Showing 225001 words to 228000 words out of 287295 words

Chapter 76 - KURA A RUMBU COMPLETE

matarka ta rufin asiri yar manyan mutane haka k

awai ka jajibowa kanka abinda zai dameka".

Shiru ya masa zuciyarsa na kumbura da fushi har suka rabu tsabar rainin wayau daya sauke shi sai ce masa yayi ya tuna ma yana da uzuri ba zai samu zuwa

ɗ

akko amaryar ba amma zai kwatantawa Lamin gidan su sai s

u je. Haka ya wuce ya je ya siyi shinkafa da kayan cefane ya koma ya kai babu kunya kuma suka kar

ɓ

e kamar dama ana jiransa ba ko arziƙin godiya kuwa sai ma wata tsomararriyar mata da yaji ama cewa Habi ce take ce masa wai ai da ya ha

ɗ

o da ko ƙashi ne abinc

in ya fi zaƙi.

Daga nesa ya hango amaren sun fito daga wani gida, Nuratu kallo

ɗ

aya ya mata kuma ko kaffara ba zaiyi ba ya san Faruk ne ya

ɗ

inka mata leshin jikinta daga zubinsa har

ɗ

inki ya san ba siyayyar waccen matar da Zulaihan ta ringa cewa wai ta

san gayu da ita suka so siyayyar lefenta bane abin baƙin ciki tasa amaryar ko da daga nesa yake hango su atamfar data saka da aka yiwa wani

ɗ

an iskan

ɗ

inki da ko a mafarki ba zai yarda Zulaiha zata saka irinsa ta fita ba kallo

ɗ

aya ya mata ya fahimci roba

ce ko ma leda.

Cikin fushi ya taka mota ya bar gurin yana gani kuma ta ringa kiransa amma yaƙi amsawa ƙarshe ya kashe wayar ya wuce hotel

ɗ

in daya kama tun da aka kashe kayan Halima.

Bayan sallar isha'i aka kai Amarya, gidan Hajja suka fara zuwa d

a ita abun dai ba girma balle arziƙi ko

ɗ

an abincin da akeyi na yan kawo amarya hanawa tayi a basu balle ku

ɗ

in siyan baki haka suka wuce suna zagin Hajjan aka garzaya da ita gidan Bilal.

Yan kawo Amarya dai sukayi ta santin gida domin a gurinsu Zulai f

a tayi goshi. Dama kuma ai gida da kyansa kuma ko kayan da aka saka a ciki sunyi kyau kawai dan an saba ganin wanda suka fi su ne shiyasa yake ganin gurin bai yi masa yanda yake so ba.

Da suka ga Bilal

ɗ

in da gaske yake ba zai ƙara komai a gidan ba kama

r yanda ya ce dole safiyar Asabar

ɗ

in suka yanko labulayen da su Fadila suka ce tsofaffi ne aka kafa, ya dai fi babu dukda basu wadaci gurin ba a winduna biyu kawai suka saka da yake kuma an saba ganin gurin cike da labulaye sai yayi haske fayau yan uwansa

suka ringa ta

ɓ

e baki suna kallon gurin babu wannan ha

ɗ

a

ɗɗ

un kujerun da carpet na alfarma da frames da aka ƙawata bango dasu balle Cinema TV irin ta Halima haka suka bar gurin ga dai Tv stand da yake ha

ɗ

e da kujerun da Center table amma ko center carpet ba

bu alamar sun kawo tunda ko da ba'a shimfi

ɗ

awa saboda kar a tattake yayi datti amma dai ana ajiyewa a gefe yanda kowa zai san dashi.

Dama kulle kitchen sukayi sai kace wani abin arziƙi suka zuba ta window wanda suka sawa ransu sai sun ga komai suka rin

ga leƙawa. Haka aka watse yan uwan Bilal suka tafi da gulma ana ta yi masa Allah ya ƙara. Kowa cewa yake da matarsa ta rufin asiri kuga jarabar daya kwaso wannan amarya kana kallon idonta kasan kunya bata isheta ba amma maganin Hajja kenan har da shi kansa



ɗ

in dama kuma ai haƙƙin Halima baiwar Allah ba zai barsu ba.

