Showing 219001 words to 222000 words out of 287295 words

Chapter 74 - KURA A RUMBU COMPLETE

gane

ɗ

in nan ba kafin suka sake yin shiru har suka isa gida.

Maganar Ummansu ta sake masa yanda Haliman ta gaya masa

"Abinda ya sa har nake fa

ɗ

a maka saboda kai an rigada an zama

ɗ

aya dukkanmu masu taruwa mu rufawa juna asiri ne dan ba yau ak

a fara ba" cewar Umman, yayi shiru kafin ya ce

"Babu damuwa Umma ba za'a

ɗ

aga tariyar ba, dama akwai kayan da na ce miki na bayar da ku

ɗ

i a yi sanda ta ce kayan

ɗ

aki take so ba lefe ba, zan masa magana idan ba'a siyar ba tunda dama basu maido mun da ku

ɗ

i na ba sai a kar

ɓ

a idan ma an siyar sai a samo wasu tunda suna da kayan a zube a gurin".

Umman ta ringa zuba masa godiya harda hawaye haka Zulaihan data rakashi duk sai tausayin su ya rufe shi, ya san basu da shi, shi ba dan Umman ta ce a basu ku

ɗ

in le

fen ba dama niyya yayi ya mata kayan

ɗ

aki kuma ba zai barta haka ba zai mata ko akwati biyu ce ta kayan sakawa. Ya

ɗ

an jima dan mota suka shiga murnar kayan

ɗ

aki tuni ta manta da cewar da tayi ba zata sake yin wani abu dan ta faranta masa rai ba sai ta tar

e, shima kuma da yake kwana biyu bai samu ba ba Halima babu Jalilah ya biye mata dukda ba wani nisa sukayi ba ta shige gida shima ya wuce.

Tun daga bakin get mamakin mai ya faru a gidan ya kamashi saboda ganin kwalaye da ledoji harda kofuna da robobin t

ake away dana Rufaida duk an watsar dasu a ƙofar gidan. Ya sauka ya bu

ɗ

e get nan ya tarar da tsakar gidan ma kaca kaca da wasu tarkacen a ajiye, komawa yayi ya kashe motar dan ba zai iya shiga da ita a yanda gurin yake ba ba shiga yana mamakin meya faru? K

o

ɓ

arayi ne suka shiga? Amma kuma da wahala ace

ɓ

arayi su shiga gidan bayan layin a kulle yake da get kuma masu gadin basa matsawa ko ina.

Ta window kitchen ya hango saman drawers

ɗ

in ta dake cike da kwalayen flask da sauran kayan amfanin da bata bu

ɗ

e b

a babu komai a gurin, gabansa ya fa

ɗ

i, da sauri ya tura ƙofar falon ya bu

ɗ

e ido yana kallon gurin da ke nan fili fetal kuma an share tas babu ko tabarma a ciki. Sai lokacin ya lura ai dama bai hango labule ba tun daga waje.

[5/19, 22:05] Buhainat: *KURA

A RUMBU*

*LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*

*Whatsapp 07061838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*

*Wattpad @MaryamahMrsAm*

*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*

*Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari ta kowacce siga ba tare da izi

ni na ba*

*Ku

ɗ

in karatu yana wakiltar mutum

ɗ

aya ne, kiji tsoron Allah karki

ɗ

auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*

*KURA A RUMBU littafin ku

ɗ

i ne, a biya naira 800, biya a asusun*

*7061838488*

*Opay*

*Maryam Farouk, se a tura shaidar biya a la

mbar Whatsapp ta sama*

*PAGE 50*

Turus yayi yana bin falon da kallo zuciyarsa tana ƙara gudu, shiga yayi ciki da kyau har sannan yana ƙoƙarin gane abinda yake faruwa. Ƙofar

ɗ

akin Halima ya tura, nan ya tarar da gurin shima tamkar falon babu ko tsin

ke anyi shara da alama ma har mopping akayi. Sakin ƙofar yayi ya matsa ya bu

ɗ

e ta

ɗ

ayan

ɗ

akin da yake mazaunin nasa; a nan ne ya tarar da kaya zube a ƙasa wanda kallo

ɗ

aya ya musu ya fahimci nasa ne.

