Showing 237001 words to 240000 words out of 268949 words

Chapter 80 - KURMAN ALLO COMPLATE

tsammani ba.

zama Rumaisa tayi gefen Aydah ita kanta bata da natsuwa gashi kwanan nan bata jin d

a

ɗ

i tana fama da laulayi sun je asibiti ita da AB aka yi gwaji, gwajin farko da akayi mata aka tabbatar da akwai ciki na kusan sati 3 ajikinta irin murnar da AB ya rika yi a ranar bata misaltuwa yadda ya dinga tattalinta da nuna mata kulawa ya saka ta far

in ciki domin nuna farin cikinsa ya tashi sai da ya siya mata mota don kawai ya faranta mata,duk da bata shiryawa haihuwa ba a yanzu sai kawai ta haƙura ganin yadda AB ke son cikin jikinta ita ma Aydah ta yi murna amman da suka shiga daki har kuka sai da t

a yiwa AB wai ita meyesa bata da ciki sai Rumaisa?"

Baki ya bu

ɗ

e kawai yana kallon drama Queen

ɗ

in tasa,shi kuma har ga Allah bai mason ta yi ciki yanzu saboda karatun ta kuma ganin yake tayi kankanta rungumeta ya yi cikin jikinsa yana fa

ɗ

in."sai kin gama

jami'a baby.

rigima ta rika yi masa akan tana so murmushi kawai yayi a lokacin yana fa

ɗ

in."zai zo ta yi addu'a.

Da haka ya samu ya rufe bakin rigimarta.

Aydah ta kira lambar Mami,

Mami na dauka Aydah ta sakarwa Mami kuka,cikin kuka ta ke yiwa Mami bay

ani da sauri Mami ke tambayar Aydah tun yaushe?"ta fa

ɗ

a mata tun sanda ya fita office tana jin damuwa a muryar Mami,kafin tace mata bara ta yiwa Daddy

magana. Da haka Mami,ta aje wayar murna fal aranta tana tunanin Allah yasa Abba yabar garin duka da haka

ta nufi bangaren Daddy,hankalin ta a tashe take fa

ɗ

a masa har yanzu Abba bai koma gida ba kuma Aydah har Abdulkarim ta kira basa tare, Daddy bai kalleta ba kawai yace mata ai Abba ba yaro bane.

Kallon yanayin Daddy kawai Mami ta yi sai ta juya tabar parl

orn murna fal aranta.

Love Story 2023/2024

#Jeeddah Aliyu

#Asmy b Aliyu

#Team tagwaye novels

#Kurman Allo.

[2/5, 2:00 PM] Asmy B Aliyu: *KURMAN ALLO*

(A beautiful Love story)

NA

JEEDDAH ALIYU

&

ASMY B ALIYU

#Love story

#Gwagwarmaya

#Team tagwaye Novels

095.

*LAGOS NIGERIA*

Tun bayan dawowar Aliyu na Uku lagos ya ƙara zurfafa bincike akan inda zai nemo

ɗ

ansa ga Maysun a halin yanzu gazawar sa take gani. Har ta kai ta kawo kullum sai ta

ɗ

ora masa laifi akan

ɓ

atan

ɗ

an nasu. Tan

a gani cewa don shi na da wasu 'ya'yan ne shiyasa bai damu da ya nemo mata nata

ɗ

an ba. Ga baki

ɗ

aya ta bi ta tashi hankalinsa bashi da natsuwa ko ka

ɗ

an, ga kuma Anaal da a yanzu ya rasa gane kanta sakaci iri-irin take masa a kamfani daman can ita ce jajir

tacciyya a kamfanin ita ce mai kokarin kawo cigaba a koda yaushe sa

ɓ

ani yanzu da ko ayyukan office

ɗ

inta ta daina kulawa dasu. Wani lokaci ma bata zuwa kamfani sai ta yi kwanciyar ta a gida idan ya yi magana sai ta ce bata jin da

ɗ

i.

