Showing 63001 words to 66000 words out of 287295 words

Chapter 22 - KURA A RUMBU COMPLETE

/>
ɓ

ata dan har zo

ɓ

o na ha

ɗ

a, ina wanka Bilal ya

dawo daga ganin fuskar sa na san babu lafiya nan yake sanar mun

ɗ

an Fadila ne ya rasu. Na taya su jimami har nace zan kira ta lokacin yace na bari se da safe, haka nan muka kwana yanda Bilal ya damu kamar

ɗ

an cikin sa ya rasa. Na ringa ayyana yanda zeyi fa

rin ciki idan ya san ya kusa samun nasa

ɗ

an shima.

Washe garin da wuri ya shirya dan zasuyi jana'izar yaron kafin lokacin sallar idi. Nima kafin ƙarfe tara na gama abincin sallah na, na zuba na gidanmu harda na Anty Labiba na ware na gidan su Bilal san

nan na fitar da na maƙwafta. Sayyadi almajirin Maman Yusuf na bawa ku

ɗ

in Adaidaita ya kai na gidan mu dan ya san gidan ina aiken sa, se gurin sha

ɗ

aya Bilal ya dawo tare da abokanan sa su uku. A falon sa na aje musu abinci suka ci se da akayi azahar suka t

afi yace mun na shrya daya dawo daga sallah zamu tafi can gidan. Tsaf naci kwalliya da

ɗ

aya daga cikin laces

ɗ

in dana

ɗ

inka. Yaron cikin jikina yasa fatata ta goge nayi shar dani ga yar ki

ɓ

ar dana ƙara ta sake fito da albarkatun jikina. Hijab daya dace da

kayan na saka dan kar suce suna zaman makoki ni kuma nayo kwalliya. Yana shigowa ya

ɗ

aga ni ya rungumeni, se da yayi kissing goshi na ya ha

ɗ

e hanci na da nasa yana kallon cikin ido na yace

"Kin san me yasa name ƙara sonki kullum?" Na girgiza masa kai al

amar aa, se ya maida kaina ƙirjin sa yace

"Baki ta

ɓ

a bani kunya ba. Duk sanda zan cika baki akanki se kin aikata fiye da yanda na kwarzantaki. Kasada kawai nayi da su Mansur suka ce zasu biyo ni suci girkin amarya. Nasan ba muyi zancen za kiyi abincin sal

lah ba amma sanin da nayi tunani na dana Halims a tare suke tafiya banyi shakku akan zaki fitar dani kunya ba se gashi harda snacks. Ke dai Allah yayi miki albarka ya barmu tare kinji my Halims" ya ƙarasa yana brushing lips

ɗ

in sa akan nawa. Na ringa murmu

shi kamar wawuya jin ya yaba abinda nayi. Se da muka

ɓ

ata lokaci a nahiyar soyayya dan se da ta kaimu da canza wanka kafin mukayi sallar la'asar mukayi sabon shirin fita. Cewa yayi cikin sa ya zazzage wai dama ba wani abin kirki yaci ba duk su suka cinye.

Na sako masa sinasir guda

ɗ

aya yana ci yace

"Wato yarinyar nan ku

ɗ

i ne dake, kikayi

ɗ

inki sallah Allah sarki ni da tsohon kaya naje idi ga kuma daƙwalen kaji kin zuba mana a miya ai se ki bani barka da sallah kuma na samu na zuba mai a mashin". Se da na

yi far da ido kafin nace

"Ka so tsokana dai kawai da kayan da kajin naga duk kai ka siya, ni sarrafa su kawai nayi". Be sake magana ba daga yanda naga fuskar sa ta canza lokaci

ɗ

aya kuma nasha jinin jiki na se dai duk son na hakaito me ze kawo

ɓ

acin ran

sa lokaci

ɗ

aya haka na rasa se kawai na kama kaina nayi shiru nima. Sanda muka isa gidan su lokacin Abubakar ya dawo shima ya sauke kwanukan abincin da na bashi ya yiwo musu gaba dashi,

"Duka kajin kika dafa kenan?" Ya fa

ɗ

a a saitin kunne na daidai sand

a Hajja ta bu

ɗ

e flask

ɗ

in miya.

[5/19, 22:05] Buhainat: *KURA A RUMBU*

*(Based on true life event, some parts are fictional to spice up the story)*

*LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*

*WOMEN OF WORDS WRITERS ASSOCIATION (WOW)*

*Whatsapp 07

061838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*

*Wattpad @MaryamahMrsAm*

*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*

*Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari ta kowacce siga ba tare da izini na ba*

*Ku

ɗ

in karatu yana wakiltar mutum

ɗ

aya ne, kiji tsoron Allah

karki

ɗ

auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne, a biya naira 800, biya a asusun*

*1840175439*

*Access bank*

*Maryam Farouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama*

*PAGE 14*

Afuwan kun jini shiru. Wad

anda suke cikin comment section group na bayar da uzuri.

