Showing 258001 words to 261000 words out of 287295 words

Chapter 87 - KURA A RUMBU COMPLETE

calendar ta da tak

e cikin wayarsa sai kuma kwatsam gata a yanayin da bai tsammaci ganinta ba ita ashe tuni tayi move on har ta bu

ɗ

e sabon babi a rayuwarta.

Ya daki stirring a fili ya ce

"Ba zai yuwu ba, ba zan ta

ɓ

a barinki ba Halima. Kece silar lalacewar komai dan hak

a duk yanda rayuwa ta juya tare zamu fuskanceta".

Daga Airport

ɗ

in kai tsaye store suka wuce, a hanya Jalilah take ce masa

"Amma ban ta

ɓ

a zaton Sudais zai iya cin amanata ba"

"Ai kallonki kawai nakeyi, ban fahimci ko rashin yarda bane ko menene ya

saka ni baki bani keys

ɗ

in gurin ba kika bawa wani, gashi yanzu abinda ya faru" ya fa

ɗ

a ba tareda ya kalleta ba. Jalilah dake danna waya ta

ɗ

aga kai ta kalleshi ha

ɗ

i da yin ƙaramin murmushi amma bata ce komai ba. Da suka isa shi ya riƙe mata jakarta, ajiya

r zuciya mai nauyi ya sauke sanda ya zura mata keys

ɗ

in daya zare ranar da zata koma Abuja yabi bayanta kamar yana wani murmushi irin na samun nasara.

Bai zaci komai zai zo masa da sauƙi ba, ana gobe zata tafi wancan zuwan da tayi suka zo ta nuna masa

store

ɗ

in da kuma kayan da aka sauke ta kuma nuna masa Sudais da tace

ɗ

an ƙawar Momynta ne store

ɗ

in na Babansa ne ya basu aro. Ko a fuska bai nuna mata jin haushi ba sanda ta maidawa da Sudais

ɗ

in muƙulli da zasu tafi a hanya tana ta yabon yaron da irin a

manarsa ransa ya ƙara

ɓ

aci ya ringa ji kamar jurwaye take masa mai kamar wanka wato shine mara amana kenan?

A mota ya tsinci muƙullin bayan ya dawo daga kaita Airport, har yayi niyyar kiranta kuma ya fasa da daddare kuwa sai gashi ta kirashi akan yaje

ɗ

akin data zauna ya duba mata ta manta spare keys na store da Sudais ya bata, har yayi niyyar ya ce mata suna gurinsa kuma kawai ya fasa yace mata toh kawai, da safe kuwa bai ko je Hotel

ɗ

in ba ya kirata yace yaje an duba basu ga komai ba daga nan kuma zuc

iyarsa ta fara raya masa akan ya

ɗ

ibi wasu daga cikin kayan ya siyar tunda yana tsaka da buƙatar ku

ɗ

i kuma babu yanda za'ayi asirinsa ya tonu tunda dai ba'a sakashi a cikin sabgar ba.

Sai da ya saita hanya ta yanda ba wata ƙura da zata iya biyo baya ka

fin ya fitar da kayan ya kar

ɓ

i ku

ɗ

a

ɗ

en sa yake ta kashe gararin gabansa dasu, ko da yake a yanzu yanda yake ji baya tsoron Jalilan ta sani dan a shirye yake domin daga yanda Alhaji Lawan yake threatening nasa ya san dole allura zata tono garma duk kuma abi

nda zai faru ba dai za'a kashe shi ba kuma ba zai kullu ba dan shari'a yanzu ku

ɗ

i ce kuma ya shirya shiyasa ko da ya tura masa da message jiya akan kowanne lokaci za'a iya kawo masa sammaci mayar masa amsa yayi da cewa

"Do your worst" yayi blocking layin.

Bayan sun gama da can suka kama hanya yana murmushin da shi ka

ɗ

ai ya san ma'anar sa ya tambayeta ina zai kaita yanzu?

