Showing 48001 words to 51000 words out of 287295 words

Chapter 17 - KURA A RUMBU COMPLETE

/>
me isa ta har naji na samu ƙwarin guiwar yin magana sannan nace

"Ban masa komai ba wlh Abba. Kawai dai tun da aka bu

ɗ

e registration

ɗ

in da naje suka ce se na kawo marriage certificate da sauran takardu na shaidar ina da aure na gaya masa yace ze je ayi,

har aka kusa rufewa beyi ba da na sake masa magana shine ya fara fa

ɗ

a wai na dame shi ranar na zo mukayi magana da Mama Uncle Mudassir yana nan shine yace kawai muje nayi ai ba za'a tsaya jiran sa ba. Ina ga wannan ne yasa yayi fushi ya kuma ƙi tsayawa mu

yi magana ma balle ya fahimce ni, ni kawai na haƙura Abba tun da dai be yarda ba" na ƙarasa ina sake fashewa da kuka.

Shiru Abba yayi na yan sakanni kafin yace

"Kin haƙura da service

ɗ

in Halima?"

"Toh Abba ya zanyi? Yace be yarda ba kuma ai ba zan ta

fi ba tare da izinin sa ba" na fa

ɗ

a cikin kuka, se Abba yace

"Haka ne, toh Allah ya taimaka ya kawo sauƙi cikin al'amarin. Se a ci gaba da haƙuri Allah yayi miki albarka" daga nan ya kashe wayar sa. Kuka sosai na sha bayan mun gama wayar har se da naji ka

ina ya fara ciwo kafin na rarrashi kaina nayi shiru.

A can gida kuwa bayan da Abba ya aje waya cikin

ɓ

acin rai Mama dake sauraron duk maganganun su tace

"Shikenan abin da zaka ce mata Abba?"

"To me kike so na fa

ɗ

a bayan wannan Amina? Tace mijin ta b

e yi mata izini ba, so kike yi nace ta take maganar sa ta fito ko yaya? Idan aka yi haka ai ba da shi muka ja ba umarnin Allah muka take. Tun da ita bata da dabarar da zata lalla

ɓ

a shi ta kuma haƙura ba shikenan ba duk wanda ze so mata tayi service

ɗ

in ta

ha

ɗ

a takardun ta guri

ɗ

aya ai ba kamar ita da tayi karatun ba, ki bar maganar nan kawai. Ai ba cewa akayi daga wannan karon shikenan an gama ba. Akwai wani lokacin sanda ya amince mata se tayi amma yanzun a barshi kawai" Abban ya bata amsa ƙarara kuma fusk

ar sa da muryar sa sun nuna ransa be masa da

ɗ

i ba shima da hukuncin da Haliman ta yanke. Tashi Mama tayi daga gurin kawai saboda ranta dake suya idan ta zauna ƙarshe zata sauke fushin ne akan Abban. Tana shiga

ɗ

akin ta ta kira Anty Labiba ta gaya mata.

"Dan girman Allah Mama ki barta. Ai bata sako kowa a ciki ba bata nemi shawarar ki ba. Tun da dai haka taga ya fi mata se mu rakata da addu'a Allah ya bata sa'a amma kar ki wani

ɓ

ata ranki akan wannan abun" Anty Labiban ta fa

ɗ

a mata.

Ina ji ina gani n

a haƙura da tafiya service duk a son farantawa Bilal. Ranar Juma'a la'asar ina zaune jigum ni ka

ɗ

ai a falo na kunna tv, ido na ne kawai akanta amma sam bana fahimtar abin da ake yi a ciki. Na zata da Bilal yaga ban tafi ba ze fahimci na haƙura ne na bi uma

rnin sa ya sakko mu fahimci juna amma sam banga haka ba, babu abin da ya canza se ma ƙaruwa da yayi dan tun shekaran jiyan cefanen mu ya ƙare tas be siyo ba be kuma aje mun ku

ɗ

in da zan siyo ba ban ma ganshi ba balle na gaya masa shi kuma kusan sati guda K

enan dama baya cin abinci na dan haka baze ma san menene akwai da wanda babu ba. Kwana ukun da nayi jere ina cin mai da yaji har ulcer ta ta fara motsawa, ina so na fita na yi aike ina tsoron sake yin wani lefin.

Ana kiran sallar Magriba Bilal y shigo,

rabon da na saka shi a ido na kwana hu

ɗ

u kenan yau. Na bishi da ido kamar wadda taga sabuwar halitta, kamar ko yaushe yasha kwalliyar Juma'a cikin shadda se tashin ƙamshi yake. A kan kujerar dake kallon wadda nake kai ya zauna, na sauke ido na ƙasa ina sa

kin ajiyar zuciya jin idanun sa a kaina. Minti kusan biyu ganin yana zaune har sannan kafin na tattaro yamun baki na na jiƙa maƙoshina daƙyar na furta

"Sannu da zuwa".

