Showing 45001 words to 48000 words out of 287295 words
/>
ɗ
auki jakata kawai na fita. Na fi minti goma zaune a falo ina tunanin in da zan lalubo ku
ɗ
in na rasa. Ina jin kunyar na tambayi Abba
duk da shi yace duk abin da nake so in gaya masa amma kuma ai nima ina da hankali na san dai dai da aka sin haka. Ganin ina
ɓ
ata lokaci yasa kawai na tafi. Gidan mu na fara zuwa, ganin motar Anty Labiba a waje yasa naji kamar na juya amma na daure na shiga
.
Su uku na tarar, Mama, Anty Labiba se Anty Fauziyyah.
"Ta Bilal ki ce shigar ninja kuma kika koma" Anty Labiba ta fa
ɗ
a, nayi murmushi kawai na samu guri na zauna na shiga gaishe su. Anty Fauziyyah tace
"Tun da aka kaiki bamu dawo ba kema baki leƙo
mu ba. Muna ta saka rana zuwan be yuwu ba kar ayi mana kiran dole ko bamu shirya ba".
Ni dai kaina yana ƙasa se Anty Labiba ce tace
"Ai bake ka
ɗ
ai ba jiya Mami ma take ce mun yaushe zamu je nace idan ta shirya tayi tafiyarta kawai to se ku ha
ɗ
a hanya".
Jin zata fara abin da tafi iyawa yasa na tashi na shige
ɗ
akin Mama. Ganin wayarta na kusa da ita yasa na tura mata text, har na ƙosa da jira sannan ta shigo
ɗ
akin tana cewa
"Wane salon iskanci ne kuma haka? Su Labiban ne suka zama baƙin ki yau da zaki wa
ni mun text kina son magana dani?"
"Kin san halin ta Mama yanzu se ta taso da wata maganar ta daban ni kuma sauri nake yi" na fa
ɗ
a ina marairaicewa. Fa
ɗ
a mata abinda ya kawo ni nayi, ta riƙe ha
ɓ
a tana kallona kafin ta juya ta fita ba tare da tace mun ko
mai ba ina kiranta amma bata tsaya. Yanda Anty Labiba ta ƙwala mun kira yasa na gane handsfree Mama ta mun, kamar zan fasa kuka na fita. Allah ya
cece ni kafin ta fara mun tijara Anty Fauziyyah ta dakatar da ita ta bu
ɗ
e jakarta ta ciro rafar yan
ɗ
ari biyu
sababbi ta miƙa mun tana cewa
"Yi tafiyar ki kin ji".
Ban san ya suka ƙare ba ni dai tun da buƙata ta biya nayi tafiya ta. Ƙarfe uku na gama abin da ya kaini, a hanyar komawa gida na siyi doya dan ina marmarinta tun kusan wata biyu Kenan kuma be siyo b
a dana masa magana yace wai taja baya tsada take yi ni kuma yanzu ban ma ga tsadar tata ba. Almajirin Maman Yusuf na bawa ya siyo mun hanta da albasa, se da nayi sallar magriba kafin na
ɗ
ora doyar dana rigada na fere ta tafasa na soya da ƙwai a gefe kuma n
ayi sauce
ɗ
in hanta taji albasa sosai da kayan ƙamshi. Ina jere abincin Bilal ya shigo, sauri sauri ya wuce wanka yace mun sun yi waya da Abokin nasa har sun taho ma suna hanya. Sabon transfer ne aka maido shi Kano daga Enugu, naga jinin su ya ha
ɗ
u da Bila
l sosai dan rana ku
ɗ
ai
ɗ
ai ne baze yi zancen Hafiz ba.
Se da na bu
ɗ
e fridge zan fitar da lemo da ruwan da zan basu naga ashe ruwan gora ya ƙare dama carton biyu ne na siyo dan tun da na garata ya ƙare daga lemon har ruwan se dai idan naje gida na
ɗ
auk
o ko na siya da ku
ɗ
i na pure water ya dawo siya lemo dai ze siyo pieces biyu uku idan yayi marmari in na masa maganar a siyo koda zakuyi baƙin kunya se ganin sa nayi da kwalin Tiara da poster clark, se kawai na saka aka kawo mun zo
ɓ
o baki na alaikum nake y
i da yawa ina ajiyewa shima shi yake shanye wa.Jug na
ɗ
auraye na zuba pure water kawai.