"Muje can gida na huta tukunna idan yamma tayi sai ka kaini gidan Hajja na gaisheta kwanaki da yawa ko a waya idan na kira bana sa

munta" ta fa

ɗ

a tana lafewa a cikin kujera. Gabansa ya fa

ɗ

i, wai mai take nufi da mayar da gidansa gurin saukarta yanzu? Amma dai bai ce mata komai ba ya kama hanya abinda ya sa bai damu sosai ba ya san zuwa yanzu Zulaiha ta tafi gidan Hajja tunda sunyi mag

ana tun sanda zai fito ta fa

ɗ

a masa zataje.

Clashing sukayi da wata mota suna shiga layin ita kuma tana fita sai da suka wuce ƙwaƙwalwarsa ta tariyo kamar fuskar Zulaiha ya gani a gaban motar, ita kanta motar sai yaga kamar ya santa a wani guri amma ya

manta a ina ne. Saida yayi parking Jalilah ta fita ta wuce part

ɗ

in sa kafin ya kira Zulaiha.

"Kina ina?" Ya tambayeta bayan data amsa daga can tace masa

"Ina gidan Umma mai ya faru?"

"Gidan Umma kuma? Baki tafi gidan bikin ba kenan?" Ya sake tamba

yarta bayan daya sauke ajiyar zuciya ta samun nutsuwa. Sanar masa tayi wai Umman ce bata jin da

ɗ

i tana shiri zata fita Nuratu ta kirata shine ta fara zuwa can gidan kuma ta kira wayarsa ta gaya masa amma bata sameshi daga nan sukayi sallama bayan yace ta z

auna a gidan Umman kawai ta kula da ita zaije ya

ɗ

akko ta bayan isha'i.

Ganin Jalilah ta fito ya saka yayi saurin kashe wayar yana kallonta, ta yamutsa fuska ta ce

"Na fasa ka kaini Hotel kawai". Bai damu ba suka sake fita, yana tareda ita har gurin g

oma kafin ya mata sallama ya biya gidansu Zulaiha ya

ɗ

auketa suka wuce gida.

Washe gari bayan an sakko daga sallar Juma'a aka

ɗ

aura auren Fadila da angonta Alhaji Ahlan. Kusan suman zaune Bilal yayi lokacin da sukayi arba da angon Fadilan, mutumin daya

siyi gidan Jalilah, wanda ya biyo Zulaiha ranar da sukaje siyan shawarama kenan gidan ne za'a saka Fadila a ciki. Ji yayi kansa ya na nema ya kama ciwo ya sulale ya fita daga masallacin yana shiga mota wayarsa ta fara ƙara ganin Zulaiha ce ya

ɗ

auka a taƙa

ice ta sanar masa wai yayi baƙi, ya tambayeta su waye tace wai bata sansu ba Mace da Namiji ne.

"Toh ke mai kika zauna yi dama baki taho gidan bikin ba?" Ya tambayeta, daga can tace

"Ina shirin fitowa suka zo ai ko sai in kulle in hana su shiga?"

T

saki yayi ya kashe wayar kafin ya kunna motar yana tafe yana tunani wane mace da Namiji ne zasuje gurinsa? Hafiz ya kawo da matarsa dan shi ka

ɗ

ai ne dai yake tunani dukda baya zaton ganin Hafiz a gidansa saboda tun ranar daya sanar masa daya saki Halima

ɗ

a

n shirin da suka dawo yi ya sake ja baya balle matarsa daya fahimci ta ma fishi

ɗ

aukar

ɗ

umi akan lamarin.

Bai gane motar daya gani a ajiye ba dan haka shima yayi parking a waje ya kuma tsaya yaƙi shiga gidan wani abu mai kama da tsoro ko fargaba ya

ɗ

ar

su a ransa, to wai wane baƙo ne haka da shi ba zai kirashi a waya ba sai dai Zulaiha? Kuma da yace ta basu waya yaji su waye suka ƙi kar

ɓ

a wai surprise zasu yi masa. Ƙarfin hali yayi ya bu

ɗ

e gidan ya shiga yana ayyana koma dai menene ya san ba abin cutarwa

bane tunda bai ji wata fargaba ko tsoro tattare da Zulaihan ba.

