Showing 198001 words to 201000 words out of 287295 words
da halinka ka san shi ba sa'an wasan ka bane".
"Yanzu ba zamu iya sirri tsakaninmu ba sai an sako wani a ciki?" Ya fa
ɗ
a ta
ce
"Shi Yaya Aminun ne wani? Lallai baka canza ba Bilal yaudara ta kawai kake so kayi"
"Haba kin san ba haka nake nufi ba kawai ina tunanin Hajja ne idan ta ji kin san dai ta hana saka su cikin sabgogin mu" ya sake fa
ɗ
a. Taso masa tayi da masifa ta c
e
"Fitar mun daga mota mutumin banza kawai, dama na san ba zaka ta
ɓ
a canzawa ba. To ai sai kaje Hajjan ta dawo maka da Halimar kar ka sake sakoni a shirmenka wlh tunda ba zakayi hankali ba". Duk yanda ya so ya shawo kanta ta ƙi sauraro, fata fata ta mas
a ya fita daga motar kamar zai fashe da kuka ya samu gefen titi ya zauna ya dafe kai. Yafi minti ashirin a gurin yana jin wayarsa nata ringing amma bai
ɗ
aga ba sai da ya gaji ya zama kafin ya tashi ya tare Adaidaita ya wuce.
Hankalin sa ya
ɗ
an kwanta da
yaga duk missed calls
ɗ
in Hajja ne da na Zulaiha Jalilah bata kira shi ba, sai da ya siyo mata abincin kafin ya wuce gida ya tarar da ita a falo da kayanta cikin shiri tana waya sai da ta gama fuska a sake ta kalle shi ta ce
"Yanzu Abdul ya kirani ƙar
fe uku zamu tashi"
"Ƙarfe uku kuma?" Ya fa
ɗ
a yana zaro wayarsa da kira ya shigo, ta
ɗ
auki takeaway
ɗ
in ta bu
ɗ
e tana cewa
"Haka ya ce, zaka ajiye ni ko na yi order bolt?"
Ɗ
aki ya shiga bayan da ya ce zai kaita airport
ɗ
in duk ya sha jinin jikinsa a
ransa ya ringa raya anya ba wani sharrin ta sake ƙulla masa ba yanda ta ware tamkar babua abinda ya faru
ɗ
azu.
Yanda ka san wanda ya
ɗ
akko gawa haka ya ringa zare ido yana ha
ɗ
a zufa sanda suka fita sai da ya hau babban titi kafin hankalinsa ya
ɗ
an kwa
nta. Bai zauna ba yana sauketa ya wuce dan suna hanya yaji tana waya da Hafiz akan zasu ha
ɗ
u a airport
ɗ
in dan haka a parking lot suka rabu itama kuma bata matsa da ya tsaya
ɗ
in ba sukayi sallama ta shige.
Sai lokacin ya ji kamar an zare masa ƙaya a maƙ
oshi, guri ya samu ya tsaya yayi wa Zulaiha transfer na sauran ku
ɗ
in da ya mata alƙawari dan ta masa kira ya fi ashirin daga sanda ya kunna wayarsa zuwa yanzu wayar da sukayi
ɗ
azu ma cikin fushi take har tana cewa idan ya san ba zai bata ba ya fa
ɗ
a mata ta
cire rai ba wai ya ringa raina mata wayau ba.
Halin da yake ciki ya saka bai mayar da hankali akan maganar tata ba, jiya jiya fa ya bata 2m amma ko 24hrs ba'a yi ba ta addabe shi da waya akan cikon ku
ɗ
i.
Shi yanzu lamarin Halima ne ya tsaya masa a
rai sam ya kasa samun ƙwarin guiwar kiranta balle ya taka ya bita to mai zai ce mata? Duk wata ƙarya da zaiyi dan ya kare kansa na zai fita ba da ace ita ka
ɗ
ai ce ma da sauƙi ƙila ya iya manipulating nata amma yanzu wannan shegen ƙanin nata da dama can ba
ƙ
aunar sa yakeyi ba shi ka
ɗ
ai ya isa ya lalata komai.
