Showing 81001 words to 84000 words out of 287295 words
komai akan zaman da takeyi ba amma yanayin sa na fahimci ba'a son ransa ba, t
o mutumin daya kori ƙanwar sa ciki
ɗ
aya ma me ze dame ni dan ya nuna baya maraba da zaman tawa ƙanwar?
Kwana biyun a nan cikin
ɗ
akuna na yake kwana rana ta uku da dawowar sa ya koma can part
ɗ
in sa, dana masa magana se cewa yayi wai babu privacy yana son
ya sake babu dama saboda Amirah. Murmushi kawai nayi na rabu dashi, da dare yayi na bishi can
ɗ
akin yace da nayi zamana ai be kamata na barta ita ka
ɗ
ai ba; se kace wata jinjira; ko a fuska ban nuna masa na fahimci abinda yake nufi ba. Dan ya kori yar uwar
sa ni bazan bashi ƙofar da ze hana nawa yan uwan zuwa ba. Haka muka cigaba da zama idan ya shigo ta gaishe shi se dai ya amsa a fizge ya wuce wani lokacin ma baze amsa ba Amirah da saurin fushi tace ta dena gaishe shi tunda ma abun nasa wulaƙanci ne.
G
anin duk hakan be sa nayi fushi nace ta tafi ba har an cinye sati
ɗ
aya se ya canza salo ta hanyar rage cefane. Dama maneji nakeyi; a irin rayuwar dana tashi cikin ta soyayya ce kawai ta rufe mun ido bana ganin gazawar Bilal a riƙon gida.
Duk da Mahaifin
a ba wai shahararren mai ku
ɗ
i bane irin yanda mutane suke
ɗ
aukar sa; shi
ɗ
in mutum ne da idan ya samu naira
ɗ
ari ze kashewa
iyalansa hamsin ya rabawa al'umar annabi hamsin. Baya tara ku
ɗ
i; kuma a koda yaushe yana gaya mana jin da
ɗ
in da yake gwada mana a ya
nzu shi ka
ɗ
ai ne abinda ze bar mana koda bayan ransa mu ringa tunowa muna amsa addu'a. Musamman Mu'azzam da yake biyewa abokai suna hura masa kai
ɗ
an Alhaji yaƙi mayar da kai ga karatu Abban yana yawan tunasar dashi akan ya tashi ya nemi na kansa. Ya kance
"Sanda mahaifina ya rasu gidan gadon mu ka
ɗ
ai ya bar mana kuma munfi mu talatin akai wanda ko cewa akayi a
ɗ
aga shi a siyar a lokacin da wuya mu tsira da naira goma goma. Ban dan da
ɗ
in ku
ɗ
i ko kadarar gado ba balle nayi kwa
ɗ
ayin tara muku, abun da na f
i yarda dashi ka gina yayanka ta yanda zasu rayu su riƙe kansu ba tare da tunanin dogaro da wani ba shine babban gadon da zaka bar musu dan haka ku tashi ku nemi na kanku jin da
ɗ
in rayuwa kam babu wanda ba zan baku ba har idan ina da hali amma karku ta
ɓ
a s
awa a ranku zan tara muku dukiya".