Takalmin mace da namiji, bai gane na namijin ba amma na macen tsinin takalman kawai ya gani ya fahimci na wanene, gabansa ya yanke ya fa

ɗ

i lokaci

ɗ

aya kuma kansa ya sara, cikin takatsantsa

n kamar wani

ɓ

arawo ya juya da niyyar komawa muryar Zulaiha da yaji a bayansa ta saka yaci burki ya shiga mayar da numfashi kamar wanda yayi gudu.

"Allah ya so ka da kunyi sa

ɓ

ani" ta fa

ɗ

a, sai da yayi matuƙar ƙoƙarin gurin saita yanayinsa kafin ya juya

ya kalleta yana

ɗ

an murmushi ya ce

"Ina baƙin?"

"Suna ciki shirin tafiya ma sukeyi, gaka nan gaka nan tun

ɗ

azu sai kace wanda ya taho daga Kaduna ai da sun tafi ka huta kuma ga wani saƙon can an kawo maka sammaci daga kotu" ta sake fa

ɗ

a hankali kwance

ta wuce shi ta shige

ɗ

akin Solar. Nepa aka

ɗ

auke shine ta fito zata canza ta ganshi dan basu ji motsin bu

ɗ

e get

ɗ

in ba ma.

Dafe kansa daya sake sarawa yayi yana nanata sammaci a zuciyarsa, Sai da ya ga zata fito kafin ya lalla

ɓ

a ya nufi falon yana ƙaƙa

lo murmushi a ransa yana ha

ɗ

a kalaman da zaiyi amfani dasu gurin yi musu magana, Hafiz da Jalilah suka

ɗ

aga kai a tare suka kalle shi ha

ɗ

i da amsa masa sallama. Ya saki murmushin yaƙe ya nufi Hafiz ya bashi hannu suka gaisa yana cewa

"Lallai kuwa an ban

i babban surprise, kuma da na san kaine da zance mata karta bu

ɗ

e maka ƙofa"

Fuska ba yabo ba fallasa Hafiz ya ce

"Idan ni ba'a barni na shigo ba ai ba za'a hana uwar

ɗ

akinka shigowa ba ko ba haka ba Hajjaju?" Yayi maganar yana kallon inda Jalilah ke zaune

ta har

ɗ

e ƙafafu tana latsa waya sai ka rantse bata san da wanzuwarsu a gurin ba.

Murmushin daya saka zuciyar Bilal fara gudun wuce ƙa'ida tayi kafin ta ce

"Ni da aka

ɓ

oyewa amaryar ai ni naci albarkacinka". Ya ha

ɗ

iye miyau kafin ya samu guri ya zaun

a yana kallonta ya ce

"Ranki ya da

ɗ

e yaushe a gari?"

"Zuwana kenan" ta bashi amsa tana gyara zama idonta akansa. Gyara zama yayi yana murmushin da gara kawai a bashi fili ya fashe da kuka, magan yake so yayi amma wai duk tarin kalaman kare kai daya ke

da haddarsu a ka duk wacce ya kamo sai ta zille ya rasa kalaman da zai ha

ɗ

a yayi magana sai kawai yayi shiru ya sadda kai ƙasa kamar wanda Alƙali ya tsura. Can ya miƙe ganin ba'a ajiye musu ko ledar pure water ba ya shiga kiran Zulaiha, tana ƙofar

ɗ

akin So

lar tana replying message

ɗ

in da Ahlan ya turo mata.

Sunyi akan zasu ha

ɗ

u yau tunda zataje gidan Hajja tana tsaka da shiri baƙin Bilal

ɗ

in sukazo haushin rusa mata plan ya sa ko ruwa bata basu ba suna zaune sama da awa guda kenan suna jiransa. A bakin

ƙ

ofa suka ha

ɗ

u zata shiga shi kuma zai fito yayi ƙasa da murya yana ce mata

"Babu wani abun ta

ɓ

awa ne a gidan da ba ki basu ba naga ko ruwa ma baki ajiye musu ba?"