"Yawwa sannunki da gida" ya amsa mun, se na

ɗ

aga kai na kalle shi jin muryar sa a sak

e sak ba fushi ba

ɓ

acin rai. Hannu ya miƙa mun alamar naje gare shi, ban motsa ba se hawaye da suka

ɓ

alle mun kamar an kunna famfo. Shi ya taso ya dawo in da nake ya

ɗ

aga ni tare da rungume ni nan na samu

dama na ringa kuka kamar wadda aka aikowa da mutuwa

r iyaye. Shiga sallah da akayi yasa na janye shi kuma ya wuce ciki da sauri ya yo alwala.

Be bu

ɗ

e baki ya bani haƙuri akan abin da ya faru ko ƙauracewa gidan tsayin sati

ɗ

aya da yayi ba amma ya nuna mun a aikace. Ya ringa tattali na yana ji da ni kafin

kace me na manta da duk fushin sa dake zuciyata muka cigaba da zamanmu kamar wani abu be faru ba. A haka muka sake cinye watanni biyu wanda ya kama wata takwas kenan da auren mu. Shirye shiryen azumi ya kankama dan ana lissafin saura kwanaki biyar ko shid

a a fara azumin watan ramadan. A tsayin tashi na na saba a gidan mu muddin aka ce azumi ya gabato da wata

ɗ

aya muke fara shirye shirye. Mama tana fitar da kayan kitchen

ɗ

in ta a wanke komai ta ware wa

ɗ

an da zata ci gaba da amfani dasu sauran a bayar sannan

ta zuba sababbi wanda nasan Abba ne yake bayar da ku

ɗ

in. Kafin a

ɗ

auki azumi kusan abin da baze ajiyu bane ka

ɗ

ai ba'a siya a gidan mu a ajiye haka batun kayan sallah wani lokacin kafin a

ɗ

auki azumi an gama mana

ɗ

inki.

Tun da watan sha'aban ya kama na

ke yiwa Bilal zancen shirin azumi se ya ce mun se kace wani sabon abu kamar bamu ta

ɓ

a yin azumi ba shirin me za'ayi? Dake muna da kayan abinci, buhun shinkafar dafawa uku aka mun ta gara data tuwo biyu, haka dangin su taliya zuwa mai komai uku har carton

ɗ

in maggi da gishiri ban da ma dangin Bilal dake yawan zuwa dan dai cikin mutum biyu zamu iya fiye da shekara ma ƙila be fara siyan abinci ba. Duk kuwa sanda wani ze zo na dafa abinci na bayar ko be yi magana ba se naga

ɓ

acin rai a kan fuskar sa, na rasa ir

in wannan hali da Bilal ya tsira akan abinci.

Sanda na bu

ɗ

e buhu na biyu haka ya ringa bala'i wai na

ɓ

arnatar da buhun shinkafa a wata shida a haka ma wai dan ba ita ake ci kullum ba da kenan a wata

ɗ

aya zata ƙare. Yanzun shinkafa buhu

ɗ

aya ta rage man

a da saura ka

ɗ

an a buhun da be ida ƙarewa ba, ina so cikin azumi ko ba kullum ba na ringa dafa abinci ana yin sadaka amma ban san ko Bilal ze amince ba.

Na rigada nayi list na duk abinda zan iya buƙata da azumi se wanda ba a rasa ba jira kawai nakeyi a

yi albashi na bashi ya siyo mana. Ranar alhamis aka fara yin albashi, a kunne na naji yana waya da wani

ɗ

an gurin aikin su ya gaya masa sun samu ƙarin albashi. Har raina nayi murna saboda ina tunanin ƙarin da suka samu ze saka mu ƙara samun walwala tunda k

usan cefanen gidansu a kansa yake dukda yayyen sa mata biyu suna auren masu wadata kuma ba laifi suna hidimtawa mahaifiyar su haka ƙanin sa Abubakar matashi ne me zuciya sosai amma kullum Hajja cikin kiran sa ya bata kaza ya kawo musu kaza abu kaza ya ƙare

take be kuma gajiyawa ze

ɗ

auka ya kai mata hakan yasa nake

ɗ

auke kai ga yanayin yanda yake tafiyar da namu cefanen na ke kuma yin abin da naji ina so in har ina da ku

ɗ

i a hannu na. To Abban da yake bani ku

ɗ

in tun zancen NYSC na shima na fuskanci chanji a

gurin sa, da wuya in je gida na tashi tafiya ya bani ƙasa da dubu biyar kuma se yace na

ɗ

auki duk abin da nake da buƙata a gidan tun lokacin kuwa yanzu idan naje dubu biyu uku har dubu

ɗ

aya bani yake yace na hau mota. Kasancewar na saba da

ɗ

an riƙe ku

ɗ

i a

hannu na yanzu kuma me banin ya fara janye mun tallafi yasa duk nake ji na a takure.

