Showing 234001 words to 237000 words out of 287295 words

Chapter 79 - KURA A RUMBU COMPLETE

tarbiyyar da ya santa da su tun usuli. Gefe ya

ɗ

auke kansa kafin ya bu

ɗ

e baki ya fara magana sai dai a maimakon kalaman da suke kan harshensa sai yaji wani sautin daban, ya

ɓ

ige da cewa

"Wane irin raini

da wulaƙanci ne ya sa zaki kawo mun wasu banzaye

ɗ

aki Zulaiha?"

Ta ha

ɗ

e fuska ta ce

"Ba banzaye bane ƙawaye na ne, kuma walima suka zo mun can falo na ya cika kuma su

ɗ

in ko cikin ƙawayena na daban ne shiyasa na kawo su nan" ta bashi amsa tana kallon

idonsa babu shakka balle tsoro.

Duk sai ya zama confused, ba abinda yake so ya tambayeta ba kenan bai kuna san sanda ya canza shawarar yin hakan ba amma kuma amsar data bashi a yanzun ta sake kashe shi da mamakinta har ya rasa abinda zai sake ce mata.

Daƙyar ya iya cewa

"Su fita, ba su ka

ɗ

ai ba ki sallami duk wata mace da kika tara mun a cikin gida kar na fito na tarar da ko mutum

ɗ

aya idan ba haka ba" ya mata kallon data fahimci tsaf yana nufin zai yi rashin mutunchi ne.

Guri ta samu gefen gado

ta zauna tayi ƙasa da kai kamar dagaske ta shiga cewa

"Tun daka shigo jiya kake

ɓ

acin rai tamkar wanda zai shiga kabari, bama jiya ba, tun bayan da aka

ɗ

aura mana aure ka canza. Gaba

ɗ

aya ka zama wani abu daban da yanda na sanka, duk tarin alƙawarurruka

n da ka yi mun na farinciki da kulawa idan na zama taka babu

ɗ

aya daga ciki da naga yiwuwar faruwarsa sai wulaƙanci da ƙasƙanci da kake nuna mun.

A daren farkonmu Bilal haka ka tsallakeni kayi tafiyarka falo ka kwanta baka damu da wane hali nake ciki ba

tunda ka rigada ka samu biyan buƙatar ka shikenan duk kuma nayi haƙuri na jure duk hakan bai yi maka ba yanzu so kake yi ka tozarta ni a gaban ƙawaye na ka ƙarasa nuna musu cewar bani da mutunchi ko daraja a gurinka ko?

Ni ba zan koresu ba amma kai ban

hanaka ka fita ka koresu ba sai dai kafin nan ka fara sallamata dan ba zan iya wannan rayuwar ba" ta ƙarasa tana fashewa da kukan da ya jishi har tsakiyar ransa. Bai san sanda ya durƙusa gabanta ba dukda ya kasa ce mata komai ita kuwa kamar wacce ya saka

bulala yana duka haka ta ringa kuka irin me shassheƙar nan tana nanata sai ya saketa tunda dama ya aureta ne dan ya wulaƙantata ba sonta yakeyi ba.

"Mai yasa kika

ɓ

oye mun kin rasa budurcinki a waje?" Ya tattaro duka ƙarfin guiwarsa ya amayar da abinda

yake cikinsa. Lokaci

ɗ

aya kukanta ya tsaya ta

ɗ

aga kai da sauri ta kalle shi da firgicin da ta kasa

ɓ

oyewa kafin kuma ta sauke kai kamar munafuka ta sake fashewa da kukan daya fi na farko tausayi da narka zuciya. Cikin kukan muryarta na rarrabewa ta ce

"Ban sani ba"

"Kamar ya baki sani ba?" Ya fa

ɗ

a cikin fushi sai dai kuma sautin muryarsa a ƙasa. Ta kife kai jikin gado tana cigaba da kukan da wanda bai san dawar garin ba dole ya tausaya mata kafin ta ce

