Showing 282001 words to 285000 words out of 287295 words

Chapter 95 - KURA A RUMBU COMPLETE

kamar ba na tsohuwa ba shiyasa sanda Fadila take zawarci Hajjan take gwammace ta tafi gidan Anty Habiba saboda tace

ɓ

ata mata gida takeyi, da ciwon ƙafar da komai haka zatayi shara ta wuni tana kaye-kaye ko leda iska ta kwaso mata i

dan bata

ɗ

auke ba bata jin da

ɗ

i toh yanzu ga Zulaiha kuma da shegiyar ƙazanta.

Bata mata aikin komai, dai-dai da kwanukan abinci idan aka kai masa dan ita bata wani ci sai kayan kwa

ɗ

ayi yanayinta ma sai yake ganin kamar tana da shigar ciki dukda bai ta

bbatar ba amma haka zata ha

ɗ

o na rana da dare ta fito dasu ƙofar

ɗ

aki da safe sai dai Safiyya yar Anty Ladidi ta

ɗ

auke ta wanke. Tun bayan da aka sallamo Hajjan daga Asibiti ta dawo gidan da zama saboda yanzu ko tafiya sai da sanduna biyu take yinta Safiyy

an ce take mata komai haka su ma hatta sharar cikin

ɗ

akin ita take shiga ta musu.

Yau

ɗ

in Safiyyar ta tafi rubuya Jamb tun safe kafin ta fita kuma sai da ta yiwa Hajjan komai har abin karyawa, tun sha

ɗ

aya yana ji tana kiran Zulaiha ta fito ta

ɗ

ora abin

cin rana tunda Safiyya bata dawo ba amma tayi kunnen uwar shegu tana danna waya shima ya maimaita mata amma bata ko kalle shi ba yayi shiru ya zura mata ido ana kiran Azahar ta

ɗ

aura zani ta fita ta juye ruwan zafin da Hajjan ta

ɗ

ora a kurfoti ta shige wan

ka shine yanzu ta fito ta gani take sababi.

Tashi yayi ya saka riga saboda jiyo tashin muryar Zulaihan da yayi kamar tana amsawa Hajja maganar da takeyi, yana fita kuwa ya jita tana cewa

"Ai na fa

ɗ

a miki ni ba yar aiki bace zaman aure nakeyi idan ma z

an girkawa wani abinci toh mijina ne tunda kuma kince ke zaki ringa bashi abinci sai kiyi tayi ku dafa ko karku dafa matsalarku ce ko kinga ina cin abincinku ne?"

"Ni kike fa

ɗ

awa haka" Hajja ta fa

ɗ

a tana kallonta, Zulaiha ta

ɗ

auke kai gefe ganin Bilal

ɗ

in ya fito ba tareda tace komai ba shirun da sukayi kuma ya saka suka ji sallamar da ake ta dokawa tun farkon fara muhawarar tasu. Duka su ukun suka kalli ƙofa, Halima dake tsaye riƙe da hannun Sharifa Al'amin da Inaayah na tsaye kusa da ita hannayensu ri

ƙ

e da ledoji ta sake maimaita sallama.

Ba Bilal da Hajja ba hatta Zulaiha sai da taji wani iri da zuwan Haliman da sauri ta shige

ɗ

aki ta bar Bilal da Hajja da suka ƙame a tsaye aka rasa wanda zai amsa musu.

HALIMA

Ganin duk suna kallonmu sun kasa

magana ya saka na shiga ina fa

ɗ

a

ɗ

a fuskata, tabarmar da na gani shimfi

ɗ

e kan barandar

ɗ

akin Hajja muka zauna tareda yaran sai lokacin sukayi firgigit kamar wa

ɗ

anda aka watsawa ruwan sanyi Hajja cikin murmushin da kana gani kasan na yaƙe ne ha

ɗ

i da kunya m

ai tsanani ta shiga yi mana sannu da zuwa tana cewa mu tashi mu shiga ciki.

"Nan ma yayi Hajja" na fa

ɗ

a ta ce

"Aa ku tashi dan Allah" ta kamo Al'amin tana cewa

"Ku tashi ku shiga ciki kunji kai da

ɗ

akin matarka ace ku zauna a tabarma".

