, bata nuna gazawar ta a fili. Duk girman al'amari idan ya tunƙaro ta ko iyalinta ta kan yi tsayin daka har ta kawar da wannan matsala. Gimbiya ta nemi wuri ta zauna yanayin ta ka

ɗ

ai zai tabbatar maka da tana cikin

damuwa.

"Barka da hutawa ranki shi dade!

"Sannu Gimbiya ya kika baro jikin

ɗ

an uwan naki?"

"Babu wani sauyi da yadda an ka kaishi sai dai abinda Ubangiji ya yi.

Gimbiya ta ƙarashe magana hawaye na bin kumatunta, shiru mai babban

ɗ

aki ta yi na wasu min

tuna kafin ta ce "Ki kwatar da hankalinki Gimbiya komai da kike gani muƙadarri ne daga Allah subhanahu wata'ala, yana daga cikin rukunan imani

ɗ

an adam ya yarda da ƙaddara mai kyau ko akasin hakan.

"Ranki shi dade ni fa a nawa fahimta ciwon mai martaba ba

na asibiti bane duk wanda yaga yadda yini guda curr ya dawo sai ya zubda masa da hawaye, sunan kawai yana numfashi ne amma bambancin sa da matatccen ka

ɗ

an ne.

"Ki sani Gimbiya babu wani

ɗ

an adam da yasa isa ya yi nufin wani mahaluƙi da cuta face ubangiji

ya yi nufin hakan koda kuwa hasashen ki ya kasance gaskiya to ki saka aranki jarabawa ce Allah ya nufi

ɗ

an uwanki da ita domin ya gwada ƙarfin imaninsa, ki cigaba da yi masa addu'a idan yana da sauran kwana a gaba Allah ya tashi kafa

ɗ

arsa idan kuma wa'adin

sa ne ya yi to ubangiji ya yi masa masauki a gidan aljanna firdausi.

Ga baki

ɗ

aya jikin Gimbiya ya yi matuƙar sanyi tana hamdallah can cikin zuciyarta da irin mahaifiyar da Allah ya basu macce mai tawakalli mai yarda da ƙaddara, lallai samun uwa kamarta

babban abin alfahari ne. Kafin Gimbiya ta sake yi magana Aliyu na uku ya turo ƙofa ya shigo yayin da yaransa ke biye dashi a bayansa tun kafin ya ƙaraso bayi da ke yiwa mai babban

ɗ

aki massage suka yi sauri tashi tsaye, kusan a tare da suka gaida shi bai k

o kalli gun da suke ba ya

ɗ

aga musu hannu da sauri suka nufi ƙofar fita, sun san da cewa idan har ya shigo bangaren mahaifiyarsa duk wata baiwa fita take yi. Ya durƙusa kusa da ita ya kwashe gaisuwa ta amsa mishi babu yabo ba fallasa kana ya nemi kusa da i

ta ya zauna twins da Anaal suka gaidata sai da ta ƙare musu kallo a sheƙeƙe kafin ta amsa tana mai ta

ɓ

e baki. Shiru ya biyo baya kafin mai babban

ɗ

aki ta tashi daga kishigi

ɗ

a da tayi ta kalli twins da Anaal dake zaune akan three seater sun saka Anaal a tsa

kiya suna kallo wani sabon samfurin mota da take nuna musu a wayarta "Yanzu kai mai sabon birnin rayuwar da ka za

ɓ

awa Maryama kana gani ka yi daidai kenan? Yarinya ta kai muzali aure amman ka zuba mata ido sai yawon neman duniya kawai tasa a gaba.

"Allah

ya taimake ki har yanzu bata sami miji bane da zarar Allah ya kawo mata miji babu abinda zai hanani aurar da ita ai nima burina ta yi aure.

Aliyu na uku ya yi magana cikin sanyi murya tare da sadda kansa ƙasa.

"Ya dai kamata ka yiwa kanka fa

ɗ

a mai sabon

birnin ka kuma tuna da mutuncin mace gidan mijinta.

A wannan karo yaya Gimbiya ce ta yi wannan maganar kallonta kawai ya yi ya kauda fuska bai ce da ita uffan ba. Anaal da twins suna gani an fara wannan zance suka sulale daga parlon. Ci-gaba da tattauna r

ashin lafiyar mai martaba

suka yi yayin da yaya Gimbiya ke goyon bayan a nema masa maganin gargajiya, shi kuma Aliyu yana fa

ɗ

in a fita dashi ƙasar waje zai fi.

