Showing 120001 words to 123000 words out of 287295 words

Chapter 41 - KURA A RUMBU COMPLETE

na akan na yi mata sharing lo

cation kawai zai fi sauƙi basu gane kwatancen a rubuce ba. Da ke muna dab da gida ina shiga na hau WhatsApp na tura mata sannan na shiga kitchen bayan na gayawa Mama zuwan na su. Frozen snacks da Mama bata rabo da su na fitar da samosa na ce Zainab ta soya

musu, sai dubulan da dambun nama. Na zuba dambun shinkafar da ta gama na abincin rana da peppered chicken a warmers masu kyau duk da bana zaton za su ci amma dai na aje mata komai yanda kawowa kawai za tayi idan sun zo.

Ba'a

ɗ

auki lokaci mai tsayi ba

kuwa suka ƙaraso, babyn ta ya girma masha Allah jikin nan luhu luhu kamar an hura masa iska, tare suka shigo da Hafiz

ɗ

in suka gaisa da Mama ya wuce akan zai je ya dawo ita kuma ya barta. Kusan awan ta uku sai bayan la'asar kafin ya dawo suka tafi bayan su

n sauke mana tulin kayan tsaraba manyan ledoji guda uku cike da designers kayan jarirai da ko ba'a fa

ɗ

a ba kana gani kasan ba ƙananun ku

ɗ

i suka lashe ba ga kuma atamfofi super wax turmi biyu da wani arnen lace da ta ce sirikarta ce ta bayar a kawo mun.

Haka Mama ta cika mata bokiti da dubulan da dambun naman da ta ce sun yi mata da

ɗ

i, dambun ma tafiya ta yi da shi kamar yanda ta ce Hafiz na son Dambu ita kuma bata iya ba. Bayan tafiyar su Mama ta tsare ni da tambayar ina na samo su? Na ce mata abokin B

ilal ne

ɗ

an gurin aikin su.

"Ikon Allah, abokin ma na gurin aiki ne amma ya yi masa wannan hidimar?" Ta fa

ɗ

a. Na ta

ɓ

e baki na ce

"Kuma basu wani da

ɗ

e tare ba, bayan auren mu aka kawo Hafiz

ɗ

in ma kawai dai Allah ne ya ha

ɗ

a jinin su, shima sanda ta haih

u baki ga kayan da ya siya musu da zamu je barka ba. Da babbar sallama fa Hafiz

ɗ

in har rago ya bashi da ke an ce Baban sa mai ku

ɗ

i ne sosai nasan Abba ma zai iya sanin sa dan shima tsohon

ɗ

an kwangila ne" na bata amsa. Ta yi jum kafin ta ce

"Ku dai kiy

aye, duk dai a yanyin su babu kalar rashin gaskiya ko makamancin haka amma dai ku kama kanku ku kuma guji abin hannun su ko dan saboda mutunchin ku"

"Shi dai, ni ina ruwa na da su? Ita ce ma take nacin sai mun yi mu'amala amma ni wlh idan ma ba ta kira

ni a waya ba mantawa nake yi da ita shine dai bini bini ya ke zuwa gidan su" na fa

ɗ

a ina ta

ɓ

e baki, Mu'azzam da ya shigo ya ce

"Dama ai dole ya bi su tun da suna da ku

ɗ

i. Shi fa mijin nan na ki kwa

ɗ

ayayye ne kawai, idan kika duba circle

ɗ

in abokanan sa

kaf sun fi shi wadata, kowa a unguwar su ma ya sani an masa tambari baya abota da talaka, idan kuwa kika ganshi da wanda ya fi rufin asiri to wlh aboki ne irin tun na ƙuruciya da ba yanda ya iya da shi irin su Nura Tela, su

ɗ

in ma da ta in da yake morar s

u shi ya sa yake tare da su".

"Kai kuma na hanaka magana akan yaron nan in dai ba alkhairin za zaka fa

ɗ

a ba amma ka ƙi ji ko Mu'azzam? Ai shikenan" Mama ta fa

ɗ

a.

Ya wuce yana cewa

"Ni fa gaskiya na ke fa

ɗ

i ba wani abu ba ko tun da na ke na ta

ɓ

a yi m

asa sharri? Duk abin da zan fa

ɗ

a halin sa ne idan kuma ƙarya aka masa ai ga ta nan ta fa

ɗ

o abokanan sa guda biyu da suke ƙasa da shi".

Ni dai shiru na yi kawai ina bin sa da kallo can ƙasan raina kuma ina ƙoƙarin lissafo abokanan Bilal

ɗ

in da ya ce wanda

suke ƙasa da shi a wadata amma na gaza samo ko guda

ɗ

aya a wa

ɗ

anda na sani.