A

ɗ

arare na ƙarasa yinin cike da taraddadin yanda zamu kwashe da Bilal idan mun koma gida. Se da akayi magriba ya turo mun text a waya in fito mu tafi. Jikina ya sake yin sanyi, haka nayi sallama

da Hajja da sauran yan gidan su tana ta mun godiyar abin arziƙi da tace an kawo musu daga gidan mu cikin azumi ga kuma turmin atamfa dana kai mata dama yanzu kuma na kaiwa mejegon itama Atamfa da wani lace cikin

ɗ

inkunan biki da aka mun sakawata

ɗ

aya ranar

naje gidan dashi tace ya mata kyau ni na manta ma da munyi maganar se bayan data haihun ta roƙe ni in bata tayi fitar suna dashi.

Tare da Nasir na same su tsaye jikin motar Nasir

ɗ

in, muka gaisa a mutunche Bilal ya shiga mzaunin gaba hakan yasa na fahi

mci Nasir

ɗ

in ne ze sauke mu gida. A hanya suna ta hira da zarar Nasir ya sako ni se naji Bilal ya

ɗ

auke wuta gane hakan yasa ko da Nasir

ɗ

in ya sake tsomani cikin maganar nayi kamar ban ji shi ba. Ni ka

ɗ

ai na sauka ya miƙa mun muƙulli ba tare da ya kalle

ni ba na wuce ciki ina tunanin ina kuma zasu je kuma har se yaushe ze dawo amma babu fuskar da zan iya tambayar sa. Be shigo gidan ba se goma da kwata, ina zaune a falo naji tsayuwar mashin

ɗ

in sa, ban motsa ba nasan cikin biyu ko dai ya buga ko ya kirani

a waya tun da be fita da key ba ilai ko se ga kiran sa a maimakon yanda na saba daya kira in tashi naje na bu

ɗ

e Get

ɗ

in tunda nasan kiran na menene se kawai na amsa wayar.

Da murya kamar me bacci nayi sallama, ina jin sa yaja tsaki kafin yace

"Zo ki bu

ɗ

e" daga nan ya katse wayar. Se da na koma

ɗ

aki na ƙara turare kamar me fita zance sannan na saka hijab na fita. Ban san na ƙarawa kaina laifi ba, ina bu

ɗ

e ƙofar ƙiris ya rage ya ture ni da tayar mashin

ɗ

in ya

shigo ciki, se da na kulle ƙofar na bi bayansa

yana kafe mashin

ɗ

in ya juyo kamar ze rufe ni da duka yana cewa

"Tsabar kin mayar dani

ɗ

an iska na kiraki amma kiyi zamanki se yanzu kika ga damar zuwa ki bu

ɗ

e kofar ko?"

Kallon sa kawai nayi takamaimai ni ban fahimci dalilin wannan hasalar tasa ba. F

uuu ya wuce

ɗ

akin sa, har na bi shi se kuma na juya na shige falo ina ƙarfafa kaina akan bazan bi ta kansa ba tun da dai ba wani abu na masa ba. Sinasir

ɗ

in dana

ɗ

umama na saka masa guda

ɗ

aya da yar miya a bowl na ha

ɗ

a da tea dana rigada na dafa masa na

ɗ

o

ra komai a try harda ruwa na wuce

ɗ

akin nasa. Ban same shi a falo ba, se na aje kayan na wuce cikin

ɗ

akin ƙarar saukar ruwa da kayan daya cire dake kan gado yasa na gane wanka yake yi dan haka na koma falon na zauna. Kusan minti goma ya fito ya shirya ciki

n jallabiyya yana ta zuba ƙamshi. Bilal ba dai tsafta da gayu ba, komai sanyi ko ruwa baze kwanta ba tare da yayi wanka ba. Na kan tuna Anty Labiba da take cewa duk buge ne gayun nasa waya sani ma ko tsaka tsami yakeyi ya fesa turare gashi dana zauna dashi

na tabbatar da tsaftar tasa ta gaske ce in dai

ɓ

angaren tsafta ne na sarawa Bilal abinda kuma yake ƙarawa abin armashi bashi da son jiki. Yanda baya son ƙazanta baya ta

ɓ

a bari in da yake wani abu ya kasance da datti ba kuma ya jiran wani ya masa da ya ga

guri be masa yanda yake so ba ze tashi ya gyara.