Duk wata cima ta jin da
ɗ
i muna cin ta a gidan mu shi kansa Bilal
ɗ
in shaida ne, abinci se dai sha'awa tasa mu yishi babu nama ko kifi ba dan babu ba amma wai nice a gidan Bilal se in jera wata nama be shiga cikin tuku
nya ta ba balle aje ga tsire ko balangu idan ba muna tsananin yar da
ɗ
i bane ze siyo kuma ya cinye rabi in kwa
ɗ
ayi ya dame ni se dai na bayar da ku
ɗ
i na ya siyo kuma ya fini ci. Dankali da doya kam banda albakacin na azumi dana samu na manta rabon dana sarr
afa su a cikin gidan tun da kuma suka ƙare aka koma gidan jiya tun ma ina kwa
ɗ
ayin har na haƙura. A ma ce su nama ba abu bane na kullum hatta da kayan miya da kamar gaske ze siyo da
ɗ
an yawa a ajiye daga baya yace wai
ɓ
arnar su nakeyi saboda na gansu a ban
za se dai kullum ya siyo ko ya isa ko karya isa oho wani sa'in se na gwammace nayi mai da yaji dan kayan miyan ba zasu wadace ni yanda nake so ba musamman idan miya zanyi nan kuma se ya fara bala'i yace ina kira masa tsiya a gida nayi mai da yaji. Abu dai
iri iri ni ka
ɗ
ai nasan me nake shanyewa, ina buƙatar wanda zan tattauna dashi ya bani shawara kuma duk wanda nayi tunani se naga dariya zasu mun su ce dama sun fa
ɗ
a naƙi ji se kawai na bar damuwata a raina kullum addu'a ta da fatana Allah ya canza mun shi
kyawawan halayen sa su rinjayi na banzar dan dai yanzu sun yi kankan kan.
Tun daren jiya nake ji na ba yanda na saba ba; yau
ɗ
in mun tashi da walwala a gidan dan a
ɗ
akin Bilal na kwana kusan kwana goma kenan tun bayan dawowar sa ya ƙaurace mun duk sabo
da Amirah. Se da ya fita aiki sannan koma na kwanta ina jin ciwon marar dake tsikarata idan ya tsinka sakan biyu uku kuma se ya sake ni shikenan se wani lokaci. Tunani nayi ko didimar da muka sha ce ta janyo dan daman nasan dole zanji jiki saboda yanda dan
i dashi
ɗ
in duk muka manta da cikin gashi yanzu ni nake ji a jiki na.
Sanin se yamma ze dawo da Amirah ta tambaye ni me nake so naci nace ta mana taliya da manja; yar murji ce da jiya ta taho mana da ita daga gida. Ina bacci naji kamar ana shafa fuskat
a, hankali na bu
ɗ
e ido naci karo da Bilal dake durƙushe kaina yana mun murmushi. Hanci na yaja yana cewa
"Sleepy head; tunda na tafi kike bacci har ƙarfe uku".
Yunƙurawa nayi na tashi ya taimaka mun nace
"Yau ka dawo da wuri" yana cire ma
ɓ
allin rigar s
a yace
"Gudowa nayi, duk kin tara mun gajiya so kawai nake na kwanta na huta" ya fa
ɗ
a yana kashe mun ido
ɗ
aya. Kasa nayi da kaina ina murmushi kafin na
sauke ƙafafu na ƙasa ina cije le
ɓ
e saboda wani sharp ciwo daya ziyarce ni lokaci
ɗ
aya kuma ya baje.
"Yunwa nake ji Halims me kuka dafa?" Ya fa
ɗ
a yana shafa cikin sa. Na kalle shi, kamar in ce masa ai yasan cefanen mu ya ƙare be siyo ba kuma be bada ku
ɗ
in siyowa ba amma bana so nayi ruining
ɗ
an farincikin da muka samu jiya zuwa yau se kawai nace
"Taliya
r Hausa ce; bari nayi sallah lokaci na tafiya se na zuba maka" na ƙarasa ina nufar ban
ɗ
aki. Yamutsa fuska yayi kafin yace
"Bazan iya jira ba gaskiya yunwa nake ji sosai"
"To bari nayi fitsari" na sake fa
ɗ
a ina shigewa ciki. Daƙyar na miƙe bayan nayi fit
sarin saboda yanda naji
ɗ
an ciki na ya takure mun a mara kamar yana danno ni. Alwala nayi na fito ina dafa bango, ganin baya falo yasa na ƙwalawa Amirah kira ta fito daga
ɗ
aya
ɗ
akin da alama bacci ma takeyi se nace mata ta ha
ɗ
awa Bilal abinci zanyi sallah
na koma ciki.