Daga Hafiz
ɗ
in har matar sa kana ganin su kasan yan gayu ne da suka jiƙu da ku
ɗ
i. Matar me suna Suhaila zata girme mun sosai daƙyar idan bata haura shekara talatin
ba se dai dake irin jiki na ne da ita ga kuma gayu in ka kalle ta se ka
ɗ
auka bata fi sa'a ta ba. Tana da fara'a sosai da ganin ta zata yi son mutane haka shima mijin. Tare muka zauna gaba
ɗ
aya a dining muka ci abinci, ina ta satar kallonta ina sabon cours
e
ɗ
in kukayda miji. Yanda kasan ƙaramin yaro haka take kula da duk laumar mijin nata har zuwa ya tauna abincin ya ha
ɗ
iye, se da yayi rabin nasa sannan ta mayar da hankali ta fara cin nata abincin a raina ina tunanin ni gwana ce a tattalin miji ashe babu in
da na kai gwanaye na gaba na dole masa naga shima yana nan nan da ita kamar ya goya ta dan da suka shigo jakarta ma a hannun sa take motsi ka
ɗ
an kuma za'a ce mata "are you ok?"
A falo muka bar mazan na jata
ɗ
aki na, yanda muka ringa hira se ka zata mun
shekara da sanin juna tana ta bani labarin Enugu, ita da Mijin nata duk yan Kaduna ne watan su uku kenan da aure yanzu. Har gurin goma suna gidan. Muka yo exchanging number ina ta jin da
ɗ
i dan in ka cire matar Nasir da dama tun kafin aure na da Bilal mun
san juna ita ce matar abokin sa da zamu fara zumunchi yanzu. Da zasu tafi na rasa me zan bata, ina da ingantattun kayan gyara da Anty Labiba take aiko mun da su duk da bata son Bilal amma bata wasa da gyara masa ni, nayi tunanin ko na
ɗ
ibar wa Suhaila se k
uma na fasa dan ban san ko tana amfani dasu ba tun da ina yawan jin yan gayu na condemning magungunan mata duk da dai nawa guarantee ne da aka sararrafa da ilimi se kawai na
ɗ
ibar mata turarukan wutar da take ta yabon ƙamshin su. Sababbi ne na siye su guri
n wata ƙawar Maman Salin maƙwafciya ta. Turarukan badai ƙamshi da kama guri ba, na
ɗ
akin da take ta zuzutun ƙamshin sa ya mata da
ɗ
i bama kunnawa nayi ba a jiye kawai suke amma idan ka shiga se ka zata a lokacin ake ƙonawa.
(08033950747 in dai turaren wuta
kike nema me da
ɗ
in ƙamshi da kama waje karki wuce BISHAQLINKS).
Dubu ashirin na yan
ɗ
ari biyar sababbi Hafiz
ɗ
in ya ajiye mun, nayi nayi ya
ɗ
auke ku
ɗ
in sa har matar sa na bawa amma tace aa kyauta ya mun tukuicin girki idan ban kar
ɓ
a ai ba zasu ji da
ɗ
i b
a se dai idan rainawa nayi hakan ya sa nayi masa godiya ina ganin Bilal nata kallo na na aje ku
ɗ
in kan center table muka raka su muna dawowa ya kwashe su yana cewa
"Tun da bakya so ni bari na
ɗ
auka".
"Kai kuma baka san fulako ba so kake kawai an bani ku
ɗ
i nayi zuruf na amshe ai se ka mun fa
ɗ
a ma" na fa
ɗ
a ina dariya. Na
ɗ
auka wasa yake da ya
ɗ
auki ku
ɗ
in ze ajiye mun daga baya shiyasa ban damu ba. Sati biyu da suka biyo baya aka fara registration na NYSC.
Se da naje Cafe suka ce mun se na kawo certifica
te of marriage da appointment letter ko ID card na miji na da kuma shaidar canjin suna in dai ina so a bar ni a garin da nake kuma kar nayi zaman camp. Tilas na haƙura da yi a ranar na koma gida, Bilal baya nan sun tafi Katsina gaisuwa acan zasu kwana dan
haka na kira shi na gaya masa yace na bari idan ya dawo se muyi magana. Washe gari suka dawo, be tada zancen ba se ni ce na masa magana ya ce mun ze tambayi in da akeyin certificate of marriage
ɗ
in da change of name. Tun ina sauraron naji ya ce an yi ko ga
yanda ake ciki har aka kwana uku shiru be ce mun komai ba, da na sake masa magana ma da
ɓ
acin rai yace mun ai yana sane shima jira yake yi wanda ya bawa yayi ya ce masa an gama tun da dai ba da kansa ze yi mun ba ai dole na jira. Ganin ransa ya
ɓ
aci yasa
na bar maganar, har ya rage saura kwana biyu a rufe registration be sake ce mun komai ba tun da na tuna masa wancan ranar dama ya fara wasu attitudes se kawai na rabu dashi da yamma ranar nace masa zan je gida be kuma hanani ba na tafi.