Abokanan sa da na yiwa farin sani mutum hu

ɗ

u ne. Nasir chemist

ɗ

in sa uku kuma na cikin unguwar mu ma shi ne ƙarami a cikin su banda gidan gona da ya ke da shi yana siyar da ka

ji da ƙwai sai Abduljabbar su maƙwaftan mu ne a da kafin suka koma Abuja da zama yanzu haka a CBN yake aiki, sai Nura Tela shi ma kuma ni dai ba zan saka shi a layin marasa wadata ba domin a shaidar gani da ido ma a guri na ya fi Bilal tun da matar sa ko m

akaho ya shafa jikin ta ya san tana cikin jin da

ɗ

i, gi da ne kawai za'a ce na Bilal ya fi na sa kyau da tsari baya ga haka banga ta in da ya fishi ba sai kuma Aliko, shi kam ko a kantin Kwari ma oga ne. Su ne kusan abokanan sa da duk wanda ya san shi ya sa

n su, sauran ma kuma duk daga na gurin aikin har na gari kowa da sabgogin sa, gaskiyar Mu'azzam Billa ba shi da abokanai talakawa. Amma kuma wannan ba hujja ba ce da za'a ce masa kwa

ɗ

ayayye ko mai son zuciya.

Sai da Anty Labiba ta zo ta ringa fitar da k

ayan tana fa

ɗ

ar ku

ɗ

in su jiki na ya sake sanyi da lamarin Hafiz, a wata akwati ta zuba kayan dan rigunan duk manya ne ƙananan ciki ba su da yawa ta ha

ɗ

e su da sauran na barkar mu data ware ta

ɓ

oye bayan ta gama ta ce

"Na san a ranki zagi na kike kina cewa

na tattare muku kaya na

ɓ

oye ko? Duk idan lokacin amfanin su ya kai da kaina zan fito da su na kawo miki dan wlh ba za'a tattara kaya ki kaisu gidan na san ki sarai yanda kika ringa kwasar suturun ki kina rabawa ƙannen sa suma haka zaki kwashe ki basu tun

da ba sanin zafin su kika yi ba. Ranar suna ina kallon Lace

ɗ

in da figaggiyar ƙanwar nan ta sa ta saka ko kin zata ban gane shi ba? Tun ranar

ɗ

aurin auren ki bana jin kin sake sakawa shine kika bata, zanin da ta yi goyo da shi ma na super da aka kai ki da

ita a jikin ki ne".

Ƙ

asa na yi da kai dan bani da bakin kare kai na ina jin Mama ta na cewa

"Au da kika ce idan aka miki zani bayar da kayan zaki yi ashe da gaske kike yi? To yanzu ina sauran ko su ma duk kin bayar da su?"

"Aa suna nan wlh duk ban

ma ta

ɓ

a sakawa ba, shima wancan

ɗ

in ba fa bata na yi ba iya zanin ne shi ma zuwa ta yi ta manto zanin goyo a gida shi ne na bata aro kuma ban san da shi ta tafi ba" na fa

ɗ

a jin Mama zata balbaleni da fa

ɗ

a, ashe da na yi shiru ya fiye mun alkhairi ma nan ku

wa ta shiga fa

ɗ

an ta na cewa

"Saboda ba da ku

ɗ

in ki kika siya ba ai dole ki ce baki san ta tafi da shi ba, meye amfanin rigar da

ɗ

ankwalin toh yanzu? Da kin ha

ɗ

a kin bata ko banza ta mora tun da sun fi ki sanin darajar sutura. Shashsha, naga uban da zai

sake siya miki kayan balle har ki wulaƙanta su" ta tattare wa

ɗ

anda su Hafiz suka kawo ta ce

"Wa

ɗ

annan zan riƙe kuwa" na fashe da dariya ina cewa

"Wlh bari na gidan nan duk yan uba sun shiga sun fita sun gur

ɓ

ata mun ke Mama gaba

ɗ

aya kin koyi fa

ɗ

a bayan

ba halin ki ba ne" bata kula ni ba ta wuce

ɗ

aki ta bar mu da Anty Labiba. Sai bayan isha'i da Anty Labiban zata ta fi ta ke cemun

"Yau

ɗ

in zamu tafi ko se daga baya zaki zo?"