A zaune na tada sallar dan bazan iya tsayuwa ba, ina raka'a ta uku na jiyo hargagin Bilal; bana jin me yake cewa se tashin muryar sa kawai kafin na jiyo ƙarar buga ƙofa bam. Ban ko tsaya addu'a ba ina sallamewa na miƙe daƙyar ina dafe bay
a na da ya
ɗ
auki ciwo na fita falon; da fasasshen tangaran na fara cin karo se taliya da manja sunyi kaca kaca akan milk
ɗ
in center carpet
ɗ
ina. Na bu
ɗ
e baki zan kira Amirah se gata ta fito daga
ɗ
aki tana jan akwatin ta fuska sha
ɓ
e sha
ɓ
e da hawaye kafin na
ce wani abu ta riga ni da cewa
"Wallahi tallahi darajarki kawai yaci, badai ya zagi ubana a cikin gidan sa yana ganin yaci banza ba? Allah yasa yayi gigin zuwa gidanmu wallahi se na nuna masa nima na iya rashin kunya" ta fa
ɗ
a cikin kuka.
"Ke Amirah ba
ki da hankali har tinƙaho ma kike da kin iya rashin kunya kamar wata me fa
ɗ
ar abin arziƙi wai ma tukunna dawa kike?" Na dakatar da ita. Ba tare da shakkar komai ba tace
"Dawannan butulun mijin naki da be dan halacci ba mana. Wai saboda na kawo masa taliya
shine ya jefe ni da farantin ba dan Allah ya saka na goce ba ƙila da yanzu shirin jana'izata ake ya yanka mun wuya har yana zagin Abban mu yana ce masa matsiyaci mun zo zamu shafa masa tsiya a gida bayan shine babban matsiya ci..." Kafin ta dire na kwashe
ta da marin da se bayan na aikata kuma nadamar yin sa ta kamani; dakewa nayi na shiga yi mata fa
ɗ
a ina cewa
"Tarbiyyar da kika koyo a boarding
ɗ
in kenan ta raina mutane saboda baki da mutunchi a gabana kike cewa miji na matsiyaci?"
"Ubana fa ya zaga;
kenan kin bi bayan mijin ki ko?" Ta fa
ɗ
a tsabar yanda take jan kuka da magana a ha
ɗ
e kamar numfashin ta ze
ɗ
auke.
"Zo ki fita daga gidan nan kafin na karya ki dan abu ta kazan ubanki" Bilal daya shigo yana na
ɗ
e belt a hannun sa ya fa
ɗ
a; Amirah ta zabura
cike da rashin kunya tace
"Badai ubana ba wlh" se yayiwo kanta na shiga tsakiyar su ina cewa
"Meye haka Bilal da Amirah zakayi fa
ɗ
a saboda zubar da girma wannan wane irin abu ne?"
"Matsa mun Halima ko in ha
ɗ
a dake da ita na koya muku tarbiyyar da ba
'a muku a gida ba, ni wannan tatsitaiyar yarinyar zata cewa matsiyaci kina tsaye kina kallon ta har kizo mun da wata maganar banza? Da Allah malama
matsa tun baki ja nayi abin da za'a
ɗ
aure ni ba" ya fa
ɗ
a yana ture ni gefe; dake ban zata ba se na tafi luu
Allah ya taimake ni na dafe kujera Amirah ma ta riƙe ni. Belt
ɗ
in ya
ɗ
aga da niyyar dukan ta duk da azabar da nake ji saboda fa
ɗ
uwar bazatan dana kusan yi ta tsinkar mun da zuciya haka na riƙe belt
ɗ
in ina kuka nace
"Wlh se dai ka dake ni; har idan ka d
akar mun ƙanwa se kayi nadamar hakan Bilal ina mai tabbatar maka da haka"
"Ni kike cewa zaki zaka nayi nadama Halima saboda zan hukunta mara tarbiyyar ƙanwar ki?" Ya fa
ɗ
a yana nuna kansa idanun sa suna sake riki
ɗ
ewa da
ɓ
acin rai. A ƙasa ya jefar da bel
t
ɗ
in ya nufi ƙofa yana cewa
"Wallahi tallahi har idan na dawo na same ta a cikin gidana se na mata abinda idan an ga dama a kaini kurkukun ƙasan ruwa" yanda yayi furucin ba ƙaramin tsorata nayi ba; jiki na ya
ɗ
auki rawa kamar mazari a ƙwaƙwalwa ta so nak
e na tantance da gaske Bilal ne ko wani daban? Ko kuma ya fara watsa ƙwayoyin gusar da hankali ne bani da labari?
