Showing 21001 words to 24000 words out of 287295 words
da sati biyu kuma a cikin kwanakin da suka rage ma aurena da Bilal kamar ko yaushe munyi waya yace mun ze zo gurin ƙarfe biyu kuma se ya kirani yace na fa
ɗ
awa Mama idan ya zo
ɗ
in zamu
ɗ
an je wata unguwa. Na ringa juya maganar, ba sabon abu bane fit
ar mu taren amma tun bayan da akayi sa ranar mu Mama ta zaunar dani tana mun fa
ɗ
a da wasu maganganu in rage rawar kai karna kuskura ganin an saka mana rana da Bilal na
ɗ
auki halin da bani dashi a da. Ko zuwa yayi yanzu se tace mu zauna a falonta muyi hira
ko a compound a maimakon falon Abba da muka saba zama kamar kuma ka
ɗ
an take jira dani abu ƙarami zanyi ta fara mun fa
ɗ
a shi yasa duk na rasa ta yanda zan ce mata zamu fita tare.
Ina tsaka da tunanin Amirah dake gidan Anty Labiba taje hutu tayi sallama,
naji da
ɗ
in zuwan nata sosai, tare suke da Inaya da Amir wai Babansu Amir
ɗ
in ne ya kawo su. Seda na fita na gaishe shi yana ta tsokanata wai amarya bayan ya tafi na cewa Mama zanje gidansu Hansa'u in kar
ɓ
o atamfar ankon Baby an kawo mana tana can daga nan
zamu kai
ɗ
inki. Da Inayah muka tafi Amirah tace ba zata raka ni ba, seda nawa Bilal text
na gaya masa ina gidansu Hansa'u cikin sa'a bata nan wai ta tafi wankin kai bayan tare mukayi zamuje shine bata kira ni ba. Zama nayi muka
ɗ
an yi hira da Ummansu kafi
n muka tafi bayan da Bilal ya kirani akan yazo.
Page
ɗ
aya ya rage free, ina fatan kin aika 800
ɗ
in ki ku
ɗ
in karatu
💃🏼💃🏼💃🏼
*1840175439*
*Access bank*
*Maryam Farouk*
[5/18, 13:07] Buhainat: KURA A RUMBU
(Based on true life event, some parts a
re fictional to spice up the story)
LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)
WOMEN OF WORDS WRITERS ASSOCIATION (WOW)
Whatsapp
07061838488
Arewabooks
@Maryamfarouk01
Wattpad
@MaryamahMrsAm
TikTok
@Maryamfarouk_Ummu-mahir Novels
Ban
yarda wani ko wata ya juya mun labari ta kowacce siga ba tare da izini na ba. Ku
ɗ
in karatu yana wakiltar mutum
ɗ
aya ne, ki ji tsoron Allah karki
ɗ
auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi
KURA A RUMBU littafin ku
ɗ
i ne, a biya naira 800, biya a asusun
1840175439
Access bank
Maryam Farouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama.
Page 6
Duk nazarin na ban hango abin da take ganin na rashin dai dai ba. Rashin yi mun kyauta ne aibun sa ko kuwa rashin kammala ginin da be yi ba da kuma zance
n lefe? A cikin ukun sune abin da nake ganin Anty Labiban take emphasizing se dai ni a ganin ta wannan ai ba komai bane ba. Bilal nake so ba abun hannunsa ba. Iya kar ƙoƙari yana yi gurin ganin ya kammala in da ze ajiye ni kuma ba a
ɗ
aura auren nan an ga b
e yi mun lefe ba balle su ce wani abu. Ni duk wani lefe da wasu bidi'o'i basa gabana duk da dai ba zan ce bana so ba amma tunda nasan wanda zan aura bashi da ƙarfin yi shi yasa ban sawa raina ba sanin kuma masu shirya mun a gida ba yin al'amarin suke yi ba
shi yasa kwata kwata ban sa a ka ba. Ko ankon yammata na kamu dana fitar saboda naji Mama da Aminyarta Hajiya Rakiya suna maganar ne shiyasa har na saka ran Maman za tayi taro.
Ban cewa Anty Labiba komai ba itama kuma ganin na ci gaba da sabgogina ba
tare da na ce mata komai ba yasa ta fahimci amsar ke nan ina kan bakana ba gudu ba ja da baya. Allah ya gani tayi bakin ƙoƙarinta gurin haska mun tun da kuma na runtse ido abin da ya rage kawai su bini da addu'a ne, Allah ya sa
ɓ
a tunanin su akan Bilal
ɗ
in.
Shikenan ta aje komai ta shiga yi mun gyara irin wanda ya dace da budurwa kuma yar gata kama ta.