Gashi Anty Aminar da yayi tunanin zata iya taimaka masa itama ta botsare, tada motar yayi ya nufi gidan Nasir. Yayi mamakin yanda ko da wasa bai masa zancen Halima ba dukda ya san Nasir
ɗ
in yana sane
da basa tare amma bai san dalilin da ya saka ya masa shiru ba.
Sunyi sa
ɓ
ani dan yana zuwa matarsa tace yanzun nan shi kuma ya fita ya kira wayarsa bata shiga ba dole ya tafi a ransa yana raya Nasir
ɗ
in ne ka
ɗ
ai yake jin zai iya gayawa gaskiyar abinda y
a faru dan ya san zai rufa masa asiri. Wata zuciyar ta ce ya gayawa Hafiz mana,
Halima na ganin girmansa ya san idan ya saka baki zata haƙura amma kuma ko giyar wake ya sha ba zai ta
ɓ
a fa
ɗ
awa Hafiz gaskiyar abinda ya ha
ɗ
a su ba; ko da ace ba da Jalilah
bane domin a duk sanda zasu zauna lokuta
ɗ
ai
ɗ
ai ne baya tunasar dashi akan duk rintsi kada ya yarda shai
ɗ
an ya kwa
ɗ
aita masa biye biyen mata har ya kan ji kamar Hafiz
ɗ
in na da masaniya akan alaƙar sa da Jalilah.
Yanzu mai zai ce masa ya ha
ɗ
a shi da
Halima ya yarda? Dan dai ya san duk ƙaryar da zai masa zai gane gaskiya ce ka
ɗ
ai zata ƙwace shi a hannun Hafiz
ɗ
in.
Haka ya ƙarar da yinin ranar daga nan yayi can kansa cike da tunanin ta ina zai fara tunkarar Halima? Suna ƙare magana da Jalilah bayan
sun sauka take yayi blocking nata a duk wata hanya da zata iya samun sa ya kuma saka duka numbobinta a blacklist. Ya gama da shafinta ya haƙura da zancen shago da kayan da zata zuba, tunda takardun gurin suna hannun sa hakan ma ya ishe shi zai siyar da gur
in kamar yanda ya siyar da gidanta idan ya so ya ha
ɗ
a ku
ɗ
in ya kama wani business
ɗ
in.
HALIMA
Farkawa nayi na tsinci kaina a gadon asibiti; cikin abinda bai gaza seconds uku ba kuma komai ya dawo mun na abinda yayi silar zuwana asibitin. Na sake runt
se ido na hotunan su suna gilmamun, ban lura da mutane a
ɗ
akin ba sai da na ji muryar Mama Fauziyya ta na cewa
"Wai yanzu haka za'a zubawa yarinyar nan ido ta salwantar da rayuwarta akan wani banza da bai san darajarta ba?". Mama ta ja tsakin da naji ha
r tsakiyar kaina ta ce
"To Anty ya za'a mata? Halima dai ba yarinya bace da za'a kama a doka; iya bakin ƙoƙari lallami da nasiha har ma da fa
ɗ
an an mata tunda abinda ta za
ɓ
a kenan ai sai mu zuba mata ido kawai. Ni wlh na gaji, na ma fa
ɗ
awa Abbansu daga
nan gidanta zata wuce taje can tunda dama ba wani ya ce ta taho ba haka kawai ba zata kasheni da fargaba kafin lokaci na yayi ba".
"Ke kika so ai; tuntuni na ce ki tattara lamarinta ki aje a gefe kiyi rayuwarki amma kika ƙi sai kace ita ka
ɗ
ai kika haifa
. Ni fa shiyasa tuntuni na kama bakina, ga labari yana ta ci na a zuci amma sanin idan na fa
ɗ
a ƙarshe tare zaku raba jinyar ya saka nayi shiru".
