Showing 252001 words to 255000 words out of 287295 words

Chapter 85 - KURA A RUMBU COMPLETE

danneshi da ƙarfi ya saka ya buga mata tsawa kaf

in ya tashi zaune yana kallonta ya ce

"Mai yake damunki? Me kika sha?"

"Ni babu abinda na sha kuma lafiya ta ƙalau lafiyar ce ma ta kawo haka kai zan cewa mai yake damunka? Malam ka nemi maganin sanyi da basir kawai dan ni ba irin tsohuwar matarka bace"

ta fa

ɗ

a tana wani juya ido. Sai ya kasa ce mata komai kawai ya zuba mata ido yana kallonta, shi dai tunda yake da Halima bata ta

ɓ

a raina ƙoƙarinsa ba kullum cikin kwarzantashi takeyi tana nuna masa shi

ɗ

in sadauki ne nagaske amma yau shi Zulaiha ta kalla

ido da ido ta kirashi da lusari?

Ya sha tsallake Halima a lokacin da shi da kansa ya san tana buƙatar kasancewa tareda shi amma bata ta

ɓ

a ƙorafi ba, sau da yawa zata iske shi amma ya ce mata bacci yakeji kuma haka zata barshi bai ko ta

ɓ

a damuwa da wane

hali zata shiga ba amma yau ga wata bayan ya biya mata buƙatar ta raina har tana ƙoƙarin danneshi da ƙarfi

"Ni dai ban yafe ba wlh" ya tsinci kalaman Zulaiha kafin ta sake sakin tsaki ta fice daga

ɗ

akin ta barshi a tsaye cikin ma

ɗ

aukakin mamaki. Wanka

ya shiga tun yana ciki kuma yaje jiyo ƙarar wayarsa dan haka yayi sauri ya fito a zatonsa Hafiz ne dan ya kirashi yana so ya masa zancen salaryn sa ko akwai yanda zai taimakeshi sai dai bayan daya fito ya duba wayar ya tarar Alhaji Lawan ne ya kirashi. Tsa

ki yayi ya ajiye wayar ya shiga shiryawa dukda dare ya farayi amma dole ya fita.

Sai da ya hau titi kafin ya sake duba wayar, saƙon daya gani ya bu

ɗ

e, ƙirjinsa ya huga dum kansa ya sara, gefen hanya ya samu yayi parking ya shiga ƙoƙarin neman layin Nas

ir amma cikin rashin sa'a akace a kashe yake. Gidan Nasir

ɗ

in ya nufa kai tsaye, Nasir yayi shiru yana saurarensa har yayi shiru kafin ya ce masa

"Ya kirani tunda yamma ya fa

ɗ

a mun idan ya kiraka baka

ɗ

auka dan haka ya yanke shawarar kai maganar gurin s

hari'a, tun farko Bilal sai da nace maka ka ha

ɗ

a ku

ɗ

in mutumin nan ko da ace basu cika ba ka rage masa wani abu a zauna ayi rubutu ka fa

ɗ

i nawa zaka ringa bashi kuma zuwa tsahon wane lokaci amma kaƙi, yanzu ga abinda nake guje maka nan yana shirin faruwa".

Tsaki Bilal yayi ya ce

"Ban gane in biya ku

ɗ

i ba saboda me?"

"Au saboda me ma kake tambaya?" Nasir ya fa

ɗ

a cike da mamaki, tsaki Bilal ya sakeyi kafin ya ce

"Look Nasir, ni fa ba wasu ku

ɗ

i da zan biyashi. Gida ya siya kuma d shaidu da komai ya b

iya ku

ɗ

i an bashi takardu akan me yanzu zai zo da wani rainin wayau? Nima fa gidan nan siyan sa nayi kuma na siyar masa, ai kamata yayi ya nemi wanda ya zo ya ce shima ya siyi gida idan ma shari'a ce dashi ya kamata yayi"

"Toh idan aka je gaban shari'a

r na tabbatar in dai ba mahaukacin Alƙali aka samu irin ka ba abu na farko da za'a farayi shine kowa ya zo da wanda ya siyi gida a gurinsa nan kuma wa zai kawo?" Nasir ya fa

ɗ

a yana bu

ɗ

e murfin motar, Bilal ya watsa hannu alamar Oho, Nasir ya girgiza kai ci

ke da takaici ya ce

"Shikenan sai da safe" daga haka ya fita daga motar.