Ban bashi list

ɗ

in da nayi a ranar alhamis

ɗ

in ba se na bari washe gari juma'a gurin ƙarfe goma bayan ya gama shiryawa ze fita sannan na

ɗ

akko masa takardar. Kwata kwa

ta abubuwan dana lissafa a ciki basu haura na

dubu goma sha biyar ba zuwa ashirin wanda kuma ina da yaƙinin zasu kaimu har bayan sallah da nisa ma. Ina murmushi cikin raina ina yaba zati da haiba irin ta Bilal. Kullum ƙara kyau da kwarjini yake a idanu na

musamman da yayi yar ki

ɓ

a jikin sa ya cike ya zama cikakken magidanci yanzu, kullum ya fita cike nake da zullumin kar mata su bibiyar mun shi. Amma na yarda dashi na kuma san bashi da kwashe kwashe.

Jin yana mun sallama yasa na miƙa masa takardar ya ka

r

ɓ

a yana juyata.

"List ne na abubuwan da zamu buƙata kaga yau za'a fara duba wata" na fa

ɗ

a ganin yana kallona da sigar neman ƙarin bayani. Se ya bu

ɗ

e takardar ya shiga bitar abubuwan dana rubuta

"Ke yanzu ana ta abinda za a ci a ƙoshi lissafin ƙwai da

dankali dasu doya kike har da plantain?" Ya fa

ɗ

a yana kallo na bayan daya ninke takardar. Murmushi na saka dan na

ɗ

auki maganar tasa ne a sigar wasa nayi far da ido nace

"Eh mana, kasan a gida na saba da su nake karya azumi. Idan aka sha ruwa ban ci danka

li ko doya ba ji nake kamar ma ba azumi na kai ba. Dan ma lokaci ya ƙure ne dama so nayi ka bada ku

ɗ

in na bawa Anty Labiba su daga Jos ake kawo musu har can gida ma duk ita ake bawa ta siyo mana"

Se yayi gaba yana cewa

"Yayi kyau" na rakashi ina masa

a dawo lafiya. Ni ban san wai ashe maganar dana fa

ɗ

a tayi zafi ba, fitar sa babu da

ɗ

ewa se ga Mu'azzam Abba ya aiko shi ya kawo mun gero da wake da sugar irin wanda yake rabon azumi harda madarar ruwa katan

ɗ

aya da dankali cikin ƙaramin buhu. Sosai naji d

a

ɗ

in kayan, shikenan tun da ina da mai se na ringayin kunu da ƙosai ko ba yawa a bayar sadaka. A store na gyara komai na ajiye ina jiran Bilal ya dawo na gaya masa, ranar be shigo ba se ƙarfe tara ya dai kira ni sanda akayi sanarwar an ga wata yace tuwo za

nyi abincin dare dashi yake so yayi sahur. A kwanakin in har ba yana gida ba daƙyar nake wuce isha'i ban fara bacci ba sedai idan ya dawo ya tashe ni, yau

ɗ

in ma ina idar da sallah na kwanta a gurin bacci me da

ɗ

in gaske ya kwashe ni da bani na tashi farkaw

a ba se ƙarfe uku da wasu mintoci na dare shima fitsari ne ya matse ni.

Akan gado na hangi Bilal yayi

ɗ

ai

ɗ

ai yana bacci abun sa ni kuma ina ƙasa kan abin sallah. Se da nayo fitsarin kafin na fita falo jin ciki na kamar anyi yawa yunwa ta taso mun loka

ci

ɗ

aya. Ban gane kai ba se da na tashi da malmalar tuwo biyu tukun na ji dama dama. Se sannan na lura da kayan daya zube tsakiyar carpet, na kunna fitila me haske na shiga bu

ɗ

e su. Har da nama da kifi da alama a ƙanƙara aka ciro su dan sun narke duk ruwan

su malale mun a kan carpet ga kayan miya suma ciki akwai marasa kyau. Banji da

ɗ

i ba sam da abin da ya mun, jiya fa na shimfi

ɗ

a carpet

ɗ

in bayan an dawo dashi daga wanki gashi me haske shine ze aje mun kaya akai su

ɓ

ata ga ƙarnin kifi da nama ni ban ma ce

masa ya siyo mun kifi ba yama sani bana son

ɗ

anyan kifi in dai ba cat fish ba ina da bushashshe da yawa dashi nake duk abin da naji ina so na kifi.

