Showing 249001 words to 252000 words out of 287295 words
tattauna batun gidan yana sake nanata masa
"Wlh Alhaji Lawan bashida da
ɗ
i, rufin asirinka
ɗ
aya ku
ɗ
in sa ya fito
tunda ya ce ya haƙura da gidan idan ba haka ba ina jiye maka tijarar mutumin nan wlh"
"Ai sai dai yayi koma menene ciniki ne kuma ya biya an bashi gida da takardu ya rage tsakaninsa da su can suje wanda yafi ƙarfi ya mallaki guri" Bilal ya fa
ɗ
a, Nasir
dai bai sake ce masa komai ba ya kamo wata hirar wacce batayi tsayi ba Bilal
ɗ
in ya masa sallama ya wuce dan gaba
ɗ
aya babu abinda yake jin da
ɗ
i yanzu komai ya masa zafi mafita kawai yake nema.
Yawo ya ringayi a gari har yamma kafin ya koma gida har s
annan kuma Zulaiha bata dawo ba dukda ba sabon abu bane dama idan ta fita kawai sai an ganta. Kitchen ya shiga ya duba ko zai samu abinda zai ci dukda ya san da wahala, ya gama bu
ɗ
e-bu
ɗ
en kwanukan daya gani amma babu komai a ciki ya wuce ya bu
ɗ
e freezer ya
na tsaki, bai ta
ɓ
a shiga kitchen
ɗ
in bai samu abinda zai ci ba a sanda Halima tana nan. Bayan leftovers da take ajiyewa ga kayan ƙwalama kala-kala har sanda aka janye mata tallafi daga gida in dai ta samu ku
ɗ
i ko yaya ne sai tayi wani abun na ta
ɓ
awa ta aji
ye kuma duk shi yake cinyewa har idan ta rigashi ta cinye abinda yayi saura ma ya samu bakin yin masifa.
Da mamaki ya kalli cikin freezer dake danƙare da kayayyaki, kaji, jan nama, kifi kala-kala gasu nan. Ya rufe yaja baya ya tsaya yana tunanin daga i
na aka samo su? Domin dai tun cefanen farko daya mata irin haka ta cinye bai sake siyowa da yawa irin haka ba, da Halima ce sai ya ce daga gidansu aka kawo mata amma Zulaiha fa, ya sani kaf danginta na uwa da uba babu mai iya yi mata haka.
Fita yayi da
ga kitchen
ɗ
in har zai fice daga falon gaba
ɗ
aya kuma ya fasa ya wuce
ɗ
akinta. Yanda kasan
ɗ
akin Namiji ko ina an zubar da kaya wankakku da masu datti, ya ringa yamutsa hanci yana tattare mata kayan sai yaji
ɗ
akin ma har wani tashi yakeyi. Tsaf ya gyara ka
yan daya kwashe ya
ɗ
aure mata su a zani dan ko laundry basket bata da shi, ya cire bedsheet
ɗ
in da ya fi wata
ɗ
aya akan gadon sai da ya sha lalube kafin ya samo wani ya shimfi
ɗ
a.
Wardrobe
ɗ
in tata kanta kamar ta yara komai da mazauninsa daban, ya ringa
hasaso wardrobe
ɗ
in da take a gurin da ƙatuwar gaske data sha ado da mudubi kowanne compartment da abinda take sakawa a ciki,
ɓ
angarorin atamfa daban hala lace da sauran kayanta ga ƙamshi Halima ko bata fesa turare ba a hakanta ma ƙamshi takeyi.
Gefen
gadon ya samu ya zauna yana shafa goshinsa da hannu
ɗ
aya, sanda suke tare ya raina tsaftarta, a hakan gani yakeyi bata iya ba ko shara tayi in dai yana nan sai ya sake maimaitawa ko idan tanayi ya ringa kushewa kenan ya ce nan bai sharu ba bata goge can b
a can batayi kaza ba sai kace ba mace ba aikin gida ma ace shi Namiji ya fita iyawa duk idan yayi mata hakan sai dai tayi murmushi kawai bata ta
ɓ
a nuna
ɓ
acin rai ko tayi fushi ba sai dai ma ta nuna jin da
ɗ
i dan tana yawan fa
ɗ
a tsaftarsa tana cikin abubuwan
da take so a tattare dashi.