Daga gidan Nasir Bilal gidan Hajja ya wuce, fuska ba yabo ba fallasa ta kar

ɓ

e shi abinda bai zata ba dan tun waccen ranar bai sake zuwa gidan ba a waya ma sau biyu ya kirata kuma

duk bata amsa ba shiyasa daya ga fuskarta a sake yanzun abin ya bashi mamaki ya kuma sha jinin jikinsa dan ya san da wahala idan ba tarko zata masa ba.

"Ka ji

ɗ

an albarkan yaron nan yace ba sai ta tafi da komai ba ya rigada ya zuba abunsa" Hajjan ta f

a

ɗ

a masa, yayi

ɗ

an murmushi ba tareda ya ce komai ba sai Hajjan ce ta sake cewa

Asabar ta sama

ɗ

aurin aure"

"Amma Hajja wai a gurin wa akaje neman auren da har aka tsayar da lokaci?" Ya fa

ɗ

a yana kallonta ta zabga masa harara tace

"Kai a gurin ubanwa

aka nema maka naka auren?"

"Amma ni Hajja mun da

ɗ

e da yarinyar, na santa na san iyayenta na kuma san duk halayyarta sa'annan ni namiji ne shari'a ta yarjemun da na wakilci kaina a neman aure. Gaskiya ya kamata ace anyi bincike asan wanene wanda zata aur

a

ɗ

in asan asalinsa da kuma menene sana'arsa, zamanin nan da mugaye sukayi yawa mutum yazo yana wasan ku

ɗ

i irin haka ai ya kamata a saka masa alamar tambaya" ya fa

ɗ

a kansa a ƙasa.

Banza Hajjan tayi masa kusan minti biyar kafin tace

"Sai ka saya mata

ɗ

a

nkunne da sarƙa da ku

ɗ

in kayan

ɗ

akin"

"Ni fa wlh Hajja bani da wasu ku

ɗ

i yanzu, kafin lokacin idan na samu zan bata amma ban

ɗ

auki alƙawarin siya mata Gwal ba" ya bata amsa, ta watsa masa wani kallo kafin ta kai ga magana ya rigata kamar zai fasa kuka

ya ce

"Wlh Hajja ina cikin matsala. Duk yan ku

ɗ

a

ɗ

en da suke hannuna sun ƙare a harkar bikin nan wa

ɗ

anda na saka ran zan samu kuma abin bai yiwu ba yanzu haka account

ɗ

ina wlh ko dubu

ɗ

ari bani da ita".

"Wannan kuma kai ta shafa ba ni ba, wato ni da w

uyar naƙuda da shan wahalar raino harka girma sai da ka zama abin moro sannan zaka koma bawan can wata ƙatuwa da iyayenta ko? To wlh baka isa ba ko sata zakayi kaita shafa ni dai na gaya maka ka siya mata sarƙa da

ɗ

ankunne" Hajjan ta bashi amsa cikin ko in

kula. Har kusan sha biyu yana gidan, sai da Abubakar ya shigo har ya kulle ƙofa ma ya tarar da Bilal

ɗ

in a falo shi ka

ɗ

ai dan tuni Hajjan ta shige

ɗ

aki ta kwanta Fadila kuma dama tana gidan Anty Habiba wai ta fara gyaran jiki.

Kamar Abubakar

ɗ

in ba zai

kula shi ba dan har ya juya ko mai kuma ya tuna sai ya koma ya shiga falon yana kallon Bilal ya ce

"A nan zaka kwana ne?"