"Ina shekaru bakwai a duniya wata rana Ummanmu

ta aike ni da daddare siyo maganin sauro ruwa ya sakko na fake a wata rumfa, ban san wanene ba ban kuma san mai ya faru da ni ba amma Umma ta ce sai da akayi nemana na kwana uku kafin aka sameni a Asibiti kuma ma'aikatan Asibitin sun ce wata mata ce ta ka

ini tace musu tsintata tayi suka ce ba zasu kar

ɓ

e ni ba sai ta zo da yan sanda shine ta ajiyeni tace zataje ta dawo daga nan basu sake ganinta ba kuma basu san daga wace unguwa ta kawoni ba balle a bayar da cigiya. A dalilin haka har lalurar yoyon fitsari

na gamu da ita daƙyar da taimakon Allah na samu lafiya" ta sake rushewa da kuka.

Bilal da jikinsa yayi laƙwas yayi shiru yana kallonta tausayinta mai tsanani ya shiga ratsashi. Har ransa yaji ya yarda da abinda ta ce ya faru da ita, ya

ɗ

agota jikinsa y

ana cewa

"Me ya sa baki ta

ɓ

a fa

ɗ

a mun ba?"

"Umma ce tace ba sai na fa

ɗ

a maka ba, wai abun ya da

ɗ

e kuma ina yarinya lokacin"

Ya

ɗ

ago ta yana cewa

"Shikenan, amma ya kamata muje asibiti gaskiya a dubaki dan.." sai kuma yayi shiru, ta ce

"Saboda m

e?"

"Bana tunanin an dubaki da kyau a wancan lokacin ta yuwu kina buƙatar

ɗ

inki" ya ƙarasa a hankali.

Kusan minti goma ya

ɓ

ige da rarrashinta dukda har ransa yaji ya gamsu da maganarta amma kuma ƙuncin da yake ji a zuciyarsa bai ragu ba dannewa kawai

yakeyi yana rarrashinta. Ganin tana nema ta canza musu akala daga rarrashi ya saka ya tureta yana

ɓ

ata fuska. Bata ja ba itama ta kama kanta ta bar masa

ɗ

akin babu kowa a falon dan suna shigewa

ɗ

akin suka tattara suka koma can falonta.

"Kinga abinda na

fa

ɗ

a miki ko? Sai da nace kiyi

ɗ

inki kika ce ba haka ba, anyi

ɗ

inkin ma ya Allah ya cika wanda ma basu ta

ɓ

a aure na suke ganewa balle shi toh yanzu mai kika ce masa?" Suwaiba ta fa

ɗ

a taba zare ido bayan da suka shige ban

ɗ

aki Zulaihan ta fa

ɗ

a mata yanda suk

ayi da Bilal.

Sai da ta yarfe gumin da ya tsattsafo mata kafin ta labarta mata ƙaryar data shirya masa, Suby ta bu

ɗ

e ido da mamaki ta ce

"Kuma ya yarda?"

"Hmmm ya yarda mana, wlh ni kaina nayi mamaki yanda ba jeka ka dawo lokaci

ɗ

aya ya sakko bakig

a yanda tausayina ya rufe shi ba" cewar Zulaiha. Suby ta zauna kan WC tana cewa

"Ta

ɓ

, kuma ba dai kawai shiru ya miki ba Zully?"

"Ke wlh ya yarda, in sa bai yarda ba na sani ba zaiyi shiru ba sai ya sake cewa wani abun ko kai tsaye ya ce ƙarya nakey

i. Yanzu dai ya ce zamuje Asibiti ayi mun

ɗ

inki shine ma naji tsoro kar na je ko setup zai yi mun su tona mun asiri" Zulaiha ta fa

ɗ

a muryarta da fuskarta suna nuna damuwa. Suwaiba ta ce

"Sai ta yuwu, amma ai ba zaki bari haka ta faru ba idanma niyyarsa

kenan. Yanda kikayi wasa da hankalinsa a farko haka zaki ƙarasa wasan, ke zaki fa

ɗ

i Asibitin da zakuje ko ma kawai ki kira Nurse Binta tazo gida ta miki baki alaikum idan ya nuna ba haka ba kice masa idan kukaje Asibiti ai zai zama kamar tonon asirinku in

ma kuma Asibitin dai za'aje ba za'ayi a gidan ba to kuje in da take aiki asirinki a rufe babu wanda zai ji bare ya gani".