Ƙ

arfaffiyar ajiyar zuc

iya Aliyu na Uku ya sauke ya kai dubansa akan wayarsa dake ringing ya ga kiran daga Kamfani whitepaper ne dake Germany, jikinsa babu kuzari ya yi picking.

"Hello, Mr. Aliyu, you're talking to the president of the white paper company Clark Andrew I heard t

hat you canceled the business agreement between your company and the moonlight automobile industry company.May I know your reason for canceling the agreement.

With shock Aliyu na uku ya miƙe tsaye domin shi iya saninsa bai san sanda hakan ta faru ba. Amma

n dole Anaal tana da cikakkiyar masaniyar domin ita ce CEO na kamfanin dole sai da sa hannunta za a iya soke yarjejeniyar

ɗ

in. Cikin sanyi

murya ya shiga fa

ɗ

in "sorry mr clark i don't know about that but give me time I'll talk to the CEO I'll contact you l

ater thank you very much.

Bai jira me Clark

ɗ

in zai fa

ɗ

a ba next ba ya kashe wayar saboda ransa ya fara

ɓ

aci har yana tambayar kansa yaushe Anaal ta sami power har haka da za ta zantar da hukuncin irin wannan with out his consent zuciyarsa sai tafarfasa t

ake yi a fusace ya koma ya zauna ya dauki wayarsa ya kira layin Anaal sai dai wayarta bata shiga, secretary

ɗ

insa ya kira ya ce ta kira masa Anaal a office

ɗ

inta jim ka

ɗ

an ta dawo "Sir, her office was closed and I asked her secretary and he said that she c

ame in the morning and she left in a hurry.

"did he tell you where she went?

"No sir! he said that she didn't tell him where she was going, but she left in a hurry.

"Okay! You can go back to your work.

"Yes sir!

Ta fa

ɗ

a cike da ladabi ta juya tare da

ficewa, landline na office

ɗ

in Zaheed ya kira ya ce ya zo yana so ganinsa. After some minutes sai ga Zaheed ya nemi kujerar dake gaban desk

ɗ

in Aliyu na uku ya zauna.

"Zaheed ko kasan inda Anaal ta je na kira layin ta baya shiga, sannan kuma kana da masa

niyar akan cancelling partnership

ɗ

inmu da kamfanonin moonlight da ta yi?"

"Ban san inda ta je ba Abbu tun safe rabona da ita dangane da cancelling partnership shi ma basan komai akai ba. Amman za ka iya bincikar Zayeed maybe shi ta gayamasa.

Batareda Al

iyu na Uku ya ce komai ba ya kira Zayeed.

"Ga ni Abbu!

Zayeed ya fa

ɗ

a cikin russunawa.

"Zauna Zayeed.

Abbu ya fa

ɗ

a tare da pointing kujera da hannunsa jikin Zayeed ne ya yi sanyi ya zauna tare da kallon Zaheed yana kifkifta masa ido alamar me ke faruwa

?"

Shi ma alamar ya yi masa da jira Abbu ai zai gayamasa, sai da Abbu ya ja iska da bakinsa ya fesar kamin ya yi wa Zayeed irin tambayar da ya yi wa Zaheed.

"Eh! Na ha

ɗ

u da ita a parking lot za ta fita yadda naga tana sauri ya daure min da kai domin iya

tsayin zamana da ita bata ta

ɓ

a ganinta tana irin wannan saurin ba, shiyasa na yi sauri fitowa daga motata na tambaye ta me ke faruwa take sauri haka. Sai ta cemin tafiyar gaggawa ce ta kama ta zuwa Kano.

Mamaki ne ya kama ni za ta je yi a Kano kuma cikin

gaggawa kamin na yi mata wannan tambayar har ta ja mota ta tafi. Amma dangane da partnership

ɗ

in ne bani da masaniyar nima.

"Kano?"

Aliyu na uku ya maimaita sunan cikin mamaki.

"Eh! Abbu.

"Anaal ce ta tafi Kano? To me za ta je yi a Kano?"

"Wallahi Abb

u nima bansani ba.

Zayeed ya yi magana yana lankwasa yatsunsa.

