Showing 171001 words to 174000 words out of 287295 words

Chapter 58 - KURA A RUMBU COMPLETE

da izini na ba*

*Ku

ɗ

in karatu yana wak

iltar mutum

ɗ

aya ne, kiji tsoron Allah karki

ɗ

auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne, a biya naira 800, biya a asusun*

*1840175439*

*Access bank*

*Maryam Farouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama*

*PAGE 39*

Ko da ya koma gida daƙyar tunanin yanda Hajja zata kar

ɓ

i zancen auren daya

ɗ

aura ba tareda saninta ba ya danne waswasin da zuciyarsa ta dasa masa akan Zulaiha. Wayarsa ma kashewa ya sakeyi bayan daya shiga gida bai kuma kunnata ba sai washe gari

gurin ƙarfe goma bayan daya shirya zuwa gidan Hajjan in da daga can kuma yake so ya biya gurin Halima. A tsakar gida ya tarar da Hajja tareda Fadila suna duba kayan da kallo

ɗ

aya ya musu ya fahimci daga gurin Jalilah suka fito dan yanzu ta lalata Hajjan d

a suturu masu tsada. Yana shiga kuwa ta

ɗ

ago baki washe tana amsa masa sallama ta ce

"Kinga

ɗ

an halak, yanzu muka gama zancenka ashe ma kana tafe". Kan kujerar tsuguno ya zauna yana gaisheta ta amsa cikin murna ta tura masa kayan tana cewa

"Ka ga abin

arziƙin da yarinyar nan ta aiko da safen nan tayowa Fadila waya tace aje tasha a kar

ɓ

o saƙo, ni har na rasa ma abinda zance gaskiya uwayen yarinyar nan sunyi sa'ar haihuwa kai dai Allah ya cigaba da ha

ɓ

aka arziƙin kawai" ta ƙarasa tana

ɗ

aga wani

ɗ

an

ɗ

ashes

hen leshi da kana gani kasan an kashe ku

ɗ

i gurin siyan sa. Fadila ce ta fizge shi daga hannunta tana cewa

"Ni zan

ɗ

inka wannan Hajja" sai ko ta maka mata harara tace

"Tunda ubanki ya bani ai sai ki

ɗ

inki ko kuwa an rubuto sunanki a jiki? Ai na gaya mik

i na gaji da shuka dusa wlh, duk wata suturar arziƙi da ake kawowa ke kike

ɗ

inkewa ki gama zaga garin ki dawo amma ko kare baze biyoki da sunan yana sonki ba" ta juya kan Bilal tace

"Kaima na rasa baƙin ciki ne ko menene ya saka nayi nayi ka tallatawa yar

on nan Hafizu ita ai ba ƙi zaiyi ba amma ka ƙi, to wlh na fara gajiya da ganinki a gabana in sabon yaƙi samuwa sai ki nemo Sani ku sulhunta ki koma tunda dama ai ke kika ce sai ya sakeki ba wai son ransa bane".

Fadila ta miƙe tana zum

ɓ

uta baki ta wuce

ɗ

aki tana cewa

"Allah ya rufa asiri ai ba jaka bace ni da zan maimaita aji". Shi dai Bilal bai ce komai ba Hajja taci gaba da

ɗ

aga kayanta tana santi ta kimanta ku

ɗ

insu, can ya nisa ya ce

"Hajja Kawu Sani ya zo kuwa?"

"Bai zo ba, ya dai kira

ɗ

azu yace

yau zai zo akwai maganar da yake so muyi. Ni dai na fa

ɗ

a masa idan ma ku

ɗ

i zai roƙa babu dan dama nasan yanzu tunda akaga taurarinka sun fara haskawa Allah ya rufa mana asiri kuma za'ayo mana rubdugu to babu wannan maganar kuwa" ta bashi amsa. Sai ya shafa

kansa ya ce

"Nasan ma ba zancen ku

ɗ

i bane ai kin san Kawu Sani bashida wannan halin"

"Lallai kai zaka gayamun halin Sani ashe, to idan ba maula zata kawo shi ba menene? Naga dai zancen tambayo aure ance sai nan da wata biyu to kuma me ze kawo shi?"

