Showing 246001 words to 249000 words out of 287295 words

Chapter 83 - KURA A RUMBU COMPLETE

missed calls

ɗ

in da ya gani daga Alhaji Lawan mutumin daya siya gidan Jalilah a hannunsa ya tabbatar masa da ba lafiya ba, a maimakon ya kira Alhaji Lawan

ɗ

in kai tsaye sai ya fara kiran Nasir domin shi yayi hanyar cinikin.

"Yanzu nake shirin kiranka dama; kana ina

?" Nasir ya fa

ɗ

a bayan daya amsa wayar Bilal ya ce

"Mai ya faru naga mutumin nan daya siya gida a hannuna yana ta kirana a waya ban lura ba sai yanzu?"

"Shiyasa na ce kana ina? Akwai matsala gaskiya" Nasir ya bashi amsa. Bilal ya girgiza kai kamar y

ana gaban Nasir

ɗ

in kafin ya ce

"Ina Abuja, ka fa

ɗ

a mun abinda ya faru dalilin daya saka na fara kiranka kenan kafin na bi bayan nasa kiran"

"Wasu mutane ne suka je gidan, a fa

ɗ

ar su sun siyi gidan ne dan har takardu suka nuna masa kuma daya

ɗ

akko m

usu nasa aka ha

ɗ

a sai ya gane na gurin sa fake ne su suke da original

ɗ

in" Nasir ya fa

ɗ

a.

Wata hajijiya da bugawar ƙirji suka ziyarci Bilal lokaci

ɗ

aya, a hankali ya sulale ya zauna akan gado zufa ta shiga keto masa kamar wanda yayi gudu. Yana jiyo Nas

ir ta cikin wayar yana cewa

"Idan kuskure ne tun wuri ka nemo hanyar da zaka gyara dan wlh Alhaji Lawan bashida da

ɗ

i musamman akan maganar ku

ɗ

i; yanda ya kirani kuma yanzu na san a shirye yake da yin koma menene dan haka asirinka a rufe ko dai ka mayar

masa da ku

ɗ

insa ko kuma su wa

ɗ

anda ka siyarwa yanzun su haƙura ka basu ku

ɗ

insu tun kafin magana tayi nisa".

Kusan minti biyar yana zaune ya rasa tunanin da zai kama, Su waye suka siyi gidan? Kuma wanene ma ya siyar musu? Yanzu da Nasir yake cewa ya maya

rwa da Alhaji Lawan ku

ɗ

insa ina ya gansu? shi da dubu

ɗ

ari ma yanzu sai dai a

ɗ

aure shi dan bashida ita. Watansa biyu rabon daya samu albashi, da yaje yayi ƙorafi sai lokacin ma ya san wai ashe an sake bashi query toh bai ma sani ba balle yaje yayi dependi

ng kansa daga amsar da account

ɗ

in kuma ya bashi wai yaje yayi ta addu'a ya san abu ne mai wahala idan bai rasa aikinsa ba.

Abun mamaki kuma, a cikin shirinsa harda barin aikin da zarar abubuwan da yake shiryawa sun tabbata amma kuma sai yaji hankalinsa

ya tashi sosai yanzun ko da yake dole, duk abubuwan da yake lissafawar sun ruguje, da ku

ɗ

in shagunan Jalilah ya so yayi jari zai fara harkar Import and Export ya gama saita komai amma ku

ɗ

i sun ƙi samuwa kamar asiri an rasa mai siyan shagunan duk wanda aka

samu sai an fara magana kamar gaske sai wasa ya shigo ciki gashi duk ku

ɗ

a

ɗ

en da suke account

ɗ

in sa ya kashe su akan auren Zulaiha

ɗ

an canjin daya rage masa ya san ko cikakken cefanen wata

ɗ

aya ba zai musu ba ga wata ya taho gangara itama Hajja zai yi mat

a nata cefanen ya kuma bata ku

ɗ

in da yake bata duk wata.