"Abbu wannan al'amari da

ɗ

aure kai yake iya sanina da Anaal bata da ƙawa a Kano balle mu ci ko gun ƙawarta ta je.

Zaheed ya fa

ɗ

a da dimbin mamaki shimfi

ɗ

e akan fuskarsa.

Shiru ne ya biyo ba

ya kamin Abbu ya ce su koma bakin aikinsu. Ya zurfafa tunaninsa me Anaal za ta je yi Kano batareda da neman izininsa ba. Shi kansa

yasan Anaal ta canza ba haka yasan ta ba dole da akwai abun da yake damunta to mene ne wannan abun

ɗ

in?"

Rashin sani amsa y

asa ya ƙara gwada kiran wayarta still bata shiga.

*KANO NIGERIA*

Kafin mutane su kawowa Ab agaji motarsa ta kama da wuta, wani irin ci take yi da wuta bata daina ci ba har sai da ta dawo toka babu abin da mutane ke yi sai kalmar shahada akan idonsu motar

ta cinye duka.

Aydah da Rumaisah har dare basu samun labari inda Ab yake ba tun Aydah tana kira Daddy da Mami suna dauka har suka daina daukar kiranta wanda hakan ya ƙara jefa ta cikin damuwa, ga Rumaisa sai amai take sheƙawa hatta da ruwa ta sha sai ta

dawo dasu cikin lokaci guda sun fice daga hayyacinsu. Zaune suke a parlorn ƙasa sun yi zugu-zugun lokaci zuwa lokaci Aydah take goge hawaye da suka kasa daina fita daga idanunta, Rumaisah ce mai

ɗ

an karfin hali rarrashinta suna cikin wannan halin Abdulkari

m ya zo tare da wani abokin su Jabeer yadda Abdulkarim yaga Aydah da Rumaisah manne da junansu sai suka yi bala'in basa tausayi shi da Jabeer suka dinga rarrashesu da kwatar musu da hankali, suna baro gidan suka wuce police station suka kai report daga na

n kuma suka nufo gidan Mami. Sun sami gani Daddy sai dai har Abdulkarim ya gama basa labari duk inda yake saka ran gani AB ya je bai sami shi ba hasali ma an ce bai je ba. Daddy ya dafe goshinsa yana tuna abubuwan da suka faru tsakaninsa da AB, wata irin n

adama ha

ɗ

e danasani marar adadi Daddy yake ji yana kama shi cikin rauni murya ya ce "Abdulkarim ku hutar da kanku da neman abokinku domin baya ciki garin kano a halin yanzu Allah ka

ɗ

ai yasan inda yake. Abdulkarim bai san me ya hau kaina ba na kora Abba da

kaina ni na umarce shi da yabar rayuwata da ta iyalina batare da ya yi min laifin komai ba. Abdul ni na kore

ɗ

a na da kaina ni kam wane ne irin uba ne?

Daddy ya ƙarashe magana hawaye na bin kumatunsa daga Abdulkarim har Jabeer sun kasa cewa komai wannan a

l'amarin ba ƙaramin daure musu kai ya yi ba. Sun rasa ta ina za su fara ga kuma tarin tambayoyi da suka cika musu ciki daga ƙarshe dai sai sallama suka yi wa Daddy tare da basa yakinin cewa in shaa Allahu za a gansa.

Har washegari babu labarin Abba zuwa l

okaci Rumaisah da Aydah sun ci kuka har sun godewa Allah, Kwata-kwata daren jiya babu wacce ta runtse a cikin su. Misali karfe 11:20am Abdulkarim ya sami kira daga police headquarter saboda da ya kai report har hoton ab da na motarsa ya bar hoton motar yan

a dauke da plate number jami'an tsaro sun sami gani motar AB iya bincike da bin kididdiga da suka yi ya tabbatar musu da motar AB ce da Abdulkarim ya isa inda motar take, yana ƙare mata kallo cikin abun da bai wuce twenty seconds ba ya gane motar AB ce fad

uwar ƙasa ya yi ya dafe kansa, sai ga Abdulkarim yana kuka da hawaye duk Abdulkarim yana cikin wannan halin hakan bai hana masa kiran Daddy ba ya sanar dashi mummunan labari kamin ka ce kwabo mutuwar Ab ta zagaya ko'ina, suman Aydah biyu Rumaisah kuma jini

ya

ɓ

alle mata sai asibiti aka wuce da ita cikin hukuncin ubangiji cikin nata bai zube duka ba aka yi nasarar tsayarda bleeding

