Showing 144001 words to 147000 words out of 287295 words

Chapter 49 - KURA A RUMBU COMPLETE

tambayarta ya ƙarin haƙuri hakan ya saka nima nabi bakinsa nayi gaisuwar dukda bani da masaniyar mace ce ko namiji ma wan

da ya rasun.

Tashi tayi ta kawo mana ruwan pure water da biscuit ta bawa Sharifa, bayan ta zauna ta ce

"Amma bata san da zuwanka dan bata yi zancen ba kuma yanzun nan basu ma jima da fita ba". Ji nayi ƙirji na ya buga ras na

ɗ

aga kai na kalli Bilal da

cikin sa'a muka ha

ɗ

a ido shima ni yake kallo kafin ya

ɗ

auke idonsa ya bata amsa da cewa

"Eh ban gaya mata zanzo ba gaskiya munyo ta nan haka ne nace bari mu ƙaraso Halima tayi muku gaisuwa".

"Allah sarki aikuwa mungode Allah ya bada lada" ta fa

ɗ

a ya am

sa da amin ni dai ina sauraron su cikin kaina kuma ina ƙoƙarin tantance wacece itan da suke magana akai?

Shiru ya gifta na kusan minti biyu shi kansa yana ƙasa sai ita matar dake jan Sharifa da har sannan taƙi yarda da ita sai ya miƙe yana laluba aljihun

sa yace

"Bari mu wuce Umma"

"Har zaku tafi?" Ta fa

ɗ

a, na miƙe nima sai itama ta miƙe tsaye tana cewa

"Shikenan toh ku gaida gida Halima nagode Allah yayi albarka na amsa da "Amin" ina yin gaba. Ta gefen ido naga ya duƙa ya ajiye mata ku

ɗ

in da ban san

ko nawa bane na ƙarasa ficewa ina jiyota tana ta jera masa addu'oi, na jingina da jikin mota ina sauraron fitowarsa gaba

ɗ

aya kaina ya cika da tunanin nan

ɗ

in ina ne dan dai ban ta

ɓ

a ganin matar ba balle nace danginsu ce kai ko a labari bai ma ta

ɓ

a cemun s

una da yan uwa a nan unguwar ba dan da ace yar uwarsu ce tun sanda yake zuwa hira gurina gidan Anty Labiba zan san da zamansu.

Sai da ya ƙara kusan minti biyar ina hangosu tsaye a soro suna magana kafin ya fito yana wani

ɗ

auke kai kamar baya so mu ha

ɗ

a

ido ya bu

ɗ

e motar muka shiga, ban ce masa ƙala ba har saida naga yana ƙoƙarin sake wuce gidan Anty Labiba kafin na ce

"Amma na

ɗ

auka zamu shiga ai ko a tsaye ne mu gaisheta".

"Sauri nakeyi zan wuce gurin aiki" ya bani amsa sai nayi saurin cewa

"Sai ka

yi tafiyarka idan mun gama mu wuce gida"

"Shi kuma Al'amin

ɗ

in wa kika barwa shi?" Ya sakw fa

ɗ

a cikin tsare gida, zan sake magana ya ce

"Da Allah ki kyaleni in kin shirya zuwa ki saka rana kije amma yanzu babu inda zaki shiga". Haushi yasa ban sake ce m

asa komai ba, ƙarin takaici na

ɗ

auka gida zai mayar damu da ya hanani shiga gidan nata amma sai gani nayi ya faka a junction ya zaro dubu

ɗ

aya daga aljihun sa ya miƙa mun, ina kallonsa ya cilla kan mota yayi gaba abinsa bayan mun sauka haka na tare Adaidai

ta muka wuce gida.

Yinin ranar da tunanin gidan da mukaje na yi shi, bai dawo da wuri na sai bayan sallar isha'i ya taho da jakar kayan Hajja da wasu abubuwan buƙatarta. A

ɗ

aki na ajiye mata kayan, saida ya zauna cin abinci na kasa daure tunanin daya ad

dabeni na ce masa

"Ni kam gidan su waye mukaje

ɗ

azu ne?".