Agogon dake

ɗ

aure a hannunsa ya duba ya bu

ɗ

e ido ganin lokaci kafin ya ce masa

"Ban san lokaci ya tafi haka ba"

"Ya kamata ka

tashi toh dan naji iska tana ka

ɗ

awa kamar hadari ne yake tasowa" Abubakar ya sake fa

ɗ

a, sukayi shiru kafin ya ce

"Kana aikawa da yaran can abubuwan buƙata kuwa?"

Kallon rashin fahimta Bilal

ɗ

in yayi masa dan haka ya ce

"Su Al'amin, kana aika musu

da ku

ɗ

in abinci da na sauran buƙata? Sannan ku

ɗ

in makarantarsa da sauran abubuwan duk kana kulawa da su?"

"Ai ita ta matsa na saketa kaga kenan ta shirya kula da su" ya bashi amsa ba tareda ya kalle shi ba. Abubakar yayi murmushi ya ce

"Ai sabon abu

bane, ko a sanda take gidan naka ma ai ita take

ɗ

auke da nauyin kanta da na sun kaga ba zai zame mata sabo ba dan taci gaba. Wlh Yaya Bilal kayi babbar asara, samun mace tamkar Anty Halima a zamanin nan sai sa'a kuma tunda ka rabu da ita ba zaka mai da ir

inta ba ko mace dubu zaka aura wlh ba dai ka samu irin Halima ba

Ta soka saboda Allah, ta wahalta maka da jikinta da aljihunta amma ka biyewa duniya ka yi mata sakayya da sharri, wlh ko bata bu

ɗ

e baki ta nemi sakayya a gurin Allah ba haƙƙinta ba zai ta

ɓ

a bari ka zauna lafiya ba ga kuma haƙƙin yayan daka barta dasu, baka san cinsu ba baka san shan su ba sutura, rashin lafiya, karatunsu babu wanda ka damu dashi.

Bana zaton tun ranar da suka bar gidanka ka sake sanya su a idanuwanka, idan baka dubi Alla

h ka sauke haƙƙinsu daya

ɗ

ora maka na dole ba ai ya kamata ko dan duniya da gobenka ka jiƙansu ta yanda kaima gaba lokacin da ƙarfinka ya ƙare zasu tausaya maka".

Har ya isa gida yana tilawar maganganun Abubakar kamar karatu, har ya wuce falon Zulaihan

sai kuma ya koma a ransa yana jin babu da

ɗ

i dukda bai san dalilin hakan ba. Ƙofar a bu

ɗ

e take dan haka ya tura ya shiga da sallama, Tv na kunne amma an yi muting volume falon kaca kaca daga gani baƙi tayi kuma bata ji zata iya gyara gurin bayan tafiyarsu b

a ta tsallake ta barshi a haka.

Kayan dake zube ya tsaya yana kallo, kwalayen pizza, ga raps

ɗ

in shawarma, ragowar kaza sai kwalaye da gwangwanayen lemo d sauran kayan ciye-ciye dai iri iri. Kayan daya gani a freezer waccen ranar suka fa

ɗ

o masa dan hak

a ya wuce

ɗ

akinta,

"Haba mana Babe" ya tsinkayi muryarta tana fa

ɗ

a ha

ɗ

i da ƙaramar dariya, burki ya ci a bakin ƙofa dan a bu

ɗ

e

ɗ

akin yake ya shiga kallon kan gadon ta cikin

ɗ

an hasken da yake shigowa daga falo dan ta kashe fitulun

ɗ

akin.

"Yes Babe ciga

ba I'm enjoying" ta sake fa

ɗ

a tana sakin nishin daya saka gabansa fa

ɗ

uwa, yanayin da tayi maganar da nishin da tayi sai ya zo masa tamkar ire-iren lokutan da suke phone sex da Jalilah. Nishin data sakeyi ya saka shi kiran sunanta da ƙarfi lokaci

ɗ

aya kuma

ya kunna fitulun

ɗ

akin gaba

ɗ

aya haske ya gauraye ko ina.