ɗ

in tare da bata gado har aka yi addu'ar uku Rumaisah tana kwance asibiti.

Ko Mami da ta zama silar barin Abba gida da labarin

mutuwar sa ya riske ta, ta shiga tashin hankali musamman yadda taga yaranta suna kuka Sadiya kamar za ta yi hauka sai sambatu take yi Siyama ce mai

ɗ

an karfin halin rarrashin Aydah tare da yi mata nasiha.

*BAYAN WATA BIYAR*

A cikin watanni biyar

ɗ

inan ab

ubuwa da dama sun faru daga ciki har da dawowar Aydah gidan Daddy bayan ta kammala takabarta yayin da Rumaisah ta koma nasu gida, aka rufe gidan AB. Rayuwar Aydah ta dawo abar tausayawa ta dawo miskila ƙarfi da yaji kullum tana ƙunshe a

ɗ

aki gashi sai shir

ye-shirye bikin su Sadiya ake yi wanda za a fara shagalin bikin nan da kwana biyu, duk wannan bidiri da ake yi babu Aydah a ciki a duk sanda ta zauna ta dinga shafar cikinta kenan tana ji ina ma ita ma ace tana dauke da cikinsa kamar dai Rumaisah. Idan kew

arsa ta addabe ta sai ta dinga kallon pictures dinsa dake cikin wayarta. Mami ta yi fa

ɗ

a ta yi rarrashinta har tagaji ta zuba mata ido yayin da shi ma Daddy yake cikin matsananciyar damuwa ya

ɗ

auki laifin faruwar al'amarin ya

ɗ

orawa kansa idan kaga Daddy y

arda ya zabge ya yi wata irin rama kullum jininsa ƙara hawa yake yi baya jin lafiya ko ka

ɗ

an a jikinsa ƙarfin hali kawai yake yi burinsa ya aurar da su Siyama tun da raguwar numfashinsa don ji yake yi jikinsa kamar da wuya a wannan karon ya kai labari. Cik

in amincewar ubangiji aka yi bikin Siyama da Sadiya lafiya kowacce aka kaita gidan mijinta sai dai fatar Allah ya basu zaman lafiya. Tun bayan bikin su Siyama abubuwa suka ƙara ca

ɓ

ewa Aydah ga kadaice zaman gida ga kewar yayanta da har ta kasa sabawa da ra

shinsa. Tun last week aka yi resuming school ta kasa komawa gashi har an fara hada-hadar zana waec da neco, da kyar Daddy ya samu ta amince za ta koma on monday.

Ta

ɓ

angaren Rumaisah cikin jikinta ya zo mata da laulayi mai wahala ga damuwar mutuwar mijin

ta sai abubuwa suka taro suka yi mata yawa, idan kaga Rumaisah sai ka zubar mata da hawaye duk ramar da Aydah ta yi Rumaisah ta fi ta. Kullum sai Aydah ta kira ta, ta ji yanayin jikinta duk ranar juma'a idan an sauko daga masallaci direba yake kai Aydah gi

dansu Rumaisa yanzu wata irin shaƙuwa ta ban mamaki ta shiga tsakanin su. Mutuwar Ab ta koya musu ƙaunar junansu a duk sanda suka ha

ɗ

u basu da hira sai ta irin zaman da suka yi dashi wani abu idan suka tuno dashi sai ya basu dariya, wani kuma sai su fashe

da kuka a duk sanda irin haka ta faru Ammi ce ke zama a tsakiyar su ta dinga rarrashinsu bala'in tausayi suke bata. Yau ma kamar kullum bayan Aydah ta dawo daga school kasancewar ranar juma'a ce ƙarfe 12 suke tasowa a main parlor ta tarar da Mami da Hajiya

