Showing 222001 words to 225000 words out of 287295 words

Chapter 75 - KURA A RUMBU COMPLETE

/>
oye mun, ashe kai da Target

ɗ

in ka a gefe".

Dukda Hafiz bai ambaci sunanta ba amma ya gane wa yake nufi cewar da yayi kuma wai dukda suna

ɓ

oye masa ta

saka lokaci

ɗ

aya tashin hankali ya rufto masa har sai da ya ƙware da lemon da yake sha ya shiga tuttula tari shi dai Hafiz sannu yake masa a ransa yana dariyar wautar Bilal

ɗ

in. Shi fa duk a zatonsa ya fi kowa wayo ne ko me yake nufi oho?

Sai da tarin

ya lafa masa kafin ya ce

"Wacece uwar

ɗ

aki na?" Yana kallon Hafiz

ɗ

in ƙasa ƙasa shi kuma ya gyara zama ya ce

"Jalilah mana. Ai ta gaya mun soyayya kukeyi a yanda ta ce nan da yan satittika ma za'a fara maganar aurenku, amma na san bata da labarin auren d

a kayi ko? Dan na santa da baƙin kishi gaskiya da taji da yanzu ta tayar da hankalinta musamman da na fahimci tayi nisa a soyayyarka kuma da gaske take. Amma wai yaushe duk hakan ta faru bani da labari?"

Bilal dai yanda kasan wanda za'a rataye haka ya t

sure, fuskarsa ka

ɗ

ai zaka kalla ka hangi tsantsar tashin hankalin da kalaman Hafiz suka jefa shi a ciki.

Tunani yakeyi, me da me Hafiz

ɗ

in ya sani? Iya kacin zancen soyayyar su? Ko kuwa harda

ɓ

oyayyiyar alaƙar da take tsakaninsu? Kai ko ma dai Halima ta

fa

ɗ

a masa komai kawai wasa yake masa da hankali ne?"

Ya akayi ne duk ka wani firgice daga zancen Jalilah kar dai kaima tsoronta kakeyi?" Hafi ya fa

ɗ

a cikin wasa kafin ya cigaba da cewa

"Allah ne ya kamata dan na tabbatar yaudararka kawai takeyi amma

Jalilah ta fi ƙarfin matasa irinmu yanzu ai ta yuwu sai dai kawai kaji tayi aure dan akwai ƙishin ƙishin

ɗ

in da naji kan wani Senator da yake sonta kamar har an kai gaisuwa ma"

Sai ya ji kamar an tsundumashi a ruwan ƙanƙara har ajiyar zuciya mai nauyi

ya sauke Hafiz kuwa canza akalar hirar tasu yayi zuwa zancen office wanda shi ya bar gurin yanzu ya koma jagorancin

ɗ

aya daga kamfanonin mahaifinsa dama shi ya nace akan aikin gomnati amma Babansa baya so yanzu kuma da kansa ya saki, farin ciki ya mamaye B

ilal, bai wani damu da ce masa da yayi gaskiya idan bai yi wasa ba za'a iya sallamarsa daga aiki saboda sunce sun gaji da abinda yakeyi gashi dama anyi sabon DG a ministry akwai shirye shiryen kora da

ɗ

ibar sababbin ma'aikata kuma yanda Ogansu na nan yake

ƙ

orafi akansa yana tsoron kada abun ya rutsa da shi.

Ko a jikinsa domin ko an koreshi ya san zai samu in da zai lafe a kamfanin Hafiz

ɗ

in. A gidan ya kusan wuni suka sha hirar yaushe gamo har ya tallatawa Hafiz shagunan gurin Jalilah wanda ya ce na wani

yayan abokinsa ne saboda wa

ɗ

ancan mutanen da aka ce suna so yaga alamar wasa a lamarin su yana kwatantawa Hafiz

ɗ

in in da suke kuwa ya nuna sha'awa har ya ce bari rana tayi sanyi sai suje su duba dan dama yana neman shaguna zai siya.