Wanda ma basu san Haliman bata nan ba lokacin suka sani anan kuma labarin sakin ya fita amma su Fadila suka ringa ƙaryatawa suka ce tana dai gidansu tayi yaji amma bai saketa ba Huwaila wacc

e take auren Kawun Halima a Galadanci kuma ta ce aure fa babu shi dan taji labari a cikin gida an ce saki biyu ma ya mata ga kuma babbar shaida har ya saka wata a gidan idan yaji kawai tayi ai ba zata kwashe kaya ba balle a saka wata matar a

ɗ

akinta.

S

ai gurin sha

ɗ

aya kafin ya shiga gidan dan a yanda ya wuni cikin

ɓ

acin rai ji ya ringayi ma kamar karya koma amma daga ƙarshe dai ya tattara ya tafi babu rakiyar aboki ko

ɗ

aya ya shiga gidan bayan ya tsaya ya siya mata tsire da yoghurt sai lemuka dan sanda

ya je gurin mai naman kaza ta ƙare shi kuma ya gaji bai ji zai iya tafiya wani guri nemo mata kaza ba.

Tsakar gidan kaca kaca kamar anyi yaƙi, ga ƙofar falon a bu

ɗ

e sai uban hayaniyar ƙawayenta da yake jiyowa mamaki ya kamashi har sai da ya duba agogo

n hannunsa sha

ɗ

aya har da rabi ta gota, basu da hankali ne? Ko a gidan suke nufin zasu kwana da har suka kai wannan lokacin?

A waje ya bar motar ya shiga ya

ɗ

auki tsintsiya ya fara share gurin dan ba zai iya kwanciya bacci gidansa da wannan bolar ba k

uma ya ajiye motarsa a ciki, ya gama ya jona mesa a famfo ya hau wanke gurin a ransa yana ayyana yau zaiga ƙarshe haukan ƙawayen Zulaihan da ita kanta. Yana wanke gurin suka fara fitowa harda ita duk sukayi turus suna kallonsa, wata mai shegen kau

ɗ

i ta ce

"Dama na ce muku naji an bu

ɗ

e get kuka ce babu wanda ya shigo ai". Bai ko kalle su ba ya cigaba da abinda yakeyi sai da ya ji muryar Zulaihan cikin fushi tana cewa

"Yanzu tsabar wulaƙanci ka shigo gidan kana jin ƙawaye na kuma ka san ku suke jira amm

a ba zaka iya shigowa ku gaisa ka sallame su ba shine zaka hau wani aiki sai kace boyi boyi?"

Kallo

ɗ

aya ya mata ya wuce ya kashe famfo dan ya gama abinda yakeyi. Gurin ya masa yanda yake so dukda hancinsa yana jiyo masa wari wanda ya tabbatar daga ban

ɗ

aki dake tsakar gidan ne amma yanzu ya gaji sai da asuba zai bi ta kansa. Fita yayi zai shigo da mota ya hango masu gadi sun tsayar da wasu motoci biyu sun hana su shiga layin suna ganinsa Iliya ya nufe shi Basiru kuwa

ɗ

auke kai yayi sama dan ko yanzu da

zai shigo a wanda ya ce masa komai a cikin su tun ma waccen ranar idan ma basu ga dama ba wani lokacin sai yayi ta horn kafin zasu bu

ɗ

e masa ya fita ko ya shiga layin.

"Wai yammatan da suka kawo amarya zasu

ɗ

auka" Ilyas

ɗ

in ya fa

ɗ

awa Bilal, sai ya koma

ciki ba tareda ya ce masa komai ba suna tsaye curko curko murya kamar wanda aka cusawa tsumma a baki ya ce

"Ana jiranku a waje" ya juya abunsa.