Cikin sa'a na t
arar da Uncle Mudassir ƙanin Mama a gidan, ina fa
ɗ
a musu abin da ya faru ya hau fa
ɗ
a yana cewa da uban me na zauna yi ga wa
ɗ
an da muka gama karatun tare har sun ci ƙarfin service
ɗ
in su? Tare muka je dashi aka mun registration
ɗ
in as single, ya kar
ɓ
i detai
ls
ɗ
in yace ze bawa wani abokin sa dake aiki a NYSC
ɗ
in ayi mun ƙoƙari a barni a Kano. Yanda Bilal be ce mun ba nima na masa shiru se sa aka kwana uku muna zaune da dare yana danna waya ya kalle ni yace
"Wai ashe an rufe registration din NYSC, amma
ɗ
an is
kan mutumin nan be kyauta mun ba dole naje naci uwarsa gobe. Kullum na kira shi ya ce mun yau gobe gashi har an rufe beyi abun nan ba" ya wani fututtuke kamar gaske. Kallon sa kawai nayi na maida kai naci gaba da danna wayata.
Sosai naji zafin ko in ku
lar daya gwada mun tun akan zuwa kar
ɓ
an result da kuma zancen service
ɗ
in nan yanzu. Se na tuna da wata magana da ya ta
ɓ
a fa
ɗ
a a gaba na tun ina diploma, lokacin da Nasir ze auri matar sa tana karatu yace ze ci gaba da
ɗ
aukar nauyin ta. A gaba na yake cewa
Nasir
ɗ
in bashi da hankali.
"Kai ka sakata a makarantar balle ka ci gaba da
ɗ
aukar nauyin karatun ta? Ai wlh nan da ka ganni idan iyayen yarinya sun ga zasu bani auren ta tana karatu to su san duk lalurar ta tasu ce ko ku
ɗ
in fensir ba za'a
ɗ
ora mun ba tu
n da ba ni na sakata a makarantar ba". A lokacin kwata kwata ban nazarci maganar sa ba a rashin hankali na ma gani nayi daidai ne tun da ina jin Abba na yawan cewa ko ze mun aure se na gama makaranta dan babu dalilin da ze saka ka
ɗ
orawa miji hidimar da ba
shi yayi niyyar kansa ya
saka maka yar a makarantar ba. Tuna wannan abun yasa naji raina ya sake
ɓ
aci kawai na tashi na bar masa gurin nayi kwanciya ta a
ɗ
aki be kuma damu ba balle ya biyo ni yaji ba'a si dan dama ni ce nake kasa zaune na kasa tsaye idan r
ansa ya
ɓ
aci shi kuwa ko a jikin sa duk fushin da zanyi se dai ya jira na gama hawa na sakko.
An yi posting cikin rashin sa'a aka cilla ni Bauchi, uzurin da abokin Uncle Mudassir ya bashi na cewa state of origin
ɗ
ina Kano ce kuma banyi registration da w
uri ba dan haka list
ɗ
in yan Kano ya cika da daga wata jahar ne ma ya iya cucu cuku a jefani amma yanzun ma babu damuwa registration kawai zan je nayi se a mun relocation. Sanda ya kira yana mun wannan baya nin duk se na rikice na rasa ta in da zan fara. K
wana biyu da suka wuce Bilal ya tsare ni da masifar akan me naje nayi registration a matsayin mara aure kuma ba da umarnin sa ba? Yayi rantsuwa akan muddin aka kai ni wata jahar se dai nasan yanda ze yi amma har idan da yawun sa ne ba zan je ba tun da na r
aina shi na fara yankewa kaina hukunci ba tare da sanin sa ba. Yanzu haka bama magana, tsaka ni na dashi kallon banza ko abinci na baya ci in ya fita tun safe se nayi bacci yake dawowa
ɗ
azu har Hajjan su ce ta kira bin ba'asin me ya faru? Bata kuma tsaya t
aji uzuri ma ba ta ringa surfamun fa
ɗ
a wai dama taji ƙishin ƙishin
ɗ
in na raina shi bana jin maganar sa to wlh na shiga hankali na kuma taka a sannu idan ta juyo kai na ba zan ji da da
ɗ
i ba.
