Showing 15001 words to 18000 words out of 287295 words

Chapter 6 - KURA A RUMBU COMPLETE

da anko, sau

ɗ

aya na yiwa Bilal zancen ina so zan fitar da ankon yace mun ya kamata kam na bashi tazarar sati

ɗ

aya na ga ko ze mun wani abu amma naji shiru se kawai na

share shi nayi amfani da ku

ɗ

in da Abba ya bani muka siyo Atamfa kala biyu,

ɗ

aya ta kamu

ɗ

aya ta yinin biki saboda rashin ta ido da na nuna masa se ce wa yayi

"To ina na dinner kuma? Ko ba zaki mana dinner ba Halims?"

A lokacin a wasa na

ɗ

auki zancen

mukayi dariya kawai ina ce masa "wannan ai hurumin ka ne, idan za kayi ko ana go be ranar ne ba zamu kasa samar da abin da yammata za suyi amfani dashi ba tun da kasan shi ankon dinner dama ba da yawa ake yin sa ba" ya ce

"Shi kenan Allah ya kai mu loka

cin na gaya miki har idan da hali babu abin da ba za ayi ba Halims ki na raina soyayyar da naki miki".

Ranar Alhamis aka aiko wa Mama daga gidan Baba Salahu akan ranar Asabar za a kawo lefen Sauda, ni se da naji aiken na tuna da batun wani abu a aure wai

shi lefe. Ko da wasa bamu ta

ɓ

a zancen da Bilal ba, be mun maganar ba ni ma ban masa ba ni hankali na duk ya tattare akan ya kammala gini shi yasa ma na manta da wani batun lefe ƙila. Bayan yaron ya tafi Mu'azzam yake ce mun

"Ke kuma se yaushe za a kawo na

ki lefen? Ni wai Mama bikin nan yana nan kuwa dan ban ga ana wani shiri irin za a aurar da yar fari ba ko dama duk bula ce da ake nuna an fi son ta akan mu?"

"Bana son sakarci Mu'azzam wane irin magana ne zaka ce an fi son ta akan ku?" Mama ta kwa

ɓ

e sh

i se ya ce

"To yanzu dai ya maganar bikin akwai ko babu in san shiri na?" Wai se na ji Mama ta ce masa

"Ga ta nan ai se ka tambaye ta ni ma ban sani ba". Tsabar dariyar shaƙiyanci se da ya fa

ɗ

o daga kan kujerar da yake zaune ya ce

"Ai ko dai se dai a ta

mbaye ta, kullum fa ina la

ɓ

e wa naji hirar da suke wlh Mama ki tashi tsaye da addu'a lamarin Halima fa kamar akwai saka hannu"

"Wai Mu'azzam me yasa bakin ka bashi da saiti ne?" Mama ta sake fa

ɗ

a yace

"To wlh ita take forcing maganar auren nan mutumin

nan kullum yazo uzurin safe daban na rana daban ina ji jiya yana ce mata wai ya siyi interlocks an je

ɗ

akkowa motar tayi accident duk sun farfashe kiji fa wata jahilar ƙarya ko a gidan uwar wa ma yake ginin oho dan dai ban ga in da aka nuna a unguwar su a

ka ce na sa ne ba"

"Tashi ka bani guri Mama" ta kore shi ya fita yana surutansa se da ya maido ƙofar falon ya rufe kafin Mama ta kalle ni tace

"Saura kwana nawa ya rage biki ne Halima?"

"Kwana hamsin da uku Mama" na bata amsa kai tsaye, ta girgiza kai

tace

"Madallah, kwana hamsin da uku amma shiru babu wani motsi daga gidansu yaron nan shi be ce komai ba iyayensa ma basu ce komai ba ko kuma kun

ɗ

aga ranar ne bamu sani ba?"