"Lallai ma Bilal, wato wulaƙanci ka tasarma yi mun a daren nan kana nufin ba zaka basu ku

ɗ

in siyan baki ba

ko me?" Zulaiha ta bu

ɗ

e murya bata ko duba dare ba balle kasancewarta amarya, ƙawarta Suwaiba da suke kira Suby ce ta jata suka koma cikin falo ta ce

"Ke fa banza ce Zulaiha, so kike ki ruguzawa kanki shiri kenan a wannan daren? To wlh kibi a hankali k

arki tunzura shi ki

ɓ

allowa kanki ruwa bayan kin san dama a ruwan kike"

Tsaki Zulaiha tayi ta ce

"Kin san bana ciki da abu ta kazan uba, na gaji da pretending wlh gara in warware masa tun wuri ya shiga hankalinsa ya kuma kama kansa"

"Ai sai ki bada

himma, ni ba wannan ba kin dai saka abun nan ko?" Suby ta sake fa

ɗ

a ta kuma yin tsaki ta ce

"Na saka mana"

"Toh asha amarci lafiya karki manta kuma ki rage mana kaza dan da wuri zamu zo" suka tafa kafin suka fito lokacin sauran har sun fita Bilal ya shi

go da mota yana ƙoƙarin rufe gida da muƙulli. Harda rusunawa Suby tayi ta gaishe shi amma bai ko kalleta ba ya bu

ɗ

e ƙofa ta fita ya mayar ya rufe. Kai tsaye

ɗ

akin sa ya wuce bayan ya shiga falon da ba ya ko son ganinsa a yanzu ya zube mata ledojin daya shi

go dasu.

Zulaiha kuwa dama

ɗ

aki ta wuce abunta ta fara shiri a ranta tana ayyana yanda zata ci kan uwarsa a fa

ɗ

arta tunda ya rigada ya zo hannu zai san bashida wayo. Ta gama shiri ta fito falon ta zauna tana ƙarewa gurin kallo tana tsaki, da ta san ba

zai saki jiki ya mata irin jeren data zata ba wlh da bata biyewa Umma ba ku

ɗ

i zata cire tawa kanta abu na birgewa tunda tana da shi. Tsaki ta kuma ja mai ƙarfi, sai lokacin ta lura ashe ko Tv ba'a saka mata ba. Wayarta ta bu

ɗ

e ta lalubo wata number babu fa

rgaba balle tsoron komai ta danna kira kamar mai wayar kuwa yana jira ya

ɗ

aga daga can ya ce

"My baby, irin wannan kiran ba zata haka kamar kin san kewarki ce ta hanani bacci wlh"

"Ƙaryar banza, to karka manta dai matar aurece ni yanzu kuma ba shash

anci na kira muyi ba" ta fa

ɗ

a a wani dake, daga can ya sheƙe da dariya ya ce

"Su matar aure manya, to ina angon naki kike waya ƙarfe sha biyun dare?"

"Tv nake so" ta fa

ɗ

a masa dalilin kiran ya tambayeta inchi nawa ta fa

ɗ

a masa bata bari ya ja hirar

kamar yanda ya so ba ta katse bayan ta gaya masa da safe Suby zataje ta kar

ɓ

a ta taho mata d ita idan zasu zo.

"Ina son fridge da cooker gas ma amma su ba gobe ba sai an kwana biyu" ta sake fa

ɗ

a yayi ƙasa da murya cikin barikanci ya ce

"Wannan sai

kin kawo mun ziyara tukunna sai ki za

ɓ

i wa

ɗ

anda kike so ki tafi da su".

Motsin ta

ɓ

a ƙofa ya sa tayi saurin katse wayar ta kasheta gaba

ɗ

aya ma ta gyara zama yanda tayi kuma ba zaka ta

ɓ

a hasaso alamun rashin gaskiya ko wani abu a tattare da ita ba.