Zulaiha dake cikin bargo suna waya da Ahlan, guy

ɗ

in data ha

ɗ

u dashi ranar da sukaje siyan Shawarma da Bilal, har ga Allah tunda aka

ɗ

aura mata aure tayi alƙawarin barin duk wasu abubuwa da takey

i kuma ta daina

ɗ

in amma ita kanta bata san dalilin daya saka ta kasa tsallake tarkon Ahlan ba, ko da ya fara kiranta ta yaƙi zuciyarta akan ba zata zake amsawa ba dan har blocking layin tayi sai dai yana canza wani layin ya kirata ya kanainayeta da da

ɗ

in

baki akan shi ba wata mu'amala mara kyau yake so su ƙulla ba kawai ta burgeshi ne yana so su zama yaya da ƙanwa shikenan ta biye masa suka fara waya.

A hankali kuma tunda dama biyu ce ta ha

ɗ

u kafin ta ankara ya mayar da ita ruwa, dukda waya kawai sukey

i amma tun bata biye masa harta fara suke zantukan da basu kamata ba, ganin kuma ko hoto bai ta

ɓ

a nema ta tura masa ba iya zancen wayar ne ya saka ta saki jiki ga ku

ɗ

i yana tura mata kamar bai san zafinsu ba dama kuma ta farayin broke ta kuma lura da take-

taken Bilal shi

ɗ

in ma dai irin sauran mazan da ake bayar da labari ne.

A waje kamar zasu tsinke kansu su bawa mace saboda ƙauna da zarar sun sameta kuma sai a fara zaman haƙuri, tunda sukayi aure watanni kusan hu

ɗ

u kenan naira biyar bata shiga tsakanin

sa da ita ba. Zai yi cefane duk abin buƙata zai siyo ya ajiye mata yana ƙorafi yana mita amma dai ba zai bata ku

ɗ

i a hannu ba, toh hakan ma bai dameta ba tana son sa a hakan kuma zata zauna dashi sauran buƙatunta kuma zata nemi ku

ɗ

i tayiwa kanta ita wannan

ba zai zama matsala tsakaninsu ba tunda dai baya saka mata ido akan harkokinta ko abubuwan da yake ganinta da su.

A bazata taji saukar muryarsa; lokaci

ɗ

aya kuma ta daskare a gurin da take tayi luf a kwance kamar matacciya dan hatta zuciyarta bata buga

wa da kyau. Yaushe ya shigo gidan har ya shiga

ɗ

akin bata ji ƙarar bu

ɗ

e get ko dirin motarsa ba? Ta san dai dama a bu

ɗ

e ta bar ƙofar falon dalili kuma saboda tana jiransa dan tayi duk yanda zatayi jarabar dake cinta taƙi ta kwanta, yana fita kuma ta koma

ɗ

akinsa ta bincike tsaf amma bata gano abinda ya

ɗ

auke mata ba dan tun ranar data dawo taga an gyara

ɗ

akin tana dubawa bata ga abun ba ta san shi ya

ɗ

auke su kuma tun ranar ta cewa Suby ta sake siyo mata wani amma wai ya ƙare a gurin matar sai an sake kawow

a tayi baƙin ciki matuƙa dan ta lura ba zata ta

ɓ

a samun ha

ɗ

in kansa yanda take buƙata ba idan bada abun ba sai dai kawai ya jagwalgwalata ya barta da wahala.

Yanzun ma rasa yanda zatayi ya saka ta kira Ahlan

ɗ

in da kanta, a falo suka fara wayar tsoron

kada ya shigo ya saka ta dawo

ɗ

aki sai gashi tayi gudun gara ta tarar da zago. Sunanta daya sake kira da takunsa da taji alamar yana matsawa kusada gadon ga Ahlan da shima yake ta Hello Hello jin tayi shiru, lokaci

ɗ

aya ƙwaƙwalwarta ta kawo mata mafita cik

in abinda bai wuce seconds biyar ba ta aiwatar, ta latse wayar ta kasheta gaba

ɗ

aya kafin ta turata tsakanin kan gadon da katifa tayi juyi kamar a cikin barci ta cigaba da sakin maganganun da suka fi wanda ya fara ji girma.