"Ai suna ta ci gaba da shiri ne Mama mu ne anan har yanzu ba'a fara komai ba

" na fa

ɗ

a kai na a ƙasa. Tayi murmushin daya fi kama da yaƙe tace

"Haka ne, to Allah ya nuna mana lokacin da rai da lafiya. Ki shirya kayan ki cikin satin nan zaki koma gidan Labiba kafin lokacin bikin". Baki na tunzura gaba nace

"Gaskiya ni Mama ki barn

i nayi zama na a nan kin san dai Anty Labiba yanzu ta canza ba wani so na takeyi sosai ba". Banza ta mun, ta wuce

ɗ

aki ina mita amma kuma dana zauna nayi tunani nan na gano ƙila gyaran amare za a fara mun shi yasa tace na koma can dan na san Mama da kunya

hali na ne ma yake sakata magana in ba dan haka ba ba wani shiga sabgata take yi sosai ba. Nan da nan na fara ha

ɗ

a kaya da yamma nace mata zan tafi tace Aa na bari se gobe haka ko akayi washe gari da azahar nayi ƙaura zuwa gidan Anty Labiba.

"Ni kam Ha

lima ko kin ce masa kin yafe lefe ne babu labari? Sannan na zata zuwa yanzu ai ze ce azo a ga gida ko saboda musan irin tana din da zamuyi" Anty Labiba dake kallo na ta fa

ɗ

a. Ina danna waya ta na ce

"Ban san san da zasu kawo ba Anty, gida kuma akwai saura

n aikin da ba'a ƙarasa bane shiyasa amma nasan da zarar an gama ze yi magana aje a gani gidan ai ba wani wahalar jere zeyi ba" nan na shiga wassafa mata yanda tsarin gidan yake. Tayi shiru kawai tana kallo na kafin tace

"Kin je kin gani kenan" na kalle

ta jin kamar ta rafko ni se na wayan ce nace

"Haba dai. A waya dai kullum idan yazo yake nuna mun duk abin da a ka yi". Tayi shiru kamar ba zata ce komai ba har na fidda ran zata sake magana kafin naji tana cewa

"Amma kina ganin wannan hanyar da kika b

i me

ɓ

illewa ce Halima?" Na kalle ta na ce

"Wa ce hanya kenan Anty?"

Gyara zama tayi ta fuskan ce ni da kyau tace

"Halima, ita mace da kike gani abu ka

ɗ

an ke in ganta rayuwar ta haka nan

ɗ

an abu ka

ɗ

an ke sakata a taskun rayuwa. Dace ko rashin dacen abo

kin zama

wato miji abubuwa ne masu matuƙar tasiri a rayuwar ya mace. Gidan aure shi ne aljannar duniyar mace, idan tayi da ce na ƙwarai ta rabauta haka nan idan ta kuskure shikenan rayuwarta ta shiga walagigi ita da samun nutsuwar duniya se dai idan ubangi

ji ne ya ƙaddara mata wata rayuwar bayan jarabtar data fa

ɗ

a".

Aje wayata nayi na fuskan ce ta dakyau nace "Me kuma ya faru Anty?"

"Babu abin da da ya faru Halima. Ima tunatar dake ne abin da ya kamata ace a shekarun ki kin fahimta amma naga kamar bak

i sani ba ko kuma kin manta. Shin na tambaye ki Halima, tun da kike ki ta

ɓ

a

ɗ

aga hannu kin roƙi ubangiji za

ɓ

i cikin tarayyar ki da Bilal kuwa? Kin ta

ɓ

a yin istikhara kin nemi aga jin ubangiji cikin al'amarin ku?"

Shiru nayi ina kallon ta lokaci

ɗ

aya ku

ma jiki na yayi sanyi ti

ɓ

is. Tayi murmushin tace

"Nasan amsar ki Aa ce"

"Wallahi ina addu'a Anty ke ma ai kin sani" na katse ta se tace

"Ban ce bakya addu'a ba ce miki nayi akan lamarinki da Bilal kina neman za

ɓ

in Allah eh ko a'a shikenan amsar, ko da

yake idan ma kina yi ba zaki ta

ɓ

a fahimtar abin da ake haska miki ba saboda kin ri gada kin sakawa zuciyar ki shi

ɗ

in shine alkhairin naki".