Wayar daya kashe bayan sun gama magana da Nasir

ɗ

in ya

ɗ

auka da niyyar kunnawa ya kira Jalilah domin dai daga shi sai ita ne a cikin maganar gidan dukda bashida tabbacin samunta a wayar; yau kusan

sati biyu kenan rabon da suyi magana tunda ta kirashi ranar tace masa kayan da ta turo sun sauka suna Lagos zata tura masa number wanda zai kira sannan zata tura masa ku

ɗ

in da za'ayi clearance shikenan yaji shiru, ya gama shirya da zarar ta tura ku

ɗ

in ya

dafe su zai sake danna mata block suyi rabuwar ƙarshe sai gashi kwana da kwanaki shiru kuma idan ya kira wayarta a kashe haka ko a Whatsapp baya ganinta.

Ya

ɗ

an shiga damuwa da tunanin ko wani abu ne ya sameta dan har Hafiz ya tambaya ya ce masa tana l

afiya sunyi magana, hakan ya bashi mamaki har yayi niyyar ya tambayeshi yaushe sai kuma ya fasa gudun kada Hafiz

ɗ

in y zargi wani abu.

Kunna wayar yayi zuciyarsa ta raya masa daya kira layinta na Nigeria cikin sa'a kuwa yana kira ta shiga murna kamar ya

taka rawa sai dai har wayar ta ƙaraci ringing ta katse ba'a amsa ba. Sake kira yayi nan ma shiru bata

ɗ

auka ba, sai kawai ya miƙe ya shiga saka kaya dan dama daga wanka ya fito, a ƙalla tunda ya samu wayar a kunne ai magana ta ƙare komai zai zo da sauƙi.

Yana taje sumar kansa Zulaiha ta shigo

ɗ

akin cikin kwalliyar da idan zata fita ka

ɗ

ai yake ganinta da ita.

Daga bakin ƙofar ta tsaya tana jifansa da kallon daya fi kama dana raini ta ce

"Zan fita"

"Bada yawuna ba" ya bata amsa yana zura wayarsa a

aljihu, tamkar

ɗ

an data haifa haka ta taso masa tana cewa

"Ai kuwa wlh baka isa ba fita kamar naje na dawo, haka kawai; sai kace wata dabba zaka turkeni a gida ba kulawa ba walwala ka kuma hana ƙawaye na zuwa balle na gansu naji da

ɗ

i sannan kace ba zan

fita waje in shaƙata ba ai wlh kasan ƙarya kakeyi kuwa".

Kallonta ya ringayi dukda tuntuni ya dena mamakinta ya kuma fahimci dagaske wannan itace asalin Zulaiha; Ƙazamar mace, mara kunya kuma mara tarbiyya. Sanin da yayi mata a kamila, nutsattsiya kuma

mai kunya duk yaudara ce kamar yanda ta yi nasarar lullu

ɓ

e halayyar tata da sunan Aljanu wanda duk sai a hankali da zama ya fara nisawa ya fahimci haka take babu wasu Aljanu ko wata iska da take shafarta kuma ba iya ita ba.

Ya gya

ɗ

a kai tareda ra

ɓ

eta

ya wuce yana jin ta saki tsaki ha

ɗ

i da cewa

"Ƙaryar banza" kafin ta bi bayansa, kafin ma fita da mota ya kulle gidan ita har ta kusa titi, ya na ƙoƙarin tsayawa ya

ɗ

auke ta tare Napep ta shige abinta tamkar ma bata ganshi ba. Ya sauke numfashi mai nauyi y

ana shafa kansa. Yayi zaton samuwar Zulaihan zai zame masa cikar burika da kuma samun nutsuwa sai dai daga ranar data fara amsa sunan matarsa shi dai kullum komai ƙara lalace masa yakeyi.

Zulaiha ta raina shi, raini irin wanda bai ta

ɓ

a zaton wani mahalu

ki zai yi masa a duniya ba. Da fari zama ya fara yin da

ɗ

i a tsakaninsu, yana ƙoƙari gurin ture abinda yake hanashi sukuni akanta ya tarairayeta irin yanda ya da

ɗ

e yana mata tanadi itama kuma tana ƙoƙari matuƙa gurin kyautata masa sai dai abinda ya fara ha

ɗ

asu kwashe-kwashen ƙawayenta.