Bilal ya samu guri ya zauna kamar mara lafiya yana kallonta, ya rasa abinda ya sa ya kasa jurewa ya zo, sonta yake kamar rai can ƙasan zuciyarta yana raya masa ya shareta amma ya kasa har ya kwanta haka ya taso ya taho wai yaga taci abin da ya ajiye mata k

o bata ci ba?

Murya ba amo ya ce

"Kinci abincin ne?"

"Ka bani ne?" Ta mayar masa da tambaya tana wani tsare shi da ido, a ransa ya shiga karanta a'uziyya yana ayyana mutanen nata ne suka motsa kenan. Ya matsa ya shiga ware ledojin, ta kayan tea sai

lemukan da har sun fara hucewa tsiren ma yayi sanyi ya bu

ɗ

e mata yana cewa

"Bismillah, ba'a samu kaza bane sai wannan".

Sai da tayi dagaske kafin ta danne ashar

ɗ

in data taho bakinta, tsire za'a kawo mata a siyan baki?

Ganin ya nufo bakinta da t

siren ya saka ta ha

ɗ

iye abubuwan da suke kokawa suna ƙoƙarin fitowa ta ƙarfi ta bu

ɗ

e baki ya saka mata, ganin ta kar

ɓ

a ya saka ya tashi ya shiga kitchen dan ya

ɗ

akko kofi amma bai ga irin wanda yake nema ba haka ya

ɗ

akko wani dakw ha

ɗ

e da jug na roba ya fi

to yana ƙaramin tsaki. Ya ringa kallonta da mamaki ganin taci rabin tsiren dukda yana sa yawa na dubu goma ne kuma yankan naman nasu nada girma.

Haka dai suka raka ya

ɗ

an ci abinda ta rage saboda yunwar da yaji ta taso masa lokaci

ɗ

aya, dukda haka sai

daya

ɗ

ebi ruwan zafi a ban

ɗ

aki dan babu butar tafasa ruwa ya ha

ɗ

a tea wanda itama ta ce zata sha ya ha

ɗ

a mata kafin ya tattare kayan ya adana komai a inda ya kamata dan miƙe ƙafa tayi tana shan Ac tana sauke numfashi. Sukayi sallah raka'a biyu da yana ji t

ana ƙunƙunin wai ita bacci takeji. Ɗaki ta wuce bayan sun idar da sallar, ya leƙa da niyyar ya mata sai da safe saboda bacci yakeji ga kansa da yake masa azabar ciwo amma ƙamshin wani turare da bai san ko na menene bane ya sake buga masa kai, ba zai ce ga

sanda ya isa gareta ba daga nan kuma labari ya canza.

Dukda yanda turaren da yawan shakaryda yake masa yawan yanda ya ringa fitar dashi daga hayyacinsa amma hakan bai sa ya kasa tantance akwai matsala a tafiyar da aka fara ba dan haye shi tayi yanda ka

san ita ce mijin shine matar musamman da jikinsa ya mutu sai yanda tayi da shi kawai. Bai san me ta shafa masa ba lokaci

ɗ

aya ya ji jikinsa ya kawo ƙarfi har ya juya ta koma ƙasansa babu

ɓ

ata lokaci kuma ya nemi hanyar sa da ya ji ta kamar filin kasuwa ƙar

fe ukun dare ma'ana babu wani cinkoso ko wani matsatsi ko tangar

ɗ

ar da zata hanshi wucewa.

Lokaci

ɗ

aya duk wani abu dake yawo akansa ya yaye hatta da mayen dolen da ta sakashi lokaci

ɗ

aya ya wartsake sai dai duk yanda ya so ya saketa saboda yanda taka

ici da baƙin ciki suka kashe duk wani zumu

ɗ

in da yake ciki amma kuma abinda bai san ko menene bane ya riƙe shi kamar mayen ƙarfe haka kuma ba dan da

ɗ

i ko yana so ba ya ringa abinda har kuka sai da yayi na baƙin ciki gashi yana so ya daina amma kamar wanda

inji yake sarrafawa ya kasa raba jikinsa da nata wanda a nata shirmen ta

ɗ

auka na da

ɗ

i ne nan kuwa ta ware baki ta manta da ya kamata ta nuna cewar farin shiga ce ita ta shiga taya shi kukan wanda nata na gaske ne na jin da

ɗ

i.