"Wallahi Anty ina addu'a, kullum nayi sallah se nace idan da alkhairi cikin tarayya ta dashi Allah ya tabbatar m

ana" na fa

ɗ

a tamkar zan saka mata kuka se tace

"Na yarda. Halima, lokuta da yawa mukan take gaskiya cikin sani mu kai kan mu ga halaka. Muna runtse ido daga gaskiyar da take gabanmu mu ringa hangen gabanta ko bayanta sannan idan an samu aka si muyi kuka m

uce ƙaddara ce. Tabbas rayuwar mu gaba

ɗ

aya tsararren al'amari ne amma dukkan musulmi ya yarda da tasirin addu'a mun kuma yarda addu'a tana sauya mummunar ƙaddara zuwa kyakykyawa ko kuma ta sassauta muninta.

Ki sani ko da ace kina addu'a muddin a zuciy

ar ki akwai abin da kika rigada kika ƙudurce shi ne matsayar ki ai ba zaki ma Allah wayo ba. Idan abun Alkhairi ne lafiya lau ubangiji da zuciya yake amfani se ya baki, idan ma ba alkhairi bane tun da har a ranki baki yarda ubangiji ne me bayar wa kuma ya

hana ba kika saka wani ƙulli se Allah ya barki da iyawarki, ba zan yi katsalandan cikin al'amarin aure ba domin sirri ne amma zan sake gaya miki ki nemi za

ɓ

in Allah da zuciya

ɗ

aya Halima. Allah ya sani ban ji a jiki na tarayyar ki da Bilal alkhairi bace be

kuma nuna wasu alamomi da zasu ƙaryata tunanin mu akan sa ba. Kiyi amfani da

ɗ

an lokacin daya rage miki Halima kiyi tunani kuma kiyi addu'a, kar ki bari so ya rufe miki ido ki kai kanki in da zaki ƙare rayuwarki kina nadama. Cutuwarki bake ka

ɗ

ai zata shaf

a ba har da mu dan Allah Halima ki yiwa kan ki gata tun da sauran lokaci ki haƙura da yaron nan. Barin Bilal ba fitar numfashi daga gangar jikin ki bane, kin rayu kafin wanzuwar sa yanzu ma idan ki ka barshi babu abin da ze same me ki se alkhairi Halima. A

mma shawara ce ban miki dole ba" Anty Labiba ta ƙarasa maganar muryar ta tana karyewa se ta miƙe tana share hawaye ta shige

ɗ

aki, haka take tana da saurin karaya abu ka

ɗ

ai ke fito da raunin ta. Na bita da kallo har ta shige

ɗ

aki ta maido da ƙofa kafin na l

umshe idanuwa na ina tariyo maganganunta ina kuma fassara su tare da aje kowacce a muhallin daya daveyda ita.

Yanzu aka fara tafiyar.

Shin kun hango sarewa a lamarin Halima kuwa? Zata yarda ta bar Bilal kamar yanda makusantan ta suke fata?

Me nene ha

ƙ

iƙanin matsayin Halima a gurin Bilal? Shin ya

ɗ

auke ta tamkar yanda ta

ɗ

auke shi ko kuwa dai hasashen da ake mata akan sa gaskiya ne?

Allah shi yasan karatun bebe, haka kuma Allah shi ka

ɗ

ai yasan gaskiyar dake zuciyar Bilal dan gane da Halima, shin So ne

da gaske ko kuwa akwai wata boyayyar manufa da be bayyana?

Ana zaton wuta a maƙera, Bilal fa ze iya bawa mara

ɗ

a kunya cikin tafiyar nan ku dai ku kasance tare da alƙalami na domin warwarewar duk wani zato da zargi da yake yawo tsakanin zukatanku.