Ciroma yana gani Aliyu na Uku ya bar asibitin ya yiwa Galadima alama da idonsa suka fi ce acan

gidan gona Ciroma da suka saba ha

ɗ

uwa suka nufa, cike da zallan takaici Ciroma ke kallon Galadima kafin cikin fushi da fusata ya ce "A ina ne aka sami wannan kuskure shin daga gare ka ne kuma daga wurin Fulani karama cikkaken bayani nake buƙata Galadima!.

Ciroma ya ƙarashe magana a tsawace, shima Galadima cikin dakakkiyar murya ya ce "Wannan ne kum bansani ba domin yadda ka yi min bayani a aiwatar da aikin haka na yi mata samun cikakkiyar amsar wannan tambayar dole sai a bakinta.

*MADAWAKI MANSION*

Cikin

shigar alfarma Ammi ta fito ta saka bakin glass ta lullu

ɓ

e ƙwayar idonta wanda ya mamaye rabin fuskarta kai kace bata aje Rumaisa yar shekara Ashirin da bakwai ba a duniya da kuma wasu katon saurayi a gefe, cikin dinning area ta samu Rumaisa tana cin abin

ci a natse da waya a hannunta karar takalman da ta ji yasa ta daga kai tana baza idonta a sautin da take jin fitowarsu ta nata kallon mahaifiyarta yadda taga ta yi mata kyau sosai tamkar wata 'yar shekara talatin har lokacin da Ammi ta karaso wurin murmush

i bai bar akan fuskar Rumaisa ba duk da yanayin da zuciyarta ke ciki."kin yi kyau sosai Ammi kamar baki aje kamar Yaya Safwan ba, murmushi Ammi ta yi tana

ɗ

an shafa kan Rumaisa cike da so da kulawa take fa

ɗ

in."Zan fita ba dadewa zan yi ba."Da sauri Rumaisa

ta ce."Ammi ko na shirya na biki na gaji da zaman gidan nan wallahi, da sauri Ammi ke fa

ɗ

in."No! ki yi zamanki yanzun nan zan dawo.

Ba dan Rumaisa taso ba ta yiwa mahaifiyarta fatan sauka lafiya driver na ganin fitowar Ammi daman yana zaune tareda maigad

i suna hira da sauri ya karaso yana gaisheta da Respect ta amsa nan take wani tunani ya shiga kan Ammi yafi mata sauki tayi driving da kanta akan taje da driver,kasancewar inda za taje wurin sirri ne kawai ka yi zamaka Lawi zan yi driving da kaina."Lawi ya

russuna tamkar zai yi mata sujada yana mata fatan sauka lafiya da haka ta shige motar ta yi mata key kafin ta karaso tuni maigadi ya bu

ɗ

e mata gate kasancewar bata da cash sosai koda ana bukatar kudi sosai wurin da za taje dan tasan ku

ɗ

i ba matsalarta ban

e ta tsaya gefen hanya ta ciri kudi wurin mai p.o.s  tana gafda isa layin gidan Hajiya Zulai ta kirata a waya ta fa

ɗ

a mata ta fito gata ta kusa karasowa dan ba zata shiga ba tasan suna iya kara bata lokaci, ko minti biyu ba tayi ba a bakin kofar gidan Haji

ya Zulai ta fito ta bu

ɗ

e gaban motar tana yiwa Ammi kirari a hanyarsu ta zuwa wurin Malam take baiwa Hajiya Zulai labarin matsalar Rumaisa, "in banda dan yau da neman fitina Rumaisa me za tayi da marar asali, ke kuma sai kika wani biye mata a haka zata aur

i mijin da bakuda tabbacin yana da asali mai kyau."Ammi na juya sitiyari cikin kwarewa take fa

ɗ

in."i don't bloody care akan asalinsa in har yarinya ta za ta auresa ta dawo cikin natsuwarta

ban damu da asalinsa ba tunda marikin nasa yana da kudi ba wai ka

nanun mutane bane."