Ya mata magana ya fi sau shurin masaki akan mutanen da take tarawa suyi masa kaca kaca da gida kuma su tsallake su tafi su barshi a haka itama da take zaune a gidan ba zata gyara ba haka zata zauna cikin ƙazantarta tayi ta

danna waya ko tayi kallo idan yayi magana ta ce dare yayi an hanata shara da daddare tunda shi kuma ba zai iya bacci da datti a in da yake ba dole komai dare haka zai gyara gidan hakan kuma ba zai hana washe gari su sake dawowa su maimaita abinda sukayi j

iyan ba.

Ga Almubazzaranci, buhun shinkafa daya ajiye bai ko rufa musu wata biyu ba tace ya ƙare duk kuwa da ba wai shi ka

ɗ

ai bane akwai su taliya, macaroni harda couscous, kada kayan shayi suji labari dama, idan ya siyo madara ta leda ko gwangwani yau

in sha Allahu kwana uku yayi yawa sai dai ya tarar da burbu

ɗ

i a ciki balle ƙwai da idan ta tashi shida take soyawa idan bai tashi ba haka zata cinye ita ka

ɗ

ai su Nama, kaza kuwa tunda ya siyo na farko bayan an kawo mata Freezer da ta ce Mijin wata Antyn t

a ne ya siya musu ita da Nuratu ya yiwo cefane da yawa aka zuba, shi dai bai irga sau nawa ma ya ci abincin nata ba balle ya ci Naman ba'a rufa sati biyu ba zai fita ta ce masa ya aiko da naman da za'ayi girki, ya rufeta da fa

ɗ

a bata saurara ba itama ta ha

ye masa tana cewa

"Karka kuskura ka zageni akan nama wlh, banda tsiya da ƙaranta mai akayi akai nama da har zaka ringa tada jijiyoyin wuya akansa? Dama ba saboda na ci ka siyo ba ko kuwa ado zanyi dashi a Freezer? Toh wlh karka sake, ba kuma ka isa ka m

un shamaki da wani abu a gidan mijina ba zan ci abinda nake so kuma dole ka kawo dan haƙƙina ne dole ka bani abina" ta fa

ɗ

a tana wani zare masa ido kamar uwarsa.

Ya ringa kallonta cike da al'ajabi ba tareda ya shirya ba kuma ƙwaƙwalwarsa ta tafi masa t

ariyar lokutan baya zamanin Halima. Ya tuna lokacin da yake mata tijara akan abinda ya siya da ku

ɗ

insa ko wanda aka kawo mata daga gidansu, dai-dai da rana

ɗ

aya bata ta

ɓ

a

ɗ

aga kai ta kalle shi ba balle ta mayar masa da raddi idan ya gama kuma ta bashi haƙu

ri.

Kawar da tunanin yayi ya kalleta ya ce

"Kin fi kowa sanin ba'a bishiya nake tsinko ku

ɗ

i ba dan haka tun wuri ki shiga hankalinki ki kuma koyi tattali" daga haka ya wuce shi da kansa mamakin kansa ya kamashi. A wata biyun ta masa abubuwan daya kama

ta ace ya rufeta a

ɗ

aki ya mata dukan tashi kisha gishiri amma ko magana mai zafi zuciyarsa bata ta

ɓ

a yarda ya furta mata ba ko yayi niyya kawai sai yaji ba zai iya

ɓ

ata mata rai ba sai dai ya shanye komai a cikinsa shi ka

ɗ

ai.

Gajiya yayi da tafiya ya

samu gefen titi yayi parking, sai da ya matsar da kujera baya ya kwanta ha

ɗ

i da tallafe kansa ya lula tunani. A lissafe yake komai ya rasa kuma ta inda ya kuskure abubuwa suke neman su lalace masa haka.