Yi yayi kamar baijin ba ni kuma na sake maimaitawa, ya wani ha

ɗ

e rai ya ce

"Gidan Umma Zaliha ne ƙawar Hajja ce mijinta ya rasu sati biyu kenan". Kwata kwata ƙwaƙwalwata bata kama maganar ba mu

samman a yanda ya wani tsare gida kamar mara gaskiya, nima ha

ɗ

e fuska nayi nace

"Wannan

ɗ

in ce ƙawar Hajja matar da daga ganinta ba zata wuce sa'ar Anty Amina ba ma idan ma zata girmeta da ka

ɗ

an ne"

"Ƙarya na miki kenan?" Ya fa

ɗ

a yana aje cokalin da y

ake cin abinci, na kalli gefe na ce

"Ni bance ƙarya kayi mun ba amma kuma nasan ba gaskiya ka fa

ɗ

a ba tunda kake zuwa unguwar gurina ya akayi baka ta

ɓ

a fa

ɗ

a mun akwai ƙawar Hajja a gurin ba sai yau"

"Bana son hauka da shashanci Halima. Wato saboda king

a na sake miki kwana biyu shiyasa har kika samu damar ki ajiyeni kina tuhumata kamar wani

ɗ

an cikinki ko? Uwata ce ke ko me da kike zaton zan miki ƙarya?" Yayi maganar cikin

ɗ

aga murya. Sai na waiga na kalli cikin falon inda Al'amin da Sharifa suke duk su

biyun sun zubo mana ido da alama hargaginsa ne ya janyo hankalin su dan haka na sauke murya na ce

"Da dai kayi haƙuri ka dena wannan ihun kaga yara suna kallonka". Ai ina wuta y jefani a ciki wai mahaukaci ma na

ɗ

auke shi kenan nace yana ihu, ya ringa s

urfa mun tijara kafin daga ƙarshe ya fice daga gidan gaba

ɗ

aya garin sauri kuma ya manta wayarsa dake kan dining bai kula da ita ba. A gurin na zauna na rizgi kuka Al'amin da Sharifa suna tayani, ganin suna kukan ya saka na rarrashi kaina daƙyar nayi shiru

na goya Sharifa Al'amin kuma ya kwanta akan cinyata.

Muna zaune shiru a falo kamar marayu naji ƙarar wayarsa a gurin dining, kamar kar na kula amma zuciya da shai

ɗ

an suka ingizani ko babu komai zan samu amsoshin zarge zargen da suke mun yawo a ƙwaƙwalw

a sai na janye Al'amin na miƙe kafin na kai gurin kiran ya katse na

ɗ

auki wayar na danna. Password

ɗ

in sa da na sani na saka suka ce wrong. Naja kujera na zauna na sake gwadawa ko ban shigar daidai bane still bata bu

ɗ

e ba, tagumi nayi ina ƙoƙarin tuna wata

number mai muhimmanci da zai iya sakawa a matsayin password

ɗ

in sa daidai nan kiran ya sake shigowa gabana ya yanke ya fa

ɗ

i da ganin sunan dake yawo akan screen

ɗ

in wayar "DUNIYA TA".

Cikin son in tabbatar da cewar Hajja ce ko ba ita ba domin kuwa a z

atona ita ka

ɗ

ai ce zata iya samun matsayin wannan sunan a wayar Bilal tunda ni dai na san da HALIMS yayi saving number ta. A speaker na saka wayar bayan dana amsa kiran, daga can naji muryar mace cikin sautin da ban tantance haka take magana ba ko kuma sha

gwa

ɓ

a take masa tayi sallama take kaina ya sara, zuciyata ta shiga bugawa da sauri haka gaba

ɗ

aya ilahirin jikina ya

ɗ

auki rawa zufa ta shiga keto mun tamkar wadda nake a gaban murhu dukda kuwa falon a wadace yake da iskar fanka da Ac dan akwai wuta amma l

okaci

ɗ

aya naji na fara

ɗ

igar da zufa.