HALIMA

Sosai

naji da

ɗ

in sallar da nayi, har gabannin asuba kafin bacci ya fara fizgata amma na daure sai da nayi sallahr asuba sannan na kwanta. Gurin ƙarfe takwas Anty Labiba ta tashe ni, na kalleta ganinta cikin shiri da key

ɗ

in mota a hannu.

"Zan fita, ga abin kar

i nan a dining, ki tashi da wuri dan Allah kiyi lunch kin san za'a kaiwa yara makaranta idan akwai abinda kike buƙata a taho miki dashi daga gidan Mama kuma ki kirani anjima dan kar in manta" ta fa

ɗ

a tana kallona. Na yamutsa fuska, abinda ya faru jiya ya s

higa dawo mun sai nayi narai da ido na ce

"Nima ai gidan zan tafi"

"Yana falon sa kije ki gaya masa" ta bani amsa tana nufar ƙofa, sai na miƙe ina cewa

"Ni dai wlh gidanmu zan tafi in dai na son a takurawa rayuwar mutun ba ta yaya za'a ce ya zauna

a nan gidan?"

Bata ko kalleni ba tayi ficewarta dan haka na ha

ɗ

iye kukan da na so in fasa mata na koma na kwanta tunda ta ce Uncle Saleh yana nan amma da zarar ya fita zan kama gabana dan ba zan zauna a gidansu ba wlh.

Bacci na so ta koma amma na ga

gara yi sai kawai na tashi nayi wanka na shirya kafin na fita na karya. Bayan na gama na

ɗ

auki wayarta a shiga latsawa dan babu wani aiki da zan mata a gidan sun gama komai, fitowar Uncle Saleh ta saka na shiga taitayina na sauka ƙasa na shiga gaishe shi

sai ya dakata ya samu guri ya zauna, nasiha ya shiga mun amma da yake muryar tasa kullum a kaurare take fuska kuma babu fara'a sai na ringa jin maganganun nasa kamar fa

ɗ

a. Ya gama ya fita kaina na ƙasa sai da na ji ya rufe ƙofa kafin na kona kan kujera na

zauna ina sauke numfashi.

Ni kaina ba kamar yanda na kwanta jiya ba yau

ɗ

in da na tashi na jini sakayau kamar an sauke mun wani nauyi a jikina, tabbatas sallolin da nayi sun taimaka mun matuƙa gurin samun nutsuwa amma dukda haka isanyna tuna wai Bilal y

a sakeni sai hawaye sun tarar mun a ido ban dai basu damar zubowa bane na daure.

Kan wayata na koma na lalubo number Hansa'u dan ina tura mata text dan ta nan ka

ɗ

ai nake samunta yanzu shima sai taga sama ne take maido mun da amsa, ido na ya sauka kan sa

bon saƙo daga Bilal wanda naga time tun biyar bata gama cika ba aka turo, maganganu dai marasa kan gado ya aika mun yana sake jaddada mun sai nayi nadamar rabuwa da shi. Sai naji abun ya bani dariya ma, a fili na ce

"Allah ba dan halina ba ka yaye mun j

arabtar son bawan Allah ka bani ikon nuna masa ni ba banza bace yanda yake kallona". Hawaye suka shiga silmiyo mun, Bilal kallon ballagaza yake mun akansa dukda ba laifinsa bane ni na nuna masa hakan nake a soyayyarsa amma yanzu idan Allah ya yarda zanwa k

aina fa

ɗ

a, ko da ace akwai rabon sauran zama a tsakanin mu zai nemawa kaina mutunchi.