Wayarsa ya ciro daga Aljihu yaga sake ganin Misse

d call

ɗ

in Alhaji Lawan, ya ja tsaki a fili to wai mai yake so yayi masa ne?

Yana ƙoƙarin sake kiran Jalilah kiran Alhaji Lawan

ɗ

in ya sakw shigowa, ya kuma zabga tsaki kafin ya tashi zaune dakyau ya

ɗ

aga wayar. A gajarce suka gaisa Alhajin ya ce

"Da

sassafe mutane suka buga mun gida, na fita na same su suke sanar mun da sun siyi gidan ne kuma su ba'a fa

ɗ

a musu ma da akwai yan haya a ciki ba dan mutumin tafe yake da yara da zasuyi masa shara su wanke gidan wai amarya za'a saka nan da sati

ɗ

aya dan ya c

e zuwan da yayi na ƙarshe lokacin ana aikin gyaran gidan ku

ɗ

i ne bai cika ba sai yanzu aka bashi muƙullin gidan".

Bilal ji yayi kamar ba hausa mutumin yakeyi masa ba, lokaci

ɗ

aya kuma tunaninsa ya tafi akan tabbas sai dai idan asalin wanda aka siyi gida

n a gurinsu ne suka sake siyarwa da wani kuma Jalilah ce zata warware wannan matsalar tunda ita ya san wa

ɗ

anda ta siyi gida a hannunsu shi takardu da muƙulli kawai ta bashi idan bai manta ba tace gidan na saurayin wata ƙawarta ne.

"Ka kwantar da hankal

inka Alhaji in sha Allahu yanzu zan kira asalin wanda na siyi gurin a hannunsa duk yanda ake ciki zaka ji ni" ya bashi amsa cikin kwantar da murya. Alhaji Lawan ya ce

"Gara dai, dukda ni kam na haƙura dan idan baka manta ba sai da nayita nanata maka ban

a son rigima, idan ka san gurinka akwai rigimar gado ko ta gwamnati akansa ka fa

ɗ

a mun dan na shiga irin haka banji da

ɗ

i ba ƙarshe sai asara na

ɗ

auka dan filin gomnati ne mutumin yayi ginina ciki na siya amma kace babu komai, to ni dai na haƙura ka dawo mu

n da ku

ɗ

i na kawai ka riƙe gidanka, dama tun safe na kira lawyer na na shaida masa komai zaizo ya sameka yanzu haka ka gammu har munci ƙarfin kwashe kaya daga gidan dan haka ina sauraron ku

ɗ

i na" daga haka ya katse wayar ba tareda ya bari Bilal

ɗ

in ya sake

cewa komai ba.

Tsaki Bilal yayi bayan daya sauke wayar daga kunnensa yana cewa

"Ai da sauƙi ka tunda ka saba

ɗ

aukar asara wannan karon ma haka zakayi haƙuri wlh".

Jalilah ya sake kira, wayar na dab da katsewa aka

ɗ

aga ya sauke ajiyar zuciya sai d

ai kafin yayi magana muryar Namiji daya ji ta saka murnarsa ta koma ciki

"Tana cikin uzuri, idan saƙo mai muhimmanci ne ka fa

ɗ

a sai a sanar mata" mutumin da muryarsa ta nuna ba asalin bahaushe bane ya fa

ɗ

a. Tunani ya tafi akan wane uzuri takeyi? Ba zai

wuce tana tareda wani namijin suna lalata ba dai ya san, yayi tsaki wani abu mai kama da kishi ya taso masa murya a cuskule ya ce

"Ka ce mata Bilal ya kira kuma uzurin gaggawa ne".

Gidan Hajja ya wuce, ya tarar da ita da Fadila da tulin kaya dangin

atamfa, leshi da materials suna ta dubawa bakin nan kamar zai tsage saboda murna ko sallamarsa duk su biyun ba su ji ba saida ya shiga cikin falon kafin suka lura da shi.

"Yawwa kamar kasan dama yanzu nake so na kiraka ka zo" Hajjan ta fa

ɗ

a bayan data

amsa sallamarsa. Yana kallon kayan ya ce

"Wa

ɗ

annan fa?"