"Idan ya zo

ɗ

in dai ai zakiji koma menene" ya bata amsa yana miƙewa, sai ta aje atamfar hannunta tana kallon sa tace

"To ko kasan dalilin zuwan nasa ne?" Da sauri ya girgiza kai ya ce

"Aa, kawai mun ha

ɗ

u masallaci ne jiya yace mun yau zai zo nan gida

n". Kuri ta masa da ido tana kallonsa kamar me son gano gaskiyar zancen sa kafin tace

"Da ganinka baka da gaskiya, to dan kaji da kunnenka idan ma zancen waccen yarinyar zaka turo shi ya mun kar ma ya

ɓ

ata lokacinsa dan zama kam kun gama gara ma ka bata

takardarta tun da mutunchi".

Komawa yayi ya zauna yana fuskantar ta ya ce

"Amma Hajja wai mai yasa kike so sai ma rabu da Halima ne? Ni fa ba tayi mun komai ba hasalima ni na mata laifin da ya saka tayi fushi har ta tafi gidan sai kuma kawai in bita

da tukuicin saki ai hakan ba adalci bane ba". Kamar bata ji shi ba ta shiga tattare kayanta tana mayar wa cikin leda, ya sake kwantar da murya yace

"To yanzu idan kika saka na saketa ya zanyi na zauna har wata biyu babu mata?"

Da sauri ta kalle shi

kafin ta sauke kai tana sake tamke fuska tace

"Kai bana son iskanci da

ɗ

iban albarka fa". Gyara zama yayi ganin kamar zai samu kanta ya ce

"Wlh ko yanzu da zan fito sai da maƙwafcina na jikin gidana ya tareni yana mun magana amma kinga ai ba zance maha

ifiya ta bace tace kar na dawo da ita".

"Saboda dama ni nace ka koreta ko ya akayi da zaka sakani a bakin duniya?" Ta katse shi, sai ya marairaice ya ce

"Yanzu dai kiyi haƙuri Hajja ta dawo, ni da nake tunanin ma in ƙara wata kafin wata biyun ta cika s

ai in kulle ƙofa da Jalilah yar gaban goshin ki". Kallon baka da hankali tayi masa kafin tace

"Saboda ka zama namamajo ko baka da wani lissafi a rayuwarka sai na aure? To ban yarda ba kuma bada yawuna ba Halima dai ko da kaca aka

ɗ

aura aurenku sai ka da

tse ka sallameta can Allah ya ha

ɗ

a kowa da rabon sa abinda akayi a baya ma ya isa Allah ya sa albarka".

"To yanzu idan na saketa zaki barni in auri wata kenan?" Ya fa

ɗ

a cikin

ɗ

ar

ɗ

ar, ta balla masa harara kafin ta miƙe ta shige

ɗ

aki ta barshi a zaune.

Jiki babu laka ya fita daga gidan suka ci karo da Abubakar dakw shirin shigowa, kallo

ɗ

aya Abubakar

ɗ

in ya masa tamkar bai ganshi ba ya wuce ciki sai Bilal

ɗ

in ne ya dakatar dashi yana cewa

"Kai baka ganni bane? Yaushe kuka fito daga camp

ɗ

in?" (Aikin c

ustom ya samu sunje training). Cikin ko in kula yace masa

"Na ganka mana, jiya na dawo" ya shige gida. Sai ya bishi da kallon mamaki domin ko da wasa magana mai shige da raini bata ta

ɓ

a ha

ɗ

a shi da ƙanin nasa ba balle ya masa irin haka, to menene dalili?

