Showing 132001 words to 135000 words out of 287295 words

Chapter 45 - KURA A RUMBU COMPLETE

yaya biyu" ya yi tsaki ha

ɗ

i da tashi ya bar mun

ɗ

akin.

Ko a mafarki ban ta

ɓ

a zaton Bilal zai ƙyamaci abinda ya fito daga guri na ba. Na jinjinawa ƙarfin halin s

a da har ya iya runtse ido ya ke fa

ɗ

ar abinda ni da shi mun san ƙarya ne Bilal da yake cewa idan munyi aure duk shekara zan ringa haihu muyi dariya na ce Akuya yake so na zama kenan amma wai yau shine zai dubi tsabar ido na ya ce mun baya son cikin da yake

jiki na.

A haka na rainin cikin Sharifa cikin ƙunci da baƙin ciki domin kwata kwata Bilal canzamun yayi. Sai mu yini mu kwana bai ce mun komai. Da farko ya sakko lokacin da Mama ta

ɗ

auki Al'amin ganin ina shan wahalar laulayi, watan sa biyu a can gidan

kafin aka dawo da shi. Dawowar ta sa ma da farko farko bai wani nuna

ɓ

acin rai ba sai bayan da siyayyar kayan ciye ciyen da aka ha

ɗ

o shi da su ta ƙare ranar da na fara masa magana zai fita nace ya taho masa da ƙwai da Ceralac dan har sannan ita ka

ɗ

ai yake

yiwa shan ƙoshi sai kuma ƙwai haka ya rufe ido ya ringa zazzagamun masifa har yana fa

ɗ

in idan da an san ba za'a iya riƙe yaron ba akan me za'a

ɗ

auke shi aje a lalata shi da ciye ciyen banza?

Ba zai siyo ba, ai dama tun farko ni na koya masa shan cerea

l

ɗ

in har kunu Hajja ta ha

ɗ

o ta kawo amma naƙi bashi dan haka sai na cigaba shi baze iya ba. Ranar sai da na ji kamar na ha

ɗ

a kaya na na bar masa gidan amma bazan iya ba. Ina son sa ina kuma son zama da shi. Nayi uzurin cewa cikin da na samu ba tare da sha

warar sa bane ya

ɓ

ata masa rai na kuma

ɗ

auki alƙawarin da zarar na haihu bazan fito daga labor room ba sai na yi family planning har idan hakan zai faranta masa rai.

A haka na haihu, na samu ya mace wadda ya bani za

ɓ

in akan duk sunan da nake so in saka

mata na kuma za

ɓ

a mata SHARIFA. Sai ana gobe suna kafin ya bani dubu saba'in wai ko akwai abinda zan buƙata. Nayi murmushi kawai na kar

ɓ

a. Ba abinda nake nema wanda bani da shi. A lokacin na godewa gatan da Anty Labiba ta mun na kwashe duk wani abu da muke

da shi double lokacin haihuwar Al'amin ta

ɓ

oye mun. Riguna kawai na kwalliyar mata na siya dan duk wani unisex muna da su. Ban yi taro ba, duk da yan uwan sa sun zo amma da suka ga babu kowa a gidan basu zauna ba suka tafi.

Haka na shiga rainon yara b

iyu sai kuma a lokacin kuma na fuskanci zaton da nake yi na zan iya

ɗ

aukar nauyin kaina da abinda zan haifa ba tareda na damu da abinda Bilal zai yi mun ba ba mai yuwuwa bane.

Abban da yake bani ku

ɗ

in tun da na haifi Sharifa ya janye mun tallafi. Sai na

yi zuwa biyar gida ba tare da ya bani ko sisi ba. Idan ma zai banin ya dena bani da yawa kamar da ƙarƙarin kyautar bata haura dubu goma ko ashirin sa

ɓ

anin da da duk watan duniya sai ya tura mun dubu hamsin wanda ko Mama bata san da hakan ba kuma shi ya ha

na na fa

ɗ

a mata. Sannan duk sanda naje gidan idan zan tafi zai bani na mota.

A sannu na fara gane ainihin abinda ake kira da yau da gobe bata bar komai ba, ga hidimar yara, ga damuwar Bilal da gaba

ɗ

aya zaman mu ya canza salo. Duk ta inda nake zaton ma

tsala nayi ƙoƙarin gyarawa amma tamkar ina sake rura wutar ne. Idan nayi abinci haka zai balbaleni da masifa ya ce na koyi mugunta wai yanzu sai na ringa abinci kamar wanda za'a bawa bayi ba taste babu komai. Akwai ranar da nayi tuwo da miyar kuka kamar ya

nda ya fa

ɗ

a mun na yi kafin ya fita da ya dawo na kawo masa haka ya saka ƙafa ya ture kwanon miyar ya ringa sababi har da yi mun Allah ya isa akan

ɓ

arnar abincin da nake masa kamar yanda ya ce. Abincin da ni da yaran sa muke ci amma shi ya ce ba da

ɗ

i baze

iya ci ba, na rasa gane kan Bilal na kasa fahimtar inda ya saka gaba.