Aran Hajiya Zulai tana jinjina son 'ya'ya irin na Ammi irin sune in har za ka kwantar da kanka ka nunawa 'ya'yansu soyayya za su ba ka duk abunda kake so a duniya in har baifi karfinsu ba haka kuma za su so ka su kaunaceka duk akan soy

ayyar da suke yiwa 'ƴa'yansu. Mutane biyu suka samu kafin su zo kan layi, sai da layi ya kawo kanta suka shiga wani babban daki da carpet kawai ne acikinsa sai tarkacen su na kayan tsibbu daga gefe suka zauna Zulai ta russuna tana

gaishesa da kalar gaisuwa

r da ake yi masa. Itama Ammi ta yi yadda Zulai ta yi ya amsa masu da kai yana ta can doguwar casbahar hannunsa batare da ya yi magana ba. sun kwashe kusan mintuna goma a haka ya dago yana kallon tsakanin fuskar Zulai da Ammi, kamar Zulai tasan tunanin da y

ake da sauri ta nuna Ammi a hankali ya miƙa mata doguwar casbahar hannunsa ta rike shima ya rike gefe runtse ido ya yi yana karanto wasu kalamai na tsafi. Hakan ma sai da ya dauki wani tsawon minti goma kafin ya bude idanunsa wanda aka saka masu bakin kwal

li acikin har kwallin yaso yayi masu yawa, ya zuba cikin fuskar Ammi a hankali ya shiga karantowa Ammi matsalarta da mamaki Ammi ke kallonsa ganin yadda ya karanto lokaci

ɗ

aya batare da ta bu

ɗ

e baki ta yi masa bayani ba. Ko a zuwan farko Zulai ta aiko wann

an shine karo na farko da ta ha

ɗ

u dashi da sauri ta daga masa kai."yanzu ya kike so ayi?" Da sauri Ammi tace "maigidana yana da kafiya sosai idan yace abu babu wanda ya isa ya canja ra'ayinsa akan abun nan ina so a saka masa son auren yaron da yarinyar mu

ke so aransa ya ji duk duniya baya da natsuwa har sai yaga wannan auren ya tabbata a tsakaninsu.

"bukatarki ta biya.

Cikin kankanin lokaci ya buga kasa sai ga bakar laya ta bayyana ya daga layar ya miƙa mata da hannu biyu ta karba acan kasan katifa daida

i wurin da yake dora kansa "har abada za ya dinga yin abunda kikeso kuma yarinyar ki za ta auri wannan yaron."

Godiya Zulai da Ammi suka rika yi masa, kafin Zulai tace "To malam nawa ku

ɗ

in aiki?"

"Za ku aje dubu

ɗ

ariari idan aiki ya yi za ku dawo ku bada

ragowar Ammi ta balle zip diyn handbag

ɗ

inta ta ciro rafar ku

ɗ

i na naira dubu ta aje agabansa ,da haka suka kara yi masa godiya suka fito Ammi bata samu natsuwar da take buƙata ba sai da ta shiga mota da murmushi cikin fuskar Zulai take fa

ɗ

in."Kinga riba

biyu kenan ga auren auta ga kuma za ki cigaba da juya mahaifinsu yadda kike so daman can juyasa kike sai dai wannan malamin yafi malamin da kika sani karfi.

"Kin san har na matsu ma ya dawo saboda ga baki

ɗ

aya a kwanakin nan Rumaisa ta firgice bata da wat

a natsuwa a tattare da ita har gida Ammi ta kai Zulai ta ciro dubu goma ta bata.

Ta rika yiwa Ammi godiya.

"Gobe wara haka angon baby kake fa?"Abdulkarim ya fa

ɗ

a da muryar tsokana wani shegen kallo Ab ke yiwa Abdulkarim tun bayan la'asar yana tare da Abd

ulkarim idan kuma ya tuna gobe za a daura aurensa da Aydah sai ya ji komai dake zagaye dashi yana birkicewa cikin duniyarsa

miƙewa tsaye ya yi yana yiwa Abdulkarim wani malalaci kallo, kafin yace "Ni na kawo kaina shiyasa za ka rika fadaymun duk wata maga

na da za ta fito daga bakin ka ba laifinka bane.