A jikin motar sa ya tsaya duk ya rasa ina ya kamata ya dosa, ya kamata ya leƙa office

ɗ

in su dan an tura masa da query akan rashin zuwansa aiki dukda ya

ɗ

auki leave amma hutun ya ƙare tuni kuma bai koma ba haka nan bai tura saƙo abinda ya sa bai wani d

amu yanzu da aikin ba saboda harkokin da ya kama yana ganin in ya cigaba sun isa su riƙe shi dama jira kawai yake shagon da Jalilah take shirin bu

ɗ

ewa a nan Kano ya tabbata zai yi resigning saboda harkar fita waje da zai ringayi na shigo musu da kaya.

Wayar sa ce tayi ƙara ya zarota daga Aljihu, sai da gabansa ya fa

ɗ

i ganin Hafiz ne yake kira a ƙalla kusan sati uku kenan rabon da suyi waya balle su ha

ɗ

u. Kamar kar ya amsa sai kuma dai ya

ɗ

aga. Daga can Hafiz ya ce

"Ranka ya da

ɗ

e yau na ci sa'a waya t

a shiga an amsa kenan?"

"Tuba nakeyi yalla

ɓ

ai wlh tafiya ce ta sameni ba shiri mun tafi da Hajja can yakin Nijar gurin wani mai magani jiya muka dawo dama yanzu ka ganni nake shirin fitowa zan kiraka naji gida zanzo ko office sai kuma ga kiranka" ya shat

o ƙaryar da shi kansa sai da ya jinjinawa kansa. Cike da Jimami Hafiz

ɗ

in ya ce

"Jikin ne har yanzu kuma? Amma me ya sa maimakon a mayar da ita Asibiti zaku tafi kuma gurin wani mai maganin gargajiya?"

"Ai ka santa ko kwanciyar da tayi a Asibitin da ya

ya? Ai dan an fi ƙarfinta ne ita dai tafi ganewa masu maganin gargajiya shiyasa ma na bita

ɗ

in gudun kar a samu wata matsala kuma Alhamdulillah gashi jiki yayi kyau ta warware harma ta aje sanda yanzu tana taka ƙafar lafiya lau" ya sake rattabo wata ƙaryar

har zufa ce ta tsattsafo masa yana yi kuma yana zare ido ha

ɗ

i da duban gefensa ko da wani a kusa yana sauraronsa.

Hafiz ya ce

"Toh masha Allah Allah ya ƙara lafiya ya tsare gaba in sha Allahu zan shigo sai na dubata, ashe shi yasa Madam ta koma gida n

i duk Suhaila ta tayar mun da hankali wai taje ta ganta a wani irin yanayi jiya kai kuma gashi ina ta kiran layinka bana samu". Da sauri ya ce

"Taje gurin Halima? Me tace mata toh?"

"Babu abinda ta gaya mata ko akwai wata damuwa ne naji yanayinka ya ca

nza?" Cewar Hafiz, sai yayi saurin daidaita nutsuwarsa ya ce

"Babu komai naji kace ta ganta cikin wani hali ne ni kuma bata ce mun bata da lafiya ba amma bari yanzu in je gidan in ganta kawai hankalina zai fi kwanciya" kafin Hafiz ya sake magana ya katse

wayar. Mota ya shiga ya kunna ha

ɗ

i da kunna Ac dan zafi yakeji kamar wanda yayi gudu dukda garin akwai iska sosai tana ka

ɗ

awa.

Yanzu da gaske Halima bata gayawa Suhaila komai ba ko kuwa dai kawai rufe masa yayi yake so ya bigi cikinsa? Wayarsa tayi ƙar

a alamar shigowar saƙo ya duba Hafiz

ɗ

in ne ya turo masa saƙo yana cewa

"Ka samu ka shigo office dan za'a iya samun matsala gaskiya" ganin saƙon ya saka ya tayar da mota ya kama hanyar office

ɗ

in a ransa kuma yana ayyana daga can gidan su Halima zai biya.

Sau biyu Zulaiha ta kirashi yana hanya amma bai amsa ba dan yana ganin sunanta maimakon yaji farin ciki irin yanda ya saba sai kawai tunanin jiya ya fa

ɗ

o masa daga ƙarshe ya kife wayar bayan ya sakata a silent ya cigaba da kokawa da tunanin da ke neman

ɓ

a

ta masa yanayi.