Tashi yayi idonsa ya sauka kan drawer dake saman mudubi wacce sai an lura da kyau sannan za'a gane ana iya bu
ɗ
eta, ya bu
ɗ
e ido cike da mamaki yana kallon abubuwan da suke ciki, rafar yan dubu-dubu daya gani ya
ɗ
auka guda
ɗ
a
ya ya shiga juyawa a hannunsa kafin ya mayar ya ajiye ya
ɗ
auki wata yar kwalba data ja hankalinsa.
Instruction
ɗ
in jiki ya karanta take kuma ya samu amsar abinda ya da
ɗ
e yana ci masa tuwo a ƙwarya cikin tarayyarsu da Zulaihan. A aljihu ya jefa kwalaben
guda biyu ya rufe mata drawer ya koma kitchen ya dafa indomie sannan ya koma
ɗ
akinsa.
Wai duk a yaushe Zulaiha ta samu irin wayewar nan bai sani ba? Shi dai a shekarun da suka shafe ko da wasa bai ta
ɓ
a ganin wata alama da zata
ɗ
arsa zargi ko wani abu
zuciyarsa ba. Yana cin abincin maganganun Kawunsu suka shiga dawo masa. Toh ko dama abinda yake magana akai kenan? Ko kuwa akwai wani abun bayan wannan ma?"
Ƙ
arar wayarsa ta katse masa tunani da sauri ya aje cokalin ya
ɗ
auki ruwa ya sha ganin mai kiran,
Jalilah ce ya
ɗ
aga.
Daga can
ɓ
angaren murya washe Jalilar ta ce
"Sweet baka gida ne?"
"Ina gida mana mai ya faru?" Ya bata amsa, ji yayi kamar an ƙwanƙwasa Get kafin a shagwa
ɓ
e yaji ta ce
"Amma shine nake ta buga ƙofa kana ji na ba zaka zo ka bu
ɗ
e ba?"
Ai sai yaji kamar an tsinka masa mari a bazata, yayi firgigit ya miƙe tsaye kamar wanda ya farka daga suma ya ce
"Na'am, me kika ce?"
"Nace ina ƙofar gida kazo ka bu
ɗ
e, dan Allah I'm stressed enough for today Bilal daga Airport kai tsaye na
wuto na gaji kazo ka bu
ɗ
e mun tun ban fa
ɗ
i a inda nake ba" Jalilar ta bashi amsa cikin muryar dake nuna gajiyar tata dagaske. Laluben key
ɗ
in motarsa ya shigayi bai ko tsaya saka riga ba dan single ce da three quarter wando a jikinsa ya zura takalmi ya fi
ta bayan ya jefa wayar aljihu ba tareda ya ko katse kiran ba.
Bu
ɗ
e ƙofar yayi ya leƙa sukayi ido hu
ɗ
u da Jalilah dake tsaye da ƙaramar akwati a gabanta tana danna waya fuska a ha
ɗ
e, da sauri ya mayar da ƙofar zuciyarsa ta shiga luguden daka. Bai tsamma
ci dagaske take ba ya
ɗ
auka dai ta shigo Kanon shiyasa zai tafi ya tarota a inda take ya nemi in da zaiyi mata masauki ashe ita harta ƙaraso ma.
Cikin
ɗ
aga murya Jalilah tace
"Menene haka Bilal? Wane irin wulaƙanci ne wannan?"