Sai da dan kanta ta gaji

lokacin Bilal ya gama shiga uku ya ma dena kukan hawaye ya koma na zuci kafin ya samu kansa dukda bai san ta yaya ta rabashi da abinda ya gagara hana kansa dainawa ba. Ya zube kan gado yana mayar da numfashi kamar wanda yayi gudun famfalaƙi haka itama Zula

ihan numfashi take mayarwa murna mara misaltuwa ta cika mata zuciya domin kuwa Bilal

ɗ

in ya mata har ya wuce yanda tayi zato, ta yi mu'amala da mazan da ba zasu irgu ba amma zata cw bata ta

ɓ

a samun wanda ya mata kamar sa ba ko dan shi

ɗ

in tana son sa ne sa

ɓ

anin wa

ɗ

ancan da take basu kanta saboda ku

ɗ

i kawai?

Hannu ta kai da niyyar shafa ƙirjinsa ya doke hannun nata da ƙarfi kafin ya tashi daƙyar yana tafiya a duƙe ya fice daga

ɗ

akin, ta bishi da kallo sai kuma ta saki murmushi mai kama da dariya tana god

ewa Suby da taimakon da tayi mata. Ta tashi tana jin jikinta ko ina yana amsawa ta kunna filila, kamar mahaukaciya ta sheƙe da dariya tana kallon bedsheet

ɗ

in da tana sane ta canza asalin wanda aka shimfi

ɗ

a daya kasance mai duhu ta saka fari gashi kuwa yay

i kaca kaca da fake hymen (jinin budurcin ƙarya) da Subyn ta siyo mata.

Ban

ɗ

aki ta shiga ta

ɗ

an

ɗ

auraye jikinta a maimakon tayi wanka gaba

ɗ

aya ta dawo ta kwanta akan gadon a yanda yake a ranta tana raya ai ba jinin gaske bane bata ko ƙara minti biyar

ba kuma bacci mai nauyi ya kasheta.

Bilal kuwa

ɗ

aya

ɗ

akin ya shiga yana tafiya a sunkuye dan ji yake kamar wanda akawa operation, marar sa ta ƙulle, duk wannan bala'in daya gamu dashi kusan awa biyu yana abu

ɗ

aya amma bai fitarta komai ba, ga gajiya, d

a baƙin cikin abinda ya tarar ga kuma wani kata'in ya sako shi a gaba.

Haka yayi wanka ya ringa zarya tsakanin falo da

ɗ

akin kamar mai naƙuda kafin ya samu komai ya lafa masa ya nemi kan kujera ya kwanta yana mayar da numfashi ha

ɗ

i da tunanin abinda ya

faru. Duk abinda zai ha

ɗ

a dan kareta hakan ya gaza kar

ɓ

uwa a zuciyarsa. Ko dai mahaukaci ne shi kuma ko bai ta

ɓ

a aure ba ya san ba haka mace budurwa take ba kai ko wacce ba budurwar ba matarsa mai haihuwa biyu ma bata ko kai rabin bu

ɗ

ewar haka ba.

Bai

san ya akayi ba kuka ya ƙwace masa, Zulaiha ta cuce shi kuma ta ha'ince shi. Yarinyar da yakeyiwa kallon salaha bata san komai ba bagidajiya ita ce ta juye ta zame masa wani abu na daban da bai ma san me ya kamata ya kirata da shi ba. Maganganun Kawun su

ya fa

ɗ

o masa sanda yake cewa sun san komai dai ko? Ya tuna Faruk ya ce ya sani,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login