Do

min cigaba da karanta littafin KURA A RUMBU wanda ze zo a manhajar TELEGRAM da Whatsapp(only when subscribers reach 100) ki aika naira 800 ku

ɗ

in karatu mallakin mutum ƊAYA zuwa asusun 1840175439

Access Bank, se a tura shaidar biya zuwa 07061838488.

Babu

nadama cikin tafiyar nan da yardar Allah. Zamu ilimantu, mu nisha

ɗ

antu sannan mu

ɗ

an sha takaici ka

ɗ

an.

Albishir, kiyi joining FANS GROUP na KUNGIYAR MARUBUTA MATA ZALLAH domin samun gara

ɓ

asar karanta ƙarin pages uku Free

💃🏼💃🏼💃🏼💃🏼

[5/18, 13:

07] Buhainat: *KURA A RUMBU*

*(Based on true life event, some parts are fictional to spice up the story)*

*LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*

*WOMEN OF WORDS WRITERS ASSOCIATION (WOW)*

*Whatsapp 07061838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*

*W

attpad @MaryamahMrsAm*

*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*

*Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari ta kowacce siga ba tare da izini na ba*

*Ku

ɗ

in karatu yana wakiltar mutum

ɗ

aya ne, kiji tsoron Allah karki

ɗ

auki hakkina ta hanyar fitar mun da

littafi*

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne, a biya naira 800, biya a asusun*

*1840175439*

*Access bank*

*Maryam Farouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama*

*PAGE 4*

Ban yarda da gaske Bilal yake da yace ze turo saka rana ba se ranar Juma

'a da Baba Salahu yazo gidan mu bayan sun gama maganar da za suyi da Abba yasa aka kirani. Seda muka gaisa kafin cikin tsare gida kasancewar sa me

ɗ

an zafi ya kalle ni yace

"Ranar lahadi idan Allah ya kaimu iyayen yaron da yake neman ki suka ce zasu zo sa

ka rana, ina fatan da sanin ki?".

Duk se na duburburce, abun yazo mun a ba zata domin banyi tsammanin faruwar hakan ba. Waccen ranar birkice masa nayi dagaske, duk yanda ya so ya lalla

ɓ

a ni naƙi biyuwa ƙarshe na kore shi nace karya sake zuwa in da nake t

un da ba aure ya shirya yi ba na gaji. Haka ya tafi yana waige na kuma na kashe wayata, dukda se da nayi kuka tamkar raina ze fita zuciya

ta ringa ingizani dana kira shi amma dake har raina na shirya motsawa in tabbatar da matsayina a gurin Bilal tilas na

jure.

Zuwan sa uku bayan nan bana fita na kuma yi blocking

ɗ

in sa a wayar Mama tun da ya kira sau

ɗ

aya, sati

ɗ

aya kenan yau daidai se gashi Baba Salahun ya zo mun da labari mafi da

ɗ

i a kunnuwana.

Sun kunyar da kai nayi ina murmushin dana kasa hana

kai na, Abba dai kallo na kawai yake yana murmushin shi ma, seda Baba Salahu ya sake maimaita mun tambayar kafin cikin jin kunya nace

"Eh, da amincewata Baba".

"To madalla, dama abinda nake so na tabbatar kenan da yardar ki kafin su zo saboda kin san ni

bana

ɗ

aukar shaƙiyanci irin naku na yaran yanzu. Se anyi magana ta manya daga baya kuzo da wasa shi yasa kafin manema su zo se na tabbatar da amincewar yarinya yan da zan ci ƙaniyar duk wadda ta dawo zata kawo mun iya shege. To Allah ya sanya alkhairi cik

i yasa zamu ga lokaci". A zuciya ta na amsa da "Amin" Abba ya amsa a fili daga nan ya sallame ni na fice. Tsabar murna ban san lokacin dana daka tsalle na rungume Mu'azzam da mu ka ci karo da shi ze shiga falon ba, ya ture ni yana cewa

"Ke meye haka?"