da haka ya fice daga

ɗ

akin na Abdulkarim yayin da Abdukarim ya bisa yana masa dariya cikin compound

ɗ

in gidansu Abdulkarim ya dauki motarsa, a hanya ya tsaya ya yi sallar magarib batare da ya yi tunanin kom

ai ba ya dauke kan motarsa zuwa gidansu Rumaisa wata irin kewarta ce ke zagaye dashi karfin hali kawai yake kwana biyu da bata daukar wayarsa shi ka

ɗ

ai yasan irin azabar da ruhinsa ke sha, sai da ya yi parking adaidai kofar gate

ɗ

in gidansu sa'annan ya sam

u kwarin gwiwar kiranta yanata addu'a wannan karon Allah yasa ta dauka. Har ta gama ring bata daga ba haka ya jera mata kira biyar bata dauki wayarsa ba. ƙarshe ya tura mata sako mai dauke da fa

ɗ

in."ina kofar gidanku Rumaisa ba zan tafi ba koda zan kwana a

nan Dan Allah ki fito naga fuskarki koda so

ɗ

aya ne koda daga nesa ne ki bani wannan damar. Lokacin da ya turo mata sakon tana kwance

a Tsakiyar gadonta tana kallon wani American film acikin laptop

ɗ

inta dakyar ta danne zuciyarta da duk wani abu da take ji

akan AB

ɗ

in kafin ta samu kwarin gwiwar kin daga wayarsa har na tsayin kwanaki biyu. Ganin sako yasa ta dauki wayar ta tsayar da idanunta tana ta juya sakon aranta tasan halinsa baya magana biyu da gaske zai iya kwana acikin mota har lokacin da za ta fito

tana sonsa tana tsoron duk wani abu da zai ta

ɓ

a lafiyarsa. ta san idan wani abu ya samesa ba zata ta

ɓ

a yafewa kanta ba. Tafi minti goma tana shawara da zuciyarta akan taje ko kar taje ƙarshe dai ta mike tsaye riga da wando ne ajikinta wanda wando three qu

arter ne iyakarsa daidai gwiwarta doguwar bakar riga ta

ɗ

ora gamida yin rolling kanta da veill

ɗ

in rigar ta saka flat shoe ,Ammi bata a parlor hakan yasa ta nufi kofa har zuwa wurin maigadi wanda ganinta yasa ya mike da sauri yana gaisheta bata damu da gai

suwar da yake mata ba ta nufi ƙaramar kofa ta bu

ɗ

e, ganin motarsa kurum yaso ya tsayar da bugun zuciyarta tun kafin ta gansa jin take tamkar ta juya ta koma haushin kanta take ji meyesa zuciyarta keda rauni akan soyayyar Abba Bashir?"meyesa bata da juriya

ne ko ka

ɗ

an hangota ya yi ta cikin madubin motar tasa ,da sauri ya bu

ɗ

e marfin motar yana kallonta daga nesa ko ka

ɗ

an bai yi mamakin zata zo ba shiya ƙarasa har zuwa inda take da takunsu da Rumaisa ke ji har can kasan zuciyarta tsayawa ya yi agabanta hanna

yensa zube cikin kaftan

ɗ

in dake jikinsa."bakya cin abinci ko habibty?"

Ya fa

ɗ

a murya can kasa bai damu da rashin amsawarta ba ya sake fa

ɗ

in."kin rame sosai.

Runtse idonta ta yi tana jin kalamansa na kara tafasa mata zuciya, fuska a ha

ɗ

e murya a shaƙe ta

ke fa

ɗ

in."mu karasa cikin gida da haka ta juya ta koma cikin gidansu yana biye da ita a bayanta har aransa yaji da

ɗ

in ganinta damuwar da yake ji ta gefenta yaji tana rage masa a hanakali, har cikin parlor da suke zama duk lokacin da yazo gidan ta jasa, sai

da ta tabbatar ya zauna ta juya ta koma cikin gida da ido kurum yake bin ta yana jin wata mahaukaciyar soyayyarta na lullu

ɓ

e ruhi da duka gangar jikinsa sai yanzu yake ji idan bai auri Rumaisa ba yasan ba zai ta

ɓ

a samun natsuwa ba. Jin kayrar wayarsa yasa

ya fito daga ita cikin aljihun wandonsa yana bin sunan dake yawo acikin screen

ɗ

in wayar da kallo...

#Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo

Domin biyan ƙudin littafin

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login