Maganganun ta suka kulle mun kai na kasa gane in da ta dosa,
ni ce na raina Bilal? Kuma waye yake kai mata tsogumin? Matar da sa albarka ne tsakanin mu idan naje ko yayanta suka zo ko mukayi waya bakin ta baya gajiyawa da gode mun da yi mun addu'a ita ce zata kira tana mun wasu maganganu da ban ma gane kan su ba. In
a cikin wannan jimamin kiran Uncle Mudassir ya same ni, kai na ya sake kullewa na rasa ina zan kama. Haƙura zanyi da service
ɗ
in nabi yanda Bilal ke so ko kuwa na barshi na bi son rai na? Ina buƙatar me bani shawara.
[5/18, 14:39] Buhainat: *KURA A RUMB
U*
*(Based on true life event, some parts are fictional to spice up the story)*
*LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*
*WOMEN OF WORDS WRITERS ASSOCIATION (WOW)*
*Whatsapp 07061838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*
*Wattpad @MaryamahMrsAm*
*T
ikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*
*Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari ta kowacce siga ba tare da izini na ba*
*Ku
ɗ
in karatu yana wakiltar mutum
ɗ
aya ne, kiji tsoron Allah karki
ɗ
auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*
*KURA A RUMBU li
ttafin ku
ɗ
i ne, a biya naira 800, biya a asusun*
*1840175439*
*Access bank*
*Maryam Farouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama*
*Page 12*
"Idan har izini na kike nema ban yarda ba, ko da yake ai kin saba yin gaban kanki. Kiyi duk yan
da kika so Halima lokacin ki ne dama kika samu". Abinda Bilal ya gaya mun kenan bayan dana same shi akan maganar posting
ɗ
ina zuwa garin Bauchi. Duk yanda kuma naso da ya zauna muyi magana ta fahimta yaƙi, ƙarshe ma barin mun part
ɗ
in yayi gaba
ɗ
aya ya taf
i can part
ɗ
in sa da falon ka
ɗ
ai muke amfani dashi ina jin sa a daren ya gyara
ɗ
akin tun da dama da hado da komai a ciki ya dawo ya
ɗ
auki bedsheets da bargo ya koma can.
Kwanan mu uku bana sanin fitar sa bana sanin dawowar sa. Hankali na ya tashi matuƙ
a, har ƙasan raina ina jin na masa laifi kuma ya cancanci yayi fushi tunda matar sa nake ya kamata ace duk wani abu daya shafe ni yana da masaniya a ciki musamman irin wannan abun da tilas nake da buƙatar sahalewar sa. 'Amma kuma na bashi damar sa', zuciya
ta ke raya mun. Daga ƙarshe dai
ɓ
angaren da yake ganin abin da nayi ba daidai bane ya rinjayi wanda yake ganin ina kan daidai. Ranar laraba daya kama washe gari Alhamis za'a fara shiga Camp da sassafe Uncle Mudassir ya kira ni. Bayan mun gaisa yake ce mun
"Tun jiya naso na kira ki, ina ganin idan da hali ki shirya kawai ki tafi yau tun da gobe za'a bu
ɗ
e camp
ɗ
in. Kin ga idan kika kwana can zaki fi fita da wuri kije ki gama abin da zakiyi a goben ba tare da cunkoso yayi yawa ba jibi kiyi juyowar ki".
Shiru nayi, se da naji yana ta hello hello kafin na sauke ajiyar zuciya nace
"Dama tun da na gaya masa zancen tafiyar ne yake ta fushi, kuma yace in har da yawun sa ne be amince ba" na ƙarasa muryata na rawa. Se yayi shiru kusan minti
ɗ
aya kafin ya ce mun
"Shikenan, kiyi yanda kika ga ya miki Halima" be ko saurari abin da zan sake fa
ɗ
a ba ya kashe wayar sa. Duk se na sake shiga ru
ɗ
ani. Na
ɗ
auka shi da yake namiji ze fahimce ni ya kuma ƙarfafa mun da nabi umarnin miji na amma daga amsar sa na gane ransa ne
ya
ɓ
aci har ya rasa amsar bani shi yasa ya kashe wayar. Na zabga tagumi gaba
ɗ
aya ma ƙwaƙwalwa ta ta cushe na kasa tuna ni. Na sauke tagumin jin wayata ta
ɗ
auki ƙara na
ɗ
ago ta daga cinyata, Abba ne yake kira se naji wani rauni ya saukar mun nan da nan ha
waye ya tarar mun a ido.
Cikin ƙoƙarin danne kukan dake son ƙwace mun na gaishe shi ya amsa sannan yace
"Mudassir ya kira ni yanzu, wani abu kika yiwa Bilal
ɗ
in da har ya yanke miki wannan hukuncin?" Se kawai na fashe masa da kuka. Be hana ni ba nayi