Biki nata matsowa, tun da na koma gidan Anty Labiba sau
ɗ
aya Bilal yazo a waje kuma muka tsaya yace sauri yake yi be zauna ba tun ranar kuma se dai muyi w
aya. Idan na masa ƙorafi yace aikin gini ne da sauran shirye shirye suke hana shi zuwa har ya rage saura kwana ashirin da biyar ranar Hansa'u tazo ta sakani gaba akan dole na kira Bilal ya basu ku
ɗ
in sallamar yammata ko kuma ita ta kira shi da kanta. Kira
biyu na masa be amsa ba se ya mun text akan suna seminar ne ze kira ni. Se na mayarasa da text
ɗ
in akan Hansa'u ce take so za suyi magana ina jiran sa. Har aka yi sallar isha'i muna zaman jiran kiran sa ko ya zo amma shiru daga ƙarshe ta tafi bayan da muka
yi fa
ɗ
a dan tace yana sane yaƙi zuwa ni kuma na kafe akan be gama abin da yake yi bane. Ko minti biyar bata yi da tafiya ba kuwa se gashi ya kira ni. Se da na gayawa Anty Labiba kafin na fita, ya ringa kallo na yana yaba kyan da nayi.
"Amarya kin sha ƙ
amshi. Kin ga yanda walwalinki yake haske ido kuwa Halims menene sirrin?" Murmushi kawai nayi na wuce ciki ya bi bayana ya na cigaba da zugani. Se da na aje masa ruwa da lemo yana ta bin duk motsi na da ido kamar ze cinye ni
ɗ
anya, har na zauna ya kalle ni
yana shafa cikin sa yace
"Yanzu fa muka gama ko gida ban je ba na taho dan nasan kina jira na". Se da na kalle shi sama da ƙasa, ƙananan kaya ne a jikinsa baƙin wandon da army green
ɗ
in riga short sleeve. Sumar kan sa ta
ɗ
an taru haka gashin fuskar sa da
alama ya kwana biyu be yi aski ba ga ƙamshin turaren sa ya baibaye ko ina ni dai be yi mun kala da wanda ya wuni a gurin aiki ba. Cikin gida na wuce dan na fahimci maganar tasa yunwa yake ji. Se da yaci ya ƙoshi ina kallon sa ya sha ruwa kafin ya washe ba
ki yace
"Kin san Allah, ni fa idan bake kika bani abinci ba sam se dai kawai naci amma bana ƙoshi". Nayi murmushi kawai se ya sake cewa
"To Hansa'un? Babbar Aminiyar mu Allah dai yasa ba tayi fushi ba"
"Ai ta tafi gida ma" na bashi amsa a gajarce, se
ya fito da ido yace
"Haba dai? Ai na
ɗ
auka ta dawo nan da zama itama har se an gama biki shi yasa ko da naga nayi magriba ban gama ba ban damu ba tun da kuna tare".
"Ka ji ka da wata magana fa, bikin saura kwana 25 shi ne zata dawo nan da zama tun yanz
u?" Na bashi amsa ina kallon sa se yace
"Au haka fa, kin san saboda zumu
ɗ
i gani nake kamar sati biyu ne ya rage"
"Ban ga alama ba" na bashi amsa kai tsaye se yayi shiru yana kallo na. Ha
ɗ
e fuska nayi na ci gaba da cewa
"Dama zuwa tayi akan maganar shir
in biki da abun da za muyi na yammata shi ne tace na kira mata kai ka sallame su".
"Hajiya Hansa'u kenan iyayen rigima, wace sallamar yammata kuma se kace wasu yara ko yammatan ƙauye?" ya fa
ɗ
a yana wata dariya me kama da ta rainin hankali. Se kawai na
tsaya ina kallon sa jin abin da yace wai kamar yara ko yammatan ƙauye, me yake nufi kenan?
"Kin yi shiru kina kallo na" ya fa
ɗ
a yana kawo hannunsa fuskata na goce nace
"Ban fahimci abin da kake cewa bane, a ƙauye ne ake bada sallamar ƙawaye?"
"Ni da
i gaskiya rabon da naji an bayar da wani ku
ɗ
in yammata tun san da Abdulhadi yayi aure da muka je can garin ƙawayen amaryar nan suka sa mu gaba wai se mun basu ku
ɗ
in party" ya fa
ɗ
a. Se kawai nayi shiru ina jin sa
yana ta zuga zance shi ka
ɗ
ai ni kuma ina dan
na wayata. Sallamar Anty Labiba ce ta katse shi. Ya zamo daga kan kujera kamar gaske ya shiga gaishe ta ta amsa fuska ba yabo ba fallasa kafin ta fara magana
"Dama na tambaye ta zancen gida dan muna so mu ga guri saboda musan awon labule da sauran abubuw
an da zamu mata se take cewa bata sani ba, ga lokaci yana ta matsowa bama so a shiga hidimar biki bamu sallami gidan amarya ba".