"Ashe baki haƙura ba kenan?" Zuciyata ta tuhumeni ban bata amsa ba na kawar da zancen ta hanyar rubutawa Hansa'u saƙo "Bilal ya sake ni, dan Allah idan kina gari ki z

o idan ma bakya nan muyi waya dan ina tsaka mai wuya ina buƙata shawara" abinda na aika mata kenan ko minti biyu cikakku kuwa ba'ayi ba sai ga shi ta kira, sai da ta gama ihun murna da hamdala kamar kafin muka shiga magana ta nutsuwa kuma ta fahimta. Yinin

ranar sur maganganunta na ringa tisawa wanda zallar gaskiya ce a cikinsu na kuma samu ƙwarin guiwa domin yana daga dalilin da ya saka nake son Hansa'u, za muyi fa

ɗ

a ta zageni amma kuma ba ta gajiyawa zata fa

ɗ

a mun gaskiya ta sigar data san zan fahimta sa

ɓ

anin Anty Labiba da take ganin fa

ɗ

a da masifarta ne zasu saka na gane abinda take haska mun.

Sai dare Anty Labiban ta dawo da akwatunan kayana harda uniform

ɗ

in NYSC na nan take labarta mun sunje sun kwashe kaya.

Har shara da mopping mukayi, duk alba

rka da arziƙin da kika je da shi gidan mun kwashe abin mu. Ni wlh badan Yaya Fauziyya ta hana ba so nayi a nemo yan gwangwan muyi musi gwanjon ƙofofi da windunan gidan tunda da ku

ɗ

in Abba aka siya amma tace wai ba haka ba. Haka kitchen cabinets

ɗ

in nan nay

i takaici Allah bana jin ma zan haƙura sai na koma an

ɓ

alle su"

ta fa

ɗ

a sai ta bani dariya ma.

A hankali na fara sakawa kaina dangana na shiga Iddah, dama kuma washe garin da akayi sakin da yamma sai ga period wanda na tabbatar damuwa ce ta matso mun

da shi domin akwai sauran lokacin zuwansa. Anty Labiba ta ringa cewa

"Ai gara kiyi ki gama tun kafin

ɗ

an akuyar ya ce zai waiwayoki dukda ko da uwarsa yake tafe bai isa ya ce zai maidake kafin ki gama iddah ba wlh Mu'azzam zan saka ya sake tare shi a hany

a ya masa dukan tashi kasha gishiri ya ƙarasa miki

ɗ

ayan kawai a huta" ni dai jin ta kawai nake ina murmushi, wani nisha

ɗ

i naga tanayi, ba ita ba, har Mama da mukayi waya jin muryarta nayi a washe ba kamar lokutan baya ba tana ta ce mun

"Babu komai ki

kwantar da hankalinki komai kika ga ya faru a rayuwa da sanin Allah addu'ar da muke yi muku kuma a kullum in sha Allahu ba zata fa

ɗ

i a banza ba kada ki wani saka danuwa a ranki".

Allah sarki ni, ana baƙin ciki da mutuwar aure amma nawa kowa aka fa

ɗ

awa sa

i dai yayi hamdala ha

ɗ

i da yi mun barka,

ɗ

aya daga cikin fargabata na kar ayi mun dariya ta kau domin dai da alama tausayi na ma ake ji a maimakon kuma a zageni yanda nayi tunani sai barka ake mun kamar wacce ta fito daga hannun kidnappers.

Hankali na

ya sake kwanciya ganin har sati ya ƙare Bilal bai sake turo mun da wani saƙo ba sannan babu wanda ya zo ko yayi waya daga

ɓ

angarensa akan yara, dama fargabata ta biyu kenan ace za'a rabani da su sai dai na samu nutsuwa dan Abba da kansa da na ce masa Anty

Labiba ta ce za'a mayar masa da su Al'amin ya ce Aa in kwantar da hankalina wasa take babu wanda ya isa ya rabani da yarana.