Ɓ

acin rai ha

ɗ

i da baƙin ciki suka kamashi lokaci

ɗ

ay

a, fita yayi daga nan ya wuce part

ɗ

in sa da sauri domin zuwa yanzu ya fahimci su Halima ne sukayi gidan tsirara. Ta window nan

ɗ

in ma ya hango filin gurin sai tsirarun kayan da suke mallakinsa na falon kamar DSTV decoder sai wani teburi da sai bayan tafiy

arta ya kawo shi gidan ya

ɗ

ora computer akai dan yana shirye shiryen fara Forex trading da zarar ya ha

ɗ

a kan ku

ɗ

a

ɗ

en shagunan Jalilah daya siyar.

Bai shiga

ɗ

akin ba dan ya tabbatar yanda yaga falon an masa tik haka zai tarar da cikin ma saboda dai koma

i da yake gidan ya sani mallakinta idan aka cire kayan sakawarsa sai yan tsirarun abubuwan da ba za'a rasa ba. Tunga ya ja yana saƙa da warwara a ransa, bai ta

ɓ

a zaton zasu kwashe kaya ba domin ya san basu rabu da Halima ba, Halimar daya sani ba zata iya r

abuwa dashi haka salin alin ba tilas ta dawo masa ko kwashe kayan ma ya sani ba zai wuce wannan yar abu ta kazan ƙanwar Babar tata bace Labiba dan dai ko Mama yana da yaƙinin ba zata ce azo a kwashe kaya daga yin saki jiya ba.

Guri ya samu cikin tarkac

en da suka watso tsakar gidan ya zauna saboda kansa da ya ji ya sara masa, shi da ya gama lissafi akan kawai Zulaiha zata tare a nan gidan shiyasa ko da suka kawo zancen babu kayan

ɗ

aki bai musa ba idan ya so daga baya a hankali sai ya shiryawa Halima can

gidan idan ta tashi komowa ta tare a can

ɗ

in shine suka masa akuya suka rusa masa lissafi.

Ko me ya tuna kuma ya miƙe da sauri kamar wanda aka zabura ya fita. A ƙofar gidansa ya tsaya yana ƙwalawa Iliyas,

ɗ

aya daga cikin masu gadin bakin layin kira yan

da kasan duniya ce zata tashi. Ilyas

ɗ

in ya taso da sauri jin kiran kamar ba na lafiya ba, ya

ɗ

an rusuna ya ce

"Lafiya Alhaji?"

"Wace lafiya? Kuna ina

ɓ

arayi suka hauro mun gida suka kwashe kaya suka fita da su?" Bilal

ɗ

in ya fa

ɗ

a cikin ki

ɗ

imar ƙarya,

Ilyas ya kalle shi ba yabo ba fallasa ya ce

"Ɓarayi kuma?"

"Eh, ko da yake ba ma zai yuwu ace

ɓ

arayi bane sai dai idan da ku aka ha

ɗ

a baki, wato kunga matar gidan bata nan shine kuka daidaici na fita kuka shiga kuka kwashe mun kayan gida ko? Toh wl

h kotu ce zata rabani da ku, sai kun gwammace ki

ɗ

a da karatu zaku san kun jangwalowa kanku tsiya" Bilal

ɗ

in ya fa

ɗ

a yana zaro waya a aljihu.

Basiru,

ɗ

aya mai gadin da hargagin Bilal ya saka ya taso ya ce masa

"Ji mana Alaji, karka kuskura ka sake ce m

ana

ɓ

arayi idan ba haka ba zaka sha mamaki wlh. Dan muna aiki a nan ba yana nufin bamu da ƙima ko daraja ba da kowa zai taka mu yanda yake so, da kuma zaka zo kanawa mutane haukar ƙarya, waye bai san ka saki matar gidan ba?