HALIMA

Ina kwance rigingine akan gado ina amsa wayar Hansa'u, na gyara kwanciyata ina sauraronta tana cewa

"Kusan sati hu

ɗ

u fa kenan ace babu waya babu zuwa balle aike kuma wani nasa bai biyo sahu ba iya wannan ai ya isa ya shaida

miki amsarsa akanki Halima". Ajiyar numfashi nayi kafin nace

"Da wahala idan yan uwansa sun san abinda ya faru tunda dama ba wai zuwar mun sukeyi yanzu ba balle su san bana gidan, shi kuma nake ganin harda kunya ta hana ya zo"

"Ashe har yanzu akwai

sauran uzurin da zaki masa Halima? Gaskiya da sauranki, duk abinda ya faru ace kin cigaba da kare shi to gaskiya ban kuma ga wani abu da zai bu

ɗ

e miki ido ki kalli gaskiya a yanda take ba kuma

ɓ

ata yawun baki na kawai nakeyi da lokaci na ina miki magana s

higa suke ta kunnen dama su fice ta hagu" Hansa'u ta fa

ɗ

a cikin ƙunar rai, nayi murmushi na ce

"Haba y zakice haka? Ai wlh duk wata shawara da kike bani na

ɗ

auka kuma ina ganin amfaninsu, kawai na fa

ɗ

a miki nawa tunanin ne na wai lallai hakan bane ba".

"Dole kuwa ki canza tunani ko in ce ki bawa ƙwaƙwalwarki da zuciyarki dama su ringa tunanin daya dace ba wai iya abinda kike so suyi tunani a kai ba. Wlh Halima muddin baki yiwa kanki fa

ɗ

a ba zaki kashe rayuwarki a banza ki ƙare a inda ba'a san mutunchi

nki ba. Yanzu ke ko dagaske kunyar yake ji idan yana sonki kuma yana darajaki da son cigaba da zama dake zai

ɗ

auki tsayin lokacin nan ba tareda yabi ta kanki ba? Ki cigaba da mafarki kina yaudarar kanki, ko ki yarda ko karki yarda Halima Bilal baya sonki,

idan ma a baya ya soki to yanzu bakya gabansa. Ya da

ɗ

e yana miki kora da hali wanda idan kina da tunani ya kamata ace tuntuni kin fahimci haka kin nemawa kanki mafita amma kin tsaya kina yaudarar kanki ke gaki uwar yan uzuri toh sai ki cigaba Allah ya bada

sa'a". Bata bani damar sake cewa komai ba ta datse kiran.

Na tashi zaune ina sauke numfashi, ban san me yasa ba kowa ya kasa fahimtata. Waya ta ce tayi ƙara, na

ɗ

auka Hansa'u ce dukda na san ko zata huce ba nan kusa ba sai dai sunan da na gani yana yaw

o akan screen

ɗ

in ya saka gabana yankewa ya fa

ɗ

i. Harta katse ina kallon screen

ɗ

in wani kiran ya sake shigowa, bana so, hannuna kansa ya so yaƙi bani ha

ɗ

in kai amma bisa tirsasawar zuciyata na amsa kiran. Ban ce komai ba na kara wayar a kunne na, daga can



ɓ

angaren ina jin yanda ya sauke ajiyar zuciyar da na jita har cikin magudanar jinin jikina kafin cikin murya mai taushi ha

ɗ

i da rauni ya furta

"Halims ashe zaki iya dogon fushi haka dani?". Kamata yayi ace naji haushin furucin sa domin ƙarara abinda ya

ke nufi duk tsayin lokacin ni yake jira na kira shi Kenan shiyasa bai nemeni ba amma shirun na cigaba da yi ina saurarensa ya sake cewa

"Nayi kewarki adadin da baki ba zai iya furtawa ba dan Allah Halims ko mai zai sakw faruwa tsakaninmu a gaba ki hukun

tani ta kowacce siga amma kada ki sake bari na, zan jure komai amma ba zan sakw iya jure rashin ji da ganinki a duniya ta ba wlh na azabtu wahalar da na sha a tsakanin lokacin nan kawai sai dai nayi fatan ta zame mun kankarar zunubi amma Halims kin sakani

a wani yanayi da bana fatan na sake shiga irin sa".