Ha
ɗ
a baki Mama da Mama Fauziyya sukayi gurin cewa "labarin me?"
A jikina naji ta kalle ni dan ta tabbatar
da har lokacin bacci nake kafin ta ce
"Auren da mijinta ya ƙara mana". Suka sake ha
ɗ
e baki gurin cewa
"Me? Wane irin aure kuma? Yaushe?"
Ji naji kamar ta soka mun mashi a zuciya, na sake runtse ido hawaye masu zafi suka ziraro ta gefen ido na amma n
ayi ƙoƙarin saita kaina gudun yin motsin da zai ankarar dasu. Ina buƙatar jin ƙarshen zancen ko babu komai zan samu amsar wacece na tarar a
ɗ
akin Mijina tareda shi cikin yanayin da nake fatan in manta saboda abinda tuna shi yake haifar mun a gangar jiki da
zuciyata.
Ƙ
asa da murya tayi ta ce
"Ranar da kuka zo duba Inaayah har kika ganshi ai gurin yarinyar zai je, a nan ƙasan layinmu suke kusa da gidan Zinaru mai yi mun kitso basu ma da
ɗ
e da tarewa ba dan basu shekara ba shi ya siya musu gida a gurin.
Tunda ya fara zuwa Zinaru ta fa
ɗ
a mun tana ganin Mijin Halima a gidan ni farko ma na
ɗ
auka ko yan uwansu ne amma da naji Haliman ba tayi zancen ba sai kuma Zinaru ta fa
ɗ
a mun ai yarinyar gidan yake so, mun kuma sha ha
ɗ
uwa yanda yakeyi bai ganni ba nima in
ɗ
auke kai to kuma sai ji mukayi an
ɗ
aura aure".
Ajiyar zuciya Mama ta sauke kafin ta ce
"Ai dama duk wanda ya siyi rariya ya san zata zubda ruwa, to waya sani ko zancen auren ta ji yanzun?"
"Dagaske kenan dama saboda zaiyi aure tayo yaji ashe?" Ma
ma Fauziyya ta fa
ɗ
a, Mama ta girgiza kai Anty Labiba kuma ta ce
"Ita ta sani, idan ma dan hakan ne dai ba abinda ya canza tunda gashi yayi auren sa in da kuma yana sonta yana son zama da ita ko bai fasa aurenba ba zai mata wannan wulaƙancin ba. To ba ji t
ake ba balle ka
ɓ
ata lokacin ka ka mata magana ni shiyasa na sallamata bana iya kayan takaici ba".
Maganar suka cigaba da tattaunawa, na samu na gyara kwanciya cikin dabara na basu baya dan in samu damar yin kuka dakyau, ita bata san abinda ke damuna ya
zarce maganar auren Bilal ba wannan ai tsohon zance ne tuntuni na samu labari. Sai da aka kira la'asar suka fita duk su ukun kafin na tashi zaune sosai na fashe da kuka harda shassheƙa.
Ina tsaka da kukan wata Nurse ta shigo dubani, babbace dan ta hai
feni ai kuwa ta rufeni da fa
ɗ
a yanda kasan zata dokeni tana cewa wai ni muguwa ce bani da imani na san a halin da iyayena suka kawoni kuwa shine zan tashi na cigaba da kuka saboda na ƙara tayar musu da hankali?
A daren aka bani sallama Dr ya ce ba abind
a zasu mun kawai na koma gida na cigaba da shan magunguna na. Sai na ringaji na kamar marainiya wacce bata da sauran gata da muka koma gida a falo aka barni kamar baƙuwa kowa ya kama sabgarsa saida na gaji da zama dan kaina na lalla
ɓ
a na shige
ɗ
aki na kwan
ta na shiga tunani.