Dukda a zaune nake kan kujera amma sai na ringa jin kamar a tsaye nake har jiri yana neman kayar dani dan haka na dafe table

ɗ

in gabana da hannaye biyu muryar budurwar na cigaba da yi mun amsa kuwwa tana tana nanat

a "Hello, Yah Bilal kana ji na kuwa?"

Allah ne ya taimake ni ta katse wayar daga can zuwa lokacin ba wani gane komai nakeyi sosai ba dan ji nayi tamkar an

ɗ

ora mun gingimemen dutse a kaina ya danne mun ƙwaƙwalwa ya hanani tunani. Ƙarfin halin sake

ɗ

auka

r wayar nayi, tunanin gwada shekarar daya gama secondary school nayi dan yana yawan fa

ɗ

ar shekarar nada tarihi a rayuwar sa dukda ban san ko tarihin menene ba cikin sa'a kuwa ina sakawa wayar ta bu

ɗ

e kai tsaye na dirarwa Messages

ɗ

in sa.

Number JALILAH

da na fara cin karo da saƙon ta wanda bai jima da shigowa ba dan bai ma karanta ba na bu

ɗ

e. Zan iya cewa tunda nake a rayuwata ban ta

ɓ

a shiga tashin hankali makamancin wanda na tsinci kaina a lokacin ba, na ringa bu

ɗ

e idanuwana da suka mun nauyi suna neman

rufe kansu amma naƙi basu damar hakan burina na karanta abubuwan da nake gani wanda duk kalma

ɗ

aya nake jin ta tamkar

ɗ

igon dalma a zuciyata. Saƙon ƙarshe da tace ya duba Whatsapp ta ajiye masa saƙo na karanta dan haka na fita daga message

ɗ

in na koma Wha

tsapp.

Na miƙe tamkar wadda tasha tayi mankas ina tanga

ɗ

i goyon da nayi yana rinjayata, da bin bango na isa

ɗ

aki na maido ƙofar na kulle da muƙulli kafin na kwance Sharifa nayi zaman dirshen a ƙasa na bu

ɗ

e Whatsapp

ɗ

in nasa. Unread messages biyar na gan

i wanda Jalilar ta aiko da alama kuma hotone, saboda yanda zuciyata take bugawa ji na ringayi tamkar zata fito ta bakina wani irin tsoro da ban san dalilin sa ba ya lullu

ɓ

e ni amma haka nan na bu

ɗ

e chat

ɗ

in nasu da nake jin wata murya a ƙwaƙwalwata tana ƙo

ƙ

arin hanani bu

ɗ

ewa sai dai aikin gama ya rigada ya gama.

Da ƙarfin gaske na runtse ido na bayan dana saki wayar daga hannu na cikin furucin da babu sauti na shiga nanata Innalillahi wa'inna ilaihi raji'un sakamakon mugun ganin da nayi, nafi minti biyu

ina ƙoƙarin tattare hankali da ƙoƙarin na gane a zahiri ne abubuwan da suke faruwa ko kuwa hallucination nake yi? Tamkar mai ta

ɓ

a kunama haka na sake

ɗ

akko wayar na bu

ɗ

e idanuwa suka sake yin arba da mugun hoton da na gani wanda ya sake tabbatar mun zahir

i ne ba wai tunani nake ba, a hankali na sake kife wayar a jikina na shiga sauke ajiyar zuciya tamkar wadda tayi gudun tsere, ratar minti

ɗ

aya zuciya ta sake ingizani na

ɗ

aga wayar, nayi scrolling har zuwa farkon chat

ɗ

in su kafin na fara tilawa ina karant

awa tareda sauraron muryoyin da sukayi musaya a tsakanin su duk da wata muryar tafi ƙarfin kunnuwa na su saurara ba murya ba wani rubutun kansa ya girmi ƙwaƙwalwa ta da ta karanta shi.