Duk yanda nake tunanin na samo bakin zaren shirin baya wuce na kwana biyu zuwa uku zai sake birkicewa. A sannu na fahimci hanya

ɗ

aya ce take samar mun farin ciki tattare da Bilal shi

ne samuwar ku

ɗ

i a hannu na. Idan ina da ku

ɗ

in da zan girka masa abinci mai da

ɗ

i a ci zamu

ɗ

auki tsayin lokaci ba tare da kowa ya ji kanmu ba, daga sanda cefane ya canza na fara girka zallar abinda ya ajiye mana sai tashin hankali ya ce ina lalata masa abin

ci. Ma fahimci abinda yake so, ko da ba zan

ɗ

auki ku

ɗ

i na bashi ba yana so na wahalata masa shine farashin soyayya ta a gare shi.

**********************

Daƙyar na iya bu

ɗ

e ido na da suka mun nauyi dalilin kukan Al'amin da na jiyo. Na yunƙura daƙyar

na tashi ina dafe kaina da yake mun ciwo matuƙa. Waya ta na janyo na duba, biyu saura kwata lallai na da

ɗ

e a kwance ashe. So nake na fita na ji dalilin kukan nasa tun kafin ya tashi Sharifah wadda a garin lalla

ɓ

a ta ne bacci ya kwashe ni nima. Ajiyar zuciy

a na sauke saboda jiyo muryar Bilal a falon yana tambayar me akayi masa, dukda cikin fa

ɗ

a da hargagi yake maganar amma shirun da Al'amin

ɗ

in ya yi ya saka na samu nutsuwa har na miƙe daƙyar na shiga ban

ɗ

aki.

Ina fitowa ya shigo

ɗ

akin yana jan rai kamar

numfashin sa zai

ɗ

auke. Na janyo shi jiki na a hankali na ce

"Kasan idan ka bari kukan nan ya fita Dady ya ji muryarka zai dake ka ko? Wai me ma aka yi maka? Wa ya

ɗ

akko ka daga makaranta?" Bai bani amsa ba sai rungumeni da yayi, na ringa shafa bayan sa

har saida ya daina ajiyar numfashin bacci ya

ɗ

auke shi daga tsayen da yake kafin na kwantar da shi na zare masa takalman ƙafar sa sannan na miƙe daƙyar ina dafe kaina na fita falo.

Bilal na zaune kan 2 sitter kunnuwan sa saƙale da air pods yana danna wa

yar dake hannun sa fuskar sa

ɗ

auke da murmushi, lunch box da school bag

ɗ

in Al'amin dake ajiye a ƙasa na

ɗ

auke, motsi na ya saka ya

ɗ

ago ido ya kalle ni nayi kamar ban ganshi ba na yi wucewa ta kitchen. Ina jin motsin alamar ya biyo ni nayi maza na kullo k

ofar kitchen

ɗ

in. Ina jin sa ya zabga tsaki ya ce

"Halima so kike ki ƙure haƙuri na ko? Tun jiya nake binki akan ki zauna muyi magana amma kinƙi wai me yasa kike haka?"

Kwanukan da ban samu na wanke ba na shiga wankewa ba tare da na bi ta kansa ba. Jin

har na gama bai fita daga falon yasa na nemi kujera na zauna ha

ɗ

i da jingina da cabinet dan gaba

ɗ

aya bana jin da

ɗ

in jiki na.

Sai da na jiyo kukan Sharifa kafin na fito daga kitchen

ɗ

in na tarar da ita a hannun Bilal yana gani na ya nufo ni yana cewa

"Jikin ta ya yi zafi sosai, kuma kiji numfashinta yanda yake yi". Kar

ɓ

ar ta nayi ta wuce

ɗ

aki ba tare da na amsa shi ba, na sake fitowa na wuce kitchen na

ɗ

akko sauran kunun dana dama mata. Sauran madarar da na ajiye akan dining na nema ban ganta, na

ɗ

aga

kai na kalli Bilal dake tsaye shima yana kallo na ya ce

"Am, bari na kar

ɓ

o a shago nayi amfani da ita". Banza na masa na shiga shayar da ita shi kuma ya fita. Daƙyar take shan nonon saboda hancinta da yake a toshe ta baki take numfashin.