"Shiyasa nake sonki ƙawata haka za'ayi" Zully ta fa

ɗ

a tana bata hannu suka tafa Suby ta ce

"Toh sai ki kama kanki ki kuma dakata

karki sake shafa masa maƙale mata in ba haka ba wlh ya harbo jirginki da wuri"

"Yo ko baki fa

ɗ

a ba dama ai ba zan sake ba" ta bata amsa.

Kafin la'asar ta sallami jama'ar data tara duk niyya sukayi har dare su sha budurin da basu samu sunyi ba ita d

a ƙawayenta a gidan dan dama bata gayyacesu yinin da akayi jiya ba tace su bari sai yau

ɗ

in sa zo gidan tayi order abinci mai rai da lafiya kuwa ga snacks da lemuka iri iri suka ci suka sha sunata iya shegensu duk a zatonta Bilal ya fita dukda motarsa tana

nan amma jin shiru tun bayan data kai masa kayan kari ya saka ta

ɗ

auka ya bar gidan ne.

Su Suby ne Zahra ka

ɗ

ai sukayi saura sai da suka tayata suka gyara gidan tsaf kafin suma suka mata sallama suka wuce lokacin Bilal ya fito zai tafi sallar la'asar s

uka gaisa har sannan dai fuska ba yabo ba fallasa ya ce mata zai je gidan Hajja daga can wannan ya sa su Suby suka fasa tafiya suka zauna ƙulla yanda za'ayi kar bomb ya tashi.

"Amma fa ko wannw Malami ya miki aiki wlh ya iya Zully bai ci miki ku

ɗ

i a ba

nza ba" Zahra ta fa

ɗ

a. Zulaiha tayi murmushi ta ce

"Kin san dai bana harkar Malamai"

"Haba Hajiya, a wannan karon dai ƙarya kike wlh rufe masa baki kikayi" Zahran ta sake fa

ɗ

a Zulaiha ta rantse tana cewa

"Har Umma haka take cewa wai da asiri na samu

Bilal kuma wlh tallahi ke ni ko a sallah bana addu'a a akansa kawai ikon Allah ne".

BILAL

Yana dab da gidan Hajja wayarsa da sai a lokacin ya kunnata tun daren jiya ta shiga ringing, ya cirota ya duba ganin Hafiz ke kira ya saka ya gangare gefen hanya

ya

ɗ

aga dan dama so yakeyi idan ya fito daga gidan Hajjan ya wuce gurinsa su ƙarasa zancen shaguna da suka fara.

Sai da Hafiz

ɗ

in ya zolaye shi ya tambayi amarya kafin ya ce masa

"Dama maganar takardun gurin can ne, na bawa Barrister ya duba ya ce ba

original bane, idan original

ɗ

in suna kusa ka kai masa please sai ka turawa da Turad account

ɗ

in da za'a saka ku

ɗ

in idan kuma a wanda yake da shi ne sai ka kirashi a waya ka gaya masa kawai".

Mamaki ne ya rufe shi jin abinda Hafiz

ɗ

in ya fa

ɗ

a, takardu b

a Original bane kuma kamar yaya? Cikin duburburcewa ya ce

"Kamar yaya ba Original bane? Anya ya duba su sosai kuwa?"

"Ka dai san in dai aiki ne Barrister Umar ya san aikinsa, so tunda ya ce papers

ɗ

in nan ba original bane na yarda, amma idan kana da

ja akan hakan kaje ka same shi idan ya so sai kuje tare gurin wa

ɗ

anda ka siya idan ma kuskurensu ne duk za'a gane" Hafiz ya sake fa

ɗ

a daga nan kuma ya masa sallama.