Kamar ma be lura da ni ba ya zauna kan kujera yana wani cin magani, nayi murmushi na matsa in da na ajiye kayan abincin ina cewa

"Ga abinci". Ban damu da shirun da yayi ba dan idan ba ze ci ba nasan ze

ce Aa, na bu

ɗ

e miyar na tura masa try

ɗ

in gaban sa, kwanon miyar ya

ɗ

auka ya kalla kafin ya watsa mun wani kallo yana cewa

"Shikenan naman da yayi saura?"

"Pieces biyu ya rage na saka maka

ɗ

aya na aje

ɗ

aya zan ci da safe" na bashi amsa ina tsiyaya masa

shayi a kofi. Ko da ban

ɗ

aga kai na kalle shi ba jiki na ya bani kallo na yake yi ko ma na ce harara ta. Ina jin sa yayi ƙwafa, se lokacin na

ɗ

aga kai na kalle shi duk kuma yanda naso da in share kar na tanka masa na kasa, tsautsayi yasa na furta

"Ko in

ɗ

akko maka ne naji kaja ƙwafa karma naci nayi amai tunda ba'a bani ba".

Ban san Bilal ya ƙware a iya sharri ba se da ya dire kwanon miyar hannun sa ya miƙe tsaye yana nuna kansa yace

"Ni kika cewa maye Halima?"

Ban san sanda na miƙe ba nima na dafe ƙir

ji tare da fito da idanu nace

"Yaushe? Ni nace maka maye Bilal a ina mukayi haka?"

Be amsa mun ba illah kallo na da yakeyi kamar me neman gurin da ze fi masa sauƙin hallaka ni a jiki na kafin ya juya ya shige

ɗ

aki yana cewa nanata

"Ni kika cewa maye ko

? Zaki san ni kika alaƙanta da maita Halima". Gaba

ɗ

aya se hankali na ya dugunzuma, babu alamar cewa wasa yakeyi akan fuskar sa ko furucin sa duk ma ba wannan ba tsakani da Allah a yaushe na alaƙan ta shi da maita? Idan ma kuma nayi hakan ai ya sani wasa n

e be kamata ace ya fusata ba balle ma kuma duk yanda nake wasa da koma wane akwai irin kalaman da bana ta

ɓ

a kuskuren furta su.

Bin bayan sa nayi, yana kwance kan gado ya daga kansa da hannayen sa biyu yana kallon ceiling na shiga da ƙaramar sallama kama

r mara gaskiya. Daga bakin gadon na tsugunna kaina a ƙasa na rasa me zance masa. In dai ba

dama da wani abu a ran Bilal ba be kamata ace

ɗ

an ƙaramin abu haka ya kawo yamutsi a cikin daren nan ba. Murya ba amo na kira sunan sa, be amsa ba na sake maimaitawa

har sau uku still yayi banza da ni se kawai na kife kaina a kan gadon na fashe da kukan ƙarya, Anty Labiba tana gaya mun da yawan maza basa son kuka kuma yana daga cikin abin da yafi saurin karya lagon su yawancin maza basa iya jure ganin matar su tana ku

ka ko da kuwa ace na rashin gaskiya ne. Na rigada nasan ni nawa kukan bashi da tasiri a gurin Bilal gwaji kawai na sakeyi ko Allah ze saka yau hakan yayi tasiri ilai kuwa se ji nayi ya ja tsaki me ƙarfi da har se da na dakata daga dramar da nakeyi, ina kal

lon sa ya fice daga

ɗ

akin da bargo a hannun sa ya barni a durƙushe ban san lokacin da kukan gaske ya ƙwace mun ba.

Wace irin rayuwa ce haka ace abinda be taka kara ya karya bane ze ringa zama na tashin hankali a gurin Bilal? Sannan wannan halin ko in k

ular da yake gwada mun idan yana cikin fushi ban ta

ɓ

a hasashen fuskantar sa daga gurin sa ba. Baya cikin alƙawarin daya

ɗ

aukar mun. Ya gaya mun gidan sa ze zame mun dausayi ne na farin ciki ba akasin haka ba, shikenan nan da laifi na da ba nawa ba se dai s

hi yayi fushi na bishi da rarrashi ni baze ta

ɓ

a dubana ya fahimci tawa damuwar ya kwantar mun da hankali ba?"