Bai amsa mata ba ya
wuce ya kunna mota, sai kuma ya fito daya tuna dole dai sai ya bu
ɗ
e Get
ɗ
in tunda dai motar ba zata fita ta saman katanga ba. Yanda ka san maraya haka ya narke fuska ya nufeta yana cewa
"Bari na
ɗ
akko mota sai muje na kaiki masauki dan Allah". Akwatinta
taja ta wuce shi ta shige gidan tana cewa
"A nan naga damar sauka" ya bita da sauri ya riƙe akwatin ta sakar masa ta shige ciki kamar gidanta tana kallon compound
ɗ
in daya sha sabon fenti. Murmushin da Bilal bai san dalilinsa ba ta saki tana cewa
"G
yara aka yiwa gidan ashe? Gashi kuwa ya ƙara kyau" ta wuce falo shi dai kamar wanda aka dasa ya tsaya a guri
ɗ
aya ya kasa bin bayanta.
Turus tayi tana kallon cikin falon kafin ta waiwaya ta kalli Bilal daya sauke kai ƙasa tamkar an ƙure munafuki, har t
a bu
ɗ
e baki zatayi magana sai kuma ta fasa ta ƙarasa shigewa tana kallon gurin. Kusan minti biyu kafin Bilal ya samu ƙarfin guiwar bin bayanta ya shiga falon ta kalleshi fuska babu yabo ba fallasa ta ce
"Ashe dai kayan gurin ne suka ƙara masa kwarjini y
anzu kuwa ana shigowa an san gidan gwauro ne" ta ƙarasa da wani murmushi kafin ta miƙe ta nufi
ɗ
aki tana cewa
"Allah sarki Halima sai kuma na
ɗ
an ji tausayinta ka
ɗ
an yar yarinya ka mayar da ita bazawara".
Shan gabanta yayi tana dab da bu
ɗ
e ƙofa ya ce
"Amm an da
ɗ
e ba'ayi amfani da gurin ba muje can
ɗ
akina" ta masa kallon daya saka yaji kamar ya fasa kuka dan gani yayi kamar ta gane komai kafin kuma ta saki murmushin daya kasa gane dalilin sa ta juya ya bita a baya suka fice daga falon. Sai da tayi wa
nka Bilal na tsaye a
ɗ
akin kamar dogari ya kasa zaune ya kasa tsaye har wani zazza
ɓ
i yaji yana neman saukar masa saboda tashin hankali.
A ƙasa ta saki towel
ɗ
in bayan ta fito ta bu
ɗ
e akwatinta ta shiga shafa mai shi dai tunda ya kalleta sau
ɗ
aya bai sa
ke ba ya mayar da idonsa ƙofa yana amsa mata maganar da takeyi masa da Eh ko Aa kawai harta gama shiryawa lokacin aka kira sallar magriba ta kalleshi ta ce
"Ka shirya zaka rakani wani waje ne"
"Toh bari nayi sallah" ya bata amsa da sauri kamar yana
jira. A
ɗ
akin yayi sallah ya jirata itama tayi kafin suka fita ta shiga mota bayan ya kunna yace mata yana zuwa ya koma ciki da sauri. Akwatinta ya
ɓ
oye cikin wardrobe da sauran kayan data bari akan gado.
Sai da suka hau titi kafin ta fa
ɗ
a masa in da za
suje, Calido suka zauna jiran mutumin da zata gani
ɗ
in shi dai Bilal ya samu guri ya zauna fuskarsa har ta rame saboda tashin hankalin bazata daya sameshi ita tayi musu order abinci tana danna wayarta tana kallon Bilal jefi jefi tana sakin murmushin da ita
ka
ɗ
ai ta san ma'anar sa. Sai da suka fara cin abincin kafin mutumin suka iso su biyu, hannu suka bawa Bilal suka gaisa kafin suka zauna tace suyi order suka ce Aa a ƙoshe suke sun gode.
"Wannan Ahlan kenan, kuma shine wanda na siyarwa da gidan nan na R
ijiyar Zaki, amma kuma
ɗ
azu da safe yaje gidan wai ya tarar da mutane a ciki kuma mutumin ya tabbatar masa da siyan gidan yayi ba wai aro aka bashi ko haya yakeyi ba" Jalilah ta fa
ɗ
a tana nuna mutumin da tun zuwansu Bilal yake jin kamar ya sanshi a wani gu
rin. Bilal dake zuƙar lemo yayi saurin furzar dana bakinsa saboda yanda ya tasarma bi masa ta hanyar wucewar iska, ya shiga tari kamar ba gobe gaba
ɗ
aya suka rufu kansa suna yi masa sannu. Kusan minti uku ƙafin ya lafa masa idanuwansa sunyi jazir sau ajiya
r numfashi yakeyi yana zare ido.