"Babu, ruwa kuma pure water muke dashi kuma naga su

ɗ

in ba kalarsa bane shiyasa ban b

asu ba" ta bashi amsa, ya maka mata harara ya ce

"Ina dambun naman dana gani jiya? Kuma yau kwana nawa dana siyo ruwa katan biyu? Nufinki kin shanye ko me? Kuma ai akwai lemo a fridge kawai kice so kike ki wulaƙanta ni shiyasa kika wulaƙanta baƙi na" y

ayi tsaki ya koma ciki tabi bayansa. Kitchen suka shiga ya

ɗ

auki try ya kwashi ruwan da tace babu dukda babu sanyi ya

ɗ

ora akai, da mamaki ya kalleta bayan daya bu

ɗ

e fridge

ɗ

in; lemuka kala kala a ciki harda Champagne. Gefe ta

ɗ

auke kai, yayi ƙwafa ya kwas

hi lemukan ya ha

ɗ

a da cake

ɗ

in daya gani ya fita ya ajiye musu.

Hafiz da Jalilah suka bishi da kallo, dariya ce ta kama Hafiz ya danneta amma dukda haka saida wata ta fito sai ya fake da tari Bilal ya shiga yi masa sannu kafin ya koma ya kofuna ya ajiy

e musu ya bi Zulaiha data shige

ɗ

aki da harara duk akan idon Hafiz, sai ya girgiza kai kawai ya

ɗ

auki kofi ya tsiyaya lemo ya miƙawa Jalilah bata kar

ɓ

a ba ta masa alamar aa da hannu tana cigaba da danna waya, ya kar

ɓ

i ka

ɗ

an kafin ya kalli Bilal ya ce

"S

u Al'amin fa?"

"Suna can gurin Mamansu" ya bashi amsa yana satar kallon Jalilah. Hafiz ya sake cewa

"Allah sarki, kwanaki na ganta kuwa a Alpen ina ta

ɗ

aga mata hannu amma bata lura da ni ba, ta canza sosai ta ƙara kyau da farko ma nayi tantamar ita

ɗ

in ce kuwa sai da naga ƙaninta sannan na yarda ita

ɗ

in ce dagaske, gaskiya zawarci ya kar

ɓ

eta idan ba'a fa

ɗ

a bama zaka

ɗ

auka budurwa ce wlh".

"Hmmm" kawai Bilal ya iya fa

ɗ

a take kuma haushin Hafiz

ɗ

in ya kamashi amma dai bai nuna ba yaci gaba da satar

kallon Jalilah dake ta danna waya alamar wani abun take rubutawa. Kiran sallar la'asar da aka farayi yasa ta miƙe kamar wacce aka tsikara tana kallon Hafiz tace

"Muje ko?"

"Wai mai ya faru ne gaba

ɗ

aya kin canza ba kamar yanda muka fito ba?" Hafiz ya

tambayeta. Ta kalli Bilal kafin ta mayar da kallonta kan Hafiz tayi murmushi tace

"Na gaya maka maganar kayan da aka satar mana a store shine duk ya canza mun mood" ta fa

ɗ

a tana langwa

ɓ

ar da gefe kai. Mota ya rakasu basu ja sallamar da nisa ba suka wuc

e shi kuma ya jingina da ƙofa yana mayar da numfashi. Ta faru ta ƙare anyi wa mai dami

ɗ

aya sata, shi dama ya da

ɗ

e yana hasashen shigo shigo ba zurfi kawai Hafiz yake yi masa da yakeyi kamar bashida masaniyar komai akan alaƙarsu, idan ma kuna dagaske ne ba

i sani ba toh yau kam ya san Jalilah ta gama farke masa laya shiyasa suka ha

ɗ

o kai suka zo su ƙureshi amma ba zaiyi saurin kaiwa ƙasa ba dole ya nemi mafita domin shirun da Jalilah tayi ya sani tabbas ba alkhairi bane.