"

Alhamdulillah Allah lokaci yayi na kusa zama matar Bilal" na fa

ɗ

a cikin ma

ɗ

aukakiyar murna kafin na zube a gurin nayi sujjadar godiya.

Mu'azzam ya zabga tsaki yace

"Se kace wadda zata auri wani Bilal

ɗ

in farko, rabon shan wuya yasa kika kafe yarinya a

mma dai Allah ya bada sa'a". Kan na amsa shi na jiyo Abba na cewa

"Kai Ibrahim wace irin magana ce wannan?" Sena fake shi na zabga masa mari a ƙeya kafin na kwasa da gudu nayi

ɗ

akin Mama ina cewa

"Ɗan baƙin ciki se dai ya ha

ɗ

iyi zuciya ya mutu". Bama ga

muciji da Mu'azzam kasancewar mu sakwanni ga kuma banbancin hallaya. Yana da zafi ji yake ma kamar shine sama dani ko dan ya kere ni a girma ni kuma gani da son girma ina so yanda yake ƙanina dole ya bini kamar yanda nake juya Imam da Amirah na uku data hu

ɗ

un mu.

Mama na zaune tana lazumi na fa

ɗ

a jikinta ina ci gaba da ihun murna, se da ta ture ni kafin tace

"Mene ne haka Halima?"

"Mama ki tayani murna jibi Bilal ze turo a saka mana rana" seta saki baki kawai tana kallona ni da kaina na fahimci wauta

da rashin kunyar da nayi se kuma na miƙe na fice daga

ɗ

akin da sauri ina dariya ina jin ta tana cewa

"Allah ya shirye ki Halimatu Allah ya shiga lamuranki".

Seda nayi rawa nayi juyi akan gado kafin na dire na

ɗ

auki wayata, tun da na kashe ta ban sake

bi ta kanta ba. Na kunna kafin ta gama booting ta kawo ji na ringayi kamar na damfarata da ƙasa ko zata fi sauri ina danna lambobin Bilal naji sallamar Hansa'u a falo se na fita da gudu, Mama da suke gaisawa ta kalle ni tace

"Wai wace kalar rashin nutsuw

a kika samu kuma Halima?"

Baki na kamar gonar auduga na rungume Hansa'u Mama ta girgiza kai kawai ta shige kitchen ta barmu.

"Albishirinki ƙawata" na fa

ɗ

a ta amsa da goro, nayi fari da ido kafin na shaida mata jibi za a yi sa rana ta da Bilal. Tayi jumm

da farko kafin kuma ta saki murmushin da na tabbatar be kai har ƙasan ranta ba tace

"Na tayaki murna ƙawata, Allah ya tabbatar da alkhairi ya nuna mana lokaci"

"Amin Hansy, amin" na fa

ɗ

a ina sake laluben lambar Bilal. Muryar Abba da Baba Salahu da na j

iyo suna fitowa daga can falon tasa na miƙe ina ce mata

"Muje

ɗ

aki". Ta ringa kallo na kawai na kira Bilal, se da wayar ta kasu katsewa kafin ya amsa murya ba amo sosai.

"Ba ni da lafiya Halims, kewarki zata hallaka ni" ya fa

ɗ

a kamar irin wanda yake ga

rgadar mutuwa bayan dana tambaye shi me ya faru naji muryarsa a ƙasa. Take hankali na ya tashi, na miƙe daga zaunen da nake ina cewa

"Me ya same ka? Tun yaushe? Shine baka gaya mun ba?"

"Ta ina zan same ki bayan kin kashe wayarki kin yi blocking

ɗ

i na a

wayar Mama sannan zuwana uku duk baki bari na ganki ba?, ni dai ki yafe mun kawai idan na mutu dan yan da nake ji kamar bazan tashi ba" ya sake fa

ɗ

a

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login