Ta zo ta kwashe kayanta, kaw

ai ka ce yanzu ka rasa in d zaka ringa kawo matan banza ne shine zaka fiti kana wani ƙaramin hauka"

"Kai, dan abu ta kazanka ni kake fa

ɗ

awa haka?" Bilal ya zaburo kamar zai kama shi da kokawa. Alhaji Bashir, mijin Maman Yusuf da mai gidan da yake jikin

nasa Alhaji Sharif suka ƙaraso gurin da sauri dukda tun daga nesa duk sun ji abinda Bilal

ɗ

in da kuma masu gadin suke tattaunawa. Su suka shiga tsakani ganin Basiru ya tattare hannun riga yana jira Bilal dake hargagi kamar zai kai masa duka Ilyas yana riƙe

shi.

"Haba Alhaji Bashir, wane irin abu ne haka da girmanka zaka tsaya kana irin wannan abun da yara?" Alhaji Sharif da ya shiga tsakani ya fa

ɗ

a. Bilal yayi tsaki yana kallon masu gadin ya ce

"Sata suka mun a gida na tambayi ba'asi kuma shine zasu mun

rashin kunya".

"Me aka satar maka?" Alhaji Bashir ya tambaya kafin Bilal ya bashi amsa Ilyas yayi saurin cewa

"Ranka ya da

ɗ

e tabarmar kunya kawai yake na

ɗ

ewa da hauka, dama kusan wata biyu kenan ai matar gidan bata nan to shine yau suka zo suka kwash

e kaya da alama aure ya ƙare shikenan fa zai sauke fushinsa akanmu sai kace mu muka saka ya saketa".

"Yanzu menene amfanin haka saboda Allah? Sanda aka kwashe kayan nan babu kowa ma a layin sai su, ni kaina ba dan yar uwarta data shiga gidana neman abu

ba ba zan san meya faru ba amma yanzu ka fito kana hayagaga a layi har masu wucewa ka sanar musu da kun rabu da matarka" Alhaji Bashir ya fa

ɗ

a kafin ya juya kan masu gadin ya ce su wuce bakin aikinsu kowa ya fashe suka barshi shi ka

ɗ

ai yana muzurai da zare

ido. Sai da ya gaji da tsayuwa kafin ya koma ciki ya tsaya cike da tunanin mai ya kamata ya yi yanzu? Ko bargo baya tunanin akwai da zai shimfi

ɗ

a ya kwanta akai kafin wayewar gari, haka ya

ɗ

auki tsintsiya a daren sai da ya share compound

ɗ

in tas ya watsa

sharar waje yanayi yana tsinewa yan uwan Halima da suka masa wannan abun.

Ɗ

akin sa ya shiga ya tsinci kaya kala biyu ya saka a leda dan yana ayyana abinda zaiyiwa Halima akan wannan tozarcin da ta saka aka masa, hatta takardunsa da suke cikin jakunkuna

nta sai da suka zazzage masa balle kayan sa na cikin akwati tunda dama ai ba shi ya siya mata ba suke nufi. Kulle gidan yayi bayan ya saukw wutar gaba

ɗ

aya dan ba ƙaramin baƙin ciki ke kama zuciyarsa idan yaga kangon da aka bar masa ba.

Hotel ya tafi y

a kama ya kwana yana Allah Allah washe gari tayi yaje ya saukewa Halima kwandon rashin mutunchi, banda dai su sun gaji tsiya sai kace wasu kayan Gwal ne aka saka mata da dan an saketa zasuce zasu kwashe kaya ya tabbatar masu arziƙin gaske ba haka sukeyi ba

kuma tsabar rashin mutunchi har ajiye ajiyen sa na cikin fridge da freezer suka tattara suka tafi kamar ubansu ya siya masa.