Jin da nayi kamar wacce aka

ɗ

auraqa fuka fukai ina shirin fara shawagi a sararin samaniya na sakw hawa gajimaren yaudarsa wanda sai nayi nisa ƙila ya sake girgijeni na fa

ɗ

o na karye a in da ba zan

ɗ

oru

ba, tattaro duk wata jarumta ha

ɗ

i da ƙarfin hali na nayi na ja masa tsaki mai ƙarfi kafin na zare wayar daga kunne na na kashe. Yanda kasan wacce ta sha tseren gudu haka na dafe ƙirji da hannu biyu ina sauke numfashi, na bi wayar da kallon jin kira ya sak

e shigowa har ya katse ya sake kira kafin ya dakata sai kuma ga saƙo sai a lokacin na

ɗ

auke ta na bu

ɗ

e na karanta.

"Na san kin huce, ina waje ki fito mu koma duniyarmu" abinda ya rubuta a ciki kenan. Kashe wayar nayi gaba

ɗ

aya na kwanta lokaci

ɗ

aya hawa

ye suka

ɓ

alle mun. Ashe kallon wacce ta haukace a soyayya kawai Bilal yake mun yana ganin na manta ƙima da martabata a matsayina na mace shi yasa har yake tunanin bayan irin abinda ya faru tsakaninmu baya buƙatar wanke kansa ko rarrashina kai tsaye zan man

ta komai na sake komawa gareshi, lallai kuwa da na cika sakarya.

BILAL

Tsabar mamaki daskarewa yayi a tsaye lokacin da sautin tsakin Halima ya isa kunnuwansa. Ko a mafarki bai ta

ɓ

a kawo haka ba, Halimar da ya sani bata ta

ɓ

a yi masa ko kallon banza ba b

alle ta jefe shi da irin wannan tsaki da yake tafe da ma'anar tsana da kuma raini. Ya raya ya tafi kawai yabi unarnin Hajja ya rabu da ita amma kuma ya kasa dan idan ya ce baya son Halima ko kuma yana da burin rabuwa da ita shi kansa ya san ƙarya yakeyi, k

ai ko baya son ta a karon kanta zai so ta saboda zuri'ar dake tsakaninsa da ita ballantana kuma yana son Matar sa, a duniyar nan kuma ya sani bashi da kamarta domin ita ta so shi ba dan komai na sa ba ta juri duk wani wulaƙanci da tozarcinsa ba dan ta rasa

yanda zatayi ba sannan ta rufa masa asiri ta ha

ɗ

iyi baƙin cikin sa ita ka

ɗ

ai domin ta kare masa martabar sa.

Amma a yanda ya san tana son sa bai zaci za taji muryarsa tayi masa shiru ba, yayi amfani da salon da ya san duk fushin da takeyi zai saka ta s

akko amma a maimaikon haka sai tsaki ta biyo shi da shi.

"Ba ita ka

ɗ

ai ba har mahaifiyar ta ka ha

ɗ

a ka zaga" zuciyarsa ta raya masa. Ya runtse ido, wlh yayi nadamar furucinsa idan da yana kuma da halin dawo da abinda ya wuce da ya goge waccen ranar ko kom

ai ba zai canzu ba kuwa da ya goge mummunan furucin da yayi shi da kansa ya san bai kyauta ba. Sake kiranta yayi har sau biyu amma bata

ɗ

aga ba, yana tsayen motar Abba ta iso ƙofar gidan maigadi ya bu

ɗ

e masa ya shiga ya san ya ganshi amma bai ko

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login