Kamar in toshewa Anty Labiba baki haka na ringa ji sanda take maganar, na kalli Bilal yana ta mutsu mutsu kamar wani mara ga
skiya se naga kamar harda zufa yake yi duk kuwa da garin babu zafi. Anty Labiba tayi shiru tana kallon sa bayan ta gama magana tana jiran jin amsar sa amma be ce komai ba se satar kallo na da yake yi ni kuma na sadda kaina ƙasa se ta miƙe ta kalle ni tace
"Duk yanda kuka yi ina jiran ki" ta fice ta bamu guri. Gani nayi yanayin fuskar sa ya canza, zuciya ta ta tsinke amma na dake na saurara naji ze ce wani abu dangane da maganar data masa amma naji shiru se ma kallon agogo da yayi ya
ɗ
auki muƙullin sa daya
ajiye kan center table ya kalle ni yace
"Dare ya fara yi Halims bari nazo na wuce ko?" Ya fa
ɗ
a yana miƙewa tsaye. Mamaki yasa kawai na bishi da kallo na kasa cewa komai. Yayi murmushi yace
"Babu rakiya? Ko baki gaji da kallo na bane na zauna?" Cikin
ɗ
ari
ɗ
ari nace
"Baka ce komai ba akan abin da Anty Labiba ta fa
ɗ
a". Murmushi ya sake yi mun yace
"Na ji mana Halims, cewa tayi ai duk yanda mukayi ki gaya mata. Na zata duk abin da ake ciki kin sani me yasa baki gaya musu ba da har zaki bari yanzu ta titsiy
e ni? Me kike nu fi kenan Halima? So kike a ga gazawa ta ko me? To yanzu ai se hankalin ki ya kwanta tun da kin tozarta ni" ya fa
ɗ
a sautin sa a ƙasa se dai yanayin kalaman da kuma yanda ya kira ni da Halima kai tsaye mai makon Halims yasa na fahimci ransa
a
ɓ
ace yake.
"Yanzu kuma me nayi? Wace irin magana kake yi haka dan Allah meye abin tozarci a nan?" Na fa
ɗ
a ina marmar da ido, gaba yayi yana cewa "Na gaji sosai bacci kawai nake so nayi zamuyi magana daga baya kawai"
Yanda kasan ya
ɗ
aure mun baki ha
ka na tashi na masa rakiya zuwa ƙofar falon ya tafi,
ɗ
aki na wuce na kwanta bayan na kwashe kayan da yayi amfani dasu. Anty Labiba bata ce mun komai ba kamar yanda ni ma ban ce mata ba, haka Hansa'u data ki rani da safe kan ya mukayi nace zan kira ta shike
nan bata sake tada maganar ba tun ranar kuma Bilal be zo ba a waya ma sau
ɗ
aya ze kira ni da safe ko da yamma da mun gaisa ze kashe ko da na
ɗ
akko magana ze bani uzurin yana abu shi kenan se washe gari kuma ze sake kira. A haka muka shafe kwana goma, idan
ka ganni baka buƙatar a ce maka bani da nutsuwa saboda yanda jiki na ya nuna. Dama ba wani auki ne dani ba, ba tsahon kirki kuma bani da ki
ɓ
a,
ɗ
an gyaran da Anty Labiba take mun da kunun alkama da madarar da dake
ɗ
ura mun suka sa na fara kumari yanzu kuma
bani cikin nutsuwa ko abincin ma se naji yunwa na neman kayar dani nake ci ita kuma ta saka mun ido bata ce mun yi bata ce mun bari. Randa aka kwana takwas da zuwan Bilal ne ma da ta ganni na zauna na zubawa guri
ɗ
aya ido ina tunani shine har ta mun magana
tace
"A banza zaki kashe kanki Halima mu zaki yiwa asara tun da dai gashi ƙiri ƙiri ya nuna miki baya yi idan kina da hankali ya kamata ki cire shi daga ranki. Dama yau nake niyyar in tambaye ki in gayawa Mama yanda akayi saboda kar su cigaba da shirin
biki a banza ko kuwa dai in kama kaina kar in shiga abin da babu ruwana?"
Se na kalleta a birkice nace
"Me zaki gaya mata kuma Anty?"