A raina na

ce "ikon Allah" kafin na miƙe nabi bayanta. Kallon falon na ringayi, tunda naje gidan Bilal nake masa nacin ya kamata ya gyarawa Hajja

ɗ

akinta ƙarshe cewa yayi nima idan nayi mata ai ba laifi bane shi in rabu dashi a lokacin har na niyyata zanyi

ɗ

in da sur

utu na fa

ɗ

awa Mama tace kar taji karta gani na fishi sanin ya kamata ne ko kuwa da zance zan gyarawa Babarsa

ɗ

aki gashi yanzu Allah ya nufa an mata shi

ɗ

in ne ko Abubakar ne sai Allah.

Al'amin ta cewa ya bu

ɗ

e fridge ya

ɗ

ebo mana ruwa da lemo nace mata

a barshi daga gida muke ma mungode"

"Kai tashi ka

ɗ

ebo, rashin ƙafa ya saka har aka fara ganin damata ana maida mun magana" Hajjan ta fa

ɗ

a sai na kama bakina nayi shiru kawai ina duba wayata da tayi ƙara dai-dai nan Bilal ya shigo falon da ƙaramar salla

ma kamar Almajirin dake jin yunwa.

A kujerar dake bakin ƙofa ya zauna, sai da na kalli Inaayah da Al'amin da suke kallonsa kamar sunga wani baƙo kafin suka gaishe shi, ya miƙawa Sharifa hannu ta sake lafewa a jikina dan tunda Hajja tace taje da a zaune

take a kujerar ta tashi ta haye jikina.

"Au kaima ubanta kenan, toh bari na shafawa kaina lafiya" Hajja ta fa

ɗ

a, na kalleshi kafin na gaishe shi ha

ɗ

i dayi masa jaje ya amsa yana mun kallon ƙurilla kamar wanda ke neman wani abu a jikina. Falon yayi shiru

, ƙarar da wayata tayi ya saka na miƙe ina cewa

"Dama kawo su nayi su dubaku bari muje ana jiranmu a waje"

"Sai kace wanda ake korarku Halima gashi ko ruwan ma baki sha ba balle ki barsu suma su sha sai kace wanda suka zo baƙon guri ko baki gaya musu

nan

ɗ

in tushensu bane? Mu jininsu ne basu da sama damu?" Hajja ta fa

ɗ

a. Kamar inyi shiru sai kuma nayi murmushi na kalleta nace

"Ina fa zasu manta tushensu Hajja? Ai idan ita Sharifa bata sanku ba shi Al'amin daya bar gidan da wayonsa ai ba zai mantaku

ba. Ita

ɗ

in ma da ace tana ganinku ba zata muku ƙiwa ba in da zataga Abubakar yanzu zaki san da gaske ta san jininta" ina rufe baki Abubakar

ɗ

in yayi sallama tun kafin kuma na san su biyu ne ƙamshin turaren Dr Salman ya isarmun da saƙon.

Da gudu kuwa

Al'amin

ɗ

in ya nufi Kawunsa itama Sharifan ta zame tana kiran "Uncle" ya

ɗ

aga su duka su biyun yana juyi dasu suna dariya. Sai na rasa jikin wanda ya fi wani yin sanyi tsakanin Bilal da Hajja musamman da Dr Salman ya ƙaraso ya zauna gefena. Suna gama gaisa

wa na miƙe ina nuna mata ledojin da muka shiga dasu shi kuma ya ajiye musu rafar 1k guda biyu na fita yana biye dani a baya dan Abubakar ya fita da yaran.

Amarya na tsakar gida ta shimfi

ɗ

a sallaya a inda rana bata tarar ba tana shan rake, na ce mata "S

annu" ta amsa mun da "Ina wuni" muga gaisa daga tsayen na mata jajen abinda ya samu Mijinta kafin nayi waje.