Idan wacce Bilal ya aura yar unguwar su Anty Labiba ce kenan tana nufin gidan da ya kaini nayi musu gaisuwa; in kuwa haka ne ba Jalilah da na tarar a
ɗ
aki na ya aura ba, wancan mugun abunda na gani suna aikatawa a waya ne ya cigaba h
ar ta kai ya
ɗ
akkota ya kawota gida shi tafiyata yanci ya samu mai lasisi na kawo mata.
Na ha
ɗ
a kai da guiwa ina hawayen tausayin kaina. Sam ba wannan ne Bilal
ɗ
in da na fa
ɗ
a soyayyar sa ba, Bilal
ɗ
ina ba haka yake ba. Amma wai a yaushe ya canza Ina tar
eda shi ban ta
ɓ
a fahimtar komai ba? Ya akayi na bari soyayya ta rufe mun ido har na kasa fahimtar canzawarsa ina zaune da manemin mata amma yardar da nayi dashi ko da wasa ban ta
ɓ
a hasaso zai kasance haka ba.
Tabbas Bilal ya cuceni kuma ya yaudareni san
nan ya ci amanar ƙauna. Wlh da ace Zulaihan ita ce na kama shi yana chat da ita ba Jalilah ba zan iya yafe masa ko dan aurenta da yayi zai shafe komai amma ƙazantar tayi yawa, Allah ka
ɗ
ai ya san bayan ita mata nawa yake mu'amala da su ko ita Zulaihan ma ta
sani ko kuma itama ninketa yayi yanda ya mun? Allah ka
ɗ
ai ya sani.
Haka na kwana cikin alhini, tausayin kaina da yayana musamman Sharifa ya cika mun zuciya. Da naga kuka da tunani ba zasu kawo mun mafita ba sai na miƙe na
ɗ
auro alwala na shiga jera naf
iloli na mayar da hankali akan addu'ar kar Allah ya kama ni ko yayana akan laifin Bilal.
Allah shaida ban rage shi da komai da har zai fita ya nema a waje ba idan ma ban ishe shi ba bai ta
ɓ
a fa
ɗ
a mun ba na san Allah ba zai kamani da laifin haka ba.
Kafin wayewar gari na sake zugewa sai k
ɗ
auka kwana nayi ina zawo tsabar yanda na zabge lokaci
ɗ
aya.
Da Asuba bayan na idar da sallah ina zaune ina lazumi Mu'azzam ya shigo
ɗ
akin, sai da gabana ya fa
ɗ
i na ringa kallonsa har ya zaune gefen gado shima y
ana kallo na ya ce
"Abba ya tambayeni mai ya sameki bayan mun fita" cikin firgici na ce
"Sai ka ce masa me? Amma baka fa
ɗ
a masa ba ko?"
Ya ta
ɓ
e baki ya ce
"Ban fa
ɗ
a masa ba, na ce masa ne zaki fa
ɗ
a masa da kanki saboda kin san ni ban iya ƙarya ba
idan na bu
ɗ
e baki zan gaya masa gaskiya be kawai".
Tashin hankali na ya nunku ban san sanda na fashe da kuka ba na ce
"Amma baka kyauta mun ba akan me zaka ha
ɗ
a ni da shi? Ba sai kawai ka ce masa babu komai ba kawai jini na ne yayi ƙasa?"
"Ke idan
ya kiraki sai ki gaya masa" ya fa
ɗ
a kafin ya sake cewa
"Ni ba wannan nw ya kawo ni yanzu ba, an jima ki shirya zamuje asibiti ayi miki test".
Ban kalle shi ba na ce
"Test
ɗ
in me bayan likitan ya ce ba abinda zasu mun?"
"HIV test da na sauran STDs".
Yanda kasan ki
ɗ
an mandiri haka zuciyata tayi wani diri, na kafe shi da ido, tsabar yanda abun ya dakeni na kasa cewa komai daƙyar na ha
ɗ
a kalmomi na ce
"HIV kuma?"