Na bi ta da kallon rashin fahimta, Mama da ta shigo

ɗ

akin ta ce

"Gidan ta

zaki je ki zauna kafin mu dawo tun da kin ce ba zaki koma gidan ki ba". Na yi rau da ido na ce

"Amma Abba ya ce na zauna a nan ai"

"To ba zaki zauna ba idan kuma kika cika mun ciki wlh yanzu zaki tattara ki koma gidan ki. Ina dama kin za

ɓ

e shi sama da n

an

ɗ

in? Da ya kore ki ya ce ki taho ba share guri kika yi kika zauna ba? Tun da haka kika za

ɓ

awa kan ki ai shikenan, shi dai mutunchi mutum shi yake siyawa kan sa tunda ke kin saryar da naki ai shikenan" Mama ta fa

ɗ

a cikin fushi tana gamawa kuma ta fice da

ga

ɗ

akin ta barmu.

Anty Labiba da ke tsaye ta koma ta zauna kusa da ni ha

ɗ

i da dafa kafa

ɗ

a ta, kamar ina jira na fashe da kuka na fa

ɗ

a jikin ta, ta ce

"Bazan

ɓ

oye miki ba ran Mama a

ɓ

ace ya ke da ke Halima amma na lura rashin hankali sam bai bari kin

fahimci haka ba"

"Toh ai bata fa

ɗ

a mun ba" na fa

ɗ

a cikin kuka. Ta

ɗ

ago ni daga jikin ta ta ce

"Ke baki da tunani kenan, baki san abinda kika yi zai

ɓ

ata mata rai ba sai ta bu

ɗ

e baki ta gaya miki? Halima har sai yaushe zaki fara tunani daidai da shekaru

nki ne?

Yanzu bayan duk rashin mutunchin da Mijinki ya yi kin san kuma labari ya zo kunnuwan su, baki yi tunanin ya kamata ko a waya ne ki kira ki bada haƙuri ba sannan sai yanzu ki iya

ɗ

akko ƙafa ki zo gidan ki ce zaki zauna. Na jinjinawa ƙarfin hali iri

n naki".

"Ke fa kika ce ko me zai yi mun na yi haƙuri na shanye, kuma na san idan na zo na fa

ɗ

i wani abu akan Bilal ke zaki fara cewa dama ai kin fa

ɗ

a" na sake fa

ɗ

a ina ƙoƙarin tsaida kuka na. Ta yi murmushin da kana kallo zaka san na takaici ne kafin t

a ce

"Yanzu ai kin gani da idon ki abin da na fa

ɗ

a

ɗ

in ko? Kuma saboda kar muyi magana shiyasa kika za

ɓ

i ki nuna masa iyayen ki ba su da mutunchi a idonki zai iya zagin su kuma ki iya cigaba da zama da shi ko?"

"Bilal bai zage ni ba Hajjan su ce, kuma

wlh bayan sun tafi ya dawo ya bani haƙuri kuma ko cewa da yayi na taho gida ya gaya mun saboda Hajja ne amma ba har ransa yayi maganar ba" na fa

ɗ

a, sai ta sake ni ta ce

"Ni wlh yanzu abubuwan da kike yi sun daina bani haushi tausayi kawai kike bani sabo

da baki san me kike yi ba. Wannan haukan da kike yi ya wuce So Halima you are obsessed with him idan kuma baki yiwa kanki fa

ɗ

a kin fahimci zahiri ba zaki haukace a banza ranar da kika fahimci Son ma So wani kike yi. Yanzu ke kin yarda da wasan da miji zai

fututtuke ya ci miki mutunchi sannan ya dawo daga baya ya ce miki wasa ya ke yi wasan ma kuma ya ha

ɗ

a har da iyaye a ina ake haka?

Ke ki gwada yi masa irin wasan ki gani idan zaku kwashe lafiya, ba zagi ba, ki gwada

ɗ

aga masa murya ko kuma cikin wasan ki

ce masa BANZA kawai ki gani a ranar idan bai sauya miki kamanni kafin ya kawo mana ke ba.

A soyayya akwai sanin ciwon kai Halima, a soyayya akwai sanin martabar kai, a soyayya akwai mutunta kai, akwai aji. So is not do or die affair Halima duk muna soy

ayya muna da wa

ɗ

anda muke so amma hakan ba shi ya saka muke banzatar da kanmu duk da sunan So ba zaman ki da ni bai amfana miki komai ba domin babu abinda kika koya. Ba alfahari ba ni na yarda da kaina kuma na san na isa mace. Kin sani da ace sakarya ce ni

irin ki da ban kai labari a gidan Saleh ba. Na goga da dangin miji na goga da matan bariki da na riƙe Allah na kuma yi amfani da baiwar da ubangiji ya mun a matsayi na na mace a gaban idonki komai ya zama labari. In da na bari soyayyar sa ta rufe mun ido

yanda kike yi a yanzu na bishi a yanda na tarar da shi ƙila yanzu idan ban mutu da baƙin ciki ba da tuni na da

ɗ

e da zarewa sai ke akan Bilal da bai wuci jariri a makarantar tantiran Maza ba.