Ji nayi ciwon dake taso mun ma ya kama gaban sa, na yunƙura Amirah na riƙe dani tace
"Ni dama na da
ɗ
e ina zargin yana shaye shaye; daga ya
nda yake yi da idon sa baya ma iya bu
ɗ
e su da kyau za'a gane. Kowa se da yace karki aure shi kika ƙi, gashi nan ashe mahaukaci kika aura bamu sani ba" ta ƙarasa tana fashewa da sabon kuka.
[5/19, 22:05] Buhainat: *KURA A RUMBU*
*(Based on true life event
, some parts are fictional to spice up the story)*
*LABARI/RUBUTAWA MARYAM FAROUK (UMMU-MAHEER)*
*WOMEN OF WORDS WRITERS ASSOCIATION (WOW)*
*Whatsapp 07061838488* *Arewabooks @Maryamfarouk01*
*Wattpad @MaryamahMrsAm*
*TikTok @Maryamfarouk_Ummu-mahir
Novels*
*Ban yarda wani ko wata ya juya mun labari ta kowacce siga ba tare da izini na ba*
*Ku
ɗ
in karatu yana wakiltar mutum
ɗ
aya ne, kiji tsoron Allah karki
ɗ
auki hakkina ta hanyar fitar mun da littafi*
*KURA A RUMBU littafin ku
ɗ
i ne, a biya naira 8
00, biya a asusun*
*1840175439*
*Access bank*
*Maryam Farouk, se a tura shaidar biya a lambar Whatsapp ta sama*
*Page 19*
Ba zan iya cewa ga ta yanda muka fita daga gidan ba ni dai kawai na san munje gidan mu; muna sauka daga Adaidaita sahu Amirah t
a sake ni na dafe gini saboda jirin dake kokawar kayar dani ita kuma ta tura ƙofar get ta shiga tana rushewa da kuka tamkar wadda tazo isar da saƙon mutuwa. Daƙyar na cira ƙafata na rufa mata baya ina yi ina dakatawa saboda ciwon marar dake taso mun, na da
fe ƙofar shiga falon na tsaya ina kallon mazauna ciki da suka rufu kan Amiran cikin tashin hankali suna tambayar ta ba'asin kukanta; tabbas idan na canka dai dai kowannen su abu guda yake ayyanawa shine wani mugun abun ne ya same ni.
Ƙ
arasawa nayi ciki
ina cije le
ɓ
e, Abba ne ya fara gani na; "Alhamdulillah" ya furta a fili yana nufo ni hakan ya ankarar da Mama da Anty Labiba suka waiwayo. A ƙasa na zauna duk suma suka zauna suna kallon Amirah da har sannan take kuka ni
ɗ
in ma ita nake kallo ina mamakin
wannan dirama tata. Abba ne yayi mata tsawa; cikin hasalar da sam ba
ɗ
abi'ar sa bace ya nuna ta yana cewa
"Ga dai yar uwarki lafiyarta ƙalau, tun banyi loosing temper ba Sauda ki fa
ɗ
a mun me akayi miki kike wannan kukan" ya ambaceta da ainihin sunanta wan
da kuma sunan Mahaifiyar su Mama ne.