Wata irin mur

a take yi me zafin gaske. Tunda ya kwashe su ya kai su gidan Hajja ranar Juma'a ko cikakkiyar awa biyu basu yi da tafiya ba sai ganin su na yi jage jage cikin ruwan sama Salima yar Anty Amina ta kawo su wai kuka take tayi shine Hajja ta ce a maido da ita.

Tun ranar ta fara mura duk da na basu loratidine da paracetamol, ta Al'amin kwana biyu ta warke ita kuwa kamar ana ƙara murar ga tari da amai dukda na sake kai ta chemist an bata wani maganin amma a banza ganin abun na nema ya wuce hankali ya saka dole na

tattara ku

ɗ

in dake hannu na na kaita asibiti bayan an yi mata test suka tabbatar mun infection ne, magungunan da aka rubuta mata antibiotics a pharmacy dubu ashirin da hu

ɗ

u.

Bani da su ba kuma ni da ƙarfin halin da zan kira wani cikin yan uwana na roƙe

shi ku

ɗ

i a yanzu.

Haka na koma gida na bashi takardar kai tsaye kuma ya ce mun bashi da ku

ɗ

i.

"Kina sane kika kaita wannan asibitin ai bayan kin san shegiyar tsada ce da su. Ni bani da wasu ku

ɗ

i da zan baki ki siya mata magani yanzu sai dai ki jira zuw

a jibi mu gani akwai abinda nake saka rai idan na samu sai a siyo. Banda ma jaye jayen abu normal mura ce fa kin sani amma kinje sai an jawowa yarinya wani ciwon daban" ya fa

ɗ

a yana danna wayar sa da ta zama abokiyar hirar sa a yanzu ko da yaushe tana hann

un sa yana kallo yana murmushi.

Tunda ni na damu da lafiyar ta haka na siyar da zobe na guda

ɗ

aya na siya mata magungunan da abincin ta na yiwa Al'amin shopping

ɗ

in abin tafiya makaranta dan cewa ya yi na ringa zuba masa duk abinda muka karya dashi shi

ba ze

ɗ

aukar wa kansa ƙaryar da bazai iya ba.

Dama akan saka shi a makaranta ma sai da raina ya

ɓ

aci cewa ya yi bashi da ku

ɗ

i yanzu sai dai a jira zuwa second term.

"Kawai tsurfa ce irin taki, shekara uku ne zaki wani damu a saka shi a makaranta ni b

anyi lissafi da ku

ɗ

in makaranta ba gaskiya a watannan watan da na gaba, sai dai ki jira second term se a kaishi idan kuma na zaki iya jira ba ki saka shi tunda ke kike so" amsar da ya bani a lokacin har kuma aka cinye first term aka shiga hutu bai tayar da

maganar ba ƙarshe ni

ɗ

in da na damu ni na nemi ku

ɗ

i na kaishi makaranta kuma ya dawo zai yi mun haukan ƙarya akan me zan kaishi ko ce mun ya yi ba zai saka shi? Kuma shi ba wacce na kai shi ya yi niyya ba sai a cire shi a mayar da shi wacce yake so.

Pe

ak ya siyo leda biyu, na ha

ɗ

a kunun na bata tana gama sha kuma ta koma bacci bayan na bata magungunan ta na zuƙe mata majinar da hanata sukuni lokacin Al'amin ya tashi na masa wanka sannan na zuba masa abinci. Ina zaune ina kallon sa yana cin abincin, a za

hiri kallon sa nake yi amma a ba

ɗ

ini nayi nisa cikin tunanin neman hanyar da zan ringa samun ku

ɗ

i tunda sune tikitin farin ciki na a cikin gidan. Na sauke ajiyar zuciya jin Al'amin yana girgiza ni, ya gama cin abincin muka tafi kitchen na wanke masa hannu

sannan na bashi ruwa ya sha muna fitowa Ummi yarinyar Maman Yusuf da suke tafiya Islamiyya tare ta shigo da suka fita.

Sai lokacin nima na

ɗ

ebi abinci ka

ɗ

an na ci. A mudubin ban

ɗ

aki da na shiga alwala na tsaya na ƙarewa kaina kallo, ni dama jiki ba auki

ba damuwa duk ta sake tsotseni nayi baƙi kamar mara lafiya. Na

ɗ

auro alwala ina fitowa na ji Bilal yana kirana. Hijab na saka na fita ina

ɓ

ata rai ganin Abubakar da wani da ban sani ba ya saka na

ɗ

an saki fuska na zauna kan hannun kujera muka gaisa a gurg

uje suka tafi.

Ledar dake kan center table ya nuna mun ya ce

"Ga magungunan nan".