BILAL

Allah Allah ya ringayi Asabar tayi Zulaiha ta tare ko zai huta da masifar mita da bani banin da suka tasashi gaba, shi

gaba

ɗ

aya ma ya kasa ganewa al'amarin, naira miliyan uku ya bata ku

ɗ

in lefe da hidimar biki amma daga kan kayan gadon da suka

ɗ

ora masa zuwa sauran abubuwan da ta sake bijiro masa da su sai da ya sake kashe wata miliyan ukun harda

ɗ

ori akai.

[5/19, 22:05

] Buhainat: *KURA A RUMBU*

*LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*

*Whatsapp 07061838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*

*Wattpad @MaryamahMrsAm*

*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*

*Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari ta kowacce si

ga ba tare da izini na ba*

*Ku

ɗ

in karatu yana wakiltar mutum

ɗ

aya ne, kiji tsoron Allah karki

ɗ

auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne, a biya naira 800, biya a asusun*

*7061838488*

*Opay*

*Maryam Farouk, se a tura

shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama*

*PAGE 51*

Ranar Alhamis suka je jere ko ya ce ganin gida tunda dai shi yayi jere, yan buhun hunan da suka je da abinda suka kira kayan kitchen tsabar takaici kallo

ɗ

aya ya musu ko gaisuwa mai kyau basuyi ba y

a fita ya barsu da yayyensa banda Anty Amina da sukaje tarar masu jere. Bai san munafukin daya gayawa Hajja shi ya siya mata kayan

ɗ

aki ba ai kuwa ya sha tijara wannan kuma ya sake ruguza

ɗ

an shirin da suka farayi ta kuma ja masa kunne akan ba fa zata sa

ɓ

u

ba, ita da wahalar haihuwa da raino can wasu a gefe da cin moriyar arziƙin sa dan haka daga wannan idan ya kuskura ta sake jin magana makamanciyar wannan tabbas za'a ji su a rana.

Kayan kitchen dai tarkace suka jera yanda ka san a ƙauye, shi rabon da

yaga Risho wlh ya manta amma sai gashi wai shi aka kawowa Zulaihan. Tunani ya ringayi a ransa a ina ma za'a samu kalanzil dan bashida tabbacin har yanzu ana siyarwa. Yanzu banda tsiya ina laifi ko camping gas ne ko 1kg su siya mata kai shi wlh gara ma a ha

ɗ

ota da murhun kurfoti ya fi wannan Risho

ɗ

in da suka kawo masa gida.

Ta ce masa suna da labule dan ita ta fa

ɗ

a masa kalar labulen ma da zai za

ɓ

i kujeru ta kuma ce akwai carpet, fridge, Tv harma da gas

ɗ

in amma bai ga ko

ɗ

aya ba haka yan jere suka zo z

iƙau daga su sai tagayyararrun kayan kitchen

ɗ

in su.

A haka kuma bayan sun koma ta kira shi murya ba walwala tana masa ƙorafi wai an ce mata gidansa na Goron dutse zata zauna.

"Kai da ka ce mun a Rijiyar zaki gida na ya ke ya akayi kuma yanzu akace i

n da Maman Al'amin take zan zauna?" Ta fa

ɗ

a, a sama yake dan gaskiya lamarin jeren nasu ya

ɓ

ata masa rai yanda baiyi tsammani ba. Duk miliyoyin daya kashe mata ace wannan abun za'a kawo masa tsabar rainin wayau?

Abinda ya ringa sake hasalashi yanda zuci

yarsa ke ta hasko masa zamanin Halima, sai da akayi sati ana mata jere idan ya shiga gidan a lokacin har baya son ya fita ga yanda Abokanansa suka ringa kambama abun yana masa da

ɗ

i gidansa kamar gidan wani sarki amma yanzu ko gado da kujerar daya siya da k

ansa a can gurin ya gansu masu kyau amma da aka kawo aka zuba sai ya gansu kamar bola, kujerun sukayi wani yan tsurut a falon ba kwarjini irin na kujerun Halima haka

ɗ

akin ji yayi ransa ya baci daya kalli kayan sai ma ya gansu kamar tsofaffi toh ya saba ga

nin Made in Turkey a

ɗ

akin, katako da gilasai suna dalle masa ido da hasken su.