"In gaya mata na tambaye shi zancen gida tun da ya tafi be sake dawowa ba mana ita ai me hankali ce idan taji haka
zata fahimci in da zancen ya dosa, dama dai na gaya mata ta dakata da duk wani shiri dangin Abbanki ne dai suke ta shirin su dan ma dai dama bikin ba na ki ke ka
ɗ
ai bace abin haushin baze musu yawa ba" ta bani amsa. Se kawai na fashe da kuka, ta saki baki
tana kallona can tace
"Dukan ki nayi ko zagin ki Halima da zaki saka mun kuka?"
"Ya yake so nayi Anty? Me zanyi Bilal ya gane irin son da nake masa?" Na fa
ɗ
a cikin matsanan cin kukan dake fitowa tun daga ƙasan raina. Na yarda son Bilal jarabawa tace
babu kuma wanda ze fahimci yanda nake ji har shi kansa kuwa. Kamar zata share ni ta wuce se kuma ta zagayo ya zauna gefe na tare da jana jikin ta nan kuwa na sake samun sararin yin kuka yanda nake so. Cikin tausasawa ta shiga yi mun magana tana cewa
"H
alima har se ya bu
ɗ
e baki yace baze aure ki ba kafin ki fahimci kurman baƙin da yake miki? Halima ko a littafin hausa kin ta
ɓ
a jin labarin neman aure irin naki? Aure fa za a yi na yar mutum ba wai yar tsana ba amma ace ƙasa da wata
ɗ
aya ba ango ba dangin s
a ba babu wani
ɓ
angare da suka nuna murna ko zumu
ɗ
in su akan abin da ze faru a ina kika ta
ɓ
a ganin an yi haka?
Ki ture duk wasu al'adu ace ba dole bane basu yi ba amma Halima muhalli yana cikin sharu
ɗ
an da se sun samu kafin aure ya ƙullu, a ina ze ajiye k
i? Ko kuwa dama lasisi yake nema a gidan ku zaki ci gaba da zama bayan an
ɗ
aura muku auren ko yaya? Yau idan haya ze kama biki ƙasa da sati uku yaci ace ya samu har ya nuna guri an san me za a saka miki. Kwana nawa ina miki magana akan ki tuntu
ɓ
e shi? Yanz
u da na masa magana da kaina gashi ya nuna miki zahirin da kika kasa ganewa ko kuma da be fito miki a mutum ba ba auren ki yaron nan ze yi ba ki godewa Allah da be samu galabar lalata miki rayuwa ba ki haƙura ki barwa Allah za
ɓ
i Halima".
"Bilal yana so
na kuma aure na zeyi Anty. Ta yaya za ayi ya turo iyayen sa a saka mana rana har idan ba aure zeyi ba? Kuma zancen gida na gaya miki gini yake be ƙarasa ba ni muna magana ya kuma tabbatar mun kafin ranar biki ze gama komai gajen haƙuri kawai kika yi kika m
asa magana gashi yanzu kin saka ransa ya
ɓ
aci, yaƙi ya zo a waya ma sau
ɗ
aya yake kira na kuma bata ko bari muyi doguwar magana ze kashe idan ma har ya ce ya fasa
ɗ
in ai ke ce kika jawo ba wai a karan kansa yayi ra'ayi ba" na fa
ɗ
a cikin kuka. Yanda tayi sh
iru tana kallo na ta tabbatar neman hanya mafi sauƙi da zata huce takaici ma takeyi ta rasa, se na miƙe ina cewa
"Ni gidan mu kawai zan tafi, dama ai so kike yi ya fasa aure na shiyasa idan ba haka ba ai ina ji har Mama se da tace ki rabu damu ai ni ce za
n aure shi tun da naji na gani kowa nasa ido ne" na wuce
ɗ
akin da nake ina ci gaba da kuka ha
ɗ
i da zazzaga mata rashin kunya. Kaya na na shiga ha
ɗ
a
wa a akwati waya ta dake jikin caji tayi ƙara jin ringing
ɗ
in Bilal yasa na saki kayan hannu na na wuce guri
n wayar da sauri na
ɗ
aga.
Kamar ko da yaushe a kwanakin nan muryarsa cikin sanyi ya amsa gaisuwar da nayi masa kafin yace
"Amm kina wani abu ne Halima?"
"Ba abinda nake yi, wani abu kake buƙata nayi maka? Ko abinci kake so?" Na fa
ɗ
a cikin zaƙuwa. Ina
jin sa ya sauke ajiyar zuciya kafin yace
"Ina so na ganki ne, akwai maganar da nake so mu tattauna me muhimmanci idan babu damuwa"
"Wace irin damuwa kuma? Yanzu zaka zo ko se da daddare?" Na amsa shi, se yayi
ɗ
an jimm kafin yace
"Ke zaki zo ki same ni
idan zaki iya amma". Shiru nayi na kusan minti
ɗ
aya ina