Ban san tsawon lokacin dana

ɗ

auka ina kukan ba har bacci ya kwashe ni a gurin. Mun yi dashi akan washe garin gidan mu zan tafi na wuni dan haka

ko da na tashi naga be sauka daga fushin sa ba ban damu sosai ba tun da gidan zan bari naje in da zan samu farin ciki na gabatar da shagalin sallah ta cikin nutsuwa. Ni kam idin farko a gidan Habibi ya zo mun da mishkila. Ruwan shayi kawai na tun da akwai

sauran sinasir muna kuma d bread. A yanda yake a 360

ɗ

in nan nasan idan na dafa wani abun zamu sake haurawa ne ban ma kuma ji sha'awar cin komai

ɗ

in ba dan haka kafin ƙarfe goma na gama shiri na tsaf. Ban zaci ze ci abin karin dana ajiye masa ba se da na

fito naga ya cinye harda sauran kazar dana

ɗ

umama na aje masa da wadda beci ba jiyan da wadda na aje wa kaina, na tattare kwanukan na

ɗ

auraye, a waya na kira shi bayan dana duba babu mashin

ɗ

in sa, se da na masa missed calls uku be amsa ba na hu

ɗ

un na shig

a yayi rejecting se ga text message ya biyo baya yana tambayata menene baze iya amsa waya a in da yake ba?

Sanar masa nayi da na shirya zan tafi gida ya maido mun amsa da

"Ban yarda ba". Na nanata karan ta rubutun yafi sau uku kafin na ajiye wayar loka

ci

ɗ

aya hawaye ya cika mun ido. Idan nace zan kira Mama a waya na gaya mata na fasa zuwa nasan kukan da nake dannewa ze fi ƙarfi na dan haka na tura mata da text kawai ina ƙoƙarin kashe wayata dan karma ta kirani kuwa se ga kiran Abba dole na amsa bayan mu

n gaisa yake tambaya me yasa bazan zo ba? Se da ma toshe baki na dan kar kuka ya ƙwace mun kafin na sharara musu ƙaryar ciki na ne ya kama ciwo. Murya cike da alhini ya shiga tambayar me ya same ni? Munje asibiti toh? Nace masa nasha magani kawai se ya baw

a Mama wayar dake nayi mata ƙorafin ciwon mara da nake yawan yi se tace mun na kwanta na huta ƙila aikin da nayi jiya ne na jijjiga jiki na idan kuma ciwon ya wuce misali to mu tafi asibi kawai nace mata irin wanda na sabayi ne kuma nasha maganin da aka ba

ni. Suka ringa jera mun sannu, har mun kashe waya ta sake kira tace ga Amirah nan zasu zo su taya ni zama toh ko da zan buƙaci wani abu.

Sosai nayi kuka, sallah guda yayi mun wannan rashin mutunchin ya hanani zuwa gidan mu bayan duk sun saka ran zan je.

Gurin sha biyu su Amirah

suka zo, Mu'azzam ne ya kawo su amma be shigo ba ya wuce. Mama ta ha

ɗ

o su da abinci shinkafa da tuwo se miya stew da Amirah tace yanzu Maman tayi mun ga soyayyen nama na sa da na kaji tuli harda zo

ɓ

o da kunun aya Abba kuma ya basu

dubu goma a envelope su kawo mun barka da sallah. Ban san sanda na fashe da kuka ba. Ranar wunin

ɗ

aki nayi se dai bini bini Amirah ta leƙa ta tambaye ni ko akwai abin da nake so? Da Abubakar ƙanin Bilal suka zo ma ce mata nayi kawai ta zuba musu abinci ta

ce musu bacci nake yi. Dab da magriba Mu'azzam yazo

ɗ

aukar su har sannan kuma banga idon Bilal ba. Bayan na rakasu na dawo na kwanta a falo sun gyara mun ko ina har abincin da zamu ci da daren ta zuba a kuloli ta ajiye sauran kuma nace su bawa almajirai ab

in da ze ajiyu kuma ta saka mun a fridge. Ina kwance wayata tayi ƙara, na zata Bilal ne se da na

ɗ

aga ta naga Anty Labiba ce.

Yau

ɗ

in har gidan ta naso naje, ina jin muryar ta bayan dana amsa wayar kawai kuka ya ƙwace mun. Tayi shiru kusan minti biyar i

na mata kukan kafin tace mun

"Menene?"

Zuciya ta tana raya mun na gaya mata abin da nake ta dakon sa a zuciya ta ni ka

ɗ

ai se dai

ɗ

aya

ɓ

angaren na garga

ɗ

i na da kar nayi hakan. Zata mun dariya tace dama se da ta fa

ɗ

a be zama lallai ma ta fahimci damuwata

har ra bani mafita ba kawai zata fassara abun ne da hasashen ta na farko akan Bilal, wannan tunanin yasa na fasa fa

ɗ

a mata ainihin abin da nayi niyya kawai nace mata bani da lafiya ne.

"Kuma saboda baki sa lafiya se ki ringa irin wannan kukan Halima? B

aki san shi kansa kukan bashi da kyau ga

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login