"Kai da ka ce baka da ku

ɗ

i?" Na fa

ɗ

a ina tsareshi da ido.

Tsareni yayi da ido shima yana wani murmushi dana tabbatar akwai wata manufa a ƙasan zuciyar sa, na

ɗ

auke kai

na gefe saboda bana fatan nan kusa ya ci galaba akaina na sakko, ina fatan ya fahimci fushi na kuma canza zuwa yanda nake fatan ya kasance.

"Na samu na siyo toh. Kina ta fushi wai kina zaton da gangan zan ƙi siya mata magani ne ahalin ina da ku

ɗ

in siya

n?" Ya fa

ɗ

a yana wani karya harshe. Tsakin da ban zata ba ya ƙwace mun na miƙe tsaye ina cewa

"Na tabbata ko maganin dubu

ɗ

ari ne Nasir ba zai ƙi yi maka lamuni ba, amma saboda baka damu da ta rayu ko ta mutu ba fa

ɗ

a kayi akan me zan kaita asibitin ku

ɗ

i a

rubuta mata magani mai tsada. Ni da na haifeta ina son abata kuma na nemi ku

ɗ

i tuntuni na siya mata magani dan haka ka mayar ka kar

ɓ

o ku

ɗ

in ka mungode" na wuce

ɗ

aki saboda kukan da ya taho mun. Ina shiga na mayar da ƙofa na rufe na jingina a jiki na fashe

da kuka.

Bayan na idar da sallar la'asar ina lazumi na tuna da Oil

ɗ

in da nake mata sirace da shi ya ƙare, goyata na yi na

ɗ

akko jakar da na zuba sauran ku

ɗ

in suka ce na

ɗ

auke su in da na ajiye. Sai da na duba duk jakunkunana da inda nake ajiyar ku

ɗ

i

amma ban gansu ba, na koma na zauna gefen gado na zabga tagumi hawaye suka fara tarar mun a kwarmin ido na. Waye ze

ɗ

auka ku

ɗ

in gida daga ni sai yara.

Zuciya ta ta ringa raya mun Bilal ne kawai zai

ɗ

auki ku

ɗ

in amma da wacce shaida zan kama shi? Tunda m

uke bai ta

ɓ

a

ɗ

aukar mun ku

ɗ

i ba ba tare da sanina ba sai dai na

ɗ

auka da hannu na na bashi amma kuma idan ba shi ba waye ya

ɗ

auki ku

ɗ

in??

Kuka na zauna na sha na godewa Allah. Yanzu idan na masa magana ko da ace shi ya

ɗ

auka na san tashin hankali zan j

anyowa kaina da sai na gwammace ban yi maganar ba idan kuma nayi shiru zan cutu dan su ka

ɗ

ai ne ku

ɗ

in da suka rage mun su nake so na lalla

ɓ

a a hannu na zuwa wani lokacin.

Kwanciya nayi na cigaba da saƙa da warwarar yanda zan

ɓ

ullowa al'amari na, Abban

dai bani da kamar sa shi ka

ɗ

ai ya fahimce ni shi ne kuma ba zai gajiya da ni ba. Tashi nayi na ciro wayata daga caji, sau uku ina danna layin Abba sai na katse dan ban san me zance masa ba.

A tsakanin shekara

ɗ

aya sau biyu ya bani jari wanda da ace da

gaske kasuwancin na yi da yanzu sun ha

ɓ

aka amma muka taru da ni da Bilal muka cinye su. Miliyan

ɗ

aya ya bani da farko akan na je na kama wani abun idan ya ga kamun ludayin sana'ar sai ya ƙara mun wani abu. A raina a lokacin Anty Labiba nayi niyyar bawa ku

ɗ

in, tana siyar da kayan kitchen da kayan irin PAT PAT

ɗ

in nan, na san ko a cikin unguwar da nake zanyi cinikin su tunda kusan kowanne gida akwai yara ƙanana tsautsayi farin ciki ya saka na bawa Bilal labari shi kuma ya kawo mun shawarar gwada Exportation.

Kamar yanda ya ce shima yanzu abinda yake so yayi kenan wani abokin sa yana harkar fitar da ri

ɗ

i da citta. Lissafin da ya mun dukda ku

ɗ

in basu da yawa acewar sa a zuwa

ɗ

aya za'a iya samun ribar dubu

ɗ

ari biyu zuwa sama kuma a ƙalla duk wata suna tura ka

ya sau biyu dan haka na bayar da ku

ɗ

in ya ha

ɗ

a da nasa sai mu ringa raba ribar haka na bashi ba tareda nayi shawara da kowa ba har yau kuma babu ku

ɗ

in babu riba, da na masa magana bayan an shafe wata biyu bai ce mun komai ba

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login