Haka ya kwana saƙe saƙe, washe gari da wuri ya fita gurin kafinta dan ya samo kayan da za'a jerawa Zulaihan. Ya rigada ya kar

ɓ

i

ku

ɗ

in sa na kayan daya fara aka farayi tuni ƙarya kawai yayi mata, ya je ya samu ready made kaya kuwa na wata amarya da akayi sai kuma aka fasa auren, dake yana tsaye suka gama magana da kafintan daya karya wa kayan farashi saboda tsabar mugunta tamkar ba

'a gurinsa sukayi ba wai ai tunda an rigada an

ɗ

auka kaya sun zama second sai kuma da Bilal

ɗ

in ya nuna yana son su ya nemi raina masa wayo zai siyar masa a sababbi daƙyar dai ciniki ya fa

ɗ

a ya

ɗ

aukar mata su set

ɗ

in gado da kujera masu kyau harda dining y

a ƙara wani set

ɗ

in gadon

ɗ

aya da zai saka a can

ɗ

akinsa, har kujera ya so ya siya sai dai kuma abinda yake account

ɗ

in sa ba zai ishe shi ba dan akawai sauran abubuwan da yake so yayi bayan nan.

A gurin ya bar musu akan gobe Alhamis za'a je a

ɗ

auka da

n yana so a

ɗ

an sake fentin gidan yau dukda ba abinda gurin yayi amma dai amarya ce zata shiga ya kamata a gyara mata. Daga nan ya wuce gidan Hajja ya fa

ɗ

a mata Halima tazo ta kwashe kaya,

"Matsitana banza da wofi, ka rabu da ita taje tayi ta yawo da a

urenka a kanta ba kaya ba koma me ta kwashe a banza dan wlh ba zaka saketa ba" Hajjan ta sake jaddada masa. Shi dai bai ce komai ba dukda yayi niyyar ya gaya mata ya saki Haliman amma yanda ta haƙiƙance tana jaddada ba za'a saketa ba shiyasa yayi shiru dan

ba laifi yau

ɗ

in ya samu ta sake masa fuska dan a gidan ya tarar da Anty Habiba ya san kuma ba zai wuce zancen tariyar Zulaiha sukeyi ba tunda ya tura mata ku

ɗ

in da tace zasuyi yinin biki da shi tun jiya.

"Yanzu ina kuka tsaya da ita waccen shai

ɗ

aniya

r kuma?" Hajja ta dakatar dashi ganin yana shirin tashi, bai fahimci wa take nufi ba gane hakan ya saka ta ce

"Jalilah mana, ka san dai kamar da ƙasa aurenka da ita dan bata isa ta iskanta mun kai ta zubar mana da mutunchi sannan kuma ta ce ba zata aure

ka ba" cewar Hajjan. Abun sai ya ma bashi dariya, sai kace shine macen irin saurayi ya yaudareshi Hajjan take cewa dole sai an aure shi kuma. Anty Habiba ce ta ce

"Yanzu Hajja ba zaki bar maganar nan na har sai ta fita inda ba zamu so ba ko? Abinda ya f

aru ya faru sai mu lullu

ɓ

e magana ta wuce amma so kike sai kin

ɗ

aga ta, tsakani da Allah yanzu ko ce miki yayi zai aureta sai ki yarda? Mai za'ayi da mace irinta? Bayan shi kika san maza nawa take ta'ammali dasu da har zaki ce kina so ki ha

ɗ

a zuri'a da ita

bayan abinda ya faru? Toh Allah ya rufa mana asiri gaskiya ba zaki banka

ɗ

a mana ba kuma babu wannan maganar kai Bilal babu kai babu ita ka kama matanka ka riƙe Allah ya yafe maka abinda ya faru a baya kawai".

Haka ya lalla

ɓ

a ya fice, anan unguwar ya s

amu wanda zasu masa aikin fenti suka tafi tare suka duba ya basu ku

ɗ

in da suka buƙata na abinda zasu siya daga nan ya wuce gidan Hafiz wanda ya kira shi akan idan babu damuwa yana so ya ganshi.