Yau da ace Bilal is reciprocating, yana maida miki martanin ab

in da kike yi masa tare kuka zauce kuke haukan ku babu mai ce miki dan me? Babu mai ganin baiken ki domin dama ai Hausawa suka ce ka gaida mai gaishe ka amma a nan, ke ka

ɗ

ai kike ki

ɗ

an ki kina rawar ki. Ya mayar da ke wawiya, sai idan buƙatar sa ta tashi y

ana so ya cuceki ya miki wayo a lokacin ya ke gwada miki kina da amfani a gurin sa da zarar kuma ya samu biyan buƙata shikenan da ke da babu duk

ɗ

aya kuke a wajen sa.

Kalle ki, aure kusan shekara biyu amma kullum jiya i yau babu wani canji a tattare da

ke wanda za'a ce kin tsinci wani abu cikin auren soyayyar da kika na ce sai kinyi. Ki kalli ƙawayen ki da kike musu dariya kina ganin sun auri wa

ɗ

anda basu da ce da su ba, hatta da Hansa'u da kike cewa zata auri sa'an Babanta idan akajera ku dake da kika

auri yaro sabon jinin sai an

ɗ

auke ta sau dubu ba'a

ɗ

auki ki ba saboda ta fiki walwala, ta fiki kyan gani da ka kalle ta baka buƙatar a fa

ɗ

a maka tana cikin farin ciki a gidan auren ta ko ita ka

ɗ

ai ta ishe ki ishara da ki gane ƙuruciya ba ita bace soyayya

a gidan aure, dacen abokin zama shi ne kan gaba.

Yanzu ko sati biyu baki rufa ba haihuwar fari amma tun kina gadon Asibiti yake watangaririya da ke. Mazan kirki ana roƙon su basa so ake

ɗ

auke matan su a tafi da su gida wanka amma me tun yana miki hannu

n ka mai sanda har ta kai ya fito ƙiri ƙiri ya kore ki wannan wane irin rashin daraja ne?

Yanda mata muke so mu auri miji mai aji haka kowanne namiji yake son samun macen da ta san kanta, kisan kanki a sanda miji ya miki abin farin ciki haka ki san kank

i a sanda ya

ɓ

ata miki rai amma ba ki zama ballagaza ke son miji duk in da ya ja ki ya watsar nan zaki yi a lissafi na hankali ma kin san dole wata rana ya ƙosa da halin ki. Wallahi idan baki shiga hankalin ba Halima akwai ranar da sai kin

ɗ

ora hannu aka k

in yi ihu a sanda Bilal ze gwada miki ke

ɗ

in ba komai ba ce a gurin sa, a kan idon ki ze

ɗ

akko mace mai aji da ta san kanta ya riritata a sannan kowa zai zage shi ace ya wulaƙanta ki amma gaskiyar magana ke kika fara wulaƙanta kanki ba wani ba".

Maganga

nun ta na ƙarshe suka tsaya mun a ƙahon zuci, Bilal ya auri wata mace bayan ni, ina addu'ar idan akwai ƙaddarar auren wata mace a rayuwar sa bayan ni ubangiji ya

ɗ

auki raina kafin na ga lokacin domin ko ban mutu ba na tabbatar sai na kamu da ciwon da zai n

akasta ni. Ta yaya ma za'a yi Bilal ya so wata bayan ni? Wane irin mugun fata Anty Labiba take mun haka? Mai ya sa a koda yaushe ita bakin ta baya ta

ɓ

a fa

ɗ

ar alkhairi sai aka sin haka?

Ita ta mun baki akan Bilal, ita ta fara fa

ɗ

in ko xa na aure shi baza

n samu farin cikin da nake kwa

ɗ

ayi ba gashi da wasa wasa bakin ta ya na neman kamani.

Nayi juyi ha

ɗ

i da ƙara toshe kunnuwana saboda yanda kukan Al'amin yake neman ya hanani yin tunani mai kyau. Yau da wuri ya fara dan yanzu haka ƙarfe goma da minti biya

r na dare. Tashi na yi jin kukan na sa yana ƙaruwa, tun magriba na shiga

ɗ

aki na kwanta da sunan kaina yana mun ciwo amma a zahiri maganganun Anty Labiba na shiga

ɗ

aki na ke ta tusawa a ƙwaƙwalwa ta. Ina bu

ɗ

e ƙofa Mu'azzam na turowa da Al'amin

ɗ

in a hannun

sa ya miƙo

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login