Tsayawa yayi yana cigaba da k

allonta a hankali kuma harzuƙa da fushin da ya taso masa lokaci

ɗ

aya suka fara sauka kafin ya ya matsa ya shiga buga ƙafarta yana kiran sunanta amma kamar wacce yake zugawa sai ma wani motsi data farayi kamar wacce take tareda Namiji. Duka mai zafi ya

ɗ

ana

mata a cinya, taji dukan har ƙwaƙwalwarta ba shiri ta wartsake ta tashi zaune zumbur tana sosa gurin idanuwanta suka kawo ƙwalla, Bilal dake tsaye a kanta ya ce

"Menene haka kike yi?"

"Kai zan tambaya akan me kawai ina bacci na zaka zo

ɗ

ana mun duka i

rin haka?" Ta fa

ɗ

a yaye rigarta gurin daya doke ta

ɗ

in, gefe ya

ɗ

auke kansa dan har pant

ɗ

inta sai da ya fito saboda janye rigar da tayi ya ce

"Bakiyi addu'a ba da zaki kwanta baccin sai wasu sambatu kikeyi marasa kan gado ga ƙofofi kin bari a bu

ɗ

e kuma k

o ina shara" ya nufi ƙofa. Ajiyar zuciya ta sauke a fili kafin ta bi shi da harara ha

ɗ

i da yin ƙaramin tsaki ta koma ta kwanta tana shafa in da ya doketa. Yanzu da ace ya gane mai takeyi yau ina zata saka kanta? Gaskiya dole fa ta ringa takatsantsan kar ta

je kwa

ɓ

arta tayi ruwa tun ba'a je ko ina ba.

Tashi tayi tabi bayansa jin yana harha

ɗ

a ledoji da kwalayen da suke falon, a nan

ɗ

akinta ya kwana; tun kuma yanayin na son rai har dai yaga ita bata da geji ya tashi ya koma falo bayan yayi wanka ya barta ta

na tsaki bai kuma san yanda ta ƙare ba bacci ya kwashe shi.

Washe gari da wuri ya fita saboda tunanin daya kwana dashi a ransa, store

ɗ

in da suka ajiye kaya yaje bai kuma

ɓ

ata lokaci ba dan a gurin ya tarar da wanda zai kar

ɓ

i kayan ya bu

ɗ

e suka

ɗ

iba b

abu bata lokaci kuma suka tura masa da ku

ɗ

insa cis yanda sukayi ciniki. Jin ku

ɗ

a

ɗ

e masu nauyi a account

ɗ

in sa ya saka nutsuwa ta saukar masa duk wasu tunani da zullumi da yake fama dasu a kwanakin suka kama gabansu ya shiga sharholiyarsa, 1M ya bawa Fadil

a gudummawa wanda daƙyar Hajja ta kar

ɓ

a tana zaginsa tana fa

ɗ

ar maganganu amma ya toshe kunnensa sauƙin daya samu gyaran daya tayar ayi mata kafin bikin Fadila nan da kwana goma da angon da kowa bai sani ba daga ita sai Hajja da Anty Habiba sai Anty Ladidi

su suke shirin biki dan ko Abubakar da yake kwana a gidan ya ce bai san komai ba balle sauran.

HALIMA

Da wuri na tashi daga aiki ranar Alhamis, ƙarfe tara nake zuwa mu tashi ƙarfe biyu amma yau

ɗ

in saboda monthly clearance da zanje ya saka na tashi ka

rfe 12. Ina tsaka da wanke hannuna bayan na fito daga ban

ɗ

aki, Juwairiyya wacce muke service a gurin tare ta shigo ta kalleni ganin na cire lab coat

ɗ

ina ta ce

"Ba dai guduwa zakiyi ba Halima?"

"Guduwa kuma sai kace wata ke?" Na bata amsa cikin raha tay

i murmushi tace

"Ai da alama yau zaki zama ni

ɗ

in sai dai kinyi wrong timing dan yanzu Dr Sa'id ya shiga lab

ɗ

in mu ya ce kowa ya zama cikin shiri CEO yana hanya".

Ido

Leave a Review

You cannot submit review untill you Register or login