Shi kam yanzu idan ba Hafiz

ɗ

in ne ya kirashi ba mantawa m

a yakeyi da wnazuwarsa a duniyar nan baki

ɗ

aya. To dama dalilin bibiyar Hafiz

ɗ

in ai saboda abun hannunsa ne da bajintar da yakeyi masa yanzu kuwa da ya fara kama ƙasa shima gani yake Hafiz

ɗ

in ba komai bane dan sai ya ga kamar Jalilah ma tafi Hafiz

ɗ

in ku

ɗ

i saboda irin kyautar da takeyi masa a dunƙule tashi

ɗ

aya sai Hafiz ya rabata gida goma ko fiye da haka.

Fuska a sake kamar babu wani abu tsakani Hafiz

ɗ

in ya tarbeshi, Suhaila ce dai ya karanci canjin fuska a gurinta hakan kuma ya saka ya zargi ko da

i Halima ce ta kai masa ƙarar sa shine yar taya

ɓ

era

ɓ

uruntu take tayata fushi da shi.

"Baka kyauta ba, ko me Halima tayi maka bai kamata ace zaka turata gida saboda ka samu wata ba" Hafiz

ɗ

in ya fa

ɗ

a masa dalilin kiran, ya wani yi kinini da fuska ya ce

"Gaskiya ni ban fiya son ana tsoma mun baki cikin sabgar gida na da iyalina ba shiyasa ko iyayena bana kaiwa ƙara balle wasu mutane can bare".

Hafiz dai jijjiga kai yake yana kallon sa yan kuma sauraron abinda yake cewa, wato shine baren? Ko da yake

tuni lamarin Bilal

ɗ

in ai ya gama bashi mamaki ko mai zaiyi yanzu sai dai ya kalle shi da ido kawai.

Bilal ya cigaba da cewa

"Ni bani da lokacin da wani zai ajiyeni yanzu ya ringa gaya mun abinda ya kamata nayi da wanda ba zanyi ba, ita bata san dama

haƙuri kawai nake ina zama da ita ba dan da ita namiji banbancinsu ka

ɗ

an ne a guri na. Saboda kuna na ce zan auro wacce nake so shine zata tada fitina, tace na saketa tun ba'aje ko ina ba shine zata fara bibiyar neman sulhu? Toh wlh ko zan mayar da ita sa

i ta ji a jikinta ta yanda ko wani ya sakw zugata ta mun abinda tayi a baya ba zata kuskura ta ji ba".

Mamakin jin wai ya saketa ya hana Hafiz sake ce masa komai sai kallonsa kawai da ya ringayi, daƙyar ya ce

"Ai bata gaya mun ba, toh Allah ya sa hakan

shi ya fi alkhairi a tsakaninku amma gaskiya kamar kayi ganganci"

"Ba wani ganganci ni nake zaune da ita ni na san halinta ku kawai daga nesa kuke mata kallon ta ƙwarai amma yarinyar nan bata da mutunchi, kawai dan ni ba mai tona sirrikan mutane bane a

mma dai shikenan" ya sake fa

ɗ

a kafin yaja farantin kayan ciye ciyen da sai da Hafiz yayi magana kafin Suhaila ta saka mai aiki ta kai masa.

Shi dai Hafiz kallon sa kawai yakeyi bakin sa na so ya furzar da maganganun da suka cika shi taf amma ya danne do

min komai yana da lokaci. A hankali ya ce masa

"To ita wacce ka aura

ɗ

in yanzu ka san halinta ne?"

"Yarinyar da na shafe sama da shekara goma da ita kake tambaya na san halinta? Kamar yanda na san kaina kuwa" ya bashi amsa, Hafiz ya sakeyin shiru sann

an ya ce

"Allah ya sanya alkhairi toh, ni na

ɗ

auka ma yar gida za'ayi da uwar

ɗ

akin naka dukda kana

ɓ

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login