A soro Bilal ya tsayar dani, kamar wani mai jin tsoron kada a jishi kai a ƙasa ya ce

"Na san abubuwa da yawa sun faru a baya da ban samu damar

wanke kaina ba Halima. Dawo da maganar bashida amfani amma ina so ki sani na gane kuskure na kuma yarda cewar na zalunceki a zamantakewatarmu. Dagaske nake miki wannan maganar tun daga ƙasan zuciyata ina mai neman gafararki Halima kiyi haƙuri ki yafe mun

duk wani abu dana miki daga ranar da kika fara sanina har zuwa yanzu da muke tsaye. Ko ba'a fa

ɗ

a mun ba na san abubuwa da suke faruwa harda haƙƙinki Halima. Na sakaki kuka sau babu adadi a sanda kike taredani tun bayan rabuwata dake nayi kuka sau babu adad

i nim. A hankali abubuwa da yawa suna ta faruwa da suke ankarar dani girman laifukan dana ringa aikata miki wanda nake kallo a matsayin ba komai ba a wancan lokacin dan Allah kiyi haƙuri ki yafe mun" ya ƙarasa kamar zai durƙusa mun.

Murmushi nayi na ce

"Na da

ɗ

e da yafe maka Bilal, sau da yawa mu kanyi baƙin ciki idan wani al'amari ya samemu wanda kuma daga baya hakan sai kaga ya zame mana alkhairi amma bama fahimtar hakan da sauri har sai munyi haƙuri tukunna. Tsakanina da kai idan akwai mai laifi nice

dana cusa maka kaina ta ƙarfi dukda ka yi iya ƙoƙarin ka gurin nuna mun baka muradin hakan. Kayi haƙuri ka zauna dani tsayin lokaci. A yanzu na fahimci ba'a yiwa so dole, sannan Soyayyar da kake so ake sonka ita ce soyayya"

Na nuna masa Salman dake zaun

e cikin mota nace

"Da baka barni ba da ban ha

ɗ

u dashi ba hakan yana nufin da nayi asarar ingantacciya kuma nagartacciyar soyayya wacce babu algus a cikinta. Saurayine bai ta

ɓ

a aure ba amma ya za

ɓ

eni mai yaya biyu akan tarin yammatan da suke karakaina akan

sa, wannan ka

ɗ

ai nasarace na kuma godewa Allah" daga haka na sa kai na fice na barshi tsaye yana bi na da kallo.

A hanya Dr ya kalleni ya ce

"Amma kika ce kinfi jin da

ɗ

i da Abbansu baya zuwa dubasu". Ba tareda na kalleshi ba nace

"Eh mana nafi son hak

an"

"Ba gaskiya bane, idan kinfi son haka mai yasa kika nuna jin zafin rashin kulawar tasa kuma

ɗ

azu a gabansa?"

"Ni kuma nayi me?" Na fa

ɗ

a ina bu

ɗ

e masa ido, shima bu

ɗ

e idon yayi kafin ya ce

"Wai sai yaushe zaki daina sonsa kwata-kwata? Dame ya fini

Halima? Ina zaune a mota ina kallonki kina ta washe masa baki har kina nunoni Allah ka

ɗ

ai ya san mai kike gaya masa a kaina ƙila cewa kike ni maye ne na nace miki ko?"

"Ni dama na san kana kallonmu" na fa

ɗ

a da sigar zolaya. Ya ha

ɗ

e fuska kamar gaske ya

na cewa

"Wlh na raina ajinki ma dana ganshi sam ashe ma baki ga taste. Kalleshi ba sai kace wani sahorami fuska kamar mace. Dama ta yaya wancan zai san darajar mace kamarki? Da kike ta wahalar dani kike garani kamar wani ball na

ɗ

auka zanga wani namijin g

aske wanda ya fini banda girman idanuwa da tsinin hanci baya ga haka na kereshi a komai har ma abinda baki rigada kin sani ba duk na san zan fishi wlh dan daga ganinsa ba wani ƙoƙari zai yi na azo a gani ba".

Baya na fara kallo naga hankalin yaran gaba

ɗ

aya yana kan Tab

ɗ

in da suke kallo ko da ma ƙasa ƙasa yayi maganar na toshe kunnuwana biyu da hannu ina cewa

"Kai dai kaji tsoron Allah kuma ni a yaushe nace maka har yanzu ina sonsa?"