Jalilah ce ta sake kallon mutumin data kira da Ahlan ta ce
"Wannan shine Bilal kuma shine caretaker gidan, kamar yanda na gaya maka ka kwantar da hankalinka babu wata matsala zai yi bincike duk abinda yake da akwai zaka
ji mu yanzu sai kuyi exchanging contact ko?" Ta ƙarasa tana kallon Bilal daya zama hoto a gurin daƙyar ya iya miƙawa Ahlan
ɗ
in wayarsa ya saka masa number yayi dialing kafin sukayi musu sallama suka wuce.
"Yanzu ya akayi har wani ya shiga gida ya zauna
har yana iƙirarin siyan gidan yayi kai kana nan baka sani ba?" Jalilah ta fa
ɗ
a bayan wucewar su Ahlan. Bilal dai shiru yayi dan zuwa yanzun ya gane kawai so takeyi ya tona kansa da kansa amma ta rigada ta san komai dukda bai san zurfin abinda ta sani
ɗ
in
ba, ƙaramin tsaki yaji tayi kafin ta miƙe tana kallonsa ta ce
"Muje ka kaini Hotel"
"Kayanki fa?" Ya tambayeta da sauri ta
ɗ
an kalleshi kafin ta ce
"Oh, to muje na fara
ɗ
auka sai mu dawo". Suna dab da fita daga gurin idonsa ya hango masa wata kamar Zu
laiha tareda mutum biyun da suka rabu da su yanzun nan, tsayawa yayi yana kallon su da yarinyar ta juyo kuma sai yaga ba Zulaihar bace dan kayan jikinta ma ba wanda Zulaiha ta fita dasu bane kawai shai
ɗ
an ne ya haska masa take kuma ya tuna a inda ya san fu
skar mutumin wanda ya biyo Zulaiha ne ranar da sukaje siyan Shawarma.
Sai da suka shiga layin gidan kuma yaji daya sani fara kaita Hotel
ɗ
in yayi kafin ya dawo ya
ɗ
aukar mata kayan yanzu idan Zulaiha ta dawo gida fa?
A mota ya barta ya shiga, ganin ƙ
ofar falo a bu
ɗ
e ya tabbatar masa ta dawo dan haka take sau dubu zai rufe mata ƙofar sai ta bu
ɗ
e halayyar yan ghetto dai ga fanka ga Ac amma wai iska take sha. Kamar
ɓ
arawo haka ya ringa san
ɗ
a har ya shiga ya
ɗ
akko akwatin, yana kaiwa Get yaji muryar Zulai
han a bayansa tana tambayar yaushe ya shigo, bai kulata ba ya fita itama ta ta
ɓ
e baki ta koma ciki abunta.
Sau sha biyu saura ya baro gurin Jalilah kuma har suka rabu bata sake tayar masa da maganar gida ba ta dai ce ya zo da safe da wuri, ya wuce zuciy
arsa fal tambayoyin daya kasa yi mata. Bashida tabbacin ta san shi ya siyar da gidan ko ba haka ba sannan kuma in dai ita ta siyar da gidanta da kanta kenan tana sane ta bashi fake takardu idan haka ne kuma na Shago ma ita ta canza su, toh zarginsa takeyi
dama ko me?
Yaji da
ɗ
i da Zulaiha bata je
ɗ
akinsa ba dan bai ko kwanta ba kwana yayi yana safa da marwa idan ya gaji ya zauna tunani kamar ƙwaƙwalwarsa zatayi bindiga yanzu yaya zaiyi? A ina zai nemo Miliyan Hamsin da biyar
ɗ
in da zai biya Alhaji Lawan k
u
ɗ
in sa? A ina zai samu ku
ɗ
in da zaiyiwa Fadila kayan
ɗ
aki ya gujewa fushin Hajja? Ya zaiyi da batun aikinsa wanda a yanzu ne ya fahimci kasassa
ɓ
ar da yayiwa kansa da yayi wasa da shi? Sannan duk bayan wannan ya zasu kwashe da Jalilah?