Ajiye wayar Bilal yayi y dafe stirring zufar tashin hankali na keto masa. Ya ma za'ayi

ace takardun shago ba original bane bayan da shi akayi komai akayi sealing deal, shi ya biya ku

ɗ

in kuma a hannunsa ya kar

ɓ

e su ko Jalilar gani kawai tayi amma daga na gidan har wa

ɗ

annan

ɗ

in a hannunsa suke bata ta

ɓ

a riƙe su ba.

Wayar ya

ɗ

auka ya shiga k

iran Kamalu wanda ya musu hanyar shagunan cikin rashin sa'a aka ce wayarsa a kashe. Fasa zuwa gidan Hajjan da yayi niyya yayi ya juya ya tafi gurin Barrister Umar, yayi shiru yana kallon takardun daya baje masa, nasa da wasu yana nuna masa banbancin origin

al takardu da kuma nasa da ya ce forging

ɗ

in su akayi.

"Shiyasa ake cewa idan zakuyi cinikayya ku ringa saka expert da suka san kan abun amma saboda

ɗ

an ku

ɗ

in da zaku biya sai ku gwammace kuyi daga ku sai dillalai bayan dillalan nan wasu marasa tsoron A

llahn property

ɗ

aya sai su siyarwa sama da mutum biyar sai dai wanda yafi ƙarfi ƙarshe yayi nasara akai. Yanzu dai gaskiya wa

ɗ

annan takardun naka da su da takardar tsire basu da banbanci tun wuri kuma kayi abinda ya kamata kafin su sake siyarwa da wani su

bashi takaddun gaske" Barrister Umar ya fa

ɗ

a.

Da wannan sabuwar damuwar Bilal ya koma gida dan gaba

ɗ

aya ya rasa mai ya kamata yayi gashi wayar Kamalu a kashe ya kuma je har inda yake zama an ce baya nan wai yayi tafiya kuma basu san lokacin da zai daw

o ba.

Gida ya wuce ya birkice takardunsa ya fito da na gidan daya siya bayan ya siyar da asalin gidan Jalilah. Zama yayi ya duba takaddun tsaf yana tuna abubuwan da Barrister ya nuna masa da suke nuna banbancin original da fake takaddun, ya sauke ajiya

r zuciya mai ƙarfi bayan daya tabbatar na hannun nasa original ne. Tunani ya shiga yi to na gidan daya siyar fa? Suma fake

ɗ

in aka basu ko kuwa na gaske ne? Sai kuma ya ta

ɓ

e baki a fili ya ce

"Oho koma wannene can su ta shafa tunda ni dai na rabu dasu"

wannan ya

ɗ

an samar masa da nutsuwa har ya shiga gurin Zulaiha da yana shigowa ta taho tana masa oyoyo amma ko kallonta bai yi ba ya wuce

ɗ

akinsa bata yi zuciya ba kuma ta bishi ta ajiye masa ruwa da lemo mai sanyi dama ya tarar da kwanukan abinci amma ba

ta su yake ba sai da nutsuwar sa ta dawo kafin ma ya tuna da yana jin yunwa.

Washe gari kuwa kamar yanda ya ce da safe ya ce ta shirya suje Asibiti dan daren jiya duk yanda ta so ta kama kanta yanda Suby ta ce kasawa tayi amma da yake batayi amfani da t

uraren kan tace ba shiyasa har ya samu damar tureta wai ya gaji bacci yake so yayi. Abun ya mata ciwo ƙwarai amma ta danne tara shi zatayi zata rama komai sala sala da zarar komai ya sake hawar mata saiti. Tayi dana sanin ƙin jin ta Suby da tun farko tace

tayi

ɗ

inkin ciki da wajen a ganinta iya gyara da kayan matsin da tayi amfani dasu sun isa amma gashi an samu akasi.