"Idan bakya sonsa akan me tunda aka ce an kamashi hankalinki yaƙi

kwanciya? Kin ganshi a kotu amma dukda haka baki haƙura ba kika wani fake da yara saboda kizo ki ganshi yanzu dai hankalinki ya kwanta ko?" Yayi maganar yana kallona. Shagwa

ɓ

e fuska nayi ina kallonsa nace

"Amma dai ka san asirin da kayi mun ya ci dan ba

na iya cikakkiyar awa

ɗ

aya ba tareda nayi tunanin ka ba" ya saki murmushinsa mai kyau kafin yace

"Ni dai kika asirce ina nan kuma ina addu'a Allah ya

ɗ

orani a kanki kada ki mayar dani bita zai-zai dan tunda har Hajiya tace ta lura ina sonki dagaske na tab

bata gaskiya duk inda kika kai sunana ba'a ci miki ku

ɗ

i a banza ba".

Tare mukayi dariya nace

"Haka fa yan office suke cewa wai daga zuwa na asirceka duk ga mata nan da suka kwashe shekaru a gurin babu wacce kake yiwa kallo biyu sai ni gani

ɗ

aya zaka fa

ra so na?"

"Sai ki ce musu dama ke nake jira shiyasa bana iya yiwa kowacce mace kallo biyu sai a kanki na fara". Ji nayi kaina ya fasu, yanda yayi maganar ha

ɗ

i da mun wani kallo yana lumshe ido da yake tabbatar da gaskiyar abinda ya fa

ɗ

a ya saka naji ka

mar in fasa ihun murna. Gidan Mama muka koma ina tsaye muna sallama Abba ya fito dan haka na shige gida na barsu suna gaisawa dariya ta kamani ganin Salman kamar zai kwanta a ƙasa ana gaida suruki.

"Kin je hankalinki ya kwanta dai ko?" Anty Labiba ta fa

ɗ

a ina shiga, Mama Fauziyya ta tare mun tana cewa

"Menene laifi a ciki Labiba? Zuri'a fa ta rigada ta shiga tsakani babu yanda za'ayi a raba. Tunda kunce ba zamuje ba ba'a mata kara ba ai sai taje da kanta"

"Tunda wani yace yaja ya damfari mutane ina

ruwanmu da zuwar masa jaje? Dama ai ita take da ji

ɓ

i dashi idan ma zuwan ne ita ya kama kuma taje" Mama ta goyawa Anty Labiba baya. Zama nayi tunda Mama Fauziyya na nan na san ba zata bari su mun rubdugu ba.

"Ina Dr ko ba tare kuka je ba?" Anty Labiba

ta sake soko wata maganar, na

ɓ

ata fuska Mama tace

"A haka dai shima kamar Namijin gaske amma ya zauna yarinya ƙarama tana juyashi. Tsabar sakarci wai har zaman kotu ya rakata ashe, dama zan gayawa Mudassir idan ba dagaske yakeyi ba ya kama gabansa in kum

a auren zaiyi ya fito ayi a wuce gurin tun bata mayar dashi shashasha irinta ba. Ni na rasa wannan azababbiyar soyayya da kike yiwa Bilal sai kace wacce ya wanke ya bawa ta sha" Mama ta sake fa

ɗ

a cikin fushi.

Miƙewa nayi na wuce

ɗ

akin Amirah ina jin Mam

a Fauziyya tana cewa

"Sai a hankali, irin su Halima suna da yawa fa kawai dan ita muka fara gani shiyasa abun ya zo mana a sabo. Idan suka so abu kafin su barshi gaba

ɗ

aya sai sun samu madadinsa. Wuyarta

ɗ

aya ta samu wanda zai ringa mata irin soyayyar da

take ƙulafuci a gurinsa shikenan zai zama tarihi kuma idan ba'a yi wasa ba idan ta tsane shi sai a ringa roƙonta data sassauta ƙiyayyar. Kawai dai yanda kika ce idan auren zai yi ya fito ayi a wuce gurin".