*KURA A RUMBU*
*LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*
*Whatsapp 07061838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*
*Wattpad @MaryamahMrsAm*
*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels*
*Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari ta kowacce siga ba tare da izini na ba*
*
Ku
ɗ
in karatu yana wakiltar mutum
ɗ
aya ne, kiji tsoron Allah karki
ɗ
auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*
*KURA A RUMBU littafin ku
ɗ
i ne, a biya naira 800, biya a asusun*
*7061838488*
*Opay*
*Maryam Farouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsap
p ta sama*
*PAGE 56*
Kwana uku Jalilah tayi a Kano ta wuce Abuja bayan ta bar alhakin sauke kayan da suka fara isowa a hannun Bilal. A tsakanin kwanakin har rama yayi; duk wanda ya sanshi kallo
ɗ
aya zakayi masa ka fahimci yana cikin damuwa matuƙa, du
k in da yake tunani zai buga lissafi ya fita abu ya gagara, idan ya ha
ɗ
o nan sai can ya rushe ga Alhaji Lawan ya taso shi a gaba da zancen ku
ɗ
insa dan tuni ya kwashe kayansa ya bar gidan kamar yanda ya ce har Ahlan mamallakin gida na asali ya saka an sake
gyara ko ina sai jiran shigar amarya kawai.
Yana kwance idanuwansa a rufe kamar mai bacci amma a zahiri idonsa biyu, Zulaiha ta shiga
ɗ
akin tun kafin kuma ta isa gareshi ya shaƙi kamshin turaren da yake jansa gareta tamkar mayen ƙarfe duk sanda ya shaƙ
e shi, bai motsa ba dukda yanda lokaci
ɗ
aya hankalinsa ya fata tashi kuma jikinsa ya amsa har ta iskoshi ta zauna gefen ƙafafunsa cikin salo ta shiga shafa sangalalen ƙafarsa tana kiran sunansa a hankali, duk yanda ya so ya daure amma ina sai da taci galab
a akansa.
Haka ya ringa aiki da iya ƙarfinsa tsayin lokaci har saida ya gaji kafin ya saketa ya kwanta a gefe yana mayar da numfashi. Cikin hayyacinsa dai bai ta
ɓ
a irin wannan da
ɗ
ewar ba sai fa sanda take saka masa wannan abun daya
ɗ
auke ya kuma yi mama
kin yanda bata tambayeshi ba ko da yake ai da kunya.
Tsaki mai ƙarfin da Zulaihan ta saki ya saka ya juya ya kalleta da mamakin dalilin tsakin, ta tunzura ƙaton bakinta gaba kafin tace
"Wai wane irin wulaƙanci ne haka Bilal? Yau kwana nawa baka ko sh
iga
ɗ
akina ba balle ka sauke mun haƙƙina? Sannan yanzu ni na kawo kaina babu wani dogon wasa ba komai ka fa
ɗ
a mun kalli ko minti 5 bakayi ba ka wani jibge kamar wani kayan wanki toh wlh ni ban gamsu ba, dama na san kai lusari ne shiyasa nafi gane inyi da k
aina amma kaƙi; toh wlh ka tashi dan ni ban ma fara jin komai ba" ta ƙarasa tana ƙoƙarin hayewa jikinsa.
Bilal dake kallonta cike da al'ajabi yayi saurin janyewa kafin ya kalli agogo dan ya tabbatar da minti biyar
ɗ
in da tace, karfe takwas da minti gom
a t shigo
ɗ
akin yanzu agogo yana buga takwas da rabi har da mintoci a sama a ƙalla suk
ɗ
auki sama da minti 15 tare amma shine take cewa minti 5 tsabar ta raina ƙoƙarinsa?
Ganin da gaske takeyi tana neman