Ciki ya koma yana zura kai sukayi

karo da Zulaiha dake shirin fitowa, tayi baya ta dafe kai kafin tayi tsaki ta ra

ɓ

eshi har tana tureshi ta fice ya bi bayanta da kallo. Ɗakinsa ya shiga ya ringa safa da marwa tunani kamar kansa zaiyi bindiga ya tarwatse, yanzu ina zai kama? Jalilah tasan y

ayi aure da alama kuma tana da masaniya akan shi ya

ɗ

auki kayan idan ma kuma bata sani ba toh tabbatas tana dabda sani bai kuma san irin matakin da zata

ɗ

auka akan hakan ba, ga Alhaji Lawan ya makashi a kotu shi yanzu ina zai tsoma ransa yaji da

ɗ

i a fa

ɗ

in

ƙ

asar nan?

Tsabar ru

ɗ

in da yake ciki bai tuna baiyi sallar la'asar ba sai da yaji ana kiran sallar magriba tukunna yayi alwala ya ha

ɗ

a su yayi. Yana nan zaune gida shi ka

ɗ

ai har ƙarfe goma Hajja harta gaji da kiransa tun magriba wai suzo suyiwa Fadila f

a

ɗ

a kafin a tafi rakata ko fa

ɗ

an mai zaiyi mata oho?

Ganin har ƙarfe goman Zulaiha bata dawo ba ya sa ya kirata tace masa suna gidan Amarya ba'a tafi kaita da wuri bane amma yanzu zasu taho. Haka nan zuciyarsa ta raya masa wani abu take kuma yayi na'am

da hakan nan da nan ya shiga ha

ɗ

a abinda zai buƙata a yar jaka, yana ha

ɗ

a kayan yaji tsayuwar mota a ƙofar gidan, yanda kasan mara gaskiya ya fita da sauri ya leƙa.

A ƙofar gidan motar ta tsaya, ganin an bu

ɗ

e ƙofa kuma ya saka mai motar yayi gaba, tsa

ki ya koma ciki amma bai rufe ƙofa ba yana kallon motar dake kunne har sannan. Kusan minti uku yana tsaye kafin ya koma ciki ya

ɗ

auko jakar ya saka a mota ya bu

ɗ

e Get ya fice.

A daren ya kama hanyar Minjibir, sai da ya nemi abinci yaci dan yunwa yake j

i sosai kafin ya kar

ɓ

i key

ɗ

in

ɗ

aki ya shiga. Wayarsa ya fara kashewa ya saka a cikin drawer bayan ya turawa da Zulaiha saƙo akan tafiyar gaggawa ta sameshi ta tafi gida idan ya dawo zaizo ya

ɗ

auketa sannan yayi wanka ya kwanta bacci.

JALILAH

Tun d

aga sanda ta tabbatar da yayi blocking

ɗ

in ta ta gasgata abinda zuciyarta ta da

ɗ

e tana raya mata akan Bilal yana so yayi amfani da ita ne kawai ya cimma burinsa sannan ya watsar da ita kamar yanda ya yiwa matarsa Halima. Harga Allah da aure take son Bilal

dukda banbancin matsayi da yake tsakaninsu amma da yake shi So babu ruwansa da wannan tunda ta ganshi taji yayi mata, tayi masa uzuri a lokacin daya nuna mata cewar ba zai iya aurenta ba wannan dalilin ya saka ta bu

ɗ

e masa bakin aljihunta a ganinta rashin

wadatace ta saka yace ba zai aureta

ɗ

in a lokacin ba amma a maimakon aure sai ya bijiro mata da abinda take ƙoƙarin bari harta yanke hukuncin auren nasa.

Tabbas Bilal shi ya fara nemar su ƙulla alaƙa ba kuma tayi musu ba ta biye masa, irin yanda kuma y

ake tafi da ita da jin da

ɗ

in da yake bata ya saka bata ƙyashi yi masa komai dashi da mahaifiyarsa da tun ha

ɗ

uwar farko ta fahimci ƙwadayyace kuma a gurinta Bilal

ɗ

in yayi gadon ƙwadayi.

Sau tari zuciyarta ta kan raya mata tarayyarsu bata gaskiya bace y

ana binta ne domin cikar buri tamkar yanda ya yiwa matarsa Halima har wasu

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login