Haka sukayi ta juya maganar ni dai na shige

ɗ

ak

i na kwanta bacci na fara fizgata wayata dana ajiye a saman pillow da nake kwance ta shiga ƙara ba shiri na tashi zaune ina tura baki kamar wani ya ajiye mun. Salman ne, sai da ta kusa katsewa kafin na amsa da sallama ya amsa ya ce

"Abba ya ce in turo k

o kina so ko bakya so ya bani ke, za

ɓ

i biyu ki zuba ruwa a ƙasa kisha idan kina farinciki ko ki bari idan aka kaiki

ɗ

akina ki ha

ɗ

e zuciya amma karki mutu dan nima binki zanyi".

A gurguje

BILAL

Ganin da yayiwa Halima sai ya sake dawo masa da komai sabo

da, mutumin daya ganta tareda shi kuma ya tabbatar masa da cewar tayi masa nisa. "Dama da irin sa ta dace ba kai ba" zuciyarsa ta ringa ƙara masa zafi. Duk juyin da zaiyi sai ya tunata, idan kuma ya tuna ya da yaransa suka nuna basu sanshi ba sai yaji daga

ske dai ya tasarma rasa komai a rayuwarsa. Ya rasa duk abinda ya mallaka, ya rasa Halimarsa sannan yana shirin rasa yaransa amma ba zai bari hakan ta kasance ba.

Haka ya cigaba da jinya tsayin wata guda baya zuwa ko ina hatta masallaci sai da Hajja tay

i dagaske kafin ya fara fita tace zamansa a gida ba zai canza komai ba sai dai tunani da damuwa su ƙarasa kassarasu kawai. Ita yanzu kacokam damuwarta tana kan Fadila da kowa yake cewa wai ta haƙura ta

ɗ

auke kai tunda dai Fadilar taji ta gani zata zauna a

cikin uƙubar da take ita na menene zata ringa

ɗ

ora danuwarta ranta kullum jininta yayi ta hawa sama?

Bayan dawowar Bilal Fadilan da mijinta sunzo gidan har yayi alƙawarin warwarewa Bilal

ɗ

in sauran bashin da yake tsakaninsa da Jalilah. Haka Hajja ta man

ta da haushinsa takeji ta ringa masa godiya harda hawaye, Bilal dai ko a fuska bai nuna jin da

ɗ

i ba balle ma yayi masa godiya. Bakinsu

ɗ

aya, ku

ɗ

in da yake maganar zai bata kuma dama ƙarya ce bai ci ba dan kayan daya

ɗ

iba miliyan bakwai da motsi ya siyar da

su ya san kuma dukda karyar dasu yayi sunyi wutar duniya ace miliyan goma ba talatin

ɗ

in data ƙaƙaba masa ba. Amma ya ya iya? Dama an ce tsuntsun daya ja ruwa ai shi ruwa zai doka.

Shikenan maganar Jalilah ta mutu dan kwana biyu a tsakani ta kirashi da

kanta kamar ba zai

ɗ

auka bama amma ya amsa, ta fa

ɗ

a masa Ahlan ya biya masa sauran ku

ɗ

in da take binsa dan haka ya fa

ɗ

awa lauyansa yaje kotu ya ƙarasa warware abinda yayi saura.

"Dukda mugun halinka Allah ya taimakeka ya ha

ɗ

aka da mutanen kirki a rayu

warka. Ban zata Hafiz zai sake waiwayarka ba sai gashi ya biya maka tara. Toh ka saurareni da kyau, kada ka

ɗ

auka shikenan iya wannan taskun dana sakaka kaci banza. Daga yau ba lallai ka sake jin ko da labarina ba amma kafin na fita daga rayuwarka ina mai

tabbatar maka sai na bar maka tabon da har ka koma ga Allah ba zai ta

ɓ

a gogewa daga zuciyarka ba Bilal" daga haka ta katse wayar shima yayi tsaki ya danna mata block.

Tunda sun rigada sun warware babu wani abu data isa tayi masa idan ma

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login