Na ga tashin hankalin da ko bisa kuskure wani ya alaƙanta Bilal da w

annan muguwar

ɗ

abi'ar tabbas mai rabani dashi sai Allahn daya halicce mu. Ashe dalilin daya saka ya koma kwana a

ɓ

angaren sa kenan shine kuma dalilin zaryar da yakeyi tsakanin Kano da Abuja ya kife ni da sunan aiki yake zuwa ashe alaƙar da take tsakanin sa

da JALILAr kenan?

Kasa cigaba da bin chats

ɗ

in nayi saboda yanda abinda nake ji da gani ya ƙazanta, na kife wayar a cinyata na fashe da kukan da ni ka

ɗ

ai da na ci karo da wannan baƙin cikin sai kuma wadda ta ta

ɓ

a tsintar kanta wanda ta bawa dukkan yar

darta a cikin irin wannan yanayin ka

ɗ

ai zata iya hakaito abinda nake ji. Tabbas Bilal yaci amanata ya kuma ci amanar yarda da SO.

Tambayar da na ringa yiwa kaina dame na rage shi da har ya za

ɓ

i wannan hanyar? Ashe ban ishe shi ba? Duk yanda nake ƙoƙari

n ganin na kare masa haƙƙin sa ta yanda bazai ga haram a waje ta burge shi ba ashe shi ba haka bane a gurin sa? Da nake masa kallon wanda mace bata dame shi ba har wasu lokutan nake ganin kamar ina matsa masa da fitina ashe ni duk haukan banza na nakeyi ni



ɗ

in ce ban isa ba ban kai macen da zai ringa nuna zalamarsa akaina ba yana tareda ni ne kawai amma hankalinsa yana kan wasu?

Na rintse ido na hotunan tsiraici JALILAH suka shiga gilma mun. Tabbas a inda mace kamarta take ni

ɗ

in ban isa komai ba sai dai

kuma a yanzu na tabbatar da Bilal ƙasurgumin munafuki ne kuma maƙaryaciya saboda yanda yasha fa

ɗ

a mun shi cikar jikin Mace bata wani burgeshi yafi son komai daidai irin nawa ba wanda zai rasa yanda zaiyi dasu ba amma gashi yanzu na kamashi yana tarayyar h

aram da mai irin jikin da yake fa

ɗ

ar baya burge shi har yana fa

ɗ

a mata kalaman da tunda nake dashi ni matarsa ta sunna ko kusan bai ta

ɓ

a furta mun ba.

Nayi kuka tamkar raina zai fita, sai da naji numfashi na ya fara yi mun sama sama kafin na fara ƙoƙari

n tsayar da kukan sai dai na kasa saboda yanda muryoyi da hotunan da suka samu mafaka a ƙwaƙwalwata suke sake jefani cikin wani yanayi. Allah ka

ɗ

ai yasan ire irenta nawa yake tarayya da su tunda nata ka

ɗ

ai na gani yanzu. Waya sani ko itama waccen da yayi s

aving da DUNIYAR SA itama irin mu'amalar da take tsakaninsu kenan?

Ina nan zaune tamkar mara rai, kukan zahiri ya tsaya mun sai na zuci da na cigaba da yi, na yunƙura daƙyar saboda buga ƙofa da kuma kukan da na jiyo Al'amin yanayi. Daƙyar na bu

ɗ

e masa ƙ

ofar dai dai lokacin kuma Bilal ya shigo falon idanunmu suka fa

ɗ

a cikin na juna nayi masa kallon da ko a mafarki ban ta

ɓ

a zaton zanyi masa irin sa ba, kallon tsana mai cike da dana sani da nadamar kasancewa a duniyar sa. Gurin da na taso na koma na zauna h

a

ɗ

i da mayar da kaina baya na

ɗ

ora akan Gado, Al'amin ya kwanta kusada Sharifa yaci gaba da baccin sa ina jiyo motsin Bilal a falo da alama wayar sa yake nema kafin na jiyo yana kiran sunana cikin sautin da ban tantance ba dan sai naji kamar muryarsa a san

yaye take.