Zeenah suna hira ta gaishe su a takaice ta haura

ɗ

akinta hajiya Zeenah ta dubi Mami tana murmushi tare da fa

ɗ

in "Wai Mariya haka za ki zubawa Aydah ido kina kallo yarinya za ta kashe kanta akan wanda tuni aka shafe babinsa a doron duniya wallahi Mariya ki

yi wa kanki fa

ɗ

a ki

ɗ

ora 'yarki kan hanya ina amfani badi ba rai wanda ya mutu ya mutu kenan har abada ba zai ta

ɓ

a dawowa ba.

"Bari kawai Zeenah ba kisan irin halin takaici da nake ciki akan lamarin Aydah da mahaifinta sun

ɗ

auki soyayyar duniya sun

ɗ

oraw

a matatcce ina lure da Alhaji kwata-kwata ya daina bacci sai uwar rama da yake yi da zarar ya bu

ɗ

e bakinsa baya da wani zance face na Abba, haka zalika Aydah. Magana ta gaskiya Zeenah na kashe maciji ne ban sare kai ba. Na kawar da Abba daga zuri'a ta amma

na kasa cire musu shi a zuciya hatta da Siyama da Sadiya basu da zance idan bana sa ba.

"Uhm! Lallai Mariya Daddyn su Sadiya ya

ɗ

auki miki kara da kiyashi daukar marar sani anya kuwa Abba

ɗ

inan bai ha

ɗ

a tsatso da mayyu ba?" Yaro ya mutu amma be bar mutan

e suka huta ba.

Da haka suka ci-gaba da hirar su wacce dukkanta akan Abba ne. Bayan Aydah ta yi wanka ta shirya cikin milk colour

ɗ

in Abaya ta yi rolling da mayafin rigar ta fito da ƙaramar purse

ɗ

inta a hannu koda ta fito Mami da Zeenah sun koma

ɗ

akin

Ma

mi saboda haka ta fice abin ta direban Mami ne ya sauke ta gidansu Rumaisa ta ce ya dawo da yamma ya dauke ta.

Da sallama ta shiga parlorn gidan Rumaisah na zaune a ƙasan rug tana cin kwado zogale yau da sha'awar cinsa ta tashi shi ne Ammi ta yi mata. Sal

lamar Aydah da ta ji yasa ta

ɗ

agowa tare da fadada fara'arta ta amsa mata, ita ma Aydah murmushi ta sakar mata ta nemi kujerar da ke kusa da ita ta je ta zauna tana fa

ɗ

in "Yau kuma me ake ci ne haka maman twins?"

Dai da Rumaisah ta galla mata harara kamin

ta ce "wai Baby ba za ki daina zance twins

ɗ

inan ba ko?"

"Akan me zan daina bayan kullum addu'ata akanki ki haifa mana 'yan biyu ki

ɗ

auki

ɗ

aya ki bani

ɗ

aya.

"Uhm! Aydah kenan ai na gayamiki guda

ɗ

aya ne an yi min scanning an tabbatar da hakan kuma in sh

aa Allah zan ba ki shi.

Dariya Aydah ta yi tare da zamewa daga kan kujera ta zauna dab da Rumaisah akan rug tana fa

ɗ

in "Kin ga aunty Rumaisah kar ki shafa min zuma a baki sai bayan kin haihu ki ce ba kisan da zance ba. Musamman idan kika haifu mai kama da

Yayanmu.

Murmushi kurum Rumaisah ta yi sai ta ƙarashe cinye kwado ta kana ta kai plate kitchen ta wanko hannu da bakinta ta dawo ta zauna kusa da Aydah ta kama hannayenta "Da gaske nake yi baby duk abun da na haifa wallahi zan ba ki shi domin nasan za ki

so shi za ki kaunace shi ba za ki ta

ɓ

a barinsa ya yi kukan

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login