Marairaicewa tayi ta tsarashi akan idan sukaje Asibiti ai tonon silili zai yi mata. Ta ce zata kira Binta wacce ta ce masa Yayar Suby ce

tazo gida kawai ta mata amma ya ce Aa, daga ƙarshe dai sukaje Asibitin da Bintan take aiki dama kuma tun jiya sun sanar mata dan haka dama a shirye take ko ta kirata taje gidan ku suje Asibitin su sameta tayi mata

ɗ

inkin tace mata

"Wannan uban bu

ɗ

ewa ke

kuwa Zully kamar wacce ta haifi yaya goma? Gaskiya kinyi ganganci ki kuma godewa Allah dan mutumin nan yana sonki in da wani tun jiyan sai dai ki ƙarasa daren a gidanku wlh".

Manage this please bana jin da

ɗ

i wallahi

😭😭

*KURA A RUMBU*

*LABARI/RUB

UTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*

*Whatsapp 07061838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*

*Wattpad @MaryamahMrsAm*

*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*

*Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari ta kowacce siga ba tare da izini na ba*

*Ku

ɗ

in karatu

yana wakiltar mutum

ɗ

aya ne, kiji tsoron Allah karki

ɗ

auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne, a biya naira 800, biya a asusun*

*7061838488*

*Opay*

*Maryam Farouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama*

*PAGE 54*

Jinyar stitches

ɗ

in Zulaiha ta saka Bilal baya fita ko ina idan ba masallaci ba, duk ayyukan gidan shi yakeyi, sannan ya kula da ita a

ɗ

an taƙin lokacin kuma ya

ɗ

an fara samun nutsuwa daga tsoron sababbin halayen da ya ringa gani a gurinta t

un bayan da aka

ɗ

aura musu aure. Ranar data kwana uku ƙanwar Ummansu Anty Habi taje gidan ta kai mata gamje gamjen magunguna da ta ce na Aljanun da suke shafarta ne. Shi ya ringa jigilar dafa mata na wanka safe yamma kuma ya hura mata coal tayi turare, mag

anin na sati

ɗ

aya ne ranar data cika satin tana yi kuwa Aljanun suka tashi.

Lokacin ya fita siyo kayan miya ya dawo ya tarar da ita su Suby sun daddanneta tana wasu abubuwa suka ce masa wai a haka suka tarar da ita suma. Dukda dai yayi mamakin ta inda

suka shiga gidan tunda ya rufe daya fita ita kuma sun ce sun sameta ta hau iskoki to waya bu

ɗ

e musu ƙofar?

Haka ya fita can masallaci ya samo wanda zaiyi mata ruƙiyya, suka ringa kafa masa Sharu

ɗ

an kar a ringa

ɓ

ata mata rai, kar ayi mata fa

ɗ

a da sauran

su in ba haka ba zasu dawo daga haka dai suka fice sai kuma suka riƙe mata ƙafa, sati biyu taci tana jinya kafin ta ware gaba

ɗ

aya suka durfafi sabuwar rayuwar amarci tunda

ɗ

inki ma ya warke, duk yanda take ƙoƙarin dannewa kar tayi abinda zai sake jefa zar

gin wani abu a zuciyar Bilal

ɗ

in ta kasa.

Ranar da suka sake gamuwa dukda shi ya fara nuna buƙatar abun amma tun kafin ayi nisa taga ya canza, karsashin daya fara da shi ya sakeshi sai ƙananan tsaki da ya ringa saki, bata damu ba ta cigaba da shafashi

a ƙoƙarin mayar dashi kan network amma sai kawai ya tureta lokacin da wayar sa tayi ƙara. Abun ya mata ciwo matuƙa, tana sauraron wayar da yakeyi data gane da Hajja ne kuma masifa take masa dan sai bata haƙuri yakeyi kafin ya kashe bayan ya ce mata gashi n

an zai zo gidan yanzu da yake da yamma ne.

Tayi ƙwafa ta bishi da harara sanda ya shiga ban

ɗ

aki,

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login