A yanzu muryarsa tana cikin sautikan da bana fatan sauraronsu a kusa dani, muryoyin da nayi matuƙar ƙoƙarin koresu daga kaina suka shiga dawo mun, voice

ɗ

in ƙarshe dana saurara wanda ba zan iya maimaita kalmomin da suke ciki na suka shiga daw

omun sai na saka hannu biyu na toshe kunnuwana ina jujjuya kaina da nake jin tamkar zai tarwatse saboda azabar ciwon da yakeyi mun daidai lokacin kuma ya shigo

ɗ

akin ya tsaya daga bakin ƙofa yana kallona kafin ya ce

"Lafiyarki kuwa Halima?"

Ban amsa

ba illah cusa kaina da nayi tsakanin cinyoyina dan bana son ganin sa, ina jinsa ya nufoni yana sake nanata

"Mai ya faru? Wani gurin ne yake miki ciwo ko kanki ne?" Ya fa

ɗ

a yana tsugunnawa a gabana. Daƙyar na

ɗ

aga kai na kalle shi na ce

"Ka tashi ka fita

kai ka dame ni kaine bana son gani ko sauraron muryarka a kusa da ni".

"Kanki ƙalau kuwa Halims yau ni kike fa

ɗ

in baki son gani na naki son jin muryata ko dai gamo kikayi da Aljanu?" Ya fa

ɗ

a yana ƙoƙarin kama fuskata. Cikin zafin nama na fizge take kum

a na

ɗ

aga hannu na sauke masa mari a kuncinsa kafin na miƙe tsaye cikin kuka da hargagi nace

"La fitar mun daga

ɗ

aki Bilal ka fita idan ba haka zan maka abinda har duniya ta na

ɗ

e na zaka manta da ni ba".

Ya miƙe tsaye cikin tsananin mamakin abinda na

aikata masa yana dafe da gurin da na mare shin yayi taku biyu yaja baya yana kallona amma ya kasa cewa komai. Hargagina ya farkar da Sharifa ta ƙwala ihu sai ya nufeta nayi saurin bangaje shi na

ɗ

auke ta ina cewa

"Koda wasa kada ka kuskura ƙaramin hann

unka ya ta

ɓ

a mun ya, iya zunubin daka

ɗ

iba ya ƙare a kanka Allah ya isa tsakani na da kai Bilal kuma wlh har idan mugun halinka ya shafi yayana bazan ta

ɓ

a ƙyale ka ba" na ƙarasa ina kaiwa ƙasa dan gaba

ɗ

aya jikina babu sauran kuzari. Har ya bu

ɗ

e baki zai s

ake mun magana idon sa ya sauke akan wayar sa dake ajiye a ƙasa dan haka ya tsugunna ya

ɗ

akko, ina kallonsa ya bu

ɗ

e, a cikin chat

ɗ

in nasu na barta kan wani video da ta turo masa ina kallo ya runtse idonsa ha

ɗ

i da dunƙule hannun sa kamar zai kai naushi kaf

in ya saci kallona.

Nayi murmushin takaici na ce

"Kaji kunya Bilal wlh kaji kunya. Mumini a fuska ashe a zuciya tantirin

ɗ

an is...."

"Ya ishe ki Halima kada ki kurkura ki furta abinda yake kan harshen ki idan ba haka ba sai kinyi nadama wlh, kar kiga

kin mareni na rabu dake na

ɗ

auka bakya cikin hayyacin ki ne amma yanzu tunda na lura kina sane kada kiyi gigin kawo mun wani hauka dan zanyi maganinki ne" ya dakatar dani cikin tsawa sai dai duk maganar da yayi bai bari mun ha

ɗ

a ido ba yayi ta ne yana kal

lon wani guri daban.

[5/19, 22:05] Buhainat: *KURA A RUMBU*

*LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*

*Whatsapp 07061838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*

*Wattpad @MaryamahMrsAm*

*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*

*Ban yarda wani ko wat

a ya juya mun labari ta kowacce siga ba tare da izini na ba*

*Ku

ɗ

in karatu yana wakiltar mutum

ɗ

aya ne, kiji tsoron Allah karki

ɗ

auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne, a biya naira

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login