"Lefen ƙanwarka ne" ta bashi amsa tana tura masa wani

ɗ

aurin ku

ɗ

i da a ƙalla zasu iyayin miliyan

ɗ

aya ko sama da haka. Cikin muryar data bayyanar da farincikin da take ciki tace

"Miliyan biy

ar ya bata ku

ɗ

in lefe da sadaki, kaga siyayyar da tayi akwai wasu a

ɗ

aki da kuma sauran da ba'a kawo ba ga dai abinda yayi saura nan sai ka ha

ɗ

a ka siya mata kayan

ɗ

aki irin na Halima da aka fitar dan ka san ba ƙaramin gida zata shiga ba. Hassadar da kayi

mata ka ƙi ka mata hanyar abokinka gashi ta zame mata taki Allah ya kawo mata wanda ya dokeshi a arziƙi".

Shi dai kallon Hajjan kawai yakeyi harta kai aya kafin ya ce

"Yaushe Fadila ta samu miji har aka kar

ɓ

i sadaki bamu sani ba? Kuma su Baba Sani ne s

uka kar

ɓ

a ko su Yaya Aminu?"

"Uwar su Baba Sani da Aminu ce ta kar

ɓ

a, ni ce zan zake soko Sani a cikin sabgata? Ai har abada wlh. Kuma Fadilar budurwa ce da sai wani ya kar

ɓ

ar mata sadaki ko me? Kai ma

ɗ

in abinda ya sa na fa

ɗ

a maka yanzu saboda kai zak

ayi kayan

ɗ

aki ne idan ba haka ba cikin yan gayya zaka fito sai ya rage kwana biyu

ɗ

aurin aure kafin a sanar muku" Hajja ta bashi amsa. Ya sauke ajiyar zuciya ya ce

"Allah ya sanya alkhairi, zan kuma bayar da gudummawa abinda ya samu amma batun nayi mat

a kayan

ɗ

aki bai taso ba tunda dai ba'a fa

ɗ

a mun da wuri ba balle nayi tanadi dan bani da wasu ku

ɗ

i a halin yanzu".

Hannu Hajja ta shiga tafawa tana salallami yanda kasan wacce taga bala'i tsirara kafin ta lailayo ashar ta watsa masa tana cewa

"Lall

ai Bilal, ni zaka kalli tsabar ido na kace mun baka da ku

ɗ

in da zaka yiwa yar uwarka kayan

ɗ

aki amma ai kana da ku

ɗ

in yiwa yar iskar fitsararriyar matsiyaciyar matarka ko?"

Runtse idonsa yayi dan sosai yaji zafin kalaman data jefi Zulaiha da su, yana ji

ta ringa sababi tamkar zata aro baki tana zagin Zulaiha da iyayenta dashi kansa.

"Karka

ɗ

auka shirun da nayi maka kafi ƙarfi na ne ko kuma bani da yanda zanyi da kai, wlh Bilal; kaƙi yin abinda nace a lokacin zan nuna maka asalin kalata daka manta. Tu

nda ka auro yar iskar yarinyar nan ka

ɗ

aga waya ka kirani ma ya zama sai sa'a balle ka tako ƙafarka ka zo cikin gidan nan sai dai idan taka ce ta kawoka, to ba duniya na haifawa kai ba, babu kuma wasu yan iska da basu tayani shan wahala da rainonka ba da z

asu fini jin da

ɗ

inka a yanzu dan haka kayi duk yanda ka so nima ba zan fasa yin abinda na so ba" tana gama fa

ɗ

ar haka ta shige

ɗ

aki ta barsu.

Yana tafe yana lissafa sabon jidalin daya same shi, yanzu tsakani da Allah a ina Hajja take so ya nemo ku

ɗ

in da

zai yiwa Fadila kayan

ɗ

aki a sati uku kuma ma wai irin na Halima ita ya san nawa ake siyar da irin kayan ne?

Gurin Nasir ya wuce suka sake

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login