Ina mita ina kwashe kayan, duk abinda na lissafa masa ya siyo

ɗ

in banda ƙwai. Naman na fara gyarawa na s

aka a freezer na juye kayan miya a kwandon su da sauran kayan tea da spices komai na ajiye sannan na juya kan kifin. Ina bu

ɗ

e shi naji amai ya yunƙuro mun, kafin na janye shi gefe daga cikin sink

ɗ

in aman ya ƙwace haka na ringa sheƙashi akan kifin kamar

za

n amayar da yan hanji, yanda ƙarnin yake dukan hanci na haka zuciyata take sake hautsinawa aman na sake taho mun. Se da nayi dabarar toshe hanci na da

ɗ

ankwalin kaina kafin na samu sassauci. Daƙyar ba samu ƙatuwar leda na tattare kifin daya sha wankan amai

a ciki na sake zura shi cikin wata ledar, se da na masa leda uku sannan na ajiye a ƙasa na kwance robar morning fresh na zazzage cikin sink

ɗ

in na ringa wanke gurin, ban ji kitchen

ɗ

in ya mun dama dama ba se da na zazzage robar hypo daya siyo cikin kayan

idan haka siddan ne yaci ace warin hypon kansa ya hau mun kai amma da

ɗ

in sa na ji na ware hanci na ringa shaƙa har seda ya maye gurbin ƙarnin dake yawo cikin hunhu na sannan na fara komawa cikin hayyaci na sosai.

A sharar baya naje na jefa ledar kifin

sannan na dawo na sake gyara kitchen

ɗ

in, seda naji an fara kiraye kirayen sallah sannan na fita na na

ɗ

e carpet shima dan ma kunna burner turaren wuta tun da na kwashe kayan dama. Ina kici kicin

ɗ

aga carpet Bilal ya fito

ɗ

aga

ɗ

aki, kallo

ɗ

aya na masa na ma

ida kai na

ɗ

aga carpet

ɗ

in daƙyar ina nishi dan yana da girma da kuma nauyi. Be kula ni ba shima ya wuce kitchen, daga ciki ya ƙwala mun kira. Seda na zum

ɓ

uri baki kafin na amsa na bi bayansa. Yana tsaye gaban sink ya toshe hanci da hannun sa ya nuna mun r

obar hypo data morning fresh yace

"Meye haka?"

"Abu na wanke" na bashi amsa ba tare da na kalle shi ba. Ga mamaki se ji nayi yace

"Baki da hankali Halima? Robar hypo

ɗ

in kika ƙarar data abin wanke wanke kiji yanda warin ya cika ko ina yana neman buga

r da mutane, me ma kika wanke?"

Baki na tunzura cikin shagwa

ɓ

a nace

"Ni fa ban ce ka siyo da kifi ba gashi nan ƙarnin sa duk ya hautsina mun ya saka ni amai" na ƙarasa ina toshe baki na dan sunan kifin dana fa

ɗ

a yasa naji kamar lokacin nake shaƙar ƙar

nin sa. Ji nayi dagaske amai na taho mun dan haka na ture shi daga jikin sink na shiga kwararawa. Yana tsaye har na gama na wanke fuskata na jingina da cabinet ina mayar da numfashi. Kamar ma abun be dame shi ba ba sannu balle yaji ba'asin aman kawai ya ma

tsa gaban gas ya bu

ɗ

e tukunyar miya, se ya juyo ya kalle ni yana nuna mun tukunyar yace

"Ina naman cikin miyar nan?"

"Na cinye" na bashi amsa ina barin kitchen

ɗ

in dan aman da na sake yi duk ya taso mun da wasu ciwuka da ban gane musu ba. Ƙafafu na ka

mar ana sare su ji nake kamar zan fa

ɗ

i. "Naya yanka biyar

ɗ

in kika cinye ke ka

ɗ

ai saboda ke kika siya?" Ya fa

ɗ

a yana sakin murfin tukunyar, ta gefen ido na kalle shi cikin ƙunƙuni nace

"Ni dai kar ka fasa mun murfin tukunya" na ƙarasa ina ficewa daga kitc

hen

ɗ

in. Ina kwanciya kan kujera ya iso kaina yana huci kamar wani kumurci yace

"Me kika ce?"

"Ni ba abin da nace dan Allah ka ƙyale ni naji da kaina" na fa

ɗ

a ina riƙe ciki na da ya fara mur

ɗ

a mun. Tsaye yayi yana kallo na ina murƙususu dan ciwo sosai c

iki na ya tayar mun tun ina kan kujera se da na sauka ƙasa na durƙushe, ganin yanda nake juya kai ina kiran sunan Allah yasa ya rage

tsayi yana

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login