"Ai wlh dab nake da kai mata duka; duk a zato na wani abu ne ya samu Haliman se gata da ƙafafun ta ta shigo amma dan iskanci shine ta shigo tana irin wannan kukan me tsinka zuciya" Mama ta fa
ɗ
a, ba tareda Amirah ta da
kata da kukanta ba gaba
ɗ
aya tace
"Ai Allah ne kawai ya kiyaye da ba lallai ta dawo da ƙafarta ba se dai a shigo muku da gawarta; Bilal ne ya rufe mu da duka, Allah ne kawai ya ƙwace mu a hannun sa da ƙila duk mu biyun ma ze kashe muku" ta ƙarasa tana s
ake rushewa da wani kukan daya fi na farko. Duk su ukun ni suka zubawa ido in da ni kuma na kafe nawa kallon kan Amirah mamakinta na neman dakatar mun da numfashi.
"Ai dan kar in magana ne ace na fa
ɗ
i abinda ba shikenan ba amma dama ina ganin su nasan
Bilal ne; ai kuwa billahillazi ya dakarwa kansa masifa da bala'i yau" Anty Labiba ta fa
ɗ
a tana miƙewa tsaye. Hannu Abba ya
ɗ
aga mata yana kallo yace
"Dakata Labiba, Halima gaya mun meya faru, gaskiya ne abinda ƙanwar ki ta fa
ɗ
a?"
Ajiyar zuciya me nauy
i na sauke ha
ɗ
i da maida kallo na ƙasa; cikin muryata da firgicin abinda ya faru a can gidan ya dasa mun na ce
"Ba gaskiya ta fa
ɗ
a ba Abba, babu abinda Bilal ya mana kawai dai..."
"Wallahi ƙarya takeyi Abba dukan mu yayi kuma ya ringa zaginmu yana ce ma
na yayan matsiyata marasa tarbiyya sannan yace mu bar masa gida kafin ya dawo idan ba haka ba se yayi mana abinda za'a
ɗ
aure shi" Amirah ta katse ni.
Jikin Anty Labiba kamar wadda ta ta
ɓ
a wayar wuta har wata girgiza take tace
"Shi Bilal
ɗ
in?" Se ta nuf
i ƙofa. A tsawace Abba ya kira sunan ta yana nuna mata kujera, na tabbatar tsananin yanda take ganin mutunchin sa yasa ta dawo ta zauna, yanda take ka
ɗ
a ƙafa yasa na ja jikina na matsa gefe domin kada mutanen ta su kawo ziyara ta fara ta kaina. Kallon Amir
ah Abba yayi da yanayi na
ɓ
acin rai ya nuna ta da yatsa yace
"Ita yayar taki kike ƙaryatawa ko? In sake jin bakin ki a nan gurin har idan ba ni na nemi kiyi magana ba". Se ya sake juyowa kaina yace
"Ina jinki".
Muryata na rawa ba tare da na kalli kow
a a cikin su ba na shiga cewa
"Amirah ce, ban san meya ha
ɗ
a su ba tayi masa rashin kunya har tana ce masa matsiyaci, shine yace ta bar masa gida". Falon yayi shiru hatta da Amirah dake kuka ta dakata ina kuma jin dirin idanunsu a kaina amma ban yarda na
ɗ
aga kai na ba,
"Me ya ha
ɗ
a ki da Mijin Yayarki har kika zage shi Amirah?" Abba ya tambayeta.
"Wallahi Abba babu abinda nayi masa, kawai ina bacci ta tashe ni tace na zuba masa abinci zatayi sallah; shikenan daga na ajiye masa abincin yayi bal da fara
ntin Allah ne ma ya rufamun asirin ban yanke ba dan fashewa yayi ƙwalaben duk suka bazu a falon shikenan fa ya fara masifa yana zage zage wai mu yayan matsiyata ne mun dafa masa taliya fara da manja bayan kuma be siyo kayan miyan ba balle a dafa masa da mi
ya. Ya ringa zaginka shine ni kuma na gaji nace ba dai ubana ba; shine y
ɗ
akko belt lokacin Yaya Halima ta fito daga
ɗ
aki ya hau dukana yana zagi na data zo zata kare ni shine ya ture ta ta fa