Kitchen

ɗ

in kansa da yake shiga yayi ta

ɓ

uruntu ga utensils kala kala yanzu sai tsalli tsallin multi colored kwanuka da rabinsu na roba ne.

"Eh na canza shawara a nan

ɗ

i

n zaki zauna" ya bata amsa. Ta ce

"Lallai, a gida

ɗ

aya zaka ha

ɗ

a mu? Gaskiya ba zai yuwu ba tun wuri ma ka sake shawara dan ba haka mukayi da kai ba tun farko".

Kamar ya ce mata

"Ke kika sani" amma gudun

ɓ

acin ranta da yakeyi dukda haushinta da ya cik

ashi haka ya kanne ya ce

"Wa ya ce miki gida

ɗ

aya zaku zauna?"

Acan

ɓ

angaren Zulaiha da tana sane da cewa Haliman bata gidan kawai so takeyi taji gargar

ɗ

in maganar ta ce

"Gashi kuwa an ce a gidanta aka mun jere"

Wai aka mata jere, tsaki yayi

ya ce

"Kuma suka ce miki tana gidan ko sunga kayanta a ciki?"

"Ni ban tambaye su ba wannan, kuma sun ce wai gado

ɗ

aya aka saka kuma

ɗ

aki biyu ne kuma ba'a saka labulaye ba" ta sake soko wata maganar. A hasale ya ce

"Kina ji Zulaiha, nayi iya yina

abinda yake haƙƙina da ba nawa ba duk na ha

ɗ

a na miki. Daga yanda suka ga gidan duk abinda babu ko bai muku ba wlh sai dai kuyi da kanku amma tsinke ba zan sake siya in saka ba".

Muryar Ummansu ya ji daga gefe tana salati kafin ta rufeta da fa

ɗ

an da b

ama gane mai take cew yake ba dan haka ya katse wayar sannan ya kasheta gaba

ɗ

aya. Duk Halima ce ta janyo masa, idan da bata kwashe kaya ba ai da bata tona masa asirin gida ba, gurin da yake jin sa kamar Villah, baya shakkar kawo ko wanne irin baƙo, su Haf

iz da Jalilah da suka juƙu da naira suke kuma shiga gidaje na alfarma sai da suka yaba kyau da tsarin jeren Halima amma yanzu gida ya koma kamar wani sansanin yan hijira a idonsa. Yayi tsaki a fili ya furta

"Wlh sai kin gane kurenki, sai kin san kin

ɓ

a

ta mun rai".

Rana bata ƙarya aka ce sai dai uwar

ɗ

iya taji kunya in ji hausawa, haka ne kuwa domin Asabar

ɗ

in da ake ta kira ta zo a ranar kuma yan uwansa suka

ɗ

an yi yini a gidan Hajja itama amarya a can gidansu ranar sukayi yinin wanda dukda rantsuwar

da yayi akan ba zai sake kashe mata ko sisi ba sai da ya karya ya kai musu buhun shinkafa dan kusan azahar sukaje zai nunawa Abokinsa Alhaji Sani da zasu je

ɗ

akko amarya gidan ya tarar da mata har ƙofar gida suna ta zuba hamma ga yara nata koke koken yunw

a wata nata bala'i an san ba'a da abinda za'a girka akan me aka kai musu goron gayyata su ba'a barsu sun dafa a gidajensu sun ci ba an kawo su nan ana musu izaya da yunwa.

Kunya da takaici suka sake turnuƙeshi amma haka ya koma bayan ya sauke Alhaji Sa

ni da ya kasa shiru ya ce

"Kai kuwa Bilal wane rufa ido aka maka kaje irin gidan nan neman aure? Ka san fa akwai banbanci tsakanin Talauci da kuma Tsiya, to kai dai da alama gidan matsiyata kayo aure wlh da

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login