"Eh, kin san sai ba'a raba yan bariki da ita dan haka tun da wuri gara a miki gwaji ki
san makomarki" yana gama fa
ɗ
ar haka ya fice daga
ɗ
akin.
Ji na ringayi kamar na hau rollercoaster, daƙyar na lalla
ɓ
a na koma kan gado na rufa da bargo saboda wani sanyi da naji yana shigata kamar zazza
ɓ
i zai rufeni. Na ringa nanata Innalillahi wa'inna il
aihi raji'un a zuci har ta fito fili, tsoro mai tsanani ya lullu
ɓ
e ni.
Duk tunanin da ya taho mun sai in kore shi na idan ta kasance aka mun test ya zama positive ya zanyi? Ban iya cin komai ba har ƙarfe goma ina kwance a
ɗ
akin kafin Amirah da suka gam
a Exams jiya ta shigo ta ce wai Mu'azzam yana jirana. Haka na fita yanda kasan zautacciya, fuska jeme jeme baki a bushe Kai ba iya bakina ba komai na jikina ma ya bushe kamar wata tsohuwa haka na dawo a dare
ɗ
aya.
Babu wanda ya tambayi ina zamuje muka
kama hanya muka fita, can wani babban lab muka je, ikon Allah ne kawai ya kaini har aka gama running test
ɗ
in result ya fito ban mutu a gurin ba saboda tsoro. A gurin ya bu
ɗ
e ya gama dubawa kafin ya miƙo mun takardar ban kar
ɓ
a ba na girgiza masa kai daƙyar
na ce
"Akwai ko babu?"
"Babu" ya bani amsa, sai na ji kamar an kwarara mun ruwan ƙanƙara tun daga tsakiyar kaina har tafin ƙafata. Na ringa jera ajiyar zuciya tamkar jaririn da ya wuni ba tareda mahaifiyar sa ba, a hanya muna tafe babu mai cewa kowa
komai sai da muka kusa isa gida ba tareda ya kalleni ba ya ce
"Wannan ba shi yake nufin shima bashi da wani ciwo ba, ta yuwu baki da haƙƙin sa shiyasa Allah ya tsare bai shafa miki ba dan haka ruwanki ki godewa Allah ruwanki ki butulce masa za
ɓ
i ya rage
naki yanzu.
Baƙuwar motar da na gani ya saka na fahimci anyi baƙi, bani da tabbacin gurin Abba aka zo tunda yana gida ko gurin Mama koma su waye bana buƙatar ha
ɗ
uwa da su dan haka na shiga ta ƙofar kitchen na shige
ɗ
aki ba tareda na bi ta falon ba. Wan
ka na farayi na
ɗ
auro alwala na fito ina ji na kamar iska zata kwashe ni saboda rashin nauyi. Ina zama Amirah ta shigo wai na zo nayi baƙi,
"Ban santa ba" ta bani amsa bayan da na tambaye ta su waye baƙin? Suhaila ce ta zo mun, na
ɓ
ata rai a zuciyata in
a cewa zuwan da mijinta yayi bai isa ba shine ya sake turota?
Ban fita ba bayan na shirya kwanciyata nayi sai da Zainab ta sake zuwa ta kirani kafin na yafa ƙaramin mayafin abayar da na saka na fita, ba yabo ba fallasa na ƙarasa na zauna a ƙasa na shiga
gaisheta, ta amsa a sanyaye tana ƙare mun kallo, na sace kallon Mama dake danna wayarta kafin na mayar da kaina ƙasa ina juya zoben hannuna.
"Ashe kuma abinda ya faru kenan Halima? Dan Allah kuyi haƙuri, wlh ban sani ba sai da aka da
ɗ
e tukunna nauyi d
a kunya kuma suka hana in zo ko na kiraki saboda na san duk dalilin da zai saka ki baro
ɗ
akinki ba ƙarami bane duba da tarin ƙaunar da kikewa Bilal.
Na yiwa Mamanku duk